Showing 33001 words to 34896 words out of 34896 words
Chapter 12 - ZEENAT YAR JARIDA Book Complete Document .txt
kawai Takeyi Dan ita kadai tasan abun da takeji, Tsintar kanta tai cikin kallonshi ta kasa dauke idonta a kanshi
Kiss yai Mata a kumata Yace" menene nayi laifi jiya ko? Shuru Bata amsa ba yace" ku in Kara mikine? Ta sauri ta girgiza Kai Tace" no please murmushi yayi ya Kara rungumota Yace" Ki kwantar da hankalinki ba Abun da zan miki!
Aranar dai sunsha Soyayya kam, ko ina daya zaije Suna makale da juna
Ahmad kuwa Washe Gari Yaji dadin yanda takemai ga ladabi ga biyayya da iya girki da komai da komai tanayi iya kokarinta, daukarta yayi sukaje shopping yace" duk Abun da takeso ya dauka, har chanza Mata waya yayi Tace" Mai nagode sosai Yace" nine da godiya zeen Ahmad
Suna zaune Suna Hira yace" next week zamuje mu neman ma mama daki inda zata zauna kwana biyu so nake a ruahe gidan a sake Sabu Kuma a neman Mata me aiki
Tsalle da saka tace" are you serious? Daga Mata gira yayi alamun yeah! Ita da kanta ta rungumeshi Tana Mai ta gode sosai Yace" ba godiya tskaninmu,
Hannunshi ta rike Tace" Allah sarki my boo, Ganin idonshi ya chanza Tace" wani Abun ne? Yace" bake bace kikeso nai Abun da banyi niyya ba
Da sauri ta shige daki Tana Mai gwalo Tace" ah ah gaskiya ka huta
Dariya yayi Yace matsoraciya kawai!
Haka rayuwarsu taci gaba Abun sha'awa saboda yanda suka shaku har yar kama ma sukeyi
*********
Satinta biyu a gidan Amma fatarta tayi kyau ta murje har Yar kiba tayi, Suna zaune Tace" to ya maganar aikina ya kamata na koma ko sweet hrt?
Yace" no ai ke da *Yar jarida* Kuma har abada saboda aikin is very Risk ke kinsan badan Allah ya rufa asiri ba da yanzu Allah kadai yasan inda kike?
Idonta ne yacika da hawaye Tace" yanzu shikkenan bazan sake zuwa aiki ba? Yace" bawai bazaki sake zuwa ba no bansan aikin jaridan ne zan Nemo maki wani aikin a office dinmu, hayewa jikinshi tayi Tace" da gaske? Yace" sure my baby, tace" gaskiya bazan iya gajiya da yi maka godiya ba...Yace" shiii bakomai fa
Tace" hmm Yace" ki shirya gobe Sunday zamuje gidan mama, ai Kara kankameshi tayi Tace" Habibi nahhhhhh ta manna Mai kiss a baki
*Tnx for your time*
Wattpad #Freshummieyxeey
Vote
Share
Comment
[11/16, 10:16 AM] Ummi....😍: .🎗🏵🎗 🌱🌱
*ZEENAT YAR JARIDA*
🌱🌱 🎗🏵🎗
```WRITTEN BY ✍🏼```
*FRESH UⓂMIEY XEEY*
&
*NABILANCY LOVE*
*® REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
*Dedicated to All writer's, Ina matukar jinjina Mana wajen kokarin da mukeyi, Allah ubangiji ya Kara Mana Basira da hazaka*😍😍
*PAGE 99_ 100* 🔚🔚🔚🔚🔚
Washe gari Sa sauri sauri ta shirya saboda yace Mata yanada meeting,
Waje suka fito ya kalleta Yace" kinyi kyau, Tai smiling tace ai ta dalinka nai kyau, Kama hannunta yai sai cikin mota, suna shiga ba Bata lokaci ya Fara driving be tsaya da ita ko Ina ba sai gidan mamma dinta.
Suna shiga da gudu ta karasa ta kankameta, Mamanta Tace" cikani, har yanzu baki Dena abun da kikeyi ba halan da Ahmad kuke ko? Tana dariya Tace" Eh Bata Gama rufe baki ba se gashinan yai sallama, da hanzari mamma ta dakko hijab dinta ta saka
Nan suka gaisa, Zeenat Tai Mata albishir Ahmad Yace zaisa a gyara gidan, Godiya tamai sosai Tace" baka gajiya da dawainiya, angode sosai, Yace" to zai tafi sai in yadawo zaizo ya dauketa Tace" To sai ka dawo!
Yana fita ba karamin Hira sukasha da Mammanta ba, Zata fita mamanta Tace" kin tambayeshi? Zeenat Tace" ah ah, Dan haka Tace sai ki dawo ki zauna, ciro wayanta Tai ta Kira Asma'u Tace" gatanan Tana gida mama
Asma'u Tace" eyyah kaman kinsan yau nake Sa ran zuwa gidanki, Amma No P ganinan zuwa sannan sukai ending din call din
Zeenat ce ta Mik'e tana ta wa mamanta Yan gyare gyare, saiga Asma'u,
Dakin ta shiga ta gaisar da mamanta sun Dan taba Hira kadan, maman Tace" bari naje Chan gidan anyi rasuwa, Ok sukace sai kin dawo
Tana fita Asmau ta Matso kusa da ita sosai Tace" Yaya maganin Nan nada kyau kuwa? Zeenat Tai murmushi Tace" yanada kyau sosai, Ballema Wanda Kika fadamun na in dinga jika kanunfari inasha da Madara
Asmau Tace yap, ance Kam Yana aiki sosai, Zeenat ta kalleta Tace" ya shirye2? Asmau Tace" anatayi kinsan yau SAURA 3 weeks, Zeenat Tace" Allah ya kaimu da Rai da lfy zamu kwaso shoki Lolz
Asmau Tai murmushi Tace" har nifa na Fara jin tsoro, Zeenat Tace" haba karki wani ji tsoro gamunan munsaba lolz duka suka kwashe da dariya!
Da daddarene Ahmad yazo ya tafi da matarshi, Tun ahanya ya Fara Mata wani shagwaba, Aranta Tace" yau baby akwai shagwaba kenan, se Wasu abubuwa yake Mata Tace" look baby driving fa kake, Kabi ahankali karmu fada Rami
Dariya yayi Yace" Lol da munji Dadi kuwa uhm kawai Tace" duk ta kosa sukai gida
Suna zuwa gida Ya marairaiyace" Yace" baby yunwa nakeji, Tace ohh Yanzu nake tinanin Shiga kitchen ai, matsowa kusa da ita yayi ya Fara Mata surutai a kunne Yace" sedai muyi tare, Tace" Ok no P,
Tare suka Shiga Kitchen Tace" meza mu dafa? Yace" tunda time kawai ki dafa Mana indomie Yaji kayan Miya see ki soya Mana kwai
Lakatan hancinsa tayi Tace" Wai Yaji kayan Miya, Rikota yayi Tace" No Please kabarni nayi aikina,
Yana tsaye a kitchen din ta Gama komai Amma duk inda ta Shiga Yana makale da ita, Suna gamawa kowa tailet ya Shiga sukai wanka suka sai night gown sannan sukai bacci
Haka dai rayuwarsu take ta tafiya abun gwanin sha'awa, Har Ahmad yaje ya dakko masu gini an Fara gyaran gidan maman Zeenat din cikin 2weeks aka Gama komai gidan ya koma kamar bashi ba, Har Yar Aiki ya dakko Mata yanzu maman Zeenat Alhamdulillah rayuwa ya dawo Mata sabuwa, Bata komai taci me kyau Tasha me kyau, Zaurawa kowa sai fito Mata suke sunga Tsohuwa ta dawo yarinya, itadai sedai Tace ba want auran da zatai!
°°°°°°°°°°
Bikin Asmau da Kabir se matsowa yakeyi yanzu before saura 4days ba, Ahmad be cika Zama a gida ba saboda sune manyan abokai, Zeenat itama Tace atafau bazata zauna ita kadai ba sedai ya kaita gidan su asma'un tunda itace babban kawa, ya amince ya kaita
Itama Asmau kamar Zeenat Tai gidan gyaran Amarya taje aka gyararta Tai kyau,
Ranar daurin aure Zeenat da asmau komai tare suke hatta kayan sawa komai iri Daya baka banbance wace Amarya,
Ahmad kuwa tun da aka Fara bidirin bikinnan ko Ina Zeenat tasa kafa idonshi na kanta Wai tsoro yakeji yanda Tai kyau dinnan want yace Yana sunta lolz..
Anyi biki lafiya Lau komai ya tafi daidai ankai Amarya asma'u gidan Mijinta Kabir,
Bangaren Ahmad kuwa ranar da aka Kai Asamu gidan ta yai ma Zeenat text kamar haka, _Ya habibty, Ina kawarki sosai, na kosa ki dawo gareni, Ina missing dinki sosai I love you_ Tana Gama karantawa tamai reply kamar haka _lol Habibi na har Ina Shirin ana Gama bikinnan naje gidan mamma na zauna saboda ka huta, I love you_
Yana karantawa kasa Mata ma reply yayi ya kirata Kai tsaye Yace" plz don't punish me plz kinsan Ina son kasancewa dake ko? Dariya tayi Tace" nasani
Yace" good baby, I love you na kosa gobe tayi, Dariya Tai Tace" sarkin rigima
Tana Gama wayan frnds din Asmau, kallonta sukai wata aciki tace walhi kina burgeni, wata ma Tace" hardani kinmun walhi,
Asmau Tai dariya Tace" to kardai amun kwacen kawa, Asmau tace" halan mijinki ya kiraki?
Dukansu suka maido idonsu kanta sukace" dama matar aurece? Amma rayuwarta so simple, Asmau Tace" yanzu kusan 2months kenan kilama ansama baby
Zeenat takai Mata duka Tace" ke bakyaji wallahi, irin kune da Zaran and mutun ya haihu sai su fara cewa yaushe akai auran, Dukansu dariya sukai sukace" taji dadi,
Asmau Tace" kunsan ma waye mijin? Barr Ahmad ne, Sukace Allah sarki lalle kinyi Dace
°°°°°°°°°°°°°
Ahmad da Zeenat cin amarcinsu har yanzu suke kamar ba gobe, tayi kyau tayi fresh sedai wajen abinci se Wanda takeso takeeci ko Tace" batason wannan ko tanason wannan
Ahmad na lura da ita sosai, Itadai Bata fito tacemai Tana da JUNA biyu ba, dan ita Bata sani bama
Cikin dare suna bacci ta tashi da kakarin amai, Da sauri Ahmad ya tashi ya temaka Mata suka Shiga toilet, Sun Dade Batai komai ba hakanan suka koma daki Tace" batajin Dadi Sam komai be Mata Dadi jinta Takeyi wani iri
Dakyar ta Samu Tai bacci, Safiya nayi bayan sunyi breakfast sukaje asibiti,
Direct office din Dr suka wuce Nan yai Mata Wasu gwaje gwaje aka gano ciki Gareta wata biyu, Wani murna Ahmad yayi sosai Yace" Nagode doctor
Gida suka koma sai Nan Nan da Zeenat yakeyi, ko waje me Nisa da ita take tafiya!
Cikinta nada wata 5 Sukaje akai Siyayyan komai da komai, kawai jiran haihuwa ake
Wani shakuwa Soyayya sosai ke Kara shiga tsakaninsu,
Lallabata yakeyi kamar jaririya,
°°°°
Tunda ta Shiga watan haihuwanta Barr Ahmad ya rage fita, komai shi yake Mata
Cikin darene Labour ya kamata Dan haka ya tattara kayan haihuwa suka tafi hospital, suna zuwa Batai one hour ba ta haihu, Aka sama Da namiji
Yayi murna sosai kowa ma yayi murna,
Ranar suna Bama a gidan akai suna ba babban Hotel aka Kama akaje akaci suna sannan aka dawo gida
Yaro yaci suna *Ibrahim* ana cemai khaleel, sunan dad din Ahmad kenan,
Bakuga Soyayya da Ahmad ke nuna ma Khaleel da Zeenat ba, Komai na tafiya musu normal
Khaleel yayi 2years ya biya musu umrah Sukaje Dukansu, Nan ma aka kwaso Mai kayan Wasa Dana sawa
Yana 3 years aka Sashi school, Ita Kuma ya neman Mata Aiki wajen aikinsu, Rayuwa na musu Dadi sosai
Khaleel nada 5 year's akai Mai kanwa, aka sama Mata shukrah,
Rayuwarsu na tafiya gwanin sha'awa,
Bangaren maman Mudansir kuwa komai nata ya kare Dan Ya fito daga prison Amma har yanzu shuru, ta dalilin Mudansir kuwa ta dawo hankalinta, ta koma ga Allah
Allah yasa mu Dace
*ALHAMDULILLAH*
Duka duka anan muka kawo karahen wanna littafin
Godiya ta musamma ga
Zauren ummiey xeey
Taskar nabilancy
Miemie bee fans
And all the writer's group muna godiya sosai
Sai kunjimu a sabon book dinmu idqn Allah ya bamu iko me suna *YAR MACE*
THANKS ALL