Showing 12001 words to 15000 words out of 34231 words

Chapter 5 - MURMUSHIN AJALI Complete Hausa Novels by Aisha Wakili.doc

18 Sep 2025

448

cirko cirko''''kallonsu tayi tace meyafaru kuka biyoni?

Mahmud yace baabaa jinine fah abakin ki'''''gyada kai tayi tace eh cizar ne''''

Jin ta ambaci cizar yasa suka saki ajiyar xuciya suka koma dining''' baabaa Laure bata sakeyin magana va harsuka kamallah''


Bayan alh mahmud yafita xuwa aiki ne''' duk suka baje a falo suna fira''

Baabaa Laure tamike tace ita barci takeji barata Iya surutu ba''''''danhaka tai shigewarta daki'''



Tana Shiga dakin tai kwanciyarta nan barci yadauketa''''''

Cikin barcin ne taji kamar tana sama''' danhaka tabude idonta da Sauri''''

Cikin zare ido take kallon Inda take'''
Gatadai akan gado amma gadon ba'a kasa yakeva yana sama''' sannan ga wukake akowani gefe''''


Kara ware idonta tayi ''''ganin tabbas ba mafarki takeyi va'' yasa tafara bude baki zata kira Miemie''''''

Tana cikin kiran Miemie 'Miemie amma ina saidai taji muryar tadawo mata''''

Hannu tasaka akai tana cewa 'wayyo ni laure nashiga ukku kodai mutuwa nayi''':

Juya bayanta tayi taga kyandir na kamawa da wuta and yana matsowa kusa da ita'' sannan ga wukaken suma sai karasowa kusa da ita sukeyi'''

Ihu tasaki tana cewa ynxu mutuwa nayi kome tunda gani a sama''' sannan ga wuka da wuta''' wayyo Allah kasa ba wuta zanshiga va'''

Wlh bana aikata mugun Aiki'''' Abu daya nata6a aikatawa shine hade kan da mukaiwa inna amarya ''amma baccin wannan bana aikata. Kome'''

Wayyo Allah ka gafartawa yar'mutan agalawa '''''sosai take kukan '''tana surutu''

Marin dataji ansaki afuskarta shiya dakatar da kukan da takeyi''''

Hannu tasa tarike kun'cinta tana hawaye tace wayyo ni Laure nashiga ukku wannan wani irin mari ne ''kai me hukunci Kaduba littafin aikina wlh ban cuci kowava ''karkaimin bahagon hukunci''''


Jitayi ana lilo da ita a gadon'' cikin ihu tace eyyh abarni haka wlh na wahala haka''''''



Can taji gadon na sauka da ita ahankali'''

Kallon kasa takeyi 'har gadon yakare sauka'''


Ajiyar zuciya tasaki tace wai Ashe ba mutuwar nayiva' mafarki ne'''


Saukar bulalar dataji abayanta yasata gantsarewa tana raba ido taga ta'ena,ake dukanta'''


Bata gama juyowa va tasake jin saukar wata bulalar ihu tayi tamike dagudu tafito falo ''iske sultan tayi shikadai yana kallo''


Dagudu takarasa kusa dashi tana kuka 'tana cewa sultan kaimin rai 'wayyo '''afirgice sultan yadago yana tambayarta baabaa lfy?

Tama kasa magana illah birgima datakeyi akasan tiles'''' tama bawa sultan dariya '''

Kallonta yayi yaga fuskarta sha6e sha6e da hawaye '''da Sauri yadagota yana cewa baabaa tashi''kifada min meke faruwa?

Yana dagata ta kalleshi tace sultan shiga daki kardaukon hijabi na', sultan yace mezakiy da hijabi?

Bata amsashi va''' illah ido data bishi dashi tana hawaye''''''' da Sauri yamike yashige Dan dauko mata hijabin'''


Yana shigewa ''baabaa Laure taci gaba da kakanta'''',tana juya baya tahango Abu kamar kwarangwal yana xuwa gareta''


Dasaurinta tamike tana cewa waii ni Laure nashiga ukku 'dama gdn nan da mutanin 6oye Ashe'''

Ganin kwarangwal d'in sai biyota yakeyi yasata fara gudu da sauri' tabude kofar falon tafita ' ''abakin gate megadi yafito yana tambayarta
Lfy ina zata?

Cikin kuka tace ilu inkanaiwa Allah kabuden kofar nan kamin akasheni wlh gdn nan rikakkun aljanu ke cikinsa''''''

Ilu najin haka 'dagudu yafito yabude mata kofar ''tafita :'tana Fita tafara gudu babu ko juyawa"""
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0 MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*

*dedicated to friend bee kalbi* *Miemie*


Page1(???4(???

Ilu narufe kofar shima yafada d'kinsa dagudu jin cewa rikakkun aljanu ne a gdn '''danhaka yarufe kofar shi yadauko qur'ani yazauna bak'in gado yafara karanto suratul jinn???i

Sultan ko kwallawa mommansu kira yashiga yi'''''' da Sauri tafito tana tambayar sultan ko lfy?

Cikin dariya yake fada mata abinda ake ciki'''''
Dagudu hafsa tashige daki tadauko mayafinta ''tadubi sultan tace ka kula da yaran''nan barin bi bayanta:::''


Tana fita ta tare adaidaita sahu' tashiga'taimasa kwatancen inda zaikaita'

Cikin 20minute suka isa''''''tana mika masa kud'insa tashige gdn da Sauri'''''' sashinsu baabaa Laure tanufa ''tana kutsa kanta tajiyo muryar baabaa Laure na cewa ''

Aini da gdn mahmuda sai a lahira ''haka kawai ankusa nakasa ni'''' baabaa asabe tace 'toh waike duk kinzo kin ishemu da sambatu baki fada mana abinda kefaruwa va''''

Kallonta baabaa laure tayi tace eh dashike ke lokacin da akai maki naki da kika dawo kinfada mana ne koh? So kike ni nafada inyaso bakina yajuye kenan'''''


Sallamar hafsa ce tadakatar dasu daga maganar dasukeyi'''''

Hafsa cikin rashin nutsuwa tadubi baabaa Laure tace baabaa saiji nayi sultan yace kinfita kinbar gdn'''' kowani abun mukai maki kika taho batare da mun saniva?

Inhar mun6ata maki Dan Allah kiy hkr''''' girgiza kai baabaa Laure tayi tace ai hafsa karyar mutm yazauna dake yace kin6ata masa saidai shi ya6ata maki''''' sbd ked'in me hkr ce'''

Abinda nakeso dake kisani shine' nibaran Iya fadin abinda yasa nagudo daga gdnku va''''amma zanbaki shawara kidage da addu'ah ''
Domin wata rana abinda yakoro ni zai bayyana kanshi'''''

Gyada kai hafsa tayi tace toh ngd baabaa ynxu zamu koma koh?

Cikin zare ido baabaa Laure tace a'ah nibaran komava 'kayana dai ki aiko sultan dashi'''"Dan inna koma Allah kadai yasan irin azabar dazan sha''''

Hafsa tace toh ynxu shikenan baabaa kindawo kenan? Gyada kai baabaa Laure tayi alamar eh''''

Hafsa tadubi baabaa asabe datai xugum tana jinsu'''''' hafsa tace toh baabaa asabe kozamu koma tarene sbd wlh bana iyawa da yaran nan nikadai''''


Cikin zabura baabaa asabe tace dawa d'in????i
Hafsa tace dake ''''''mikewa baabaa asabe tayi tace tab wlh baki nemi zaman lfy va'''" aini da gdnku sai a lahira '''sannan kitaimaka kiy shiru kar malam yaji wannan maganar domin wlh ko aurenmu zaimutu baran tafi gdnku va"""""


Jinhaka hafsa jikinta duk yasaki tamike jiki a sa'6ule tayi sashin inna amarya ''bayan sungaisa ne take sanar mata abinda kefaruwa ''' shiru inna tayi kamin daga bisani tadubi hafsa'''


Tace hafsa abinda nakeso dake shine kije kici gaba da kulawa da ya'yanki ''zanyiwa Mahmud magana yasama maki wata yar'aiki yarinya wacce zata Iya taimaka maki''''''

Haka hafsa ta amince da batun inna amarya badan ranta nasova'''' saidan ba yadda zatayi'''


Haka ta taso 'taiwa inna amarya sallama '''''''zuciyarta cike da tarin tambayoyi''' waimeyake Koran surikan nata a gdnta '''tarasa dalili 'sannan sukuma sun'ki su fadi dalilinsu''''''



??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\da daddare da Mahmud yadawo bai iske baabaa Laure va'' danhaka yafara tambayar hafsa '''karaf Miemie tace ''abba ai baabaa Laure ta tsufah a gdn tunbayan fitarka itama tabar gdn nan''


Baki bude Mahmud yace ina taje? Miemie tace gd takoma''''kallon hafsa yayi yanason Karin bayani'''
Amma koda suka hada ido da hafsa kau dakanta tayi daga kallon dayake mata''''


Bayan hafsa takwanta ne har bacci yafara daukarta Mahmud yashigo dakin'ta ''yazaunane bakin gado'' yana kiran sunanta'''


Ahankali tabude idanunta tana kallonshi''' yace hafsa xuwa nayi mui magana 'naga daxun bakison yin maganar gaban ya'yanki shiyasa nabari sai sunyi barci'''''''


Shin meyasa baabaa Laure takoma gd sannan meyasa baki kirawo ni kinfada min va?


Kwallah ne yacika icon hafsa ''tadubeshi Tace nima tambayar dana'kewa kaina kenan''' meyasa mey koreta amma harynxu amsar dayace bansamo va'''


Shiru Mahmud yayi'''kamin yafara lallashin ta '''yace haba hafsa kidena damun kanki ''meyuwuwa itad'ince tagaji da zama a gdn shiyasa ta tafi''

Hafsa tadubeshi tace idan hakane air fitar nutsuwa zatayi 'amma wannan fitar datayi Sak yadda baabaa asabe tafita '''a gsky ni al'amarin yafara bani tsoro'''


Mahmud yace pls hafsa karki juya wannan abun dawata manufah tadaban ''kiyi fatar hakan shine mafi alkhairi''''
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*


*dedicated to friend bee kalbi Miemie*


Page1(???5(???

Shiru hafsa tayi bata sake magana va''''''''ganin batada niyyar furta wani Abu 'yasa Mahmud mikewa yanai mata saida safe' ciki ciki ta amsa masa'''


Koda gari yawaye haka sukayi break fast babu walwala atare da hafsa''''
Bayan fitar Mahmud ne hafsa tadubi sultan tace '''sultan katashi kaje kadau kayan baabaa Laure ka kaimata gida'''''''


Cikin ladabi sultan ya amsa da toh''caraf Miemie tace mommah nima zanbishi' dama na kwana biyu banga tsoho me ran karfe va'''''

Jinjina kai hafsa tayi tace toh yanada kyau''' kishiga kitchen ki kar6o farfesun hantar da iya tayi ki kai masa 'kinsan shi da'son hanta''''''


Banyan sunyi wanka sun shirya''' sultan cikin Riga da wando yan"kanti kayan sun kar6i jikinsa sosai'' kana ganinshi kaga handsome guy ''domin yafara zama saurayi sosai''''''

Yayinda Miemie tashiryo cikin bakar jallabiya maidogon hannu ''ta yane mayafin akanta '''' wow masha Allah su Miemie ma anfara zama yan'mata '''

Tana fitowa falo sultan ya kalleta yai tsaki''' yana cewa dillah Malama koma kisaka hijabi kinwani daura karamin mayafi saikace wacce zata gasar nuna kwalliya""

Murguda masa baki tayi tana cewa kaidai bak'in ciki kakeyi Dan nafika kyau toh saidai kamutu'''''''

Dariya yayi sannan yace Allah yakiyaye kifini kyau aisai nai kuka''''dillah Malama wuce muje ''''

Hafsa dake zaune tana jinsu''tace toh inkunsan fad'a zakuyi ke Miemie kizauna gobe saiki tafi kai sultan katafi'''''''''''

Fara buga kafa Miemie tayi tana cewa nidai wlh mommah sainaje kuma tare dashi zani''' sultan yace mommah saimun dawo ''''

Ko'da suka fito' sultan zai tare masu adaidaita Miemie tace a'ah yah sultan muje akafa zaifi dadi muna tafiya muna fira''',ba musu suka fara tak'awa'''

Sun danyi nisa da tafiya Miemie ta kalleshi tace yah sultan kafadawa abba yasiya maka roba roba mana sbd inzamuje unguwa irin haka basai munhau adaidaita va''''''

Jinjina kai sultan yayi yace wlh kin kawo shawara ''shiyasa nake sonki sbd wataran akwai'ki da hankali'''''''

Cikin xunburo baki tace wataran kuma fah? Dariya yayi yace aiban isa infada va'''''''


Ahaka har'suka isa kor gdn ''awaje suka tadda tsoho me ran karfe'''' dagudu Miemie taje tafada jikinsa tana cewa ''nayi kewar wannan tsohon wollah''''

Shafa kanta malam bukar yayi yace 'kaii mairo sokike ki karasa ni'''' dariya tayi tace kaii tsoho ai tafiyarka ba yanxu ba da sauran lokaci''murmushi yayi yace toh Mairo kome yana hannun Allah duk yadda yayi mekyau ne'''''


Sultan ne yak'ara so yana cewa kedai Miemie inason ganin ranar dazakiyi hankali'''''''_murguda masa baki tayi tace idan nak'iyi saikasa min naka'''''

Cooler data riko tajanyo shi gaban malam bukar ''tana cewa tsoho gashi mommah tace akawo maka ''''tana maganar tana bude cooler ''''

Kamshin farfesun yadoki hancin malam bukar '''cikin tsananin jindadi yace kaii aiko Ngd hafsatu yar'albarka itadai bata gajiyawa da hidima dani'''''''Allah yaimata albarka'''''' sultan da Miemie suka amsa da ameen''''


Suna nan zaune tasi'u jikar baabaa asabe yazo wucewa yana hangosu da cooler agaba yakara'so yana cewa tsoho me aka kawo maka ne naga sai washe baki kakeyi''''


Itadai Miemie dayake bata fiya zuwa gdn yan'uwan baban natava''batasan su dukka va'''iyakarta gdn tsoho''''''''
Shiyasa ma tabi tasi'u da kallo'''

Shima ita yake kallo'''' domin baisanta va"""yajuya ga sultan yace DAN'UWA wannan baben fah? Dariya sultan yayi yace kan'war takace babe?

Ido tasi'u yaware yace kardai kacemin wannan itace Miemie ?

Gyada masa kai sultan yayi alamar eh'''''''sosa kai tasi'u yayi sannan yace tab 'amma wlh wannan ko ka'dan batai kama da zari'ar tsoho va'''tafi kama da larabawa '''


Dariya sultan yayi yace hkn'''''''tasi'u yadubi Miemie yace kan'wata ajinki nawa a skull?

yi'tayi kamar bata jishi va'''' saida yakara maimaita tambayar sannan tace jss3 ''''''baki bude tasi'u yace amma jumping ake maki koh'' naga kinyi kan'kanta ace kina jss3 ,,tsaki tayi tace toh kaje skull d'in kasa amaidani primary '''


Dariya yayi yace a'ah yi hkr kanwata da wasa nake maki''''''''''malam bukar dake saurarensu ya jinjina kai yana cewa '''mairo sarauniyar tsiwa''''

Dariya tayi tace kaii tsoho kaima kasan tsiwa ba halina bane dolece take sawa nayi'''' malam bukar yace toh tashi Ku shiga gdn Ku gaida kakanninku'''''

Cikin yatsina fuska Miemie tace nifah baran shiga va''' yah sultan shiga kafito muwuce' kasan ni banason raini'''' ynxu tsofaffin nan zasu fara rainani idan nashiga''

Dariya malam bukar yayi yace mairo darga'''''kedai ta dabance kome naki daban yake dana mutani'''


Dariyar data saba tafarayi''' tsoho koh nan yatsura mata ido yana cewa 'mairo lfyrki kuwa?
Sultan ne ya amsa shi dacewa' tsoho ai haka take da wannan haukar'' yana gama fadan haka yayi cikin gdn'''


Tsoho yace ynxu mairo dagaske haka kike wannan dariyar?

Kallon tsoho tayi bayan ta tsagaita da dariyar tadubeshi fuskarta dauke da alamun mamaki tace tsoho wani dariya kuma?

Kallon cikin idonta tsoho yayi yace mairo 'wasu lokutan al'amuranki akwai rikitarwa amma narasa gane sahihin abinda ke damunki'''
Amma zan tsananta bincike '' Dan inaji ajikina akwai damuwa atare dake''''


Da fuskar tausayi ta dubi tsoho tace ''tsoho damuwar me? Girgiza kai tsoho yayi yace baraki ganeva ''amma idan kinje gd kicewa mahaifinki ina nemansa'''''

Kai ta gyada alamar toh'''suna nan zaune sultan yafito yace ta tashi sutafi''' mikewa tayi tana cewa toh tsoho muntafi''' dariya yayi yace toh mairota ungo kuhau adaidaita''


Nan tasa hannu takar6i dari biyar d'in sannan taiwa tsoho kiss a kumatu tace ''saiwani jik'on tsoho'''''





*bayan shekaru biyu*
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*

*masoyana naji dadi kuma nayi farinciki da kirana da kukai tayi kunaimin sannu da fatar samun lfy' ngd kwarai''' wayanda bansamu daukar wayarsu va ina basu hkr 'kuma nasan so ne yasa kukai kira na ngd ''''inajin dadin yadda kuke nuna damuwarku akaina ''insha Allah nasamu lfy ngd*


*dedicated to friend bee kalbi Miemie*


Page1(???6(???

Lokacin sultan yagama secondary abbansu sai fafatukar nema masa admission yakeyi a al'ajab university dake misra' Inda yakeso sultan yakaranci law amma shikuma sultan yanace shi saidai yatafi ash-shifa university Egypt Inda shikuma yake ra'ayin karantar magunguna na musulunci''''


Wannan sa6anin ra'ayin da aka samu yasa koda sultan yarubuta external exam 'da aka basu option akan kowa yai selecting makaranta biyu dayake so '''yasa sultan yayi selecting al'ajab da ash-shifah ''""
Acewarsa idan daya baisamu va sai ayi daya''''

Dahaka yazauna zaman jiran admission '''''''Inda Miemie kuma ana ss1 lokacin tana 13yrs nd some mnth'''


Tunda tashiga ss1 tafara sauyawa takasance batada yawan surutu ko k'awa bata dashi'' itakadai ke rayuwarta''

Saidai idan anfita break fast tafita taje jikin wata kango tazauna taita surutu tana dariya ita kadai''''''abun yana daurewa sauran d'alibai kai amma sunzuba mata ido''''''


Kamar koyaushe yau alhamis anfito break dagudu Takara so jikin kangon tana cewa am sorry banfito dawuri va natsaya yin class work ne'''''''''


Zama tayi tanata surutu tana dariya '''uncle Hafiz daya fito daga principal office yahangota zaune tana dariya ita kadai''' da Sauri yakarasa Inda take zaune'''

Yadubeta yace Miemie mikikeyi awurin nan ke kadai sai dariya kikeyi?

Cikin jin haushi ta kalleshi tace sir ina ruwanka dani ? Pls katafi ka kyaleni,,,kallonta yayi yace haba my Miemie kinsan yadda nake sonki kuwa? Meyasa zan kyaleki anan ke kad'ai


Tsaki taja sannan tajuyo tadubeshi tace uncle Hafiz Dan annabi karabu dani ''wlh ka kara cewa kana sona saina had'aka da babana ''shekaruna nawa aduniya harda zaka koyamun mugun Abu?


Ido waje uncle Hafiz yace ba mugun Abu bane Miemie kaunace tsakanida Allah''''''kuma inhar kika amince dani wlh zandena yimaki maganar harsai kingama skull'''sai muyi aure''''''


Kallonshi ta tsaya yi sannan tajuyo tanayi masa wani irin murmushi dashi kanshi saida yatsora ta'''nan kuma yahango idonta yasauya kala zuwa bak'i''

In 30seconds yadawo nrml '''kallonshi tayi tace uncle Hafiz vanso hakava but banida yadda zanyi"'' mah yana,,,,,,,,,,,,,,,,,,,koda yake meet u in ur next lyf ''tana gama fad'in haka tamike tabarshi tsaye awurin'''''

Da mamaki uncle Hafiz yace in my next lyf ''metake nufi da hakan?
Koda yake she's still young I tink next time takeson cewa''''''





??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\
Tana shiga gd kannenta khamees'kubra suka rugo dagudu suna 'aunty oyoyo'' da hausarsu dabata fita sosai ''yaran sunyi girma da wayau'''

Jakar kafadarta ta yasar tadagasu sama tanai masu wasa tace my little one's '''nan suka shige falo suka zauna'''
Tadubi mommansu tace mommah sannu da gida''''
Hafsa tace yauwa kindawo'''. Cikin yatsina fuska tace eh nagaji ne sosai ''''

Hafsa tace toh Shiga kitchen kidau abincinki'''''. Kwanciya tayi tace mommah bar abincin nan sai anjima zanci'''''''

Suna nan zaune suka tsinkayo ihun sultan yana shigowa falon'' a sittin suka mike suna mamakin abinda yasa sultan ihu'''

Yana shigowa yanufi mommansu dagudu ya rungumeta ''yana cewa alhmdlillah mommah nasamu '''''

Cikin farinciki hafsa tace meka samu d'ana? Takardar hannunsa yamika mata yana cewa ash-shifah mommah''''

Miemie fake tsaye kamar gunki 'saiyanxu tabude baki' tsaki tayi sannan tadubeshi tace nadauka ma wani abun arziki ne Ashe ma shiriritar skull d'in dakakeso ne''''''

Nidai bana tayaka murna 'saidai bak'in ciki ma danakeyi'''

Harararta sulta yayi yace to kimutu mana 'sai nasan dagaske bak'in cikin kike''''''


Mikewa tayi tabar falon tana magnganu '''mommah tabi bayanta da kallo tana cewa Allah yashiryeki Miemie''''''

Sultan yace ameen''''''mommah tai murmushi tace ynxu sai shirin tafiya ''cikin dariya sultan yace eh''''


Da daddare bayan Mahmud yadawo sultan yabashi admission letter din''''aiko shima yayi murna yace shikenan kasamu abinda kakeso''

Ynxu za'afara jarabawa on24 kaga yau17 sati daya garemu ''danhaka daga gobe zaka fara shiri''''


Miemie tace wai abba dolene saiyayi karatun ne wai?

Mamaki bayyane afuskar Mahmud yace eh dolene''kinada matsala da hakanne?

Mikewa tayi dagudu tashige dak'inta ''tafada kan gado 'tana kuka'''

Sultan tashi yayi yabita dak'in ganinta kwance takifa kai sai kuka takeyi'

Ahankali yazauna bak'in gadon''yadago kanta yace my little sis meyasa kike kuka? Ko bakison dan'uwanki yasamu ilimi mai zurfi ne?

Dago kanta tayi ahankali tadubeshi tace yah sultan ynxu zaka Iya tafiya kabarni nikadai a gdn nan? Kasan inbaka nan gdn baya yimn dadi''''

Dan Allah kacewa abba kafasa xuwa karatun'''''anemo maka anan garin kaji''''

Murmushi yayi yajanyo hannunta yace a'ah Miemie aibaran Iya maida abba karamin mutm va'' dolene naje nai karatu '' kodan ke kanwata dole nai ilimi mai zurfi dan kula dake'''''''


Fisge hannunta tayi tace shikenan tunda baraka fasava muzuba mugani''''''




Cikin dare sultan na barci yaji kamar ana tashin sa''yana bude ido yahango wata farar mage kwance bakin kofarsa'''Hannu yasa jikin bangon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login