Showing 51001 words to 54000 words out of 198792 words
Chapter 18 - ZEE-BABY-1-AND-2 COMPLETE HAUSA NOVEL By hausanovels001.txt
karfe biyu ummi Raiyan na zaune waya take da Dr Sardauna" Dr ka kula da kanwarka wlh har suma takeyi amma ta tafi da magani kayi kokari yau tasha dan nasan yau komin dare sai tayi ciwon cikin wlh hankalina ba akwance yakeba saboda nasan yau da wuya ta wuni lfy takai karshen maganar idanunta na tara kwalla"ummi kuyi hakuri yanzu zan koma gida na kaimata magani insha Allah komai zaizo da sauki dama wasu yan matan haka suke fama idan zasuyi al'ada"nagode Dr Allah yama Albarka sallama sukayi ta kashe Kiran ta kira zee baby lokacin su shabiyu ne na rana bacci take bataji ba har tagaji da Kiran bata dagaba Mahabeer takira sukasha hira ta kashe tana kallon TV mai aikinta ta shigo "ummi anyi baki na bude musu kofane batasa komai arantaba dan taga matar mai gidan kadai take zauwa gunta suna hira amma ita bata taba zuwaba duk suna gida guda"jeki bude mata tafiya tayi ta bude musu me ummi zata gani Abbu Rahman da yaranta sun shigo fuskar Abbu babu alamun rahma ya kalleta "ina zainaba take tashi kirawota jikinta duk rawa, yakeyi ta tsorata kasa tashi tayi tsawa ya buga mata cikin rawar baki tace" bata saudiya tana k'asar mahaifinta wani wawan mari ya kifa mata yana huci "dan ubanki kirawota ta dawo yau yau Dinan ko na kasheki jinin tawace kika tura k'asar hausa hussaini yau jin ciwon dukan da akama uwarsa yake hannuta na rawa ta kirawo zee lokacin ta tashi abacci ta fito daga wanka Kenan da gagawa take ta shiryawa ta tafi can gidan saboda cikinta ya fara ciwo tun kafin yayi karfi d'aure da towel ta fito taga wayarta na ringing ganin ummice yasa ta dauka ta kara akunne "hello ummina da yanzu zan kiraki banida lfy cikina ya fara ciwo shashekar kukan ummi kafin tayi magana Abbu ya amshi wayar"yar iska to duk inda kike ki dawo saudiya zan d'aura miki aure ko ki isko gawar uwarki rainane naji yayi mugun baci wani uban ashar na lailayo nayishi kai tsaye babu shaka da harshan larabci"Abbu Rahman kaine ka takurawa umata kaida tsinanun Hassan da hussaini ko to kujirani ganina zuwa idan baku kasheta wlh Allah ni sai na kasheku natsaneka kaida duk zuri'arku banda ummina wlh yanda kukazo har gida kuka SATA kuka Allah sai nazo nasaku kuka kuma kujirani ni daku shege kan fasa dan halak sai yayi da zee baby kake magana tsohon najadu wlh ina kokwanto ma idan kaine ka haifi ummina hankalinsa ne ya tashi har wata zufa yake tunda ta anbaci zata kasheshi dan mutum ne shi mai tsoron mutuwa jiyayi ta sake cewa"wlh idan bakayi wasaba ni zainab Nice ajalinka wayar ya wurgama ummi ta kara akunne tana kuka"ummina kibar kuka yanzu zan san abinyi ganinan zuwa yanda suka samun ke kuka nima sai nasasu na fada ina sakin kuka mai zafi dan na tsani kukan ummi lallashina ta fara wayar na kashe na Mike kwayoyi na watsa bakina nasha sirot na shirya agagauce cikin Riga da siket na less blue dinkin yayi mun cif saide ya kamani rigar batada wani hannuwa ko d'aure gashina banba na d'aura dan kwalin less na fito parlo sai umma hauwa"momy kin tashi wai bakijin yunwane?? " jikinta na kwanta ina cije baki dan sosai cikina ya fara ciwo "umma inaji bari nasha tea ciwon ciki nakeyi kuma raina amugun bace yake wlh bazan iya cin abunci ba "to bari na hado miki tea din janyeni tayi ta Mike taje ta hado mun tea mai kauri nasha ta rumgumeni"wani irin magani kikesha? " umma yana can gida cikin kayana kisa direba ya kaini sai nasha ko? kwantar dani tayi ta Mike, bangaran Dr Sardauna saboda alkawalin da yama ummi Raiyan yasa karfe daya da rabi bayan yayi sallah ya shiga mota ya nufo gida da irin maganin da yasan zai mata bai ko nemetaba yaba ghaisha maganin yace ta kira zainab tabata tasha itako batasan baisan bata gidan ba amsa tace zata kirata yanzu kansa ya kada ya fice, daide lokacin ne zee itako kwayoyin da tasha sun fara ratsata ga ciwon cikin ya tsananta umma taje mai gadi ya tafi kawo yara daga makaranta cikin sa'a sai ga hayatu ya shigo parlo zee na mukususu jikin umma ta fara sambatun maye sai zagin Abbu take ga azabar ciwo ta sakata gaba lokacine kuma tunanin Kiran Dr Sardauna yazo mata ta kirasa amma baya dagawa hayatu ya karaso "umma me ya sameta? " yauwa hayatu daukarta kuje hospital ka kaita gun Sardauna inata Kiran Dr baya dagawa ko yana cikin aikine cikin rawar jiki ya sumgumeta ransa fari tas itako lokacin hankalinta ya gushe sosai Abu biyu ya hadu ga maye ga azabar ciwon ciki mota yasata agaba ya rumgumeta ya fizga motar da karfi yabar gidan sai murna yakeyi yakira wani abokinsa kome yace oho wani babban titi ya dauka yana sharara gudu na uban mamaki cikin fitar haiyaci ta rikoshi My Dr nah ummina tana kuka ka rarasheta kaji ta fada idanunta na lumshewa kara rumgumota yayi "yanzu zan lallasheta.............. ✍🏻
*💖💖👩🏻🦱ZEE BABY👩🏻🦱💖💖*
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*👉🏻19*
....hayatu suna fita Kenan lokacin Dr Sardauna ya fito dagansu yaba ghaisha magani aba zee yana shiga mota yaga Kiran mashakurah har hudu kiranta yayi take fada masa zazzabi take tazo ya dubata yace tajira gashinan zaizo ya dubata yana kashe Kiran yaga Kiran umma ya kira umma take fada masa zainab ce ba lfy ciwon cikin take amma ta tura hayatu ya kaita hospital gurinsa haka kawai gabansa ya fadi ya amsa da to ya kashe wayar ya dauki hanyar gidansu mashakurah anutse yake tukinsa .hayatu gudu yake shararawa sosai itako tuni hankalinta ya fara gushewa batasan me takeba amma Dr Sardauna na bakinta sai kiransa take unguwar malali ya nufa dede danja ta tsayar dasu Dr Sardauna ya iso mamaki yayi me yakawo hayato nan Duk da hospital din tana cikin malali amma ai ba tinti zaibiba dan yaga titin gidansu mashakurah ne wannan ana basu hannu hayatu yaja motar da gudu, baki Dr Sardauna ya tab'e yanabinsa tunda duk hanya dayace tunaninsa wata hospital zai kaita kofar wani gida cikin ikon Allah kusan gidansu mashakurah ne gida dayane tsakani dai de lokacin Dr Sardauna shima ya danno hancin motarsa kawanar mamaki yayi to me zaiyi ana gidan anesa ya jira yaga meye nufinsa wayarsa ya kira" kai dan iskan gari ya za'ayi na ISO fah? ok to ya tsinke Kiran get aka bude masa ya cinno hancin motar gidan saurayi a tsaye fari mai matsagaicin tsayi bawani kyakyawa bane saide gyara kawai parking hayatu yayi ya fito ya ciccibi zee baby saurayin sai lasar baki yakeyi "abokina ina kasami wannan kayan dadin yar balarabiya? " kai ubanka kanwatace wlh darza rabona zanyi dama sauran larabawace suka sheke da dariya "muje to ciki suka nufa kasancewar gidansane baya hade da iyayansa wani hadadan d'aki ya kaisa"amma kabani d'ani ko? " wlh bazan baka agagauce zanyi na wuce hospital zan kaita "
Ok zan fita gida zan leka ya fada yana fita, lokacin da saurayin ya fito Dr yana kofar gidansu mashakurah yanaga ya fito a mota yabar gun Sardauna ya fito ya nufi gidan, lokakacin ya kwantar da ita jikinsa har rawa yake yada kayan suka mata kyau cinyoyinta ya fara shafawa itako sam bata haiyacinta Sardauna kawai take kira kar yabar ummi tayi kuka kayan jikinsa ya cire ya janye mata zip din rigarta dama babu birezia gani manyan breast dinta atsaye kemm kamar su tsone idanu sai sheki suke kusan zaucewa yayi jikinsa har rawa yake duk ya rikice yajanye mata siket Santa santalan cinyoyinta farare tas suka baiyana samanta ya rufta idan yace ya tsaya romance lokaci zai bata tsirara yayi haihuwar uwarsa ya daga mata kafafuwa sama yasa hannu zai cire mata wando ai kamar antsikareta ta Mike cike da maye da tsoro ga ciwon ciki abunsa ta kalla zungureriya atsaye
Take zuwat jikinta na kerrrma ta ingijeshi tana ihu "Dr Sardauna kazo ka ceceni amma karfi ba dayaba ya maidata ya murk'ushe wani uban cizo tamasa cikin ikon Allah ta samu damar yin kunama ta manna masa awuya sai Kiran Sardauna takeyi tunda ta manna masa kunama yaji zafi kifa mata mari yayi"dan ubanki sai nayi ko maciji zakimun wani irin karfi yazo mata ta dadage ta ingijeshi ya fadi baya wanwar lokacin dafin kunamar ya fara ratsasa awuyansa tsaye ta Mike jikinta na rawa tana Kiran Sardauna ta diro daga gadon mik'ewa yayi azafafe ya shako wuyanta mari ta kifa masa "dan ubanka nayi kadan ka ketamun hadi ko ina bakin mutuwa da bango ya hada ya zabga mata mari "wayyo Sardauna kana ina za'a cutar dani ta fada tana dora masa wata kunamar awuya ta rufe idanuta jikinta na kerrma daide lokacin Sardauna yaji tana kiransa da gudu ya nufo kofar da yaji muryata cikin jigata ya kara mata mari Kenan Dr Sardauna ya banko kofar ya shigo saida ya rumtse idanu"innah'lillah wa'innailaihinr raji'un cikin rawa jiki hayatu ya saki zee yaja jiki daket yaje ya dauki wando yasa awahalce dan zee ta bashi wuya gashi ko nono bai samu ya matsala ba daket ta nufi gun Sardauna tana tangadi
shiko Dr ilahirin jikinsa rawa yake sai zanzana yakeyi idanunsa sun kada sunyi jajur ko da zee baby bata haiyacinta kasa karasawa gunsa tayi tsoransa ya kamata nan k'asa ta zube idanunta na lumshewa gadan gadan yayi kan hayatu Wanda ganin yanayin Sardauna ya firgita hayatu atsorace yace"Dr wlh ba laifi na bane sontane ya hanani sukuni amma ban mata komaiba wlh taki tsayawa ai bai kai karshe Sardauna ya kwasheshi da mari dama da hagun ya shakeshi ya hadashi da bango wani irin bugone yakema hayatu na fitar hankali abinka da katon gaske ingarman Namiji kakarfa ihu yake yana bashi hakuri amma idanun Sardauna ya rufe bayaji baya gani saida ya masa jina jina ya fitar masa da jini da majina duk ya farfasa masa jiki tun yana iya ihu har ya kasa ai zee tanaga haka da rarafe tabar d'akin tana neman gun buya duk bugon da ya masa bai ishesa ba fita yayi ya rika neman kitchen cikin sa'a ya samu wuka ya shiga nema wata yar qarama ya gani sabuwa sai walkiya takeyi ya dauko hayatu na kwance cikin jini Dr Sardauna babu ko digon tausayi ya kerkerta masa yayan kayansa nan take ya suma "dan ubanka gobe ka kara tunkara wata diya mace ma ba zee ba kai ubantane zaka rika marinta haka da karfi ilata ta zakayi bayan kanason keta mata hadi saura abokin ka dan ubanki saura ke ya juyo yana fada wayam babu zee fitowa yayi yana nemanta wata yar kwana yaganta akwance da sauri ya isa gunta ko motsi batayi gabanta ya sunkuyo yaga ta suma ransa amugun bace ya birkitata yaja mata zip d'in ragarta ya ciccibeta ya fito akofar gida suka hadu da wani saurayi zai shigo wani mugun kallo Dr ya watsa masa"wlh zan dawo gareku sai kun gwammci rayuwa da mutuwa ya fada atsawace jikin saurayin na rawa ya juya da gudu ya fasa shiga gidan direct motarsa ya nufa da take nesa da gidan ko aka bai damu da dedekun jama'ar da suke kallonsa ba motar
ya bude ya kwantar da ita agaban motar ya rufe ya kewaya ya shiga dede lokacin mashakurah sun fito ita da lailah zata rakata shikuma yaja motar da karfi yabar gurin mashakurah ta zaro idanu"lailah wlh Dr ne fah ya koma? " maybe ko kiransa akayi kishirya ki tafi yamiki koda allura dan jikinki akwai zazzabi sosai" to ai yace najira zaizo ya dubani? " ki kirasa idan bashida dama sai ke kije zaki zauna da ciwone?" to zan kirasa mota lailah ta shiga taja ta tafi mashakurah ta koma ciki ta kira Dr gudu yake sosai kallo daya zaka ma Dr Sardauna kasan ransa ab'ace yake sai lips d'insa yake cizawa ahaka har ya iso hospital dama babu wani nisa sosai tunda unguwa dayane, yana parking ya fito ya ciccibeta ya rufe motar yayi ciki da ita special room ya nufa da ita wata nurse ta biyosa "doctor kana bukatar temako ne wanin mugun kallo ya watsa mata ba shire tayi waje kwantar da ita yayi temakon gagawa ya fara bata don numfashinta ya dawo cikin mintina ashirin yasamu numfashinta ya dawo tunawa yayi da abinda ummi Raiyan ta fada da Sauri ya fita ya hado allurai ya dawo ya mata Dan bata haiyacinta batasan ya mata ba ya saka mata drip zama yayi ya zuba mata tsumammun idanunsa bacci take numfashinta na fita da Sauri tattausan hannusa ya Dora saman fuskarta yana shafawa ransa abace muryasa akaushashe yace" wlh wannan marin da yamiki ban ida rama mikiba ko makaftaki ne yaso yayi so yayi ya bata miki rayuwa da rana tsaka ya cuci Mahabeer dake da duk Family d'inmu wlh da ya aikata hakan kasheshi zanyi kalli yada fuskarki tayi ja saboda marinki da yayi sabode me zai mareki ya fada cikin tsawa da karfin gaske saida dakin ya amsa saida ta zabura ta Mike zaune idanunta arufe cikin bacci tace" wayyo My Sardauna yi hakuri karka bugeni rikota yayi dan karta fizge drip d'in yasata cikin jikinsa yana buga bayanta bakinsa yakai kunneta cikin sanyayyiyar murya yada zai dawo mata da nutsuwa yace"zeener shiru Oya bacci nan take ta koma bacci sai ajiyar zuciya take sabkewa gashinta da ya rufe mata fuska ya tataro ya daure mata yana hura mata iskar bakinsa sama fuskarta "wlh kema sai kinci ubanki shegiya duk ke kikaja kalli kayan da kikasa ajikinki wlh zakici uwarki ki warke zan kamaki kalli yada wannan mayan tsayayun breast d'inki masu kyawun kallo suke awaje kina nufin yagansu ya fada cikin tsawa yana kifa mata mari yana girgizata tashi ki fada zee dan ubanki tambayarki nake ya kalli boobs d'inki inakin ya tab'a zainab bude idanunki kimun magana ko na kasheki yanzu wlh ya fada yana kara marinta jikinsa na tsuma cikin bacci taji marin ta kuma zabura shakota yayi shanyayun idanunta ta bude ta kalleshi ya sheketa tsorone ya kamata jikinta ya dauki rawa cikin dashashiyar murya ga yaunin bacci a idanunta tace"My Sardauna kayi hakuri ta fada tana rufe idanunta dan sam bazata iya jure kallonsa ba ahalin da yake ciki " kina nufin ya tub'e miki Riga ya fada yana matse mata wuya "bai fitarmun ba bai kalleni ba wlh babu abinda yamun Sardauna kayi hakuri banida lfy sarkamun wuya cikina yake ciwo sakin wuyanta yayi yana huci fashewa tayi da kuka ta k'udundine guri daya tana kokarin cire drip d'in da sauri janyota jikinsa ya rumgumeta yana buga bayanta kara sautin kukan tayi tana k'ok'arin janye jikinta cikin zazzakar muryata da tagama dishewa tace"ni sakeni ba ruwana dakai haka kawai so kuke ku kasheni wlh k'asarmu zan koma wayyo ummina kizo sun kasa rike Amanar da kika basu yau saura kadan amun fade cizo ta kai masa ya saketa tunda ta kira ummi jikinsa yayi sanyi amma ransa amugun bace ya ke baki ya buge mata ya shigar da ita jikinsa ya mannata faffadan kirjinshi yai anfani da da zazzakar muryasa cikin kara lankwasa murya ya tallabo kanta ya dore bakinsa akunneta yana shafa fuskarta "my zeener shiru wlh yanzu zan miki Allura guda uku ajere idan baki nutsuba yar rainin hankali ubanwa yace kisa matsatsun kaya duk cikin nutsuwa da wani irin Salo yake mata magana tun kiranta na farko da yayi jikinta ya saki ta farajin canji da kasala ga fitunanan kamshinsa amma ta dake tana turjewa tana dukan k'irjinshi jin hakanne yasa yace zai mata Allura shiru tayi ta kyale cike da matsanancin shaukinsa da begensa ta shagwab'e muryata na rawa tace"to nayi shiru sakeni na kwanta ni ba ruwana dakai tunda dukana kake? " kiss ya sakar mata akunne "No kiyi bacci ajikina yanzu sai na kwantar dake kar drip din ya fizge yi hakuri nine na mareki ko? Kai ta daga "ok yi bacci bari na shafa miki gurin banza tayi masa tayi lamo jikinsa kiss yake sakar mata a cikin kunneta yana shafar lalausan gashinta da fuskarta idanu ta lumshe minti uku tsakani ta fara sabke numfashi ta koma bacci kansa ya dago ya kalleta"fitinaniya kawai wlh bazan bariba acuci matar yayana Dole na kareki amma idan ba dan shiba ina ruwa can ku karata saide ko dan ummi Raiyan in ba hakaba wlh bazan shiga zabgar fitsarariyar yarinyar nanba kiss ya sakar mata saman tattausan lips d'inta ya kwantar da ita ya lullubeta da blanket Allah yabaki baiwar kyau da tsayayun breast wlh idan badan karnayi karya ba sai nace babu irin nonoki tantsantatsan masu daukar ido da girma da sheki jajir atsaye ga tsinin nipple ya fada yana lumshe tsumammun idanunsa. da suka rine dan jaraba
Mik'ewa yai saboda yanayin da ya fara shiga gwara yayi nesa da ita ya mik'ewa wayarsa ta dauki ringing duka ya cirosu aljihu ya ajiye biyun saman gadon yayi picking d'in wacce aka kira ya kara akunne ya fice yana magana kofar ya murzawa key daga waje ya nufi Office d'insa ya zaro key ya bude ya shige"bandar ykk ya London too days nayi missing d'inka? " wlh abokina aikine sukamun yawa gashi inason dawowa Nigeria ai ina nan za'ayi bikin ka insha Allah amma idan nazo zaka tayani nema yarinyar ta tsayamun azuciya inaji akamar akwai ajiyata agareta wlh jina nake kamar idan bamu haduba bazan iya rayuwa mai kyau ba ya fada yana dafe goshinsa isaka Sardauna ya fizgo daga bakinsa cikin misikilanci ya fara magana agajiye dan ya tsani doguwar magana"to Allah ya kyauta amma da duk alamu sun nuna kunyi taraiya da yarinyar amma me yasa kayi haka sanina dakay baka zina me yasa ka aikata hakan"Dr wlh kaddara ce maganar bazata yuba awaya idan nazo zamuyita kaji yada abun ya faru, "Ok sai kazo d'in hira sukaci gaba dayi