Showing 72001 words to 75000 words out of 81703 words
Chapter 25 - đ Sakon So ♥ď¸ Book Complete m Shakur ( By Ubeera ) .txt
idan Gwaggo ta bugeta Aiko ranan tashiga uku saita lallasheta da kyar sannan zatai shiru, wani kalan mikewa tsaye tayi da towel din tana kuka sosai amugun shagwabe tabude kofan dakin tafita Gwaggo data bitada idanu tace âaisai kiyi fitsararriyaâ daidai tana fitowa tana kukan ta kama kanta da Gwaggo tabugama plate daidai Abee nashigowa saman ita ko kadan batama luradashi ba, tundagakai zuwa kafa yabita da kallo yadan tsaya yay jim kaman yajuya yakoma falo saikuma yacigaba da tahowa ko kadan bataji sahun takalminshi ba as usual kamshin turarenshi kadai yagayamata yana wajen hadiye kukan tayi tass sannan tadago kanta kaman munafuka tana sauke hannayen kasa, hada idanu sukayi dawani kalan sauri tajuya zata bude kofan dakin tashiga yace âcome hereâ dawowa tayi ahankali kanta akasa tashiga wasa da yatsunta dan sheâs so restless, âwhat happenâ? Taji Abee yamata tambayan muryanshi ataushashe, dago kanta tayi takalleshi saikuma ta kwabe fuska kaman zatai kuka taredakai hannunta saman kanta inda Gwaggo tabugama plate tace âGwaggo ne tadakeni tabugamin plate akaiâ kanda ta taba yabi da kallo ga wajen har datti datti na abinda ke plate din ke wajen, kaman baraiyi magana ba saikuma ashanyaye yace âwhat did you do tadakeki?â.EPISODE 4ď¸âŁ0ď¸âŁ
Jamaâa I am back! Wannan littafin nawa zaku sameshi a all my social media platforms đ idan kuma kuna bina a Instagram ko Tiktok su akodayaushe zai kasance sun wuce yan WhatsApp da page biyuđđ
Ku danna link dinnan dan following dina a Instagram;
https://www.instagram.com/p/CnmsOO8I0XL/?igshid=MDJmNzVkMjY=
Ku danna wannan link din dan following dina a TIKTOK;
https://vm.tiktok.com/ZMYekGsQV/
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI
Dago manyan idanunta tayi ta kalleshi yanda ya tsareta da idanu yasa takai bayan hannunta tagoge fuskan nata tass murya chan kasa tace âsabida nace zan bita idan zata koma gidan muâ tunda take maganan lips nata da kumatu yake kallo, dauke kai yayi yace âjeki cemata nace takara mikiâ dasauri tadago idanunta takallai, wani mugun kallo yamata yace âtunda bakijin magana, what did I tell you about this thingâ yay maganan yana pointing towel na jikinta da hannu, dasauri ta tura kofan dakin tashiga tareda maida kofan yarufe girgiza kai kawai Abee yayi yawuce yatafi dakinshi.
Tunda Gwaggo tashigo gidan gidan yakara wani kalan dadi da annashuwa Baba yay kiran dubiyan nan Gwaggo taki dauka wai ita barata komaba saitagama hutun datazoyi agidan nan koda wasa kuma babu wanda yataba muna ta isheshi koyagaji da ita saima dawowa datayi kaman itace asalin Gwaggon gidan.
Kullum dare Gwaggo saita kadata dakin Abee dakin Anty Binta take zuwa ta kwanta dan Anty Binta ta tafi gidanta babu kowa adakin, ita rabon datasa Abee a idanu tun ranan Sunday dan Hamza ne ke kaita school yanzu, hakama Mandawari abin bakaramin damunta yayi ba bata ganinshi gashi babu halin taje koda kofar gidansu ne dan ba fita takeba.
Yau jumaâa Baba cire kunya yayi shida Hadi sukazo har gidan bayan magrib awaje suka tsaya dan gani sukayi Gwaggo batasan abin kunya ba tazo gidan da jikanta ke aure ta tare tun ranan asabar haryau jumaâa kwananta shidda kenan haba mana ai bai daceba.
Abee na masallaci Abdallah yazo yakirashi baiwani jimaba yafito tareda Abdallah har zuwa wajen su Baba cikeda girmamawa Abee ya gaidasu, Baba shima cikin mutunci yace âImrana dan Allah kuyakuri da halin Gwaggo wlh fitinace da ita haba tazo ta tare taki tafiyaâ dan murmushi Abee yayi yace âbakomi bismillan kuâ dasauri Baba yace âai muna nan munriga munsa maigadi yakirata ta fito mutafiâ danjim Abee yayi dan baisan mezaice ba, ahankali yace âdan Allah ku barta duk randa takeso saita dawoâ dasauri Hadi yace âBakasan Gwaggo bane Imrana bazata taba dawowa baââŚâŚ..
Sosai Gwaggo tafashe da kuka afalo kowa na falon lallashinta yake tanuna kanta tace âni su Hadi kema bakinciki sabida nazo gidan jikata nahuta shine harda zuwa har kofar gida amaidani gida karfi da yaji koâŚ.â Bude kofa Abee yayi yashigo Gwaggo takallai tana sharce hawaye tace âImrana sunki tafiya sunce saisun tafi dani koâ? Dan shiru yayi yakalli yanda Gwaggo ke kuka dakuma Lujain dake gefenta ahankali yace âehâ saikuma yawuce sama baiwani dade saman ba yafito da bandir yan 1k guda biyu a hannunshi yazo har gaban Hajiya yabata alamun tabama Gwaggo, murmushi Hajiya tayi tabama tace âGwaggo gashi Imrana yace abakiâ ganin kudade mikakku farare fes yasa duk wani kuka da Gwaggo take ya tsaya tace âwayyo Allah na dubu dari biyu, Imrana nagode nagode Allah maka albarka ubangiji Allah yakawo ciki da goyo tsakaninka da Lujain bari natafiâ tamike tana tura kudin lalita duka yan dakin murmushi sukayi, tashi Lujain tayi kaman zata bita tace âGwagâŚâŚâ wani kallo da Abee yamata yasa dagudu ta juya tai stairs tana kuka Gwaggo tace âaisai kiyi tunda bakida hankali ne da aurenki zan tafi dake jamaâa saduwan Alheriâ duk rako Gwaggo sukayi har compund ta tafi Abee kuma yakoma masallaci.
Sosai Lujain tai kuka jitayi zuciyanta yamata nauyi da zafi Kwanan nan da Gwaggo kenan gabaki daya ta manta menene bakin ciki ko fushi har damuwan Mandawari ta manta dashi amman daga tafiyan Gwaggo saitaji komi yamata duhu sosai ahaka bacci yay awon gaba da ita.
Tun wajajen 3:30 tafarka tabude idanunta hakanan kawai gabanta sai faduwa yake abin namata kaman ma zazzabi zazzabi takeji, saukowa kasa tayi ahankali tareda daura kanta akan gado hawayene yazubo mata sheâs soooo sad and sheâs hungry again, all abinda takeso shine taganta agidansu.
Bude kofa Abee yayi 4 dot yafito sai kanshi yake yau Jallabiya ce ajikinshi fara da hula akanshi kofan Lujain ya kalla saiya karasa wajen anatse yabude kofan dago kanta tayi takalleshi suka hada idanu kafinma yamata magana ta mikeda sauri tawuce bayi dan haushin shi takeji daya hanata bin Gwaggon ta jiya dan jim yayi ya tsaya kaman mai tunanin wani abu saikuma yajawo kofan yarufe yawuce yatada su Abdallah yasauka kasa yajirasu suka fice tare zuwa masallaci.
Dayake yau asabar yadade amasallacin sai wajajen 7:00 nasafe yafito tareda Baba Liman dawasu jamaâa na masallacin duk sun tsaya gaban masallaci suna magana kan Solar da Abee yasayoma masallacin dazaâa fara aikin yau kaman an jefo mutun kawai wani saurayi suka gani agabansu ya tsaya yana sanye da jean da Riga bakake yasaka bakin facing cap da nose mask da bakin glasses dudda sunada yawa amman Abee yake facing, daya daga cikinsu yace âkaikuma Malam lafiya hakaâ? Tsugunnawa yayi agabansu ahankali tareda saka hannu yazare facing cap din kanshi, sannan yasa hannu yazaro shades din ya ijiye sanan yacire nose mask din ahankali ya ijiye kasa kafin gently yadago jajayen idanunshi dasuka kumbura suntum yakalli Abee dake kallonshi, dasauri jamaâan wajen suka nunashi sukace âbakaine mutumin dayama Alhaji Imrana shairi ba ai munga hotonka a newsâ gyadamusu kai yayi ahankali sannan yahade hannayenshi yana kallon Abee dake kallonshi kuri saikuma kaman wanda ya haukace ya kwala uban kara cikin harshen turenci yace âmutanen estate din nan kufito dan Allah, gani nan nine nama Alhaji Imrana shairi nakuma kawo kaina da kainaâ daidai lokacin Mandawari yafito daga cikin gidanshi zai tafi gudu chak ya tsaya yana kallon gaban masallacin da jamaâa suka taru harda masu gadikan anguwan dakuma mutumin hakan yasa yakarasa wajen daidai Ibro shima yana karasawa wajen dan fitowanshi daga gidanshi kenan yazo zai shiga gidansu yaji muryan mutumin hakan yasa yashiga kiran Hamza, kallon duka mutanen dake kallonshi kuri yayi mutanen kuma suka cicciro wayoyinsu ana video yakalli Abee yace âdan girman Allah kayafemini wlh wlh bantaba sani hakkin wani abune mai girma ba sai bayan namuku kazafin nan kaida wannan innocent yarinyarâ yay shiru dasauri Hamza yashiga kiran Uncle Abdul Police shikuma Ibro yashiga kiran Uncle Musty, cikin wani kalan yanayi na tsantsan nadama yace âtun bayan nai editing video nasaka a yanar gizo nakasa samin kwanciyan hankali dudda nai deleting amman a banza dan yarigaada ya yada duniya, bana iya bacci, banda sukuni banda natsuwa, kirjina da kaina wani kalan nauyi sukemin kaman an dauramini tankin ruwa akansu, tundaga ranan dana watsa video nan idanun nan nawa basu kara runtsawa da sunann bacci ba wlh wlh da wannan azaban gwara nakawo kaina ankaini gidan yari, nazone nafara rokonka da yarinyar gafara kafin nakai kaina dakaina police station dan Allah dan girman Allah kuyafemini, jamaâa kutayani rokon gafaraâ yay magananan yana kallon kowa na wajen saikuma ya shiga babbaka kuka sosai kana ganinshi kasan babu peace arayuwanshi, koâina najikinshi rawa yake yace âwlh wlh koda wasa ba fasikanci sukayi ba nine na maida abin yazama haka da editing na computer, wlh nine nan na shirya komi nahada wlh wlh shairin shaidan ne da ruwan ido da son abin duniya yakaini na aikata abinda nayima Ogana mutumin daya bani aiki nake samu naciyar da yan uwana tasanadiyanshi shine nama haka dan Allah kuyakuriâ kallon Baba Liman Abee yayi yace âBaba bari nashiga gidaâ gyadamai kai Baba Liman yayi hakan yasa yajuya zai wuce karaf mutumin yakama kafarshi tareda kwanciya akasa awajen flat yana kuka sosai yace âdan girman Allah ka yafeni kona samu na rufe idanuna yau ko baccin minti biyu ne nayi dan darajan Allah, wlh wlh bazan karaba shairin shaidan ne nasan nabata maka suna nabatama yarinyar suna kuyafeniâ wani kalan murmushi Mandawari yayi ya gyara tsayuwa heâs enjoying the show koba komi yanzu ai zai sakin mai babe dinshi, daidai lokacin motan polisawa har guda uku suka shigo estate din suna jiniya, Abdul da Musty ne suka fito daga wani jeep na Musty, some police abayansu Abdul yace âyou are under arrest for defamation of character, for threat, i advice you to keep quiet cus anything you say or do will be use against you in the court of law, kuyi arresting nashiâ kara kankame kafan Abee yayi yana ihu sosai ihun da koâina na anguwan na amsawa mata har lekowa suke daga gidaje suna kallon abinda kefaruwa sai video ake, bambareshi akayi daga kafan Abee aka dagoshi sama Musty baiyi wata wata ba abunku da soja yabashi two sided mari at a spot yace âdan Shegiya zakaci ubanka yauâ dasauri polisawan dasuka dagoshi suka sakeshi ganin Musty soja ya mareshi, wani kalan kwashemai kafafu Musty yayi yazube awajen kanshi yay wani kalan mugun buguwa zai kara kaimai duka Abee yakama hannunshi gam hakan yasa cikin fushi Musty yace âku barni natafi dashi gad-room a barrack gobe nakawo muku shi police station wlh ko amafarki your generation to generation to more generation bazasu taba tunanin batama wani sunaba sabida yanda zan dispilaka kai kasan sunan wane kabata kasan waye Imran kuwa? Did you know how many lives Imran ya chanza including mine how dare youâ azuciye Musty ya yunkura zai kara kaimai duka amman yakasa sabida yanda Abee yamai riko mai kyau, kaman jira yan anguwan suke sukace âai wlh mumishi duka kafin atafi dashi, jungle justice in his life bazai kara tunanin yada abun kazafi ba yana batawa mutane suna babban mutum haka dakeda manyan yaraâ hannu Hamza yashiga gyarawa shida Ibro zasu sa hannu a lallasashi wani kallo Abee yamusu yace âku wuce gidaâ ba musu duk suka juya batare da sunji dadi ba sukai gida, Abee yakalli Abdul yace âkutafi dashi Abdul nobody should touch him againâ yay maganan yana kallon mutanen dake shirin dukanshi, bada go ahead Abdul yayi aka wuce dashi mota Abdul yabisu Abee yakalli Musty da ranshi ke bace yana kallonsu yace âletâs goâ sannan yasakeshi, sai alokacin Musty ya iya motsi dan Abee akwai karfi, binshi Musty yayi suka wuce Mandawari yabisu da kallo wani kalan mugun kishin Abee yake kaman ba gobe duk ta yanda ya kalli Abee Abee yafishi in any way, what did he do how did he earned this much respect daga jamaâa? Shi dudda yana footballer one of the best yadawo anguwan nan babu maibi takanshi saidai masu gadi ne ma ke tambayanshi for selfie, whatâs so special about this man da ake sonshi sama dashi mai about 400M followers a just IG, har neman Abee yayi a social media amman yaga heâs not on any of those social media platform, wani kalan kishin Abee yake dabazai iya misiltawa ba baitaba haduwa da mutumin dayaji existence nashi poses as a threat to him ba sai Abee, yarasa sukuni, yanda Abee yake nuna baimasan dashi ba is what is killing him more, yaso bayan yama Abee maganganun nan Abee ya nemi balaâi dashi ko yasa acireshi daga community kokuma wani abu dazai bashi liver yay buraâuba dashi amman no baimasan ko yana rayeba.
EPISODE 4ď¸âŁ1ď¸âŁ
Falo suka shiga a tsaye sukaga su Hajiya da Ibro da Hamza da Abdallah da Maman Aneesarh sai Kausar dan Lujain na sama tun safe data fito ta gaida Hajiya takoma waje Abee yasamu yazauna anatse yasauke wani kalan babban ijiyan zuciya dayasa har Musty saida ya kalleshi, Hajiya tace âMusty an wankesu? Yanzun nan Hamza da Ibraheem kebani labariâ cikeda farin ciki Musty yace âAlhamdulillah Hajiya komi yazo karshe Abdul suntafi da yaron police station ma nasan anjima kadan zamuga broadcastâ Hajiya takalli Abee dan murmushi kadan yasaki yakalli Maman Aneesarh da Kausar yace âI need my breakfastâ wani kalan dadi Kausar taji rabon dataga Abee haka harta manta, zama Musty yayi kusadashi suna breakfast din tare sai kallon Abee yake idan akwai wanda yasan Abee sama dashi aduniyan nan yana ganin saidai Hajiya datake mahaifiyarshi dan tun suna yara tareda Abee suka taso kuma yasan menene azuciyan Abee yanzu haka alkawari daya zaiyi shine bazai taba bari Abee yarabu da Lujain ba Allah yamai kyautan taba sai inda karfinshi yakare yana cikin breakfast wayanshi yay kara hakan yasa yadauki wayan yakalli screen din ya amsa wayan chan yace âalright gani nan zuwaâ ijiye wayan yayi Musty yace âina zakaâ? Ahankali yace âakwai some UK agent dazasu so daman yau, wai sunzo zanje nagansu zakaâ girgizamai kai Musty yayi yace âbazani ba, mikewa tsaye Abee yayi yakalli Kausar yace âkawomin key motana adakiâ gyadamai kai tayi tawuce sama tadauko key tasauko tabashi karba yayi yajuya Musty yabishi yace âahaka zaka kaman wani black arabâ? Gyadamai kai yayi yace âyesâ haryakai mota zai shiga Musty yace âbest friendâ tsayawa Abee yayi yakalleshi, Musty yace âtell me whatâs on ur mindâ wani kalan kallo Abee yamai yace âkafi kowa sanin whatâs on my mindâ dasauri Musty yace âImran menene aibun yarinyar nan? Why do you wanna leave her? Batada any matsala rabon danaga mutum this innocent kaman Lujain harna manta, Gatanan gradually sheâs fitting into your family, batada matsala da su Kausar yaranka ko mahaifiyar ka, maisa zaka rabu da ita please accept Lujain as your wifeâ tunda yake maganan Abee ke kallonshi yace âka isa kasani doleneâ? Shiru Musty yamai yana kallonshi Abee yace âdo you expect me nai accepting wanchan jaririyan yarinyar amatsayin mata for God sake Mustafa my last born ta girmeta what is that child abuse or meneâ? Baki Musty yabude zaiyi magana Abee yadagamai hannu yace âko yanzu ma dan fitan nan daya kamani ne Allah yakaimu anjima after ishaâi dakaina zan kaita gidansu komi yakareâ yana maganan yabita gefen Musty yabude motanshi yashiga yaja motan yabar gidan Musty yadade tsaye yana kallon gate din anatse yace âImrana I am your best friend, kamin komi aduniyan nan, Iâve watched you suffered for good 13yrs, bazan taba bari ka koma rayuwan nan ba, bazan taba bari karabu da Lujain danasan sheâs the best thing right now in your life ba dan bazaka taba samin matan dazaka samu peace kaman da ita baâ yana tsaye wajen aka bude gate Anty Binta ne tashigo da jeep dinta ganin mijinta tsaye yasa takarasa parking tafito tace âBaby ya akayiâ fuskanta yakalla yace âWifey inaso kibani honest answer not because of me tell me the truth kinason Auren Yayanki Imran da Lujainâ? Wani kallon kallonshi tayi ganin how serious he is yasa anatse tace âHusby inason Auren su sabida banjin Ya Imran zai iya samin mata kaman Lujain ba, sheâs fragile sweet and easy to handle gata yarinya kuma Lujain batada matsala, her whole life is just she and her grandma, I love them together, maisa kamin tambayan nan yace zai saketa ne sabida ankama yaronâ? Gyadamata kai yayi anatse yace âWifey I have a plan, but kafin nai plan kune yan uwan Imrana zan biku gabaki dayan ku one by one na tambayeku idan kuna sonshi da Lujain inhar dukanku kunaso I will do something today and I will need your supportâ dasauri Anty Binta tace âcount me inâ daidai nan Ibraheem da Hamza suka fito alamu yamusu dasuzo hakan yasa suka taho, Musty yakallesu yace âkunason zaman Imran da Lujainâ? Dasauri Hamza yace âsosai ma Uncle Musty, wlh I love Lujain sheâs so calm batada magana, ni kawai ina sonta sosaiâ Ibrahim yace âkonima haka I wish Ya Imran zai sota sosai danafi kowa jin dadi but har yanzu heâs not ready to accept any womanâ, murmushi Musty yamusu yace âkuwuce kutafiâ wucewa sukayi shida Anty Binta ciki, a dinning yaga Kausar na kokarin kwashe plate karasawa yayi yana tayata yace âmuje nakai miki kitchen Auta naâ murmushi tayi tace âto second Dadâ saida sukakai kitchen yana ijiye plates din batare daya kalleta ba yace âkinason zaman Abee dinki da Lujainâ dasauri tadago kanta takallai folding hannunshi yayi akirji yana kallonta ahankali yace âKausar kinason yanda Babanki baida peace of mind, you are not a small girl Kausar kema yau ko gobe zaki iya aure at any given time, why donât you wanna understand your father that gives you everything? Inhar yaga kunason Lujain he will accept her too bakisan cewa idanma kina tunanin sabida kin girmi Lujain ne yasa baki sonta yarinya irinsu sune babanki zai iya ya tsawataar mawa kuma taji, yace tayi tayi tabari tabari but babba bazai taba iya controlling nata ba, give me ur answer Last Born kinason rayuwan Babanki da Lujain ko aâaâ? Ahankali tace âda banaso Second Dad but yanzu inaso banso Abee ya auri wacce zata wahalar dashi gwara Lujain kaga tsoronshima takejiâ murmushi yamata yace âAllah miki albarkaâ Abdallah da Maman Aneesarh duk ya tambaya ta siyasa suma sukace sunaso dakin Hajiya yashiga yasameta zaune bakin gado tana waya zama yayi akas saida takarasa wayan yakalleta yana