Showing 3001 words to 6000 words out of 198792 words

Chapter 2 - ZEE-BABY-1-AND-2 COMPLETE HAUSA NOVEL By hausanovels001.txt

27 Nov 2024

5773

da alama mai mahimmanci ce...


✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟✨🌟


*Saudi Arabia* karfe biyu na dare ummi Raiyan ce zaune saman Dadduma tana tana gayama Allah kukanta hankalinta atashe Zee baby yau kwana ukku Kenan taki dawowo gida tunda taji labarin an gama mata shirin zuwa Nigeria bata gidansu Jannat bata gidansu manal gashi Mahabeer ya ISO yana Jeddah sai gobe zai shigo motar kasuwa ya shigo mekkah yanzu ya zatayi idan bataga Zaeenaba ba bata rumtsaba sai bayan sallah Asubah tana tayiwa yarta Addu'ar shiriya tana tunanin hakkin iyayanta ne da ta bijire musu abaya shine yarta ke bata wahala amma ita bazata iya yiwa yarta mafi soyuwa aranta bakiba sai de Adu'a itace mafita tasan Tabbas ta koma Nigeria dangin mahafinta bazasu barta taci gaba da wannan rayuwa ba babu abinda ya ke damunta sai kananun shaye shayen da takeyi da ta tuno waye Sardauna tabbas zataci ubanta idan ta musu iya shege zai saitata sai taji dan dadi a ranta har bacci ya saceta, da misalin karfe daya na rana

kwance take saman wani makeken gado tana sharara bacci hankalinta kwance daga ita sai wata guntuwar Riga gabaki daya halitar jikinta mai cike da kyakyawar surah da Jan hankalin duk wani lafiyayan namiji ta baiyana rabin manya manyan breast d'inta duk awaje tsaye suke kam jajir dasu harta kan nipple din ana gani duk awaje shigowa yayi da niyar tashinta tayi sallah Azuhur lokaci ya wuce amma ganin yanayin da take komai bata abaiyane dan bata taba zaton zai shigo d'akinba dan ta murza key gaba daya jikinsa ya dauki rawa idanusa ya rufe burinsa kawai ya rungumeta ya tsotseta ya manta wacece Zee baby saman bed d'in ya fado ya rumgumota ya fara murza kirjinta yana koqarin had'e bakinsu ta bude idanu bakinta dauke da kallamar shahada, ta ingijeshi amma ina karfinsu ba dayaba idanu maharaz ya rufe yada yakeji bazai iya barintaba sai ya cinma burinsa duk da zee batada tsoro yau ta Sare da Al'amarin maharaz cizon sa take tana yagonsa amma idanuta akekashe babu Alamar zatayi kuka duk da ta gama tsorata mutika idan ka tsaga jikinta babu jini gata babu abinda tafi shawa irin a tsotsi nonota ko irika murzasu duk da babu

Wanda ya taba mata hakan amma tana mutikar kaunar hakan to yanzu hakane maharaz yake mata jin ta fara shiga yanayin da tabbas idan bata dauki mataki ba to fah zaiyi galaba akanta jin yana neman tura hannusa, kasanta taji idanuta yacika da kwalla, jikinta ya dauki kerrrma babu bata lokaci tayi kamar zata tayasa, iskancin da yake shirin mata hannuta ta tura cikin wandonsa ihu ya saki azatonsa banana zata murzamasa har kara ware mata kafa yakeyi😆😝 amma sai kawai ta saka masa wata jibgegiyar kunama bakikirin da ita aikuwa babu bata lokaci ta harbeshi a 'ya'yan marena😅 habawa sai kawai ya saketa tanagani ya saketa yana ihu fitsari na zubowa ta diro daga saman bed d'in batabi ba ta kansa ba ta warci Abbayar ta ta saka ta saka nikaf ta saka takalmi ta dauki wayarta da Jakarta tai maza ta fice daga d'akin parlo ta isko abokansa biyu amma basu gane ko wacece saboda ba'a ganin kominta sai idanuta ihun da sukajine yasa sukayi d'akin itako ta zuba aguje tayi waje sauri sauri take tafiya har ta fito bakin titi cikin sa'a ta sami limozyn ta shiga cikin sa'a khaleedia d'in zata, cikin motar sai surutu akeyi haushi ya cika kamar taci ubansu sai dura musu zagi take k'asa k'asa kuma wasu sunji amma babu Wanda ya kulata itakuwa taso wata ta tanka mata ta huce haushinta amma babu wacce ta kulata ganin balarabiyace karta jamusu shairri

ana zuwa dede inda zata sauka tayi magana taciro miah daya ta basu ko canjin bata tsaya amsaba ta fice ta tsalaka titi ta nufi gidansu Wanda ba haka tasoba dan tasan duk inda taje idan ba gidan maharaz bane to fah sai ummi Raiyan tasa an samota to gashi Wanda ta yada dashi fiye da kowa cikin 'ya'yan hausawa yau yana shirin karya mata haki a idanu sai tsine masa Albarka take cikin ranta amma da ta tuna ta'asar da tamasa sai taji dadi tasan gaba sai yaji tsoron yima kowace mace hakan dan bai taba nuna mata hakan ba shiyasa ta yarda dashi ta tsani mazinaci tana isowa kofar gidansu majeed na isowa kofar gidansu awata maiyar mota da sauri ya fito yana kiranta ko kallonsa batayi ba key ta ciro cikin jaka ta bude gidan wuff ta shiga da sauri ta rufo kofar da karfi key ya shiga da kansa mai aiki taga tana wankin gida tana gaisheta hannu ta daga mata ta shiga da taso tace mata karta tube kayanta akwai baki to gani taki mata magana kuma sanin halinta yasa

ta bari tin da ta ga bata cireba tun kan ta Iso cikin parlon ta cire Abbayar ta ISO daga ita sai wannan shegiyar rigar dan tasan babu Wanda zai shigo musu parlo da sallama ta shigo Mahabeer ne zaune an cika masa gabansa da kayan ciye ciye suna magana da ummi Raiyan ya juyo yana amsa sallamar miyau din bakinsa ne ya kame ganin Zee baby a haka gabaki daya ya rasa nutsuwarsa saboda shi mutumne mai karfin shawa itako ko ajikinta da gudu ta nufo gunsa, ta danne bacin ranta dan ita mutum ce wacce duk bakin cikin da take cikin idan bataso nunawaba to fah karyar mutum ya ganota tana dariya tayi kansa idanu ummi Raiyan tazaro ta dora hannu akai sai cewa takeyi "Ya Rabbi Ya Rabbi Ya Rabbi su manal idanuwa suka zaro suma sun cika da kunya itako ko a jikinta tayo kansa tana fadin" marhababuka Ya Ahukhuya ganin zata kunne masa wutar da bazai iya kashewa ba jikinsa na rawa ya Mike tsaye ya nemi gurin tsira har wata irin zufa yake agoshinsa amma kafin yasan abunyi tuni ta fada saman kirjinsa ta bire samansa kamar biranya ta rumgumesa tana dariya... Ba mahabeer uban gayya ba Jamal kansa da yayo jagora ya rakoshi tun daga Jeddah zuface ke keto masa dan jiyake tamkar shi aka rumguma wandonsa sai motsi yakeyi😆 ummi Raiyan idanu ta rufe tana Kiran Sunayen Allah, da mamakin dawowarta gida kai tsaye da tsakiyar rana don saninta duk inda zata tofah bata fita da rana kuma haka zalika bata dawowa gida da rana Mahabeer kuwa suman tsaye yai yada kirjinta ya tokareshi ga shafar wuyasa da take tana masa kiss tana dariya ta tsareshi da shanyanyen idanunta tanaso yayi mata magana shiko sai Kiran Sunayen Allah yake ya bashi juriya jarumtarsa ya tattaro......✍🏻


🤸🏻‍♀Sai kunji next page insha Allah

*Karku manta kudin* *wannan book nera dari* *ukku ne kacal zakusha* *karatu maicike da* *abubuwa daban daban*
*na rayuwar duniya da wata irin rikitacciyar soyayya mai zafin gaske ga me bukata ya tuntubeni awannan number mu kashe magana Yanda* *zaki sambadi karatunki* *akan dari ukku kacal*🤸🏻‍♀
👇🏻
*+22796515805*

Rahma ce ummu Fareesa🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀

*💖💖👩🏻‍🦱ZEE BABY👩🏻‍🦱💖💖* *HATSABIBIYA* *RAMLAT RETURN*



*بسم الله الرحمن الرحيم*
___________________________________


*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________


*Story & Written*
*By*
*Real Ladingo😉*


*Bismillahir Rahamanir* *Rahim*


*idan kina bukatar book dinan Akan nera dari ukku yake ki tuntubeni saman number nen zamu kashe magana😉 +22796515805*


*Free Page 3*


....nutsuwa ya sakama kansa ya qaqaro murmushi yana kallonta ya janyeta daga jikinsa ya kama hannuta suka nufi inda ta yasar da Abbayar ya sunkuya ya dauka haka kawai yakejin ciwon kallon da Jamal yake mata saka mata Abbayar yai suka dawo saman kujere. kusansa ta zauna tana murmushi zata kwanta jikinsa ya kiya ya kalleta da harshan turanci yace" kanwata ykk ina kika shiga har tsawon kwana biyu? hannusa ta rike ta fara magana da Hausarta babu wani kwarewa " Ahukhuya banason Nigeria na gudu gidan abokina Maharaz ya boyeni kwana biyu yana bani kulawa yanzu ina cikin bacci Dan buro ubansa yazo yana matsani niko na saka masa kunama adiyan kaya na gudo gida ta fada tana wata irin dariya idanuwanta sun kade sunyi jajir alamar bata huceba kunyace ta kamasu ya kalli hannusa da ta rike tana murzawa tana dariya kamar zarara aransa yace ya Allah ka rabanin da wannan shawa Dan naga wannan

Ko munje ba daina tabani zatayi ba naga tabi'artace taba jikin mutum batare da ta kawo komai araiba sakinsa tayi ta Mike ta nufin gun Raiyan ta fada jikinta tana mata magana da larabci tana sakar mata kiss"ummina nayi missing dinki? ta rumgumeta gam tana kukan shagwaba ajiyar zuciya ta sabke tana buga bayanta Alamar lallashi fada ta Shiga mata da nasiya ta lallabata har tayi shiru dagowa tayi ta kalli manal ta harareta" ke Dan uwarki shine zaki wani zo gidanmu ai kinsan bananan salon ku tadawa ummina hankali? dariya manal tayi tana kallon jannat" habibty ummi taje ta dauko mu fah kallin jannat tayi ta mata magana da idanu ta mayar mata mik'ewa tayi daga jikinta " kuzo muje ciki banyi sallah Azuhur ba tashi sukayi suka bita Mahabeer sosai yakejin sonta cikin ransa kai tsaye tin lokacin da ta rumgumeshi kallon ummi yai

ya fuskan ceta suna magana Jamal ko har yanzu wandonsa baibar motsiba ummi Raiyan tace" Mahabeer ba fah lako lako zakuyi mataba Dole sai kun zage kun zazare mata to bare kai da take ra'ayinka Akan Al'mahadee wato Dr Sardauna don haka ka sa mata idanu sosai don Allah kusa ta dawo cikakiyar mutum ina so naga zaeenaba ta nutsu tazama kamilar mace tayi nisa dani ko hankalina ya kwanta ko iyayena zasu yafemun tunda sun nuna itace basu kauna sunfi son abokan haihuwarta mazan biyu sun rabani dasu sunsaka 'ya'yan cikina sun gujeni sun tsaneni ni da Zaeenaba saboda ta nuna kauna gareni wlh ina sonta bana son rabuwa da ita amma Dole zan hakura saboda hankalina zai fi kwanciya inaji tsoron ya saka akasheta ta fadi tana goge hawaye Dan tasan tabbas Zee taga kukanta akwai bala'i ajiyar zuciya ya sabke cike da tausayinta " ummi Raiyan kiyi hakuri

Insha Allahu zata nutsu kuma zaku shirya da mahaifanki wlh Dole yaranki zasu nemeki koba bajima yanzu ma hankaline bai gama ratsasu ba shekara sha bakwai ne fah suke ciki to cikin su Zaeenaba tafisu wayo ita da take mace ajiyar zuciya ta sabke " to da fatan zaka yimun koda wata daya kafin ku tafi? idanu ya zaro ummi wlh bakin kwana ukku zanyi mukoma aiki sunmun yawa bakiga shi Al'mahadee da bashida dama Dole nine nazo murmushi tayi " to Allah ya kaiku lfy ya kuma hada fuskokinmu da Alkhairi? " Ameen ummi suna cikin hira akayi kiran sallah la'asar suka Mike sukaje sukayo Alwalla suka tafi masallacin da yake manne kusa da gidan ummi ta Mike ta shiga tayi sallah zuciyarta babu

Dadi batason rabuwa da yar tata amma da ta tuna rashin jinta gashi batasan me zai faru a gaba ba Dan rashin jin. Yar tata sai ahankali gashi tana Addu'a ba dare ba rana amma baby wani sauyi Zee baby ko suna shiga ta tube kayan jikinta tana rawa da juyi sai ihu takeyi tana dariya daga ita sai shegiyar rigar nan manal tace" my habibty wlh iskanciki gaba yakeyi fah fasa rawar tayi wata shegiyar tsayuwa akarkace tana kallonta shekeke tana murmushi " bari nayi bautar Allah na gama zanci durin uwarki la'ada waje yasin bathroom ta shige jannat ta kalli manal " wlh duk kece kika koya mata Hausa da zage zage gashinan akanki take sabkesu wlh dazu naji kunyar abun da ta fadi gaban baki? dariya manal tayi" naji amma shaye shaye wa ya koya mata Dan kaniyar mai da famiki shurba daga cikin toilet ta lailayo zagi ta dirka musu ta ciko Dan bokiti da ruwa ta bude kofar ta watso musu " sheguna ina jinku fah ta koma taci gaba da wankata ta dauro Alwalla ta fito tabude wardrobe dinta ta bude ta ciro Abbaya ta saka ta nade kanta da mayafin ta shimfida dadduma tayar da sallahr Azuhur, suko kayansu sukacire suka canza da nata suna mata Allah ya isa azuciya tana idarwa taji kiran la'asar ta tashi ta tayar suma Alwalla suka dauro sukayi sallah tana gamawa ta ci uwar kwalliya tasaka wata atamfa bakace mai ratsin fari dinki Riga da siket manal ce me musu dinki tare su ukku kullum to jannat ba'a barinta tana sawa agidansu saide idan ta fito gashinta ta sarce ta daureshi tayi masifar kyau kamar ka saceta sai dai dinkin ya fito da surata yan mazaunanta masu daukar hankali sai motsi suke tana kadasu gangan tana musu gwalo manal tace " dallah can figigiyar banza nacemiki ki faso gari kizama yar duma duma A dama dake kullum ke kamar kinashan ruwan zafi ta fesa turare

ta kallesu " wlh manal danayi jiki gwara daga haka nakara tsotsewa Dan uwarki ko ba jiki akwai kayan aiki ta juyo mata yan mazaunanta masu qira coca cola tana fito da harshe waje tana kadawa ihu suka saka " ku tashi muje parlo ku gaishe da Dan uwana kuma wlh sai kun duka har k'asa fitowa sukayi suna dariya gun mahabeer suka nufa ta zauna kusansa suko suka duka suna masa sannu da zuwa cikin fara'a ya amsa yace" ko zaku bimu Nigeria ne kai suka girgiza suna dariya Zee ta jinginu da jikin Mahabeer ashagwab'e tace" Ahukhuya nima bana zuwa fah ta Kara shigewa jikinsa tana turo baki aransa Adu'a yakeyi Allah yakawo masa dauki son yarinyar yamasa mugun kamu ga wata muguwar shawarta da yakeji janyeta yayi yana murmushin karfin hali " kanwata kiyi hakuri muje sati dayane zakiyi ki dawo ko ummi ya fada yana kallon ummi dariya tayi" eh sati daya zakiyi habibty ajiyar zuciya ta sabke" to naji amma da anyi sati zaka maidoni kuma ba gidansu wannan banzan gayan bane zan zauna ko ummi ta matso ta doketa abaya tun karfi take dukanta tana mata magana da larabci saida ta Saki Kara ta rukunkume Mahabeer tana kukan sangarta tare dukan yai yanaba ummi hakuri ransa babu dadi Dan yaji haushin bugun da take mata kamar yayi kuka yace" haba ummi Raiyan Zee yarinya ce fah lallabata zamuyi zata daina masa amma dukan yayi yawa sai ajimata ciwo ai idanu ummi Raiyan ta zuba masa cike da mamakinsa " haba Mahabeer yanzu ahakane zaku ku gyarata kana daure mata gindi wlh shiyasa naso yazo da kansa tun kafin su isa can taci gidansu la'ada waje cikin shashekar kuka tace" Ahukhuya kagani kullum sai ummi ta dokeni saboda wannan mungun mutumin wlh idan mukaje Nigeria mutikar na Ganshi akasar idona

idanusa kafin na dawo Allah na dauki Alkawarin sai na Rama abinda akamun akansa ta fada tana Kara rumgumesa tana kukan takaicin duk lokacin da zata zageshi sai ummi ta doketa kuma duka ba na wasaba shiyasa takejin duk duniya ta tsaneshi sama da komai Hasbinallahu Wani'imar Wakim kawai yake maimaitawa gashi bayason kukanta daurewa yayi yana bubbuga bayanta " yi hakuri kanwata nima bazan yardaba anaci miki mutumci yi shiru kinji ya leko fuskarta shiru tayi ta boye kanta kirjinsa samu yayi ya lallabata ya janyeta jikinsa Jamal da idanu yake binsu yanajin haushin yada idan tahau jikin Mahabeer yake janyeta baya bari ya rage zafi ba lallashinta ya shiga yi har ta Saki ranta suko su manal sunsha mamaki Dan sunsan Zee baby bata cika kuka ba a Al'amuranta kuka baya cikin tsarin rayuwarta ummi dai da idanu take binsu yau ta Mahabeer take ta Saki jikinta sai labari take bashi yako maida hankalinsa kanta sai dariya yakeyi Jannat na tayasu Dan Mahabeer ya burgeta bashida damuwa akwai fara'a
Saida akayi kiran sallah magrib suka Mike sukayi shirin zuwa masallaci suma su Zee baby suka tafi suyi sallah sai tsokanarta sukeyi wai taga Dan uwanta ta sheresu dariya tanusu batace dasu komaiba,

************
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
*Nigeria* karfe shida na yamma Wata jibgegiyar motace fara sal da ita saman babban titin malali cikin nutsuwa yake driving waya manne akunnesa sai murmushi yakeyi cikin amon muryasa mai dadin gaske naji yace" sweet baby kiyi hakuri wlh kukanki na daga mun hankali kiyi shiru ganina fah saman hanya zanzo na ganki shikenen ko OK Oya fito gani na karaso ina Sauri kar lokacin sallah magrib yayi ya fada yana tsinke kiran saboda ya Iso kofar gidan honr yai mai gadi ya bude masa ya danno hancin motar gidan yana parking ta fitowa masha Allah wata kyakyawa na gani baka ce sosai amma tanada kyau amma ba doguwa bace ba kuma bata fiye gajarta ba tanada hanci dede misali da idanuwa dede gwargwado tanada gashi ba laifi bakinta Dan karamine saidai tanada yar kiba kadan agaskiya dai batada makosa tanada kyau yar 23 year tanda faram faram batada daurin kai saide ta fiye sanyin hali batada hayaniya duk da a turai tayi karatun Nurse har tsawon shakara ukku isowa tayi ta bude motar ta shiga da sallama

tana murmushi shima murmushin ya sakar mata " sweet baby uwar yan rigima ya gajiya bazaki bari ki hutaba kamar bamu hadu da safe ba ya cikin naki da fatan kinsha magungunan da na kawo miki kanta ta sada tana wasa da hannuta " nifa kinga matsalata dake dagowa tayi Dan tasan halinsa yanzu zaiyi watsi da lamarinta ya tafiyasa Dan Sam bayason shariya " my Dr yi hakuri ta fada tana kallonsa cikin dauriya Dan kwayar idanusa fusgar mutum sukeyi my Dr na kayi kyau sosai kamar na saceka ta fada cike da kunya " OK Oya fadamun me kike so kika tisani da kuka sai nazo kuma gani kina wani sunne sunne ko cikinne ? kanta ta kwantar saman kafadarsa tana sabke ajiyar zuciya "sweet babyna menene bakida lfy ne ? " my Dr na wlh idan nayi awa biyu ban gankaba banajin dadine amma yanzu banajin komai na warke ta fada cikin sanyinta murmushin gefen baki yai ya dagota kanta daga kafadarsa ya kura mata mayatattun idanunsa yanajin mugu mugun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login