Showing 180001 words to 183000 words out of 198792 words
Chapter 61 - ZEE-BABY-1-AND-2 COMPLETE HAUSA NOVEL By hausanovels001.txt
zee tana bangala dariya tana rukumkumeshi.
"Baby Qalbina tsaya mana kalli ummi Nadeen sai zungurata take."ya fada yana banbareta jikinsa ya kwantar da ita ya sunkuyo yana lasar marata yana shafa cikinta"my Nadeena good morning ya kika tashi dady na gaisuwa."ya fada yana tsotsar cibiyarta.
Karan wayar ya damesu zee tace"Yayana ana kiranka."bai ko kalli wayar ba ya ciccibi zee dinsa ya sauko daga saman gado yana rungume da ita ya shiga bathroom.
ruwan zafi ya hada musu suka shige cikin bath tana kwance jikinsa cikin ruwan yake mata wanka.
Bayan ya mata itama ta masa tana manne jikinsa sai murmushi suke sakarwa junansu bayan sun gama wanka kokoyi suka fara saida ya gajiyar da ita ta fashe masa da kuka yana dariya ya sumgumo abinsa ko towel bai daura musu ba haka suka fito.
Jikinta ya goge mata ya ya shafeta da lotion ya caccara mata kwalliya harda powder sosai yamata me-keep mai tsari tana rungume dashi sai dariya take har ya gama mata.
Ya kalleta"Baby Qalbina cikin ankon wannan zaki saka less ko material ko atamfa..? Ashegwabe nace"Baby Sardauna nah less zaka sakamin."gud Babyna."ya fada yana kama hannunta ya nufi wardrobe ya bude ya ciro anko din baki daya ya rungumota jikinsa ya saka mata less din dinkin doguwar rigane Wanda fadar kyauwunsa da yada ya amshi jikinta bata lokacine , ya kame mata kitsonta yasa musu ribbon suka koma baya, ya kashe mata, daurin dan kwali ya saka mata takalmi shima Ash colour ne ya d'aura mata sarkar zinaren ta ya saka mata yan kunnaye ya saka mata zobe da abin hannu,fuskarta ya kamo yana tsotsar yar barimar hancinta da ta k'asan lebenta yana shafa wuyanta"Yayana meyasa bakijin tsantsanina komai nawa so kake."ta fada tana shafa kwantaccen gashin kirjinsa da sassan jikinsa wanda ko ina cike yake da gashi.
Bakinsa ya dauke yana murmushi "Babyna wlh komai naki dadinsa nakeji."bakinta ta dora saman kirjinsa tana lasar nipples dinsa"woshhhh Qalbina kibari kar na bata miki kwalliyarki."saki tayi tana dariya.
wani tsadaddan agogo ya dauko ya kamo hannunta yana shafawa yakai bakinsa yayi kissing din hannu ya saka yar yatsarta abakinsa yana tsotsa sun kurama juna idanu.
Acikin sanyi murya ta kirasa My Baby Sardauna nah wlh ina kaunarka bakin rai bakin fama I love u Yayana." Ta fada tana hawaye.
Rungumota yayi sosai ya zare yatsarta abakinsa ya tallabo kanta ya fito da harshensa yana lasar haweyanta.
"Pls Baby Qalbina ki bar kuka akan Sardaunanki Oya sakarma Yayanki murmushi shima yana sonki fiye da kowa."murmushin ta Saki tana Kara mannewa jikinsa.
Agogon ya daura mata ahannunta.
"wow babyna kinyi kyau amma hijabi zan saka miki idan munje gida sai ki cire ki saka mayafi kinji Babyna..? Jikinsa ta shige ta rungumeshi gam"Yayana nagode inason agogon nan Baby Sardauna."Babyna ai nima nakine bare wata agogo."dariya tayi tana sakinsa taje ta zabo masa wata d'anyar gizna Ash colour irin less dinta ta saka masa ta murza masa hula mai masifar kyau ya fito Sardauna sak,turare ta fesa masa"wow Yayana wlh kamar karka fita pls My Dr Sardauna nah karka kalli..."bata karasaba ya rungumeta ya kai bakinsa kunnenta"Babyna akwai yaki agabanmu muje sai zuwa dare idan munsa mu nutsuwa komai ya zama normal zaki gane Dr Sardauna na Abulensa ne Oya kiss me my Bugun numfashina."kiss ta sakar masa akunci da goshinsa da wuyansa.
Hannunta ya kama ya dauko Jakarta ya kwaso ankon ya zuba mata ajakarta ya kwashi duk wani Abu da zata bukata ya saka mata a Jakarta ya rufe harda takalmi mai tudu ya dauko hijabi Ash colour ya saka mata ya nufi gun wayoyinsa ya kwashesu yana dubawa yaga nisha ta kira ba adadi,baki ya tabe ya zuba wayoyinsa a cikin aljihu.
Ya dauki zeey cak ya rungumeta ya dauki Jakarta suka fito ya murzawa kofarsa key ya zare key din ya shiga dakin zee"Babyna bazaki dauki komai ba.."ya fada yana sakar mata kiss awuyanta.
Narkemasa tayi"Yayana Sardauna ni bazan dauki komai ba muje kabani abunci yunwa nakeji kuma ni duk kishinka ya dameni."oh Babyna pls kiyi hakuri wlh bana ganin kowace mace da gashi sai ke pls karki damu kinji ummun Nadeen."naji Mijina muje.
Murmushi ya saki ya rufo kofar ya murza key ya zare key din ya saka aljihu ya nufo k'asa yana tafiya tamkar bai dauki komai ba cike da kuzari yake takunsa , zeey ta sakalo hannunta wuyansa ta kura masa idanu tana shafa kyakyawan gashin sajansa da dan guntun gemunsa ta dora bakinta saman habarsa tana tsotsa,yana sakin murmushi har suka sauko.
Nisha da bakin cikin duniya ya isheta tana hangosu ta Saki ranta ta mike ta tarbosu gabanta Sardauna ya tsaya yana sakar mata murmushi yana Kara rungume zee wacce tayi luf abinta tana tsotsar habarsa zuwa hancinsa ko aka bata kawo da sun shigo parlon.
Nisha tana dariya tace"barkan ku da safiya my Dr my dear ina kwana."zee ta Saki fuskar Sardauna ta dago tana yar dariya"my dear ina kwana wlh ni ban ma san mun iso ba."ta fada tana yun kurin sabka Sardauna ya hanata.
Ya kalli Nisha yace
"Aisha y kk da fatan kin tashi lfy kinyi breakfast ne..?" Eh nayi kuje kuyi mu tafi.
Murmushi yayi ya nufi kan dining, ya zaunar da zeey saman kujera ya fara hada mata tea,shima ya hada ya zuba musu soyayen dankali da kwai da naman kaji ya zauna ya matsota jikinsa yana bata tana sha itama ta dauka tana bashi suna sakar ma junansu murmushi.
nisha tazo ta zauna tana musu dariya har suka gama ciyar da junsu.
Nisha tace"dan Allah kuyi mutafi."Sardauna yace"kinada wani kudirine da zaki aiwatar.
Da sauri ta akalleshi, ya sakar mata murmushi, my nisher ina nufi zakuyi wani shirye shiryan biki ne ko.? Ajiyar zuciya ta sabke tana murmushi"eh my Dr bari na dauko Abu ta nufi dakinta.
Zeey ta makale Sardauna tana turo baki tana kallon kwayar idanunsa,gira ya daga mata"Baby minene? kishin mijinki kikeyi ko..? Kanta ta tura kirjinshi tana sabke ajiyar zuciya can k'asan makoshi tace"Yayana yau banason anama magana"OK Baby kiyi hakuri kinji.? Kai ta daga masa tayi shiru tana shakar kamshinsa,ya tura hannunsa cikin hijabinta yana shafar cikinta da k'asan mararta.
kallon kofar dakin nisha yayi yaga bata fitoba da sauri ya janyo Jakarta ya bude zip ya ciro wayarta ya cire security dan sunansa ne ta saka ya shiga dube dube ko me ya dauka oho ya maida wayar jaka ya rufe ya ajiyeta inda ya dauka.
Nisha ce ta fito ta sake shiga ta cire less din ta saka material.
Sardauna ya mike da zeey rungume jikinsa yace"wow my nishata irin wannan gayu haka ai sai na zauce."dariya tayi tana kara bubbude hanci ta dauki jakarta"Thanks my Dr my dear nayi kyau.? Kai zee ta daga mata tana murmushi Sardauna yace Oya muje ko.?
Nisha taje tama Rabia sallama suka tafi,zee na rungume jikin Sardauna har gun mota zai sakata baya nisha tace"my Dr ku zauna kawai ai yau ne kadai."ban gane yauba nishata."ina nufin yaune kawai gobe ita sai ta zauna a baya."ta fada duk ta diriri ce,murmushi yayi ya saka zee gaba ya shiga nisha ta shiga yama motar key yana ya nufo get yana horn megadi ya bude masa suka gaisa ya silala motar waje.
Yana fita ya harbata saman titi yana driving anutse ya kunna kida na tashi a motar Sardauna da nisha na hirasu harda dariya,zee na manne jikinsa tayi kwancinta luf ko kallo basu isheta hannunsa daya saman cikinta yana shafa yana gangarawa kirjinta tana jinsa tayi masa banza.
Har suka zo gida zeey bata tanka musu ba dan yau wani shegen kishine ke cinta, koda suka fito bata bi ta kansu ba ta dauki Jakarta ta shige cikin gidan.
cike yake da jama'a na kusa da na nesa maka makan rumfanane agidan dan anjima kadan
Za'a fara walima.
nisha tace"my Dr wai me yake damun zainab."fuska ya yamutsa ya tsalaka ya dawo bayan motar ya rungume nisha"kibarta uwar kini bibi wai kishinki take yo niko Allah na tuba ai nishata sonta yamun nisa azuciyata, ni jima nakeyi kamar na rabu da ita na zauna dake daya ita ai batasan saboda sona ba zaki iya kisama ko ince kinma yi."da sauri nishi ta kalleshi tace"Allah sweetheart bazan iya kashe ko kwariba zan dai yi kishi mai zafi kuma dan Allah karka saki yar uwata. "Ok zan duba nagani,Nisha misali yanzu ace ba mahaifa jikinki bazaki kara haihuwa ba dani ya zakiyi Ashe da tuni kinyi abinda ya fi wanda zakiyi ko.? Aisha matar kwarai."
Rungumeshi tayi ta saki kuka"sweetheart bari fadi sai zuciya ta buga ai inason haihuwa dakai."
Ok yayi kyau zaki haihu tunda ai bakece kikasha magani da niyya ba Aljanan zeena ne suka baki waya sani ma ko na miki cikin.
Cikin murna ta masa kiss"kina sona ko..? Zaki iya mutuwa akaina zaki rage annoba akaina."ya fada yana sunsuna wuyanta yana bata wani zazafan kiss lukaci kadan ya birkita mata lissafi ta fara sambatu tana rokon tunda girkin tane ya sadu da ita yanzu amota ko zataji saukin sonsa bai barta ba saida ya kaita kololuwar bukatuwa ya hura mata wutar sonsa tana kuka wiwi ya zame yana dariya dan yasan ya zuba mata dafin sonsa ba kadan ba ya fice a motar yace"Aisha fito mana kibari zuwa dare zan garjeki da kyau.
Saida taci kukanta ta koshi ta fito tana turo baki yana mata wata shegiyar dariya ya rufe motarsa suka shiga ciki.
Zeey tana shiga taga umminta taje ta rungumeta tayi mata kiss su maijidda sai tsokanarta sukeyi ta koma gurin ghaisha ta gaidata ta nufi bedroom gurinsu Hafeeza.
tana shiga aka kwashi ihu,intisar ta rungumeta"matar Dr kin hadu ba karya wow masha Allah." ta fada tana cire mata hijabinta.
Zeey tace"kufa kun fiye tsurku meye na tubeni to.
Hafeeza tace"Anty kinyi kyau wlh dinki doguwar rigar yamiki kyau."dariya zee tayi"wlh kuma kunyi kyau sosai amare fa akace."Salma tace"ina anty Nisha.? Zee tace"tana tare da mijinta.
Dariya suka mata,jakarta ta ajiye ta zauna tana yamutsa fuska tana shafa, cikinta yada yake motsi tana Jan tsaki dan ta tsani kallo sauran yan matan kuwa sai kallonta suke,mik'ewa tayi ta fice suna kiranta tayi banza dasu tana Jan tsaki ta, dawo parlo.
Nan ta isko nisha Sardauna yaja ghaishe gefe suna magana,zeey ta kura masa idanu tana zumburo baki gaba taje gurin ummi ta zauna.
Sardauna bayan ya gama magana da ghaisha ya fice yana wai wayan zee yana murmushi idanunta ta lumshe masa tana cinno baki.
kai ya girgiza ya karasa fita daga cikin parlon.
Nisha bayan ta ghaishe da iya yansu ta nufi gurin yan mata amare , tana shiga suka mata caa suna yaba dinkin material suna tambayarta meyasa ta saka material na dinner yanzu tace ra'ayinta suka yi dariya suka ci gaba da hira kawanyen Hafeeza da na intisar sunata tsara yada komai zai tafi daidai dan intisar dinner dinta a Kano za'ayi yau komin dare.
Sardauna ne ya fito ya nufi farfajiyar gidan taku yake cike da izza da takama hannunsa daya cikin aljihu dayan rikeda waya manne akunnesa yana waya da Ahmed ya hango wasu yan mata cikin rumfa sun zuba masa idanu.
Kai ya dauke yanajan tsaki ya nufi gun motarsa yana amsawa Ahmed ya hango motar Bandar ta danno cikin gidan , jinginuwa yayi jikin motarsa har suka fito shida mashakura Bandar ya hango Sardauna gurinsa suka nufo.
"Gaisuwa baban Amarya."murmushi Sardauna yayi mashakura ta gaishesa ya amsa Bandar ya bashi Amatullah ya mata wasa ya bashi ita,Bandar yana mashakura ita"ki shiga ciki sai zuwa dinner zaki ganni."murmushi ta sakar masa ta shige ciki.
Sardauna yace"Ahmed yake ta kirana muje nasan dama Amarya aka kawo."eh ai can na fara kai ta gaida umma Ahmed."hannu suka hada suna dariya kowa ya shiga motarsa atare suka fice daya bayan daya.
Sardauna suna fita yana driving idanunsa sun kada sunyi jajur ya kunna sigari yana bata hayaki ya dauki wayarsa ya danna wata number ba suna ya kara akunnesa.
⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡
Duk inda kuke tunani biki to fa bikin gidansu Sardauna yakai saboda komai anyishi acikin tsari da ilimi da misalin karfe sha biyu akayi walima Wanda anane aka saka atamfa anyi wa'azi mai ratsa jiki da tab'a zuciya Hafeeza da intisar saida sukayi kuka barema intisar da zata garin da ba uwa ba uba babu wani nata sai mijinta walima tayi sosai anci ansha amare ansha kwaliya su Saudatu uwar amarya ba laifi anci kyau haka ghaisha dasu maijidda su zainab da su zeey atamfar tayi mata kyau sosai nisha ma ba laifi.
Da misalin karfe uku na yamma daidai aka d'aura auran Hafeeza da Ahmed intisar da Yakub auran da ya sami halarta manyan mutane daga garuruwa daban daban,dan kofar gidan Abdulmutallab motocine reras ajere babu adadi babu irin motocin da babu yan Kano ma sunada yawa haka bangaran su Ahmed ma kofar gidan Daddy da cikin gidan to fa ba'a cewa komai saboda Al'ummah wlh ba'a cewa komai Daddy tare yake sosai da manyan mutane dan kallo daya zakama yawancin jama'ar kasan sunci sun tada kai.
Bangansu Sardauna ba'a cewa kumai wani rantsatsan yadi ne milk colour sukayi su uku Wanda fadar kudun yadin da irin dukunan da kyau din da sukayi ba'a cewa komai bayama Sardauna yayi mashahurin kyau.
Bayan daurin aurene Sardauna daket yasamu Yakub yayi hakuri dan ya nace sai Sardauna yabisa Kano.
Misalin karfe hudu su Yakub suka juya Kano tare da Amaryasu intisar wacce taci kuka sai daket Sardauna da kansa ya sakata mota tare da kawayanta biyu da umma hauwa da maijidda da ummi Raiyan sune suka tafi kaita dakin mijinta dama akwai mutum uku acan da basu karaso ba yan gyaran daki, zee ma tasha kuka sosai daket ghaisha ta jata suka koma ciki.
Canma hafeeza ta tsorata sai kuka take daket aka shiryata cikin ratsatsan material saboda lokacin zuwa dinner yayi.
Tun karfe hudu daidai Nisha tadauki jakarta tabar gidan ta tafi gurin cikar burinta.
Kallo daya zakama gidan kasan gidan yan dabane.
Aparlo ta iskoshi zaune yana waya da wani dungumeman takalmi akafarsa yana shan ganye.
Nisha ta bushe da dariya tace"Gazaguri bakada mutumci."dariya yayi yace"hajiya Aisha ai ban kikiba.
Jakarta ta bude zip ta ciro mask da uban damin kudi"ga irin fuskar Sardauna kayi maza kaje ka kawota mu aiwatar da aikinmu ka aikamun shegiya lahira."amsa yayi suka bushe da dariya ya Mike, ya saka mask din sai ga fuskar Sardauna ta baiyana.
"Yauwa yanzu abinda zakayi ka cire wannan shegen takalmin ka saka na mutumci."bai saurareta ba ya fice yana dariya"kijira yanzu zamu kauda, shegiya.
Zaman tayi ta cire mayafin jikinta ta zauna tana bude jakarta ta ciro reza dan tayi niyyar sai tama zee aski kafin su kasheta,sai dariya take tanajin farin ciki.
Gazaguri yana fita ya ciro waya cikin aljihunsa yana magana ya shiga mota yaja ya fice daga gidan.
Yan zuwa dinner duk an fara tafiya Hafeeza ansha kyau ba karya mashakura tayima zee kwalliya tayi uban kyau na mamaki dinki Riga da siket ne wanda suka mata cif cif.
Zeey ce ta fito waya manne kunneta tana magana ta nufi kofar get tayi kyau ba na wasa ba cikinta da ya fito ya kara mata kyau anutse take tfy da wani uban takalmi mai tudu akafarta "Yayana pls kazo mutafi dinner din mana wlh duk an tafi.
Dagacan yace "Baby kawai ki tafi ai mu har munzo ki biyo sauran jama'a." kuka ta fashe masa tana bubbuga kafa tana tafiya har ta danyi nisa da get bata saniba , cikin shashekar kuka tace "Yayana wlh na fasa zuwa tunda ka dauki matarka kuka tafi ni kabarni agida kanacan yan mata na kallonka Yayana wlh zazzabi ya zubomin yanzu don Allah kayi hakuri gazo gareni pls Yayana."Kitt ya tsinke mata Kiran.
Sake fashewa tayi da kuka"wayyo na shiga uku menayi ma Baby Sardauna zai samin ciwon zuciya Yayana dan Allah kayi hakuri menayi maka da zafi haka."ta fada tana tafiya sam batasan inda take saka kafarta ba jiri ya fara dibarta kawai taji an janyota anturata cikin mota.
Dan sauran kuzarinta da ya rage ta tataro ta kurma ihu aka rufe mata bakinta motar aka fizga da karfin gaske ana sharara gudu............✍🏻
No Editing🤦🏻♀
*13/February/2020*
*💖💖👩🏻🦱ZEE BABY👩🏻🦱💖💖*
MALLAKAR UMMU FAREESA NE
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*Book 2 👉🏻17*
...Gudu motar take shararawa saman titi,zeey ta haukace ma mutumin da yake rungume da ita tana kuka suna kokowa tace"don sonka da Annabi ka sakeni ni matar aure ce bai kamata ka dauko ni ba har kana hada jiki dani kuma ma meye na muku da kuka satoni."
ta karasa maganr cike da rudani maganarta ce ta tsaya mata cak.
Jin yanayin jikin Sardauna tare da mamakin jin kamshin Sardauna ya baibaye mata hanci ga wata kyakywar runguma da ya mata saman kirjinshi yana shafa bayanta. jikinta na rawa ta dago,da kanta ta kalleshi aikuwa idanunsu ya sark'e da juna yana sakar mata murmushi.
Cike da murna da shagwaba ta fashe da kuka ta rungumeshi kam kam tana dukan bayansa,"My Sardauna nah wlh dama nasan bazaka taba barin Babyn ka ta shiga matsalaba wlh nasani Yayana meyasa kamun irin wanan wasan meyasa kaso kasani arudani kace bazaka zoba muje gun dinner sai na fadama ghaisha da ummina da daddy kasakani kuka."ta fada tana shashekar kuka tana dukan kirjinsa tana goga fuskarta atashi.
Tsawa ya daka mata amma yana rungume da ita ya mata kyakyawan riko yace"dallah can malama ima mutane shiru."amutikar tsorace na dago na kalleshi ganin yanayinsa ya tsoratani sai yanzu na lura da shigarsa ta yan daba da yayi amma ganin babu wasa afuskarsa yasa nayi shiru jikina na rawa na lafe kirjinsa na rungumeshi ina hadiye kukana tsoronsa ya cikamun zuciyata.
Ban sake koda kwakwaran motsiba ina cikin jikinsa har naji mota ta tsaya naji muryan direban nacewa"Yallabai kuje ganinan zuwa ina kallon kumai tanan kafin nazo na koya mata hankali."murmushi ya Saki ya bude motar ya fito ya sunkuya yaciccibi zeey ya mannata kirjinsa yana tafiya.
Lafewa nayi jikinsa tsoron Yayana ya cikani.
Muna zuwa kofar parlon. Naga Najib ya karaso gurinmu.
Sardauna yace "yauwa ka dauki komai anuntse."Ok bro."
Ya ajiyeni ya bude dakin ya tunku doni yada bazan fadi ba ya dakamun tsawa"wuce