Showing 45001 words to 48000 words out of 198792 words

Chapter 16 - ZEE-BABY-1-AND-2 COMPLETE HAUSA NOVEL By hausanovels001.txt

27 Nov 2024

5761

saman nawa na gintse hakorana cikin wata irin voice yace "my zeener Oya budemun bakinki wlh ko yanzu kiga iskancin da zan miki cikin tsiwa nace" wlh kayi dare dan baka.. ban ida saba ya tura bakinsa cikin nawa wani irin kissing ya watsamun tsakiyar bakina na nemi nutsuwata na rasa harshena ya kamo yana tsotsa cikin wani irin shegen Salo ya tora hannuwansa cikin rigata ya shafo tsayayun breast dina da karfi muka safke ajiyar zuciya atare muka rukumkume juna bakinsa na fara tsotsa anutse ina sabke ajiyar zuciya kaina ya tallabo muna kallon kwayar idanun juna muke tsotsar bakin junanmu wani iri zaki da gardi nakeji musayar yawu muka fara ahankali yake lasar miyau na har ya shanye shima ya zubamun nasa na fara lasa ahankali har na shanye mukaci gaba da

tsotsar bakin junanmu hannuwansa ya mayar rigata ya kamo breast DINA yana mulmulawa idanu na lumshe dan dadi sai rikeshi na keyi bakinsa ya cire anawa kansa na riko " my sweet Dr nah ban koshi ba da sauri ya kara had'e bakinmu yanamun wata irin tsotsa wace na fara kuka bansan ma inayi ba ga yada yake murzamun kan nipple dina sai mimmik'ewa nakeyi amma mun kasa, sakin bakin junanmu cire bakinsa yayi anawa " My Sardauna na fada zanyi kuka "Na'am my zeener yi hakuri karki yi kuka kinji ya kamoni ya rumgumeni gam yasa bakinsa kunnena" my laushina kibarni nasha kadan ko nasami nutsuwa mama zansha ya fada, ashagwab'e narke masa nayi ajiki dagoni yayi ya janye saman rigata jikinsa har rawa yakeyi yada, sukayi cur atsaye ga tsini hannusa yasaka duka biyu ya shafa atare mukasaki ihu muka manne junanmu muna sabke ajiyar zuciya " My Sardauna nah "na'am my zeener insha mama kadan? ya fada muryashi kamar zaiyi kuka kai na daga masa lokacin na gama jigewa jagab tarairayoni yayi jikinsa har rawa yake yi daide zai kafa bakinsa saman breast dina mukaji maganar Mahabeer yana Kiran zee babyna fito gani da sauri Dr Sardauna yasakeni ya gyaramun rigata ya tataramun gashina ya dauremun ya shakeni" dan ubanki kikace inanan wlh sai naci uwarki na miki Azaba mafi muni shegiya uwar jaraba duk kece kika jawo dukansa nayi da karfi akirjinsa ina kuka " ni sai na fada din danme zaka rika takuramun mugu kawai wlh daga yau bazaka sake ganinaba zan kauracewa ganinka natsaneka bana kaunarka na haukace sai dukansa nakeyi bakinsa ya ciza da karfi aransa yace wannan ma wai tana tsoronane wlh ina tausayama bro Mahabeer kwasar futinaniyar mace irin wannan gudun kar ayi abun kunya dan yaga ita ko ajikinta Dole ya sadako ya rumgumota ya tsotsi kasan wuyanta ya sakar mata kiss akunne ya dawo

bakinta idanu suka tsurawa juna ya bude bakinta ya zuba mata miyau dinsa ya tsareta da lumsassun idanunsa masu dafi yana murmushi " idan kin fasa fada kinki Allah fitsarara kawai kokarin amai na fara zan sauka ya fincikoni jikinsa ya matseni ya mak'uremun wuya saida na hadiye miyau dinsa ya sakeni ina kallonsa kansa na fada wlh sai na rama fuskarsa na kamo na had'e bakinmu na dura masa miyau dina nima na cire bakina na sakesa" yo ni zan tsaya ka cuceni gwara kowa yasha guba Dr Sardauna Allah ne zaimun sakayya akanka ba mutumba kiranta mahabeer ya sake matsawa yayi can karshen gado ya yayi kwanciyarsa ya shige cikin blanket matsawa nayi nashiga dukansa da karfina ina kuka ina masa Allah ya isa kansa ya leko yana miskilin murmushi"Oya shigo cikin na murzaki kawai dan nasan duk borin iskanci kikeyi dan ban tsotsi wannan fitsararun manyan nonuwan naki bane masu tsone idanun mutum idan an ganmu shikenan sai amiki yada kikeso nasan ai wanan jarabar taki wlh sai gwarzon Namiji zai iya dake kinga ko girki zaki rikama sweet babyna afusace nasaka nufarsa na janye blanket din jikinsa ina dukansa "babyn taci durin uwarta dan ubanta kuma wlh ni nafi karfin ka mugu kawai dan iska ransa ya kai makura baci dama daurewa ce yake shiru yamata ya lumshe idanusa sai dukansa takeyi akirjinsa saida nagaji dan kaina ya ki kulani karshe na kwantar da kaina saman faffadan kirjinsa ina sakin kuka mai ciwo" yo babyn banza zan mata girkin abunci ku mutuma da yunwa dan ka maidani ba kowaba idanunsa lumshe shi nadamar zauwarsa ma gidan Daddah yayi dan ta tafi ta bashi guri ya bude bakinsa ahankali cikin amon muryasa mai dadin yace" Ok wlh nima fadine nayi ko da ace ba yayana zai aureki ba wlh ko mata sun qare a duniya bazan taba zama inuwa dayaba dake dan bakya cikin tsarin matan da nake so me zanyi da busasar mace irinki wlh ni zan rantse miki ba babu wacce naji natsana irinki dan haka yi hakuri bazan karaba kuma bani bake wlh saura idan kin ganni gobe kimun kallon raini kowa yayi sabgarsa na rabu dake please kema kibarni kowa yayi rayuwarsa banason fitina haka kawai kinaso ki lalatani da matse matse ni babu yarinyar da na taba koda rike hannuta amma kinaso ki lalatani wlh kin fiye jaraba don haka murabu da juna kowa yayi rayuwarsa please karki sake shiga rayuwata wlh tsaninmu babu alheri dukansa nayi da karfi akirjinsa ina kuka" wlh karya kakeyi kaine kakeson batani ni ba yar iska baceba babu namijin da ya taba ganin breast d'ina saikai kuma na barka da Allah wlh nima babu naminjin da na tsana irinka aduniya naji babuni babu kai kuma duk abin da kaga inayi babu ruwanka dani?" eh dagani naji insha Allah dauke kaina nayi daga jikinsa wani Kiran Mahabeer ya sake mata da karfi dan bayaso ya shigo yasan halinta sai ta kunna masa, zafi abanza fuskata na goge mik'ewa nayi ajige nake jargab sabkowa nayi daga gadon jikina duk ba kuzari lakwas dani ga yanyin da nake ciki na shige toilet na hada ruwan zafi na wanke k'asana murmushi mugunta nasaki na hado ruwa mai shegen zafi abokiti na fito dam na lekoshi yana cikin blanket janye blanket din nayi idanunsa arufe kin bude idanusa yayi bukitin ruwan na juye masa ajikinsa idanu ya bude ransa amugun abace tuni har tabar d'akin da gudun bala'i tana ihu Mahabeer na parlo azaune tayi kansa tana zaro idanu " my zeena menene " my heart tashi muje gida " zee ruwa akefa wai tsayama keda, waye aciki?? " ba kowa ni dayace ina bathroom naji tsawa ta fada cikin tsoro mik'ewa yayi ya kama hannuta mai ran karfe da Daddah suna mata dariya suka fice " babyna meye ya tsurataki? tsawa da cida mana har part d'insu ghaisha ya kaita ya zauna aparlo ba kowa duk suna bacci " yayana bari nayi sallah na fito

" my zee babyna har karfe ukku saura maza jeki kiyi kizo da gudu ta shige bedroom d'insu su Nisha na kwance suna sharara barci ita da hafeeza khalisat na zaune da waya hannuta "ke ko dan bacci rana bakiyi ta cire rigar jikinta ta d'aura towel ta shige bathroom ruwan gumi ta hada tayi wanka harda na tsarki dan bakaramar zuba tayiba fitowa tayi tasa Abaya digowa ta shimfida dadduma ta tayar da sallah azuhur, koda ta gama tajima tana istigifar da neman gafara Allah tana rokon Allah kada yakawo abinda zai sake hadata da Dr Sardauna tayi Adu'a akan Allah ya saka mata duk cutar da yamata adu'a ta shafa ta Mike ta cire Abayar siket ta saka kadan ya wuce gwiwa da Riga karama mai yankeken hannu ko brezia bata sakaba dan kem suke kuma dama bata fiye saka brezia ba gashinta ta saki bata daureba ta fesa turare tasaka janbaki kalar lips

d'inta pink jinta take wasai tunda tayi wanka tayi sallah s'aide jikinta babu karfi khalisat tace" wlh kinyi kyau murmushi tayi " nagode ta fito har yanzu batada kuzari dan de tanason Nuna jarumtarta Dr Sardauna na manne cikin idanunta yana sakar mata murmushi har yanzu parlon ba kowa sai Mahabeer kusansa ta zauna ta fara zuba masa shagwaba" my zeena kinyi kyau dayawa please kibar irin wannan kwalliyar sai bayan auranmu kinci abunci?? " Allah my heart ban ciba kuma banajin yunwa daide lokacin Dr Sardauna ya shigo da Sallama ya hade cikin 3quarter fari da wata jibgegiyar rigar sanyi baka sai zuba uban kamshi yakeyi yayi masifar yin kyau takunsa yake cikin kasaita ai tanajin muryasa ta fada kan Mahabeer " my heart wlh karabani da Dr Sardauna aikuwa gadan gadan kansu yayo Mahabeer ya boyeta bayansa ta tura kanta bayansa shiko yana kallon Dr Sardauna da yayi kicin kacin da fuska yanufo gunsu Mahabeer ransa ab'ace ya dagama Dr Sardauna hannu " dallah malam dakata wai ina zaka ne kana nufin agabana tana jikina na boyeta zaka zo ka bugeta wlh da na wanwanke ka da mari yaushema ka ganta da har tashiga harakarka ko dan ka ilatamun matata kuma ko bakomai yanzu Auntyn kace wai me tama ka tsaneta kamar ba jininka ba ai ko darajata taci my zee babyna me kika masa ne?? har yanzu nufosu yake ransa ab'ace kanta ta dago karaf idanunsu ya sark'e da juna kallon Dr Sardauna take cikin wani yanayi shima ita yake kallo face ta had'e ta dauke idanunta daga kallonsa ta kauda kanta dan tayi Alkawalin fita daga harakarsa har Abadan dan alakarsu babu alheri gashinta da ya zubo ya rufe mata fuska gurin kauda kanta daga kallon Dr Sardauna Mahabeer ya shiga gyara mata ya daure mata kallon Mahabeer tayi gashagwab'e tace " my heart kace kar ya iso garemu wallahi dukana zai yi kuma ni insha Allah na fita daga zabgarsa dan haka kamana tsakani dashi wai kawai fah dan na..................✍🏻


*💖💖👩🏻‍🦱ZEE BABY👩🏻‍🦱💖💖*



*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*


*👉🏻17*


....zuba masa ruwa ban ganiba ba fah jiya shine kara sowa yayi ya zauna ya saki fuskarsa wasai"bro barka da dare? " murmushi Mahabeer yayi " barka ango ya aiki yau ya kayi da cida da tsawa kana ina na duba d'akinki arufe atare suka kalli juna shida zee baby baki ta murguda masa ta hararesa ta kauda kanta taja tsaki ta kwantar da da kanta kafadar mahabeer murmushi Dr Sardauna ya saki ya tura hannusa cikin kwantacciyar sumar kansa yana shafawa" bro ina cikin mota ai kasan bana iya fita a mota ba lokacin zee tace "karyar banza da ta hofi kawai afadi gaskiyar magana ehe Mahabeer ya rufe mata baki " my babyna dan Allah kibar shiga abin da bai shafeki ba kukan shagwab'a tasaka masa Dole ya fara lallabata takaicine ya sa Sardauna mik'ewa ya nufi kan dining ya barmusu gurin yana mamakin yada Mahabeer ya maida kansa mijin tace sai yada zee tayi dashi abunci ya zuba kadan yaci ya kwalama ma'aria mai aiki kira ta kawo masa drinks mai sanyi yasha har yanzu sai sangarta take masa "zeena tashi muje kici abunci mik'ewa tayi suka nufi kan dining Dr Sardauna na zaune yana shan drinks yana waya sai murmushi yake saki "haba sweet baby wlh ruwa bai dokar miki mijiba kujera yaja mun na zauna yayi serving dinmu a plate daya munaci hira Dr ta gundireni daurewa kawai nakeyi amma zuciyata kamar tayi bindiga saboda irin kalaman da yake fadawa budurwasa raina ya gama baci bansan daliliba amma azahiri ban nuna bacin rainaba jikina nima nasaki inaba Mahabeer labarin maharaz danaje gidansa buya lokacin da zaije saudiya" my Heart wlh ina fah cikin bacci adakin da, ya waremun kawai naji kato samana zai min iskanci aikuwa nasaka masa, Yar ilu awando😂Mahabeer me zaiyi idan ba dariya ba har yana kwarewa" my heart katsaya kaji sai kuma Majeed tsohon saurayina wlh nasosa wata irin tsawa, Dr Sardauna ya bugamun idanunsa jajir saida na fada jikin mahabeer "wai bro mai zai same kane kanajin matar da zaka aura tana zancan wani dan iska ya tabata da ta son wani amma kake dariya wlh duk ta qarema sauran takaru da larabawa zaka kwasa" eh yayi ina ruwanka da shiga hira mata da miji tsegumi kawai gadan gadan yayo kanta ransa amugun bace mik'ewa tayi da gudu tayi hanyar bedroom ai kuwa ya bita Mahabeer na kiransa amma ina kafin Mahabeer yayi yinkura tashima ya damko ta jikinsa ya mannata ya yashafo wuyanta itako ta riko k'ugunshi suna kallon junansu Dan ya mata Mayen kyau sosai kanta ta kauda cikin tsiwa tace ina ruwanka dani ko Dan kaci zalina mugu ka isa ka shiga tsakanin mata da mijine?? baki ya buge mata da karfi can k'asan makoshi yayi magana " Dan ubanki wlh ki guji haduwarmu sai na koya miki hankali shegiya uwar jaraba Mara's kunya wlh sai nayi maganinki tunda shi bazai iyaba ya fada cikin tsawa"to sakeni ko? "kema sakarmun k'uguna ai kema rike kike dani inajan tsaki na hararesa zai shakemun wuya Mahabeer ya iso gun su "Dr please saketa kashetane zakayi ka kake neman shaketa wlh zan nunama iyakarka kafita sabgar matata ku daina wannan rigimar banaso yima wani Abu ace Dan saboda macane Dan Allah kubar kiyayar nan sakin juna sukayi ta nufo gun Mahabeer

yanzu yi hakuri kaima kabar shiga harakarta ihu nayi da tsane " yauwa my Heart na fada ina masa gwalo ina rawa da juyi " saini zee baby Dole abi matar yaya wlh na fada na zuba da gudu na rike kofar bedroom Ya Mahabeer zamu hadu anjima da dare ilove u ransa Ab'ace yabar gurin akofar parlo sukaci karo da Nisha ta fada samansa dan tafe take tana danna waya wanketa yayi da mari ya hankadata" Dan ubanki ni sa'ankine wannan yar iskar ta koya miki iskanci da raina mutane jikinta na kerrrma ta duka k'asa " yayamu yi hakuri wlh ban gankaba tsaki yaja yabar gurin ya fice daga parlon Mahabeer ya nufota yana boye dariya ya mikar da ita tsaye tana share hawaye "kinga Aisha karki bata hawayenki zeena yaje bugo na Hana shine ya huce a kanki yi hakuri "bro Dr ya tsaneni kullum idan nayi Abu kadan ai ya dokeni wlh yanzu zan tafi gidanmu? " yi hakuri ai bake dayaba da zee ma basu shiri to ita batajine keko kina biye matane shiyasa yi hakuri jeki ki sha ruwan sanyi zan masa fada tafiya tayi shiko yabar parlon, ruwan ya tsaya saboda kiran sallah la'asar da akeyi Mahabeer part dinsu ya nufa a parlo ya isko Dr Sardauna yana shan sigari yana waya ya kurawa Tv idanu jin kiran sallah yasa sukayi sallama da Ahmed Mahabeer ya zauna kusan Dr Sardauna" Dr namu Dan Allah kafita sabgar yaranan wai ina ruwanka dasu ne kawai tsana to agaskiya banaso "yi hakuri ko zagina zatayi bazan sake magana ba zan bata girmanta matsayinta na matar yayana ko ba shikenan ba?? " ai zuciyarce bazata barkaba Ahmed ya fadama yada mukayi "dariya Dr yayi ya Mike " ni na tafi masallaci dama saida nace masa ba lalleba ka yarda"ai wlh dan ma yana abokinka ne tare sukayo Alwalla suka tafi masallaci zee na shiga ta fada saman gado ta lumshe idanuta tana maida lumshi kamshin Dr Sardauna yana ratsa gabobinta

shi take gani a idanunta lokacin da suke kallon juna yayi mata mugun kyau mimmik'ewa ta fara tana sabke ajiyar zuciya ta rasa me hakan ke nufi duk lokacin da zasu hadu sai taji wani iri" wlh Dole na kwaracewa ganin makiyina Sam bazan iya wannan masifar ba Nisha ce ta fada kanta da Sauri ta bude idanunta " my dear da kin karyani ai bara ma nayi alwalla Ana kiran sallah meye kike matsar idanu?? " ba Dr bane ya manmareni "kibarshi da Allah mugun banza ta fada tana mik'ewa dariya Hafeeza tayi " wlh sai nafada masa kunayi dashi zee baby tace " kin ki Allah idan baki fadaba khalisat da ido take binsu Dan ita tanason abinda zai hadasu ko marinta yayi ko taji sanyi yanzu abinda zata shirya na yamata magana take so Alwalla zee ta dauro tayi sallah suma tashi sukayi suka dauro alwalla sukayi sallah suna gamawa suka fito parlo ghaisha na zaune suna hira da Aunty amarya zee kusan ghaisha taje ta kwanta jikinta"ummina? " momy nayi missing dinki tun safe kin buya gidan Daddah ko dariya tayi "ummina ina Daddy? " yanzu bayan sallah ya fita Nisha tazo kusan momy ta zauna"ghaisha gida zani nayi kewar umma? " lah my dear tare zamu wlh nima na kwana biyu acan"OK to Mahabeer ya kaiku zuwa dare Aisha Monday akwai makaranta ko? " eh ghaisha haka sukaci gaba da hirasu cikin wasa da dariya,

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

unguwar malali Zaune suke a parlo ita da hajiya hafsat mahafiyarta tana kwance saman jikinta itako waya takeyi na irin kayan da za'ama mashakurah odarsu daga China itako sai dariya takeyi har ta gama"wayyo hajiyarmu duk ni daya? "bikin auta ai Dole mu burge ta kema fa babban gida zaki shiga dariya tayi Laila ce ta shigo da sallama mashakurah ta Mike ta rumgumeta "oyoyo kawata dukawa tayi ta gaishe da hajiya"Laila ya gida ina su ummaki? " suna lfy "to tashi mushiga ciki mik'ewa tayi suka shiga bedroom d'in hajiya na mush dariya mashakurah "wlh nasha wuya robobine guda uku ta bata"sannu kawata to ya zan masa"kaji amare iyayan gyara wannan a ruwan zafi zaki rika zubawa kina shiga tsawon minti 20 shiko wannan sai zaki kwanta zaki saka gabanki insha Allah komai zaiyi daidai wannan kuwa sha zaki rikayi wlh sai ya sume asamanki Dan dadi ba kuka bama tunda kince kina bukatar yamiki kuka wlh sai Kim gaji ihu mashakurah tayi ta rumgume Lailah "nagode kwata bari na fara tun yau inason Dr Sardauna banason abinda zai rabani dashi Dole na kashe kudi akansa domin gyara kaina "wlh ina bayanki maza sai da gyara barema ke da kaddara ta gifbta miki hawaye ya tarun mata cikin idanu"please Laila bari maganar ta fada cikin shashekar kuka rumgumeta Lailah tayi itama kukan ya kufcemata "Dan Allah kibar kukan wlh ina mugun tausaya mikine amma Allah zai dubeki kawata "Lailah na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login