Showing 54001 words to 57000 words out of 80494 words

Chapter 19 - INSAF BOOK COMPLETE BY Amnah El Yaqoub.doc

12 Sep 2025

60

inajin yanzu saura ni, saboda banajin zan iya rayuwa batare da'itaba Mamy" =?"?

Mamy tayi murmushin jin dadi, lalle fa a kace soyaiya mai sauya Bawa, Wai yanzu Asim ne yazauna yake fada mata yanda yake son wata yarinya, inda Ishraqa taji wannan maganar ai Zaman unguwar saiya gagareshi, Dan tasamu abinyi kenan

Tace "Asim maganar mutuwa kowa kaga yamutu, kwanan sa ne yaqare, Amma dama kasan tataba yin aure amma baka fada mana ba Asim?"

Kansa aqasa yace "Aurenta shida mamy, nine ba bakwai, kuma dukansu mutuwa suke, shine dalilin dayasa mutanan da suka raineta suka gujeta, ni kuma nataho da'ita"

"innalillah...., Asim aure shida fa kace? To menene yake damunta? Menene Sanadin mutuwar tasu?, aini nayi tunanin befi aure biyu ba kake nufi"

"A a shida ne, sannan Nima banyi mata wannan tambayar ba, saboda kartaga kamar cin fuska nake mata"

"tabdi, lalle akwai abinda yake faruwa, a 'yan qananun shekaru irin nata tayi wannan auren kuma ace duk suna mutuwa Asim akwai alamar tambaya, amma katashi kaje zanyi magana da Ishraqa, idan ma Addu'ah za'a mata da roqon Allah duk Sai ayi, amma kadena tsoro kaji? "

ta qarasa maganar cikin sigar lallashi

Kansa ya d'aga mata sannan yace"to Mamy yaushe zata dawo?"

Mamaki de yaqara kama Mamy, tace "Asim kaida Ishraqa ai kunfi kusa, kaje ka dauko matarka"






Nayau ba yawa, kuyi hakuri please


















Amnah El yaqoub
' [2/25, 5:48 PM] El~Yaqoub: INSAAF

Writing by:Amnah El yaqoub

39&40


Like my page on Facebook =?G?
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493


Cikin sauri yace "A a mamy, duk yanda kukai babu damuwa, Nina tafi office"

Mamy tayi murmushi tace "to Allah yadawo min dakai lafiya Asim"





*** ****** ***



Acan gidansu Ishraqa kuwa zaune suke afalo su biyu, mai ne a hannun ta tana shafawa Minal a kanta,wayar Ishraqa tayi qara, tana dubawa taga mamy ce, ta dauka suka gaisa cike da kulawa, mamy tace "Ishraqa kin dauke min yata, yaushe zata dawo ne? Shima dan'uwan naki yanzu yagama mita Wai taqi tadawo, nace masa yazo yayi miki maganar shine yace duk yanda mukai daidai ne"

Dariya tayi tace "Mamy Aida kin turo shi yazo da kansa"

"a a, ai yanzu kin zama dodon Asim tunda yagane komai"

"babu wani dodo mamy, ai anzama daya, wallahi Nima inaso ta tare to jiya Sai muka tattauna Akan matsalarta nida Abbanta, yace zaije wajan wani malami yayi masa Bayanin komai, to shiyasa muka jinkirta, ashe Wai yarinyar nan tana tare da matsala amma daga ita har Asim din sukai Shiru mamy "

Mamy tace"kemade kya fada Ishraqa, ni Sai yanzu yake fadamin, shine nace zan sameki muji ta inda zamu 6ullowa matsalar, to ashe itama tafada muku"

"tafada wallahi, kibashi hakuri, idan Abbanta yadawo zanyi masa magana insha Allah"

"to shikkenan Ishraqa babu damuwa, amma babu wani taro da za'ayi Ishraqa? Ina nufin na tarewar Tata, tunda Kinga dakuka ganta ma babu wani abu da mukai"

"to aini mamy duk jikina ne yayi sanyi, wannan matsalar Tata tafi komai dagamin hankali wallahi, a barshi kawai, muyi musu Addu'ah"

"toshknn Ishraqa hakanma yayi, Allah ya tabbatar da Alkhairi a gaida yartawa".



Suna gama waya ta kalli Minal tace "Insaaf, tashi kije ki dauko maganin ki Kisha, mijin ki Yana maganar tarewarki"

Bakinta taturo gaba, cikin shagwaba "Anty nifa tsoron sa nakeji,tayaya zamu zauna tare ni dashi, kuma ni gara mu haqura, banaso ya mutu"

"banason shirme Insaaf, cemiki akai shi din sonki yake? To bari kiji da bakina da nasa anan wajan yafadamin tausayinki yake ba sonki yake ba, rannan daga ke saishi naganku afalo kuna zance, zaki kawomin maganar tsoro? Kinga tashi ki dauko Kisha,idan baki shaba Yaya zanyi dasu?"


Haka taje ta dauki maganin Tasha, sannan tafuto, anan taga Abbanta harya dawo tare da wani malami, Allah ya Sota ta sanya hijabi babba, cikin nutsuwa ta gaida baqon, sannan ta zauna aqasa, Ishraqa ta futo da ruwa da lemo ahannuta ta ajiye musu, sannan tanemi waje ta zauna

Malamin ya dauki iya ruwa yasha, sannan ya qurawa Amina ido Yana kallanta, dago kanta tayi ta kalleshi, cikin sauri ta maida kanta qasa

Saida ya dauki lokaci yana kallonta sannan yace "ke!"

Batare data kalleshi ba tace "Na'am"

"kinada Aljannu ne?"

Cikin sauri ta kalleshi tana girgiza kanta "Aljannu, a a, ni banida aljannu, banida komai"

Murmushi Malamin yayi yace "shikkenan tashi kije"

Babu musu tatashi tashige dakinta, Malamin ya kalli El-Hameed da Ishraqa yace "Alhaji yarinyar ku tanada aljannu, kallo daya nayi mata nagane hakan, akwai baqaqen aljannu atareda ita, sannan jinnul Ashiq ya aure ta, bazai Bari tayi aure cikin kwanciyar hankali ba"

Hawaye ya zubowa Ishraqa, tasa bayan hannunta ta share, to a'ina Insaaf ta hadu da aljannu kuma?

El-Hameed yace "Subhanallah, yanzu Malam Yaya za'ayi?"

"akwai magungunan dazan aiko muku dashi , saita dinga amfani dashi, insha Allah komai zai wuce,saboda magungunane masu qarfi, idan akwai abinda ya faru kuma saiku sake sanar dani"

Godia suka sake yi masa, sannan suka rakashi yatafi

Suna dawowa El-Hameed yace " bansan yanda akai tasamu wannan matsalar ba, amma insha Allah komai yazo qarshe"

"abinda nagama tunani kenan Habiby, shiyasa itama tace tanaso tarabu da Asim, Kar Shima yamutu"

"a a maganar rabuwa da Asim ma ai Bata taso ba, idan tarabu dashi tayaya ne zamu gane aljanin yabar ta kobai Barta ba?"

"saida na6ata raina na nuna mata babu ita babu rabuwa da Asim, sannan ne tayi Shiru, kuma mamy tamin waya tanaso Insaaf Takoma Dakin mijinta"

"Allah yaqara kiyaye wa, insha Allah idan tafara amfani da maganin nata, saita koma"



*** ****** ***



Da yamma ya aiko musu da magungunan Kala-Kala, saida suka Bata maganin ne tasan cewa Kallon me aljannu suke mata, haka ta hakura ta karba, amma itade tasan cewa batada komai, sati daya suka dauka suna Kallan yanda take amfani da maganin, itade babu ranar fashi kullum saita Sha, amma duk lokacin da zatayi na hayaqi daqyar take yi, Sai Ishraqa ta tsaya a kanta

Saida tayi kwana goma tana amfani da maganin sannan suka fara shirin maida ta gidansu Asim

Ranar Yana wajan aiki, baisan a ranar za'a dawo da'itaba, Ishraqa kuwa da yamma ta rakata, bayan huduba datayi Mata, saita tagama hure mata kunne Akan kula da Asim sannan tabaro gidan

Dakin Amrah tayi Zaman ta, mamy tashigo d'akin da sallama abakinta, cikin ranta tace masha Allah, saboda yanda taga jikin Minal din Sai wani irin sheqi yake, dama tasan zata samu gyara mai kyau inde sukaje Sudan, bare ma yanda Ishraqa take yar gayu takame El Hameed gaba da baya babu yanda za'ai tabar 'yarta haka, zama tayi agefenta tace "Insaaf yakika zauna ke kadai? Kikirashi mana"

Sarai tasan inda zancen mamy ya dosa, Sai tayi fuska tace "mamy ina Anty Amrah"

"Amrah taje unguwa, amma nasan kafin magrib zata dawo, kikira Asim yadawo da wuri, shida yake tambaya kinje kin zauna yaushe zaki dawo ai gashi kin dawo Shima saiya dawo"

Murmushi tayi batare datayi magana ba, mamy tace "zaman Aure Sai kinyi hakuri Minal... zomu zauna ne, zomu sa6a


Idan wani abu yashiga tsakanin ku mijin ki ne, kiyi kokari ki zaunar dashi ku sasanta kanku, sannan zan fada miki wani sirrin Asim guda daya, Yana son kulawa, shi mutum ne maison akulashi, ko rai ya6ata miki kikai fishi toki shareshi kidena kula shi anan Hankalinsa zai tashi, da haka Lubna ta samu kansa, amma ina fatan yasamu kulawa awajan ki fiye da wadda yasamu awajan Lubna, Kada kiji kunya ta, Nima kamar mahaifiyar kice"

Ahankali ta daga kanta tace "to mamy insha Allah"
Haka mamy ta zauna suna fira kadan kadan har aka Kira sallar magrib Amrah tadawo sannan mamy tabar d'akin

Amrah ta kalleta tace "Amarya Amarya, gaskiya ne, irin wannan kyau haka kamar an miki wankan inji?"

"kai Anty Amrah, ahakan?"

"Emana, kinganki kuwa? Kinyi wani fresh,Wai Yaya Asim ya ganki kuwa?"

"A a baidawo ba"

Amrah ta riqe ha6arta tace "Tabdi, injin bazai ganeki ba"

Murmushi tayi maimakon tabata amsa saitace "tunda yamma fa nazo, ashe ke bakya gidanma Sai mamy ce take fadamin"

Zama tayi akusa da'ita tacire mayafin kanta tace "Eh wallahi naje Agege suna, wata qawata ce ta haihu"

Tace "To Allah yaraya"

"Amin Minal, Bari inyi sallah"
Tafadi haka tare da shigewa toilet


Da daddare mamy ce tarakata d'akin Asim din, sannan tayi mata sallama tafuto

Haka ta zauna shiru ita kadai, Bata taba shiga cikin dakinsa ba Sai yau, koda yaushe iyakarta falon sa,amma tsarin d'akin nasa yayi mata sosai, babu tarkace dayawa, kayan furnitures din brown ne and milk color, mayafin jikinta tacire tashiga toilet tayi alwala tazo tayi sallar Ishsha'i, harta idar baidawo ba

Ta kalli agogo taga bakwai da kwata, afili tace "bari intashi inyi wanka na kwanta"

Kayan jikinta tafara ragewa, saida tacire komai ta zubasu Akan gadon, daga ita Sai d'an qaramin pant yaturo kofar d'akin yashigo

Gabansa ne yayi mugun faduwa saboda ganin abinda bai taba zato ba, qyam yaqame akofar d'akin Yana kare mata kallo, shi Yana tunanin yarinya ce qarama ashe Bahaka bane? >??
Lokaci daya yaji yanayin sa Yana sauyawa, Addu'ah yafara yi a ransa Allah yasa karta juyo ta ganshi, ta tsaya ahakan yayita kallonta

Hannu tasa zata janye pant din amma saitaji a jikinta kamar Ana kallonta
Juyawar da zatayi kuwa Sai ganin Asim tayi yazuba mata ido Yana kare mata kallo
Wani irin ihu tasa tashige cikin toilet din d'akin da gudu

Sai a sannan yayi wata irin Ajiyar zuciya, sannan yashigo d'akin yazauna a bakin gado, yaushe tadawo ne? Amma mamy Bata fada masa ba
Murmushi yayi ya kalli kofar toilet din, cikin ransa yace matsoraciya, ji yanda ta tsorata kamar Bata taba aure ba

Lumshe Idonsa yayi Yana shafa sumar kansa

Tun dazu tagama wankan, amma ba tasan Yaya za'ai tafuto a haka ba, idonta ne ya sauka Akan towel dinsa na wanka, tadauka tadaura sannan tafuto, Sai Jan towel din take qasa

Yanajin alamun futowar ta yabude lumsassun idanunsa yazubasu a kanta, fatarta Sai qyalli take tana wani irin sheqi, jiyake kamar ya fuzgota jikinsa amma kuma hakan bazai iyuba dole saita saki jikinta dashi

Juyawa tayi ka kalleshi cikin sauri yadauke kansa, itama idonta ta dauke tana tuno yanda yaganta babu komai dazu, itakam wannan mutumi Yana samun nasara a kanta

Wajan mayukansa tanufa duk saita rasa abinda zatayi, kayan mayukanta dasu turaruka wanda aka hado mata Asudan duk suna cikin Jakarta

Yana daga kwancen yace mata "baki iya sannu da zuwa ba Sai ihu ko?"

Kanta ta sunkuyar qasa tace "sannu da zuwa Yaya"

"yawwa, bakiga man shafawar bane nazo na dauko miki?"

Mamaki ya kamata, Yaya Asim ne mai cewa zai dauko abu? >??
girgiza masa kai tayi tace "a a"

Ahankali yataso daga kan gadon yaqara so wajan ta, tsoro ya kamata, gaban ta yafara faduwa, tasake yin qasa da kanta taqi kallonsa, shi kuwa mansa dayake shafawa ya dauka ya zauna a qasan kujerar datake zaune, sannan ya lakuto man a hannunsa, ya dauki kafarta yadora Akan cinyar sa yafara shafa mata

Lokaci daya taji wani irin yanayi Yana shigar ta, shi kansa laushin da yaji fatar jikinta nayi shiyasa yaci gaba da shafa mata man, Yana shafawa Ahankali baisan lokacin dayazo cinyar ta ba, Sai alokacin ya kalleta, cikin sigar rad'a yace "Sannu da zuwa"

Daga masa kai tayi, mamakin sa duk ya cikata

Yasake yin qasa da murya yace "meyasa baki fadamin zaki dawo yau ba?"

Hannunsa dayake murza mata cinya tafara janyewa, maimakon yajanye hannunsa, saiya hada hannun nata yariqeshi cikin nasa

Ahankali tace "babu komai"

"saboda bakya missing Dina ko?"

Ya jefo mata wannan tambayar

Kallansa tayi cikin sauri, murmushi yasakar mata, dimple dinsa ya lotsa, saita ga yaqara yin kyau, kuma ya birgeta kamar ta dora hannunta awajan

"kishirya zanje wajan Mamy"

Wata irin Ajiyar zuciya tasaki lokacin da yafita daga d'akin

Kai tsaye d'akin mamy yashiga, tace "Ashe kadawo?"

"nadawo mamy, ashe Minal tadawo"

"Ishraqa ta rakota da yamma, nayi tunanin zaka dawo da wuri ma"

"wallahi mamy aiki ne ya tsaida ni, kuma... kuma bansan... bansan cewa zata dawo ba" ya qarasa maganar a rarrabe

Mamy tayi murmushi tace "to saura lefe dakuma tare wa ko?"

Kallanta yayi yace "lefe?"

"au kama manta da lefe kenan ko? Haba Asim, ai yanda akewa kowacce yarinya itama ya kamata ayi mata, Sai kuma kutashi daga nan kukoma naku gidan"

"Za'ayi mata mamy, amma maganar tashi mamy ina zamuje mu barki?"

"A a,Lubna ma Dan dole ne shiyasa nayarda kuka zauna anan, saboda koda yaushe neman ganin bayan ka ake, amma yanzu Alhamdulillahi babu wannan matsalar, kaga saiku tashi"

"A a mamy, zamu zauna anan din tare daku, nasan itama zataso hakan"

"to shikkenan, Allah yasanya Alkhairi, Allah yabaku Zaman lafiya, Dan Allah kadinga Jan yarinyar nan a jiki Asim, kadinga Bata kulawa ko zata saki jiki dakai, Kaine zaka koya mata Yanda zata Soka"

Sumar kansa ya shafa yace "insha Allah Mamy"

Daga nan yayi mata sallama yatafi dakinsa

Yana zuwa yaga harta kashe wuta ta kwanta, murmushi yayi yawuce toilet ya watsa ruwa, sannan yasha coffee yayi shirin bacci

Kwanciya yayi a gadon, yasaka hannu ya janyota jikinsa, Ahankali tabude idonta dake cike da bacci ta kalleshi, iska ya hura mata a'idon yace "Daga yau inde ina nan Karki sake kwanciya ke kadai"

Kallansa take kwata kwata Bata Fahimci abinda yake nufi ba, Shima kamar yasan Bata ganeba, cimak ya dauke ta yadora ta a jikinsa Sannan yace "Nan ne wajan baccinki"

Ahankali ta daga masa kanta, hular kanta yacire yafara shafa dogon gashin ta, Sai cusa hannunsa yake ciki, hakanne yasa ta lumshe idonta tayi luf Akan faffadan qirjinsa

Batasan lokacin da bacci ya dauke ta ba, hannunsa yasa ya rungume ta sosai a jikinsa, yanajin yanda albarkatun qirjinta suke ta6ashi, amma beyi mata komai ba, ya Dade Yana zuba murmushi shi kadai, sannan Shima yasamu bacci ya dauke shi









Asuba tagari=?5?













Mrs.Usman ce
' [2/26, 2:01 PM] El~Yaqoub: INSAAF

Writing by:Amnah El yaqoub

41&42


Like my page on Facebook =?G?
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493




Shine yafara tashi da asuba, har zuwa lokacin tana jikinsa a kwance, Ahankali yasaka hannunsa ya janye gashin kanta, sannan yayi kissing wuyanta yashiga toilet.


Saida yayi wanka sannan yayi alwala ya shirya cikin jallabiya,kan gadon yazauna ya sunkuya daidai fuskarta, yadora lips dinsa Akan idonta yayi kissing, Ahankali tabude idonta Sai ganinsa tayi kamar zai hade fuskar tasu waje daya,hannunsa yadora Akan lips dinta ya shafa, sannan yace "ki tashi lokacin sallah yayi"

Batace dashi komai ba tafara kokarin tashi, yace "natafi masallaci"

Wani irin juyi tayi, tasaki hamma, tafara salati, cikin sauri yafice daga d'akin, idan baiyi da gaske ba Insaaf zata iya karya masa alwala

Har Gari yayi haske baidawo ba, itama tana idarwa tagudu d'akin Amrah, ta kwanta anan taci gaba da baccinta,
Ita Amrah tana bacci batasan ma tashigo ba


Sosai su kasha bacci itada Amrah, Sai wajan karfe goma suka tashi, Amrah ce tafara farkawa tana ganin Minal abayanta mamaki ya kamata, dukanta tayi abayanta tace "Insaaf... Yana ganki adakina? Ina kika bar mijin naki?"

Cikin muryar bacci tace "miji...?"

Zaro ido tayi =?3? data tuna da Yaya Asim... Tace "kaiiii, qarfe nawa yanzu?"

Amrah ta kalli agogo tace "Karfe goma, meyasa kika taho nan?"

"toshi mafa baya nan, masallaci yatafi"

"kuma memakon ki zauna acan harya dawo idan akwai abinda zaki masa kiyi masa shine kika gudo d'akin nan?"

Kallan Amrah tayi tace "yanzu yatafi ne?"

"a a nikam Ina zan sani? Amma baya kaiwa goma agida kema kin sani"

Tashi tayi tafuto daga d'akin, tana zuwa falo taci Karo da Ishraqa da wasu kayaiyakin nata data biyota dasu

Tsananin mamaki ya kamata, waje tanema ta zauna,tana kallon Minal din, mamy ce tafuto daga dakinta ta kalli Minal tace "Insaaf har an tashi ne?"

"mun tashi mamy ina kwana?"

"lafiya kalau, jeki hadowa Umman naki abinci"

Cikin sauri Ishraqa tace "a a mamy, aqoshe nake, sauran kayanta ne nabiyota dashi yanzu zan koma gida Nima"

Kallan ta yayi, cikin shagwaba tace "Anty Naga ko zama bakiyi ba"

"bagani azaune kinganni ba, kwanciya kikeso nayi kuma?"

Mamy tace "Insaaf dauki kayan kuje d'akin, Bari naduba Amrah"
Tana fadar haka tashige d'akin Amrah, dama tayi hakane danta basu waje ko akwai abinda zasu tattauna, tsakanin 'Yada uwa

Mamy tana tafiya Ishraqa ta kalli Minal tace"dauki kayan muje"

Babu musu ta dauki kayaiyakin tayi cikin d'akin Asim, itama Ishraqa tabi bayan ta

Suna shiga Ishraqa ta qarewa d'akin nasa kallo, tanemi waje ta zauna a gefen gadon, itama Insaaf din zama tayi agefenta tana sakin hamma

Ishraqa takama kunnanta tariqe tace "ke!"

Cikin sauri tasa hannunta awajan tace "Anty akwai zafi Allah"

Bata saki kunnan nataba tace "inake ina bacci mijin ki yana fita aiki sassafe?"

"Anty wallahi nadena"

Sakin kunnan tayi ta kalleta tace "Haba Insaaf, kirufamin asiri mana Karki bani kunya awajan Asim, nagama cika masa baki zai samu kulawa awajan ki amma gashi tun ba'aje ko'inaba Harkin fara rabuwa dashi, to Asim daban yake da sauran mazajen ki, da ilminsa, kuma kullum fita yake Yana haduwa da wasu matan, in kuma kofa kika budewa kishiyar ki to.... "

Cikin sauri ta katse ta tace"Anty wacce irin kishiya kuma?"

"Insaaf kishiya de dakika sani, bakya son kishiya zaki kwanta kina bacci?, haba Insaaf, ina abubuwan dana fada miki? To inzaki ware ki ware, kinji nafada miki"

"to Anty inde share share ne zanyi"

"ba share share kadai ba Insaaf, kidinga Jan mijin ki ajikin ki, kina bashi kulawa, ta hakane zai manta da kowacce mace ai"

"nifa kunyar sa nakeji Anty, yanamin kwarjini, kuma harga Allah banaso yamutu, Allah idan yamutu bansan Yaya zanyi ba"

Hannunta taruqo tace "Insaaf...., ai mungama da wannan matsalar insha Allah, menene amfanin magungunan da baban ki yakarbo miki? Kidena jin tsoron sa, kiyi masa duk abinda ki kasan zaki samu Lada, ga qananun kayan ki nan, jiya nasiyo miki su, dakuma sauran kayaiyakin ki"

Kayan tajanyo tafara dubawa, kaya ne qananu masu nuna surar jikin mutum tace "Anty wannan kayan ai sunyi qananu dayawa kuma....."

"to 'yar qauye, Karki saka, ki ajiyesu adaki, wannan wayar dayake yawan danne danne aciki,daya hadu da wata inta liqe masa shikkenan, idan kika masa magana saide kiji Yana cewa ya ina lissafi kina dawo dani baya?"


"a a wallahi....Allah idan ya kula wata sainayi fishi dashi"

Ishraqa ta kalleta, tana ihu batason Asim amma kuma Sai kishin sa take, to bazata qara magana ba, tsakanin mata da miji Sai Allah, tunda tace fishi ba tasan me zatayi masa ba, su suka sani

Tashi tayi tace "to nikam natafi gidana, amma Dan Allah inga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login