Showing 30001 words to 33000 words out of 34231 words

Chapter 11 - MURMUSHIN AJALI Complete Hausa Novels by Aisha Wakili.doc

18 Sep 2025

459

gudun damaukayi''
Ameer yace aikam 'mu hkr kawai mukoma dan nikam nagaji'
Haka suka juyo zuwa xuwa hostel kowannensu na haki"


*Nigeria* da safe bayan tagama aikinta tashirya itada yaranta suna jiran mahmud yafito domin xuwa family house ' hannu tasa tadau wayarta tana dubawa ganin misscall dayawa yasata mamakin yaushe ma aka kira 'tana dubawa taga sultan ne nd tunjiya yakira'' batare da 6ata lokaci ba tashiga kiransa'''

Ringing biyu yad'auka cikeda farin ciki yace mommah na ina kuka shiga keda abba tunjiya inata kiranku ba wanda yad'auka ' ajiyar zuciya tayi tace sultan bamu cikin hayyacinmu shiyasa bamu d'auka ba nd wayarma bata tare damu''
Cikin damu sultan yace meyafaru mommah meya fiddaku cikin hayyacinku????i.

Cikin damuwa hafsa tace wani babban al'amari ne yafaru jiya wanda yatada hankulan dukkan ahalin tsoho''' cikin k'aguwa sultan yace mommah menene wannan abun pls fad'amin'
Nan hafsa tabashi labarin kome tundaga farko har xuwa mutuwar muntari da 6atar gawarsa'''''dayake tunda suka fara wayar a handsfree yake ameer najin duk abinda ake fad'e ''''aiko yanajin mutuwar muntari da 6atar gawarsa dagudu yamik'e zaibar d'akin sultan yajanyo shi yadawo da baya ' yace wlh saikaji k'arshen labarin ' cikin rau rau da ido sultan yace pls kabarni nafita karnai mafarki ''
Ko kallonshi sultan baiyi va yaci gaba da tambayar mommansu ko'anga gawan ynxu '' tace ai hrynxu ba'a gansa va ynxu hakama gdn tsoho zamu tafi muji a ena aka tsaya''''
Nan sultan yace ok tafadawa abbansu zaikira shi anjima yad'au wayarshi'' nan ta amsa da toh sukai sallama''

Sultan na aje wayar suka k'urawa juna ido shida ameer 'kana ganin yadda ameer yayi xurum da ido kasan a tsorace yake' sultan yace kai farar kura ,munhadu da fatalwar muntari ne fah ''inko ba fatalwa bane to aljani ne''
Da sauri ameer yace kaii sultan yi shiru dan annabi nifah ynxu hatta d'akin nan tsoro yake bani ''''

Haka suka zauna jungum jungum ameer duk yabiyatakure 'sultan yadubeshi yace kaifa kafaya tsoro saikace wanda yahad'u da mugun abu' ameer yace tomenene inba mugun abu ba 'wlh dama ni tunda naga muntarin nan jikina yakasa aminta dashi ashe ko ba karamin abune atare dashi va''



Bayan fitowar mahmud hafsa tadube shi tafada masa sultan yakira nd yace zaikirasa anjima 'nan yace ok barima inda suka karasa gdn tsoho zaikira sultan d'in ''

Bayan isarsu gdn akai yan'gaishe gaishe dayiwa juna jaje ''nan mahmud yafita xuwa waje inda sauran yan'uwansa suke xaune'''. Bayan yazauna ya fiddo wayarsa yashiga kiran layin sultan ringing biyu sultan yad'aga'
Bayan sungaisa ne sultan yace abba idan kana kusa da mutani ne kad'an matsa kad'an sbd zamui wata magana dakai'

Nan mahmud yamike yakoma jikin motarshi yatsaya 'sannan yacewa sultan yana jinshi'''
Sultan yace abba mommah ke fad'amin wani lbr mekama da tatsuniya wai muntari yamutu kuma ba'aga gawarsa va?
Mahmud yace eh ba tatsuniya bace gskyr abinda yafaru kenan''' sultan yace amma abba kasan wani abu kuwa?
Mahmud yace a'ah saika fada '''sultan yace wlh tlh abba muna tare da muntari jiya yaxo wurina har bayan magriba muna tare'' cikin rashin fahimta mahmud yace wani mutarin kake magana akai waima?

Sultan yace muntarin mu wanda kukace yamutu 'cikin mamaki mahmud yace yaishe yaxo?sultan yace tunsafe yaxo guna lokacin zamu tafi lecture harmukayi sallama dashi akan zaitafi saidai kuma bayan dawowar mu daga skull saigashi yasake dawowa har bayan magrib muna tare dashi muna hira''''

Da sauri mahmud ya isa gun yan'uwanshi yasaka wayar a hands free '''sultan yacigaba da cewa ''harnace zanbashi sak'o yakawo wa miemie saiyace min wai ba gd zasu dawo ba daga nan wani kasar zasu sake nufa shida oganshi'''

Bauan naraka shi nadawo sai ameer yake cemin shifah baiyarda da wannan muntarin ba sbd tun sanda yashigo yazauna a dakin 'tagaban madubi ba'a ganinsa ''' nace da ameer banyarda va nan ameer yace muje munemo shi agani in karya yakeyi ' amma koda muka fita dagudu munyi nemansa bamu gansa va '''''''
Nayita kiran lambarku baku d'auka va'' saidaga baya mommah tad'auka shine take fad'amin batun rasuwar sa da 6atan gawar ' saidai banfad'a mata abinda ake ciki ba nace zankiraka'''

Ba mahmud da wayar ke hannunsa ba hatta da yan'uwanshi dake sauraren batun sultan saida cikin kowa yaduri ruwa bama kamar tsoho da kakeji sautin kukan da cikinsa yakeyi'''??C0

Cikin wata wahalalliyar murya mahmud yacewa sultan bari zankiraka '''nan yakashe wayar yana duban fuskar yan'uwansa '''cikin damuwa yace kunji wata sabuwa''

Tsoho yace wannan tafi gaban sabuwa saidai gagaruma '' shiru duk sukayi kamin babban yayansu baki dai' yace wannan al'amarin akwai sarkakiya acikinta ' inaga abinda zaifi dacewa sultan yaje yanemo inda yake da zama sannan musan abinyi''
Mahmud yace taena zainemo shi bayan ba fada masa inda ya sauka yayi va'

Tofah wannan wani irin cakwakiya ce haka ''





*Ana tare*???a
[01/11 6:49 pm] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha wakili
*Mrs ahmed*

*dedicated to friend bee kalbi Miemie*

Page3(???3(???

Haka sukaita tunane tunane daga karshe suka yanke shawarar barasu fad'awa kowa wannan al'amarin va harsai Allah yasa angano inda muntari yake''
Da wannan batu suka bar gdn tsoho saidai kowanne zuciyarsa da al'ajabi da tsoro bama kamar tsoho dako motsi yaji sai cikinsa ya murda azatonsa muntari ne ''

Acikin gd kuwa baabaa asabe ba abinda takeyi banda kuka tana cewa shikenan tarasa jikanta muntari inda baabaa laure keta faman rarrashinta da sauran mutani''



Tundaga ranar da sultan sukai waya da mahmud yaketa binciken inda zaigano muntari saidai hakan baisamu ba 'sbd duk inda yake tunanin ganinshi baisamu ba'' haka sukaita yawo shida ameer amma babu ko burbushin muntari'

Haka suka gaji suka hkr ''a nigeria kuwa kullum mahmud jiran kira na musamman yakeyi daga sultan ko Allah yasa andace sunganshi amma shiru kakeji''

Bayan sati hudu 'family na tsoho sunriga sun fidda rai da ganin muntari kuma sunriga sun tabbatar yamutu ' bakin cikinsu shine rashin ganin gawar tasa''
Kowa yaci gaba da harkokin gabansa kamar yadda aka saba'''





*bayan shekara biyu* abubuwa dayawa sun faru kadan daga ciki sune 'anyi auren salma itada kamal jikan baabaa asabe '''saikuma soyayya data 6ullo kai tsakanin mahmud mahaifin miemie dawat???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a bazawara makwabciyarsu mesuna baraka inda mahmud baki dai yamaida hankalinsa ga soyayyarta yadena kula da iyalansa kamar yadda yasaba adah can '' hafsa tashiga damuwa sosai inda duk tabi tarame domin mahmud yajuya mata baya itada ya'yanta''
Shi kawai burinsa yaga ya auri baraka yakawota gdn shi'''

A 6angaren baraka kuwa dama ba karamar shedaniya bace domin babu bokan dazai fito dabatasan shi va 'a kalla aurenta zaikai biyar dazarar tagama talauta mijin zata nemi yasaketa,inko yaki to karshenta saidai awayi gari aga gawarsa''
Wannan labarin da hafsa tasamu yasa tashiga matsanancin damuwa domin ta tabbatar mijinta yana cikin halin ha'ula'e ''

Ana cikin haka mahmud yaxo mata da labarin aurensa nan da sati biyu masu xuwa''hafsa ta girgiza matuka 'amma haka tadake tace Allah yanuna mana'' 6angaren inna amarya koda mahmud yaje mata da batun karin auren nasa batayi naam da zancen ba' amam dankar tashiga hakkinsa yasa taimasa addu'ah akan Allah yasa ayi a sa'a'''nan mahmud yashiga shiry shirye baji bagani' inda hafsa tadukufa da addu'ah ga ubangijinta tana neman agajinsa''


Miemie zaune itada baabaa laure suna fira gwanin birgewa kamin baabaa laure tadubeta tace oh ni miemie ashe zakiyi hankali ,da can fah yadda kikasan mahaukaciya haka kike amma gashi ynxu kindawo daidai koda yake shekaru bai bar komeva''' tsaki tayi tace nikuma cah nake zaki dena magana tunda kina gab da mutuwa amma harynxu kin kasa denawa wlh ki kiyayi ranar da walakiri zaimaki xuwan bazata''' tafi baabaa laure tazubawa miemie abaya tana cewa yar'banza saikisa yaxo d'in shegiya mai mugun alkba'e"" miemie koh ganin yadda baabaa laure ta birkice yasata kwashewa da dariya tana cewa su baabaa laure ba'ason maganar mutuwa''

Suna nan zauneTasi'u yashigo yanemi wuri yazauna yana duban miemie yace sister meya had'aki ne da k'awar taki 'dariya miemie tayi tace ai wannan matar batason zancen mutuwa shiyasa kaga muna fad'a
Yace to tunda bataso aisaiki rabu da ita' miemie tace wlh bare yuwuva dole ai zancen mutuwa ita datake gab da rami harma zatana wani Cewa batason zancen mutuwa, wlh sai anyi saidai tamutun''' naushi baabaa laure takai mata tana cewa saikizo ki kasheni shegiya me mugun abu kawai' keni wlh kizo ki koma gdn ubanki ni nagaji da zama dake wlh shegiya mekama da k'wak'wa '''

Dariya miemie tayi tace ai wlh ba inda zani zama daram dakam babu tafiya koena '''tasi'u yamike yana kallon miemie yace sister xomuje kirakani wani wuri ''batare data kalleshi va tace kaii yah tasi nifah banason yawan fita wlh'''caraf baabaa laure tace aiko shiyasa harynxu kika rasa meshin shina ki 'gaki dai kyakkyawa takarshe amma ba meso''kinyi kwantai'' tsaki miemie tayi tadau mayafi tana cewa kanki akeji 'yah tasi mutafi kaji''

Baabaa laure tace oho dai sai afkin iyayi amma ba masoyi 'nan da wasu watanni dazarar kingama jarabawa zamui sadaka dake kowa yahuta'''
Dariya miemie tayi tace haba saikace zamanin aurenki da tsoho da aka lankaya mashi ke '''
Mikewa baabaa laure tayi tabi bayan miemie dagudu tana cewa ubanki aka lankayawa shegiya kawai'''' tasi'u dai dariya yayi domin ganin dramar dramar tasu bame karewa bane'''






*Ana tare*???a???a
[03/11 8:29 pm] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha wakili
*Mrs ahmed*

*dedicated to friend bee kalbi Miemie*

Page3(???4(???

Bayan fitar tasi'u da miemie tsoho yashigo cikin gd'yasamu baabaa laure zaune kan tabarmar da miemie ta tashi 'shima zama yayi kusada ita 'yace laure ina mairo take? Bata nan taraka tasi'u cewar baabaa laure 'gyada kai tsoho yayi yace toh Allah yasa adace baabaa laure tace dame?
Tsoho ya gyara zama yace dama tasi'u ne yazomin dawani batu kan cewa shiyana son mairo a had'asu aure kamar yadda aka had'a kamal da salma''
Afirgice baabaa laure tadubi tsoho sannan tace tab saikace a film d'in hausa wai a had'a miemie da tasi'u kaima kasan bame yuwuwa bane sbd asabe ba yarda zatayi va' tsoho yace dake asaben itace megidan ko kuma itace yaran dabarata yarda ba '
Barikiji kije kisameta kifada mata domin ni nayanke shawarar had'asu daga sun amince da junansu toni Nawa fatan alkhairi ne danhaka kema kifad'i alkhairi ko kiy shiru'''
Nan yamike yafice yabarta zaune tana kwallawa baabaa asabe kira''koda fitowar baabaa asabe ta shaida mata abinda tsoho yace tsaki baabaa laure tayi tana cewa toh ayi mana can su suka sani tunda dai tasi'un ne yace yaji yagani ai shikenan 'sannan inbanda sakarci irin na tasi'u ina shi ina miemie yarinyar dabata da maraba da k'wara 'ni dan annabi kubarni naji da matsalata ,,nan takoma d'aki ,,



Miemie da tasi'u kan hanyarsu 'tajuyo tadube shi tace wai ya tasi ina zamuje ne naga sai lula tafiya mukeyi kamar zamu bar garin' murmushi yayi sannan yace aimun iso inda zamuje ma 'nan suka nemi gun wani dakali suka zauna ' tasi'u yadubi miemie yace sister dama fah bawani rakiya zakiy min ba ' sonake kawai kizo muyi wata magana dake'
Gyada kai tayi tace inajinka ya tasi ''gyaran murya yayi yace nasan dai kema auren salma da kamal yana baki sha'awa kamar yadda nima yake bani koh?
Kallonshi tayi kamin tace eh yana birgeni musamman yanda naga ya kamal yana kula da ita sosai ''murmushi yayi yace dama zaki bani dama nima nakula dake kamar yadda kamal ke kula da salma'' kallonshi tayi cikin rashin fahimta tace bangane mekake nufi va'
Murmushi yayi yace i mean kiyarda dani 'ahad'amu aure kamar yadda aka had'asu salma 'muma muzam haka''
Murmushi tayi tace kai ya tasi kodai dan kaji baabaa laure namin gori ne yasa kazomin da wannan maganar ? A'ah ko kadan hakan dana fada haka nakeso shiyasa cewar tasi'u''' miemie inaso ki amince dani wlh naimaki alkawarin zanbaki dukkan kulawa zan k'aunaceki fiye dakowani namiji sannan zanbaki dukkan farinciki'''

Shiru yabiyo bayan wasu mintuna''kamin miemie tad'ago idanunta tana kallon tasi'u dashima yatsareta da ido'' haka kawai taji itama tafarajin wani abu azuciyarta' murmushi tayi tace shikenan ya tasi kabani lokaci nayi tunani akan haka '' murmushi yayi yace Allah yasa tunanin yazamtoh me alkhairi'''haka suka juyo xuwa gd ''



Bayan sati daya 'bikin mahmud yagabato sai shirye shirye yakeyi' su baabaa asabe sai azar6a6i akeyi kan mahmud zaikarawa hafsa kishiya' miemie koh tunda taji labarin auren mahaifinta ta tada bala'en zata koma gdnsu 'baabaa laure tace aiko baki isaba 'sbd ubanki zaikara aure shiyasa zakice zaki koma gdnku da can danaita mitar ki koma aicewa kikayi baki koma saiynxu sbd kina bakin ciki da auren da zaiyi '''

Harararta miemie tayi tace keni dallah kimin shiru wani auren zanwa bakin ciki? Dama akwai alkhairi ne aciki shine zanyi bakin ciki 'amma wannan auren yadda kikasan bakar kunama za'a kawo gdn haka nake ganin wannan auren'' baki bude baabaa laure tace iye lallai yayi da uwarkice ai barakice bakar kunama va' murmushi miemie tayi tamike tana cewa aibaraki ganeva dayake kwakwalwarki tariga tajuye jira kawai kike amaki signing kitafi barzahu'''. Tana gama fadar haka tafice dagudu ' baabaa laure tace ubanki ne za'ai wa signing bani va ' shegiya kawai''




*kuyi hkr da wannan naso yafi haka Allah bainufa ba*



*Ana tare*???a
[14/11 12:26 pm] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha wakili
*Mrs ahmed*

*dedicated to friend bee kalbi Miemie*

Page3(???5(???

Rana bata k'arya saidai uwar d'iya taji kunya 'tabbas hkn danko gashi yau an d'aura auren mahmud tare da amaryarsa baraka ,dangi duk ancika a gdn sai gagijewa akeyi
Hafsa daketa faman zirga zirga ko kad'an afuskarta bata nuna damuwa ko wani kishi va faram faram takeyi da kowa'

Karfe takwas nadare yan kawo amarya suka iso inda dangin miji aka fito tarbarsu su baabaa asabe ne kan gaba ,baabaa laure ma ba'a barta abaya va ,bayan ankai masu abinci da abinsha nan aka gaggaisa sannan dangin ango suka fara watsewa ,nan baabaa asabe suka fito suma zasu tafi ,neman miemie baabaa laure tashiga yi waitaxo suwuce amma tarasa ganinta hakan yasa taiwa hafsa magana akan tanemo ta nan hafsa tacewa baabaa laure taduba dakinta tana ganin tana ciki,
Batare da 6ata lokaci va baabaa laure tayi d'akin tana shiga ta iske miemie kwance tai daidai bisa gadonta ga dukkan alamu bacci takeyi' duka baabaa laure tazuba mata tana cewa eh yar'nema kwanciya ma kikazo kikayi toh mike mutafi gd,
Murtsuke ido miemie tayi tadubi baabaa laure tace muje wani gdn? Baabaa laure tace gdn dakika fito 'murmushi miemie tayi tace banzuwa kiy tafiyarki yau gdn ubana zan kwana kuma babu wanda ya isa yahana ni inkuma da akwai inason ganinshi,baki bude baabaa laure tace eye toh koh ni na isa inhanaki danhaki tunkan narufe idona nabude kitashi mutafi,
Kallonta miemie tayi tace tunwuri gwara kitafi dan wlh inhar kika bari raina ya 6aci to tabbas kema saikin kwana a gdn nan ,
Haka kawai zakixo kidameni da masifa bakisan dalilin dayasa zan kwana ba amma duk kinbi kin isheni kitafiyarki abinki'

Baabaa laure tacs toh ran naki ya6aci d'in sannan baran bar d'akin nan ba batare dakeva' tsaki miemie tayi sannan tace kanki akeji ni dakika gani akwai aikin dazanyi cikin daren nan danhaka banason damuwa idan kingama surutan naki ki kwanta domin babuke babu xuwa gd'

Baki bud'e baabaa laure tace kujimin shegiyar yarinya wiatana da aiki cikin dare halan dai ke d'in kinshiga sikiri ne ko? Dariya miemie tayi tace oho ke kika sani dai tai kwanciyarta'
Mikewa baabaa laure tayi tana cewa to barin kira uwarki ai ita barakiy mata musu ba ,juyawa tayi zata fita saidai me tana murd'a k'ofar tajishi a kulle juyowa tayi da mamaki tana kallon miemie tace ke ubanwa yakulle k'ofar nan? Miemie ko kallonta bataiva saima gyara kwanciya datayi'
Haka taita surutu amma kanzil miemie bata ce ba illa barci ma data fara ,
Haka baabaa laure tashiga magiya da rok'on miemie akan tabude mata k'ofar tafita amma fir miemie tashare ta 'harta gaji tazauna bakin gadon tana antayawa miemie ashar amma ko kallo vata isheta va'

Awaje su baabaa asabe sunyi ta jiran baabaa laure amma shiru basu ganta ganin har karfe tara da rabi yayi yasa baabaa asabe tace sutafi idan baabaa lauren tafito tabiyo su'

Haka baabaa laure takaraci mitarta amma babu cigaba 'harta fara gyangyadi,miemie nabude ido taga sai gyangyadi baabaa laure keyi danhaka tai dariya tasa hannu tahankad'ata kan gadon :'




Bayan shigowar mahmud da abokansa guda biyu dasuka rakoshi d'akin amarya 'sun sayi baki sannan sukayi addu'ar samun zaman lfy da zuri'a day'yiba daga nan suka tafi ' nan mahmud yakirawo hafsa tazo ,bayan taimasa sannu da dawowa 'dubanta yayi yace toh hafsa ga yar'uwarki nan dan allah ina rok'on ki dakui zaman lfy banda tada tarzoma da husuma duk da dai nasan ba halinki bane amma kuma banida tabbas akan ko kin sanja sabon hali,
Shiru hafsa tayi tana ssuraren shi waisaikace ba mahmud ba wanda ko bak'ar magana adaha bata ta6a shiga tsakaninsu ba amma gashi ynxu ya takarkare yana gaya mata magana,

Ganin hafsa batace komeva yasa shi cewa toh kitashi kitafi saida safe, ba musu hafsa tamike zata fita ,amaryar ko ganin hafsan xata fita tai caraf tace inada magana hafsa bata juyova illa tsayawa datayi tana sauraren mezatace,
Nan tafara cewa ni inada doka dazansa maki duk ranar girkina ko sannu banyarda yahadaki da mijina ba sannan ban lamunci kishiga kitchen ba sai abinda nakawo nabaki zakiy amfani dashi keda ya'yanki inafata kina fahimta?

Murmushi hafsa tayi sannan tace naji amma tunda ba zamanki nakeyi va

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login