Showing 3001 words to 6000 words out of 34231 words

Chapter 2 - MURMUSHIN AJALI Complete Hausa Novels by Aisha Wakili.doc

18 Sep 2025

449

??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0 MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*

*dedicated to friend bee kalbi* *Miemie*


Page4(???

Miemie nashigewa daki'''''hafsa tadubi sultan' baki bude tace sultan waya koyawa Miemie karatu haka ko Kaine?

Cikin tsoro sultan yace a'ah mommah wlh bani bane'kinsan dai ko'a gd bata yarda tazauna naimata lesson balle harna koya mata karatu'' amma nifah mommah wlh Miemie taban tsoro''


Cikin fargaba hafsa tace bakai kadaiva sultan harnima a tsorace nake'' yarinyar nan al'amarinta abun dubawa ne''''



****cikin dare hafsa bayan alh yadawo hafsa take fada masa abinda Miemie tayi. 'dariya yayi yace kaji yar'baiwa''' hafsa tace alh wani irin baiwa ne haka?

Yace waike hafsa mamaki kike da ikon Allah koja dashi??? Girgiza kai tayi alamar a'ah sannan tace shikenan alh abar maganar''''''


Suna nan zaune kawai sai ganin Miemie sukayi a tsakiyarsu 'zaune tana kokarin kwanciya a kafar alh''''''hafsa cikin tsoro tace ke Miemie yaushe kika fito?

Harara tadakawa hafsa tace ynxu mana ''waike mommah meyasa komai saikinyi magana akai ne ?

Alh yace atoh my Miemie tambayar min ita kota Shiga aikin jarida ne'''''':

6ata rai Miemie tayi tace Allah mommah kidena shiga hurumin daba naki va''dankar wataran asamu akasi''''''

Hafsa ko shiru tayi domin baki daya Miemie takoma bata tsoro''''

Alh yace my Miemie wai mommanki tace daxun kinyi karatu waya koya maki? Cikin wani irin yanayi tace MAH,,,,,,,,,,,batakai ga karasawa va tai shiru'''''


Alh yace meye mah'''' batare data dubeshi ba tace bakomi 'cikin Sauri tamike tabar falon'''' hafsa ko bin bayanta tai da kallo'''''




??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\
*Washe gari* Miemie zaune cikin class din'su malamin su na English na teaching nasu'''''' itadai Miemie hankalinta duk baya tare dashi tana zaune ita kadai tana wasa tana magana ita kadai """"""


Malamin yaga bata tare dashi danhaka'' yakira sunanta ke Miemie mekikeyi ina teaching kina wasa?

Ko kallonsa batai va tacigava da abinda takeyi'' ganin tashare shi yasa shi karasawa Inda take''yasake magana kallonshi tai saikuma tai tsaki '''

Aiko yana daga hannunsa ya watsa mata bulalar dake hannunsa''''' wani irin ihu tasaki dayasa yaran class din tsorata::: harshi kanshi malamin'''

Tsayawa yayi yana kallonta'''' amma ga mamakinsa maimakon yaga hawaye afuskarta sbd dagajin ihun datayi bulalar tashige ta '' amma saiyaga sa6anin haka''' domin koh yana kallon kwayar idonta babu ko digon hawaye''


Saidai farin idonta yajuye Yakoma ruwan ganye''

Kafarta tasaka ta takashi dakarfi ''' zafin dayaji yasa shi dago kansa yana kallon fuskarta 'sai gani yayi tayi murmushi daya bayyana wasu hakora masu kama da zarto acikin bakinta''
.hakoran sai kyalli sukeyi"""


Atsorace yaja da baya '''yana duban cikin idonta'''' gani yayi taci gaba da yin murmushin''''


Cikin Sauri yafita yabar class din::::: Miemie ko dukar dakanta kas tayi ''tana wasu irin surkullen magana'''"""""


Koda aka tashi bayan takoma gd'' a waje ta tadda sultan cikin murna takarasa kusa dashi tace ya sultan nadawo'' hannunta Yakama yace kindawo lfy ya skull?

Tace lfy lau''' muje kaga class work dina nacinye duka''''

Suna shiga falo tashiga fiddo littafinta 'tamikawa sultan ''yana dubawa yaga gashi dai class work din koshi bare Iya solving nashi va ''bare kuma Miemie '''

Cikin zare ido yace ke dadina dake kinfiya karya 'ta ena zaki Iya solving wannan ? Cikin jin haushi tafisge littafin tace wlh dakaina nayi kuma kaje skull din katambaya'

Kai ba' abinda ka iya sai karyata mutani 'wlh kar kiyayeni''''''' cikin bude baki sultan yace eye ni din ne zankiyaye ki?

Kai tagyada masa alamar eh''cikin sauri yamike yana binta 'taruga dagudu tana cewa dillah kadena bina karkasa MAH,, bata karasava yacafkota yace 'karnasa me?


Tace bakomi ''yace karya kikeyi saikin fada'''' tace toh sakeni infada maka'' yana sakinta taruga cikin dakinta dagudu ta banke kofar'''


Dariya sultan yayi yace Miemie Allah yashirya ki'''




Washe gari da safe bayan sungama yin breakfast ne alh yana shirin fita wayarshi tai kara ''yakara a kunnensa '''

Bayan sungaisa dame kiran ne daddy yai salati yana cewa Allah yajikan musulmi''''


Caraf Miemie tamike tarike hannun alh tana cewa abba'' Mr Luke ne yamutu halan?

Da mamaki alh yadubeta yace ya akai kika sani Miemie''': ?

Komawa tayi tazauna tace sbd jiya baida lfy kuma yarike kansa yana cewa zaimutu'ashe gsky ne'''''''''


Hafsa ce tabige mata baki tana cewa waike yaushe zakiy hankali kullum girma kike amma babu hankali'''''''


Fuuu ta tashi tashige dakinta ta banko kofa'''

Tana shiga tajingina jikin kofa tana wani irin dariya me tsoratarwa''''

Nan da nan idonta yajuye xuwa baki gaba dai Baka ganin farin cikin sai bakin'''


Kwanciya tai agado tana wani irin busa medadi''nan da nan labulen dakinta yafara dagawa'' komai na cikin dakin yafara rawa''''


Nan take tamike tafara juyawa tana rangaji kamar macijiya'''''


Takai kusan awa daya tana wannan rawar kamin ''taji kamar ana bugun kofarta'' ta tsagaita da rawar sannan ta tsayar da idonta waje daya''nan take kayan dakin dasuma suke rawa kowanne yakoma mazauninsa''


Sannan taikas dakanta tana dagowa idonta yadawo normal'''


Zuwa tai tabude kofar ganin mommnta a kofar yasata cewa mommah '''hafsa tace barakije skull bane?

Miemie tace ai yau ba skull Mr Luke yamutu'''
.
Cikin mamaki hafsa tace ya akai kika sani?

Miemie tace MAH,,,,,,.,....saikuma tai shiru'''hafsa tace MAH me?


Miemie tace toh ai naga shi malami ne nd duk malamin daya mutu ba'ayin karatu ranar daya mutu'''




Hafsa tace hmm Miemie Allah yagayara'' tajuya tafita'':


Dariya Miemie tafashe dashi sannan tace mah ,,,,,,,,saikuna tafara bin bagon dakin tana ta6awa tana dariya***
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0 MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*

*dedicated to friend bee kalbi* *Miemie*



Page5(???

Haka taita bin bagon tana dariya''''''
Sultan yazo gittawa ta dakin yajiyo dariya danhaka ya dan dakata yanason sanin dariyar me takeyi'""""

Jiyayi tana cewa su ya sultan mekake son ji daka tsaya agun ?

Cikin zare ido ???isultan yajuya da Sauri yabar wurin kirjinsa sai bugawa yake ''''azuciyarsa cewa yake ya akai tasan yatsaya akofar?


Komawa yayi falo yazauna kusa da mommahnsu '''yace mommah amma Miemie batada lafiya koh?

Kallonshi hafsa tayi tace meka gani'''''''zaiyi magana yaji 6am abakinsa kamar ansaka masa gum anrufe''''' yayi iya kokarinsa yayi magana amma yakasa '''

Tashi yayi yabar falon zuwa dakinsa'''' yana shiga yabude bakinsa ''cikin ikon Allah saiga magana na fitowa''' da Sauri yafito falon yana cewa mommah wlh Miemie akwai'''

Shiru yayi sbd sake rike bakinsa da akai''''' cikin tsananin damuwa da mamaki yakoma cikin dakinsa''''still yana shiga yafara magana ''''_

Yasake fitowa'''still bakin yasake rufewa'''zama yayi yana kallon mommanhsu ::yanayi mata kwatance da hannu''' amma Sam bata fahimci meyake fadava''''

Saice take sultan yau kurma kuma ka koma''''''
Hannunsa duk biyu yasa yai tagumi'''_ yana kallonta'""""


Suna nan zaune Miemie tafito tace su yah sultan iyayen gulma""" meyafaru kai tagumi''''?

Hafsa tace kaiiii Miemie meyasa bakida kunya ne sultan din ne iyayen gulma? Kibari yatashi jikinki zaigaya maki'''


Ido sultan yabita dashi''''''' sallamar dasukaji ne yasa su juyawa ga kofar shigowa""""" sa'adatu ce tashigo itada Aysha sai nazira dake bayanta''''

Dagudu Miemie taje tanai mata oyoyo''' tana cewa gwaggo sannu daxuwa wlg naji dadin xuwanki '''''' sa'adatu tace toh mekika ajemin?

Miemie tace binki zanyi unguwar dazaki'''' fuskar sa'adatu da mamaki tace waya fada maki unguwa zantafi''''''

Sultan dake zaune tashiga juya hannunsa alamar a tambayeta pls'''''


Harara tawatsa Mashi sannan tace kwalliyar dakikai bata xuwa nan gdn kadai bane''' dariya sa'adatu tayi tace kin canka daidai''''''

Gdn budurwar baban Aysha zantafi'''' mahaifinta bashida lfy zanje na gaida shi'''''

Miemie tace wlh gwaggo ba enda zakije lafiyarsa klw'' mugayen mutani ne ''wani tuggun suka hada maki kina xuwa kika fada shikenan'''''


Cikin mamaki da tsoro hafsa tace ke uban waye yafada maki haka? Kinga kullum inayi maki fada amma bakiji koh?


Dariya sa'adatu tayi tace rabuda ita ya'ya hafsa kinsan halin Miemie da shiririta' ga yarinta kuma''''
Ni barin tafi nadawo '''nan tamike takama hanyar fita hafsa naimata saita dawo'''


Tana fita Miemie tabi bayanta ''a bakin gate Miemie ta tsaya tace gwaggo muddin kika sake kika taka gdnsu razina toh gawarki za'a fiddo aciki''''''


Dasauri sa'adatu tajuya tana kallon Miemie''''' sannan tace Miemie rayuwa da mutuwa duk ta Allah ce karki damu''''kinji ya'ta nariga nayiwa baban Aysha alkawarin zantafi bareji dadiva idan bantafi va'''


Sannan kidena irin wannan maganar kar adora maki wata daurarriya'''''


Tana gama fadar haka tasakai tafice"""""""


Dagudu Miemie takoma cikin gd tana xuwa dakinta tafada tarufo kofar''''' kwanciya tayi tajuye idonta'''''


Babu haske ko kadan aciki sai baki''''''




Kusan minti 40da fitar sa'adatu aka kira hafsa ana fada mata sa'adatu sunyi accident kan hanyarta tazuwa unguwa''''


Cikin tashin hankali hafsa ta tambayi Inda take'' nan aka fada mata tana chemist ana dressing ciwon dataji a hannu'' dake Allah ya takaita bataji rauni sosai va'''''"""ajiyar zuciya hafsa tayi jin cewa ba abinda yasamu sa'adatu na tashin hankali''''


Miemie ko tana cikin dakinta''' bata fitova' saida taji muryar mahaifinta sannan tafito taimasa oyoyo:::

Yace my Miemie lfy naga banganki falo zaune va'''' gayada kai tayi tace eh lfy abba kasan mommah da ya sultan sun tsaneni shiyasa nake zama a daki nikadai''

Cikin mamaki hafsa tace mudin ne muka tsaneki?

Batare data kallesu ba tace eh''abba kadaine me sona"""


Hafa tace yayi kyau''''
Nan alh yace sutashi dukkansu suje sudubo sa'adatu'''

Nan suka fito suka shiga mota alh da sultan agaba Miemie da mommanhsu abaya''''::

Suna xuwa gdn Miemie ta 6alle murfin motar taruga cikin gdn dagudu '''a falo taga sa'adatu zaune tana cin abinci'''''


Sa'adatu na ganinta tace a'ah Miemie kedawa kikazo''' karasowa tai kusa daita tace nidasu abbanmu ne''''_ gwaggo nagodewa Allah dakikai hatsarin nan wlh'::::


Cikin tsoro da razana sa'adatu tace Miemie mekika ce? Rausayar dakai tayi tace bkomi'''


Amma kisani ina kaunarki gwaggota'''' sa'adatu ma tace nima ina kaunarki ya'ta gudan jinita''' kwanciya Miemie tayi akan cinyarta tana cewa ynxu fah gwaggo da ankaiki koh''''


Sa'adatu tace anakini ena?

Zatai magana su alh suka shigo'''.

Nan sukaga sa'adatu sukai mata Allah yakiyaye gaba''''''


Koda zasu wuce''miemie tadubi sa'adatu tace gwaggo gobe zakiji sakon mutuwar wani'"""""


Sa'adatu cikin tsoro tajanyota gefe tace waike Miemie lfyrki klw kuwa?

Dariya Miemie takamayi tace lfyta klw gwaggota '' sai nan gaba zaki gane menake nufi'''





??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\washe gari Miemie ta tafi skull'"""Acikin class yaran class din sai jimamin mutuwar Mr Luke sukeyi''' Miemie kam ko'a jikinta''' sai wasarta takeyi""""""i


Suna tasowa tashigo gd taga ba mommanhta ''_tadubi sultan tace yah sultan ina mommah ta tafi?

Yace bata nan taraka gwaggo sa'adatu gdn rasuwa''''_cikin ko en kula Miemie tace toh Allah yajikan musulman kwarai'''''


Sultan yace ameen '''__kinsan waye yarasu ne dabaki tambaya va"'" girgiza masa kai tayi alamar a'ah yace toh baban budurwar baban Aysha ne da gwaggo zataje gaisarwa jiya tai hatsari'''''''



Ta6e baki Miemie tayi tace yayi kyau '""ai anrage mugun iri"""""


Sultan yace wani irin mugun iri kuma?

Bata amsashi va tashige dakinta tana cewa banason yawan tambaya pl??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????s""".





Bayan shekara biyu '''lokacin Miemie tana jss 2 yayinda sultan ke SS2 """
Amma shi sultan Borden skull yake ita kuma Miemie tana day"""""""

A lokacinne kuma mommanhsu Allah ya azurta ta da samun ciki'' sunyi murna matuka'' lallai Allah maikyauta da karine''''' Miemie shekarunta shadaya daya aduniya saiynxu Allah yasake bata ciki'''

Alh mahmud kam bakinsa baya rufuwa sbd tsabar farin ciki''''


Miemie ma taita murna wai itama zata samu wacce zata rinka bawa gwale2 kamar yadda sultan kebata'''

Hafsa kance mata dayake ke harynxu bakiy hankali ba ai'''


Sultan dayazo Hutu yaga cikin mommahnsu yatsufa ''yace kaii mommah ko twin's zaki Haifa mana ne?

Dariya hafsa tayi tace toh gani nan dai sultan Allah kadai yabarwa kansa SANI""


Tsagal Miemie ta tsoma baki tace yah sultan wannan cikin ba twin's bane yan'3 ne ''''''''

Cikin jin haushi sultan yace ai kinji ke sai ana maganar masu hankali saiki tsomo bakinki''' ko anfara maganar hankali saiki kawo soki burutsu'''
Mtwe yarinya saikace mayya ''''''


Mikewa Miemie tayi cikin fushi tace yah sultan'''yana juyowa da nufin kallonta kawai sai gani yayi'''''' idonta yajuye izuwa baki '''cikin Sauri yakauda kanshi zaiyi magana yaji bakinsa arufe''''''


Isowa kusada shi tayi tana dariya tace yah sultan'''matsoraci kawai'''
Hafsa kam tana can hankalinta naga kallon datakeyi batasan wainar da ake toyawa ba''


Sultan nason yin ihu amma babu hali'' sbd hannunta data dafashi dashi jiyayi kamar da allura tadafa shi'''' wani irin radadi yakeji a kafadarshi''


Cikin Sauri yake kokarwar sauke hannunta a saman kafadarshi''' amma saiji yayi kamar yarike shocking ne daya kama hannunta''''

Da Sauri yaja da hannunsa'' idanunsa sunkada'' sunyi jah''' yana dubanta 'itakuma sai sai dariya take Mara sauti''' tana juya masa ido
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0 MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*

*dedicated to friend bee kalbi* *Miemie*


Page6(???

*there is a secret behind every success 'believe me 'd secret behind my success is respecting elders*???i


Cikin hawaye sultan yasauke hannunsa kas yanayi mata nuni da pls tasake shi''''' ahankali tasauke hannunta akafadarsa ''tana wani irin dariya''' hafsa dake kallo tace Miemie kinfara koh''''''''

Ko kamin mommah tajuyo Miemie tabar wurin tashige dakinta'""""

Sultan koh yana zaune radadin rikon datai masa yasa shi hawaye'''''hafsa na juyowa taga yana hawaye tace a'ah sultan meya sameka?

Murmushin karfin hali yayi yace bkomi mommah kawai haka naji idona na yaji kamar ansakan hannu aciki'''''''
Cikin tausaya hafsa tace Shiga dakina a gaban mirrow zakaga eye drop kadauka kasa 'saika kwanta''''


Mikewa yayi zuwa dakin zaije dauko eye drop din 'yana cikin tafiya yaji anriko hannunsa da karfi'''' juyowa yayi da Sauri Dan ganin waye saidai baiga kowa va''''

Dagudu yashige dakin mommansu yadau eye drop din yafito''''''''

A falon ya tadda Miemie tafito tana ganinshi ta kwashe da dariya''"'''tana cewa kaji maza'''su yah sultan mazan jiya''''

Ko kallonta baiyi va ,yazauna yana shirin diga eye drop din a idonsa'''''' cikin kakkausar murya tace yah sultan karka diga ''wlh kana sawa zaka sawa kanka matsala domin zaka Iya makancewa '''''

Dasauri yadakata da digawa yana kallonta girgiza masa kai tayi alamar eh''''' hafsa tajuyo tace kai sultan inzaka sa'kasa inko zakabi na wannan shirmamiyar yarinyar ne kaika SANI'''''

Shikam sultan yariga yarude 'danhaka ya kalli Miemie yaga sai dariya takeyi"""" kara matsawa kusa da ita yayi yace Miemie dagasake kike idan nasa zan makance?

Kai tagyada masa alamar eh'''''''rufe robar yayi yace shikenan nafasa baransa va''''''

Cikin tsananin dariya tace huh su yah sultan ba'aso arasa ido''''''

Tsaki yayi yace dillah tafican banza muguwa kawai''''. Yana gama fadar haka yatashi yabar wurin''''''




??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\
Ranar asabar da safe hafsa ta tashi da ciwon nakuda''''' cikin ikon Allah itakadai keta fama da abinta'bata fadawa alh ba harya fita zuwa aiki''

Sultan kuma yatafi gdn gwaggo sa'adatu ,,,dakyar ma yasamu yafita sbd Miemie ta takurawa rayuwarsa''' cewa tayi wai bai isa yafita va 'dole yajirata sutafi tare'
.shikuma yace wlh saidai yafasa xuwa amma bareje daita koena va''''

Da sidin goshi yasamu yatsere mata''''


Haka hafsa tai ta fama da nakuda'harkusan awa hudu ''nan fah Abu yafara cin karfinta'' kira tashiga kwalawa Miemie tazo takirawo mata Iya me aikinsu''''

Miemie na shigowa '''taga halin da hafsa take ciki '''tace mommah bara nabaki ruwa kisha zaki haihu ke kadai ''''da Sauri tafita adakin saigata tadawo da Kofi ahannu cikeda ruwa'''

Mikawa hafsa tayi amma ina hafsa sai girgiza mata kai takeyi alamar barata sha va'''''

Karasowa kusa da ita tayi tace mommah kisha ko saudaya ne kinji'''''' ahankali takafa mata kofin abakinta'' nan hafsa tafara sha saidata shanye tas sannan Miemie tamike tana dariya' tayi kofar fita tana cewa kannena kufito lfy''''''


Duk da azabar da hafsa keji saidata juyo takalli Miemie''''

Tana rufe kofar wani irin nishi nazuwar ma hafsa''' cikin hukuncin ubangiji ' saiga da'yafito yana candara ihu''''' kamin takai ga sauke numfashi wani sabon numfashin yafito''''

Nan wani Dan' yakara fadowa '''take kuma wata tasake biyowa baya'''

Wani irin nauyayar ajiyar zuciya hafsa tasaki saitai luuu tafadi a sume''''''

Miemie ko na bakin kofa tsaye'''tanajin kukan jarirai ta kwashe da dariya sannan tafice dagudu xuwa sashin iya''

Tana xuwa tace Iya mommah tace kizo ta haihu'''cikin mamaki iya tace yaushe? Miemie tace ynxu kidai zo da sauri Dan kamar ta suma nake gani''''

Iya tace ohh ni ynxu Miemie Shiga kikai tahaihu agabanki? Miemie cikin tsiwa tace haka nafada maki ne kome?

Kedai kiy Sauri kije kiganta '''''''suna xuwa iya tahango hafsa kwance a sume'' ga jarirai su uku sai cancara kuka sukeyi'''

Iya duk ta rude 'Tarawa wazata fara tallafawa'''' nan tanufi hafsa''' tashiga watsa mata ruwa''' sannan tanufi jariran ta nadosu cikin zani"""


Hafsa na farfadowa iya tai hamdala '' nan tashiga gyara jariran ''saidata kammala sannan tafara gyara hafsa daketa famar ajiyar zuciya"""""


Hafsa tadubi Iya tace iya sai ankira likita fah sbd inaji kamar nayi kari""""""" iya tace a'ah basai ankira likita va '''ruwan zafi bai bar komeva '':'''' aidole kiyi kari ya'ya uku ajere aiba wasa bane"""



""""""""""""""""""Cikin Sauri dagudu Miemie ta isa gidan gwaggo sa'adatu tana shiga falon tafara kwalawa sultan kira'''

Yah sultan yah sultan'''' yana kwance yana barci yaji ana kwada masa kira kamar amafarki ''firgigita yatashi' jin muryarta ne yasa shi kara tsorata''

Cikin sauri yatashi yazauna ''tana karasowa cikin falon tafada masa ajiki tana hoh ya sultan bana fada maka va? Aidama nace maka mommah yan'3 zata Haifa kuma gashi nan '''

Tureta sultan yayi daga jikinsa yace toh mahaukaciya ubanwa yafada maki mommah tahaihu kodai haukarki ce tamotsa'''


Hade rai tayi takafeshi da ido tace nice mahaukaciyar koh?

Wlh zakaga aikin hauka ganin idonka''''''

Juyawa tayi 'cikin kakkausad murya tace yah sultan'''caraf saigashi gabanta durkushe yana cewa yi hkr my Lil sis wasa nake maki aikinfi karfin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login