Showing 36001 words to 36278 words out of 36278 words

Chapter 13 - Zan Fasa Kwai Part 1 Complete by Hadiza Bara'u Gidan Iko.txt

idon shi
Wai don ya talauce ne lubabatu ke son kece rigar mutuncin shi ne kokuwa akwai abinda yayi Mata Wanda ya fusata ta har take mishi wannan dibar albarkar? Ganin idan yace zai biye Mata Kan batun to rayuka ne kawai zasu baci sai ya fito daga dakin nata hakki dai da take magana nata ya Bata tunda ya sanar da ita


Yana Duke Yana faman wankin kayan su Mubarak ummita ta shigo da sauri ta aje takardun ta
"Abba da Ranar Nan kake wanki? To kawo na karasa maka
Ta fada tana kwabe hijabinta
Yayi murmushi
"Jeki huta kici abinci ummita ai na kusa karasa wa

Bayan ta nutsune ya ke sanar da ita
"Ummita an sake zuwa da kokon barar neman AUREN ki Ni Kuma nayi alkawarin ba Zan taba matsa Miki Akan aure ba sai Wanda yayi Miki don haka Yaya kike gani?
Ta dukar da kanta kasa
"Abba na baka zabi duk Wanda ka bincika kaga tarbiyar shi da dabi un shi sunyi maka Wallahi zanyi biyayya duk mijin da ka zaba min Zan karbe shi don nasan ba zaka taba cutar Dani ba .


Yayi murmushi
"Allah yayi Miki albarka ummita idan har hakane abinda Kika fada to na yarda da tarbiyar Anwar Kuma zai zamo Miki miji abin alfahari don haka na yaba dashi da tarbiyar shi Amma shima zaizo kuga juna shima idan Kinga bai kwanta Miki ba ki sanar Dani kinji ko? Ta amsa da to Abba .....


Lubabatu dake tsaye kansu ta maganta
"Kar fa kayi kokarin tabbatar da wanna maganar abdulkarim don na rantse maka da Allah ba Zan taba Bari ka kafa jari hujja da diyata ba don ba Zan Bari ta Rayu cikin Rashin yanci ba...................

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login