Showing 12001 words to 15000 words out of 34896 words

Chapter 5 - ZEENAT YAR JARIDA Book Complete Document .txt

25 Nov 2024

1491

da account dinshi zaiyi burus da maganar, OK mudansir yace" bari nama transfer


Nan take ya aikamai da 1.5m yace mai 1m name shari'a shi kuma ya dauka 500k


Hmmm Kudi masu gidan rana!!


Lauya na ganin alert, shima take ya tura ma me shari'a kudi dama already yana da acct details dinshi,


Yana gani alert dama Gashi beda kudi sosai tun kan yasan waye ya turamai yace" tai ko me wannan Kudin ke bukata zan mai be gama tinani ba Lauyan mudansir ya kira shi yake mai bayani yana so a kashe maganar ne


Yace" OK OK angama kar kuji komai kuna tare dani


Nan lauyan Shima ya kira mudansir ya Sanar dashi yamai Godiya


*Washe GARI MONDAY*
Tun wuri aka zazzo kowa nason jin karshen mugun nan Mudansir Lauyan Zeenat yazo amma shuru ba ita ba labari, Da me Shari'a ya ga haka se yai amfani da damar yace an kora Wannan korafin nasu Zeenat tunda bata zo ba, da alamar rashin gaskiya a wannan lamarin, kan kace meye Koto ta dau yan gulmarmaki da Lalle Masu kudi suna abun da sukeso, kowa yaji ansan kudi aka basu akai shuru amma ba damar magana haka kowa ya tafi jiki a sanyaye se Tsinewa Mudansir ake,


Maman shi itama najin haka taji dadi Dan dama itama seta ta kara basu kudi
Hmmm shegiya naira


Haka Lauyan Zeenat ya koma gida da bakin ciki Gashi numbern ta be shiga Yasan he's sure wannan mugun mutumin ne yaje yasa aka boye ta, aranshi yace kome meye Akwai Allah kuma komun Daren Dadewa gaskiya zatai halinta


Bangaren zeenat kuwa yau monday tasan confirm za'a nemeta Dan ta bada shaida, Haka nan ranar ta wuni tana kuka dan tsabar bakin cikin a ranta tace Mudansir in shaa Allah seka wulakanta


Inna wuro data ga haka tazo kusa da ita tace" yata meye ya sameki? Tun dazu kike kuka? Dariyar yake zeenat Tayi yace" mamana nake tunowa sai yasa, abun da yasa ta boye Mata tasan ko Bayanin me zatai mata bazata gane ba SBD a kauye suke ga Fulani da tsoro Idan taji labarin hahaha Lol


Nan ta bata hakuri, Zeenat tace shikkenan, tana ganin ta fita ta dakko camera din tana kallon Abun dayai ma Aisha, wani bakin ciki taji tai tsaki, tace katon banza seka Yi Dana Sani

Mudansir kwana biyu da faruwan abun Hankalinshi ya kwanta, amma Saboda banza ne Kullun yana cikin Tinanin zeenat kuma wai ze Aure ta!!!! Hmmmm wani Barin na zuciyarshi na fadamai yaje ya nemota


°°°°°°°°°°°°°°°°°°


Bangaren Ahmad Kuwa tun Lokacin da yaje kauyan Yaga zeenat har yau dai Hankalinshi be kwanta ba


Bari Mu tsaya anan!!


Bara mu gani mezai faru!!!!


*Muna ganin comments dinku*


We love you


*Zee & nabla*
[11/16, 7:47 AM] Ummi....😍: .🎗🏵🎗 🌱🌱
*ZEENAT YAR JARIDA*
🌱🌱 🎗🏵🎗



```WRITTEN BY ✍🏼```
*FRESH UⓂMIEY XEEY*
&
*NABILANCY LOVE*


*® REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*


_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_


*REAL KHADY*💜 _this page goes to You, Ina rokon Allah ya baki lafiya me daurewa, Allah kuma yabar soyayyan dake tsakaninku, Relax baby domin Ummiey na yinki Sosai🧡💜_


*PAGE 50 ↔ 55*


Lauya Ahmad tunda lokacin da yaje yaga zeenat a kauyen nan Hankalinshi be kwanta ba


_Bayan Kwana biyu_
Lauya ne zaune a office yana Dan rubuce rubuce Zeenat Ce ta fadamai, Tsaki yayi yake tambayar zuciyarshi ya haka
Ajiye Biro din da ke hannunshi yayi yai shuru kamar me nazarin wani abu


Bangaren Zeenat kuwa hankalinta kwance a kauyen dan ba karamin Sabo tai da su inna wuro ba, ko tana da damuwa tana kokarin boyewa Dan Cinma wani burin nata, tasan yanzu tana komawa gida confirm rayuwarta Tazo karshe Dan mudansir ba barinta zaiyi ba


Lauya Ahmad ne ya mik'e daga kujerar da yake zaune acikin office, wajen window a nufa yanata leken wajen wani nunfashi yaja sannan yazo ya zauna, Friend dinshi Kabir ya kira akan zaiyi tafiya


Kabir ne yace" Wai aboki these days meke damunka? Daga jin maganar ka nasan something is wrong


Ahmad yace" karka damu kakata ce ta kauyan nan bata da lfy kuma kaga bata da kowa nice gatarta dole na dinga zuwa INA dubata akai akai! Kabir yace" oh yes you're right sai ka dawo nan sukai sallama


Ahmad ne yai maza yaje gida ya shiga wanka, ya fito cikin shaddarshi ash colour ta matukar mai kyau! Key ya dauka yazo ya tada matar shi, be tsaya ko Ina se Kauyen nan, Kamar Kullun yana Isa yara suka fito suna ga mota ga mota,


Zeenat dake Shirin fitowa kenan taji ana ga mota, tsaki Tayi tace bari nai zamana Dan yanzu INA fita sai yace Nazo kallon mota, haka ta sama waje ta zauna ta dakko charbi tana ja Dan gabanta ne taji yana mugun dukan uku uku


AHMAD KUWA
Kuwa kai ya kutsa cikin gidan nan kakanshi ta wangale baki Dan tasan indai Ahmad yazo ta warke, Aiko nan yaje ya gaisheta take mai ya aiki, Ya kuma kokari da hidirmar ta yake akanta? Yai dariya yace kakale dama miji na gajiya da matarsa? (Wasan kaka da jika) tace" ni nasani?


Wai yaushe zaka kawo mun Sabuwar amaryan ka? Dumm yadanyi Dan shi ko kashe shi za'ai be ma da budurwa balle har maganar aure ta shiga tsakanin su


Kaka tace" yakai shuru Yadan wayince yace" yoo ina dake wace amarya kuma zanyi? dariya Tayi tace" Allah dai ya nunamun ranar dai, Ahmad yace" to ammin Tunda kin matsa lol


Suna zaune suna hira Ahmad shuru ko Zeenat zata shugo, awa kusan biyu sukai zeenat ko ikon Allah bata shugo ba, Nan Ahmad ya fara tinanin Dama fa be taba ganin taba se ranar kodai ta koma garin sune? Nan yan hanjinshi suka kada Lol


Yaga ba alamarta yace" kaka bari naje nai Sallah, Aiko dama zeenat na labe ne bataso ya ganta Dan tasan wasu yan birnin akwai rainin hankalin


Aiko tana ganin ya fita tai Sauri ta shiga gidan dama tana Dan mata share da wanke wanke, Kafin ya dawo tai maza Ta yi ta koma gida


Shi kam ko da ya tafi sallah Bayan ya fito se bin gidajen yan bukkan yake ko zai hangota shuru be gantaba a sanyaye ya dawo gidan kaka


Yana shiga ya sama waje ya zauna yaga gidan tas yace" wai har Yar fitane kin share gidan? Kaka tace" waneni! Wannan Yar nanne ta shugo tai mun dama Kullun haka takemun share da wanke wanke wata zubun har girki takemun,


Tana magana Ahmad ya gane wacce take Nufi, Ikon Allah a zuciyarshi yace" gaskiya yarinyar tanada kirki matuka


Yace" kaka wai dama a gidan nan take ne ko jikar gidan ne?


Kaka tace" eh toh nidai inna wuro tacemun tsintarta sukai a garken shanunsu


Ahmad wani irin kallo yai ma kaka alamar be gane ba yace" me kikace' kaka? Nan ta maimaita mai


Tsintar kanshi yai cikin wani irin yanayi ga kirjinjinshi se bugawa yakeyi, kodai irin matan nan ne masu yawon tsiya Wanda suka gagara Iyayansu


Da Sauri yace" NO a fili bema Sani ba, Kakarshi kam binshi da kallo Tayi tace" meye kuma NO? Yace ba komai


Nan dai ya shiga Nazarin gaskiya yana so yasan wacece ita? Meye kuma sanadin zuwanta nan Dan yanzu Gashi kakarshi ta tabbatar mai da ba a garin take ba..


Wani tinanin yayi yace" To Kuma kaka ba Wanda Ya biyota ne manta? Kuma bakiji komai game da ita?


Kaka tace" eh toh gaskiya nidai Banji ba amma kuma nima din ina son Sani gaskiya Dan yarinyar akwai kirki, Idan na shiga gidan anjuma aiko zan tambayo yace" OK yama sunan ta?


Kaka tace" naji yara suna *Natu* amma bansan gaskiyan sunan ta ba in kira maka itace kaji a bakinta?


Yai Sauri yace" ah ah kaka bari na wuce, inanan zuwa cikin satin nan me zan kawo maki? Tace" kayan dadi na birni yace OK toh nan ya fito still yana ta Dan waige waige ko zan hangota shuru be ganta ba Dan haka ya shiga motarshi ya tada ya nufa hanya Zuciyarashi ciki da tinanin Zeenatu


°°°°°°°°°°°°°°°
Zeenat kuwa na daki se faman kuka takeyi, sallamar kaka sukaji, Inna wuro ne tace" ki shugo gamu anan, tace au toh


Tana shiga ganin yanda zeenat ke kuka jikinta ne yai sanyi, samun waje tai ta zauna tace" meke faruwa?


Inna wuro tace" nayi nayi ta fadamun Kila ke ta Fada miki, Kaka tace" Natu kiyi shuru muke tare dake yanzu ki kwantar da Hankalinki ko me kike ciki ki Fada mana..


Nan zeenat ta saida da kukan da takeyi tace" mahaifiyata na tina, Kaka tace" ta mutune?
Zeenat tace" ah ah wasu azzalumai ne suka rabani da ita
Nan dai sukace basu gane ba tai musu bayani dakyau
Nan zeenat ta gyara zama tun daga tasowarta ta basu labari har izuwa ranar da baba ya tsinceta a garken shanu


Lalle Kaka tace" Ashe ke babbar Matace, Allah Sarki Allah yai miki Albarka insha Allah, Allah zai kawo mafita ki kwantar da hankalinki, Tun daga ranar suke girmama mata wai Ashe ita ma'aikaciya Ce lol ko aiki zatai musu Dakyar suke bari wai ita hajiyace Lol


Bangaren Mahaifiyar mudansir kuwa
Ta kira wayanshi har ta gaji, Tsaki Tayi Saboda tasan halin Dan nata bajin magana yakeyi ba, tasan yanzu haka suna chan suna fashin su, Cillar da wayan tayi tace banza se ya dakko mun magana yazo yana zare wa mutane ido.


Ahmad kuwa
Zaune yake kan sallaya Dan tun asuba da yai sallah be tashi ba har gari ya fara haske Bayan ya gama addu'oi ya rasa meke mai dadi, Zuciyarshi gaba Daya ya tafi wajen tinanin Zeenat


Jiyai bazai Iya zama a gidan ba kasancewar weekend ne ba aiki, Ya tashi ya mi'ke ya shiga wanka yana fitowa mai ya shafa then yasa kaya ya shirya, Ya feshi jikinshi da turare kallo daya zakai mai kasan bigboy ne key dai ya dakko hade da bude frigde ya dakko favourite dinshi wato COKE se ruwan faro yayo mota dashi


Da sauri yabar harabar gidan, yana kan hanyane Kabir frnd dinshi ya kirashi


Yace" ina yake
Ahmad yace" I'm on my way zanje gidan Kaka


Kabir Mamaki yai sosai yace" bakada kirki sometimes ai ka kirani muje Mu gaisheta ko?


Ahmad yace" karka damu next time sai Mu taho tare Kabir yace" Alright no P sai ka dawo
Yana dropping phone din kallonshi yai a mirror din dake motar wani murmushi yayi dan shi kadai yasan dalilin da yasa zaije kauyen nan da sassafen na


Yana tafiya yana addu'a a mind dinshi har ya Isa kauyen, Sallama yayi ya tadda Kaka a tsakar gida tana dama koko, Kaka tace " Kaine da safen nan yace" eh wallahi
Nan ya shiga daki yace" Nazo a daidai yau zansha kunun yar tsohuwa


Nan ta samai a cup yana sha yaji ba sugar lol


Daurewa yayi dai yasha Dan karta gane


Gyara zama yayi yace" kaka INA natu?


Jim yayi cos tayi mamakin tambayarshi, Shuru yayi tace" ai Ashe natu abun tausayi ne


Yace amm bangane ba


Tace bari Na shiga bandaki Nazo na baka tarihinta


*Awwnn Bari na tsaya an an*


Yawan comments dinku shi zai bamu karfin gwiwan cigaba


*ONE LOVE DEARIES*
don't Forget to VOTE ME on wattpad #Freshummieyxeey




Me Page *20_ 25 & 40_25 & 45_50*


Please ya turomun ta wannan number
08164640124


Thanks
[11/16, 7:47 AM] Ummi....😍: .🎗🏵🎗 🌱🌱
*ZEENAT YAR JARIDA*
🌱🌱 🎗🏵🎗



```WRITTEN BY ✍🏼```
*FRESH UⓂMIEY XEEY*
&
*NABILANCY LOVE*


*® REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*


_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_


_Fans muna godiya sosai da irin son da kuke wa book dinnan...we HRT you irin Sosai dinnan....da bazarku muke taka rawa💃🏻💃🏻_ *#ONE LUV*


*Wattpad* #Freshummieyxeey


*PAGE 55 ↔60*


Kaka ne tace" ma Ahmad bari na shiga bandaki Nazo na baka labari


Ahmad yace" Okay, Tana fita ya sunkuyar da kanshi tinani barkatai yake tayi a zuciyarshi


Yana zaune Jum Kadan Sega Kaka tafito, Nan ta zauna Shima ya gyara zama ta soma da cewa" Yarinyar da ka gani sunanta Zeenatu, mahaifinta ya rasu, yanzu ita kadai ne wajen mahaifiyarta, Kasan mutanan yanzu bakowa ne keson Zumunci ba, Haka yan uwanta suka barta mahaifiyarta kadai ke dawainiya da ita, Itace karatunta itace komai take mata
Ahmad yace" Allah sarki


Kaka ta kara da cewa" Zeenat a yanda ta fada mana tasha wahala sosai, Ba irin aikatan da batai ba Dan ta samu ta tsiri da mutuncinta, Ahmad yace" amm kaka bangane aikatau ba, Irin wanke wanke na gida?


Kaka ta kara magana cikin tausayi tana shirin kuka tace" Ahmad inma wanke wanke na gida ne ai da sauk'i itafa Zeenat har ga ruwa tayi, Ahmad ne ya zare ido cikin mamaki yana tinanin to itako wani karatu tayi da har tai ga ruwa Dan ta sama Kudi! Duk macen da tai wannan aikin to tabbas talauci yakai talauci adai nan Arewan


Kaka ne ta fashe da kuka Dan bazata Iya karasawa ba Dan tabbas Zeenat abun tausayi ce, Ahmad ne yace" kaka kiyi hakuri in shaa Allah zan temaka mata nan Kaka taji wani irin Dadi a ranta, tace" Kai amma Allah yai maka albarka yace" Aamiin


Kaka ko zan Iya ganinta inaso muyi wata Maganane, kaka tace" OK Bari naje na kira maka ita..nan ta mik'e ta Shiga gidan su inna wuro, tana shiga ta sama Zeenat na yan wanke wanke, Nan Zeenat ta gaisheta Tace" kizo Wani na kiranki a waje,


Tunda tai maganar Zeenat ta fahimce ko waye, Dan haka tace" uhm OK nan ta tsame hannunta cikin ruwan wanke wanken da take yi ta nufa Wajen tana shirin shiga gidan ta ganshi jikin Moto tai mamaki


Nan tamai sallama, Ahmad ya amsa da cewa Wa'alaikumus Salam barkanki dai, Ya gida
Tace" Alhamdulillah


Kowa yai shuru na yan mintina Ahmad yace" wata alfarma Nazo nema wajen ki


Zeenat tace" OK INA jinka


Yace" Ina son Ki fahimceni bada wani Abu Nazo ba, Nazone na temaka miki kuma Ina Sonki!!!


Tace" temako? Bana bukatar wani temako naka!


Ahmad yace" lol Zeenat kenan! Kowa ya ganki yason kina bukatar temako, Ni ba ma haka ba Ina sonki, Itadai Zeenat batace komai ba, Dan batasan Ko waye shi ba, batasan aikinshi ba bata San daga Ina yake ba, Itadai kawai abun da ta Sani Jikar Kaka ne!!




Yace" look Zeenat Wlhi bazan boye maki ba the first time I set my eyes on you na kamu da sonki, Ta dalilinki nake zuwa nan kauyen akai akai, Dan Allah ki amsa bukata ta Ina Sonki


Nan Zeenat tai Wani nazari tace" OK to zanyi shawara yace" Zuwa yaushe tace" Next week yai smiling yace" Zeenat babbar yarinya har se next week? Tace" Eh yace OK Allah ya kaimu tace" Ameen nan dai sukai sallama ita ta koma gida shima kaka na zuwa yace" zai tafi gida amma zuwa sati me zuwa zaizo tace" OK Allah ya kaimu


Zeenat na zuwa gida kamar An dasa mata son Ahmad, dama itama tun randa ta ganshi, taji kirjinta na buguwa tasan tana Sonshi amma tana karyata kanta, bata yarda tana Sonshi ba se yau da sukai 4eyes gata gashi!! Ranar tunda AHMAD ya tafi zeenat wuni tai tana tinaninshi a ranta tace" dama gobe nace ya dawo Lol


Ahmad Kowa saboda Son da yake mata bana wasa ba though besan cikikken tarihinta ba amma Yana Sonta sosai, Dan driving yakeyi amma kowa ya gani se su dinga mai gizo Kamar Zeenat Lol...Ahmad ya kamu sosai


°°°°°°°
Bangaren Mahaifiyar Zeenat Kuwa A yan kwanakin nan tana yawan mafarkin zeenat, Kulkun zullumin ko za'a aiko mata ace zeenat ta rasu ne, Dan gaskiya tana wayan Tina ta, ga mafarkai...mudai munce soon zataga Zeenat dinta Lol


Bangaren Su Goga Kuwa Mudansir Hankalinshi ya kasa kwanciya Kullun Se yayi kuka saboda Zeenat, Sonta yakeyi kamar ya kashe kanshi, Gashi duk inda suke expecting zasu ganta basu ganta ba, Har Yaranshi ya tura layin su zeenat Ko zasu ganta sunce kwata kwata bata ma unguwar, Dan har tambaya suke a layin da wayau ko ana ganinta, Sedai suce" ai tun wani case da taje ta dakko na Wanda sukafi karfinta akan wani yai ma wata yarinya fyade aka dauketa har hau ko a Mace ko a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login