Showing 60001 words to 63000 words out of 81703 words
Chapter 21 - 💖 Sakon So ♥️ Book Complete m Shakur ( By Ubeera ) .txt
yasa ahankali tasa hannunta tai picking call din tareda kai wayan kunnenta tai shiru.
Daga dayan bangaren yace “baki iya gaisuwa ba”? Dan murmushi tayi ganin yanda yakeson girma murya chan kasa tace “good afternoon” shiru yayi baice komiba hakan yasa tace “hello” dan lunshe idanu yayi harcikin zuciyanshi yakejin muryanta ahankali yace “tell me everything that happen, karkimin karya kikamin karya I will hate you Lujain, so what happen daga farko zuwa karshe dahar yasa aka auramiki wannan tsohon” dan shiru tayi kaman mai tunani saita shiga bashi labarin duka abinda yafaru har zuwa yau, dan ijiyan zuciya taji yasauke ahankali yace “yataba rike miki hannu” girgixamai kai tayi tace “a’a” dasauri yace “kwana fa a ina kike kwana” ahankali tace “awani daki ni bansan inda yake zama ba” shiru yayi saikuma chan yace “kinason na aureki Lujain”? Dan lumshe idanu tayi tabude su ahankali sannan ta gyadamai kai ahankali tace “eh” murmushi yayi yace “to kicemai yasakeki basai ankamo mutumin ba I am here now kina fitowa zan aureki and make you mine mubar Nigeria” murmushi tayi sosai cute fararen hakoranta suka bayyana lumshe idanu yayi yana sauraron sautin murmushinta dan lunshe idanu yayi yabude yace “nabaki 1 week ki kashe Auren nan kifito lemme marry you, sannan kirage cin abinci look good katon cikinki yakoma flat kinada shape mai kyau amman katon cikinki yahana shape din nunawa dan haka work on yourself kinajina” gyadamai kai tayi ahankali dan murmushi yayi yace “bakice kina sona ba kodai a chat kika iya fadi” dan murmushi tayi zuciyanta namata wani kalan sanyi dan hararanta yayi kaman tana gabanshi yace “tell me now” Murya chan kasa akunyace tace “ina sonka Mandawari” dan dariya yayi datakejin dariyan daga cikin wayan yace “I am inviting you to my welcoming party gobe zan tura miki address din awaya kizo da bolt zan biya kudin kika iso makesure you look good kada kici abinci sabida cikinki yay flat” cikeda damuwa yace “please loose weight I hate mace mai kiba kinajina” yay maganan authoritatively dasauri ta gyadamai kai tace “to naji” yace “don’t eat anything again sai fruits da daddare and sleep only fruits fruits zaki dingaci yanzu kinji” gyadamai kai tayi tace “tom” ahankali yace “bye saina kira anjima da daddare”.
EPISODE 3️⃣1️⃣
Jama’a I am back! Wannan littafin nawa zaku sameshi a all my social media platforms 💃 idan kuma kuna bina a Instagram ko Tiktok su akodayaushe zai kasance sun wuce yan WhatsApp da page biyu💃💃
Ku danna link dinnan dan following dina a Instagram;
https://www.instagram.com/p/CnmsOO8I0XL/?igshid=MDJmNzVkMjY=
Ku danna wannan link din dan following dina a TIKTOK;
https://vm.tiktok.com/ZMYekGsQV/
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI
Bin wayan tayi da kallo sannan ahankali ta ijiye wayan akarkashin gado tareda kife cikinta dake mata ciwo sosai sabida yunwa tunda take arayuwanta bata tabajin yunwa irin na yau ba chocholate dinta takalla dake leda lips dinta talashe tareda lumshe idanunta bacci ne ya saceta sai around 6 ta tashi kulan abinci tagani ankawo a injiyemata tashi tayi tawuce bayi alwala tayi tazo tai sallan la’asar sannan ta tashi tareda cire hijabi tana gyara towel din jikinta gaban kulan taje tabude su ahankali, biryani rice ne dayaji naman rago baja baja aciki wani kalan kugi cikinta yayi batasan lokacin data fashe da kuka ahankali ba tana kallon abincin cikinta nawani kalan murdawa dawani kalan sauri tarufe kulan tareda juyama abincin baya tadaura kanta saman gado, bude kofan dakin akayi hakan yasa ahankali tadago kanta Anty Binta ne idanunta kadai takalla tace “why did you cry Lujain menene”? Girgizamata kai tayi alamun babu komi sai kuma hawaye yazubo mata sharrr binta Anty Binta tayi da kallo ganin yanda tai zuru zuru yasa Anty Binta tace “kinyi lunch a school”? Girgixa mata kai Lujain tayi ahankali dan ita har yanzu bata iya karya hakanan ba, hakan yasa Anty Binta tabude kulan datagani adakin na abinci ganin bata tababa yasa ran Anty Binta abace tace “wai what is this behavior Lujain? Cikin gidan nan akwai wanda yamiki complain angaji da abincin dakikeci ne koko muncemiki munaso kirage kibane why will you be hurting yourself like this eh Lujain”? Wani kalan matsiyacin yunwa takeji dayasa takasa hadiye kukan, Anty Binta tadauki kulan gabaki daya takawo gabanta tareda saka mata spoon akai tace “dau abincin nan kici” girgixa mata kai tayi tana kauda kanta gefe tace “ni baran ci abinci ba” shiru Anty Binta tayi tana kallonta tace “sokike nabata dake ko Lujain” girgixa matakai Lujain tayi tana goge hawaye tace “kiyakuri Anty” tashi Anty Binta tayi tace “shikenan nima yau zan tattara nakoma gidan mijina dama sabida ke nadan zauna agidan nan sabida kisake amman tunda you are so stubborn kina neman yima kanki illa shikenan ke kadai kiyi amman zanje yanzu nafadi ma Hajiya sannan nafadama Ya Imran shima” tana maganan tamike dasauri Lujain tarike mata hannu tana kuka sosai tace “dan Allah kada kifada musu Anty” fizge hannunta Anty Binta tayi tafita daga dakin dan sosai ranta yabaci kana ganinta kasan bala’in yunwa takeji barinma ita da yawanci ita kebata abinci tasan yanda Lujain kedacin abinci all of a sudden tana neman kashe kanta, fuuuu tawuce tasauka kasa Hajiya na zaune tareda Abee da shigowanshi kenan ganinta kadai yasa Hajiya tace “lafiya ranki abace Binta” cikin fushi Anty Binta takalli Abee daya zubamata shima yana jira yaji meke faruwa tace “Ya Imran ga matanka chan na neman kashe kanta” wani kallo daya mata yasa tadan lumshe idanu tabude tace “I mean Lujain tun safe bataci abincin kirki ba, smoothie tayi na celery wai na weight loss, yanzu ma takicin abincin da aka kaimata sai kuka take, Ya Imran kamata magana please” wani kalan kallo yamata Hajiya tace “Imrana jeka mata magana haka yara yanzu suke su kawai su gansu sun dawo kaman tsinke Allah day ya kyauta jeka mata magana” wayanshi yaciro batare daya dagokanshi ba yace “kubarta taji yunwa zataci abinci da kanta” baki Hajiya tabude zatai magana yamike tsaye yace “I have to go Hajiya”.
EPISODE 3️⃣2️⃣
Jama’a I am back! Wannan littafin nawa zaku sameshi a all my social media platforms 💃 idan kuma kuna bina a Instagram ko Tiktok su akodayaushe zai kasance sun wuce yan WhatsApp da page biyu💃💃
Ku danna link dinnan dan following dina a Instagram;
https://www.instagram.com/p/CnmsOO8I0XL/?igshid=MDJmNzVkMjY=
Ku danna wannan link din dan following dina a TIKTOK;
https://vm.tiktok.com/ZMYekGsQV/
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI
Fita yayi daga dakin yawuce gym dinshi dake compound din dayake all kayanshi na workout na wajen saisa baimaje sama dan chanza suit na jikinshi ba.
Kallon Binta datai zamanta anan kusada Hajiya tayi tace “tashi kije ki kiramini yarinyar nan munaji muna gani barinta zamuyi ta kashe kanta” tashi Anty Binta tayi ahankali tawuce sama tun kafin takai wajen dakinta taga kulan abincin agaban kofanta tsugunnawa Anty Binta tayi tabude kulan ganin kotaba abincin batayi ba yasa ta murza kofan zata bude taji kofan arufe ita abinma dariya yabata tace “ohhh sabida kada asakici abinci shine kika rufe kofan ko, to Hajiya na kiranki” tashi Lujain tayi ahankali tana rike cikinta tawuce bayi dan batamaso tanajin maganan Anty Binta, maida kofan bayin tayi tarufe ta tsugunna awajen ita kanta mamaki take mahaukacin yunwa takeji bana wasaba tunda uwarta ta haifeta bata tabajin yunwa irin wanda takeji yau din nan ba, amman ita wlh saita daina cin abinci sabida ta rame Mandawari yakara sonta sosai.
Anty tadade tsaye awajen ganin taki bude kofan yasa tajuya takoma kasa Hajiya tace “ina take”? Ganin yanda Hajiya ta damu yasa tace “Hajiya karki damu zataci abincin yanzun nan” cikeda damuwa Hajiya tace “dan Allah Binta koma wajenta ki tabbata taci, hankalina bazai taba kwanciya ba ace yarinya na wajena takicin abinci awani dalili ita ba azumi ba sai bama kai yunwa, yooo ita kibar har guda nawa ke gareta bandama shirme irin na yarintar Lujain, kiba kyau ne azamanin mu idan kinada kiba ba kowani kalan mutun nema zaizo neman aurenki ba sai masu kudi sabida ansan Kinacin abinci mai kyau gidanku babu yunwa ke Yar gata ce, azamaninmu da zaran an ganki mara kiba ramammiya cewa ake gidanku da yunwa baku samun abinci kuci, ni wannan zamanin nema naga gayu ake da siranta kiga yarinya kaman zaka hure da iskan bakinka tafadi wai shine gayu, to wlh bada niba, ni baran miki karyaba Binta ranan da mahaifin Lujain yakawota nan gidan da daddare dana fara daura idanuna akanta abinda nafara cewa shine Masha Allahu yarinya bulbul da ita son kowa kin wanda yarasa akan mene takeson bata kanta, ita batasan rama bazai mata kyau ba, sotake iyayenta suganta ace bamu bata abinci yarsu dukta tsotse jesama idan bataci abinci ba kizo kifadamin dan saina saba mata daga ita har Imran da akacemai taki cin abinci yakama hanya yay gaba abinshi” ganin yanda Hajiya tabata rai yasa Anty Binta tace “a’a Hajiya ai baimakai hakaba zataci ma bari naje” Hajiya tace “kada mata shayi ki tafin mata dashi” kitchen Anty Binta tawuce tahada mata tea a babban flask tadauko a tray da cup tawuce sama gaban dakinta taje ajiye tray tayi akasa tai knocking tareda murza kofan amman har lokacin a kulle at this point Anty Binta jitayi itama ta damu sosai, bubbuga kofan tayi hakan yasa Maman Aneesarh dake daki tafito tace “Ya Binta lafiya” dan murmushi Anty Binta tayi da idanu tamata alamu data koma daki kar Hajiya taji hakan yasa takoma daki itakuma Anty Binta tawuce dakinta dan dauko waya dauka tayi tafito Hajiya dake kasa tace “taci kuwa”? Dasauri tace “eh Hajiya taci” gaban dakin Lujain taje takira number Ya Imran dan shine spare keys ke hannunshi amman har wayan ya katse bai daga ba kusan 3 miss calls tamai bai dagaba sake fitowa Maman Aneesarh tayi jin yanda Anty Binta ke knocking kofarta tazo har wajen tace “Anty Binta wai menene”? Abincin dake gaban dakin tanuna mata tace “Lujain refuse to eat she wants to loose weight kuma yunwa takeji kaman ba gobe” kallon abincin Maman Aneesarh tayi tace “harwani kiban dazata rage takedashi tanadai so tama kanta wani illan kin fadama Ya Imran” cikeda damuwa Anty Binta tace “kema kin sanshi ko kulamu baiyiba danake gayamusu” Kausar da tun dazu tadawo daga school tana bacci bude kofa tayi tafito daga bakin kofa ta tsaya tace “ni wlh dukkan hanani bacci, ku barta mana Anty Binta maybe cikin nan nata yakoma flat kaman nawa” tai maganan tana dariya dakuwa daga Anty Binta har Maman Aneesarh suka mata daidainan Abee yashigo saman kallo yabisu dashi daki Kausar tawuce dasauri Dan babu hula akanta tace “welcome Abee” wani kallo yama Maman Aneesarh da Anty Binta strictly yace “I don’t wanna see any one of you anan” sadaf sadaf kowa yawuce Abee yace “it’s time for magrib” duk dakunan su suka shiga, yace “Fateema” dasauri Anty Binta tafito tadawo har gabanshi anatse tace “na’am Yaya” strictly yace “call your husband kiwuce kitafi gidanki” dan murmushi tayi tace “to Ya Imran” wucewa yayi yashige dakinshi batare daya kalli kofar dakin Lujain ba, wanka yayi yafito ya shirya cikin wasu fararen shadda riga da wando dayawani kalan haskashi yasaka, Wandon as usual iya idon sahu rigan kuma jumper babu aiki ajiki hannun rigan yakamashi hakan yanuna murdaden hannunshi irin full nan dinnan turare ya feffesa jin an tada salla yasa yasaka slippers yafito dasauri yasauka kasa a compound yaga Hamza da Abdallah na alwala shigowansu kenan wucesu yayi yawuce yafita suma suka biyoshi abaya, sai bayan isha’i yafito daga masallacin yana tafiya ahankali Mandawari dake tsaye gaban gidanshi tunda Abee yafito daga masallaci yake kallonshi tunda yake in his life baitaba ganin mutumin da he feels so insecure about ba kaman Abee, tundaga kai har kafa yake binshi da kallo yakasa ganin makusa, gashin kanshi dana gemunshi baki sidik shida yake yaro shine ma yakeda yan furfura akai, tundaga nan kofar gidanshi yana iyajin hadadden kamshin da Abee keyi, hada idanu sukai da Abee daya kalleshi sau daya ya daukekai dasauri shima yadauke kai yana tsaki yace zaiga kaman na damu dashine, kaman daga sama yaji muryan Olusay yace “are you scared kar babe dinka tafara son mijinta danni wlh mutumin nan yafi mini kai kyau sau dubu, just look at a matured classic cool guy dan Allah ga naira, kai kaga shaddan jikinshi kakosan shaddan Oman ne wannan special edition din nan just guda 10 ne aduniya gabaki daya nidakai ba munje siya ba but bamu samuba thats what he is wearing, Mandawari a word of advice this guy no even send you so back off” dawani kalan sauri Mandawari yajuyo azuciye chakumeshi yayi hakan yasa Olusay yadaga hannuwanshi sama alamun yay surrender sannan yamai alamu da idanu kan ana kallonsu masu fitowa daga mosque sakinshi yayi yawuce cikin gidanshi yashige fuuuuu.
EPISODE 3️⃣3️⃣
Afalo yasami Musty yana zaune kusada Hajiya rikeda radio nata da screw yana gyara wata Yar waya data katse ciki, dago kanshi yayi jin kamshi dakuma sallaman Abee yace “shine zaka koramin mata to ai gani nan nazo daukanta ko angaya maka nima so nake tana zama agidan dakake zaune bayan kowa yasan you are bad energy” wani kalan mugun kallo Abee yamai batare dayace komi ba, Musty yace “Hajiya kinga irin kallon dayakemini kuwa kimai magana” juyowa Hajiya tayi takalli Abee hakan yasa ya gyara fuskanshi da sauri tareda dan sosa kai yayi yasami waje ya zauna Musty yagama gyara radio tareda kunnawa radio yafara magana yace “gashi Hajiya angama” cikeda jin dadi Hajiya tace “nagode Mustafa Allah ya shimaka albarka” dariya yayi yatashi bayin falo yashiga tareda wanko hannunshi yafito kusada Abee yazauna yana kallon fuskanshi yace “how far”? Kallonshi Abee yayi shima yace “what”? Dan kallon Hajiya yayi ganin hankalinta nakan radio ta yace “about that small boy”? Dan yatsine fuska Abee yayi yace “ohh I can’t even recall his name” dan murmushi Musty yayi yafi kowa sanin halin Imran aduniyan nan this answer kadai na nufin baikarabi takan yaron ba yaron kuma bai karamai magana ba, abinci Kausar takawo musu bayan ta gaida Second Dad dan haka suke kiran Musty tawuce sama.
Wuraren 11 shida Anty Binta sukabar gidan Hajiya tuni ta shige dakinta, tashi Abee yayi yarufe kofa tareda kashe wutan falon yawuce sama abincin dake gaban dakin Lujain yabida kallo dahar lokacin ba’a tababa yawuce dakinshi wanka yasakeyi ya chanza kayanshi zuwa pajamas dark blue, coffee da aka ijiyemai adaki yabude flask din yazuba a mug yadauka ya jingina da gado tareda kaiwa baki yay sipping, drawer shi yabude yaciro novel din dayake karantawa yacigaba da karantawa yanashan coffee.
Wuraren 1 tabude idanunta daga wahalallen baccin datayi dudda wutan dakin a kunne amma wani kalan jiri jiri take gani cikinta namata wani kalan ciwo dabazata iya misiltawa ba sabida yunwa, rabonta da abinci tun chips da Anty Binta tasa taci dan kadan dasafen nan sai ruwa kawai data dingasha, kokarin tashi tayi zaune amman jitayi takasa cikinta yamata kaman gyambo takasa mikewa wani kalan fashewa tayi da kuka ahaka, kofan dakin take kallo da idanunta da key kofan data ijiye gaban madubi tana tunani yanda zata tashi taje tadauki key tabude kofa tadauko abincin bakin kofan taci, da duka dan energy daya rage mata tayi yunkurin tashi wani kalan ciwo da cikinta yamata batasan lokacin data saki wani karaba tafado kasa akife tafashe da kuka sosai…..
Gently Abee yamaida novel din hannun nashi yarufe yay dan jim yana sauraron yanda take kuka wanda kaman akunnenshi takeyi, ijiye novel din yayi akan side drawer ahankali ya yaye bargon daya rufe kafanshi dashi yasauko da kafafun kasa yasaka bedroom slippers sannan yamike tsaye yana kulle boturan gaban riganshi da kyau ahankali yayi wajen kofa, bude kofanshi yayi yafita yana tafiya a natse yafito daga corridor ya tsaya gaban dakinta taredakai hannunshi ya murza handle na kofan jin har lokacin a kulle yasa yay dan jim saikuma yajuya yakoma dakinshi wani drawer yaja da keys daban daban keciki yadauki wani key yatashi yafito gaban dakin yazo yasaka key aciki ya murza sannan yabude kofan ya tsaya chak inda yake batare daya shiga cikin dakin ba, daga ita sai wani dan pink towel data daura kanta babu dan kwali tana kwance akasa ta kife cikinta da hannunta kekai tana kuka sosai dabaima fita da kyau tsabagen yanda ta galabaita idanunta akulle, sai hawayen dake fitowa daga cikinsu kana ganinta kaga wanda yunwa ya mugun galabaitar, juyawa yayi yakoma dakinshi karamin fridge dake cikin dakinshi yabude wani goran almond milk yadauko yamaida fridge din yarufe yafito dan tsayawa yayi agaban dakinta kaman wanda ke tunanin shiga ciki saikuma yashiga ciki ahankali tareda maida kofan dakin yarufe yakarasa zuwa gabanta, gently ya tsugunna tareda ijiye goran Almond milk din agefe, hannunshi yakai ahankali zai daura akan shoulder dinta saikuma ya tsaya tareda maida hannunshi yarufe ahankali yana kallon fuskanta yace “Ke” ahankali take bude idanunta kafin tagama budesu tass tadaurasu kan Abee, jiri take gani sosai amman dudda haka tagane fuskanshi, kwayan idanunta kadai yakalla da yanda sukeyi yagane jiri take gani, with a very calm and light tone yace “sit up” girgizama mai kai tayi dawani kalan sigan shagwaba tana turo pink lips nata, cikin wata kalan murya yar karama tace “carry me” dan kallonta Abee yayi dasauri kaman wanda baisan abinda taceba, ahankali take kuka tana kara kama cikinta dake yakushinta sosai tana kallonshi da idanunta dasuka kankance sosai suke juyawa, gently yazaro hannunshi yamika mata hannun guda daya batare daya tabata ba alamun tarikeshi ta tashi zaune, hannunshi takalla that is so clean ahankali kaman wata yar karaman yarinya tadaga dayan free hannunta dabata kama cikinta dashi ba, gently takai hannun saitin hannunshi dayake bata idanunta na ganin jiri takai hannun awani kalan hankali tasaka hannunta cikin hannunshi hakan yasa soft tafin hannunta yasauka akan tafin hannunshi har cikin brain dinshi Abee yaji wani iri hakan yasa ya lumshe idanunshi kafin yabudesu ahankali yadaura kan cute chubby hand nata dake cikin nashi farcenta farare fat dogaye kaman tana wankesu da farin fenti, ahankali yadan kama hannun da kyau sannan yajawota tashi zaune tayi tawani kalan fashe da matsanancin kuka tayi tace “wayyoo cikina ciwo, Uncle zan mutu” wani kalan mugun kallo yamata baice komiba hannunshi