Showing 21001 words to 24000 words out of 34231 words

Chapter 8 - MURMUSHIN AJALI Complete Hausa Novels by Aisha Wakili.doc

18 Sep 2025

451

salati sauran mutani suna tayata amsawa'''.
Innalillahi wainna ilaihirajiun'''''








*Kuyi hkr da wannan bayawa*




*Ana tare*???a
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*


*dedicated to friend bee kalbi Miemie*


Page2(???3(???

Tsaki tayi takoma d'akin taci gaba da kwanciyarta'''' saidai jin salatin da akeyi yaki saurarawa yasa tamike tanufi soron''''

Su baabaa asabe tagani tsaye sunyi cirko cirko ''ga tsoho nan ma shima tsaye sauran yan'uwa duk ansaka muntari a tsakiya 'masu yimasa firfita yi sukeyi da masu yimasa salati aka duk sunayi''''

Kutsawa tayi cikinsu '''ganinshi tayi kwance kamar gawa''juyowa tayi tadubi baabaa Laure tace baabaa waime yasame shi ne?
Cikin tashin hankali baabaa Laure tace wlh bamu saniva ''kinga dawowarmu kenan muka gansa kwance anan kamar gawa''' zaro ido Miemie tayi tace toh Ku kaishi asibiti mana'''baabaa asabe tace ke dillah rufe mana baki''' bagashi yafara farfadowa va''''' tsaki Miemie tayi tajuya taicikin gdn tana cewa aisai kiyi''''

Tana shiga gdn tadauko wani Kofi babu kome acikinsa 'tanufo soron saidai ga mamakina kamin takaraso cikin soron saiga ruwa cike a'kofin'',tana xuwa tasake kutsa kanta ciki tadaga kofin ruwan tana zubawa a fuskar muntari '''tana gama xubawa baabaa asabe na buge mata hannu tana cewa ke banson iskanci wani irin izgilanci ne wannan'''''


Ko kallonta Miemie batayi va 'tajuya zata wuce kenan sai muntari yamike yazauna''' duk mutanin wurin akasa ihu yehh yatashi'''',da hanzari baabaa asabe tajuyo taga dagaske ne Kodai karyane ganin da gaske ne yasata'' riko hannun Miemie da Sauri tana cewa ke'ruwan mekika zuba masa ne'' naga duk anzuba masa ruwa amma bai farfado va ''keko daga zuba masaya farfado'''

Harararta Miemie tayi tace irin ruwan da kuka zuba masa ''saidai Ku Baku zuba masa yadda zai farfado va shiyasa'''' tana gama furta hakan ta fisge hannunta tai tafiyarta''''''


Koda muntari yabude ido kallon mutani yakamayi kamar wani bak'onsu ''''can yana cikin raba idon ne yahango salma yar'gurin jibirin yaron baabaa Laure''' tana tsaye tana kallonsa ''aiko yana mikewa yanufi gurinta ''' hannunsa yasa yacafko ta da karfi tafada jikinsa ''nan yashiga shashshafata yana sunsunata saikace bunsuru''''' kokarinsa kawai yasamo bakinta yahade danashi'''''

Yarinya nan tashiga ihu tana Neman taimako '''kowa yarude ''nan aka shiga kokawar kwatoh salma '''Wanda dakyar aka samu aka 6an6arota jikin muntari''' Wanda yazage yana matsa mata kirji '''' ana kwaceta yana kokawar binta '''nan aka rirrikeshi ''mazan wurin suka daukeshi zuwa gdnsu '''''

Itako salma ba abinda takeyi banda kuka 'sbd tunda uwarta tahaifeta ba'a ta6a yimata hakava''''' baki daya jikinta yayi mata wani iri''' jitake kamar zata mutu''''''


Kowa yashigo gd da mamakin muntari ''ansan dai muntari bashida mutunci amma basusan rashin mutuncin nasa harya kai hakava''' dazai nemi yayi lalata da kan'warsa agaban uban kowa ''



Miemie zaune tsakar gd baabaa Laure tashigo rikeda salma sai faman masifa takeyi tana cewa kagamin lallatacce yaro ''zai lalata yar'mutani agaban iyayenta da kakanninta ''lallai muntari rashin mutuncin nasama yakai intaha'''


Miemie kam kallonta takeyi batace komeva'' salma taxo tazauna kusa da ita ''tana kuka mecin rai''' kallonta Miemie tayi tace kiyi hkr kinji''' kibarshi da Allah''' nima d'azun duka yaimin kamar wani ubana'''


Salma tace ainaki da sauki '''nasan ni da anbarshi lalatamin rayuwa zaiyi''''' Allah saiya sakamin'''''


Ranar haka ahalin tsoho suka kwana babu sukuni''kowa abinda muntari yayi mamaki yake bashi''' koda mahaifinsa sale yadawo aka fada masa karyatawa yayi''' saida baabaa asabe tafada masa da bakinta sannan ya yarda'''


Xuwa yayi daki yasamu muntari kwance ''idonsa na kallon silin 'yakira sunansa 'ya amsa''' yace wato muntari rashin mutuncin naka haryakai zakaiwa yar'uwarka fyade agaban kowa? Kai wato kar gagari kowa koh?
Toh tunkan raina ya6aci dakai inaso ka kama kanka inko bahaka va 'xaka fuskanci hukunci na'''

Cikin hawaye muntari yace wlh baba nibansan sanda hakan tafaru ba ''iyaka nabude ido na ganni rirrike ahannun su kawu ado suntaho dani gd amma ni bansan meke faruwa va''


Cikin takaici sale yace dakayi nasarar yimata fyade Aida zaka sani '''nadai fada maka ka kama kanka'''


*gareku iyaye yakamata aduk lokacin da ya'yanku sukai wani Abu 'Idan kunyi bincike 'kunji ta bakin yaro 'toh yanada kyau kuyiwa maganarsa kyakkyawan fahimta'musamman idan kukayi la'akari da muntari shida rashin mutunci ya iya''amma ba'ata6a samunsa da hali makamancin wannan va''' sannan yafadawa mahaifinsa 'shibaisan yadda akai hakan yakasance va'' yakamata atsaya a tsnanta bincike akan ya'ya musamman idan wani sabon hali ya bayyana ga ya'yanku*



Washe gari da safe Miemie ta shirya tsaf kamar yadda tayiwa yah sultan alkawari zatazo'' danhaka taceda baabaa laure zataje gdnsu ta sallami yah sultan saigobe zata dawo'''

Salma dake kwance tace Miemie tajira tarakata''' Miemie tace dah dai kinhuta abinki karna wahal dake''' salma tace saidai inbaki son rakiyar ''''

Miemie tace a'ah tashi kishirya mutafi'' nan salma tamike dama olready tayi wanka tasaka kaya suka fito'''


Koda suka iso gdn mommansu na ganinta tai dariya tace su Miemie yan'gdn tsoho anzo ganinmu ne yau''' ta6e baki tayi sannan tace a'ah ni sallamar yah sultan nazo 'bawai dawowa nayiva naga kinfara dariya'''''

Girgiza kai hafsa tayi tace toh naji '''nan suka gaisheta 'sannan Miemie tace INA yah sultan yake? Nan hafsa take fada mata sunfita shida abbansu'''

Zama sukai sunata fira''' Miemie tadubi hafsa tace momma wai yajikin baban Aysha ne? Ajiyar zuciya hafsa tayi tace da sauki za'ace amma kam babu wani canji'''

Miemie tace Allah yabashi lfy''' wlh inajin tausayin gwaggo sa'a ''hafsa tace to yaza'ayi haka Allah ya kadartoh''


Suna nan suna fira sultan yashigo''' yana ganin Miemie yace a'ah my sis harkin iso kenan'''dariya tayi tace eh nacika maka alkawari koh? Amsawa yayi da eh '' yace kutaso muje kutayani gyara kayana''

Nan suka mike suka bishi xuwa d'akinsa ''' nan suka baje suna fira suna tayashi gyara kayan'', Miemie tadubi sultan tace ynxu yah sultan daga gobe shikenan baran sake ganinka va'' sai inna kawo maka ziyara koh'?

Cikin dariya yace eh ''tace aiko kamar yadda nai alkawari baran ta6a yarda nacika sati biyu banganka va''

Salma tace tayaya kenan ''wazai rika kaiki? Tab ke miemien nan ma bakida lfy koh'''
Sultan yace wlh koh ''salma tambayeta'' wazai rika kawota?

Shiru tayi kamin tace hmm yah sultan kenan ''nafada maka a abinda zanrika xuwa amma inbaka yarda va shikenan''''



??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\
Da daddare duk ana zaune a falo sai fira akeyi kamar barasu kwanta va''' Mahmud yadubi sultan yace ynxu fah Dana tafi shikenan saidai innaxo ganinka''' saikuma ta waya'''

Murmushi sultan yayi yace hakane abba shiyasama nakeji kamar karna tafi wlh 'sbd ko kusa banason nai missing naku'''

Caraf Miemie tace wlh innice kai fasa tafiyar zanyi domin baran ta6a yarda nai missing d'inka va'''

Hafsa tace aigara da Allah yasa bakece va d'in ''domin ko ankaiki bawani abun kirki zaki tsinana va'''

Cikin zun6uro baki tace nifah shiyasa banason zuwa gdn nan ''bansan meyasa va mommah bakyaso na va 'duk abinda nayi saikin kusheni ''

Mahmud yace rabuda mommanki aini inasonki my daughter'''""





*Ana tare*
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*

*naki ba irin nasu bane aunty halilos inatayaki murnar kamallah ingantaccen littafinki 'kyautar Allah''ya fadakar ya wa'azantar yakuma nishad'antar'gaba dai gaba dai'''saimunji ki a sabon nvl d'inki 'Allah yakara basira da zak'in hannu*

*dedicated to friend bee kalbi Miemie*


Page2(???4(???

Washe gari ''karfe takwas da Rabi nasafe bayan sunyi breakfast ,kowa yashirya cikin sutura mekyau'' Mahmud yafito yagansu''' yace inafata duk kun shirya dan ynxu zamu tafi 'INA sultan d'in?
Miemie tace yana d'aki'

Mahmud yafita xuwa waje'''wayarsa ya fiddo yashiga kiran numbern gwaggo sa'ah ringing biyu tadauka mahmud yace sa'adatu kefah muke jira kizo Dan Allah kiywa yaron nan sallama '''cikin rawar murya gwaggo sa'ah tace kayi yaya amma baran samu xuwava'' kuma ba dole sainazo va 'idan kasa masa albarka tamkar baban Aysha ne yasa masa'' sannan idan hafsa itama tasa masa tamkar nice'' danhaka inmuna daku akusa bamuda sauran damuwa'''''''' mahmud jiki asanyaye yakatse wayar'''


Nan yace sufito sutafi'' Dan karfe goma jirgin zaitashi'''' nan suka shiga fita da kayan sultan'''' bayan sungama kowa yashige motar 'hafsa 'miemie'salma' abaya sultan da mahmud agaba'''

Nan suka kama hanyar airport''''' haka kowa yazauna jungum jungum babu Wanda yai magana''' harsuka karaso airport d'in ''

Bayan sunfito a mota mommah tadubi sultan tace toh sultan yau zamu rabu ''rabuwa irin wacce saime Nisan kwana zaiga lokacin sake gamuwa''abinda nakeso dakai karike mutuncin addininka duk Inda kake karka manta matsayin addininka'''' nasanka sultan kaid'in me tarbiyya ne danhaka baranyi maka doguwar nasiha va''kaje Allah zaikula mana dakai''


Rungumeta sultan yayi yana cewa nagode mommana kece Uwa tagari Allah yasaka maki da dukkan alkhairi'''. Nan yajuya ya rungume mahmud yana abba zanyi kewarka sosai''


Miemie dake gefe idonta yacika da hawaye sai sharewa takeyi 'gaba dai tajuya masu baya''' juyawa sultan yayi yaga baiganta kusava'''
Da Sauri yakarasa Inda take 'kamo hannunta yayi yace 'kan'wata meke faruwa kike kuka ko duk kewar nawa ne yafara ta6aki''''' fisge hannunta tayi tace dillah cikani 'kasa ne yashigen ido'''
Dariya yayi 'yace ohh my lil sis bansanki da k'arya va'' nd ko kinyi baya maki kyau''

Kallonshi tayi ido cike da hawaye tace ynxu fah yah sultan kai naga ko ajikinka ma''kamar Allah Allah ma kake katafi koh?

Girgiza mata kai yayi alamar a'ah 'sannan yace mezaisa ni murna zanrabu da kan'wata kawai banason nasasu abba damuwa ne shiyasa kikaga ina pretending ''

Dariya tayi tace yauwa yah sultan na ''kayarda narik'a xuwa maka duk bayan 2weeks d'in koh? Cikin dariya da rashin yarda da sakarcinta yace nayarda koh bayan 1week ne kizo'''

Dariya tayi ta rungume shi tana cewa yauwa my swt bro I prms u 1st 2weeks darakayi a skull zankawo maka ziyara '''' kama hancinta yayi yana cewa kincika rigima'''kiyimin alkawari baraki rink'a sa mommah surutu va' sannan zaki cigaba da zama da best a skull kamar yadda kike''' sannan zakiyi hankali kamin nadawo'''

Dariya tafashe dashi sannan tace nayi maka alkawari baran dinga sa mommah magana va 'nd I will olways be d best ''bt ba ukun baranyi maka alkawari va sbd kara haukacewa zanyi ''''tana gama fadar haka tafisge hannunta zata wuce Ashe haushi taji'''''

Binta sultan yayi yajanyo hannunta yace haba lil sis meye na fushi kuma? Harararshi tayi tace ai Kaine kullum kar'inka cemin banda hankali''' dariya yayi yace toh am sorry me hankali ''


Mtwe toh kadaiyi Sauri domin anfara shiga jirgi kar atafi amanta dakai'''sultan yamike rataye da jakarsa yana cewa aiko yatashi nasan zaki kaini ataki jirgin me saukar angulu"'""

Ta6e baki tayi sannan tace sainayi niyya'' rungumota sultan yayi suka nufo Inda su mahmud suke'''''' nan yaimasu sallama '''xuwa yayi akayi checking nashi sannan yawuce xuwa Inda zasu shiga jirgin''''

Miemie koh nan take hawayen daba taso suzubo suka fara kwaranya a idanuwanta ''shikenan yau yayanta mesonta yatafi yabarta 'ynxu ita kadai zatake rayuwa'''


Suna kallon sultan sanda yazo shiga jirgi cikin'' begen juna suke d'aga Mashi hannu shima yana d'aga masu''''

Minti shabiyar da shigarsu'' jirgi yafara shirin tashi''' cikin share hawaye Miemie tace Allah sarki yah sultan d'ina zanyi kewarka'''


Basu bar wurin va saida sukaga tashin jirgin ''sannan suka juyo sukayi gun motarsu _''''''



Acikin jirgi sultan bayan yazauna yad'aura belt '''bayan sunfara keta hazo' sultan gaba dai tunanin iyayensa da Miemie ya addabesa''' jiyake kamar yatsaida jirgin yasauka''''

Girgiza kansa yake 'yana mebawa kansa kwarin guiwa''' juyawa gefensa yayi domin ganin na kusa dashi'''''



Innalillahi wainna ilahiraji'un ''sultan ke furtawa ganin wacce kezaune kusa dashi ''' cikeda tsoro bakinsa sai rawa yakeyi '' yad'aga d'an yatsarsa yana nunata '' yana mie___mie_____ duk yadda yaso hada harufan sunanta abun ya gagareshi sbd tsananin rudewa da firgici daya shiga'''





*Ana tare*???a
[08/10 8:33 am] Me KosaiA???: ??A0 ??A0
??A0 ??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
MURMUSHIN AJALI
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0
??A0??A0??A0??A0??A0??A0??A0
Written by Aysha Wakili
*Mrs ahmed*


*dedicated to friend bee kalbi Miemie*


Page2(???5(???

Afirgice yake kallonta''' yana mie__mie ,,saidai ita wacce yakewa maganar bama shi take kallo va''' nima dai juyawa nayi domin ganin wacece tafirgita sultan hakan''''' habawa INA juyawa saida nakusan sakin fitsari sbd razana '' Miemie nagani zaune fuskarta dauke da murmushi''' cikin karkarwa na lalubi kasan kujera na shige domin kam al'amarin yafara tsorata ni'''''

Cikin tsoro da k'arfin hali sultan yace Miemie yaushe kika shigo jirgin nan ? Sai a lokacin tajuyo tadube shi fuskarta d'auke da murmushi' tace am sorry sunana maryam nt Miemie 'and I tink narigaka shiga cikin wannan jirgin musamman idan kadubi yadda muke zaune ''tabbas dakai karigani shiga a window side zaka zauna saidai kuma nariga ka''''

Cikin tsananin tsurewa dajin muryarta sultan yace toh naji'' amma inazakije ? Murmushi tayi tace misra'''ido waje sultan yace yin me? Ido ta tsareshi dashi na wasu seconds sannan tace ina ruwanka """ shiru yayi baisake magana va '''''

Kamar 4minutes tadubeshi tace meyasa ka shiga rud'ani daka ganni? Cikin dakewa sultan yace ba rud'ani nashiga va 'mamaki kawai nakeyi'' mamakin me tace dashi? Yace mamakin kamanninki da kan'wata Miemie '' nama dauka itace 'saidai ganin yadda kika nuna ba ita bace yasa baranyi dogon magana va'''

Murmushi tayi tace miemie ? Kamar nata6a sanin me irin sunan awasu shekaru dasuka gabata 'saidai namanta Inda nasanta'''

Kallonta sultan yayi da mamaki afuskar sa yace ke ynxu shekarunki harnawa dazaki mance wani Abu daya faru shekarun baya' ai inaga a yanayin shekarunki abinda yafara shekaru biyar baya zaki Iya tunawa ''' amma bana tunanin zaki manta wani Abu sbd karancin shekarunki:''''

Dariya tayi tace kaike ganin k'arancin shekaru na 'amma Inada tabbacin nasan abubuwa dasuka faru shekaru tamanin da suka gabata''''''

Arazane sultan yadubeta '' Wanda koni Dana makale karkashin kujera saida na leko nakara kallon fuskarta'''' yace shekaru tamanin fah kikace?

Kai ta gyada masa alamar eh '''''_ shiru yayi kamin yad'ago yadubeta yace amma kinta6a mutuwa kindawo ne koh?

Hahhhhh ''''shine dariyar data fashe dashi Wanda ya matukar razana sultan da sauran mutanin cikin jirgin'' Niko dake kwaso rahoto 'kad'an yarage ban suma' va'

Kallon sultan tayi tace kayi shiru kawai''wani sirrin yafi kyau idan aka barshi ba'a tone va'' kallonta sultan yayi cikin rashin fahimta yace wani sirri kenan?

Girgiza masa kai tayi kamin tace kasan ka'kan'ka na biyar? Cikin gwalo ido sultan yace a'ah gyada kai tayi tace tunda Baka sanshi va ''baka bajin wannan sirrin'''


Haushi tafara bawa sultan 'yama za'ai taimasa wannan tambayar''' cikin jin haushi ya kalleta yace ke amma fah yar'rainin wayau ne ke kinsan ka'kan'ki na biyar d'inne?

Murmushi tayi tace nasan kakana na 25 kuma haryau cikinsu biyar ne suka mutu amma ashirin suna nan da ransu ''''


Sultan kam yanzu ya tabbatar gamo yayi danhaka ba abinda yakeyi azuciyarsa 'sai karantoh 'wa'innahu suleimanu wa'innahu bismillahirahmanir rahim''''''''':

Nema yakeyi yabar kujerar amma yakasa tashi 'yadda kasan anrike shi da gum haka yakeji'''' kallonshi tayi tace sultan gudu kakeso kayi?

Afirgice yagyara zama yace a'ah ingudu inje ena? Murmushi tayi tace Inda yafiye maka nan mana'''

Shiru sultan yayi baiyi magana va''''''',tace sultan zoka bani zoben hannunka ''kallonta yayi yace mezakiy dashi? Cikin nurmushi tace sawa zanyi a hannuna'', girgiza kai yayi yace ai wannan zoben bana mata bane' and baran Iya kyauta dashi va'',
Dariya tayi tace sbd me? Bai amsata va, yajuyar da fuskarsa wani gefe daban''''


Sultan takira sunan shi' juyowa yayi yana kallonta 'gani yayi ta sauya daga kamannin Miemie takoma wata daban'''' gabansa ne yashiga fad'uwa '

Ahankali yafara matsawa 'kallonshi tayi tana murmushi tace sultan 'karkayi kokarin guduwa daga gareni domin nid'in inuwarka CE' ena tare dakai aduk Inda kake,,


Kallonta yayi ''murmushi taimasa tace sirrin dakakeson sani zan sanar maka'' saidai banaso ka tsorata' ka amince?,kai sultan ya gyada mata alamar eh''' murmushi tayi tace inhar kasake ka tsorata toh tabbas duk wata na'urar dake aiki cikin jirgin nan zaidena aiki na wasu mintuna Wanda hakan'zaijanyo wasu dayawa su shiga matsanancin tsoro'' sannan za'a samu rud'u sosai sbd baki dai jirgin zai 6ace hanya Wanda kamin kagama ganin wannan sirrin zaikai tsawon awa 72 Wanda a kiyasce kwana uku kenan'' sannan dole jirgin yakai kwana uku a hanya sannan zai6ace hanya domin koh tafiya zairinka yi cikin duhu'' Wanda hasken bare dawova harsai kagama ganin wannan sirrin"''


Cikin tashin hankali sultan yadubeta atsora ce yace nop kibarshi basai nasani va ' na hakura ' wani irin dariya tafashe dashi ' Wanda yasa hanjin cikin sultan yamutsewa '' a take yaji cikin na murdawa'''' so yake yamike yazaga toilet amma ganin yadda takafe shi da ido yasa shi 'kasa mikewa ''''''

Nan tafara cewa tunda kariga kaji yadda abun zai kasance dole kayarda kasan wannan sirrin 'domin na tabbatar zai taimakeka anan gaba''''



??.\??.\??.\??.\??.\??.\??.\
Miemie koda isarsu gd 'bata bari sunhuta ba tacewa salma tazo suwuce gd''_ mommah tace haba Miemie saikace ana korarki'''' dariya Miemie tayi tace su mommah manya kardai kice lallashina zakiyi indawo'',domin ko kinyi ba dawowa zanyi va'' saiynxu da kikaga yah sultan yatafi zaki wani lallasheni''


Dariya hafsa tayi tace toh tafi Allah yaraka taki gona'' nan suka fice xuwa gd'''



Suna sauka a napep sukayo cikin gd' a soro sukaga muntari yana tsaye yana ganinsu yafara shafa fuskarsa yana murmushi ' salma ko tana ganinsa jikinta yafara rawa ''tana 6oyewa abayan Miemie''' shikuma muntari ganin haka yasa shi fara dumfaro su 'yana kallon fuskar salma yana lasar le6ensa 'kamar maye"""
Salma ko ta kan'kame Miemie sai hawaye takeyi'''

Yana karasowa kusada su hannun sa yasa yacafko hannun salma Wanda tarike Miemie dashi 'yana wani irin dariya''' ihu salma tasaka tana Neman taimako'' itakam Miemie duk tarud'e tarasa abinda zatayi''


Dagudu ta 6an6are hannun salma ajikinta 'taruga cikin gida dagudu'''' aiko kmar jira yake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login