Showing 6001 words to 9000 words out of 198792 words

Chapter 3 - ZEE-BABY-1-AND-2 COMPLETE HAUSA NOVEL By hausanovels001.txt

27 Nov 2024

5771

sonta da kaunarta na ratsashi Dan tarbiyyarta tayi masa tamkar ba aturai tayi karatu ba " my mashakurah wlh nima ina sonki nifa na ganki nace kinmun so sai me ki ajiye hankalinki Dr Sardauna nakine ke daya insha Allah kinji sweet babyna idanuta ta lumshe ta daga masa kai kiss ya mata agoshi " OK Oya shiga ciki kinji an fara kiran sallah kisha magani kinji? kai ta daga fitowa tayi tana daga masa hannu idanuta sun tara kwalla ya gani sairai idan yace ya lallasheta kuka zata saka masa shiyasa yaja motar ya fisgeta da karfi juyawa tayi ta tafi ta nufi cikin gida yana fitowa ya harba motar kan titi yana gudu sosai ya dauki hanyar kofar Marusa lowcos gudu yake shararawa sosai Dan ya samu sallah magarib, lokacin da yazo har an gama sallah honr yayi aka bude masa katoton get din gidan ya danna hancin motar gidan Ana harbar gidan yai parking ya fito gun mai gadi ya nufa agaguce yayi Alwalla ya nufi masallaci, bai fito daga masallaci ba saida akayi isha'i yana fitowa ya shiga bangaransu wow agaskiya ya hadu sosai d'akunane har biyar ukku daga farko biyu acikin wata yar kwana kwanar naga ya karya dakin karshene Nasa ya ciro key aljihunsa ya saka ya bude kofar wani ni'imataccen kamshi ya me fitowa tamkar yanzune akayi anfani da turarukan masha Allah nace saboda haduwar bedroom din wani royal bed makekensa d'akin ba tarkace amma zaka zata dakin amaryane ga wasu lumtsma lumtsuman kujeru na kayan jikinsa ya rage ya shiga toilet Yajima sosai ya fito daure da towel kirjinsa cike yake da gashi yana da fadin kirji sosai duk amunmurde yake tamkar yanacin karfe agaguce ya shirya ko mai bai shafaba yasa wando 3quater ya saka da Riga short ya fesa turare ya gyara sumar kansa tayi luf luf sai shegi take baka sudik wayoyinsa ya kwasa baki daya ya fito cikin kuzarinsa yake tafiya ko kofar bedroom dinsa bai rufeba ya nufi part dinsu ghaisha da sallama ya shigo parlon ghaisha na zaune Nawwara na jikinta yana shigowa ta Mike suna gaishesa yaran parlon hannu ya daga musu ghaisha tace" bokan turai baki ya turo kamar wani yaro zama kusanta ya kwantar da kansa saman cinyarta ashagwabe yace " ghgaisha nah wlh duk nagaji" sannu Dr Sardauna ai Dole tin safe sai yanzu tausa ta fara masa" yauwa mamana Allah kuwa ciwon jiki nakeyi dariyace ta kamasu Hafeeza ce dariya ta kufce mata khalisat ta zaro idanu ta Mike sadaf ta gudu tun kafin ya dago aikuwa ya zabura zai tashi ghaisha ta rikeshi suna ganin haka suka matso suna bashi hakuri banda hafeeza da khalisat da suka Ari ta kare ghaisha tace"maza ku tashi kusan nayi ai yasan wa tayi dariyar mik'ewa sukayi suka bar parlon baki ya ciza ya kalli ghaisha" yanzu Dan Allah mamana kina kallo khalisat mai zubin nunar rana itada yar iskan yarinyanan sukamin

dariya kawai Dan nama mahaifiyata shagwaba dariyar ta danne " haba Dr Sardauna khalisat baiwar Allah me take cewa acikin gidanan wlh banda ita akama dariya hafeeza ce ita zaka lakada amma banda khalisat baiwar Allah yarinyar da magana ma ba damunta tayi ba mareniyar Allah Aunty amarya ta fito daga kitchen tana dariya " Wlh Aunty daurin gindinki dai ta samu Dr mun kabarsu zanyi maganinsu baki ya ciza Dan ya tsara launin azabar da zai musu bayan sun mance da anyi abun danshi baya horo kai tsaye " Auntymu ki barsu zanyi maganinsu wayar sace ta dauki ringing screen d'in wayar ya kalla Ahmed ya gani mik'ewa yai yayi picking ya Kara a kunnesa ya fice daga parlon akofa suka ci Karo da Daddy murmushi ya masa "ah Dr kaida mutanan Saudia " Daddy bari na dawo akwai hira ya tafi yana magana Daddyn kansa ya girgiza Dan yasan tambayarce bata masaba ya samu ya sulube masa Dr Sardauna mota naga ya shiga yamata key honr yayi aka bude masa get ya fice daga gidan aguje,



✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

*Saudi Arabia* bayan sunyi sallahr isha aka fito da abunci Wanda ragone jibgegensa aka gasheshi da dafe dafen abunci irin irin nasu na larabawa Jamal sai baki yake washewa zaune suke akasa saman carpet sun baje baki dayansu suka hadu sunacin abuncin ummi Raiyan sai farin ciki takeyi ta tuno da mijinta da yaranta yan mazan Zee baby na kusan Mahabeer ta tisasa da rigima Dole sai shine yake bata abaki itama nata bashi su manal sai dariya sukeyi ummi dai kai ta girgiza Jamal shifa haushin Mahabeer yakeyi. dan de ba yanda zai yine suna kammalawa mai aiki tazo ta kwashe komai ta gyara gun sukaje suka wanko hannusu aka dawo Ana hira su jannat sai karfe goma suka tafi gida sun rakasu suna dawowa su ukku ita da Mahabeer da Jamal suka tardo majeed kofar gidan ya fito amota yashi gaban Zee baby cikeda rashin kunya ta rike k'ugunta tana girgiza zatayi magana Mahabeer ya riketa ya janyota cikin gida aikuwa kafin kofar ta rufe ya biyosu yana magiya ta sauraresa hararasa Mahabeer yake ransa abace cikin harshen turanci" kai malam kama gabanka tunda bata Sonka karabu mana da ita yau naga jaraba Dama haka kuke da kwawa ya dage sai masifa yake kirtama majeed shiko burinsa Zee baby ta kulasa dadi taji ta rungume Mahabeer tana dariya" yauwa Ahukuyah cimun durin uwarsa tunda ubansa yace baya kaunata na tsaneshi wollah bana sonsa yanzu dadi ya cika Mahabeer janyeta yai jikinsa ya kamo hannu majeed ya ingizashi waje jamal yace" wai kai ina ruwanka da shiga tsakanin masoya " dallah malam yimun shiru yaja hannuta su shigo parlo sai cika da batswa yakeyi itako dadi takeji sai sangarta take zuba masa jamal na biye dasu ummi Raiyan tace " Mahabeer wai dama tare kuke sakinsa tayi taje gun ummi ta rumgumeta " ummi bari kiji rada ta mata akunne " ah haba ikon Allah Mahabeer yanzu shirmenta zaka biyewa dariya yayi yana Sosa kansa hira sukaci gaba dayi sai karfe daya suka ma ummi sallama

Zasu kwanta Zee ta ririke Mahabeer bazai kwanta ya bari sai anyi sallahr asubah saida ummi ta riketa tace su tafi sukwanta kar yabiye mata ita ba bacci take ba dakinsu suka nufa ummi ta ja hannuta suka shiga bedroom d'in ummi tasa ta cire kayanta tayi wanka tasaka kayan bacci Riga da wando iya gwiwa ta lallbata suka kwanta tana rumgume da ita tana shafa mata gashinta kinyin barcin tayi tanaga ummi tayi bacci ta janye jikinta sadaf ta fito daga d'akin ta nufo parlo ja tayi ta tsaya ganin Mahabeer tsaya yana kai komo ya rasa me keyi masa dadi cikin farin cikin ganinsa ta nufi gunsa da gudu tana kiransa "Ahukhuya juyowa yayi suka hada idanu farin ciki ya ganin kan fuskarta amma ganin kayan jikinta ai bai bari ta karaso ba Dan yasan ba inda zata tsaya sai saman jikinsa ai kuwa ya zunduma da gudu ya nufi dakin da yafito yana shiga ya banko kofar ya murza key taji karan murza key din zubewa bakin kofar dakin tayi ta fashe masa da kuka tana kiransa Ahukhuya....✍🏻


Sai kunji next page insha Allah

*Karku manta kudin* *wannan book nera dari* *ukku ne kacal zakusha* *karatu maicike da* *abubuwa daban daban*
*na rayuwar duniya da wata irin rikitacciyar soyayya mai zafin gaske ga me bukata ya tuntubeni awannan number mu kashe magana Yanda* *zaki sambadi karatunki* *akan dari ukku kacal*🤸🏻‍♀
👇🏻
*+22796515805*

Rahma ce ummu Fareesa😘

*💖💖👩🏻‍🦱ZEE BABY👩🏻‍🦱💖💖* *HATSABIBIYA* *RAMLAT RETURN*



*بسم الله الرحمن الرحيم*
___________________________________


*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________


*Story & Written*
*By*
*Real Ladingo😉*


*Bismillahir Rahamanir* *Rahim*


*idan kina bukatar book dinan Akan nera dari ukku yake ki tuntubeni saman number nen zamu kashe magana😉 +22796515805*


*Free Page*


page 4

.....sosai take kuka tana kiransa hankalinsa atashe yazo bakin kofar ya jingina yana sabke ajiyar zuciya yarasa ya zaiyi da zee baby gashi baya son kukanta hankalinsa tashi yake ahankali cikin sanyin murya ya kirayi sunanta " Zee babyna yi shiru banason kukanki kinji kara sautin kukan tayi tana buga kanta da kofar tana kiransa arikice ya bude kofar ya sunkuyo gabanta ya dagota yana bata hakuri tayi shiru bazai karaba tunda bataso jikinsa ta shige tana sabke ajiyar ziciya bayanta yake bugawa alamar lallashi ransa duk babu dadi shi sam yanzu bayajin shawar kukanta yafi daga masa hankali hannuta yaja suka iso gun kujerun parlon suka zauna tana manne jikinsa har yanzu ajiyar zuciya take sabke dan taji haushin gudunta da yai ya rufo kofa fuskarta ya kamo yana goge mata hawaye " zee babyna kiyi hakuri ki yafemin bazan sakeba kinji kanwata idanuta ta zuba masa tana taro baki alamar bata hakura ba murmushi ya sakar mata

yana hura mata idkar bakinsa a idanunta lumshe idanu tayi ta saki murmushi ta boye kanta akirjinsa gashinta yake shafa mata yana mata hira mai dadi aikuwa ta fara dariya saida yaga kamar dariyar tayi yawa ya bari kuma cikin ikon Allah duk yada, take manne jikinsa baiji komaiba game da shawarta sai tsantsar kaunarta da take ratsa jininsa da tsokarsa har kusan karfe biyu da rabi ya ga fah batada niyar bacci har gyangyadi ya fara fur ta hanashi idanu ya bude ya kalleta" kanwata kiyi hakuri ki barni na kwanta kinji zee na? ganin yada idanusa sukayi ya bata tausayi duk batason rabuwa dashi ta dauré ta jinye jikinta anashi " Ahukhuya muje ka kwanta mik'ewa tayi ta kama hannuwansa suka nufi d'akin ashe duk zaman da suke a parlo Jamal na labe yana kallonsu ajinsa ko wani abun zasu oho yanaga sun nufo d'akin ya koma da sauri ya kwanta har dakin suka shigo tana rike da hannusa kiss ta masa " mu kwana lfy murmushi yayi ya daga mata kai ficewa tayi daga d'akin

ta rufo masa, kofar dakinta ta nufa naga ta daga hankadan pillow ta dauki wata yar kwallaba ta bude murfin ta kafa bakinta saida tasha rabi ta maida ta buye ta dauki wasu kwayoyi ta zuba bakinta tana taunawa ta kunna kida ta saki sauti wakar larabci ce sai tikar rawa take baji ba gani sai ihu take da tsalle da juyi kafin zuwa karfe biyar abubuwan da tasha sunyi mugun ratsata sai tangadi takeyi amma haka ta Mike taje tayi Alawlla tasaka Riga doguwa ta tayar da sallah amma ta kasa tsayuwa sai azaune tayi tana gamawa ta bungire saman daddumar sai bacci ya kwasheta,,

***************************************
Bayan kwana ukku zuwa wannan lokacin zee da Mahabeer sunyi muguwar shakuwa bata iya nisa ko nan da can tare sukaje sukayo sayaya tsaraba kaf yan gidansu yayo masu tsaraba tare sukaje kabah yayi umarah wacce da kashigo garin ake rakaka kayi yayima zee baby Addu'ar shiriya da shaye shayen da takeyi dan ya kamata tasha kuma ajikinsa mayen ya fara kamata har kuka yayi ummi Raiyan tace ai shine babban abinda yake daga mata hankali shiyasa ta matsu tabar Nigeria dan tasan acan ina zataga kayan maye shiyasa ya kara Sata jikinsa dan yasan saida lallaba sun gama shirya kominsu na tafiya yau suke tashi karfe ukun dare zee baby har cikin ranta batason tafiyar amma da ta tuna sati dayane zatayi taji tanaso taje kasar hausa ta ga ya take ya tsarinsu da Al'adunsu yake tasha kunshi kafa da hannu kitsone dai ba'ayimata saboda tausahin gashin da santsinsa ko anyi tsefewa yakeyi ga zafi da ciwon kai da yake Adabarta shiyasa bataso


su manal da jannat da Radia tun safe suke gidan suka gaji da raye rayansu kuma suka koma kukan rabuwa saida ummi Raiyan da Mahabeer suka lallashesu sukace ai sati daya zatayi ta dawo tukun hankalinsu ya kwanta suka saki jikinsu sukaci gaba da sabgar gabansu, sai bayan sallahr magrib sukayi shirin zuwa Jeddah gaba dayansu sukayi rakiya zuwa Jeddah, karfe tara suna Jeddah Airport zazaune sai lokacin ummi Raiyan takejin ciwon rabuwa da Zaeenaba amma ta dauré dan tasan idan zee din ta gani zatace bazata ba yawonsu su zee suka tafi da su jannat sai sayaya take duk ba sanin mutanen tayi taji tana son kaimusu abubuwan nan k'asar sai wajan sha biyu suka dawo Mahabeer yacewa ummi Raiyan su tafi dan bayaso sai lokacin tafiya yayi ta kafa kuka rungume juna kuwa suka suna kuka su dukansu sai daket ya lallabasu sukayi shiru Jamal ma sallama sukayi Mahabeer yayi masa godiya sosai da karamcinsa Jamal yace saboda zee gashinan zuwa Nigeria Mahabeer ya amsa dan yasan karyace Raiyan ta kara rumgume zee tanata sumbatarta itama sumbatarta takeyi sun jima ta jata gefe tayi ta mata fada ta nutsu tako amsa ta da to suka rabu kowa na hawaye abinda yasa zee bata damuba saboda ance sati dayane zatayi shiyasa su manal da kuka suka shiga mota suka tafi ji sukeyi kamar su bita, kuka ta fara daket yasamu tayi shiru

Sai karfe biyu da rabi suka shiga cikin jirgi saboda shirin da Mahabeer yayi bazaka taba cewa ba balarabe bane ba zee ko baka ganin komi nata sai kwayar idanuta to dama Al'adar garince haka jirgin cairo ne suka shiga sai karfe ukku da yan mintuna sukaji alamar jirgin zai tashi zee ta fara rawar sanyi dama jikin Mahabeer ta jingina kallonta yayi yaga tana karkarwa jikinsa ya janyota ya rumgume ya ciro mayafi ya lullubeta kara shigewa jikinsa tayi" zee,na menene? jinkita ya taba yaji zafi gum hankalinsa ya tashi dan yaji zazzabine ya zubo mata hannuta ta sakalo wuyansa tana hucin zazzabi ga rawar sanyin da takeyi kiransa tayi"Ahukhuya? " Na'am zeena yi hakuri kinji jirgin tashine zaiyi bari ya tashi na samo miki magani kara matseta yayi yana lallashinta yada ya shigar da ita jikinsa yasa ta rage jin sanyin cikin sa'a wani balarabe cikin ma'aikatan jirgin masu rabon abunci yazo wucewa Mahabeer ya tsayar dashi duk da yaga sauri yakeyi cikin sa'a ya tsaya ya tambayeshi da turanci maganin zazzabi yakeso matarsace babu lafiya yace" ok ya jira jirgin ya daga yanzu zai kawo masa, godiya yayi masa ya tafi yaji dadi sosai da za'a samu maganin tasha karfe uku da rabi dai dai jirginsu ya daga zee na manne da yayanta tana rawar sanyi hankalinsa ya kara tashi jirgin na tashi zee ta fara kwarara amai jikinsa ya rumgume tsam har ta gama yana bubbuga bayanta hankalinsa atashe " my zeena sannu kinji kai ta daga masa dagata yayi ya mike ya janyo jakarsa ya ciro wata jallabiya baka mai shegen kyau ya ciro karamar Jakarta itama ya ciro mata abaya shi ya fara zuwa ya gyara kansa cikin toilet ya canza kaya tsaf sai yafi d'azu kyau ya dawo ya kama hannuta suka tafi akofar toilet ya tsaya ya bata kayan ta shiga ta canza ta wanke fuskarta da bakinta

ta fito ya kamo hannuta suka dawo ya feshesu da turare ya zauna ta kwanta jikinsa ya lullubeta bai jima da zamaba mutumin ya kawo masa maganin harda ruwa da dan abin masarufi cimarsu ta larabawa ya lallabata ta danci ya bata magani tasha dan batada matsala da magani saboda ta saba cin kwayoyi Allura ce ko zata mutu babu uban da ya isa ya mata ita tanasha ya rungumeta yana lallabata ba jimawa tayi bacci ajiyar zuciya ya sabke ya duko ya mata kiss saman goshinta ya kara shigar da ita jikinsa ya rufeta ruf, koda akazo rabon abunci bai amsaba dan shi bai fiye cin abunci ba idan yana tafiya kansa ya jingina da kujera ya lumshe idanusa dan bacci yakeji bai jimaba ko baccin ya daukeshi jirginsu na sharara gudu cikin hazo

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Karfe takwas na safe jirginsu ya sabka Egypt sabka da jirgiya yayine ya tashi Mahabeer da ya kananade zee suna shakar barci manne da junansu idanu ya bude cike da mamakin irin baccin da yayi tashinta yayi taki tashi dan sam bacci bai ishetaba bakinsa ya kai kunneta " my zee,na kitashi mun iso cairo juyan jirgi za'a mana zuwa Nigeria kinji my zeena? Shagwab'e masa tayi tanarke masa tana turo baki ashagwab'e tace" Ahukuhya? " na'am my zeena ya akayi" shiru tayi tana kallonsa murmushi yai mata " bacci ko kai ta daga masa, tana lumshe idanunta ganin mutane sun fara fita ya mikar da ita Dole ta tsaya mikewa yayo ya ciro karamar akwatunsu ya gyara mata mayafin abayar ya kama hannuta suma suka sabko dogayan motocinan sai kwasar yan k'asa k'asa takeyi suka shiga aka kaisu inda zasu zauna kafin jirgin da zashi Nigeria ya shirya suna zaune tana manne

Kusansa yayi ta lallabata taci wani Abu taki Dole ya hakura basu wani jimaba sosai ko awa daya basuba suka shiga jirgi yanzuma jirgin na shirin tashi yaga tanason yin amai rumgumota yayi yana bubbuga bayanta ya shiga mata rada akunne" my zeena please karkiyi amai ki daure wlh damuwa nake shiga yanda yake matan cikin ikon Allah taji batajin aman ta dago kanta ta zuba masa shanyayun idanunta tana murmushi tana shafar fuskarsa haka suka kure junansu da ido har jirgin ya nutsa sararin samaniya idanuta ta janye tana dariya ta dora kanta kafadarsa, ana raba abunci akazo kansu lemo kadai ya amsa adan cup yasha itako tace tea Mahabeer ya matsa ata amshi pizza ya bata abaki taci ta koshi ya bata magani saboda jikinta akwai zafi ya kwantar da ita jikinsa ya rufeta da mayafi ba jimawa tayi bacci dan dama ita wuni baccine tunda bata na dare bare yanzu safiyace shima baccin ya daikeshi ya jingina bayansa da kujera

🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟

karfe shabiyu da rabi na rana jirginsu ya diro garin Kano Mahabeer idanusa biyu jirgi ya sabka ya tashi zee idanu ta bude " munzu gida fah yanzu sai Katsina murmushi tayi ta shafi fuskarsa mikar da ita yai dan masu sabka har sun sabka yan Kano yan Abuja ne basu fitaba tashi yai ya d'aura mata Niqab dinta ya kama hannuta dayan hannusa,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login