Showing 24001 words to 27000 words out of 34231 words

Chapter 9 - MURMUSHIN AJALI Complete Hausa Novels by Aisha Wakili.doc

18 Sep 2025

455

yasake cafko hannun salma yana murzawa yana dariya '''
Da karfi yajanyota tafad'a jikinsa yashiga shinshinarta kamar wani tsohon zaki daya shekara baici abinci va""""





*muje xuwa 'ana tare*???a
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*

*ga dukkan masoyana na kwarai bana bogi va''nayi matukar farinciki da addu'o'enku agareni''alhmdlillah 'dama ance farat d'aya cuta ke shigar mutm amma sauki sai ahankali''ngd kwarai da addu'arku gareni akan samun lfyta '''masu cewa sundena karanta littafina ko aljannah za'a basu ,wannan damuwarku ce ni banroki kowa yakaranta va dama''inkinga zaki Iya ki karanta inbaki iyawa fyn' duniyar da fad'i Dama wasu nasonka wasu kuma suna k'inka ne ita duniyar gudanawa take harda zantsaya 6ata lokaci na wurin kushe kushe? Masoyana wad'anda suka damu dani da halin danake ciki 'ngd maku Allah yasaka maku da mafificin alkhairinsa'' nasan kuna sona koda littafi ko babu 'danhaka aryuwa idan Allah natare dakai sannan masoyanka na kwarai ma suna tare dakai 'toh bakada damuwa ''kamar yadda banida shi ayanzu ''fatan alkhairi ga dukkan masoyana aduk Inda suke*

*dedicated to friend bee kalbi Miemie*


Page2(???6(???

Miemie nashiga cikin gdn tashiga kwallawa baabaa Laure kira'' a tsorace baba Laure tafito tana tambayar Miemie ko lfy''cikin haki.irin na Wanda yagaji da gudu Miemie tace baa_baa muntari ne yakama salma a soro'''''. Salati baabaa Laure tasaki 'ba shiri tayi hanyar soron aguje '''

Baabaa asabe take d'aki itama tafito aguje tamarawa baabaa Laure baya'''

Asoron baabaa Laure ta comma muntari duk ya cukuikuye salma sai kokarin rabata da hijabin jikinta yakeyi''' ihu baabaa Laure tayi taje tana kokawar k'wato salma a hannunsa '''' azuciye yajuyo yana duban baabaa Laure ''' ganin batada niyyar sakin shi 'yasa shi sa d'ayan hannunsa yabugeta dashi''' aiko saiga baabaa Laure tai luuu a k'asa tafadi '' ga dukkan alamu suma tayi''''
Daidai lokacin baabaa asabe na k'arasowa ''tana ganin halin da baabaa Laure keciki gakuma salma da muntari ke kokawar rabawa da suturar jikinta'''''

Nan fah baabaa asabe tarud'e ''tashiga maganganu''' tana kaii jama'u ina kukene wai jama'u kufito mana 'kuzo kuyi ceton rayuka'''''' da Sauri muntari yajuyo kanta yana 'Jan salma da hannu d'aya sannan yana matsowa kusa da baabaa asabe',yana nunata da yatsa'''''

Baabaa asabe ko ganin yadda muntari ya dumfaro ta kamar kumurci yasata fara matsawa tana cewa 'kai muntari tsaya kaji mana '' karka ta6ani Dan annabi ''ka tsaya nawuce '' ganin bashida niyyar saurarenta ''yasa tafara kokarin ficewa daga soron'' aiko tasa kafa Zata ruga kenan ya cafko wuyanta'''

Shaketa yayi yana muzarai'''''''baabaa asabe koh ido waje sai kakarin mutuwa take ''tana had'a hannuwanta biyu alamar rok'o''''''' ga fitsari datakeyi sbd azabar matsar datasha''''

Shiko muntari sai muzarai yakeyi'''''' ihun salma ne yasa shi sassautawa baabaa asabe shakar da yaimata ' yajuyo yana kallon salma yana murmushi'''''.


Baba'kabiru ne yashigo shida tsoho zasu shigo cikin gdn ''ganin abinda ke faruwa yasasu dakatawa suna salati '' da Sauri baba kabiru yaje yadamko hannun muntari yana kokawar kwace baabaa asabe '''''shiko muntari ganin ba salma ce za'a kwace va yasashi Sauri sakin baabaa asabe '' saigata a k'asa faf''''''''
Nan baba kabiru yashiga kokawar kwace salma 'saidai abin yafi karfinsa domin koh muntari ko gezau da hannunsa baiyi va 'balle asa ran zaisaki salma''''

Baba kabiru yadubi tsoho yace baba saifa kasa hannu Dan wlh ban Iya 6an6arota ni kad'ai'''''. Tsoho koh ganin asheme masa mata gasu duk akwance yasa shi cewa inazuwa innemo maza kabiru wannan aikin bana mutm biyu bane''??C0??C0


Nan yafita nemo maza'''''' baabaa asabe koh dake kwance sai numfarfashi takeyi ''ganin tsoho yafita saita kara rud'ewa 'tamike tana kokawar gudu sbd ganin yadda muntari ke zabga mata uban harara'''''
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*

*sister minal sak'onki ya isko ni har cikin gdna' kuma nagani naji dad'i kwarai nasan ke masoyiya ce ta kwarai'' ngd da k'auna inasonki irin sosai d'in nan 'insha Allah zaku rik'a jina akai akai''ana tare*???a


*dedicated to friend bee kalbi Miemie*


Page2(???7(???

Kallonta sultan yayi yace Dan Allah kibarshi basai najiva ''cikin dariya tace dole kasani domin zai amfaneka anan gaba'''''

Dubanta sultan yayi yace naji 'amma gsky banida bukatan dukkan wani Abu dazaisa ashiga hakkin Dan Adam 'idan kikayi la'akari acikin jirgin nan bamu kadai Neva''' sannan Manson Allah s.a.w yayi hani da shiga haqqin Dan Adam'''''

Gyada kai tayi alamar gamsuwa ''tace shikenan sultan'insha Allahu bayan kwana biyu zandawo na sanar maka wannan sirri domin zai matukar amfanarka''''

Toh sultan yace ''sannan yamik'e xuwa toilet ''''koda yafito daga toilet d'in yanemi wannan maryam d'in baiganta va'' cikeda fargaba yadawo yazauna yana tunanin wannan al'amarin kamar a mafarki''""""



Tsoho nafita 'yahango wasu samari su uku zaune akan falalin kofar gdn ''ya fitosu yayi da hannu alamar suzo ''cikin hanzari suka taso '''tsoho yace kubiyo ni''''

Cikin soro sukabi tsoho''' suna shiga suka hango muntari damke da salma ga baba kabiru sai kokawar kwatota yake 'ga kuma baabaa asabe zaune ta takure gefe guda''inda baabaa laure ke sheme a sume''. Nan tsoho yace yaran su taimaka su kwato salma a hannun muntari'''

Nan suka shiga kokawa da muntari dakyar da sud'in goshi suka kar6o salma a hannun muntari amma ko sunsha naushi da duka'''''

Ana kar'6ota taruga cikin gd dagudu tana kuka '''yayinda suka rirrike muntari sai kokawar kwacewa yakeyi'''

Nan wad'an nan samarin da baba kabiru suka kinkimi muntari zuwa gdnsu'' yayinda tsoho yanufi matansa''''' duban baabaa asabe yayi yace ohh asabe sannu tsaya insamo ruwa a yayyafawa Laure kozata farfad'o ''Dan ga dukkan alamu ba k'aramin bugu tasha va' ' baabaa asabe binshi tai da kallo yamike zai shige gdn saiga Miemie hannunta d'auke da ruwa tana xuwa''' tsoho yace yauwa mairo yimaza ki kawo kar wani abun yafaru''


Dariya Miemie tayi tace kaii tsoho amma fah baabaa Laure taji maza''' dak'uwa tsoho yaimata sannan yakar6i kofin ruwan ''' yana xuwa yashiga yayyafawa baabaa Laure'' agigice ta farfad'o tana cewa kuxo'kuxo muntari zai kasheni ''saikuma ta mike tashige gd aguje''''

Miemie ko dake tsaye ba abinda takeyi banda dariya ''''tsoho Yakama hannun baabaa asabe tamike sukayo cikin gdn''''

A tsakar gdn suka iske baabaa Laure zaune tana shafa wuyanta ''Inda muntari yabuge ta'''' karasawa kusa da ita Miemie tayi 'tasa hannu ta danna Inda baabaa Lauren ke ta6awa''',a firgice baabaa Laure tafara ihu tana cewa wayyo yadawo 'Ku taimaka''

Dariyar da Miemie tafashe dashi yasata juyowa ganin Miemie ce yasata yin tsaki tana cewa ubanki mahmuda kikaiwa yaka 'shegiya me kama da mayu kawai''''''


Baabaa asabe kam baki ba magana saidai ta kalleka da ido '' sbd azabar shakar datasha 'yasa ko juyawa da wuyarta bata Iya yi'''


Tsoho dai zama yayi yai shiru yana tunanin wani irin abune ke damun muntari haka ''Kodai shaye shayen da ake cewa yanayi gsky ne''kodai harya fara ta6a Mashi kwakwalwa ne? Kallon baabaa Laure yayi sannan yadubi Miemie yace tashiga d'aki takirawo Mashi salma ''''

Koda salma tazo'' idonta ya kumbura sbd tsananin kuka''' tsoho ya kalleta yace salma kiyi shiru kidena kuka ' kukan bashida amfani'''' so nake na tambayeki ko akwai wani Abu tsakaninki da muntari ne Wanda mu bamu sani va '' dahar yasa shi yake neman keta haddinki?

Cikin kuka salma tace wlh tsoho ni babu kome tsakaninmu'' asalima dah ko gaisuwa baya shiga tsakaninmu ''amma saigashi bansan dalili va yazo yana ketamin alfarma'''''' nan tasake 6arkewa da kuka''''''


Tsoho yace yishiru salma karki damu insha Allahu daga yau yatsaya'''''


Suna nan zaune''suka jiyo hayaniya a soron'' danhaka tsoho yamike zaifita' saiga habu d'an baba kabiru yashigo da gudu',yana haki ''tsoho yadubeshi yace kai habu lfyrka klw kake wannan gudun'''?

Cikin gajiya yace tsoho dama yaya muntari ne ya kufce a hannun su baba gashinan shigowa gdn nan waishi dole abarshi yazo yaga salman shi '' ynxu haka suna soro baba yakasa rikeshi shi kad'ai'''''

Habu nagama kai aya salma 'baabaa Laure 'baabaa asabe ko wacce tamike a 360 sukayi cikin d'aki suka saka sakata suka kulle 6am '''''''''''tsoho najuyowa yaga babu baabaa asabe ba Laure ba salma''''.

Dagashi sai Miemie sai habu'''' itako Miemie tana gefe ba abinda takeyi banda dariya ''''''' tsoho shima a tsorace yaita maza 'yariko hannun habu yana cewa habu zomuje mugani''' habu yace a'ah tsoho sakeni kar yaya muntari yahad'a dani Dan wlh baba ma ba karamin naushi yakesha agunshi va''''

A hautsine tsoho yaji cikinsa ya mur'da 'yadubi habu yace toh kai ba d'an uwanka bane baraka tsaya kataimaka masa va? Habu yace ai shiyasa Nazo kiranka domin babana bare Iya rikeshi shikadai va' ' kaxo kasa masa hannu'''''''''

Wani wahalallen miyau tsoho yahad'e sannan yace da habu sutafi'''


Suna shiga soron suka hango baba kabiru manne da bango'' sunata kokawa da muntari'''

Da Sauri tsoho yafice a soron ''yafita nemo mutanin dazasu sake taimaka wa'''yana fita baba kabiru na kiransa'' amma saicewa yayi kayya kabiru kad'an dakata na nemo maza 'domin ni ba iyawa zanyiva''' harma gwamma a??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????sabe da Laure akaina ''???i ??C0??C0??C0









*Ana tare*???a
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*


*dedicated to friend bee kalbi Miemie*


Page2(???8(???

Tsoho na fita yai kici6us da mahaifin muntari shida abokinsa sundawo daga unguwa kenan''' cikin hanzari sukaxo suna gaida tsoho bai amsa va illah gyada kai da yayi yace su biyo shi''' ba musu suka Mara masa baya''

A soro suka hango baba kabiru da muntari sai kokawa akeyi'' nan da nan suka isa suka rirrike muntari ''' tsoho yace yauwa kui maza Ku kaishi gd sannan kusaka mari Ku daureshi 'daurin talala zakui masa 'domin kuka sake kukai d'auri sako Sako wlh kuncewa zaiyi 'karshenta idan ya kunce kasheni zaiyi Dan na lura da irin hararar dayake yimin'''' barin wannan yaron akunce ba karamin bala'i bane agareni '''''

Nan su uku suka rirrike shi suka fita dashi xuwa gdn su''yayinda tsoho yashige cikin gd yana numfarfashi''''

Yana xuwa ysahiga buga kof'ar dasuka rufe 'cikin rawar murya baabaa Laure tace waye 'tsoho yace Laure kubud'e nine''' nan suka bud'e',zama a kasa tsoho yayi yana dubansu duk su ukun'''

Yace wato Ku ynxu da mutuwa ne dasai kubarni namutu kenan koh? duk sukai shiru''yace wato kunfi k'aunar ranku akaina kenan''lallai nayarda da bahaushe dayace so sone amma sonkai yafi''':
Juyawa yayi ga salma yace wato hardake danake son cetowa shine kika gudu kika barni koh? Toh ai shikenan 'banda ma Allah yasa nid'in jarumi ne aida bahaka ba'' yakamata kurinka koyi da jarumta irin nawa'''

Baabaa Laure tace kaii malam na tabbata sbd bai damk'o ka bane kaji irin azabar da mukaji shiyasa zakace haka Amma Allah yasa wataran cika dakai kaji abinda mukaji'''''
Cikin Sauri tsoho yace ba ameen va bakinki yasari d'anyen kashi 'kujimin mata da mugun alkaba'e''''

Miemie na gefe tana jinsu aiko ta tintsire da dariya tana cewa ohh ohh ohh 'gsky ameen baabaa Laure naga style d'in Ku saura na tsoho ne bangani va'' Allah yakar6i addu'arki wlh''''

A harzuke tsoho yamike yana cewa au mairo kema kinbiyewa Lauren kenan? Dariya tayi tace tab ni asuwa? Kawai inadai yine sbd karta ji haushi'''' to wai ma idan muntari ya dam'ke kar yazakayi?

Cikin jin haushi tsoho yace saidai ya dam'ki ubanki bani ba''kujimin ja'irar yarinya zaki tasani gaba da muggan al'kaba'iru'',??C0??C0??C0


Mikewa Miemie tayi tayi hanyar sashin inna amarya tana cewa yihakuri tsoho bani nakar zomon ba rataya aka bani'''''





Karfe uku da Rabi nadare jirginsu sultan yadira a kasar Egypt '''dayake garine ba irin kowanne va'' tamkar rana haka garin yake ''hasken fitilu takoina 'bazaka ta6a sanin dare ne lokacin va'' sannan mafiya akasarin mutanin garin duk suna waje kowa na harkokin gabanshi'''

Hamdala sultan yayi gameda godewa Allah daya kawosu lfy''' yana nan tsaye yana tunanin mutumin da abbansu yace zaixo yadauke sa yaji andafasa ta baya 'da Sauri yajuyo yana kallon Wanda yadafa shi''' ganin bak'in fata ne irinsa 'yasashi murmushi'''

Mutumin yace sultan barkanka da zuwa k'asar Egypt"""gyada kai sultan yayi alamar amsawa''' nan suka sa kai xuwa gdn mutumin''''

Bayan sun isa wanka sultan yayi yarama sallolin da ake binsa sannan aka awo masa abinci ''baiwani ci dayawa va '''ya kwanta cikin minti biyar bacci yadaukesa""



Cikin kwanciyar hankali yake baccin sa' sbd sanyin AC dake ratsa dukkan sassan jikinsa''

Cikin barcin yafara jin 'ana cewa yah sultan nayi farin ciki da saukarka lfy''ynxu hankalina zai kwanta'' kayi barcinka cikin kwanciyar hnkli ' ina tare dakai'' su mommah da abba suna kewarka ,,,sai anjima""*"

Firgigit yabud'e ido domin jiyayi maganar kamar a kunnensa akeyi''', waigawa yashiga yi yana Neman ta enda maganar ke fitowa amma baiji kome kuma va''''''''

Ahankali yafurta nima ina kewar mommah na da abbana ' harma dake my lil sister'''




Kui hkr da wannan akwai gajiya atare dani 'baran iya typing dayawa va' so sorry ' naji dad'i da yabon da wannan littafi yake samu daga gareku ngd ''





*Ana tare*???a
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*


*dedicated to friend bee kalbi Miemie*


Page2(???9(???

Tsoho da dukkan iyalansa ne zazzaue a farfajiyar gdn sa' inda suke tattauna batu akan muntari'' Mahmud mahaifin Miemie yace nidai a nawa tunanin kamar muntari nada ta6uwar hankali domin wannan abin da yakeyi baiyi kama Dana mai hankali va'' abinda zaifi a shawarce ad'aukesa akaishi asibiti ayi bincike agano abinda ke damun kwakwalwarsa''''

Shiru wurin yayi kowa da abinda yake ayyanawa a zuciyarsa'

Tsoho ya jinjina kai yace mahmuda bank'i ta takava amma ni sai nake ganin kamar wannan al'amarin bana asibiti bane'' nafi zaton rauhanai ne''''

Mahmud yace a'ah baba mugwada kaishi asibitin agani'idan baiyi va saimu dawo a jaraba na gida '''da wannan shawarar aka watse akan gobe za'a kai muntari asibitin murtala ''

Haka ko akayi'' washe gari da safe Mahmud da baba kabiru suka shirya aka dauki muntari zuwa asibitin murtala'''inda dakyar ya amince yashiga motar domin ya tu6ure sai cewa yake shi lfyrsa klw ba abinda ke damunsa shi lfyrsa klw''''

Koda suka isa likitoci sun duk'ufa akanshi wurin yin bincike 'har kusan awa hudu suna binciken kwakwalwarsa 'saidai su basuga wani Abu dake damun kwakwalwar muntarin ba''''

Nan suka fito '''sukaiwa Mahmud da baba kabiru bayanin suba suga kome dake damun kwakwalwar muntarin va'' nan dai suka baro asibitin jiki asake''''

Akan hanyarsu ta dawowa ne muntari yadubi Mahmud yace baba wlh ba abinda ke damuna lfyta klw''' harararshi Mahmud yayi yace lfyrka klw amma kake son ka kashe mutani koh? Ido waje muntari yace kisa kuma baba? Wlh ko k'uda banason kashewa balle mutm'', Mahmud yace to meyasa kakeso kaciwa salma mutunci da kullum saika cakumeta kanaso kai mata fyade?
Cikin fargaba muntari yace wlh baba ni baruwa na akanme zanwa k'anwata haka ? Kaii Allah yatsare ni da aikata irin wannan mummunan aikin'''
Bansan meyasa va 'sai naga a rirriko ni ankawo ni gd and'aureni komeyasa haka baba?

Kallon kwayar idon shi Mahmud yayi domin ya yatabbatar ba rainin wayau muntari zaimasa ba''' saidia ganin yadda idanun muntarin suka kad'a xuwa jah alamar yanason yin kuka ya tabbatarwa da Mahmud da gskyr abinda muntari yake fada'''

Cikin sanyin jiki Mahmud yadubi baba kabiru 'yace toh wannan wani irin sarkakkiyar al'amari ne? Kodai gskyr tsoho ne dayace akwai rauhanai aciki?

Baba kabiru ya jinjina kai yace toh Allah ne masani ynxu dai saimun koma sannan musan abinda za'ayi domin wannan Abu ba karamin damuwa bane'''''


Da haka suka karaso gd 'nan sukaiwa tsoho bayanin kome ''tsoho ya jinjina kai yace dama nafada maku wannan al'amarin ba kawai bane ''amma kubar kome a hannuna zuwa nan da sati biyu idan malam sadi yadawo zaiduba al'amarin'''

Da haka suka yanke shawara Inda ba'a barin muntari yafita ko nan da can'''




*EGYPT* sultan zaune yana duba wasu litattafan addu'o'e ''dawowar shi daga skull kenan yahau duba littafin''' baki daya hankakinsa yayi nisa cikin abinda yakeyi'

Jiyayi anturo kof'ar dakin ''zubawa kofar ido yayi yaga ne shigowa''' wani matashi ne yashigo bare wuce sa'anshi va''' binsa da kallo sultan yayi harya samu wuri yazauna""

Yadubi sultan yana yimasa sallama nan sultan yamika masa hannu sukai musabiha ''bayan nan wannan matashin yacewa sultan shi d'an makarantarsu ne kuma yaga Crs d'insu d'aya da sultan danhaka yazo domin su kulla abota ''nan ya shaidawa sultan cewa sunan shi ameer nan dai sultan ya amince da ameer Inda suka zauna suja cigaba da yin nazari akan littafin da sultan d'in ke karantawa'''


Abota maikarfi yashiga tsakanin sultan da ameer Inda cikin sati biyu suka saba''duk Inda zakaga sultan ameer natare dashi'' ko lectures suke d'auka tare suke zama ''nan fah suka zamantoh kamar yan'uwa na jini''

Idan iyayen ameer suka kirashi haka zasui tafira yana basu labarin sultan ''nan fah yan'uwan ameer suka saba da sultan awaya duk lokacin dazasu kira sai sunyi magana da sultan'' hakama a fannin iyayen sultan duk sadda hafsa da Mahmud zasu kira sai sunyi magana da ameer'' hakan yasa shakuwarsu ta sake ninkuwa ''kullum sultan saiya bawa ameer labarin k'anwarsa Miemie da irin rigimarta 'haka ameer zaitayin dariya ,,yace toh waini inatake shiga kodai makarantar kwana takene ? Naga inmuna waya da mommah da abba bana jinta saidai najisu kubra,,,

Dariya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login