Showing 27001 words to 30000 words out of 34231 words

Chapter 10 - MURMUSHIN AJALI Complete Hausa Novels by Aisha Wakili.doc

18 Sep 2025

456

sultan yayi yace ai ynxu bata gdnmu takoma gdn kakanmu wai ita barata Iya zama da mommah ba 'tunda ba sonta mommah takeva'''
Dariya ameer yayi yace lallai wannan miemien yar'darga ce''

Sultan yace idan nasa memory a wayata zaka ganta ''rigimammace ta karshe''' ameer yace wow inason haka 'inama ace jawaheer itama haka take Aida munrinka kwasan yan'kallo ,,,saidai ita jawaheer wata irice 'wacce gaba dai arayuwarta magana ma bata dameta va''' tunda ta taso haka take batada hayani ya ''saidai kuma idan taga anayin hayaniya haka zata zauna taita kallo tana dariya ''amma ita baraka ta6a jinta va'''

Dariya sultan yayi yana cewa dama muyi sanjen sister's Dan wlh ni Miemie ta ishen dough ina sonta sosai amma tana damuna wasu lokutan''




*Nigeria* baba wai ya maganar malam sadi ne harynxu bai dawo bane? Cewar Mahmud'' jinjina masa kai tsoho yayi yace eh amma yace tsakanin yau da gobe yana kan hanyarsa'''' danhaka kaje ankunce muntari Barin shi da mari babu dad'i 'abarshi yasamu sukuni yau zuwa gobe''

Dahaka Mahmud yaje gdnsu muntari ya kunce masa Marin da aka d'auresa dashi'' muntari yadubi shi 'yace baba kaima kayarda banda lfy koh kamarsu babana koh?

A'ah Mahmud yace masa 'sannan yace kar kwantar da hankalinki muntari ' lfyrka lau'' share hawayen idonsa yayi yace ngd baba''
Nan suka fito da Mahmud yaje yadebi ruwa yashiga bayi donyin wanka'''



Dare mahutan bawa'''' karfe daya nadare baabaa Laure tamike daga barcin datake yi'' domin xuwa tai fitsari'' tana saukowa daga gadon datake kwance"' tahango mutm zaune yana kuma ga dukkan almau magana yakeyi ''

Ido Takara murtsukewa tana sake duban wanda ke zaunen saidai bata Iya hango kome sai Zara zaran hakora farare da dogayen farce'''''

Cikin tsoro baabaa Laure tafara kiran Miemie Miemie ''amma ina Miemie bata tashi va'' nan takoma kiran salma amma itama bata tashi va'''


Gani tayi mutmn yamike tsaye 'nd hakoransa sai kara haske sukeyi sannan ga dukkan alamu kara matsota yakeyi''

Cikin Sauri ta haye saman gadon ta kwanta 'taja bargo tana rufe fuskarta dashi'''. Kusan minti biyar bataji komeva 'hakan yasa tayaye bargon fuskarta''

Subhanallah '''ganin mutumin tayi kwance kusa da ita '''' ba shiri tamike tsaye saman gadon'' tana cewa wa_wa _ye ,,muntari kardai ace fasa k'ofar nan kayi ''' hak'ora tagani suna sheki alamun anai mata dariya''

Kara rud'ewa tayi tana cewa na rok'eka da Allah muntari kafice daga nan '''sannan ni menai maka dazaka xo gareni? Kalleni fan tsofai tsofai dani ajli ko ynxu ko anjima amma kace nizakaiwa fyade dan annabi karabu dani ''wayyo uwata wayyo ubana'' waitunda fararen k'afafuna ba aimin fyade ba saida Nazo gangara''' dan annabi karka keta min haddi'''cah nake gun salma kazo gatacan ni ba' ita bace kai hkr kaji''


Wani irin tsawa aka daka mata dayasa ba shiri tazauna ''''''cikin kakkausar murya akce'kinga nai maki kama da muntari ne?

Sunana duna naxo d'aukar fansa akanki ne' domin ke bakiji kin iya fitar dare 'kullum akaina kike fitsari''nayi maki kashedi bakiji va '' dan'haka yau saina d'auki fansa akanki domin murmurdaki zanyii''


Hannu baabaa Laure tasa akai tana cewa wayyo dan annabi oga duna tsaya kaji'' wlh inka murmurda ni mutuwa zanyi''' cah nike kwanaki Kaine kaita motsamin jiki ''''ynxu kuma sbd rashin imani zaka murmurdani ''dan annabi kai hkr ''wlh indai fitsarin darene daga yau nadena fita gwamma nayi akwance'' amma kai hkr basai ka murmurdani va'''


Ke naga kina wasa dani ynxu zakiy Dana sanin fitsarin da kikai min'' nan take yad'aga hannunsa sama nan take wani iron haske ya bayyana a hannun nasa'' da Sauri yajuyo yana shirin watsa mata hasken a fuska kenan ' saiga wani dogon hannu yamiko 'yarike wannan hannu na duna'' cikin wani irin razana duna yashiga ihu''' nan take wannan hasken na hannunsa ya a6ce'''


Nan duna yashiga kokawa da wannan hannun saidai hannun shikadai keta ka'da duna'' haka sukaita dambe da wannan hannun kamin daga bisani duna yabi jikin bango ya6ace ''sannan wannan hannun shikuma ya6ace ''


Itadai baabaa Laure na zaune tana kallon ikon Allah dough acikin duhu ake abun amma tana hango hannun dake kokawa da duna'''


Aiko tanajin shiru tamike a 360 tafito tsakar gd tana kiran tsoho'' tsoho daketa faman shar6an barcin as saiji yayi ana kwalla masa kira' cikin rawar jiki yatashi yafito yana kekowa ta window yaga wake kiransa '' dashike akwai hasken farin wata nan yahango baabaa Laure '' tsaye sai tsalle takeyi''da Sauri yafito yana tambayarta lfy'' bata tsaya amsa shi va taruga cikin dakinshi dagudu'''

Nan yabita yana tambayar lfy :amma still bata ko kalleshi va''' ganin barata amsa shi va 'yasa shi kwanciyarsa batare daya sake bi takanta va'''''

Can sunfara bacci baabaa Laure tahango duna na shirin shako mata wuya' ''da Sauri tasaki wata irin ihu 'Wanda yai sanadiyyar tashin tsoho a bacci'' yana tambayan lfy?

Cikin firgici tafara Kiran duna_duna tsoho yace waye kuma duna Laure? Ciki. Firgici tace Allah yahad'aka da duna _duna ''

Tsoho kam yafara firgicewa yace ba ameen va Laure ''kiji mugun Abu 'keda kika jaji6oshi tak'are maki ke kad'ai '' haka kawai zakizo ki manna min mugun Abu waishi duna ''toh ba ameen va wlh"""







*Ana tare*???a
[18/10 7:58 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha wakili
*Mrs ahmed*

*ma'abota karanta littafina inamai baku hkr na tsaiko da ake samu 'tunfarko nariga nashaida maku halin danake ciki 'inafata kuna fahimtata ngd 'kuci gaba da kasancewa da ni*

*dedicated to friend bee kalbi Miemie*

Page3(???0(???

A tsorace tsoho ya kwanta cos baki dai jikinsa 6ari yakeyi ganin yadda baabaa laure ta firgice lokaci d'aya ya tabbatar cewa ba k'aramin abune duna va 'tunda gashi har tana ambaton Allah ya had'ashi da duna'''' duk su biyun sun kasa bacci inda baabaa laure takasa rufe ido shikuma tsoho ya tsorace'''''


*washe gari* da asubah kamin akira sallar farko misalin karfe hudu mahaifin muntari yaxo kor gidan tsoho yana bugun kofar kamar zai 6alla ' tsoho daya samu bacci yasace shi a firgice yatashi sbd jin yanayin bugun kofar 'ga dukkan alamu bana lfy bane ''toh kodai yan'fashi ne? Tambayar dayake yiwa kan'sa kenan'' baabaa laure itama a firgice tamik'e tana cewa tsoho bugun kofa nakeji'' cikin sanyin murya tsoho yace jeki bud'e kiga kowaye'' ahaukace ta dubeshi tace lallai ma wlh ba enda zani '''

Sunan nan zaune sukaji bugun k'ofar yakara tsananta ba shiri tsoho yamike yabude kofarshi yafito
Yana xuwa bakin kofar yafara tambayar waye''' sama sama yakejin ana cewa baba nine kabude muntari ba lfy gashi can kwance rai hanun Allah ''' da sauri tsoho yabude k'ofar yana tambayar meya sami muntari?
Cikin sauri Baban muntari yace wlh tun karfe biyun dare bamuyi bacci va """sai ihu yakeyi yana bada hkr wai wani yayi hkr ya yafe masa yanayi yana kuka '
Tsoho yace wanene wannan toh? Girgiza kai baban muntari yayi yace nima bansani va wlh'' dasauri suka fita tare da tsoho ,
Tsoho yace kirawo mahmuda yaxo ynxu '''
Nan baban muntari yafiddo wayarsa yashiga kiran mahmud '' ringing biyu yad'aga yana tambayar lfy nan baban muntari yamikawa tsoho wayar'
Tsoho yacewa mahmud yayi sauri yaxo gd ba lfy 'munari jiki yatashi''


Koda suka shiga gdn a tsakar gd suka iske muntari ya durkusa yana cewa kayi hkr wlh baran sakeva 'kuma nibansan alak'arku va daban,,,,,,,,,,,,,,,,,,,kamin yak'arasa bakinsa yajuye yakoma gefe hannunsa yashiga murmudewa '' yanason yin magana amma yakasa'''

Faduwa yay awurin yana juyi ' Kan kace me nunfashin sa yafara tsayawa dakyar yake jan numfashin''' dagudu tsoho da babansa suka rufu akansa suna kiran sunan shi 'yayinda mahaifiyarshi da sauran kannensa suka fito suma suka shiga kiran sunan sa' suna jijjiga shi amma ina numfashin nasa yariga yafara nisa , dasauri mahaifinsa ya sunkuce shi xuwa waje daidai lokacin mahmud na xuwa aiko da sauri suka sakashi a mota sukayi asibiti'''


suna isa aaibitin sun bude motar zasu d'aukosa kenan sukaji hannunsa da jikinsa ya sake ' take mahaifin'sa yadubi mahmud yace basai munfito dashi va mukoma gd kawai''
Cikin rashin fahimta mahmud yace bangane mukoma gd va 'bayan munriga mun iso asibitin'',
Shiru baban muntari yayi kamin yadubi mahmud yace :babu muntari ,rai yayi halinsa '
Innalillahi wainna ilaihiraji'un shine kalmar da mahmud yake nanatawa ,,da sauri yashiga jijjiga muntari amma ko motsi ba yayi''

Kifa kansa yayi asaman murfin motar yana ta'ajjabin wannan al'amari ''' jiki a sanyaye suka shigo motar suka juyo xuwa gd 'suna karasowa ana shiga masallaci 'danhaka suka bar gawar acikin motar sukai alwala suka shige masallaci '''

Bayan an idar da sallan ne 'tsoho yadubesu fuskarsa da alamar tambaya ,mahmud ya girgiza masa kai' amma shi bai fahimci abinda mahmud d'in yake nufiva'' danhaka yamike yafita mahmud yamara masa baya""'

Awaje tsoho yafara tambayar ko ambasu gado ne? Mahmud yace a'ah baba saidai muntari rai yayi halinsa 'muna karasawa yana cikawa'' ynxu haka gawar tana cikin mota""

Salati tsoho yashiga yi '' da sauri ya isa inda motar take domin gasgata maganar mahmud 'nan yakama k'ofar yan kokarin budewa amma dayake arufe take bai iya budewa va' saida mahmud yaxo yasa key yabude '' saidai abin mamaki babu gawar muntari acikin motar'' mahmud bailura da babu gawar va '' saida tsoho yace kai mahmud dama wasa kakemin koh'''

Da sauri mahmud yace a'ah baba wlh ba wasa bane bakaga gawar bane kodai yana motsi ne 'yana maganar yana latsa wayarsa ''' tsoho yace toh aini banga kome cikin motar va mahmuda'''

Daidai lokacin baban muntari na k'arasowa '' afirgice suka shiga duba gawar muntari amma basu gani va' cikin tsananin tashin hankali dawani irin firgici " mahmud yace toh ina gawar tashiga ? Baban muntari shima yace aimun barta amota yaza'ai ace kuma ynxu babu ita'? Sannan ba'a bude mukabar motar va'' saida muka rufe koena',sannan babu alamar anfasa motar ne aka fito'''

Innalillahi wainna ilaihiraji'un tsoho ke maimaita fada 'sbd abun yafara fin karfin tunaninsa 'to ena gawar tashiga ne ? Wayazo yadauki gawar? Kodai muntari ba mutuwa yayi va?
Toh taena yafita acikin motar?




*Muje xuwa readers ynxu aka fara shiga cikin labarin kuci gaba da sambada min addu'ar samun lfy nikuma naita sambado maku typing ""sannan comment naku zai kara karfafamin guiwa*




*Ana tare*???a
[19/10 2:49 pm] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha wakili
*Mrs ahmed*

*aunty maijidda musa ngd da k'aunarki ga wannan nvl en Allah yasaka'''nima ina k'aunarki irin sosai d'in nan*B???


*dedicated to friend bee kalbi Miemie*

Page3(???1(???

Nan suka shiga neman gawar muntari amma sama ko kasa sun rasa'' hankali atashe mahmud yashiga kiran sauran yan'uwansu awaya yana shaida masu halin da ake ciki''''' mutanin unguwa ma ba'a barsu abaya ba wurin nemo gawar muntari ' duk edan sunxo wucewa sukaga su mahmud sai sun yambayesu abinda ke faruwa' aiko kan wani lokaci har unguwa tafara cika da yan'neman gawa'''
Can cikin gd labari yakai masu 'nan suka shiga matsanan cin tashin hankali ' '

Har kusan karfe bakwai da rabi ana neman gawar muntari amma ba'a ganiva ' hankalin kowa yagama tashi ' dawowa akai kor gdn tsoho aka shimfida tabarma aka zazzauna ana jimamin wannan abu daya faru'''



*EGYPT* karfe goma da rabi na safe 'sultan tafe shida ameer sunfito daga hostel zasu shiga skull'' suna cikin tafiya suna fira , ta baya sukaji anyi masu sallama danhaka suka juyo domin ganin wanda ke sallamar''

Mamaki ne karara ya bayyana afuskar sultan cikin murmushi yace muntari ? Shima muntarin murmushi yayi yace na'am sultan kana mamakin ganina koh? Gyada mashi kai sultan yayi yace sosaima 'mekazoyi a egypt? Cikin dariya muntari yace nida ogana ne mukazo narako shi zai gudanar dawani aiki awani company ,shine natuna ai kaima nan kake karatu 'shine nace bara naxo mugaisa'naga dan'uwa na ,,,murmushi sultan yayi yace aiko naji dad'i wlh ' amma gashi kuma zamu shiga skull muje nakaika d'akinmu kazauna kamin mudawo kaji''

Girgiza kai muntari yayi yace a'ah karka damu nima ba dadewa nazoyi va 'nadai zo ganinka ne 'kutafi babu damuwa zandawo wani lokacin''
Murmushi sultan yayi yace pls ka gaidamin da kowa da kowa 'da my lil miemie nd pls karka rika dukanta kaji? Dariya yayi yace naji bansake dukanta ma gaba daya''' nan sukai sallama suka tafi''


*NIGERIA*Shabiyu na rana tayi anraba yan'sanda takoena ana neman gawar muntari amma ba'a samuva' yan'uwa da abokan arziki anshiga tashin hankali sosai ' inda mahaifiyar muntari ke kuka tana cewa ataimaka akawo mata gawar d'anta tagani da kanta 'taimasa addu'ah ,amma shiru kakeji babu gawar muntari babu alamun sa 'dan kaf cikin unguwar nan saida yan sanda suka bincika amma basu ganiva''


Har la'asar ana abu daya' danhaka tsoho yatara dukka family d'insa a farfajiyar gdn sa''' nan akaita jajantawa yan'uwa abinda yafaru 'daga bisani tsoho yace , shifah wannan al'amarin yana d'aure masa kai da tunani' yaza'ai ace gawa ta 6ata ba'a ganta va' ga dukkan alamu akwai wani abu dake 6oye wanda mu bamu saniva ' saidai ina umartar kowanne daga cikinku daku tsananta bincike akan wannan al'amarin ,domin agano bakin zaren'Sannan ina ganin wannan zaman makokin da akeyi bashida amfani tunda bamu da tabbacin mutuwar tasa 'musamman idan mukayi la'akari da 6atan gawarsa" da haka aka watse kowa da abinda yake sak'awa acikin ransa''


Miemie da salma zaune cikin daki 'kowacce tayi tagum tagum'' salma tadubi miemie tace ynxu ina gawar muntari zata shiga ?,wayaxo yadauke shi? Kodai ma ba mutuwa yayi va?
Miemie tace oho ni inazan sani 'ke bakima ji dadi ba koba kome aizaki huta da tijarar dayake maki'' girgiza kai salma tayi tace ko kad'an bana murna sbd kome muntari zaimin dan'uwana ne baranyi fatar wani mugun abu yasame shi va''''

Shiru miemie tayi tace hakane amma tabbas abaki kike fadan wannan maganar amma a zuciyarki bahaka bane'' kuma idan kin musa zan iya fada maki abinda zuciyarki ke ayyanawa '' ido waje salma ke kallon miemie domin tabbas abinda miemie tafada gsky ne saidai ya akai tasan abinda ke xuciyarta?

Lallai gara tayi shiru kar miemie ta tona asirin zuciyarta''''''' bata sake magana va ''miemie tace salma ynxu saiki saki jikinki domin babu muntari balle yatakira maki' yanacan lantsandan 'kema inkina bukata kina iya binshi'''???i


*washe gari* da safe haka kowa yatashi da tsammanin ganin gawar muntari amma shiru kakaji kamar an aiki bawa garinsu'''' inda hankalin mahaifiyarsa yakai matuka wajen tashi 'gaba dai tafita hayyacinta ' sai rok'o takeyi akawo mata gawar d'anta tagani''

Mahmud kam yakasa koda bud'e motarsa domin koda daddare dazasu wuce gida cewa hafsa yayi taxo su shiga adaidaita danshi bare iya shiga motarsa va'' sbd gani yake kamar muntarin na ciki ko kuma gawar zata dawo'haka suka koma gd amma basuyi bacci va ,mahmud yakasa bacci wanda dalilin hakan yasa hafsa itama bata iya barcin va''


Sultan kwance a dakinsa yana hutawa shida ameer 'kamar antsikare shi yamike yadau wayarshi yashiga kiran numbern mommansu 'saidai har wayar takare ruri ba'a d'auka va'' nan yasake kira still ba'a dauka va' abun yabashi mamaki saiya sake kiran na abbansu 'shima harya kare ruri ba'a dauka va'''duban ameer yayi yace ameer ji wani abun mamaki tundazu sai trying numbern mommah da abba nakeyi amma basu d'auka va komeyasa ? Ameer yace toh kabari xuwa anjima saika sake kira mana mayb dey re busy ne''''

Kan dole sultan ya hkr 'suka cigaba da fira' ji sukai ana buga masu k'ofa nan ameer yatashi yaje yabud'e ''wanda yai sallamar yabashi hannu suka gaisa 'suka shigo d'akin tare ''
Ganin wanda suka shigo tare yasa sultan saurin mik'ewa fuskarsa da murmushi yace a'ah dama baku tafi va? Shima murmushi yayi yace eh wlh oga yace saigobe zamu tafi shiyasa nace bara naxo mui fira da d'an uwana kamin natafj'' nan sultan yacika da murna ' duk suka zauna suna fira cikin annashuwa""

Sultan yadubi muntari yace yauwa zanbaka sak'o ka kaiwa my lil miemie kace mata inasonta sosai nd ina missing nata tunda ita bata sona''' nan yamik'e da nufin d'auko sak'on sai muntari yarik'e masa hannu yace dakata kaji'' aiba gd zamuyi va daga nan misra zamu tafi kuma ina ganin zamu d'auki lokaci me tsawo kamin mukomo nigeria 'mezaihana ka aje sak'on agunka dan gudun karnaje na salwantar dashi'?
Jinjina kai sultan yayi yace hakane kuma '' barshima zanbawa abokin abbanmu inzai tafi saiya kai mata'''


Muntari bai bar hostel d'insu sultan ba 'sai bayan magrib ''wanda ameer dake sauraren firarsu duk yak'osa muntari yatafi sbd Shi amatse yake yafad'awa sultan abinda yabashi tsoro'''

Sultan na dawowa daga rakiyar muntari ameer yatareshi 'yana cewa sultan anyako wannan muntarin mutm ne?
Cikeda mamaki sultan yace meyafaru ?ko meka gani?
Ameer yace gani nayi gashi nan zaune kan kujera amma kuma bana ganinshi ajikin madubin dake fuskantar kujerar saidai nahango kujerar amma ba mutm akai''

Cikeda zaro ido sultan yace me ???i???i
Wani irin magana kakeyi ne ameer? Ameer yace wlh gsky nake fada maka kaima dan dai baka lura bane''





*Ana tare*???a
[30/10 4:41 pm] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha wakili
*Mrs ahmed*

*dedicated to friend bee kalbi Miemie*

Page3(???2(???

Da sauri sultan yaja hannun ameer yana cewa zomuje tunkan yayi nisa mugansa''' dagudu suka fice a d'akin sukabi hanyar da sultan yaimasa rakiya ' sunyi tafiya sosai amma ko kurwansa basu gani va inda ameer harya gaji da gudu''' wuri suka samu suka zauna suna maida numfashi sultan yadubi ameer yace amma fah baici ace muntari yayi nisan wannan tafiyar damukayi va ' sbd awnawa da irin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login