Showing 15001 words to 18000 words out of 34231 words

Chapter 6 - MURMUSHIN AJALI Complete Hausa Novels by Aisha Wakili.doc

18 Sep 2025

460

gadon ya kunna wuta''''

Saidai ga mamakin sa sai baiga magen va'''' tashi yayi yazo har bakin kofar amma baiga magen va''''


Dawowa yayi ya kwanta yakashe light d'in ,,can yafara bacci saiya sakejin ana tashin sa''''yana bude ido yakara ganin magen kwance akofar"""


Bai kunna wuta va ''yamike yazauna yana karewa magen kallon ''' can kuma yai kwanciyarsa '''''


A haka suka kwana da magen nan dan da zarar yabude ido zai ganta kwance tana kallonsa '''''inko yarufe idonsa'' saiyaji ana tashin sa''''' harkusan asubah sultan baisamu runtsawa va''''


Biyar da minti biyar yamike zaishiga toilet dan'yin alwala''' yana duba bakin kofar sai baihango magen va''''

Kad'a kansa yayi yashige toilet d'in yadauro alwala yaxo yafara nafila'''''

Yana idarwa yamike yafita xuwa masallaci''''


Koda yadawo 'yariga yasaba zama yayi karatun qur'ani 'amma saiyaji bare iyava 'sbd wani irin bacci daya rike mai ido'''

Danhaka yad'an kishingide' ajikin gadonsa '''aiko cikin minti biyar bacci yadaukesa''''



Tunda yafara barcin bai falka va saikusan daya saura na rana'''''agigice yatashi yana salati yana mamakin ya akai yayi irin wannan baccin"""""


Mikewa yayi yashiga toilet yayi brush sannan yayi wanka ''afalo yaha??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ngo Miemie kwance tana barci'''''


Zuba mata duka yayi akai yace dilla Malama tashi muje kirakani Inda abba ya aikeni''''''


Bude idonta tayi ahankali '''ganin yadda idanunta suka kumbura sukai jah 'yabawa sultan tsoro,jah da baya yayi yana tambayarta lfy?


Mommah data fito daga kitchen tadubi sultan tace 'saiynxu katashi sultan 'halan maganin bacci kasha ne? Sannan karufe k'ofa abbanku said buga maka yake amma baka bude va'''


Fuskar sultan da mamaki yace rufe k'ofa kuma ni?

Momman su tace kaje kai break karabu da wannan yarinyar''''duk tabi ta addabeni da masifan kuka' wai anyi masu rasuwa a skull 'shinefah tunda tadawo take kuka''

Wai malamin yanada kirki yaza'ai ace yamutu'''

Girgiza kai sultan yayi yace kenan me kirki bare mutuva sai Mara kirki koh?

Girgiza kai tayi tana cewa ya sultan baraka ganeva uncle Hafiz yawuci dukkan tunanin wani metuna ni'''

Allah sarki 'uncle Hafiz meet u in ur next lyf''''''''
Kalmar data furta kenan tamike tana share hawayen fuskarta'''





*Toh nima dai nace meet me in my next page*,???i. Ana tare???a
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*


*dedicated to friend bee kalbi Miemie*


Page1(???7(???

Yah sultan kafasa xuwa Inda abba ya aikeka ne? Cewar Miemie dake kwance kan kujerar da sultan yabarta'''

Tsaki yayi yace eh abba yace basai nayafi va'ankawo masa sak'on """
Ynxu kishirya muje gidan gwaggo sa'a mugaishe ta 'daga nan naimata sallama dan ba lallai ne nasamu tym naxuwa va '''kinga six days kawai yarage min''''

Tsaki tayi tace saika dawo nikam ba Inda zani''dubanta sultan yayi yace gwaggo sa'ar taki zakice baraki je gdn ta va ayau?

Murguda masa baki tayi tace ai kaima kace tawa ba taka bace 'danhaka kozan tafi ba dakai zaniva'''''

Gyada kai yayi yace shikenan karki jema gaba daya''''''

Koda sultan yagama shirinsa yaiwa momma sallama yafita ''''shikadai yana tafiya yana nazarin magen daya gani Daren jiya''''''

Jiyayi anrike hannunsa ana cewa halan kaima tunani na kakeyi koh yah sulta?
Ai nasan kaima bakaso karabu damu dan Allah kafasa xuwa mana''''

Kallonta yayi sannan yace waike meyasa kinfaya naci ne saikace mayya? Dillah ni inbaraki min fatan alkhairi va toh ki rabu dani'''''

Cikin shagwa6a tace haba yah sultan waikai meyasa baka da tausayi ne ? Saikace ba yayana kake va''''''

Sultan yace dan ina yayanki sai inkiyin abinda yadace da rayuwata ? Shiru tayi kamin tace toh naji Allah taimaka ''''''murmushi yayi yace ameen kokefah'''''

Haka suka cigaba da tafiya suna fira''''''miemie tace yauwa yah sultan jiya zanshiga dak'in mommah Nagano wata mage a kor dak'inka kwance ,kai kar kawota halam?

Cikin firgita sultan yace ni? Bani bane ni banma ganta va''''' Miemie tace tab aiko baka ganta va fara kyakyawa da ita'' dama zanganta Allah kiwonta zanyi'''

Sultan yace aisai kije kinemota shegiya me kwashe kwashe''''''




Suna karasowa gidan gwaggo sa'a a kor gidan suka tadda mijinta musa baban su aysha''''nan suka gaida shi '''sannan suka zauna suna fira ,,,,
Miemie tadube shi ''tace baba karabu da wannan yarinyar da kake nema ba alkhairi bace atare dakai''' asara zata janyo maka 'kuma inbakai da gaskeva zata tarwatsa maka family''''''

Yanzu haka tasa ayiwa abbu asiri akan ya amince ka aureta'''''' abbu shine mahaifin musa'''''''''


Baki bude musa yace toh ke tayaya kika San haka'''' mikewa tayi tana cewa basai kasani va'''abu daya nasani shine baran ta6a bari tai galaba akan gwaggo ta ba'''''''


Tana gama fadan haka tashige gidan'''''sultan da musa suka bita da kallo''''''

Sultan yai tsaki yace baba karka damu haukarta ce tamotsa '''jinjina kai musa yayi yace da sultan yashiga yagaida gwaggo sa'a yafito akwai maganar dazai gaya mai ''kuma maganar tanada muhimmanci'''''''


Nan sultan ya amsa da toh yamike yashige gidan '''musa yashiga jijjiga k'afa yana jiran fitowar sultan"''''''"


Kamar minti biyu da shigar sultan ''wani kyakkyawan saurayi matashi 'musa yagani agaban sa''' tsaye yake cikin kana nan kaya'''''


Duban yaron musa yayi yace a'ah d'an samari daga ena ? Murmushi yaron yayi yace daga wata duniya nafito 'kuma gurinka naxo''''

Cikeda mamaki musa yace toh inajinka yaro meke tafe dakai?

Gyara tsayuwarsa yayi yace dama xuwa nayi naimaka kashedi akan kuskuren da kakeso kayi ''nafadawa sultan dangantar dake tsakaninku''' idan har ka aikata hakan''' toh lallai kayi babban kuskure da har kamutu baraka dena dana' sanin aikata shi va''''''


Zaifi kyau kabar sirrin da yake rufe Wanda babu Wanda yata6a budewa 'kabarshi a yadda yake 'ko ka fuskanci hukunci metsanani'''''


Kallon mamaki musa yabi yaron dashi'''''''waye wannan yaron? Waya fada masa abinda yakeson sanar da sultan''' sannan wani hukunci zaiyi masa idan har yafada?

Shidai yasan baiyi shawara dakowa va akan batun fad'awa sultan d'angantakar dake tsakaninsu va''''''''


Cikeda kufula musa yace toh yayi d'an gidan gogaggu isasshe Mara tarbiya ''harni zaka kalla kafadamin abinda yadace nayi da Wanda bai dace va?

Toh kowaye ubanka agarin nan 'sainayi abinda nai niyya inga hukuncin dazakaimin ''kugamin fitsararren yaro dai ''' ka6acemin dagani kamin nasa d'ana yai k'asa k'asa dakai'''''''''


Murmushi yaron yayi yace zaka aikata kuskuren dazakai dana sanin aikatawa '''''nafada maka karka kuskura kafurta wannan sirrin''''''''''


Yana gama fadan haka yajuya yana tafiya da Sauri musa yabishi yajanyo shi baya ''yadaga hannu zai tsinka masa'''''' dago idonsa yaron yayi take wani walkiya yafita daga idonsa yashige jikin 'musa''


Da Sauri musa yasaki yaron yana karkarwa'''''' yana nuna yaron 'shikuna yaron yana murmushi''' daidai lokacin sultan na fitowa 'musa yana yanke jiki yafadi akasa''
Kuma daidai lokacin wannan yaron ya6ace '''

Dagudu sultan yakaraso ganin baban Aysha akasa '' yana kiran sunanshi ''amma ina musa sai nuna wa sultan jikin bango yakeyi amma sultan baiga komeva'''

Shidai tambayarshi yakeyi meyafaru amma babu magana '''''''''sultan dayake rud'e yana kallon fuskar musa yaga yajuye gefe bakinsa duk ya karkace ''' ga hannu kamar kuturu '''

Innalillahi wainna ilaihiraji'un ''shine kalmar da sultan yake furtawa'''

Cikin matsanancin tashin hankali sultan yaruga cikin gdn dagudu yana kiran gwaggo sa'ah '''''''''

Cikin tashin hankali take tambayar sultan lfy meyafaru''''' bai Iya bata amsava illah Jan hannunta daya Shiga yi'

Suna fitowa yaimata nuni da baban Aysha kwance sai kokawar d'aga hannun sa yakeyi amma yakasa ''''''ihu gwaggo tasaki tanufe shi 'tana kiran sunan shi'''

Tana xuwa tazube gabanshi ' cikin tashin hankali tafara tambayar baban Aysha meya sameka?
Cikin rawar hannu yafara shirin bude baki yayi magana saidai maganar taki fitowa''''


Gwaggo sa'ah cikin kuka 'tace miemie shiga ki daukon waya ki kiramin YAYA'''''
Dagudu Miemie tashige tadauko wayar''''

Ringing biyu yadauka yana cewa salamu alaikum sa'adatu lfy dai koh wannnan kira da rana haka?

Cikin kuka Miemie tace abba ba lfy ba kai Sauri kaxo gdn gwaggo baban Aysha yazama wani iri''''''''''

Cikin tashin hankali Mahmud yace wani iri Miemie meke faruwa''? Cikin kuka tace abba kazo kagani ''''''''"""''


Da Sauri Mahmud yakatse wayar yana salati '' bashiri yabar abinda yakeyi yashigo motarsa ''a 360yake gudu Allah Allah yake yakaraso yaga meya sami mijin yar'uwarsa''''


Yana karasowa ko gyara parking baiyi va dagudu yanufi Inda yahangosu '''''yana xuwa yashiga tambayarsu lfy meyasa meshi?

Cikin kuka gwaggo sa'a tace nima bansani va ina cikin gida kawai sai sultan yashigo a firgice yana Jan hannuna ''ina fitowa naga baban Aysha ne kwance da juyayyen halitta'''''"


Da Sauri Mahmud yashiga duba musa cikin firgici''''yace sultan kamashi musaka a mota mutafi asibiti'''''


Nan da nan suka sakashi cikin mota gwaggo sa'ah itama tashiga ''nan Miemie da sultan suka shiga gaba Mahmud yajasu xuwa asibiti''''





??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\
Wani prvt hsptl suka nufa 'Wanda yakeda kwararrun likitoci'''' suna isa nan da nan aka nufi emergency dashi'''''


Su gwaggo Mahmud dasu sultan suna reception sunyi jungum jungum 'gwaggo sa'ah sai kuka takeyi'''

Mahmud yace sa'adatu ba kuka zakiyi va'' addu'ah itace agaba ''kukanki bashi da amfani''''


Dago idanunta da sukai jazur tayi 'tadubi mahmud tace yaya 'dole nai kuka ko minti20 bamuyi da fitarsa va ' wannan al'amarin ya afku'''





*a gidan biebie isah antarbeni sosai kuma naji dadi nagode kwarai*???i???i


Ana tare???a
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*


*dedicated to friend bee kalbi Miemie*


Page1(???8(???

Likitoci sunyi matukar kokari domin su shawo kan lalurar baban Aysha amma Abu ya faskara ''nasarar da sukayi shine sun samu sun masa allurar bacci ''''' amma har bacci yadauke sa hannunsa baidena nuna Bango va""


Bayan fitowar wani Dr ne yace da Mahmud yasa meshi a office '''' cikin Sauri Mahmud yabi bayanshi''''' da shigarsu Dr d'in yadubi Mahmud yace alh saidai fah hkr domin gsky munyi iyakar kokarinmu dan gano abinda yajanyo masa wannan matsalar bamu ganova'''

Sannan munyi masa test ko yanada hawan jini nan ma duk munga BP d'insa normal''' a shawarce yakamata kufita dashi waje domin su sunfimu kayan aiki 'maybe zasu Iya gano musabbabin wannan larurar''''''


Jiki a sanyaye alh Mahmud yafito office d'in gwaggo sa'a ta taso da Sauri tana tambayarshi me likitan yace'''''mahmud bai 6oye mata komeva yafada mata''''' kuka tasaki tana kiran sunan Allah'''


Dubanta Mahmud yayi yace sa'adatu nace kidena kuka ''inhar kudi na maganin cuta toh ina tabbatar maki musa zaimike daga wannan cutar ki kwantar da hankakinki'''


Duban sultan yayi da Miemie yace kuzauna da gwaggonku barinje indawo'''''''' yana fita direct family house nasu yawuce nan yafadawa mahaifinsa abinda ke faruwa' da sauran iyayenshi mata'''


Cikin tashin hankali duk suka shirya xuwa asibitin''''''nan Mahmud yakarasa gd yafadawa hafsa ''''itama tashiga matsanancin damuwa''''''


Bayan awa biyu asibiti yacika makil da yan'uwa''''' inka dauke inna amarya ita kadaice batazo va''''''

Baabaa Laure suna shigowa tahango Miemie 'cikin murna tace lah ga mutuniyata tazo''''baabaa asabe tace toh shanyayyi ya'' ynxu wannan mekama da ya'yan almatsutsan ne mutuniyarki? Koda yake nalura tunda kikayi zama a gdnsu na watanni ta shanye maki zuciya 'shiyasa kullum kike damun mutani da kinaso kiganta'''''

Cikin ko en kula baabaa Laure tace kedai kika jiyo''tayi gun Miemie ''tana zuwa tasa hannu tacirewa Miemie tagumin da tayi 'tace meyafaru ne yar'nema kikai tagumi?

Dago kai Miemie tayi tadubi baabaa Laure tace lah k'awa kinzo Ashe''' wlh ina tunanin baban Aysha ne ''duk ya canza Yakima wani iri''''

Baabaa Laure tace toh ke inbanda abinki saiki sawa ranki damuwa '''''shiyasan abinda yaje ya jangwamo wa kansa' da hakan tasameshi''''' gashi ance likitoci basu gane cutar va''''


Cikin mamaki Miemie tace ynxu ke baabaa abin baidameki bane? Cikin yatsina fuska tace yoh mezai dameni tunda ba mijin aziza ce hakan tafaru dashi va''''''


Kallonta Miemie tayi tace ynxu sbd ba mijin yar'ki bane shiyasa baraki damu va? Firgigit baabaa Laure ta kalli Miemie sbd bata dauka afili takeyin maganar va'''''

Murmushin borin kunya tafarayi ''''tana cewa kedai wasa nake maki aidole yadameni''' tsaki Miemie tayi tace kedai baraki ta6a canjawa va'''

Baabaa Laure tace toh saiki canjani ai'yar'nema kawai' naganki ina murna amma zaki wani gwasaleni '''''''

Baabaa asabe ce takaraso Inda suke 'tace dah Miemie ke yar'kuikuiyo zo na aikeki bakin asibitin nan naga me saida goro kisiyo min'

Banza Miemie taimata kamar bataji metace va'''saida tasake magana Miemie tace idan kuma nak'ifa?

Baabaa asabe tace sai uwarki da ubanki suje su sayo''''"dariya Miemie tayi tace toh baranje va' jeki aikesu inkin isa''


Hannu baabaa asabe tad'ga da nufin marinta ''saiji tayi hannun nata yayi wani irin kara kas'''''. Ihu baabaa asabe tasaki tarike hannun nata da d'ayar hannun tana wayyo Laure hannuna yarike '''''
Baabaa Laure tace kodai sanyi ne yarike maki hannun'''

Cikin jin azaba baabaa asabe tace taimaka Laure ki jamin mugani dan yarike''''

Miemie dake kallonsu ta kwashe da dariya tace alhaki kuikuiyo ''kad'anma kika gani ''''baabaa asabe tace zakici ubanki ne tsaya a gyaran hannun kiga ikon Allah''''''

Baabaa Laure tace kedai wlh kinfaya magana ki tsaya na ja maki hannun dakyau kin'ki kina biyewa wannan '''''gashi ko gun Mara lfyr bamukai va 'kinfara gamuwa da jaraba'''''


Miemie kam dariya takeyi masu '':nan baabaa Laure tai tajan hannun amma yaki saituwa'''haka suka shige gun Mara lfyr'''''


Suna shiga bayan an gaggaisa da mutanin wurin baabaa asabe suka kara matsawa kusa da gadon da musa yake kwance''''ido suka zuba Mashi ''saikace yau suka fara ganinshi''''

Baabaa asabe tajuyo tadubi Mahmud tace mahmuda anya ko musa ba gamo yayi da autan aljanu va'kaduba kaga yadda halittarsa ta sauya lokaci guda?

Cikin shariya Mahmud yace toh baabaa ni inazan SANI tunda ba agurin nakeva lokacin da abin yafaru'''

Jinjina kai baabaa asabe tayi tace 'akwai ayar tambaya akan musa kod'ai yaci masu bashi ne bai biyava'''''sultan ne yadubeta yace haka yafada maki?

Cikin hassala tace toh isasshe dakai nayi?

Shiru sultan yayi baikara cewa komeva'''''' hakan baisa baabaa asabe tai shiru da bakinta va''''


Miemie na shigowa taji abinda baabaa asabe ke cewa nan take taji ranta na suya''''''cikin dak'ikai dabasu gomava 'idonta yajuye amma babu Wanda yalura'''''


Kallon gadon da baban Aysha yake kwance Miemie tafarayi'''nan take hannun shi yafara motsi yana d'aga '''amma babu Wanda yagani'''.

Ahankali hannun yafara mikewa yana kara tsayi',sosai hannun yake kara tsayi'''' daidai lokacin baabaa asabe na dago kanta' aiko tahango hannu sai mikewa yakeyi yana kara tsawo''


Da Sauri taja da baya tabar wurin gadon''' kusa da sultan takoma'' ta tsaya',amma ga mamakinta saitaga kamar hannun na nufota'''.

Da Sauri takoma bayan sultan ta tsaya tana yi masa rad'a a kunni''' sultan kalli gun gadon can kaga menene awurin'''

Sultan cikin quluwa yace nibanga komeva''''ido taruntse Takara budewa 'ganin dai hannun sai nufota yakeyi'''' dagudu taje Inda gwaggo sa'a ke zaune tace sa'a wlh hannun mijinki tsayi yake krawa duba kigani''''


Cikeda mamaki gwaggo sa'a tadubeta tace haba baabaa kibarni naji da abinda ke damuna mana''' wani hannu ne kuma yake kara tsawo bayan 'ga baban Aysha kwance da hannuwan sa kina kallo''''


Afirgice baabaa asabe ta matsa tana cewa wai me kuke nufi ne'''''
Jin hannu ya damke mata wuya 'ihu takeson yi amma takasa ''sai ido data shiga zarewa tafara tarin dole""""""





*am so sorry masoya wannan littafi ina ganin sak'on Ku ''da masu cewa wulakanci nakeyi dan naga anason littafina 'da masu cewa banason amsa su inasunyi magana duk ina Baku hkr''kuma kunsan dan Adam ajizi ne'''. Sannan inaso kusan saida cikakkiyar lfy zan Iya typing ''danhaka banida ita 'inakan hanyar Neman magani 'kuma inasamun sauki da ikon Allah ''kuci gaba da bibiyata 'nikuma insha Allah Dana samu karfi sosai zaku fara jina akaikai ngd*



*maman ma'aruf naga sak'onki kuma ga cigaban nan inafata zaki kasance tare dani akoda yaushe ngd''''''''husnah da khady kuma duk naga sak'onku ''amma inakuka 6atan rai saina shekara banyi typing va ehe*???i???i



*one love ''ana tare*???a
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*

*yawan magana akan abinda bai shafeka va yana haifar da bak'in jini'''ka fuskanci abinda kasa agaba shiyafi alkhairi''''rayuwa babu tabbas*

*happy sallah to oll Muslim's 'aci ahankali kar ashake*

*dedicated to friend bee kalbi Miemie*


Page1(???9(???

Sultan ne yajuyo yana dubanta 'yace wai baabaa lfy kike tari haka?

Ganin yadda idonta suka firfito gashi tarike wuyanta da hannu sai kokawa take dashi'' yasa sultan firgita '''cikin karaji yace abba kalli kaga''''

Da Sauri Mahmud da sauran mutanin d'akin suka juyo ga baabaa asabe''', Mahmud ne yakarasa yarike hannunta yana cewa baabaa lfy meyafaru''''


Cikin fisge hannunta take nunawa Mahmud wuyanta'' ba shiri Mahmud yajata xuwa waje'' baabaa Laure dake tsaye agu duk ta rude tarasa mezatayi'''' sai raba ido takeyi''''


Suna fita hannun yasaketa '''yana sakinta tasaki jiki tazube akasa ''tana maida wani waha lallen numfashi''''''''

Mahmud ya kalleta yace baabaa waimeke faruwa dakene? Cikin alamun jin jiki ''tadubi mahmud ''tari tafarayi''' kamin tadubi mahmud tace '''''

Kaga mahmud wlh shaken wuya akayi'' na tabbata mutuwa akaso nayi ''badan kafiddoni a d'akin va '' saidai a fiddo gawata'' dan'haka '''ni baran Iya komawa cikin d'akin nan va'''

Dan na tabbatar idan nakoma toh ajali ne ke kirana'''''" ka koma nizanyi zamana anan '''''

Mahmud yace haba baabaa aibare yuwuva kawai kitashi mukoma'''' cikin quluwa tace eh aidole kace natashi mukoma dashike bakason ganin ina numfashi a doron k'asa'''


Girgiza kai mahmud yayi yace Allah yahuci zuciyarki baabaa ''barin koma''''''''''''''yana wucewa tabi bayanshi da kallo tana maganganu'''''



Bayan kwana biyu 'bayan an sallamo baban Aysha daga asibiti''''' sunkoma gd' mahmud sai zirga zirgar tafiyar sultan yakeyi sbd saura kwana ukku tafiyarsa''''


Sannan yanaso yagama da tafiyar sultan farko kamin yafara Neman maganin baban Aysha''''



??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\
Sultan zaune a d'akinsa sai harhada kayansa yakeyi cikin jaka ''Miemie ta turo k'ofa tashigo''' kallonta sultan yayi yace ke baki Iya sallama bane?


Cikin yatsina fuska tace baka koyamin ba ai''''''girgiza kai yayi yace shikenan kije makaranta akoya maki''

Zama tayi tadube shi tace ynxu yah sultan kai baraka hkr da wannan tafiyar va''? Nifa wlh inka tafi baranji dadiva''''''kuma saidai nakoma gdn tsoho meran karfe''''


Cikin dariya sultan yace oho ke kika

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login