Showing 75001 words to 78000 words out of 81703 words

Chapter 26 - 💖 Sakon So ♥️ Book Complete m Shakur ( By Ubeera ) .txt

M Shakur   

28 Dec 2024

2468

murmushi yace “Hajiya kinason zaman Lujain da Imrana”? Murmushi Hajiya tayi tace “inaso sosai Musty, sonake ma yadawo muyi magana nasan nace I want to support him amman harga Allah banso yace zai rabu da yarinyar nan” murmushi Musty yayi yace “in sha Allah bazai rabu da ita ba Hajiya bari naje anjima kadan zan dawo” to adawo lpy, bude kofa yayi yafita afalo yaga Anty Binta zaune fita yayi hakan yasa tabiyoshi dasauri tace “ina zaka?” Dan jim yayi yace “I have a plan but it involves Docton Imran bari naje nasameshi baran dade ba” gyadamai kai tayi tareda murmushi motanshi yashige itakuma takoma cikin gida sama tawuce direct dakin Lujain tayi kwance taganta akan gado daure da towel tana rikeda hook nata na school alamun karantawa take ganinta yasa Lujain taji wani dadi ta tashi zaune tace “ina kwana Anty” murmushi Anty Binta tamata tace “wai wannan kan naki da santsi dukya warware Lujain tashi kisa kaya muje na kaiki saloon a tsefe awanke baraki kitso ba sai a gyara miki kumba” dasauri ta sauka dagakan gado tana murmushi tace “dama nagaji Anty” shiryawa tayi sharp sharp tasa dogon hijabinta sukama Hajiya sallama suka tafi saloon.
EPISODE 4️⃣2️⃣






Wuraren 2 suka fito daga saloon din an gyaramata gashinta anyi stretching anyi parking sai kanshi yake an gyaramata kumbunanta, kallonta Anty Binta tayi tace “kin iyashan Popsicle”? Gyadamata kai tayi dasauri tace “eh” murmushi Anty Binta tayi tace “sweet tooth, muje nasaya miki” wani shago suka shiga tasaya mata sannan tasayama su Kausar sannan suka fito suka shiga mota suka dawo gida kusan tare itada Musty suka iso gidan parking yayi yafito daidai itama tafito haka Lujain murmushi yayi ganin Lujain yace “wifey ina kika kaima Imran mata”? Dan dariya Anty Binta tayi tace “saloon nakaita kitsonta duksun warware shine mukaje aka kawance kan gabadaya aka gyara” murmushi yayi ahankali Lujain da adan kunyace ta lallai tana sunnar dakai tace “ina yini” murmushi yayi yana kallonta yace “lafiya lau Lujain je daki zan magana da Anty taki gatanan zuwa” gyadamai kai tayi tawuce yakalli Anty Binta yamata alamu data shigo cikin mota shigowa tayi shima yashiga tace “Husby wai ina kaje I mean mekaje yu da Doctor Ya Imran”? Dan shiru yayi yace “Dr is the only person that can help us at this point yadawo kaman family” yayi dan shiru saikuma yasa hannunshi acikin aljihun gaban riganshi yaciro wani tablet kwaya daya rak yabama Anty Binta kallon kwayan maganin tayi tace “what is this”? Dan shiru Musty yayi ahankali yace “ke kanwar Imran ne bai kamata ina fadamiki sirrin yayanki ba but you are the only help danake dashi” shiru yakarayi ahankali yace “Wifey inaso Imran ya sad…..” saikuma yadanyi shiru kafin ahankali yace “I want Imran yay consummating aurenshi da Lujain!” Dawani kalan sauri Anty Binta ta kalleshi gyadamata kai yayi yace “that’s the only way dazamu iya saving this marriage inhar abu ya shiga tsakaninsu nasan bazai taba sakinta ba” yay dan shiru saikuma ahankali yace “after dogon explanation da magana Dr shi yabani wannan kwayan maganin daya tal dakike gani shima yace aure will help Imran sosai he needs a woman, he’s a full grown up middle age healthy man yana neman 14yrs ba mace kenan karyazo ya haukace” cikeda dan tsoro Anty Binta tace “to mene maganin zai sashi”? Ahankali Musty yace “I don’t know wlh exactly but nasan dai zai tadamai da sha’awa ne dabazai iya bearing ba baya neman matan banza dan haka dole yaje wajen matanshi ta sunna this is just my saying oo Dr bai fadamin takamaimen abinda maganin yake ba, but yace to avoid kar Imrana ya zargi kowa abashi maganin around 7 dan 3hrs maganin yake dauka kafin yay taking effects, kinga around magrib zaki samai a shayi dazai sha anan falo ko” gyadamai kai Anty Binta tayi saikuma tace “yaya zamuyi da mutanen gidanmu Lujain is v……..” saikuma takasa karasa maganan, dasauri Musty yace “shima is under my control duka yaran gidan nan kap hatta Maman Aneesarh kwasansu zamuyi zance zan kaisu cinema, Hajiya kadai za’a bari agidan akasa, around 9 zamu tafi idan yaso dagachan zan ce musu yau kowa agidana zai kwana dama duk basu zo sabon gidanmu ba cus banson situation dazasusan something happen tsakanin Imran da Lujain” dasauri Anty Binta ta gyadamai kai zuciyanta na bugawa hannunta yarike yace “we got this babe, I am helping my best friend and you are helping your brother, we are saving the most stubborn man dana sani aduniyan nan” atare dukansu sukai murmushi, ahankali Anty Binta tace “I wish I can have a friend like you Husby” murmushi yayi yace “I am nothing wlh wish to have a friend like your brother Imran not me” murmushi tayi tashige jikinsu tace “Allah yabamu lada and May this plan be successful” murya chan kasa yace “Ameen baby hold this magani well nasan anything 4 ko 5 zai dawo gida I will be with him har dakinshi baran bari yay any rubutu ba balle yamata saki zamuje magrib bazan bari yazauna ba zamu dawo da sumin cin abinci that’s when you will bring the tea a two cups kibashi mai magani kibani empty mara magani” gyadamai kai tayi ahankali yace “sauka muje ciki namusu announcing cinema thing din fa ticket din nan tayani kwasa agaba” kwashe ticket din tayi suka fito suna shiga falo kowa na falo banda Lujain dataje sama Musty yace “tantadaaaaa yau munada all family movie night, Ibro tell ur wife to get ready around 8:30 9 zamu tafi dukanmu Hajiya ne kawai bazataje ba nasani” hannu Hajiya tadaga tace “aikam inani ina zuwa wani kallo da idanun nan danake fama dasu” dariya akayi Kausar tace “Second Dad thank u wlh dama mun dade ba’a fita damu ba” Anty Binta tace “theater gabaki daya ya karba mana sai ashirya” sosai sukaji dadin zancen da rabon dasuyi having fun haka tun kafin kaddaran da yafada kan babansu, zama Musty yayi yace “kubani abinci wlh yunwa nikeji Hajiya”, Hajiya tace “Binta bama mijinki abinci”.






Wuraren 5 Abee yashigo gidan parking yayi yabude kofa yafito he’s so happy yau jinshi yake sakat abinda ke kanshi ya sauka maida kofan yayi yarufe yawuce ciki, afalo yasami kowa yakalli Abdallah ya wurgamai car key yace “jeka kawo abubuwan cikin mota is for you guys” gaidashi kowa yayi da kai ya amsa ya gaida Hajiya sannan yawuce sama binshi Musty yayi dasauri yana shiga cikin dakinshi shima Musty na binshi ciki yace “Ya Meeting din”? “Fine” ya amsa yana shiga cikin closet saikuma yafito yawuce cikin bathroom kwanciya kan gadonshi Musty yayi yana daddanna waya yadade cikin bathroom sannan yafito bayan yayi wanka daure da bathrobe yawuce closet nashi nan ma yadade ciki shiryawa yayi cikin jean black dawata maroon t-shirt sai kamshi yake zubawa yay wani kalan kyau dake shiga ido, Musty yanunamai abincin da aka kawo a tray yatsine fuska yayi yace “I will eat later” Musty yace “waikai me abinci yama I am sure tun safe bakaci komiba” hararanshi yayi yakalli agogon bango yace “tashi muje mosque” tashi Musty yayi suka fice tare ana magrib Musty yatasashi agaba suka dawo gida afalo suka zauna Anty Binta tawuce kitchen maida kofan kitchen din tayi tarufe tazuba musu shayi a cup sannan ta balle maganin tajefa a cup na Abee nan da nan maganin ya narke cokali tasa takara juyawa sannan tasa a tray tadauki tray tafito tana tafiya ahankali Gaban Abee taje tadauki cup nashi tadauramai akaramin coffee table dake gefenshi tace “Ya Imran ga shayin ka” murya chan kasa yace “thanks” sannan tawuce gaban Musty ta ijiyemai nashi cup din a coffee table dake gabanshi sannan tawuce tace “bari muje mu shirya” gyadamata kai yayi, Hajiya tace “kaji wai cinema zasuje Imrana, Mustafa da asaran kudi hall gabaki daya ya kama musu” dan dariya Musty yayi yace “Hajiya inada wasu kannai ko yara sama dasu ne, ba asaran kudi bane let them go out today and have fun” tabe baki Abee yayi yadauki tea shi yakai baki batare daya sa bakinshi a zancen ba, tass ya shanye tea Kausar tasauko sanye dawata doguwan Riga na abaya black tai kyau tazo gaban Abee tace “Abee kayan nan sunyi” kallonta Abee yayi ahankali yace “yes” murmushi tayi tajuya takoma sama daidai ana kiran isha’i tashi Abee yayi lokacin Ibraheem yashigo gidan shima ya shirya tsaf da matanshi da yaranshi biyu akunyace matanshi ta gaida Abee da katon cikinta haihuwa yau ko gobe amsawa yayi batare daya kalleta ba yamikama yaran hannu alamun sallama sakamai hannun sukayi sukace “Abeeeee” tareda rungumeshi daukansu yayi tareda dan murmushi yace “how are you”? Dasauri Babban Muhammad yace “Abee the coco pops u bought for us has finished” gyadamusu kai yayi yace “okay” karamin yace “Abee second Dad is taking us to cinema will you go with us too”? Girgiza musu kai yayi anatse yace “Abee has some work but I promise to go next time” murmushi yaran sukayi sukace “okay” murmushi kowa na falon yayi harda Hajiya Musty aranshi yace “I can’t wait Lujain ta haifomaka little baby Kausar tai kanwa ko kani” kaman Abee yaji abinda yace kallonshi yayi suka hada ido ya sauke yaran kasa dan suje wajen Hajiya yace “let’s go” ficewa sukayi dukansu harda su Abdallah da Hamza dasuka shirya suma duk sunyi kyau.
EPISODE 4️⃣3️⃣


LAST FREE PAGE
wa.me/+2347012181461


Chat me up anan




Toh jama’a anan nakawo karshen free pages na wannan littafin nawa mai suna SAKON SO.


Idan kinason cigaba da karantawa all you have to do is pay 1k into 3107021073 AISHA MUHAMMAD FIRST BANK


Send evidence of payment to my telegram or WhatsApp via 07012181461.


Akwai groups guda biyu na yan 1k Episode guda biyu kullum.


Akwai group na 500 EPISODE guda daya kullum ake posting


SUNDAYS-WEDNESDAY ✍🏻


Thank you❤️❤️❤️
Don’t miss this book for anything in this world😍






Karasa tajemata gashin Anty Binta tayi tamata parking dawani pink ribbon mai kyau yanada butterfly ajiki na art, tace “yauwa gashinan gashin yadawo daidai harkin hargitse shi Lujain abinda aka gyaramiki dazu dazun nan tashi kiyi wanka kizo” tashi Lujain tayi tana murmushi sabida yanda Anty Binta ke magana, Anty Binta tafita daga dakin dawani cup tadawo nawani magani tana murmushi ta ijiye tana juyawa sabida yahuce fitowa Lujain tayi daure da towel Anty Binta tace “yi salla kizo” dadduma tahau tayi salla tana idarwa tazo wani red bubu irin masu manyan gyalen nan Anty Binta tabude sabo fil a Leda tamika mata tace gashi ki feffesa turare kisaka bari nadauko sugar nazo maganin nan ba sugar tana maganan tafice rigan Lujain tadauka taje gaban madubi feffesa turare tayi ajikinta masu dadi sosai sannan tasaka rigan batare data saka komi akasa ba daidai nan Anty Binta tashigo tsayawa tayi tana kallonta sabida yanda jan bubu rigan yamata kyau tace “wow red abu namiki kyau Lujain zokisha” zuwa tayi Anty Binta tabata magani a cup bayan tasa sugar shanyewa tayi tass tana tabe baki Anty Binta tadan buge bakin tace “ni bantaba ganin yarinya shagwababbiya irinki ba Lujain duk zama da Gwaggo ne yasa haka rainon Kaka kawai” dan dariya tayi kadan batace komiba Anty Binta tace “rikemin wayan nan zauna kijirani ina zuwa you can play game idan kinaso” karban wayan tayi tazauna bakin gado tana kokarin shiga game na candy crush.


Shigowa gidan sukayi around 8:30 Abee yakalli Musty yace “lemme go na kwanta nagaji” bai jira amsanshi ya yakalli Hajiya yace “saida safe Hajiya” “Allah tashemu lafiya Imrana” dasauri yawuce stairs dan tun a masallaci wani iri yakeji, kallon kallo Anty Binta da Musty sukayi, Musty yace “kowa yakarasa shiryawa by 9 mufice” zama sukayi afalo mata duk suna sama da gangan Anty Binta tabata lokaci sai wajajen 9:20 tafito tai kyau kowa na falo tace “sorry guys muje muje” fita sukayi dukansu sukama Hajiya sallama suka fito, duk mota suka shishiga suka tafi.






Genesis sukaje wani private VIP hall daya kama musu shiga wajajen 11 Musty yamike tareda kama hannun Anty Binta suka fito waje yace “time for the call nasan he’s suffering by now” gyadamai kai tayi ta karbi wayanshi dayake bata tai dialing number ta…..
Lujain tayi nisa a game din datake bugawa ganin number Husby yasa tadan zaro idanu saikuma tamike dasauri tabude kofa tafito tai dakin Anty Binta taga babu kowa tsit taji gidan kaman ba nasu ba kasa tasauka bataga kowaba kitchen tawuce ta leka still wayan nata ringing hakan yasa tadauka kafin tai magana taji muryan Anty Binta tace “hello Lujain” dasauri Lujain tace “Na’am Anty” dasauri tace “sorry na manta natafi bankai ma Ya Imran abincin shi ba, abincin shi nakan dinning a kula dan Allah dauka ki kaimai daki ki ijiyemai gaban gado Hajiya bata iya hawa bene kinji” hakanan jitayi gabanta na faduwa murya chan kasa tace “toh” dasauri Anty tace “yi sauri please” katse wayan tayi hakan yasa Lujain tafito daga kitchen din dinning ta kalla gako abincin shi nan tsaf a tray mai bala’in kyau komi nakai, ahankali ta ijiye wayan kan dinning tadauki tray tafara tafiya ahankali bene tahau tana mamakin ina kowa yaje, sama takarasa zuwa gaban dakinshi kawai jitayi faduwan da gabanta yake yakaru murya chan kasa tace “Assalamu Alaykum” kusan mint 5 shiru baaa amsaba, ahankali tace “toko shima yafita ne” ahankali tasa hannunta ta murza handle din tabude kofan dakin duhu bata ganin kowa na ciki sai kamshin shi dayawani mata sallama dakuma sanyin AC dakin, tadan dade tana kalle kalle kafin ahankali tashiga dakin rikeda tray komawa kofan yayi yarufe dakanshi hakan yasa dakin yay duhu kaman ta ijiye abincin anan gaban kofan tafice takeji amman kuma saita tuna Anty Binta tace takai gaban gado kuma ta ijiye anan what if yadawo ana bude kofa yaci karo da abincin ya bare, tunanin haka yasa tafara tafiya ahankali cikin duhun tana tafiya gently kaman mai koyan tatata tadanyi tafiya kadan sannan ta tsugunna ta ijiye tray tamike tsaye tana mika hannunta trying taji ta taba bango danta juya tafara tafiya tafita daga dakin hannunta taji kan fuskan mutum dan saida yatsunta sukaci karo da hancin mutum some part na hannunta na gogan beard kaman wacce ta taba shock dasauri tazabura zataja hannunta baya karaf taji anrike hannunta wani kalan zaro idanu tayi kaman idanunta zasu fadi kasa batasan lokacin datace “Innalillahi!” bedside lamp guda daya aka kunna da haskenshi is so dim and cozy hakan yasa suka hada idanu da Abee daya rike mata hannu gam yana kallon fuskanta, dawani kalan sauri tajuyar da kanta jikinta kawai yadauki rawa dan tunda take bata taba ganin namiji haka babu riga ajikinshi ba to a inama zata gani awajen Gwaggon ta take ko Baba bata taba gani ba riga ba, Abee ne zaune bakingado idanunshi sunyi jajir sun wani kalan kankance, kirjinshi duka gashi dasuka kwanta sukai lubbbb yana wani kalan kallonta kaman yaune rana nafarko daya fara ganinta.




Yanda gabanta ke faduwa gashi takasa kwace hannunta takasa kara kallonshi yasa tace “dan Allah kayakuri bansan kana nan ba, Anty Binta ne tace nakawo maka dinner” jan hannunta taji anshigayi hakan yasa dasauri tajuyo takalleshi sake dauke kanta tayi dasauri sabida yanda takasa kallonshi ba riga wani farin towel ne yake daure dashi gajere a waist, duk yanda taso ta tirje jawota yayi da karfi ya zaunar da ita bakin gado dab dashi yana wani kalan kallonta da dan hasken side lamp din idanunshi nakara kankancewa, sosai yake wani kalan kallon fuskanta yanda takasa kallonshi idanunta na kasa hakan yanuna how long eyelash nata suke bakake da dogon hancinta da pink lips dinta dake rawa sosai ga gashinta da akai parking da butterfly ribbon dayay bala’in kyau, ahankali yadaga hannunshi that is free dan dayan yarike hannunta dashi yakai saman gashinta gently yadaura hannunshi kan ribbon dinta yawani ja ribbon din zuruf kasa ya zare hakan yasa gashinta yawani zubo zub some akafadanta some sun fadi abayanta, dawani kalan sauri tadago idanunta dasuka cika da kwalla tap takalleshi hawaye na zubowa sharrrr, hannunshi yakai ahankali kan fuskanta gently ya sharce hawayen kafin ahankali yashiga matso da fuskanshi saitin nata jitayi zuciyanta kaman zai fito daga kirjinta yafadi sabida kalan racing din dayakeyi kasa kokarin komawa baya tayi sabida jin hannunshi akan kafadarta datayi yariketa gam hakan yasa tasauke idanunta kasa lips dinta narawa sosai tace “ne……me….ne…ne….haka”? Dab da fuskanta yakai nashi tanajin yanda numfashin shi kefita dasauri sauri yana sauka akan fuskanta dat smells coffee and berries, dan lumshe idanunshi yayi yabude kaman maison tabbatar da abu murya chan kasan makoshi yace “My Muna” dago idanunta tayi takalleshi gabanta nawani kalan faduwa zare hannunshi yayi dagakan kafadarta ahankali yadebo gashinta da hannunshi yakai saitin hancinshi yashaki kamshin dasuke kafin gently yasaki gashin, ahankali yakai hannayenshi kan fuskanta yay cupping face dinta gently yadaura goshinshi kan nata wani kalan kwarjini da Abee kemata she couldn’t bring kanta takalli kwayar idanunshi, runtse idanunta tayi gam gam dasauri tareda fashewa dawani kalan helpless kuka mara sauti sosai dan she don’t know what this is me Uncle din nan ke shirin mata, lips nata nawani kalan rawa suna shaking da trembling sabida kukan datake daya cikada tsoro da fargaba sosai, gently taji saukan lips nashi kan nata ya manna chak batare dayay kissing ba yanda jikinta yadauki rawa yasa tafara yunkurin fizge fuskanta amman takasa yanda taji warm succulent lips nashi kan nata ga soft beard nashi dake gogan gemunta Oh noo, wani kalan gasping breath tafara, cikin wani kalan siga kaman injin dake kokarin tashi yanzu kuma yagama tashi finally kawai Abee yay grabbing lips nata all into his mouth yafara kissing nata dazafi zafi yana wani kalan nishi dashi kanshi baisan yanayi ba, tunda Lujain take bata taba ganin tashin hankali irin wannan datake gani ba yanzu ba right now, wani janta yayi to his body yakai ya kankame jikinta anashi hannunshi yatura gashinta yana hargitasawa yana kissing nata passionately sosai jitayi hannunshi dake cikin gashinta yafara wani kalan rawa kaman wanda ke having attack na farfadiya, zare hannunshi yayi daga kanta yakai bayanta yana wani kalan shafawa kaman mai duba wani abu sannan dawani kalan sauri yadawo da hannun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login