Showing 9001 words to 12000 words out of 34231 words

Chapter 4 - MURMUSHIN AJALI Complete Hausa Novels by Aisha Wakili.doc

18 Sep 2025

452

saidai Kaine naman daji 'amma nikan nafi naman daji takoena''

Mikewa yayi yana gyara rigarsa yana cewa 'kitashi mutafi kona fasa'''


Haka suka fito suka iske mommansu zaune itada baabaa laure'' Miemie tace 'ah baabaa laure yaushene tafiyarki wai?

Cikeda haushi baabaa laure tace tambayi uwarki gata nan'''

Dariya miemie tayi' tace Allah kika kara zagina saina motsa maki jiki'''

Cikin dariya baabaa laure tace yar'banza zoki motsa din''' hafsa tace ke Miemie waibaraki bar baabaa tahuta bane?

Kullum saikin sata magana'''


'''''
Kan hanyarsu ta tafiya zoo road 'ne Miemie tahango me awara gefen titi 'tana zaune '''

Duban sultan tayi 'kamin tace yah sultan dan'bani dari biyu nasiya awara mana'''

Kallonta yayi yace waike meyasa kinfaya kwadayi ne?,ynxu kinsan wacce tai awarar ne da zakice zaki ci?

6ata rai tayi tana buga kafa akasa tana cewa nidai koma wacece tayi zanci""". Cikin jin haushi sultan yace wlh baraki ci ba'''

Shegiya maidan banzar kwadayi'''

Yajanyo hannunta yana janta'',tirjiya tashiga yimasa tana fisge fisge amma hakan baisa yasaketa va"""

Suna xuwa abakin gate din zoo din'takalminsa yatsinke danhaka' yasakar mata hannu yajuya yana Neman Inda zaiga shoe maker '''

Aiko can tawaje yahango shi'' danhaka yace da Miemie ta tsaya tajirashi yakai takalmin adinka''''


Toh ta amsa masa dashi'
Yana fita a gate din tanemi GU tazauna''',tana facing din'sa ''''shima yana hangota zaune"""


Tana nan zaune'' wani kyakkyawan yaro farisol dan'kwalisa maiji da kyau da ajee''ya iso gareta''

Sallama yayi mata 'cikin murmushi ta amsa masa' tana cewa MAH'''' shiii yaimata alamar tai shiru'' danhaka yasa hannu cikin aljhunsa yafiddo Leda cikeda awara yamika mata''


Da Sauri tasa hannu takar6a ''batare datai magana va tahau ci'''

Sultan koh yana tsaye yahangota da wannan yaron' sannan gashi ga dukkan alamu tanacin wani Abu'''

Da azama yataso yana Sauri yakara so'garesu'''

Yana gab da karasowa' ''kamar kiftawar ido yanemi wannan yaron baigansa va''''


Dagudu yakaraso yana kallon Miemie' yace ena yaron daya tsaya kusa dake?

Bata amsashi va taci gaba dacin awararta ''fisge ledar awarar yayi ahannunta yajefar akasa' sannan yace ubanwa yabaki wannan awarar?

Yana nuna inda yajefar da ledar saidai ga mamakinsa saibaiga ledar va''' cikin zare ido yadubi Miemie yace '???i
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0 MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*

>??? *EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*>???
*E.W.F*

*so sorry fan's kamar kullum ina mai baku sorry narashin jina''tofah saikunyi hkr dani SBD hidimar skull yatasoni gaba: inafata zaku cigaba da kasancewa dani* *LYSM*

*dedicated to friend bee kalbi* *Miemie*


Page9(???
Akofar taji kamar sautin kida natashi danhaka tadan dakata takaraji''''''',tana nan tsaye tafarajin kamar ana waka 'kara matsowa tayi kusada kofar ta jingina kanta domin ta tabbatar da abinda takeson ji'''

Saidai waka akeyi amma Sam tarasa da wani yare akeyi' batare da damuwa va ta tura kofar takutsa kanta''

Tana shiga Miemie nadaka tawa 'cak Miemie ta tsaya bata juyo fuskarta va''''.

Cikin azama baabaa laure takarasa kusa da ita tana cewa yar'nema mekikazo kinayi adaki 'inata tsumayinki naji shiru'''''''

Ko dago kai Miemie batayi va''ganin haka yasa baabaa laure juyo da fuskarta tana dago kan Miemie ''''''''' aiko dago kanta keda wuya taga 'Baki daya babu fari a idon baki ki'rin yake'''

Dasauri baabaa laure tasaki fuskar tana fadin wayyo Miemie ''''''ahankali Miemie tadago fuskarta tana duban baabaa laure'''
Saidai ga mamakin baabaa laure saitaga idon yadawo nrml'''

Ihu Miemie tasaki mata a kunne tana cewa yehhh matsoraciya kawai''''''

Arude baabaa laure tace kedai wlh anyi yar'banza ynxu Dan Iya shege shine kika juyamin ido 'Dan natsorata '''

Dariya Miemie tayi tace eh man ''baabaa laure tace yoh aini din jaruma ce 'saikika ga kuma ban tsorata ba"""
Miemie tace eh ai shiyasa nake bala'in sonki sbd kedin akwai jaruma"""

Zama sukayi su biyun sunata firarsu gwanin sha'awa"""

Miemie takwanta cinyar baabaa laure tanai mata tsifan kai''

Can suna cikin fira baabaa laure taga kamar hannu yana xuwa gareta'''nan tafara matsawa ''tana cigaba da tsefewa Miemie kai'''


Haka taci gaba dayiwa Miemie tsifa amma hankalinta gaba dai yana bakin kofa''''

Harta kau da kanta taci gaba da abinda takeyi''' saiji tayi kamar ana shurinta da wani abu''aiko juyawar dazatayi saiganin babyn roba irin Wanda yara ke wasa dashi din nan' tayi yana matsowa kusa da ita yana dariya'''


Dagudu tamike tana ihu tana cewa Miemie wayyo ke tashi munshiga ukku ''aljani '''da Sauri Miemie tamike tana tambayar baabaa laure ina aljanin'''

Baabaa laure da tuni tahaye saman gado:'sainuna wa Miemie bakin kofa takeyi'''

Miemie tace toh baabaa aini banga komeva''inbanda babyn roba me batir'''''''

Nan Miemie takarasa tadauko babyn tazo kusada baabaa tana kyalkyacewa da dariya'''''

Tace kai baabaa wlh kinbawa mata kunya 'ynxu babyn yar'tsana din'ce kike tsoro cah nake ke jaruma ce ashe Raguwa ce'''

Dakuwa baabaa laure taimata tana cewa ke akace maki ana wasa da rayuwa ne::

Hhh Miemie tace kaii baabaa keda kika debo gangara meye nawani tsoron mutuwa:''''gyada kai baabaa laure tayi batare datai magana va'''''




??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\
Bayan sati biyu ''cikin dare Miemie tafalka saga barci'' taje tai fitsari tadawo''''

Nan baabaa laure ma tamike tazaga ''acikin bayin ne taji ana kyalkyacewa da dariya:'ana cewa ai kullum akansu nake kwana ina gadinta'''

Kasan yadda nake begenta shiyasa banason wani abu yashiga tsakanina da ita'''

Ko wannan tsohuwar kakar nata'abinda yasa nake raga mata sbd 'bata cika shiga hurunmu bane ''amma duk ranar datai kuskuren shiga sabgarmu'' saina cire mata hakar'kari''''

Ido waje???i''' baabaa laure tafara bude kofa zata fita''' saiji tayi ansake cewa 'ai kasanta dajin gulma saita bari tagama kwashe abinda muke fadi sannan zata fita'''

Amma fah idan tasaki naji maganar nan awaje lallai saina karta'mata baya''''''


Wayyo dagudu baabaa laure tafito 'tana tashin Miemie tana cewa ke tashi mubar wannan dakin akwai damuwa acikin sa''''


Miemie na tashi tashiga tambayar ta lfy''' shiru baabaa laure tayi'' tashiga Jan hannun miemie '''

Ba musu miemie ta tashi tabita'afalo taimasu shimfida suka kwanta'''

Sunfara barci ''baabaa laure tafaraj???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?in kamar takun tafiya ta bayansu'''


Saikuma ji tayi amfara cewa 'aiduk Inda zasu koma ina tare dasu'' SBD baran Iya barin ta ita kadaiva''

Amma fah tsohuwar nan tanamin katsalan dan arayuwa'''

Baraa na motsa mata jikinta tukun"""""

Ahaukace baabaa Laure tamike tafara ihu acikin falon tana kiran hafsatu mahmuda kufito Ku taimake ni. Wlh akwai mutanin boye acikin gdn nan''

Kufito kamin amotsamin jiki''' wayyo ni laure nashiga ukku???j




Am sorry fan's kui hkr da wannan 'kunsan jiki da jini sai ahankali*** luv u oll"
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0 MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*

>??? *EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*>???
*E.W.F*
*kuyi hkr da rashin jina 2days 'banajin dadin jikina ne' and inata preparation na exams ''so kuyi hkr daga wannan page en baran kara typing ba harsai na kammala exams ena'''ur prayer's is needed domin samun nasara agareni'''ngd* *LYSM*B???
Sai on 6next month zaku jini insha Allah


*dedicated to friend bee kalbi* *Miemie*



Page1(???2(???

Zama baabaa Laure tayi tana maida numfashi dakyar'' sultan ya kalleta yace wlh baabaa karki ragawa Miemie kici mata mutunci ne'''''

Harararshi tayi sannan tace toh munafiki ina ruwanka kafita kabani wuri '''dariya yayi 'yace kaii baabaa daga baki shawara"'

Mtwe toh cewa nai kabani ?


Fita sultan yayi yana dariya 'a falo ya iske Miemie da mommansu zaune'''miemie ta tasa mommansu agaba sai dariya take '

Yana karasowa yace momma wlh kiywa wannan yarinyar magana ''taje ta tsorata tsohuwar mutani''

Baki bude momma tace metai mata? Nan sultan yabata labari aiko momma tai dariya harda kwarewa''

Sannan ta6ata rai tadubi Miemie tace wato kedai harynxu barakiyi hankali ba koh?

Shiru Miemie tayi tana sauraron momman su'''
Sultan yace kyaleta momma Alan yashiryeta'',




??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\
Bayan sati biyu''' sultan kwance a dakinsa'ransa gaba dai abace yake sbd rashin kunyar da Miemie taimasa'''
Yarasa meke damunta gaba dai tasanja '''kamar ba ita ba'''


Yana nan kwance har barci yadauke shi''

Cikin barcin ne yayi wani mummunar mafarki'' wai gashi shida Miemie suna tafiya suna fira ''yana rike da hannunta''

Sunyi nisa cikin tafiya sai jiyayi Miemie tafisge hannunta acikin nasa'' tajuya da baya tana tafiya' cikin Sauri yasha gabanta yana tambayarta inazata amma bata amsa shi va'

Haka tacigaba da tafiya shikuma yana binta '' saida takai wani bakin katon rami sannan tajuyo tana kallonshi tana wani irin dariya''''

Idanunta sun sauya launi zuwa green ' hannuwanta duk biyu tadaga sama zata fada cikin ramin sai sultan ya kwalla wani irin kara yana kiran sunanta' ''

Amma bata juyova'' dagudu yatashi zaibita cikin ramin datake shirin afkawa ''yana kokawar janyo hannunta ne'

Yaga wani saurayi kusa da'ita yarike mata hannu''' cikin firgici sultan yafara kiran sunanta Miemie Miemie''''

Amma bata juyova da karfin sa yasa hannu yanajan kafarta amma ena wannan saurayin yariga yajata xuwa cikin wannan katon ramin''''



Afirgice sultan yafalka daga barcin'yana salati ga uban gumi daya' hada''

Dagudu yamike yafita xuwa dakin Miemie baiganta va'' yafito da Sauri xuwa falo'' nan yahangota xaune ita da baabaa laure suna fira'''

Ajiyar xuciya yasaki'' sannan yajuya Yakoma cikin dakinsa,,,



Miemie tashi ki daukon baga'dadin nan nai tilawar karatun da sultan ya koyamin cewar baabaa Laure kenan'''

Miemie data mike kafafunta ko kallon baabaa Lauren bataiva''balle tasa ran zata tashi'''

Hannu baabaa Laure tadaga tadaka mata duka abaya''' gantsarewa Miemie tayi'''
Sannan tadubi baabaa Laure tace kika dokeni?

Baabaa laure tace andoka din yar'banza ina magana dake amma kinwani shareni saikace ni'din sa'arki CE'''

Cikin yatsina fuska Miemie tace oho duk kiyi kigama nan da gobe wlh baki kara kwana gdn nan''

Baabaa Laure tace toh sannu malam bukar me tsaran yadda zanyi '''

Dariya Miemie tayi tace ke kika San wani bukar'amma ni nafi malam bukar din'da kike magana akai'''

Kuma dole kibar gdn nan da karfin bala'e''',

Harara baabaa laure tasakar mata sannan tace toh naji uwata '''''

Miemie tace oho dai nafada making tun muna shaida juna ki tattara komatsanki kibar mana gd'

Cikin isa baabaa Laure tace 'ubanki ne ai komatsan bani va'''

Harararta Miemie tayi tace Allah baabaa kinacin bashi awurina dayawa amma akwai ranar dazaki biya''


Baabaa laure tace toh bashin uwar was naci maki dazan biya'''

Dariya Miemie tayi tace zakiy bayani idan aka fara motsa maki jiki ''''

Cikeda jin haushi baabaa laure tace ke zanci maki mutunci fah''',shegiya mai siffar kwakwa''''


Tashi Miemie tayi tana cewa wlh baabaa ina tausaya maki'''



??.\??.\??.\??.\washe gari da safe ''' ana dining anayin break fast'''

Baabaa laure tadubi alh tace mahmuda'',yadago kai yana cewa na'am baabaa''

Tai gyaran murya tace Mahmuda sonake kaimin iyaka da wannan yar'banzar diyar taka' mekama da ,,,,,,,,,,,,,,,,,batakai ga karasawa ba taji kif abakinta''''

Da Sauri tasa hannu tana shafa bakin''''mahmuda yace baabaa inajinki'''

Nan tasake yunkurin yin magana''' tace sonake kaimata kashedi akan,,,,,,,,,,,,,,,,...,,,,nan ma tasakejin kif' anbuge bakin'''


Still bata saduda ba tasake bude baki zatai magana taji anbige mata ha6a har hakorinta na haduwa da harshenta''''

Cikin radadi da azaba tasake kokawar bude bakin''''
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0 MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*

>??? *EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*>???
*E.W.F*

*my Phauxy ammani inaji dake wollah 'Allah yabarmu tare*


*fan's kutayani da addu'ah inada damuwa'' kuma zai Iya shafar kowani 6angare na rayuwata pls ur prayer's means a lot 'do not hesitate to put Aysha Wakili in ur daily prys*

'''
*dedicated to friend bee kalbi* *Miemie*

Page1(???1(???

Yace ina ledar awarar? Cikin jin haushi tace toh ina ruwana 'ka kar6e Abu da kanka sannan kana wani tambayata'

Cikin faduwar gaba sultan yace 'waima tukun ubanwa yabaki awarar?
Make kafada tayi tace oho nima bansani va''

Hannunta Yakama yana cewa zomu tafi gd anfasa kallon namun dajin'''

Cikeda haushi Miemie tace kar a kalla din' saime',bai bi takanta va 'yaja hannunta suka fara tafiya''''

Harsuka karaso gate din gdnsu babu Wanda yai magana''' sultan yadubi Miemie yace 'waike fushin mekikeyi ne? Ko duk akan awarar Dana yar'ne ?

Hararashi tayi tace bansani va' Allah saika biya ''tana gama furta haka tafisge hannunta tai cikin gd' binta yaida kallo ''


Tana Shiga bata iske kowa a falon va' danhaka tawuce dakinsu''''

Samun baabaa Laure tayi kishingide tana gyangyadi''''' dariyar mugunta tayi'' sannan takoma da baya ta tsaya a dokin kofar''

Cikin wata irin firgitacciyar murya tafara cewa''' yauwa gwara da Allah yakawo mu yau dole mu motsawa tsohuwar nan jiki domin ga dukkan alamu tsufa yafara kawo mata hari dole mu Kore wannan tsufar''''


Ahaukace baabaa Laure tabude idonta tana ihu cewa take wlh kubarni da tsufa na' basai kun motsa min jiki va''',dan annabi kui hkr 'kuke ganinmu bamu ke ganinku ba ya'ku mutanin 6oye""""

Ihuu taji ansaki mata sannan aka kyalkyace a dariya''' akace yau'dai dole ki motsa jikinki domin bamuson tsufah Yakama ki''''''' cikin karkarwa baabaa Laure tace wlh amotse jikin yake basai nakara motsawa va''

Dariya aka kece dashi akace idan har kinaso mu kyaleki dole musaka maki kida kiy rawa'inko kin ki amincewa toh tabbas zamu motsa maki jiki'''


Da Sauri baabaa Laure tace yasin kome kukace zanyi amma dai kar amotsan jiki''''''
Miemie najin haka taja da baya ''ta isa ga socket dake jikin bango takunna''

Nan kida yafara tashi''' aiko baabaa Laure tazage tafara tikar rawa''miemie nabude labulen tahangota 'aiko mezatai inba dariya va''''

Harkasa takwanta tana kyalkyacewa da dariya'' sultan daya shigo yahango ta kwance akas tana birgima '''da Sauri yakaraso gareta atunaninsa wani abunne yasami miemien '''


Saidai ga mamakinsa saiyaga dariya kawai ta tike tanayi''tana daga labulen dakin'''

Ahankali yadaga labulen shima''baki bude yarike ha6a yana kallon baabaa Laure data tike sai tikar rawa takeyi 'and ga dukkan alamu rawar bana dadi bane' sbd gabadai gumi yarufe mata fuska ''batamasan yashigo va'''

Da Sauri yafita yakashe socket din'' sannan yadawo dakin'' jiyayi baabaa Laure nacewa '''na tsaya kodai naci gaba''miemie kuma ta nutsu azaune tana cewa ''kici gaba ko mutaimaka maki ne?

Cikin azaba baabaa Laure tace a'ah Allah yabaku hkr basai kun taimaka min va 'zanyi


Da hanzari sultan yace baabaa Laure wai mekikeyi hakane?

Juyowa tayi da idanunta dasukai jazur 'tace kaii sultan kake kowa' karufawa kanka asiri kafita karka gogamin wata bala'en''

Sultan yace bala'en me? Cikin alamun nagajiya da tambaya tace nakome ma'''

Tsinkayo muryar Miemie sukayi tana cewa ke baabaa zaki cigaba ne kodai saina motsaki ''''

Wayyo wlh zancigaba sultan dan annabi katafi 'wlh ganinka anan zai iya samin damuwa''''

Dariya sultan yashiga yi'''yana cewa kaii wlh baabaa kinbawa mata kunya''''

Cikin 6acin rai tace kaii sultan 'anfada maka ana wasa da mutanin 6oye ne''''???i


Cikin dariya sultan yace a'ah amma dai anayi dana bayyane ai''

Ynxu ke baabaa miemie d'ince mutanin 6oye?

Cikin zare ido baabaa laure tace a'ah ina maganar aljanu amma kana kawo wata Miemie'''

Cikin dariya sultan yace toh ai itace takeyi maki magana abakin kofa' sannan itace takunna maki waka like rawa'''''''


Cikin rashin yarda baabaa Laure tace 'kai sultan banson karya'' kaji muryar da akai magana dashi kuwa? Aikanaji kasan mutanin 6oye ne'''


Dariya sultan yayi yace aiko kinga aikin mutanin 6oye'''' Miemie dake la6e sai dariya takeyi tabude kofar tana cewa baabaa laure zaki cigaba ne kosai na motsaki dakaina'''


Baki bude baabaa laure tace ke''yar'nema 'ynxu kece kika wajigani haka?

Toh wlh yau ubanki zakici'',shaqiya kawai''',koda yake dama aikina kama dasu'' shiyasa 'kike murya irin tasu'''


Amma bari mahmuda yadawo saina sashi yaci maki mutunci'' shegiya mai'kan kwandala'''


Hhhh dariyar da sultan ya kwashe dashi'kenan yana kallon Miemie''':

Itako tahada fuska ''tadubi baabaa Laure tace 'ke tsohuwa wlh kibi ahankali ko kuma ynxu kiji kidin maguzawa""""

Tsaki baabaa laure tayi tace ko'na uwar maguzawa ne ina jira'

Kuma duk maitarki baran bar gdn nan va''' yarinya yar'tatsitsiya dake kinsan bakin ciki'''

Sultan yace baabaa bakin'cikin metai maki?

Harararshi tayi tace 'ga zahiri kana gani tsoratani take domin nabar gdn'' sbd batason dadin danake ci'''


Dariya Miemie tayi tace su baabaa Laure kwamishinar yan'kwadayi na duniya da kewaye'''su kaza wurin kwadayi ake mutuwa''


Baabaa Laure tace ubanki ne kazar dazai mutu gun kwadayi 'fitsararriya kawai''''

Gwalo Miemie tai mata sannan tafita daga dakin aguje''tana dariya'''







Kui hkr da wannan bayawa
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0 MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*

*hmm banida abinda zance gareku masoya na 'lallai Ku nadaban ne ngd da kaunarku gareni '''alhmdlillah na kammallah jarabawata lfy sai fatar samun nasara''' ngd da dukkan kauna Allah yabar zumunci''''''' dah nace baranyi posting ba sai on 6 amma sbd yawan takura danake samu ga masoyay yasa nima naga yadace na nuna maku jindadi na ''shiyasa nafara typing yau inafata zaku cigaba da bibiyar murmushin ajali*

*dedicated to friend bee kalbi* *Miemie*


Page1(???3(???

Cikin radadi da azaba tasake kokawar bude bakin''' tace sonake karabani da ,,,,,,,bata karasa va taji kif abakinta'''

Da Sauri tasa hannunta a bakin tana wayyo bakina'''',tarike bakin da hannunta'' Mahmud yace baabaa wai lfy kuwa'''


Kallonshi tayi da idonta da sukai jazur sbd taji zafin bugewar bakin NATA''
Tana dago hannunta taga jini'''' dagudu tamike tashige bayi ''tana xuwa tafara wanke bakin'. Tana cewa ohh ni Laure Rabon danai cizar harna manta''''''


Tana fitowa taga mahmud da hafsa tsaye sunyi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login