Showing 18001 words to 21000 words out of 198792 words
Chapter 7 - ZEE-BABY-1-AND-2 COMPLETE HAUSA NOVEL By hausanovels001.txt
kasarmu babu lafiya baiwar Allah mungude ma Allah da mukeda doctor agida Daddy yace" ko zamu bisune sai ga Sardauna ya shigo" haba Daddy tunda ina tare da ita babu matsala yanzu zan dubata mu dawo ba komiba ne sai canjin ruwa Daddy yace" Allah yama Abarka ya amsa da "Amin yana fucewa lokacin da yazo Mahabeer na zaune da ita cikin mota agidan baya sai firfita yake mata ya shigo motar " Dr tare zamu ko nabarku? " my brother duk yada kayi ka zauna kawai muje tare inaga kamar idan taga idanunka bazata tsaya adubata ba amma idan bataga idanun saniba zaifi " eh kuma hakane kwantar da ita yayi tanajin zai fita ta rukoshi jikinta duk ya saki hankalinta atashe don tanajin tsoron daga ita sai Sardauna " Akhuya na warke kaini parlo murmushin jin dadi yayi" to mukoma ciki Sardauna ya kalli mahabeer " my brother meyasa kakeso ka maida kanka wani lusari mace ta juyaka yanzu kana ganinta cikin wannan halin sai kukoma ba'a duba lafiyartaba " sorry Dr wlh farinciki nakeyi ta farka my zee yi hakuri adubaki yanzu zaku dawo bai jiraba tayi magana ya saketa ya rufo kofar hankalinta idan yayi dubu ya tashi kafin tayi wani yunkuri Dr yaja motor da karfi yake honr aka bude masa get ya fice aguje ya harba motar kan titi wani irin gudu yake shararawa wayoyin sa har biyu sai ringing suke amma bai dagaba hankalin zee baby ya tashi amma sai ta dake taki fito da tsoronta cikin tsiwa tace" Dr Malam kayi driving asannu ko bakaga banida lafiya ba? iskar da ta debota ma bai ganiba lips d'insa kawai yake cizawa dan yagama yanke hukuncin gobe ko atiti baza taresaba bare agida don ya gano nufinta abuncin da yake cine bataso cikin lokaci kalilan suka shigo cikin hospital din honr yayi aka bude masa get ya shigo da motar yana parking yaga motar gidansu mashakurah wayarsa ya duba yaga mahaifintane da sauri ya bude motar ya fito bai kalletaba yace ta fito kin fita tayi ya nufi gun motar yaga tafito mahaifiyarta na rike da ita tana matse baki gunsu ya isa" mama sannu ku cikine? " eh muna ta kiranka" to mushiga daga ciki hannu mashakurah ya kama su na biye dashi zee ta bude motar ta biyosu suna shiga suka zauna nan reception shikuma ya nufi wani hadaddan room da ita zee da ta Iso ko taka iyayan mashakurah bata biba da kallo suka bita sunga dai barabiyace amma ko mayafi babu jikinta gashinta asake har tsakiyar bayanta dinkinbya kamata kuma sunga daga motar Dr Sardauna ta fito mama tace " ikon Allah wannan ko itace wacce su mashakurah sukaje tarota Kano Alhaji Ma'aruf yace" ba mamaki bakiga tsabar kamar da take da Dr taba ta tura kofar ta shiga yana cikin duba mashakurah dan kuka take masa yada yake danna mata ciki Dole ya dan rumgumota yana lallabata yana dubata idanu zee baby ta zaro da harshan larabci tace" kai Allah ya kamaka Dr Sardauna wallahi sai na fadawa Daddy isakanci kakeyi da mata a Mustashfar ba aiki ne yake kawoka ba da sauri ya juyo da kansa ya kalleta ransa yayi mugun baci ya saki mashakurah zai tashi da sauri ta rikeshi tana girgiza masa kai fisge hannusa yayi " sweet baby yi hakuri bari na fitar da ita kinsan batada hankali inaso na dubaki anutse, nufo gun zee aguje ta ida shigowa tayi gun mashakurah ta labe bayanta" Allah bazan fitaba hannunta ta dora bayan mashakurah ta mintsineta da karfi saida mashakurah ta zabura tasaki kara dan taji zafi sosai kamar tayanki naman bayanta taji akan idanun Dr Sardauna idanu ya zaro sauri ya kara "ke dubbah tuleliya banza iskancine ya kawoki Mustashfar ko Allah ya tona muku asiri yana isowa ya damki wuyanta ya mikar da ita tsaye ya kifa mata mari ya kamo gashinta da karfi ya murda ya bankare mata hannuwa baya saida sukayi kara wani irin fitsari taji ya kamata dan azaba da gashin kanta ya jata yayi kofa da ita tayi mugun tsorata da yanayin sa ga azabar zafin da takeji sai ihu takeyi " wayyo zai kasheni wai ba kowane mashakurah ce tasaki kara saboda cikinta ya murda baisan lokacin da ya wurgar da zee ba yayi kanta da gudu.......
*💖💖👩🏻🦱ZEE BABY👩🏻🦱💖💖*
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*👉🏻8*
....da gudu yayi kan mashakurah ya rike " my sweet baby sannu gwaje gwaje ya fara mata ya kwantar da ita ya hado Allurai ya mata cikin lallabawa yana mata sannu kai take dagawa tana hawaye " sweet babyna yi hakuri bari kuka zaki warke Allah ne ya dora miki bakida wata matsala acikin ki idanuta ta lumshe zuwa can taji kamar cira Qaya ciwon ya dauke bacci ya fara fuzgarta Dr Sardauna idanu ya zuba mata cike da tausayinta da kaunarta" sweet baby ya kikeji idanu ta bude " my Dr da sauki wlh naji ya daina Alluran sunada karfi kamani na zauna bacci ya fara daukana murmushi yayi ya taimaka mata ta zauna yana mata hira mai dadi sai murmushi takeyi tajita ras ta warke gata ga masoyinta zee baby ko tunda yayi wurgi da ita kanta ya bugu da kofa gishinta gurin safe ya sake kumbura ranta yayi mutikar baci ta dauki Alkawalin ta fita sabgar Dr Sardauna har abdan tunda neman kashetane yakeyi tana kwance gashinta ya rufe mata fuska duk abinda suke tana kallonsa yanzuma
da Dr ya rike hannu mashakurah suna dariya yana bata wani Abu duk tana kallonsu ji tayi ranta ya baci" wollah bazan bari inaji ina gani aguri ana badala ba Dole sai nayi yaki da iskacin dama haka akeyi akasar hausa mik'ewa tayi ranta abace gashinta ya sabko saman fuskarta ta nufi gunsu tana isa ta hankade mashakurah amma hannusu nagu daya da Dr kokowa ta fara sai ta banbare hannuwansu hankadata yayi gefe ransa abace ta kuma tasowa hannuwansu ta kama da cizo Dole mashakurah ta saki hannu Dr ta matsa gefe dan ita tsoron yarinyar takeyi shakota yayi ya kifa mata mari har biyu da sauri mashakurah ta rikeshi tana hawaye dan Allah ya gani kishin yarinyar takeyi " my Dr please kadaina dukanta yarin tace zata bari don son da yake tsakani na dakai kayi hakuri kalli goshinta yanda yayi tare ta nayi " dan uban uwarki ya kasheni ma ina ruwanki yar iska dama abinda kuke Kenan to ni yaki nakeyi da rashin gaskiya bazan bari ana aikata barnaba baki ya buge mata shiru tayi saman kirjinshi ta fada ta fashe da kuka tana dukanshi " wlh sai na fadawa Daddy mugu
kawai Dr Sardauna shifa Al'amarin yarinyar ya isheshi jiyakeyi kamar yabar garin baki daya dan yada kejin tsanarta zai iya halakata gashi bugo baya mata hankadata yayi ta zubo ak'asa tana burgima da ihu Wanda d'akin saida ya amsa mashakurah tace" my Dr muje su umma suna jirana dan duk atsorace take da zee baby hannuta ya kamo zasu fita kawai mashakurah taji Abu ariga ai kafin ta tantance an gantsara mata cizo wani irin ihu ta saki ta rike Dr tana kuka arikice ya rikota yana tabyarta, " sweet baby menene? " wayyo Dr wani Abu arigata please taimakamun zazagawa ya fara aikuwa kunamu biyu shirga shirga masara da baka idanu ya zaro ya janyeta kusansu ya takeso da taklmi da karfin gaske saida ya kashesu babu wani dar idanu zee baby ta zuba masa tana mamakin jarumatar Dr Sardauna yanda babu tsoron komai atare dashi kuma yana komai cikin kuzari mashakurah jikinta ko ina rawa yakeyi zufa na keto mata hannuta ya kama" sweet baby yi hakuri zo kwanta ta taba miki gurin zaifi saukin saki akan Allura bakin gadon suka isa ya kwantar da ita rigingine ya nufo gun zee baby " ke taso zo ki shafa mata gun kafin minti biyu nakeso ciwon ya barta koko kiyi nadamar zuwanki duniya ko kallonsa batayi ba idanunta ma ta lumshe yada takejin dadin muryasa kafa yasa ya harbata " wlh ko kasheni zakayi bazan taba ba akan me zaku rikawa mutane badala saura kai ma wlh lips d'insa ya ciza da karfin gaske idan yace ya mata ta karfi bazata taba mata gunba gashi yarinyar najin zafi dan sai kuka takeyi " ok naji taso ki sakamun kanbacinta ni ta cijeni cikin farin cikin ta mike tana dariyar mugunta gabansa taje ta tsaya tako dora masa saman murdadan hannusa dan rigar karamin hannu gareta tana kallo saida kunamar ta harbeshi amma yaki koda mutsi idanu ta zuba masa cike da mamaki zatonta ko bata cijeshi bane kara masa daya tayi tana kallo saida ta kafa masa qarin ta harbeshi amma wlh bai motsaba ya kalleta" Oya je ki taba mata tunda kin cika aikinki tafiya take tana waiwayansa har ta isa gun mashakurah dukanta tayi da karfin gaske saida ta zabura
zip d'in rigarta ta janye ta shafa mata gun da mugunta mugunta amma cikin ikon Allah taji zafin ya dauke babu komai tsaki taja ta bar gun gurin Dr ta nufo ta isko ya kuma kashe kunamun gefe taje ta labe tana kallonsa ya nufi kofa cikin takunsa na jarumta da kasaita wlh a wannan lokacin Dole zaka gane Dr Sardauna jinin Sarautane kofar ya bude ya fice da kallo ta bisa har ya bacewa ganinta bushewa tayi da dariya " wannan mai sunan Abbu anyi namijin duniya Allah samun irinka sai antona mashakurah ita fah gani take kamar yarinyar batada lafiya haukane takeyi basu saniba mik'ewa tayi zata fita zee baby ta tashi da sauri tasha gabanta cike da tsiwa tace " ke dan buro ubanki iskacine yake kawoki mustashfar keda wanccen murdedan katon kuke matse matse ko? " ah ah banida lafiyane dubani ne yakeyi" imun shiru munafuka Allah dai ya tona muku asiri wayasan lokacin da kuka dauka kuna matse matse shegu tsinanu masu yada badala a doron k'asa kidubeki gaki baka gaki dubbah to meye hadinki dashi? Mashakurah ranta ya fara baci cikin zafin zuciya tace" shidin masoyi nane muradin raina aure zamuyi nan kusa kifa mata mari zainab tayi tana nunata da yatsa" ke tuleliya ba'amun tsawa kiyi mun magana cikin respect, ina ruwana da auranku acikin nutsuwa na tambayeki to meye na dagamun murya ko dan kinganki shirgi guda kin zata zanji tsoranki ai dama nasan Dole akwai abinda yasa kukeyin iskanci shakota mashakurah tayi suka fara kokowa aikuwa zee baby ta bire bayanta sai jibgarta take da cizo da yago" ke yar Tula wollah da kinsan wacece zee baby bazaki kawomun rainiba yo ina ruwana da soyayyarku kirasa Wanda zaki so sai lusarin namiji kamar Dr Sardauna daide lokacin yashigo d'akin karaf akan kunnesa yaji ta kuma cemasa lusarin Namiji ga ta d'are bayan sweet babynsa tana duka da cizo da gudu ya karasa gunsu ya banbareta daket yayi wurgi da ita ya kamo hannu mashakurah kuka ta fashe masa ta rumgumesa hankalinsa atashe yake buga bayanta" my sweet meye yasa kika biyema wannan mahaukaciyar yarinyar kuma ma ba sa'arkiba cikin zafi ya ida fadin har ki tsaya figigiyar yarinya haka tana dukanki bakici ubantaba kinfa san banason ragwanta wlh zamu bata dake " kayi hakuri my Dr wlh zambatata tayi kuma na raga matane sabo dakai caraf ta cafe dagacan " idan kin fasa ragamun sabo dashi kinci kulikulin uwaki shegiya katuwar banza mai wari idanu Dr Sardauna ya zaro " my Dr kaji ko ni bansan me nayi mataba ta tsaneni wai tace kai ba ajina bane bamu daceba ? " kuma sai ki biye mata mahaukaciyace fa wlh duk ranar da ta sake shiga sabgarki kici ubanta ni na saki banason kimun kara "to shikenan fuskarta ya goge mata ya tsareta da idanunsa masu rikita yan mata,
Batasan lukacin da ta saki murmushi ba duk ta manta bacin ran da zee baby ta sakata sai ciwon jikin da take fama dashi shima murmushin ya sakar mata " my Dr ilove u? " ilove u too my sweet baby dariya suka atare dariya zee baby sukaji harda tafi " wlh akwai ranar nadama mashakurah tace" nifa maganar mijina nakeji tunda yace bakida hankali karna biyaki to bazan biya ki ba mik'ewa tayi ta nufi fridge akwai cup Giles a ajiye Wanda mashakurah tasha magani tayo kansu da gudu " yanzu kuwa zakuga tantagaryar haukana da iya shekena Aradu ku dukanku sai na ilataku Dr najin ta nufosu kuma yasan wani abune ta dauko bai juyoba ya kalleta bare ransa ya kara baci ja mashakurah da sauri ya bude kofar suka fito ya murza key daga waje gun su mama suka nufa " sweet baby karfa kifadawa mama shirman wannan mahaukaciyar? " wlh bazan fadaba amma zata koma inda ta fito ko? " ina ruwanki da wannan tambayar " yi hakuri na bari murmushi yayi suna isowa Alhaji ma'aruf ya Mike ya riketa " babyna ya jikinki Faisal sannu Allah yama Albarka " Ameen dady yanzu jikinta da sauki maganin da nakawo muku da tayi sallahr Asubah abata tasha insha Allah gobe zanje
Na dubata godiya suka masa, ya rakasu har gun motarsu saida suka tafi ya dawo tun daga nesa yakejin bugun kofarta tana zunduma ashariya shi yanzu Adu'ar su rabu lafiya yakeyi dan gudun karya mata mumunar illa kofar ya bude ya shigo ta fashe cup Giles d'in duk ta warwatsa kwalaban tsakiyar d'akin bai ce da ita komaiba bai kalli inda takeba ya shigo ya maida kofar ya rufe bakin gado ya zauna idanusa sunyi jajir zuciyarsa tayi bakikirin dan yaga fah duka baya mata amma Dole zai kuya mata hankali bashiba ko wani Namiji bazata kuma kira lusari ba bare shi da yakeji da kansa ta ko wani fanni tunda ya shigo taga yanayinsa tsoro ya kamata ta rabe jikin bango tana turo baki dan tabbas tasan bazai yafe mataba shirun da yajine yasa ya dago kansa ya kalli gefen da take cikin kakausar murya yace "ke zo nan dago da kanta yayi ta kallesa taga ko kallo bata ishesaba banza tayi dashi ta had'e kai da guiwa " wlh idan kika bari na taso abun bazai mana kyau ba jin abun da ya fada yasa na Mike jikina duk yayi sanyi mugun tsoronsa ya shigeni sai yanzu nayi nadamar meyasa ma nashiga sabgarsu shida budurwasa gashi bansan azabar da zaimunba kusansa na tsaya" Ahkhuya gani? bai kaneniba yace" waye haka ni babu hadina dake yauwa inaso insan dalilin da yasa kika dukarmun mata meye hadinki da ita da zaki tura mata kunama fadimun inaji ko yanzu kiga launin azaba tsorona na hadiye cikin tsiwa nace" yo ai Dole mutum idan yayi ba daidai ba ahukuntashi iskancin naga yayi yawa niko ba'a iskakanci dani danme zaku rika rumgume rumgume ko son abata ma Family dinmu sunah da sauri ya dago ya kalleta ransa ya kuma baci da sauri naja baya " ok to meye nayi da nazama lusarin namiji Oya ina jiran amsa ko na nuna miki banbancin aya da tsakuwa? ganin yada yayi maganar ba wasa yasa na fara ja baya" yo kawai ni haka na gani idanu ya zaro" Ok gud mik'ewa yayi cikin zafin nama taku biyu ya damkoni ya zabgamun mari mai mugun zafi ya makureni da hannu daya ya laulaye gashin kaina ya jani har bakin gado hannuwana ya maida baya ya bankareni saida sukayi wani mayan kara na saki ihu wani irin launin azaba ya yakemun mai wuyar fadi Wanda saida naji daman ban san shiba aduniya tin ina daurewa naki kuka da taurin rai sai gashi ina rokonsa yayi hakuri nabi Allah na bishi amma saida yaga numfashina
ya kusa daukewa ya sakeni na fada saman gado ko motsi bana iyawa dai hawaye ke fita murmushi ya saki " ke tantiriya nine lusarin namiji ko? kai na girgiza zama yayi bakin gadon " da bakinki nakeso naji kin fadi hakan banza na masa ina fitar da hawaye " ok bari na buga wasan karshe yanzu zakisan ni ba lusari bane da bakinki zaki fada yanzu dagoni yayi ya mikar dani tsaye ya sabkoni k'asa jiri nakeji na kasa, tsayuwa da kyau wata, wawar rumguma yamun mai cike da, wani shegen Salo na fitar hankali saida najini nadawo daide ban shiryaba bakinsa ya dora saman kunnena yana shafar wuyana cikin wata irin voice muryasa, can k'asa yace ke karamar yar iska nine lusarin Namiji ko? yakai karshan maganar yana sakar mun kiss cikin kunnena wani irin Abu naji Wanda bantaba jinsaba gashin jikina duk ya Mike tsikar jikina na tashi wani irin sanyi na ratsani ban dawo daga tunaninba naji harshensa awuyana yana tsotsa hannusa, saman fuskata yana shafar lips dina ya sakamun karamar yatsarsa abakina cikin rawar jiki nake totsar yatsar tasa na rike gam kamar za'a kwacemun bakinsa ya mayar kunnena dayan hannusa tsakiyar gashina yana mun wata irin Susa wani mayan kiss ya sakar mun akunnena" tantiriya nine lusarin Namiji? ya fada yana cire hannusa akaina ya tura hannusa tsakiyar bayana yana wani irin murza gadon bayana tamkar mai tafiyar tsutsa baki daya na rasa nutsuwata jina nayi wandona wani Abu na zubowa ga boobs dina suna motsi kan nipple dina sunyi tsini wani irin Abu sukemun tamakar tsotsa na tafiya cikinsu alamar sunaso atabasu idanuwana na lumshe na kara tura yatsarsa bakina ina tsotsa jinake tamkar nasamu sweet wani gardin dadi yatsarsa kemun da karfi ya fizge hannusa ya ya riko k'uguna ya zumamun mayatattun idanunsa ya had'e face dinmun idanuna na lumshe ina sabke ajiyar zuciyar lips d'inmu ya had'e yana goga karan hancina saman tsinin karan hancinsa ya sakarmun wani dan banzan kiss saman lips dina saida yajashi kara kankameshi nayi ina sakin ajiyar zuciya jinake kamar na kamo hannusa na dora saman kirjina ya sosamun wani irin kiss ya kuma yimun acikin kunnena cikin wani irin voice yace"karamar yar iska kibani amsa cikin rawar jiki na rumgumeshi gam na fashe da kuka jikina sai karkarwa yakeyi inaji wani irin Abu ga wando na yayi