Showing 6001 words to 9000 words out of 34231 words

Chapter 3 - MURMUSHIN AJALI Complete Hausa Novels by Aisha Wakili.doc

18 Sep 2025

453

mahaukaciya ''''
Kedin me hankali ce da tunani''''


Wani irin tsawa tadaka Mashi' dayasa shi hayewa saman kujerar daya sauko batare daya saniva'''''''

Saikuma tajuya tana kallonshi tana dariya'''

Kamo hannunsa tayi''shikuma sai none hannun yakeyi cos bayason tasake rikeshi '''danji yake kamar da ruwan wuta take rikeshi'''''''

Duk nokewar dayakeyi' saida tai nasarara riko hannunsa ''tace yah sultan dagaske nake wlh mommah tahaihu'''kuma yan'uku tahaifa''

Cikin farinciki mehade da azaba yace yaushe? Tace ynxu''' iba gwaggo nafada mata?

Cikin Sauri yace tana daki tana barci yisauri kitaso ta mutafi'''''


Tana sakinshi''' Yakama hannun data rike masa yana kwallah ''''yace Allah ya isa wlh'''''


Dariya tayi tace waikai ya sultan nikakewa Allah ya isa? Nifah kanwarka ce'''
Tsaki yayi yace keni dillah ki matsamin muguwa kawai'''


Dariya tayi sannan tashige dakin gwaggo sa'adatu ''tana shigewa sultan yamike sadaf sadaf da takalmansa a hannu yarugo ajuje yafita yabar gidan'''''''


Ahanyarsa takomawa gida sai tunane tunane 'yakeyi ganeda Miemie '''''shidai yasan wannan abubuwan datakeyi ba kawai bane amma komadai menene zaiyi bincike akai''''''
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0 MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*

>??? *EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*>???
*E.W.F*

*a through friend is a companion'''tnx aishan umma u so wonderful*

*dedicated to friend bee kalbi* *Miemie*


Page7(???
Sultan nashiga gd ya tadda mommansu kwance ga jarirai ne agabanta harguda uku'''cikin murna yakarasa yace momma ashe dagaske ne ?

Dariya taimasa tace waya fada maka'''yace waccen mahaukaciyar ce'''''''hafsa tai dariya tace harta kai gdn gwaggo sa'a? Cikin ta6e baki yace eh'''

Yadau jaririyar ta macen yana kallonta yarinyar kyakkyawa daita''''amma batako kama yatsar miemie a kyau va''''

Hafsa tace ina kabarota?yace wlh can gdn gwaggo nabarta 'gudu mata ma nayi''

Hafsa tace aiko ynxu zaka ganta''''' yace ai ina ganin tareda gwaggo zasuzo'''''''

Suna nan zaune alh yashigo afujajan'''''ganin hafsa da sultan zaune ga jarirai kwance yasa shi yin turus'''''

Yadubi hafsa yace yaushe kika haihu? Cikin dariya hafsa tace dashi dazun'''

Cikeda mamaki yazauna yadau jariri daya yana kallonshi yace kuma duk wadan nan ukun kika Haifa?

Sultan ne ya amshe da cewa abba kana mamaki ne? Ai ikon Allah ne:::,jinjina kai alh yayi yace tabbas ba'a mamaki da ikon Allah'''

Allah ubangiji yaraya manasu yasa cikon muslunci ne'''''duk suka amsa da amin ::sannan yaimasu huduba akunne::::

Yadubi sultan yace ina mutuniyar taka tashige?

Jin sallama yasasu juyowa ''''Miemie ce itada gwaggo sa'adatu '''tana ganin abbansu taruga dagudu tana cewa lah abba kadawo'''

Ya amsa da eh nadawo Miemie ashe kinsamu kanne har uku'''' dariyar data saba'''tashiga yi'' kamin tace aidama abba nafadawa ya sultan yan'uku mommah zata Haifa yaki yard amma ynzu gashi nan yagani''''


Sultan da tunda tashigo yai gum da bakinsa ko kallonta baiyi va'' yadago kansa yace Malama ba fadarki bane yasa tahaifesu ikon Allah ne"""

Harara tadaka masa sannan tace dama nima aibance ekona ba''' amma kasani nafadi daidai '''

Tsaki yayi yace toh kiyta fada mana ke kika sani 'mayya kawai'''':

Cikin fushi tamike tace abba kaga kacewa yah sultan yadena cemin mayya'':: alh yadubi sultan yace kadena tunda bataso':':::


Sunkui dakai sultan yayi''''
Tashi tayi ahankali takarasa kusa dashi'' baima lura da ita va'' tazauna gefensa''' tadaga hannunta tadora saman kafadarshi'

Ihu yasaki yana cewa wayyo zata kasheni''''''

Dasauri tajanye hannunta su abba suka dubeshi sukace sultan wazata kashe ka"""""''


Cikin in ina yabude baki zaiyi magana saiji yayi kamar ana buge masa baki'''''

Shiru yayi yana kallonsu alh da mommansu'''''' itako Miemie ta nutsu saikace ba ita ba'''''

Gwaggo sa'adatu tace kaii sultan kodai bakada lfy ne? Girgia mata kai yayi alamar a'ah''::


Miemie dake zaune gefe daya ta taso tana cewa yah sultan zomuje ka kwanta koh barcin ne bai isheka va'''''

Tana kokawar rike masa hannu yana fisgewa''' hafsa tadubeta tace ki kyaleshi mana dole ne?

Buga kafa tafarayi tana cewa ai wlh saiyaje yakwanta 'barci ne bai ishe shi va''''''' nan tashiga Jan hannunsa yana fisgewa yanason yin magana amma yakasa''''

Haka dai hartai galaba akansa''',tana jansa yana binta 'nd azabar dayakeji ahannunsa ne yasa yaci gaba d binta'''''

Suna barin falon tasakar Mashi hannun tana dariya''''' shikuma yashiga murza hannun sbd zafin dayake masa"""

Yabude baki yanasob gwada magana saigashi sarai maganarsa tafito''''

Kallonta yayi yace wlh ki kiyayi ranar dazanyi maki shegen duka a gdn nan''' ba kinga ina kyaleki va 'shiyasa zakitamin iskancin da ranki keso va"" toh kici gaba ''''

Yana gama fadar haka yajuya zaiwuce '''tsawa tadaka Mashi sannan tajanyo shi baya'''

Idonta sunjuye xuwa baki tace yah sultan kadubeni dakyau wlh kanason nai mugun sa6a maka koh? Meyasa baraka yi shiru da bakinka va idan kaga Abu?

Kaida mommah halinku daya amma zanyi maganinku '''' kaficemin anan tunkan raina yagama 6aci nasa6a maka'''

Dagudu sultan yafito falon '''gwaggo sa'a tace lafiya kuwa ? Shiru yayi baice mata kala va''''

Domin shi ynxu al'amarin Miemie yafi girmar kwakwalwarshi'''''




??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\washe gari da misalin karfe goma na safe su bahba laure da bahba asabe sukaxo yin barka''''

Bayan aingaisa ne sukayiwa hafsa barka sannan suka kar6i yaran suna gani'' bahba asabe tace yauwa hafsa ynzu kikai haihuwa 'ga yara tubarkallah kowa yagansu yasan sunyi kama da iyayensu ne''' amma ba kamar waccen jar gwandan ba''mekama'' da almatsutsai'''


Bahba Laure tace wlh kuwa''''yarinya saikace jikar sarkin aljanu""""

Hafsa najinsu batace komeva''''''

Nan suka cigaba da maganganunsu""" harkusan karfe daya'''

Nan bahba asabe tamike da niyyar Shiga bayi tayi alwala''''

Tana shiga ta rufe kofar tafara alwala'''' tana idar da alwalan''' takama kofar bayin zata bude''' GAM taji kofar arufe ''nan tashi jijjigawa tana kokawar budewa"""

Amma Sam bai budu va'' kanta tasa ta karamin gurin dake bude akofar tana son ganin waye ya kulleta'''


Marin dataji a fuskarta ne yasata dagowa dasauri tana Neman Wanda ya mareta''''

Kamin tayi wata2 takarajin wani saukar marin'''' rike kuncinta tayi tana wayyo 'waye

Tas tas takeji ''afuskarta' hannu bibbiyu tasaka tarufe fuskarta tana ihu tana cewa wayyo kutaimaka min 'waye ke marina haka'' menai maku''' ina kike laure taho kitaimakeni wlh nayi gamo a bayin nan"""

???j???jWayyo ni asabe nashiga ukku nakawo kaina matattarar""""""''' batakai ga karasawa va taji bakinta yarike kamar ansaka mata gum aciki'''


Tayi tayi tai ihu amma takasa '''haka tashiga jijjiga kofar'''''''

Tanakan jijjigawa ne taji yabude Aida gudu tafito hannunta rikeda dankwalinta"""

Tana fitowa falon tadubi BAHBA Laure ''batare datai magana va''' tafice dagudu tai hanyar waje'''

Bahba laure da mommah suka bita da tambayar lafiya inazaki tafi'' amma ko kallonsu Bataiva '"tafice batare data dau hijabinta va''''


Sultan dake waje yana zaune 'yahangota zata fita daga gate din' yace bahba inazaki babu lullu6i ''

Bata dubeshi ba illa kokawa datakeyi da kofa yabudu''''

Cikin Sauri sultan yakaraso ya tsaya bakin kofar yana cewa '''bahba ba Inda zaki tafi fah'''''


Dago fuskarta tayi dasuka kumbura ga idonta sunyi jazur ''tace sultan Dan annabi kabuden kofar nan kamin akasheni a gdn nan''''


Sultan fuskarsa da tsananin tsoro yace bahba meya sameki afuska?

Jin muryar hafsa da bahba laure datayi ''ainan takara rudewa tana cewa kaii sultan inkanaiwa ubanka mahmuda kabuden kofar nan na tafi''''


Shiko ganin duk arude take yasashi saurin bude mata''''' aiko nan tasa kai tafice aguje babu koh waiwaya wa''''''


Su hafsa suna karasowa sukace sultan meyasa kabarta tafita''' cikin damuwa yace rokona tayi kuma na tambayeta meya sameta bata fadamin va''' saidai naga fuskarta akumbure'''
Kuma idanunta sunyi jah'''
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0 MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*

>??? *EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*>???
*E.W.F*

*dedicated to friend bee kalbi* *Miemie*


Page8(???

Hafsa cikin tsananin damuwa tace kome yasameta oho:''' bahba laure datai tsamo tsamo tace toh hafsa kinga bara nabi bayanta naga meke damunta'''''

Nan sultan yadauko mata hijabinta tabaza::: tafita'''',sultan yatare mata adaidaita tashiga'':::

Bayan ta tafine ''sun shigo gida hafsa tadubi sultan cikin damuwa tace ynxu kome yasameta oho'''''


Sultan yace Allah kadai yasan meyasa meta''''wayasani ma ko shower tabude ruwan zafi yazubo mata afuska shiyasa fuskar yakumbura'''''

Hafsa tace kai sultan bana tunanin haka saidai inwani abun daban ne''''::::ina Miemie take?

Sultan yace wlh banganta va maybe tana daki tana barci kinsanta da barci kamar kahsa'' bari nadubota'

Mikewa yayi yashige dakin Miemie ''''kwance yasameta ga dukkan alamu barci takeyi danhaka ''yatsaya yana kare mata'''''' afili yace my lil sister ina kaunarki sosai amma ke muguwa CE''''' waya sanima ko kece kikaiwa bahba asabe wani abun''''

Juyawa yayi zaifito saiji yayi tace haba yah sultan mekake tunanin xanwa bahba asabe?
Karinka yimin shaidar arziki mana yayana''''

Da Sauri yajuyo yace dama ba barci kikeyi va kenan''''' dariya tayi tace ynxu falkawata kenan naji abinda kace''''

Karasowa kusa daita'' yayi yazauna yana fuskantar ta' yace Miemie waime naimaki kike wahalar dani ne?

Cikin firgici tace yah sultan nikuma???i
Menai maka? Yace bakima san mekike yimin va kenan?

Cikin damuwa tace wlh bansani va fadamin wlh zanbaka hkr'""""cikin hassala yace lallaima wlh ke yar'rainin wayauce'''' waima tukun mommah bata fada maki saida nashekara bakwai aduniya kamin aka haifeki bane?


Da fuskar tausayi tace eyyh yah sultan meyayi zafi dazaka fadan bakar magana kuma?

Tsaki yayi yace hmm bakomi shikenan 'mance kawai'''



Koda bahba asabe ta isa gd a 360 tashige 6arayinta '''yara sai San daxuwa suke mata amma bata amsasu ba''',

Rashida dataxo tana shirin xuwa gdn barka ''ganin bahba asabe afujajam''nan tashiga tambayarta lfy?

Bahba asabe zama tayi sannan tadubi rashida tace ni naisa nai magana akasheni?

Cikin tsoro rashida tace bahba wazai kasheki? Cikin furxar da iska mezafi bahba asabe tace dubi fuskana ki gani''''

Afirgice rashida tace bahba ubanwa yaimaki wannan aika aikar?

Bahba asabe tace keni da Allah rufemin baki 'kofada maki nayi aiba iya ramamin zakiyi va''
Danhaka kirufemin baki kawai.


Tana rufe baki bahba laure nashigowa'''''' tadubi bahba asabe tace wai asabe lfyrki kuwa '? Kinfito afujajan kuma baki tsaya kinmana bayanin abinda kefaruwa dakeva?

Cikin guna''bahba asabe tace aidole kice haka da kece kikaji abinda naji wlh Allah kadai yasan yadda zakiyi ''Dan na tabbata dabaraki iya kawo kanki gd va''' amma ni ahaka nayi kokari nakawo kaina gida''


Saidai fah har abusa kaho bankara xuwa gdn mahmuda '''''''''
Bahba laure tadubeta tace sbd me? Bahba asabe tace komema'""nidai baran fadava balle nakara shiga wani halin kuma"""""

Bahba laure tace toh shikenan tunda baki fade ai saikiy shiru"""""



??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\
Haka akaci gaba da zaman jego har ranar suna tazago inda yara sukaci sunansu kamar haka''''khaleed''khamees'"sai kubra''''

Maijego tafito fes itada jariranta'''' gwanin sha'awa '''

Bahba asabe kam tace ko yankata za'ai barataje sunan va sannan tafadi dalili taki fada''' danhaka kowa yafita sabgarta '''''



***********bayan sati daya sultan Yakima skull 'Miemie ma tacigaba da tafiya skull ::hafsa kadai keragewa a gd sai iya me aiki ''ganin haka yasa mahmud yaiwa mahaifinsa magana akan bahba asabe koh bahba laure wata tazo tazauna da hafsa'''''

Sbd babu metaya ta' raino gashi yara har uku'''' koda malam bukar yafada masu bukatar mahmud tsalle bahba asabe tayi tace wlh saidai in gawata za'akai gdn amma badai naje nazauna a gdn mahmuda ba:::

Wai malam kasan azabar danasha a gdn nan kuwa?

Toh wlh ba Inda zani'''''''malam yace shikenan tunda kince haka '''laure ke kishirya kitafi ''''''cikin na'am da zancen bahba Laure tace toh malam"""

Bahba asabe tace hmm wlh laure da kafarki zaki gudo indai gidan mahmuda ne'''''' malam yace asabe banson shashanci tunda kince baki xuwa kibar mexuwa ta tafi''''''


Haka bahba laure tashirya ta tafi'''''aiko hafsa tayi murna sosai dazuwanta''''
Nan aka kaita dakin Miemie ''''
Koda Miemie tadawo daga skull ta tadda bahba laure kwance kan gadonta tana barci''''

Cikin mamaki tace toh meyakawo bahba laure dakina? Cikin nutsuwa tashiga tashinta''

Tana bahba laure tashi''' tana tashi taga Miemie tace a'ah yar'nema kindawo ne'''

Murguda mata baki Miemie tayi tace me tsohuwar nan meya kawoki dakina''''''

Bahba laure tace ubanki ne yakawoni shegiyar yarinya jaira kawai''''''

Dariya Miemie tayi tace haba kawalli daga xuwanki kuma zaki fara zagina menai maki'?

Bahba laure tace toh aike dince zaki kawon iya shege kawaine zaki ganni adakinki''' toh xuwa nai nazauna da uwarki harna tsawon wata shida """****

Ido Miemie taware???i sannan ta kyalkyace da dariya tace'bahba kedince zakiy wata shida awannan gdn?

Cikin isa bahba laure tace eh man''koban isa inji dadin da kukeji bane?

Miemie tace a'ah nibance va"* amma sainake gani kamar wata shida yamaki yawa ai''

Cike dajin haushi bahba laure tace keni banson surutu fice kibani wuri"""""



??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\
Bayan sati uku ''lokacin yara suncika wata daya su bahba laure jiki yamurje anyi fresh'' sai gani gani akewa mutani''''

Ranar suna zazzaune a falo suna kallo Miemie tamike tashige dakinta''',taturo kofar

Kwanciyq tayi akasan tiles fuskarta na kallon sama idanunta sunyi baki kirin'', tashiga birgima akan tiles din ' tana magana ''duk iya saka kunni danayi nakasa jin metake fadi'''


Nan da nan kayan cikin dakin suka fara rawa iska yashiga kadawa''', mikewa tayi tana rangaji''

Saikuma wani irin Sauti da aka saki ''tanajin sautin tashiga takawa ahankali tana juyawa''

Rufe idonta tayi tana mika hannunta ta window ""tana dariya"" nan naga tacigaba da juyawa tana wani irin murmushi 'dabanta ganin tayi irinshi va''sai saudaya dataiwa malaminsu daya mutual wato Mr Luke""""

Bahba laure jin Miemie shiru bata fitova 'yasata mikewa tana cewa hafsa 'kinga bars nabi abokiyar firata najita shiru''

dariya hafsa tayi tace'kenan bahba nibaki firar dani saida Miemie'' dariya tayi tace aitafi sani walwala ne"""

Tana gama fadar haka tawuce zuwa dakin """akofar taji kamar sautin kida natashi'' danhaka tadan dakata takara ji"""""""""
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0 MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*

>??? *EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*>???
*E.W.F*

*ni Aysha Wakili inabawa masoya littafaina hkr akan rashin jina kwana biyu'' ynxu nadawo zakuna jina akai akai ngd*


*dedicated to friend bee kalbi* *Miemie*


Page1(???0(???

Ihu sosai baabaa Laure keyi Wanda yatasar da Miemie daga barci'''''

Hafsa cikin barci takejin ihun mutm ''da Sauri tanufi dakin Mahmud ta taso shi'''suna fitowa falo suka iske baabaa Laure sai tsalle take tana ihu'''

Tana hangosu dagudu tanufesu 'tana cewa yauwa mahmuda gwamma dakuka fito 'wlh akwai damuwa a gdn nan'''

Kamo hannunta Mahmud yayi yana cewa meyafaru baabaa""" cikin rashin nutsuwa 'tace wlh motsamin jiki akace za'ayi sannan ni damuwata banma San ta ena za'afara motsawar va"""

Mahmud yace baabaa wani irin motsa jiki kuma? Kodai mafarki kikeyi''' bata amsa shiva'' tace wlh Mahmuda gdn nan naka akwai damuwa aciki:::: nikam bankara kwana dakin can sannan ban kwana cikin falo kawai kasauya mana daki''''''

Kallon hafsa mahmud yayi yace hafsa jeki hadawa baabaa shayi tasha kozata samu nustuwa'''''

Cikin hassala baabaa laure tace dayake ciwon yunwa ne yakamani yasa nake sambatu koh?

Wlh babu Wanda zaiyi barci a gdn nan yau inhar ba'asanja mana daki va''''
Gitgiza kai mahmud yayi yace toh muje nabude maku dakin sultan Ku kwanta xuwa safe sai a gyara maku wancan dayar dakin'''''

Nan suka mike xuwa dakin sultan bayan sunkwanta mahmud zasu fita''yasa hannu yakashe wutar dakin zaijanyo kofar kenan yaji anrike masa kafa'''''

Dasauri ya kunna wutar''ganin baabaa Laure durkushe hannunta rike da kafarshi yasa shi 'cewa lfy baabaa meya faru?

Harararshi tayi tace kace lfy man' 'bayan ka kashe wuta sannan zaka kullemu 'waiko sokake amotsan jikin ne?

Dariya yayi yace a'ah baabaa dama waiso nake kusamu natsuwa kui bacci mekyau shiyasa nakashe ''' gyada kai tayi tana cewa ko kuma narasa natsuwa ba''' haka kawai zaka janyomin bala'e da wannan Daren'''

Kawai katafi kabarmu da wutar akunne domin narika hango kome'''''''girgiza kai yayi yana dariya yace toh shikenan baabaa''

Nan yafito yanai mata saida safe amma ko tankashi bataiva 'sbd atsorace take'''''




??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\
Bayan wata biyu ''yara sunyi wayau sunyi bul bul dasu' lokacin watan baabaa laure uku a gdn'''

Kuma alokacin sultan yadawo hutu''' daga wannan hutun zai zana jarabawarsa ta SSCE '''' Inda Miemie kuma zata zana junior waec itama''

Duk ana zazzaune a falo' hafsa ,Miemie ,sultan,baabaa Laure 'sai yan'3 da aka kwantar dasu kan kujera'''


Sultan yadubi mommansu yace waini kuwa mommah ya akai naga Miemie tasauya kodai anyi mata allurar hankali ne?

Baabaa laure tace 'bawani allura 'kasan ita kazace kanji Da motsi''idan yamotsa mata shine take rashin kan gado'''

Cikin jin haushi Miemie tace kinga baabaa laure kifita idona fah'' kinma fara isata wlh''' kiyi ki koma gdnku wajen mijinki maifarin gemu '''

Baki bude baabaa laure tace eh lallai yar'nema wato dan kinga dan'uwanki yadawo shine zaki wulaknta ni koh?

Miemie tace bawani wulakanci 'kawai dai kitafi gdnku kema ni kin ishen'''

Cikin haushi 'baabaa laure tace toh baran koma va kuma zama a gdn nan ynxu nafara 'dan'ma kisani wlh sainai shekara a gdn nan '''


Kyalkyacewa da dariya Miemie tayi tace wai a ena din zakiy shekara?

A fusace baabaa Laure tace a ubanki zanyi'yar'banza kawai''


Miemie tace wlh dole kibar gdn nan cikin wannan satin ko kuma kifita kirinka yin shara da wanke wanke ''' baabaa laure tace toh naji uwata"""

Sultan yace Waike Miemie baraki rabu da baabaa bane""
Ta6e baki tayi tace kaidin ma aiba kyaleka tayiva' India baabaa laure CE''

Jinjina kai yayi yace toh ina ruwanki'' dariya tasakeyi sannan tace yana randa''

Baabaa laure tace 'yar'banzar yarinya kawai''


Bayan kwana biyu''' sultan kwance yana duba wani littafin addu'ah '' yana cikin dubawa Miemie ta shigo tace ya sultan dan'taso muje yawo mana''

Batare daya kalleta va'yace ina kikeso muje?

Cikin dariya tace muje zoo road so nake nai kallon namun daji''
Cikin gatse yace aike din'ma namar dajin ce'''

Dariya tayi tace wlh

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login