Showing 81001 words to 81703 words out of 81703 words

Chapter 28 - 💖 Sakon So ♥️ Book Complete m Shakur ( By Ubeera ) .txt

M Shakur   

28 Dec 2024

2465

zuwa karban komi tayi daga hannunshi tadan kalleshi tace "Yaya nakira Binta"? Adan zafafe yace "no" baki tabude zatai magana yace "I will bring someone" juyawa yayi yafice tabishi da kallo tace
"dawanine yayi abinda kayi ba karamin fada muke musu a asibiti ba kawai ka kama ka juvema yar karaman varinva
13yrs of sha'awan daka tara kuma kanama mutane bori, some men ko" dan shiru tayi tace "matsalan tuzuraye kenan I just pity the poor girl ta bani da jaraba" tana maganan tajuya takoma dakin da Lujain take.
Gaban wani minimal house Abee vavi parking awani simple clean anguwa, kashe motanshi yayi yasauko batare daya shiga cikin gidan da motanshi ba maigadi na ganin Abee wani murmushi yayi yace "Alhaji sannu da zuwa" gyadamai kai kawai Abee yayi batare daya amsaba yashige ciki gaban wani babban falo ya tsaya taredayin sallama wata Yar budurwace da akalla zatayi sa'an Kausar tafito gain Abee yasa taja dankwalinta ta gyara tana murmushi sosai tace "Abee laaaaa come inside ina yini Abee" Gyadamata kai yayi yashiga ciki, falo ne mai kyau komi a gyare zama yayi kan kujera yarinyan tai wani daki dasauri wata Yar matace tadan kwan biyu adubiya tafito tana murmushi tace "Aini nayi fushi dakai" daidai nan was yammata biyu suka fito duk gaida Abee sukayi, murmushi yadan musu batare daya amsaba yanayinshi kadai Matar tagani takalli yaran tace "kubamu waje" duk komawa dakinsu sukavi tazauna kan
E3 kujeran dake facing Abee tace "Imrana wani abu yafaru ne yakayi haka" girgiza mata kai yayi saikuma yasauke kanshi kasa ahankali vace "Mama dan Allah zaki tayani zuwa asibiti jinyanta"?
Dasauri Mama tace "Haba Imrana akwai abinda zakaso dazanki maka aduniyan nan ko mahaifin yarana bai musu abinda kamusu ba, but waye ba lafiva ince dai ba Kausar bace"?
Girgizamata kai yayi har lokacin yakasa kallonta, dasauri Mama tace "to waye ba lafiya? Matarka"? Ahankali ya Gyadamata kai, cikeda damuwa tace
"Allah sarki Allah sawake, bari na dauko
Hijabi na debi kaya daman yanzun nan aka gama abinci sai ahada mutafi dashi ko" Gyadamata kai yayi kawai batare dayace komiba, saka yammatan tayi su hada mata abinci akula da kunun Gyada a flask itakuma tawuce daki
Hijabi ta dauko ta dadduma tafito daidai suma sun gama hada komi, Mama takalleshi tace "muje Imrana" mikewa yayi yamika hannu yakarbi basket na abincin yay gama Mama tasallami yaran nata sannan tafito waje motan tashiga yajasu har zuwa asibiti.
Daga ta dayan bangaren Musty yace
"Imran wai what happen last night nabaka 3miss calls baka dauka ba I was calling fa nacemaka dare yayi ku kulle gida zan wuce dakowa gidana mu kwana cus it was after 12 a dare kuma nasan ba bacci kake ba amman baka dauka ba, what happen baka dauka ba"? Musty yay maganan innocently kaman wanda baisan abinda ke faruwa ba, shirun dayaji yasa ya danne dariyan dayakeji yace "hello Imran" murya chan kasa Abee yace "what?" Murmushi Musty yayi yace "lafiya kake magana kaman muna fada? Anyway yanzun nan
{3
muka shigo gida Hajiya kecemana kayi tafiya kaida Lujain" adake Abee yace
"uhnn" Saura kadan wanna karan dariya ya kufcema Musty yadai daure yace "ina kaje"? Cikin wani kalan sigan rashin mutunci Abee yace "ina ruwanka"? Cikeda damuwa kaman da gaske Musty yace "I am just asking sabida nasan jiva you were planning karabu da ita tunda yanzu everything have come to light, nasani ko ka kaita gidansu ne" dawani kalan sauri yace
"badai kasake ta bane dai Imran"?
Shiru Abee yayi zuciyanshi namai wani iri tunawa da abinda yashiga tsakaninsu, daga dayan bangaren "hello Hello Imran answer me" katse wayan Abee yayi tareda jefarda wayan kan gado yay shiru he don't even know what to think again sabida yasan yariga ya tafka kuskuren da babu wani abu dayake dashi dazai iya gyara kuskuren he just disvirgin
Lujain, he just had sex with yarinyar da last born nashi ta girma, he just had sex with a 19yrs old girl imagine yana neman 50yrs that's child abuse, he just had sex da yarinyan dayake planning yarabu da ita duk randa gaskiya ya bayyana, he just had sex da yarinyar da akamusu unfortunate Marraige da, babu kalan tunanin dabaiyiba kanshi nawani kalan ciwo ahaka wani barawon wahalallen bacci yay awon gaba dashi dan jiya da daddare ya kwana yana action.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login