Showing 57001 words to 60000 words out of 81703 words
Chapter 20 - đ Sakon So ♥ď¸ Book Complete m Shakur ( By Ubeera ) .txt
my woman back I want to marry herâ wani kalan kallo Abee yamai saikuma yay folding hannunshi akirji yana kallonshi, Mandawari yace âyanzu ma nasameka ne namaka magana out of respect inba hakabaâ anatse Abee yace âmezakayiâ? Kallonshi Mandawari yayi yace âI will defame you! I will scatter everything youâve ever stood forâ dan murmushi Abee yayi iya lips nashi sannan yajuya yawuce anatse wani abu Mandawari yaji ya tsayamai awuya kaman yabishi ya chakamai wuka sai yanzu daya tsaya gaban Abee face to face kawai yaji yawani tsaneshi wani kalan mugun kishi nacinshi dan ko kadan mutumin doesnât look old gashi heâs so handsome gashi so neat kayan dayake jikinshi tundaga kan slippers na kafanshi are designers, kamshin dayake koshi dayake takama yafi kowa using turare baikai Abee kamshi ba, wani kalan dunkule hannu yayi yadaki iska sannan yajuya yawuce gida, akan benci mai gadi yasami Olusay zaune Olusay na ganinshi yamike tsaye yace âMan nasanka to be stubborn tun muna yara, but idan kasan kazo anguwan nan ne to make trouble ni zan tattara nabarmaka gidanka, this man baida any business to do with you and yet you want to make trouble dashi akan mene ubanme yamaka ehâ cikeda ihu Mandawari na tafarfasa yace âhe stole my woman from me abinda Yamin kenanâ cikin sauri Olusay yace âwoman din dabaka taba cema kanaso ba or respond to her messages, this is not good Man, trust me this is not good at allâ hannu Olusay yakai zai tabashi wani kalan bugemai hannu yayi yawuce ciki yana tafarfasa tsayawa Olusay yayi so worried Kodai yakira Mom yafada mata abinda ke faruwa ne amman yay haka Man will never forgive him, shi yasan Man always view her message dan shinema yafadamai about Lujain amman baitaba fadamai yana sonta ba saima wulakanci dakin kula yarinyar, saida wannan sex tape da news na aurenta ya yada social media shine fa tundaga ranan Mandawari yafara having sleepless night.
***
Falonsu yashiga da sallama chan kasa Musty yagani da Harun sunacin tuwo, Hajiya kadai yagaida yamusu mugun kallo yawuce sama, Hajiya tace âkudai kuna kokari da wannan abokin nakuâ tashi Musty yayi yace âcigaba daci Harun bari najawoshi ya sauko kasaâ daidai Abee na zama gaban desk nashi Musty nashigowa ciki yace âwaikai tunda kayi auren nan nakasa gane kankaâ wani mugun kallo Abee yamai yace âI told you Musty, kasanni Musty banson aure letâs not even go there idan wata ne maybe I can even manage Auren na zauna not Auren little girl like this da dan karamin yaron saurayinta zai tareni this night yana threatening dina, what is all this rubbish what kind of mess kuka sani ciki haaa? At this stage some stupid small boy da aka haifa jiya jiya zaizo yatareni yanamin maganan banza can you imagineâ? Yanda Abee ke magana zakasan heâs really pissed hakan yasa Musty yace âwait Imran I donât understand me kake cewa? Waya tareka wani boyfriend kake maganaâ? Cikin dan ihu kadan Abee yace âher boyfriend dashine the reason behind abinda yasa taje toilet na maza mana taxauna tana kallon live video nashi Muhammad Mandawariâ shiru Musty yayi yana kallon Abee dan shi dama dayashigo anguwan dazu Hamza ke fadamai sunyi neighbor wani footballer baima tsaya jin waye ba sabida Hajiya daketa kwalamai kira, one thing da Abee ya tsana to the core arayuwanshi is raini ya tsani raini da rashin kunya, dafe kanshi yayi saikuma yadago yace âhow far about the tracking dasu Abdul keyi idan bazamu iyaba zan turama contact dina number a USA cus I canât wait for all of this shit to be over narabu da yarinyar nan data shigo rayuwana tahanani kwanciyan hankali I am tired Musty I am tiredddâ yay maganan yana kabar da keys na motanshi da wayanshi dake kan desk din kasa, dasauri Musty yazo yadafashi trying to calm him down yace âcalm down Imran, fushinka is not good for you and kowa dake tareda kai, calm down pleaseâ dan ajiyan zuciya Abee yasauke ahankali Musty yace âwhat happen tell meâ kaman Abee bazaiyi magana ba saikuma yafadamai komi shima Musty baci ranshi yayi yace âI donât care koshi waye what gave him the gut dazai tare soja yanamai magana anyhow, lemme go and lock him up wlh sainai uselessing kafafuwan nan nashi na kwallo â Musty yazo zai wuce dasauri Abee yarikeshi yace âcommon mu yarane dazamu biye musu, heâs just a child let him be please, is not easy karasa abinda kake so cikin dare daya to some extend I understand how bittered heâsâ dasauri Musty yace âher grandmother told me baitaba kulata ba all this childish crush Lujain kemaiâ yatsine fuska Abee yayi yace âthatâs non of my business, Iâve taken care of her, nasata a school da babu wanda zai bully nata, nayi securing waec nata and neco I am just waiting waiting for the whole thing to be over nagajiâ yay maganan ahankali, murmushi Musty yamai yace âya isa tashi muje falo muci tuwo tareâ yatsine fuska Abee yayi yace âbaran ci baâ Musty yace âAllah saikaciâ badan yasoba yatashi yabishi suka fita falo tare, sai wajajen 11 sukabar gidan hakan yasa yarufe koâina yawuce sama ko dakin da Lujain keciki bai kalla ba.
EPISODE 2ď¸âŁ9ď¸âŁ
Jamaâa I am back! Wannan littafin nawa zaku sameshi a all my social media platforms đ idan kuma kuna bina a Instagram ko Tiktok su akodayaushe zai kasance sun wuce yan WhatsApp da page biyuđđ
Ku danna link dinnan dan following dina a Instagram;
https://www.instagram.com/p/CnmsOO8I0XL/?igshid=MDJmNzVkMjY=
Ku danna wannan link din dan following dina a TIKTOK;
https://vm.tiktok.com/ZMYekGsQV/
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI
Around 1 tafarka daga bacci sabida mugun yunwan datakeji rabonta dacin abinci tun lunch dataci a school shima ba sosai ba taci, yanda Mandawari yagaya mata tacika kiba taje tarage kiba kafin takulashi yadameta tayi alkawarin zata rage kiba, barata dingacin abinci sosai ba, kulolin abincin da aka kawomata jiya da daddare takalla amman taki zuwa wajen, kife cikinta tayi ahankali tanajin yanda cikin ke sokanta amman tadaure tana lumshe idanu, ganin yaki denawa yasa ta tashi tadauki bottle water tabude tasha sosai sannan takara kwanciya tana shafa cikinta da hannunta dake cizonta cikin wani kalan murya tace âwayyooo cikina wauyoooâ juyi kawai take akan gado sai wajajen 3:00 bacci yay awon gaba da ita, 4:30 Abee yafito, tada kowa yayi saida yatada Kausar yace âjeki tashi yarinyar nanâ gyadamai kai Kausar tayi tawuce tafita shima Abee yafita yasauka kasa.
Bude kofan dakinta Kausar tayi takarasa gaban gadon tana mamakin yanda koda yaushe tana daure da towel bubbuga gadon tayi hakan yasa tabude idanunta ahankali Kausar dake kallonta tace âAbee yace kitashi kiyi sallaâ tashi tayi ahankali ta zauna itakuma Kausar tawuce tafita daga dakin, mikewa tayi ahankali tashiga bayi wanka tayo tafito tai salla sannan ta tashi tashiga saka kaya tana tunanin yau jummaâa zata huta, kayan makarantan ta tasaka batare datasa safa ko hulaba tafito sai kamshin turarukan data fesa take masu balaâin dadi, gaban dakin Kausar taje tadade tsaye sannan tabude kofan ahankali tashiga ciki Kausar dake saka dogon Riga tajuyo dasauri takalleta ta tace âmehaka kika shigo mini dakiâ girgiza matakai Lujain tayi saikuma ta taho cikin dakin zuwa gabanta ahankali tace âmesa kika tsaneni baki sonaâ? Tai maganan tana kallon fuskan Kausar hararanta Kausar tayi takarasa saka riganta tajuya tadauki dan kunne tasa ahankali Lujain tace âeh mesaâ juyowa Kausar tayi dasauri tace âkinason ki sani, to sabida ke sunan Babana Abee yabaci aduniya, because of you mahaifina is suffering, bayan komi laifinki ne, kene kikazo kampanin shi amman baâa duba hakaba sannan aka kuma kakabamai Auren ki akanshi sabida mugunta irin naku da yan gidan kuâ hawaye ne yazubo daga idanun Lujain dasauri tasa hannunta ta goge takalli Kausar tace âkinsan mesa naketa son miki magana sabida ke kadai nagani agidan nan datake nan kaman matsayin yayyuna su Ya Samira, kin dauka I am happy with all this ne, kaman zan mutu nakeji, nima nagaji nagaji dakomiâ saikuma tafashe da kuka wani iri Kausar taji dan tanada balaâin tausayi dauke kanta tayi tace ânidai me kikazo mini adaki mekikesoâ hannunta Lujain tasa tashare hawayen fuskanta tass tace âsonake kiduba min recipes na rage kiba awayanki kibani narubuta inaso narage kiba neâ dan kallonta Kausar tayi ganin yanda take kallonta yasa Kausar tace âkiba halitta ce, haka Allah ya yiki maisa kikeson wahalar da kankiâ? Girgiza kai tayi tace ânidai dan Allah kidubamini inda inada waya bazanma zo wajenki baâ balaâin tausayi tabama Kausar wayanta tadauka tashiga google tamata browsing sannan tabata wayan da memo da byro tace âwrite it downâ zama tayi abakin gadonta tashiga kwafewa da saurinta Kausar duk tana shiryawa tana kallonta komesa takeson rage kiba oho kuma kiban yamata kyau sosai da chubby kumatunta yanzu idan tarage kiba tai muni fa oho itadai baruwanta, gama rubutawa tayi tamike tsaye tana ijiyemata wayan akan gado tai murmushi sosai dayasa Kausar ta tsareta da idanu sabida yanda dimples dinta ke lotsawa tace âthank you Kausarâ sannan tawuce tafita, dakinta takoma tadauko jakanta da hijab tashiga saukowa lokacin babu kowa a falo jakan ta ijiye akan kujera sannan takalli kitchen dinsu datagani abude tawuce tashiga ciki Anty Binta datagani tsaye tana aiki yasa tai murmushi tabi kitchen din da kallo ganin yanda tahadu tace âgood morningâ murmushi Arty Binta tayi tace âkin tashi lpy Lujain mekikazo yi a kitchenâ? Dasauri tai wajen Anty Binta paper tanuna mata tace âweight loss smoothie zan hadaâ kallonta Anty Binta tayi tace âkewayace miki kirage kiba so kike Gwaggon ki taganki tace bamu baki abinciâ murmushi tayi batace komiba Anty Binta tace âai shikenan fruits duka na fridge ga blender ananâ dasauri tai fridge, celery tadauko, da green apple, cucumber dakuma ginger tahada tai blending Anty Binta sai kallonta take one thing datagani is tanada tsafta kaganta zaka dauka bata iya komiba amman ta iya danta yayyanka abinta tasa a blender ta blending Anty Binta dakanta tabata bottle mai kyau da straw tajuye aciki tace âAllah bada saâa nidai banga me zaki rage baâ dan turo baki tayi tace âflat tummy da fatsâ dan hararanta Anty Binta tayi tai murmushi takai bittle na baki tazuko tasha taba tabe baki ko kadan baimata dadi ba amman sabida yanda takeso ta burge Mandawari rufe ido tayi ta shanye tass sannan tawanke giran da blender dasauran kwanukan wajen Anty Binta tace âdebi chips naki kije dinning kiciâ girgiza mata kai tayi tace âaâa ni nakoshiâ wani kalan kallo Anty Binta tamata tace âLujain whatâs all this kaman wacce tai wani mafarkin abu yunwa kikeso kifara hora kanki dashi sokike naje nafadama Ya Imran abinda kikeyiâ? Dasauri Lujain ta girgiza kai tace âto zanci Anty please karki fadama kowaâ tai maganan tana daukan plate chips kadan tadeba tasa kwai ma kadan kaman ba Lujain ba Anty Binta tace âtea faâ girgizamata kai tayi tace âidan nadawo shi zan shaâ a kitchen din tazauna kan kujera taci abincin tass sannan tawanke plate ta taya Anty Binta kwaso kula tafito dasu falo Hajiya sai murmushi take tana samata albarka afalo duk akaci abinci banda Abee dabai dawobama yana gym dinshi ita tana kitchen wajen Anty Binta, Kausar ne tashigo kitchen din tace âUncle Hamza yace kizo mutafi yau shizai kaiki schoolâ wanke hannunta tayi tace âBye Antyâ bye Anty Binta tamata tana murmushi sanan tawuce tafita zama afalo tayi tasa safa da takalmin makaranta sannan tasaka hijab tagoya jakanta tafita itada Kausar dake daddanna wayanta motan Uncle Hamza suka shiga, motar mai kyau benz amman ba tinted bace, murmushi yama Lujain yace âAmaryan Ya Imranâ sauke kanta tayi kasa bata sake cewa komiba suka fito, tsaye taga Mandawari a kofar gidanshi yauma yana sanye da wani rigan jearsay da gajeren wando, hada idanu sukayi ga mamakinta wani dan karamin murmushi yasakin mata batasan lokacin dataji wani farin ciki ya lullubeta ba, hannu yadaga mata alamun bye bakaramin mamaki tayi ba noke kanta tayi batare datamai bye ba, ita suka fara ijiyewa a school sannan yawuce yatafi da Kausar school.
EPISODE 3ď¸âŁ0ď¸âŁ
Jamaâa I am back! Wannan littafin nawa zaku sameshi a all my social media platforms đ idan kuma kuna bina a Instagram ko Tiktok su akodayaushe zai kasance sun wuce yan WhatsApp da page biyuđđ
Ku danna link dinnan dan following dina a Instagram;
https://www.instagram.com/p/CnmsOO8I0XL/?igshid=MDJmNzVkMjY=
Ku danna wannan link din dan following dina a TIKTOK;
https://vm.tiktok.com/ZMYekGsQV/
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI
Wuraren 11 yay parking motanshi wata crazy Brabus jeep agaban school din, yadan dade aciki sannan yabude kofa ahankali yafito sanye yake da kayan kwallo farare sun mishi kyau sosai kitson kanshi ya gyara ya shafa mai sai kyalli suke, zare glasses na idanunshi yayi yakarasa zuwa wajen security dake gaban gate din suna kallonshi daya daga cikinsu zaro idanu yayi yace âohhh my God Mandawari look guysâ dasauri sauran securities din suka kara kallonshi dukansu bashi hannu sukayi dan murmushi yayi daya bayyana hakorin makkan bakinshi daya daga cikin security yace âSelfie please Mandawariâ murmushi yayi yace âyeah sureâ daukan hotuna biyu sukayi yace âitâs okay sauri nakeâ dasauri sukace âmekazo yi makarantan muâ? Dan murmushi yayi yace âwajen sister na nazo sako zan bata itâs urgentâ security yace âlaaa kanada sister a school din nan wacece whatâs her nameâ? âLujain Muhammadâ daya daga cikinsu yace âwani class Kodai sabon zuwan nan da aka kawoâ dudda baisani ba gyadamusu kai yayi, dayan yace âletâs go kashiga office kazauna akira maka itaâ girgiza musu kai yayi yace ânaah zan jirata anan jikin motana sako kawai zan bataâ Babban su yace âjeka kira mishi ita yisauriâ murmushi Mandawari yayi yaciro bandir na yan 1k sababbi fil yabama babban cikinsu sai murna suke suna godiya yawuce yakoma jikin motanshi ya tsaya tareda folding hannunshi akirji yana kallon gate din.
Tana zaune a aji cikinta ciwo yake sosai sabida yunwa amman takicin abinci har awurin lunch, daga bakin aji security ya tsaya yace âLujain Muhammad yayanki na waje come with meâ teacher dake koyarwa juyawa tayi takalleta tace âtashi kijeâ ahankali ta tashi gabanta hakanan taji yafadi to me wannan Uncle din yazo yamata yanzu, ahankali take tafiya Security nagaba tana bayanshi harsuka fita gate din ko kadan bata lurada Mandawari ba security ne yamata pointing inda yake tsaye yace âga yayanki chan jeki karbi sakonâ juyawa tayi takalli inda aka nuna mata ido da ido tayi da Mandawari wani kalan faduwa gabanta yayi ta tsaya chak tana kallonshi, dan murmushi yasakin mata hakan yasa ahankali tasaki wani kalan cute smile batare dataje wajenba dakai yamata alamu datazo gently tafara tafiya tana tahowa yabi cikinta da kallo dayaga baiyi girman dayayi jiyaba harta karaso gabanshi ta tsaya tana murmushi akunyace, tsareta yayi da idanunshi sheâs breathtakingly beautiful, gawasu cat eyes manyan dayaji yana neman yasashi ya shide daurewa yayi yahadiye murmushin dayakeyi yace âhar yanzu kinacin abinci dayawa ko cus you are still very fatâ wani iri taji ahankali takalleshi batare datace komiba, hannunshi yasa acikin aljihun wandonshi yaciro iPhone 12 Pro max yamika mata, kallon wayan tayi dasauri saikuma takalleshi murya chan kasa tace âmezanyi dashiâ? Tsareta yayi da idanu yace âI want to talk to you today ko bazaki amsa baneâ? Girgizamai kai tayi ahankali batare data amsaba tace âmezance agidaâ? Dan daure fuska yayi yace âke yarinya ne dakowa saiyasan nabaki waya karba kada raina yabaci inba hakaba zance nafasa auren kiâ dawani kalan sauri takalli fuskanshi, gira daya yadaga mata yace âko kindaina sona yanzuâ? Wani kalan murmushi tayi ahankali akuma dan kunyace tace âinayiâ murmushi yamata yace âto karbaâ ahankali tasa hannunta dake rawa sosai ta karba gabanta nafaduwa zuciyanta yaki natsuwa, kallon security dake kallonsu yayi yace âhide the phone and go back to your class I will call you by 7 dot na yamma byeâ yajuya yashiga motanshi, gently ta tura wayan aljihun uniform nata tajuya takoma aji tana tafiya ahankali sheâs super happy to see him amman kuma wani bangaren zuciyanta sai tsinkewa yake idan ta tuna she just collect phone from his hand wayama IPhone zuciyanta yaki natsuwa harsuka tashi by one na rana.
Jakanta tadauka tareda goyawa abaya tafito ahankali take tafiya tundaga mota Hamza ke kallonta, Lujain nada wani kalan kyau da idan ka daura idanunka akanta barakaso kadaina ba, batada fada baiganta dawani damuwa ba, deep down he wish Ya Imran will settle down da yarinyar yadaina kallon karantan ta zaiyi farin ciki hartazo tabude kofa baisani ba saida ahankali tace âina yiniâ sannan yayi murmushi yakalleta yace âya school kinyi karatu da kyau dai koâ murmushi tamai tareda gyadamai kai bata kara cewa komiba sundanyi nisa akan titi yace âdo you need anything nasaya mikiâ girgizamai kai tayi tace âaâa nagodeâ murmushi shima Hamza yayi ganin bata sake dashi ba batare daya kara cemata komiba har sukakai gida sai kallon kofar gidansu Mandawari take she just wish inama zata ganshi, parking yayi tasauko tawuce ciki Hajiya kadaine a falo tanajan charbi ganin Lujain saida tai murmushi itama dan murmushi Lujain tayi tazo wajenta tsugunnawa tayi ahankali tace âina yini Hajiyaâ shafa adduâa Hajiya tayi tace âsannu da zuwa Lujain, jeki chanza kaya kiyi wanka zansa mai aiki ta kawomiki abinci sama ya makarantanâ ahankali tace âAlhamdulillah Hajiyaâ âsannu kinji Allah miki Albarkaâ ahankali tace âAmeenâ tashi tayi ahankali tanadan yatsine fuska sabida yanda cikinta kemata ciwo tawuce sama dakinta tashiga dayake a gyare tsaf kayan makaranta tacire tashiga bayi wanka tayi tafito hijabi tasaka tai salla akan dadduman ta kwanta tana kallon jakan makarantan ta da wayan ke ciki gently tasaka hannunta tajawo jakan budewa tayi taciro wayan tana juyawa tana kallon daga ganin wayan sabo ne baâa dade ana amfani dashi ba kunna wayan tayi ahankali hotonshi ne a screensaver tadade tana kallon hoton dan murmushi tayi tarasa mesa take sonshi duk idan taganshi wani kalan farinciki takeji bude wayan tayi ganin babu password tashiga gallery duka hotunan shine wanda yake buga ball da sauransu fita tayi takoma dial calls number dayane awajen da akai saving da Mandawari tadade tana kallon number kaman magic dailing number tayi yana ringing dasauri ta katse gabanta na duka uku uku kirane yashigo wayan ganin shine