Showing 30001 words to 33000 words out of 34896 words
Chapter 11 - ZEENAT YAR JARIDA Book Complete Document .txt
fuskar Mana in ganki, just tai kunya ya kamata Wai gata ga Ahmad zasui zaman aure
Shuru tai da yaga alamun Bata da niyyar bude fuskar, hannu yasa ya yaye Dan gyalen
Kunya taji tasa hannunta ta rufe Ido
Zuwa yai ya tsugunna a gabanta ya cire hannunta a fuska ya hada da Nashi Yace" please Kar mu fara a haka ki tashi muje mui alwala mui Sallah, Gaban Zeenat ne ya Fadi again tace" a zuciyarta saura kiris lol
Kasa tashi tayi Dan kunyar da takeji shi Kuma Yace" bazai tafi ba sedai su shiga toilet din tare, yaga alamun Bata da niyya yai tafiyanshi dayan Dakin shi yai wanka yai alwala yasa jallabiya sannan ya dawo room dinta,
Ganinta yai ta fito daga toilet murmushi yayi sannan sukai sallar kamar yanda addini ya koyar Mana
Fresh milk da kaza ya Bata tun Tana nokewa har ta sake jikinta taci sosai dama yunwa takeji Dan rabonta dacin aminci tun tea da sukai breakfast Shima Dan Asmau ta sata taci Dole ne
Bayan ya gama feeding dinta ne Yace" mui bacci ko? Tai maza ta girgiza Kai Wai ita bata Jin bacci kallonta yai yai wani murmushi Yace" Ok Nidai na wuce good night, tace Sweet dreams Yace lol but I'll miss you to night Uhm tace yai murmushi kawai ya fita
Yana shiga Dakin laptop dinshi ta dakko Yana Dan duba wani Abu..
Ita Kuma Zeenat Yana fita daga room din key ta saka sannan tamaida wani numfashi Tazo ta zauna, Bacci ta fara ji Dan haka ta Mike ta rage kayan da ke jikinta ta kwanta, Tana kwanciya bacci me dadi yai Gaba da ita
Ahmad kuwa Bayan ya gama Yan dube dubenshi a cikin Laptop yaga kusan 2 na dare yasan by this time ai tai bacci Dan haka ya nufo Dakin Zeenat murda mubudin Dakin yayi Yaji a rufe, Nan hankakinshi ya bashi Ai key ta saka,
Dakinshi ya koma dama yanada mukullan duka dakunan na cikin gidan, Key din yasa, Yana sakawa kawai yaga kofar ya bude, murmushi yayi Yace" ai duk wayon amarya sai ansha manta
Key din ya mayar ya kulle kofar, Zuwa gabanta yai Yana kallonta bacci Takeyi hankalinta kwance, Kallonta sosai yakeyi yaga har kyalli fuskarta keyi, hannu yasa a fuskarta ya shafa yazo daidai lips dinta Shima yasa hannu Wow Yace
Bin jikinta da kallo ya fara yi inda idonshi ya sauka akan boobs dinta ga hannu da kafarta sun Sha henna design, Alhamdulillah Yace" burinshi ya kusan cika
Kallo yake mata kamar be taga ganinta ba, ita Kuma Zeenat cikin bacci Bata sani ba ta Kara gyara kwanciyarta da yasa boobs dinta ya Kara turowa,
Ahmad na tsaye yaga bazai iya jurewaba,
Kashe filitan Dakin yayi yahau gado yazo ta bayanta ya ziro Hannunshi ta wajen boobs dinta ya fara romancing dinta, cikin bacci Zeenat taji wani Abu dai firgigit ta tashi Tana subhanallah, Mudansir bazaka barni, Kai wani irin mutun ne Ita shap Tama manta tayi aure Dan mafarkin Mudansir din take Wai gashinan yazo Yana zare Mara Ido Tana matsawa Yana matsowa kusa da ita
Bata gama cewa magana ba, Ahmad yakai bakinshi daidai nata Yace" it's me your husby
Wani nunfashi taja tai mamakin ya akai ya shugo Dakin Bayan tasa key
Nan yaci Gaba da Dan Shafata Yana cewa should I continue ta Dan daga Kai alamun eh
Sannan Yace" Wait me yasa kikace Mudansir ne? Nan ta fadamai mafarkin datai,
Ya rungume ta Yace" you're mine forever, I love you, I love you I love you
Sannan yakai mata kiss Baki
Kiss yake mata sannan Yana bin ko wani sassan jikinta da hot romance tsoron Kar ya zarce take Dan haka ta fara kukan shawagaba tace" please ka kyaleni haka na Gaji
Cikin karfin Hali Yace" kina irin wannan sexy voice ne sai sa na kyaleki bakisan muryanki kadai ma na iya haddasa komai ba
Jin haka yasa taja bakinta tai shuru
Ahmad kuwa ci Gaba da gashi yayi bashi ya barta ba seda ya tabbatar Gaba dayansu sun gamsu da romance din, sannan suka fara maida nunfashi...ya kalleta Yace" I love you.....!
*Thanks all for your time*
_Wani sirri da zan baku wai sai kuga idan amarya tana aure duk tabi ta kasa cin abinci Wai tsoro ko fargaba ko Kuma dauki da zumudi ya hanaki cin abinci, ki sake jikinki ki ci abinci sosai balle ma irin kayan madaran, Kara Miki Ni"I'ma da juriya Zaki a bed sannan Kuma za'ai Kara Miki lfy, and Please mu rage sa tsoro a 1st night Domin fargaba da tsoro nasa mutun ni'imarshi ta dauke nasan tsoro wajibine Amma mu rage mu bar mazajenmu Suma su more_
Wattpad Freshummieyxeey
Vote
Share
Comment
[11/16, 7:47 AM] Ummi....😍: .🎗🏵🎗 🌱🌱
*ZEENAT YAR JARIDA*
🌱🌱 🎗🏵🎗
```WRITTEN BY ✍🏼```
*FRESH UⓂMIEY XEEY*
&
*NABILANCY LOVE*
*® REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
*To our fans...bazamu Gaji da muku godiya ba Domin Kuna bamu kwarin gwiwa sosai...we love you buhut buhut da bazarmu Muke take rawa💃🏻💃🏻💃🏻*
*PAGE 97*
Ahaka sukai bacci har asuba tayi, Sannan ya tashi ya shiga toilet anan yai wanka sannan ya dauro alwala Yana fitowa jallabiya yasa ya nufa masjid
Zeenat kuwa tanajin motsin ya fita itama da sauri ta shiga wanka tai alwala tazo tai Sallah Tana cikin addu'a kenan segashi ya shugo, joining dinta yayi Shima ya daga hannu sukai addaun tare!
Bacci suka koma Ba'ita ta tashi ba Sai around 10am, Tana farkawa taga alamun Ahmad bacci yakeyi janye jikinta tayi ta nufa kitchen taje ta fara hada musu breakfast
Cikin mintuna kadan tagama hada musu, Tana gyara kitchen dinne Sai gashi Nan yai tsaye a kofar kitchen din yai folding hands dinshi Yana Binta da wani kallo Suna hada Ido wani murmushi ya sakar mata itama ta mayar Mai, Tace" har ka tashi kenan?
Yace" yap ai da kin tashe ne da munyi aikin tare, Dariya tai Tace" ah haba dai, Bude Hannunshi yayi yai mata alamar da tazo, Hakanan ta tafi taje yai hugging dinta sannan yai mata kiss a goshi yace I love you my babe
Itadai hmm tace" a mind dinta Ahmad nason rayuwa Wai zatai fama
Kaman yasan Tana tinanin wani Abu ya kalleta Yace" what are you thinking about?
Tace" nothing just muje muci abincine Kar yai sanyi, Ok Yace" ya kama hannunta Sai dinning
Nan sukaci sukasha suka Taba Hira kadan sannan suka gyara wajen tare har wanke wanke tare sukai Lol...nace love one tin tin
°°°°°°°°
Bangaren Mahaifiar Zeenat kuwa Alhamdulillah hankalinta kwance Dan anyi biki komai Baja Baja, Yan uwanta Sai murna suke Mata Wai ta sama siriki me kirki, Niko nace mahakurci mawadace
Yan Unguwa kuwa, Kowa yayi mamaki sosai Yanda suke rayuwarsu su kadai abun tausayi, In suka tino Zeenat Wai har yar ga ruwa tayi Sai Abun ya Basu mamaki basui tinanin zata sama miji haka ba...Niko nace ai da Dan iliminta both boko da islamiya ga tarbiya kuwa
•••••
Haka dai rayuwarsu taci Gaba gwanin sha'awa Soyayya ba'a cewa komai Yan 2days da sukai sun shaku sosai daya be iya zama idan daya be kusa dashi
Bayan kwana Uku
Around 11 Suka tashi yai shiga wanka ya fito ya kalle matarshi cikin so da kauna Yace" SweetZee zo kizaban mun kayan da zansa
Ta kalleshi Tace" Ina zaka? Yace Zanje wajen frnds dinane in musu ya gajiya, Nan ta langwabe Kai Wai itama Dan Allah ya kaita gidan mamanta
Yace Mata sorry ba yanzuba 3days fa kenan da auran mu Kar mutane su zata something is wrong, Tai kasa kasa da murya Tace" ok shukkenan to
Nan ta fito Mai da kayan da zaisa wani Sky blue shadda ne Yaji design kamar yaune auransu, yamai matukar kyau ta ce gaskiya Habibi you look su muaahh
Yace" Really? Tace yes dear
Smiling yayi ya rungumeta dama itama taci kwalliya Tasha duguwar Riga Maroon colour sunyi matukar kyau perfect match kenan, Nan ya ciro phone dinshi ya fara daukarsu Hutuna...sunyi kyau sosai
Dakyar ta barshi ya fita Dan was shagwaba da takemai, Wai ita tsoro takeji dariya yayi Yace" my princess ki Saba daga yau idan na koma aiki fa, Wasa da yatsunta ta fara Tace" uhm hakane but I'll miss you please karka Dade! Yace" ok Sweet
Har haraban gidan ta rakashi Yana shiga mota yabar gidan ita Kuma ta koma daki, duk tajita wani iri a ranta Tace rayuwa da mosoyi akwai dadi
Tana Zaune a Palour Ta kunna TV taji Bata iya kallon Phone dinta ta dakko tai dialing number bestyn dinta asma'u Ringing biyu ta dauka Tace" Amarya Kinshaa kamshi
Murmushi Zeenat tayi Tace" ya kike kwana biyu
Asmau Tace" Alhamdulillah, Ya angonki ana tashan Soyayya ko?
Zinatu Tace" uhm Kizo Dan Allah nikadai ne a gida, Asmau tace" ok ganinan zuwa
^°°°°°°°°°^
Ahmad na fita be wuce ko Ina ba se gidan frnd dinshi Kabir, Nan yake ta Mai tsiya Yan kwana biyun Nan da yai a hannun Zeenat har kiba yayi Kuma yayi fari sosai
Murmushi yayi Yace" ai kasan ita Zeenat ta dabance, Kabir Yace" lol muma ai mun kusan Kai matsayinku, Ahmad Yace" Gaskiya aboki kayi kokari Dan aure da dadi yake balle in Kai dacen Mata!!!
Kabir Yace" ah ah Su Ahmad kenan! Ahmad ya gyara murya Yace" nazone ka rakashi gidna frnds daganan muje masuwa zan siyo wani Abu, Ok kabir Yace" sannan suka kama hanya
°°°°°
Zeenat ne zaune a palour taji call din Asmau Dan haka ta tashi taje ta bude Mata gate suka shugo
Samun waje sukai suka zauna Nan Zeenat ta kawo Mata drinks Tasha dasu cin cin, Asmau Tace" Kinga Yanda kika chanza kuwa? Yan kwana ukun Nan kinyi kyau sosai
Kodai har kin samu ne?
Zeenat ne ta zare Ido Dan tagane munufarta Tace" Wani samu? Ko kwanciyar aure bamu taba ba, Asmau ta Kara zare Ido Tace" me kuke jira? Zeenat tai murmushi tace" nifa tsoro nakeji ban yarda
Asamu Tace" hmm Zeenat kenan ki sake jikinki please kibar me gidanki ya more, Kar ki fara Mai haka tun wuri, Ok Zeenat tace
Asmau Tace hope dai kinci gaba da using abubuwa da na baki? Zeenat Tace yao kullun se nasha
Asmau Tace yauwa ga wannan ma ta Ciro wani ta Bata Tace da milk da Zaki dinga Sha Kuma, ku bakisha maganin ma ki make sure kinashan Madara akai akai Yana sa mutun juriya da Kara tastes sosai, Zeenat tai murmushi Tace" duk Ni kadai? Asmau ta harare ta Tace" aa duk mu biyun Dukansu suka kwashe da dariya
Sannan asamu ta Kara da cewa Kuma ki Dena tsarki da ruwan Sanyi daskarar da ni'imar mace yake! Zeenat Tace" insha Allah
Tace" Ina Kabir? Asmau Tace, on Friday ma za'azo maganar bikin namu, Zeenat tace Masha Allah Naji dai sosai
Sun taba Hira sosai kamar Kar su rabu, Sai wajen 4 Asmau ta tafi Tace" ki tashi ki dafa ma mijinki abinci me dadi
Zeenat Tace" yanzu kuwa, Asmau Tace" bari na tafi Kar na dameki, aci gaba da cin amarci lafiya, Allah ya Kara Dan Kwan Soyayya, Zeenat tai murmushi Tace" Aameen kawata, kema Allah ya kaimu naki mu kwaso shoki..Asmau tai dariya Tace" Amarya bakya laifi sannan ta wuce
Tana fita ta kwashe kayan da asma'u takawo Mata takai daki Tasha wasu ta boye wasu
Huh.....na Gaji ku jira next page Ina godiya sosai
Comments only
+2348164640126
Wattpad Freshummieyxeey
Xee & Nab
[11/16, 7:47 AM] Ummi....😍: .🎗🏵🎗 🌱🌱
*ZEENAT YAR JARIDA*
🌱🌱 🎗🏵🎗
```WRITTEN BY ✍🏼```
*FRESH UⓂMIEY XEEY*
&
*NABILANCY LOVE*
*® REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
*PAGE 98*
Sallah tayi ta zauna tai addu'ointa sannan ta kalla agogon jikin Dakin taga to 5, cewa" tayi lalle yau Ahmad da alama fitan na yamai dadi don ya Dade sosai
Mik'ewa tayi ta ninke sallayar sannan ta cire duguwar gidan dake jikinta tasa wata Yar t-shirt ta daura zani ta shiga kitchen, doya ta fere ta daura akan wuta sannan ta wanke kayan miya tai blending dinshi, ta tafasa Nama ta soya sannan tazo ta hada miyarta, Kafin magrib ta Gama komai nata ta daura akan dinning sannan ta shiga wanka, Tana fitowa wando three quarter tasa black sannan ta dakko wani Riga pink handless ne Shima ta saka ba wani make up tayi ba Amma tayi kyau ba laifi
Kirin sallahr magrig taji dama da alwalanta zani ta daura tai sallarta kafin ta idar taji shuguwar Ahmad
Shuguwa yayi Yaji ko in na kamshi A mind dinshi Yace wow sannan Yace" ba oyoyo nayi late ko? Yaga Tana salla Dan haka ya shiga toilet ya watsa ruwa Shima yazo yai sallarshi a daidai kusa da ita, Suna idar wa Yace zaiyi addu'a kome Yace Tace Aameen Tace" ok Nan ya raftako addu'oi Tanata cewa Aameen, har suga idar
Ta kalleshi Tace" ka dawo lfy? Yace Alhamdulillah ina Chan Amma hankalina na gun gimbiyata, uhm Tace" muje kan dinning kaci abinci nasan yunwa kakeji
Ahmad Yace" eh Amma plz ki kawo Mana food din Nan bazan iya hawa dinning ba, Tace" Ok cire hijab din tai da zanin data daura, ta tafi dakko abincin,
Binta da kallo yayi Yace" Wow Allah yayi halitta anan, Alhamdulillah, Har ya dawo idonshi na kan boobs dinta tazo ta dire abinci, Kallonshi tai taga bama ita yake kallo ba, hannu tasa Mai wajen idonshi Tace heyyyy what are you looking at?
Murmushi yayi Yace" kawo kunnanki na fada Miki, Matso da kunnan tayi taji yace" I love you by baby kinyi kyau sosai inason irin shigarnan, magana yakeyi Amma cikin wani irin yanayi, Matsawa tayi ta harareshi Tace Nidai kaci abinci plz cikin shawagaba
Yace" bazan iyaba sedai in Zaki feeding dina Tace" Ok Nan ta fara bashi abaki yanaci Sena lumshe Mata Ido a ranta Tace" Ahmad akwai rigima oo!!
Bayan sungama ne sunyi sallar isha'i TV suka kunna Suna kallo kanta nakan cinyarshi hannunsu na manne Yana watsa da yatsunta Hira yake Mata yaga Bata responding Yace" baby love Yaji Shuru Ashe har bacci ya kwasheta
Wani murmushi yayi sannan ya dauketa yakaita room dinshi, bacci Takeyi ta koreta da Ido kamar be taga ganinta ba, Nan hankakinshi ya tashi yaga bazai iya hakura ba Nan ya fara sarrafata Yanda yakeso, Cikin bacci taji wani yanayi Ido ta bude Yaji an riketa gadagam ba damar ta kwace
Kukan shagwaba ta saka Tace" Swthrt kayi Hakuri, Ai besan ma tanayi ba bin jikinta yakeyi da wasu irin abubuwa, ai tuni itama ta fara mayar Mai da Martani, a Daren dai Ahmad yacika burinshi, Amma Zeenat Kam Tasha wahala Dan har Suma tayi, Asuban fari ta kwace kanta tai maza tasa ruwa a kettle tai wanka sannan ta sake saka wani ruwan ta zauna a ciki kusan Minti 20
Yana kwance ya laluba gadon Yaji batanan bude Ido yayi ya tuno Abun da ya faru a jiyan, Smiling yayi Yace" Zeenat bazan taba Dena Sonki ba, Toilet ya nufa yaji alamun Tana ciki kwankwasawa yayi Yace" shine baza ai inviting Dina nazo nayi maki wankan ba?
Tai kamar Bata jishiba tai maza ta Mike ta saka towel tadan gyara bayin sannan ta fito, Tana fitowa Binta da kallo yayi itakam Bata saurareshi
Shima Wankan ya shiga Yana fito yasa Riga da wando yazo ya tarar da ita har itama ta shirya tasa wata atamfa Riga da siket, yai Mata matukar kyau
Zuwa yai ya zauna kusa da ita ya rungumota Yace" Zeenat nagode sosai, Allah ya Kara bamu Hakuri da juriya, I jinshi