Showing 24001 words to 27000 words out of 34896 words
Chapter 9 - ZEENAT YAR JARIDA Book Complete Document .txt
budewa Sukaga taron mutane
*GHAM* _kowa gaji a kirjinshi_
Thanks Muna godiya sosai da irin soon da kukewa book dinnan, muma muna Sonku sosai
Don't forget to
Vote
Comments
And share!!
[11/16, 7:47 AM] Ummi....😍: .🎗🏵🎗 🌱🌱
*ZEENAT YAR JARIDA*
🌱🌱 🎗🏵🎗
```WRITTEN BY ✍🏼```
*FRESH UⓂMIEY XEEY*
&
*NABILANCY LOVE*
*® REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
_This page goes to My jinin Jiki *MARFANCY* & *MERMERTYY* thanks for your support ina Jin dadin comments dinku_
*EMNOOR DON* My TomTom, you know how much you mean to me..
*PAGE 92*
Zatace Ina Ahmad din kenan se gashi ya shugo da sallama, Samun kujerar dake dakin yayi ya zauna sannan ya gaishe da Maman da jiki
Tace" Jiki Alhamdulillah nasama sauki ba abun dake damuna yanzu, Alhamdulillah yace
Mama tace" ya akai da fatan dai an sama nasara naga kun Dade
Zeenat ta sace kallon Ahmad taga Yana wani murmushi
Ahmad kuwa yace" Allah ne kawai ya rufa Mana asiri da yau sedai kiji wani labari
Mama ta Dan zare Ido tace" bangane ba, Nan suka Bata labarin from A to Z
Tace" kaji marajin yaro da karfin Hali, yanzu ai gashinan ya janyo ma kanshi abun dayafi karfinshi,
Zeenat tace" wlhi kuwa, mama tace" Allah ya tsare sukace Ameen
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Bayan kwana biyu Soyayya me karfi ta shiga tsakanin Zeenat da Ahmad, An Sallamo mahaifiyarta gaba daya sun dawo gida! Mama tai ma Ahmad godiya sosai yace" bakomai
°°°°°°°°°°°°°°
Mahaifiyar Mudansir kuwa se up and down takeyi Dan ta samu Mudansir ya fito Amma abun yafi karfinta Dan an shaida mata abubuwa da ya Dade Yana aikatawa, Tayi kuka sosai Da danasanin rashin tsawatamai da tai tun farko....
•••••
Tunda Zeenat ta dawo wajen mahaifiyarta, taji komai yadawo mata Sabo, Yanzu hankalinta kwance ba abun dake damunta, Tana fita aikinta ta dawo komai normal, bangaren abinci kuwa se Wanda Sukeso Dan Ahmad ya ciki maau store da abinci kala kala, yanzu suna rayuwa me Dadi, cikin Yan kwanaki kadan Zeenat tayi kyau Domin har Yar kumatu tayi..
Yau kwanan Ahmad uku besa Zeenat a Ido ba sedi kullun suna cikin waya, Saboda Bata Zama sosai, yau weekend yasan Tana gida
Wanka yayi yasa red shirt da wando, ya fesa turere me sanyin kamshi, ya dauka key se gidan su Zeenat
Yana zuwa ya aika wani yaro yaje ya kiramai ita
Tana Zaune Tana jin redio saiga Wani yaro ya shugo wai ana kiranta,
Cema yaron tayi je kace ganinan zuwa Dan tasan dama Ahmad ne, Daki ta shiga ta dakko Dan karamin gyalen abayar Rigan jikinta tace ma ummanta Ina zuwa, Tace Ok sai kindawo agaidashi
Fitowa tayi ahankali Tana tafiya kamar wacce kwai ta fashe mawa a ciki
Kollonta yayi tacikin mota Yaji Sonta na Kara shigarshi, gaskiya yayi dacen mata komai nata a natse take yinshi sai ma kun ganta Lol
Bude kofar motar tayi ya shugo ta gaisheshi kanta a kasa Tana wasa da Yan yatsunta dogaye, shina kallon yatsun yayi yaga sun burgeshi yace" Wow
Sauri tayi ta boye hannunta ita har Yanzu kunyarshi takeji
Zeenat yace" cikin wani irin muryan da ya saukar mata da kasala Nan take
Look at my eyes yace" tai Shuru
yazo daidai kunnata yace" I love you my baby, I miss you, You'll be mine forever
"Itadai hmm kawai tace"
Wani nunfashi yaja da seda ta kalleshi, taga ya chanza, iya saninta da Ahmad be shaye ahaye bare tace ko yasha wani Abu ne,
Kara kallonshi tayi for the 2nd time tace" Baby are you okay kuwa?
Bazaki gane ba yace" ranar dai rasa kanshi tayi tace" to me ke damunshi
sun Dan taba Hira kadan, sannan yace" please gobe Sunday in ba damuwa ki sanar wa umma gobe zanzo na dauke ku kuje Gidan kanana dasu Inna wuro
Wow tace" are you serious?
Yace yes dear, Kinga muna dawowa sai ai auramu, shuru tayi Tana nazarin Aure? Tana ninanin Zuci batasan Sanda ya fito ba tace" Aure ni da ban tara komai ba
Ashe Yaji, Yace" don't Worry Komai ni zan miki, taji kunya ta rufe ido ta fito da sauri tai cikin Gida, ya kalleta yace" my shy shy girl frnd, sannan ya tada Motar yai gidan Kabir
Yana zuwa Suka gaisa Nan ya sanar dashi gobe yanaso ya rakashi kauyensu, Kuma tare da sirika ce bazaiji dadin tafiya shi kasai ba,
Kabir yace" Allah ya kaimu, Ahmad Wai yaushe ne auran naku?
Ahmad yace" muna dawowa bazaiyi taking time ba, Kabirr Yace Ah ah kaga Ango mijin amarya
Itama Zeenat Tana shiga ta sanar da mamanta akan gobe su shirya ze kaisu Chan inda suka tsinceta
Maman tace" Alhamdulillah dama inataso Inje inga Yan albarkan na
Lemme stop from here... Plz manage it ba yawa
Comment
Vote
[11/16, 7:47 AM] Ummi....😍: .🎗🏵🎗 🌱🌱
*ZEENAT YAR JARIDA*
🌱🌱 🎗🏵🎗
```WRITTEN BY ✍🏼```
*FRESH UⓂMIEY XEEY*
&
*NABILANCY LOVE*
*® REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
*PAGE 91*
Suna budewa sukaga taron mutane *GHAM* kowa yaji a karjinshi,
Kabir ne yai musu wani mugun kallo seda suka tsorata, yace" Ina kuka ajiye su? Wuri Wuri da ido sukai sannan suka nuna musu wani daki
Dakin suka wuce daya daga ciki yasa key ya bude Sega Ahmad a tsaye ranshi a bace sosai, Zeenat kuwa Tana Zaune gefe daya duk abun duniya ya isheta
Ahmad ne ya kalle kofar ganin su Kabir yasa yadan tsake fuska ya fito waje Zeenat ta biyoshi a baya
Mudansir kam kamar tsohon kwarto yai wiki wiki da idanu Dan yasan yau jikin maza zaiyi tsami
Ahmad suna ido hudu da Mudansir, Yaji ya Kara tsanarshi, zuwa yai ya wanke shi da Mari Sau uku then Kabir yace" don't suffer your self yau ai kashinshi ya bushe, wani nunfashi Ahmad yaja sannan ya kalla yaran gidan yace" wato ku kananan Yan iska ko? Yau kun mutu, dukansu hanjinsu ya kada
Barr Lawal ne yace" me ake jira duk ku kwashesu mukaisu gidan maza achan zasu tantance acid no be ice cream
Nan Aka kwasheu Zeenat kuwa ta kalla mudansir ta kyalkyale da dariya tace" iskanci beyi ba, sannan ta hada Mai ga gwalo, Wani bakin ciki Yaji sosai ba yanda zanyi
Suna cikin tafiya ne Zeenat ta tino ba gidan da aka kaita na farko bane, Nan Tai ma Ahmad magana tace" akwai ma wani gidan Da yake ajiye Yan iskan yara suna gallaza ma yaran mutane azaba,
Ahmad yace really? Tace" yeah
Nan aka umurcesu da su nuna gidan tafiya kadan akai Sega wani babban gida, Nan suka shiga Suka ga dakuna ya kusan Goma
Ko wanne da mutane a ciki, Yan mata kyawawa da maza, kana ganinsu kasan butters ne, Ahmad girgiza kai yayi yace" Wannan tantirine ya Dade Yana iskanci
Zeenat tace" Wallahi kuwa
Kabir Kam Yace" kalleshi fa, he is young amma se iskanci da mugunta a cikinsa
Zeenat tace" dama ninety nine days for the thief one day for the owner,
Kabir yace" hakane, Nan aka bude duka dakunan Sega Yan mata da samari sun fito Dama a jakar Zeenat akwai abun daukar magana Nan ta fito dashi
Ahmad yace" me zakiyi tace" zansa a radio ne in shaa Allah kowa yaji muguntar da Mudansir yakewa mutane, Aiko Nan suka Bata goyon baya
Ta Fara da wata tace baiwar Allah ko me ya kawo ki Nan gidan? Tace Ina tafiya a hanya ogan cikinsu yace" Yana Sona nace" akwai Wanda nakeso shikkenan ya sa aka kawoni Nan gidan wai se randa na yarda dashi ze barni, akaje kan na biyu duk kusan daya ne
Maza Kuma da yaga yaro babanshi nada kudi sesui kidnapping dinshi wai se an kawo kudi tukunna zasu kyaleni
Zeenat tace" Tir da Wannan halin mutumin, yanzu dubunshi ya cika
Kabir da Ahmad sukace wannan ko a Yan iskan babba neh!!!
Nan aka sake duka Yan gidan akace kowa yai ta kanshi, Ma'aikatan gidan Kuma Wanda Basu da laifi aka sakesu Suma, masu laifin Kuma aka tarkatasu se gidan yari
Acikin Wanda aka saka har da Wanda yake kawo wa zeenat abinci lokacin da aka saceta na farko Dama tamai alkawarin insha Allah zata temakeshi Nan yai mata godiya sosai sannan ya kama hanyar garinsu lol
••••••••
An kaisu dukansu aka sasu daki daya banda Mudansir, Shi wani daki aka kaishi anata gallazamai azaba
Cikin mintuna kadan kamanninshi ya chanza, banana kuwa har laushi tayi saboda azaba Kuma akace a gidan ze karace rayuwarsa saboda muguntar da yai Allah kadai ya Sani, Oh Mudansir kaga ta kanka _(da ace haka za'a dinga ma mutane da Nigeria ta sama zaman lafiya)_
°°°°°°°°°°°°
Ahmad da Kabir Nan sukai ma Barr Lawal godiya sosai yace" bakomai
AHMAD ma yai ma kabir godiya yace" haba ai ana tare Bari naje gida zuwa anjuma zamu hadu Ahmad yai godiya sosai sannan Zeenat Da Ahmad suka kama hanyar hospital
Suna tafe suna Hira Zeenat ta kalle Ahmad tace" amma nagode sosai da tsayamun da Kai har asirin mutumin Nan ya tuno
Ahmad yace" don't thank me please you deserve more than this, Wani smiling tayi tace" uhm
Ahmad yace" nasan kinajin yunwa muje ostrich mu siyo abinci daganan mu siyo ma mama tace Ok
Tana Zaune a cikin mota ya shiga ya siyo musu sannan ya Mika mata, Nan ta Ciro nata ta Fara ci ya kalleta yace" chop chop wani murmushi tamai da seda Yaji tsikar jikinshi ya tashi Lol
Kasa daurewa yayi yace" baby wai yaushene auranmu?
Kunya taji tai shuru, ganin tayi shuru ya sama wani waje yai parking yace" idan kin fada sai mu tafi ko?
Kara rufe fuskarta tayi Dan Tana tsaninin son Ahmad Kuma da shine takeson kasancewa har karshen rayuwarta
Shiko Binta da kallo yayi yaga Bata da Shirin magana gashi ta rufe fuskarta,
Wani dabara yayi yace" Baby kafarki wani abu da sauri ta bude fuskar Tana kallon wajen kafarta taga Bata ga komai ba kallonshi tayi ya sake mata wani murmushin I Love you hade da kashe ido, ji tai itama duk jikinta yai sanyi ta Kara rufe ido tace" Dan Allah ya Ahmad muje
Smiling yayi sannan yaja motar daganan Bata sake magana ba seda suka sauka a hospital din
Yana parking kamar Tana jira da sauri ta fito tayi ward din da aka kwantar da mamanta
Binta da kallo ta baya yayi yace" gaskiya Ina son yarinyar Nan komai nata na burgeneni, rufe kofar yayi Shima ya biyota
Zeenat na shiga taga mamanta a Zaune ta gaiaheta da jiki tace" Alhamdulillah jiki da sauki
Zatace Ina Ahmad din Kenan se gashi ya shugo
*Thanks Thanks Thanks*
Comment
Vote
& share plz
[11/16, 7:47 AM] Ummi....😍: .🎗🏵🎗 🌱🌱
*ZEENAT YAR JARIDA*
🌱🌱 🎗🏵🎗
```WRITTEN BY ✍🏼```
*FRESH UⓂMIEY XEEY*
&
*NABILANCY LOVE*
*® REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
_Où se trouve *Halissa* votre page est ici💋...kiyi yanda kikeso, Ina matukar Jin dadin kasancewa dake, Allah yasa abotarmu har Aljannah... *personne sauf toi...Je t'aime mon coeur, sois béni*😍💋_
*PAGE 93*
Maman Zeenat ne tace" Kai Alhamdulillah dama inaso naje Naga Yan Albarkan Nan.. Zeenat tace" wlhi Kuwa
Da darene Suna Zaune da Mamma dinta Suna Hira phone dinta ne yai ringing Tana dubawa taga _beloved_ smiling tayi ta fita a dakin Dan kunyar mamanta takeji sosai
Tana fitowa wayar ya katse Dan tsaki tayi Dan tasan is hardly ya Kira Dan ya Kira Sau daya be sametaba kyaleta yakeyi Dan kar ya takura mata
Samun waje tai ta zauna, Tana cikin Tinaninshi taji phone din ya sake ringing ga mamakinta Tana dubawa taga shine, Wow tace sannan tai picking, Ahmad yace" Hello baby nah
Tace" mesanyina how are you doing? Yace" m doing great n you?
Tace" same here, Kowa shuru yayi sannan yace" inata missing dinki sosai fa, Wani lumshe Ido tayi kamar Tana ganinshi tace" bakai kadai ba
Yace" talk true bayan ko mun hadu sai ki tajin kunya, Lol tace" kar ka damu, Nidai nasan ina missing Dinka, Nan dai hirar Soyayya suka Sha sosai da dukkaninsu sai da sukaji inama tare suke! Balle ma Ahmad aranshi yace" Dana gwada Miki son da nake maki, Sun Dau kusan awa daya Suna Hira sannan sukai sallama
Ahmad Suna Gama waya wani rufe ido yayi yasa wayar a kirjinshi tare da wata numfashi...lol
Ita Kuma Zeenat Suna gamawa daki ta shige Sadaf Sadaf tai Sa'a mamanta tai bacci dama batason waya Mai tsaho Dan haka itama ta sama waje ta kwanta Tana hango rayuwar da zasui da Ahmad
•••••••••••••
*Washe gari*
Call din Ahmad ya tasheta, Batai picking ba Duba wayar tai taga 6:30 da sauri ta tashe mamanta tace" ki tashi mui salla yau mun makara
Bayan sunyi salla sun kammala komai na gidan suka Fara shiri, sun kintsa Ahmad din suke jira
Bangaren Ahmad kuwa tun asuba ya farka yai wanka ya shirya bawai matsuwar zuwa kauyen yasa yake dauki ba aa tsabagen Son ganin sanyin idaniyanshi yake
Around 9 yai parking kofar gidan su Kabir ya daukeshi suka wuce gidan su Zeenat, ahanyane yake sanar Dashi son da yake ma Zeenat a jinin jikinshi yake, Kabir yace" Naga alama lokaci daya so yama kamu ka tashi daga Ahmad ka dawo Amadudu, Dukansu dariya sukai
Kabir yace" Yausheni bikin wai ya kamata musan abunyi, Ahmad yau murmushi Yana murda kan sitiyarin mota yace" Nan da One Week nakeso, Kabir ya zare Ido yace sarkin zalama one week fa kace?
Ahmad yace" yeah toh me zamu jira? Kabir ya jinjina Kai yace" lalla abokina da gaske kake, Allah ya kaimu Ahmad yace" Aameen
Tafiya kadan sukai se gasu a Kofar gidan su Zeenat Nan suka fito suka shiga suka gaisar da umman Zeenat, duk Abun da yake Zeenat Bata bari sun hada Ido ba, Dan wani nauyinshi takeji, Ahmad kuwa Yana lura da ita a ranshi yace" Zaki shugo hannu neh Baby
°°°°Fitowa sukai gaba dayansu umma ta rufe kofar gidan su Kuma Suna gaba, Ahmad ne yace" baby morning, Ko kallonshi Batai ba Dan tasan Tana amsawa ze iya kashe mata jiki da kallonshi, ga ummanta Kuma that's why ta shareshi,
Tafiya suke, ummanta duk a takure take Dan tafiya da siriki sai dole, Suma kansu gaba daya a takure suke Dan ba wata Hira da akeyi dan haka Ahmad ya kunna redio Kowa ya maida hankalinshi Yana saurare,
Ahmad kuwa se kallon Zeenat yakeyi ta mirrow, ko Allah zaisa su hada Ido, da ta fahimci haka setaki kallo ta dakko wayar Tama ta Fara danne danne ta shige WhatsApp
Tana shiga taci karo da book din *JALILAH na Ayusher* Nan tai concentrating akai sosai Dan book din ya hadu iya haduwa,
Ahmad Yaso yasan Me Takeyi Amma Ina ba Hali
****
Sun sauka kauyen Alhamdulillah, An musu tarba nazo a gani duk da kauye ne, Amma komai Kam Masha Allah, Dan fura da no-no seda suka ture, sun taba Hira sosai, Inna wuro ta shaida ma mamanta Irin jin dadin zaman da sukai da Zeenat, mamanta tace" Allah sarki,
Inna wuro ta Kara da cewa da ace Bata da Kowa ne Nan Zata zauna, Kakan Ahmad tace" ai ko sunyi aure Nan za'a kawota ta zauna da mu, Inna wuro ta kwashe da dariya tace" ba'ayi haka ba
Nan Ahmad ya sanar musu da cewa sati me zuwa za'ai bikinsu, Abun ya musu Dadi sosai, ana haka Sega baba mijin Inna wuro, sun gaisa da mamanta Nan ma ya Kara cewa yaso Zeenat sosai, Basu taba haihuwaba jinta yake tamkar shi ya haifeta,
Mamanta taji Dadi