Showing 63001 words to 66000 words out of 80494 words

Chapter 22 - INSAF BOOK COMPLETE BY Amnah El Yaqoub.doc

12 Sep 2025

54

ya kalli su Asim yace "Waye yayanta anan? Ina nufin muharraminta"


Mamy ta nuna Asim da El-Hameed tace "wannan shine mijinta, wannan kuma mahaifinta ne"

Yace "Okey, ku dauko min ita"

Asim ya tashi yanufeta, Shima El Hameed ya qaraso, hannu Asim yasa zai kamo ta ta watsa masa wata irin harara, manyan idanunta har wani komawa gefe daya suke saboda masifa tace "karka tabani"

Lokaci daya annurin fuskarsa ya dauke, wannan ba Insaaf dinsa bace, Insaaf dinsa tanada tarbiya, bazata aikata haka ba, yasan cewa kawai aljannu ne, cikin bacin rai ya damqo hannunta, Shima El Hameed ya kama daya hannun nata, suka fara kokarin dagata, amma tana yin wata irin Girgiza takusa watsar dasu awajan

Amjad dake gefe azaune Ahankali ya matsa kusa da mamy ya kama hannunta yariqe >?#?=?H?=?J?

Malamin Yana ganin yanda ake kokawa da'ita ya tashi ya dauko wani ruwa acikin gora, yabude shi ya tuttula mata a jikinta, lokaci daya jikinta yasaki, tazube a tsakiyar falon, wani irin kuka tafashe dashi irin me gunjin nan, ga wani irin numfashi datake yi kai bazakace macece take wannan numfashin ba, kamar muryar gardi

Ishraqa ta dora kanta Akan qafafunta tafashe da kuka, kuka take sosai harda shashsheka, Amrah ta matsa jikinta tana Bata hakuri da muryarta datayi rauni alamun itama tana gab da Fashewa da kukan


Malamin Yana daga tsaye ya kalli Insaaf dake kwance tana wani irin gunji marar Dadin ji, yace "ba zakuyi magana ba?"


Tayi Shiru ta qyaleshi, yajuya ya kalli ya ransa yace "kufara"


Matasan yaran kusan su biyar suka matso kusa da ita suka fara karatun alqur'ani, Kowa da inda yake karanta wa,sunkusa minti talatin suna karatu amma Insaaf ko uhm batace ba, tana kwance tana wannan gunjin kukan

Ran Malamin ya6aci, cikin fishi ya tashi ya dauko wannan ruwan daya zuba mata dazu, ya kwara mata shi a fuska, wani irin qara tasaki wanda yasa mutanan falon suka fara toshe kunnuwansu

Har zuwa wannan lokacin Ishraqa taqi dago kanta ta kalli Insaaf, kuka kawai take tana tausayin yar Tata

Cikin tsananin azaba ta daga hannunta, cikin wata irin murya me girma tace "zan fada...., karka sake qonani, zan fadaaaa!...."


Amjad ya zaro Idonsa waje =?3?, yasaki hannun mamy yakamo dantsen hannunta yariqe sosai >?#?

mamy tana jin yanda jikinsa yake rawa, haka tayi fuska ta qyaleshi

Malam yace "mezaku fada? Suwaye ku?"

Cikin gunjin kuka tace "Auranta nayiiiii...., nine mijinta manub.... Nine nake kashe duk wanda ta aura, nine nashiga jikin mutanen dasuka Santa nasanya musu tsoron ta acikin zuciyar su, banaso kowa ya ra6eta, matata ce"


Gaba daya falon Sai suka fara salati, Asim yayi Shiru Yana kallon ikon Allah, shida matarsa wani shege agefe Shima Yana iqirari matarsa ce


Malam yace "to Manub danme zaka aure ta?bayan kasan babu aure atsakanin mu? Meyasa kake cutar da ita kana daukan ran mutane wanda basujiba basu gani ba?"


Shiru tayi batayi magana ba, ruwan hannunsa yasake watsa mata cikin sauri tace "tun tana qara ma na aure ta, meyasa saida ta girma zasu aure ta bayan nadade da auren ta, lokacin da motar su tayi hatsari a gefen gidanmu ita kadai ce tafuto tana kuka, ni kuma tundaga nan naji ina sonta na aure ta, na dauke ta daga Garin na kaita tsakanin kano da Adamawa na ajiye ta,tundaga nan nake bibiyar rayuwar ta, suma wanda suka tsinceta sukaci amanata suka aura mata dansu Ammar, Shima na kashe shi sannan nashiga jikin uwar Yaron nasaka mata tsanar Insaaf acikin ranta har saida suka koreta daga gare su "



Asim ya tuna irin rashin mutuncin da Inna tayiwa Insaaf ranar dasuka koreta, dama abin yayi yawa, ashe ba'ita kadai bace da sharrin aljannu

Malam ma yayi Shiru yanajin wannan rashin Imani, yace" yanzu zaka rabu da'ita kokuma saina konaka? "


"bazan Barta ba, matata ce ita "

Malam yanajin haka yayiwa yaransa alama suci gaba da karatu, suna farawa tafara ihu tana cewa"zan fita, wallahi zan fita"


Malam yace "ta'ina zaku fita?"

"tabaki, wallahi zan Barta har abada"

Malam yace "Bata baki zaku fita ba, ta hanci zaku tafi, sann???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?an muddin kasake dawowa jikinta saina qonaka gaba daya"


"zan tafi, zan tafi, wallahi natuba bazan dawo ba" Yana fadar haka Insaaf tafara jera atishawa, saida tayi guda uku qwarara sannan wani irin bacci mai nauyi yayi awon gaba da'ita


Malam ya tashi ya hada musu magungunan da zatayi amfani dashi, ya basu sannan yace "insha Allah tabarsu kenan, bazasu dawo ba, ni Nasha ganin irin wannan case din dayawa, yanzu wannan maganin zatana amfani dashi kullum, daya mai ne ta dinga shafe jikinta dashi idan zata kwanta, sauran kuma Nasha ne, dana turare"


El-Hameed yace "mungode Malam, Allah yasaka da Alkhairi, yanzu Malam menene abin sadakar?"

Murmushi yayi "dubu arba'in ne, amma kukawo abinda yasamu"


Asim yayi gyaran murya yace "Mungode Malam, insha Allah zan aikoma da check na nera million daya, kuma dan Allah Kaci gaba da saka matata acikin Addu'ah Allah yaqara kare min ita" >?p?

Muhsin yayi murmushi ya jinjina kansa


Ishraqa tadago kanta tace "mungode Malam, Allah yasaka da Alkhairi,haqiqa ka ceci rayuwar yata, bamuda bakin da zamu gode ma, ka shirya next week dakai za'ai Umara insha Allah"

El-Hameed ma yace "sannan idan Malam yadawo daga Umara akwai sabuwar Mota tasa ce halak Malak"

Yaran Malam suna jin haka suka saki kabbara, dama ko ba'a fada maba kana ganin yarinyar kasan yar gata ce ta gaske, yanda suka taho yuya guda haka duk Akan mutum daya, >?#?

Malam yace "haba bayin Allah, ya zaku min haka?, ai wahalar tayi yawa"

Mamy tace "babu komai Malam, qalubale dakuma halin kadaici da tsananin tashin hankali da yarinyar nan ta fuskanta Sanadin wannan matsalar bazai fadu ba, mune da godia wallahi"

Malam yace "to hajiya, nagode, Allah yabata lafiya, sannan insha Allah zan dinga aiko mata da magungunan dazaran sun qare, saitaci gaba da amfani dasu"

Gaba dayansu suka sake yimasa godia, Asim yasaka hannu ya dauki Insaaf, Sai yaji ta shafal, ba kamar dazu ba, har lokacin tana bacci ba tasan abinda yake faruwa ba

Muhsin ne yayi driving dinsu suka koma gida, Amjad kuwa Kasa driving din yayi, Sai El Hameed ne yamai dasu gida >?#?

Gaba dayansu gidan mamy suka wuce, Amjad saida ya ganshi azaune a falon gidan, sannan yasaki wata irin Ajiyar zuciya =?
?
Mamy ta kalleshi tayi murmushi

Kai tsaye Asim yawuce da'ita dakinsu, Akan gadon ya kwantar da'ita Shima ya kwanta, sannan ya janyota jikinsa ya rungume tsam Akan qirjinsa Yana shafa dogon gashin kanta.



Su kuwa gaba dayansu a falon mamy suka zauna aka sake jajantawa juna,Ishraqa de fata take Allah yasake hada fuskarta da mutanan da suka riqe Insaaf tsawon rayuwar su, sun san cewa ita ba yarsu bace amma suka riqeta ruqo na gaskiya.


har aka Kira la'sar Asim bai futo ba, mamy taji Shiru ta kalli Amrah tace "ke jeki Gano ko tatashi, naji su Shiru"

Ishraqa tace "a a mamy, barsu su huta, anjima da daddare Sai mu dawo"

Mamy tace "a a, muje ku ganta kafin kutafi Ishraqa"

Amrah ce tatafi d'akin nasu, tayi nocking taji Shiru, Ahankali tatura kofar tashiga, anan ta gansu kwance Akan gadon ya rungume ta a jikinsa kamar zai mai data ciki, Bude kofar da yaji anyi ne yasa yabude Idonsa dake cikeda bacci ya kalli kofar, Yana ganin Amrah yace "ke lafiya?"

Kansa ta sunkuyar tace "Yaya waisu Anty Ishraqa ne zasu tafi gida, shine zasu ganta"

"kice su shigo"

abinda yace kenan, ya maida kansa kan fillo =?J?

Dawowa falon tayi tafada musu, gaba dayansu suka shiga d'akin, alokacin ya tashi yashiga toilet Yana alwala, saida yafuto ya gansu duk sun kewaye ta, itama tana zaune a tsakiyar su kamar ba'ita ba, cikin mamaki yasake kallonta, Agogon hannunsa yake daurawa ya qaraso gaban gadon yace "babu abinda yake damunki ko?"


Tace "babu komai Yaya, Wai yanaga duk jikinku yayi sanyi? Menene yake faruwa?"

Mamy tace "babu komai Insaaf, tunda kina jinki lafiya to Alhamdulillahi , Allah ne yarabaki da masifar datake damunki, insha Allah saide atada labari, aljannu ne ajikin ki kuma an cire miki su" >?#?

Tace "aljannu?"

Duniyar tunani tatafi.... Sai alokacin tatuna ashefa ance ta shirya zasu tafi wajan ruqiyya, to ai daga nan ba tasan ma menene yasake faruwa ba

Asim ya matsa yariqe hannunta yace "zanje masallaci, ko akwai abinda kike buqata?"

Kanta ta girgiza tace "babu komai Yaya, Allah yadawo dakai lafiya"

Kansa ya d'aga mata kawai, daga nan yafice daga d'akin

Suma su Ishraqa sunaji an idar da Salla a masallaci suka tafi, saboda sunsan Asim din zai Iya dawowa

Ana idar da sallah kuwa yadawo, mamy Yagani zaune afalon,itada Amrah da Amjad, Shima zama yayi Yana duba saqonni acikin wayar sa


Har dare suna zaune afalo kadan kadan suna fira, amma Asim kam Hankalinsa Yana wajan Insaaf, dama kawai yake nema yagudu wajan ta =??

Mamy tatashi tashige d'akin tana fadin "bari naje nayi wanka nahuta"

Cikin sauri kuwa Shima ya tashi yashige cikin d'akin nasu.


Amjad Yana ganin tashin mamy da Yaya Asim yayi sauri yadawo wajan Amrah , qasan kujerar datake zaune ya zauna kamar me neman gafara yace "Anty Amrah har yanzu baki cemin komai ba"

Wani irin haushi ne ya kamata, ta tsani taji Amjad Yana mata wannan magana, takaici hanata magana yake, shikuma taga alama baya gane hakan, tashi tayi tashige dakinta, Shima dafe kansa yayi, yarasa ta ina zai 6ullo mata, wata dabara ce tafado masa, ya tashi yaje dakinsa ya dauko biro da takarda yabi bayan ta zuwa dakinta, tana ganinsa ta kawar da kanta, zama yayi agefenta, ya marairaice mata murya cike da salon wayo da yaudara yace "Anty Amrah, idan natuna magana ta ta qarshe tsakanina da Daddy Sai inji jikina yayi sanyi" =?
?

Tace "Umm... yayi kyau"

Yasake kallonta yaci gaba da cewa "maganar sa ta qarshe daya min, Amjad ya kamata kayi aure, karna mutu banga 'ya'yanka ba, Amjad burina kayi aure kafin na mutu nabar duniya" =??

Cikin sauri ta kalleshi, shima kallonta yayi,idanunta kadai ya kalla yagane maganar tasa kamar ta shigeta, dayaga zancen sa yayi tasiri a kanta saiyaci gaba da cewa "yanzu gashi baya nan, Bama lalle kafin yafuto nanda shekara biyar yaganni ba, qila mutuwa ta rabani dashi, wannan ne dalilin dayasa nakeso muyi aure Amrah, Daddy yayi muku laifi, amma idan kika aure ni zaiji dadi Shima, zaiji dadi ace yau na auri yarinyar Mami, muje mukai masa ziyara a matsayin ma'aurata, amma idan baki yarda da magana ta ba, ga wannan takardar muyi a rubuce, ki yarda ayi auren, idan Daddy yaga nayi auren bai mutuba, Hankalinsa ya kwanta, shikkenan saina sakeki daga baya "

Kallansa tayi tace"in hakane meyasa bazaka nemi wata ba? Dole saini? Saboda Nika raina nikake gani kullum?"

Sake marairaice wa yayi yace "to Anty na wajan wa zanje? Wace zata yarda ta aure ni da wuri bayan ko halin juna bamu sani ba? Kece de yar'uwa ta kuma yayata, kece me rufamin Asiri" =??

Ajiyar zuciya tayi tace "to zan tonama asiri kuwa duk lokacin da yarjejeniya ta qare kaki sakina"

"babu maganar tone tonen asiri ma, kalau zamu rabu insha Allah, saka hannu yanxu de"


Babu musu ta karbi takarda ta rattaba hannu







****


Da daddare shida kansa yadinga Bata abinci a baki, saida ta qoshi sannan ya ajiye sauran, shirin kwanciya sukayi, kayan jikinta ya rage mata, itade tana zaune tana ganin ikon Allah, yanda yake Bata kulawa Yana lallaba ta kamar ba Yaya Asim ba


Kwanciya sukai yasaka ta cikin jikinsa, basu dadeba bacci ya dauke su


Kusan karfe daya saura yafarka azabure, har hakan yayi sanadiyar farkawarta, tace "Yaya lafiya?"

Kansa ya Girgiza yace "wallahi shaf na namanta, ban baki maganin ki,ya kamata ace kinfara amfani dasu tun yau din, dakuma wanda zaki shafa"

Turo bakinta tayi gaba, cikin shagwaba tafara magana
"Yaya to...toka barshi gobe sainayi, yanzunfa inajin bacci, kuma ni Allah banajin ciwon komai"

Kallanta yayi yasakar mata wani irin kallon soyaiya, yanayin yanda take masa shagwa6ar Yana birgeshi, saqon Yana zuwa inda ya dace, qasa yayi da muryarsa yace "A a fa Baby.....kina wasa da lafiyarki Kenan ko?"

Sake turo masa baki tayi tace "uhm.... uhm...Allah ni...."

girgiza kansa yayi, ya tashi ya dauko mata maganin, wanda zata sha yabata Tasha, sannan yabata wanda zata shafa, karba tayi tafara shafawa a hannunta da kafafunta, qwacewa yayi yace "hakan shafawa kike?"

Kafin ta bashi amsa yafara murza mata man, batayi masa musu ba ko kadan tunda tasan magani ne, tundaga tafin kafarta yafara shafa mata har zuwa cinyar ta,sosai yake murza mata man, laushi jikinta dakuma gyaran datasha yasa yama fara mantawa magani yake shafa mata=?J?
salon yanda yake shafa mata ne ya sauya, shi kansa baisan laushin fatar ta dana man ya d'ebeshi ba saijin kansa yayi Yana shafa ko'ina na jikinta, jikinsa ne yafara rawa Yana fitar da wani irin numfashi Dasauri Dasauri.

man yasake lakutowa yafara shafawa a qirjinta, da farko tayi tunanin shafar magani ce, amma dataga abin nasa Bana qare bane, Ahankali yace "Yaya.....Yaya Wai iya nan za'aci gaba da shafa wa ne?"

Kallanta yayi yace "me kikace?"

Bakinta tatura tace masa "babu komai"

Sbd taga baya cikin Hankalinsa,tarasa meyasa yake son taba kirjinta, saikace baitaba aure ba

Shikuma Asim qirjinta yaci gaba da shafawa baisan lokacin daya Fado kanta ba, cikin wata irin murya yace "Insaaf...."

Kallansa tayi takasa magana, yace "please in gwada mugani?"

Daga masa kai tayi tace "amma.... Ahankali Yaya"

Bai iya cemata komai ba, Sai wasu irin zafafan wasa daya fara aika mata, tun tana jinsa tana share shi batasan lokacin data bashi hadin kai ba, Abin mamaki wannan Yaron kalau yaji shi babu wani ciwon kai, Kai tsaye ya nufi hanyar sa, cikin ransa ya karanta Addu'ar saduwa da iyali, Insaaf batasan meyake faruwa ba, tunanin ta yayi gaba, Dadin da Asim din yake jiyar da ita ta hanyar wasa yasa ta manta dacewa ta bashi dama ya karbi haqqin sa.

lokaci d'aya taji wata irin azaba ta shigeta

Batasan lokacin data saki wata irin gigitacciyar qara ba, a firgice mamy tafarka daga baccin datake Sanadin jin wannan qaran=?F? @&?

Insaaf kuwa hannu biyu tasa tana dukansa, cikin kuka tace "Yaya! zan mutu, Yaya Asim please kayi hakuri, kabari zan mutu, wallahi zaka kasheni"

Asim kuwa baisan ta nayi ba, Yana cikin wata irin duniya wadda bai taba tsintar kansa aciki ba, kuka yafara yimata wiwi Yana kiran sunan Mamy=?H?

"mamy.... nashiga uku na, mamy...dadi, Insaaf zata kasheni"


Tun Insaaf tana jin kukansa Sama-Sama harta daina jin komai, daga nan Bata sake sanin inda kanta yake ba=?F? @&?

shi kuwa Asim baisan abinda yake faruwa ba, saboda bai tashi dawowa hanyacin saba Sai wajan karfe uku nadare


Sai alokacin yaga halinda take ciki, gabansa yayi wata irin faduwa,dudduba jikinta yayi yaga yarinya Bata motsi kamar macacciya, hannunsa yadora akansa yace "innalillahi...." =?F? B&?

Jikinta yasake ta6awa yaga kwata kwata Bata numfashi


Daga kan gadon yasauko yayi sauri yashiga toilet yayi wanka, ya nemi rigarta doguwar yasaka mata, yadauke ta cak, suka futo daga d'akin, mamy data Kasa komawa bacci tun lokacin dataji wannan qara saita sake jin qaran Bude kofa

Futowa tayi anan ta ganshi dauke da Minal, cikin tashin hankali tace "meyasa me ta?"

Kasa magana yayi, gabansa Sai faduwa yake,Idonsa yayi tsilli tsilli kamar 6arawo =??jikin Insaaf din ta kalla anan taga jini duk ya 6ata mata jiki, nan take ta Fahimci komai, cikin tashin hankali tace "nashiga uku ni Usaina Asim kanka daya kuwa?"

Shiru yayi yakasa Bata amsa, tace "ka tsaya kana kallo na Muje, muje a kaita asbiti"


Suna zuwa asbitin dayake na kudi ne anaan suka karbeta suka fara dubata

Shida mamy suna zaune har zuwa lokacin yakasa daga kai ya kalleta, wata irin kunyar ta yake ji





Har Gari ya waye, ba'a basu Damar ganinta ba, Amrah da Amjad suka tashi suka ga gida Shiru babu kowa, saida suka Kira mamy sannan tace su zauna sunje unguwa ne, yanzu zasu dawo

Ishraqa da El-Hameed ne suka zo ganin jikin Insaaf, Amrah tace ai sun tafi unguwa inji mamy

Haka suka juya, El Hameed yawuce wajan aiki, ita kuma takira wayar mamy, anan mamy take fada mata suna Asbiti, Ishraqa Bata tambayi ba'asin komai ba tashigo Mota tabiyo su Asbiti


Alokacin anbasu damar ganinta, suna zaune adakin shida mamy, ita kuma Insaaf an saka mata qarin ruwa

Tana kwance tana bacci fuskarta tayi wani irin fayau, Ishraqa ce tayi sallama tashigo d'akin da taimakon wata likita data rakota, Asim yanajiyo muryar ta a bakin kofar d'akin yayi sauri yashige cikin toilet din d'akin >?#?

Ishraqa Bata ma lura dashi ba,tashigo d'akin ta tazauna jikinta a sanyaye tana kallon Insaaf dake bacci

Tace "mamy lafiya? Meyasa meta?"


Kafin mamy tabata amsa likitar data duba Insaaf tashigo d'akin tadubi mamy tabata wata takarda tace "yawwa hajiya gashi, Za'a siyo mata wannan magungunan, sannan anyi mata dinki dazu, Dan Allah afada masa yad'an d'aga mata qafa kafin wajan ya warke"

Lokaci daya Ishraqa ta Fahimci komai, wani irin farin-ciki ya kamata, hakan yana nufin 'yarta tasamu lafiya kenan?, Aljanin daya aureta yabarta kenan, godia tafara yiwa Allah acikin ranta


Asim Kuwa dayake cikin toilet yanajin Bayanin da likita tayi yadafe kansa da hannunsa >?&? B&?

Cikin ransa yace yau nata6owa kaina, tayaya zan fita daga Toilet dinnan in kalli Ishraqa?















Tab yau akwai wunin toilet awajan wasu =??=??
















Amnah El yaqoub
'

Like my page on Facebook =?G?
Writing by:Amnah El yaqoub

47&48


Like my page on Facebook =?G?
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493


Ina miqa Godiya ta agareku, fan's dina da suke cikin page dina na Facebook, musanman Ummu Nihla Junaid, inajin Dadin sharhin ki, naji Dadin maganar ki Akan littafin INSAAF, nagode sosai =?O?


_____



Sunkuya wa yayi yadora hannunsa Akan gwiwar sa Yana qarewa toilet din kallo Yana neman wajan zama, Dan maganar gaskiya bazai iya fita ba


Acikin daki kuwa Ishraqa ta kalli mamy tace "ai Amjad da Amrah cemin sukai kunfita, da alama basusan Bata da lafiya ba ko?"

Mamy tace "basu saniba, Nima kaina bansani ba, qara najiyo a falon na futo shine naganshi zai kawota asbitin, in banda jaraba ma irinta maza yarinya daga yin magani amma akasa yin hakuri?" >??

Cikin sauri Asim ya rufe Idonsa Yana girgiza kai =?H?, fisabilillah mamy tun cikin dare suke tare amma takasa yimasa fada saida Ishraqa tazo? Yanzu inda Ishraqan tasan Yana cikin toilet din Yaya zaiyi kenan?

Ishraqa tayiwa mamy murmushi tace"to ya za'ai mamy ai lokaci ne, duk Daren dadewa dama haka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login