Showing 39001 words to 42000 words out of 42941 words

Chapter 14 - BABBAN KUSKURE COMPLETE BOOK BY RASHEEDAH A KARDAM.txt

14 Jan 2025

1603

sanna gonar Lamid'o inaso zamu mayar dashi kamfanin yin su Madara da yogurts san nan gefe d'aya kuma a mayar dashi gidan gona gefe d'aya kuwa zamu k'awata shi ya dawo gun tutawa zamu zuba k'ananun namun daji don su kawata gun da d'akunan hutawa da gun abinci mai kyau, hakan zai kawo kud'i kuma wasu manya zasuna zuwa gun kasancewar yayi wajen gari kuma ba hayaniya a gun". Ya d'ago ya kallesu ya ce"kunaga hakan yayi ko da wani tsarin da yafi hakan?". Hajiya da Lamid'o suka amsa da yayi nan ya ce"to na nasa an muku komai sabida komawarku Bauchi don gobe Aisha tana da jarabawa". Daga nan kuma suka ci gaba da hiransu. Da yamma kuwa sarkin Fulani har dashi da Lamid'o aka musu rakiya zusa filin jirgi suka dawo Bauchi. Washe gari Aisha ta nufi makaranta nan taba masu Sadeey da Sanah labari ba k'aramin murna suka mata ba da samun Mahaifinta.
Haiydar ko yana komawa gida ya samu Falmi amma sai me fiskanta yaga kamar alamun nadama da murna ta tarbesa don ita damuwarta taji ina yaje sai da ya huta cikin kissa take tambayarsa ko da yabata labari nan fa ta dira tsalle ta mik'e ta ce"ina wannan k'arya ne kawai baki kuka had'a don ku rufa mata asiri" nan fa rikici ya kaure a tsakanin su daga k'arshe falon ya barmata ya koma d'akinsa. Bayan kwana biyu duk damuwar sa ya ga Aisha gashi yanzu saura mata jarabawa d'aya ta gama, zuwa makarantar yayi yasamu suna jarabawa ya tsaya ya jirata sai da suka fito yasa aka kirata tana zuwa ya ce"ki shiga mota", sam fiskan sa ba alamar dariya hakan yasa ta shiga da sauri ya ja motar ya bar harabar makarantar gudu yakeyi sosai hanyar UNGUWAN SARAKUNA ya nufa, cikin razana Aisha ta ce"lafiya yanaga ba hanyan gida ka nufa ba?". Wani kallon da ya aika mata dashi yasa tayi shiru har suka isa wani k'ofar madai-daicin gida mai kyau horn yayi mai gadi ya bud'e masa yana shiga ya ajiye motarsa ya zago ta gun Aisha fiska a d'aure ya ce"matsawan in kika min gardama to kinsan sauran". Yau kam ya dawo mata Haiydar d'insa na da tuni wani tsoro ya shige ta hannun ta ya kama tare da mannata da jikinsa suka nufi cikin gidan suna shiga ya kulle k'ofar tare da zare makullin yasa a aljihun sa, wani d'aki ya nufa da ita, suna shiga ta ja ta tsaya a k'ofar d'akin cikin dauriya ta ce"wai lafiya yau kuwa mai yasa ka kawo ni nan gidan?". Wani mayen kallo ya bita da shi tare da matsowa kusa da ita ya ce"yau hakkina nake buk'ata a gunki nagaji da jamin rai da kikeyi". Janyota yayi ta fad'a jikinsa tare da rufe k'ofar d'akin tafara k'ok'arin kwace kanta wani tsawa ya daka mata ai ba shiri tayi shiru sai hawaye ke sauka, wayarsa ya ciro ya tura ma Hajiya message kamar haka.


*_Assalamu'alaikum_*


_Hajiya barka da rana kar a tura d'auko Aisha naje d'auko ta muna tare yanzu haka da ita, zamuje unguwa karkuga shiru sai mun dawo_.


Yana tura ma Hajiya yana ganin ta bud'e sak'on ya kashe wayarsa ya sa a gen gado, hannunsa yasa ya janye karamin hijab d'in Aisha tare da sanya hannusa a gashin kanta ya fara shafawa Aisha ko sai hawaye takeyi, hannusa ya zura ta cikin riganta ya balle bra d'in ya fara.....




*ยฎNWA*






*DEDICATED TO*
*AISHA MUHAMMAD*
*(MAMAN ABDUL SHAKUR)*


*_RASH LUV_๐Ÿ’•*
[9/12, 10:05 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: [3:18PM, 7/22/2016] Rash Kardam๐Ÿ’•: ๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป
๐Ÿ™†๐ŸปBABBAN KUSKEREN๐Ÿ™†๐Ÿป
๐Ÿ™†๐ŸปDANA TAFKA ๐Ÿ™†๐Ÿป
๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป
๐Ÿ™†๐Ÿป๐Ÿ™†๐Ÿป

NA


ยฉRASHEEDAH .A. KARDAM.


*ยฎNWA.*


*Pg-231~232.*


Tuni ya fara rikita ta da salon soyayyan sa wanda ganin yafi k'arfin idona yasa na tattara 'yan matan k'afana nayi gaba, ina daga k'ofar d'aki ina jiyo kukan Aisha wanda ba halin na kai mata taimako haka na zauna jigum, sai kusan k'arfe uku Haiydar ya saurara mata, Aisha in banda hawaye ba abunda takeyi ni ko Rash ina gefe na ce"yau Ashanty anji maza bakin tsiwa ya mutu.....lol..". Haiydar ruwan zafi ya had'amata sai da yayi wanka kafin yazo ya taimaka mata sam tak'i yarda su had'a ido da kanshi ya mata wanka tukun ya barta tayi wankan tsarki, sai da tafito ya mik'a mata wasu kaya kafin ta sanya harda hijab a ciki tayi sallah kafin ya kawo musu abinci suka ci. Haiydar ya kalli Aisha ita duk kunyansa takeji sabida in ta tuna irin sambatun da yayi jiya sam bata son su had'a ido, hab'arta ya kama ya d'ago fiskanta ido ta lumshe cikin sanyin murya Haiydar ya ce"Aisha Allah yayi miki albarka na rasa kalman da zan gode miki ila wannan yukurci". wani d'an k'aramin a kwati yaciro mai kyalli ya bud'e tare da zaro wani zobe white gold mai kyalli da haske wanda ni kaina Rash sai dana kare fuskata da tafin hannuna sabida hasken yana kashe min ido, ko da na duba da kyau jikin zoben naga ansa A&A forever, yana sanya mata yayi kiss d'in zoben don bak'aramin kyau yayi mata ba hannu ya rike yana murzasu tare da janyota jikinsa yana mata wasu kalamu masu dad'i acikin kunnenta wanda duk sonjin gulmata ban jiyo mai ya ce ba.
Hajiya ko ganin sak'on sai da hankalinta ya tashi tabbas tasan Haiydar yayi hak'uri sosai, dole ta bashi matarsa don taga ya nitsu sosai kuma ya damu da Aisha, ganin matarsa ce bata kawo komai ba amma zuciyarta na d'ar-d'ar. Basu bar gidan ba sai bayan magriba suka d'au hanya sai da yabiya da ita super market ya mata sayya masu yawa suna isa harabar gidan sai da yaga tashiga falo ya juya ya tafi sabida yasan bai da gaskiya shiyasa bai shiga ba. Aisha tana shiga sai da ta d'an lek'a bata ga kowa ba hakan yasa ta fara tafiya a hankali, Hajiya da tafito daga kitchen ta hangota ganin tafiyar da takeyi tuni ta d'ago abunda ya faru a zuciyar ta ta ce"lalle Haiydar ya gwada min shi d'an yau ne ai ban isa ba tun kafin ya sanya na fara jin kunya gwara ya d'au matarsa su k'ara gaba". Tana fitowa dai-dai Aisha na hawa matakala Hajiya ta ce"ah! Aisha har kun dawo", cikin jin kunya ta sun kuryar da kanta ta amsa da "eh mun dawo". Hajiya ta ce"to yayi kyau kije d'aki Hasna zata kawo". Miki abinci, Aisha ta ce"Hajiya a k'oshe nake naci abinci a can" Hajiya ta ce" to shikenan". Aisha ta wuce d'akinta sai da tasha maganin Haiydar ya bata kafin ta kwanta sai ido ta lumshe tana mai tuna abunda ya faru tsakanin su da nan wani tunani ya fad'o mata yanzu fa in da rabo hala ciki ya shigeki, murmushi tayi kafin ta shafa cikinta haka har bacci ya d'auketa.
Yau Aisha ta kammala jarabarwata wanda aka shirya musu liyafa nagani na fad'a Sarkin Fulani da shi da Lamid'o sun halarci bikin walimar abun dai sai wanda ya gani walima akayi na gani na fad'a, bayan walima da kwana biyu Hajiya ta shirya 'Yarta da kanta ta mayar ta gidan Haiydar tare da mata nasihu masu sayaya jiki. Da dadare Haiydar da wuri ya dawo Falmi ya samu a falo tayi d'aurin rashin mutunci sai kad'a k'afa takeyi. Ganin ko kallonta bai yi ba zai shiga d'akin sa tazo tasha gabansa ta ce"to muna fuki wai mai kake nufi ne kasani lokaci yayi da zaka saki Indo, ko ka manta kai da bakin ka kace baka sonta sai yanzu kuna neman ku kareta wai tasamu ubanta mtss zaku raina min Hankali ai 'Yar shehe 'Yar she......". Wani kyawawan mari Haiydar ya bata nan tafara shirin kama sa da kokuwa shi kuma bai son yawan dukar mace kawai ya jata zuwa d'akinta ya kulleta ta baya, d'akin sa yaje yayi wanka kafin yasaka kayan bacci d'akin Aisha ya shiga ya ganta cikin wasu mayun kayan bacci wanda dashi da babu duk d'aya.




*ยฎNWA*




*DEDICATED TO*
*AISHA MUHAMMAD*
*(MAMAN ABDUL SHAKUR)*


*RASH KARDAM๐Ÿ’•*
[9/12, 10:05 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: [4:42PM, 7/22/2016] Rash Kardam๐Ÿ’•: ๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป
๐Ÿ™†๐ŸปBABBAN KUSKEREN๐Ÿ™†๐Ÿป
๐Ÿ™†๐ŸปDANA TAFKA ๐Ÿ™†๐Ÿป
๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป
๐Ÿ™†๐Ÿป๐Ÿ™†๐Ÿป

NA


ยฉRASHEEDAH .A. KARDAM.


*ยฎNWA.*


*Pg-235~236.*


4yrs latter
Wani kyakyawan Yaro na hango rik'e da teddy a hannusa yana gudu yana dariya ko dana kalli wanda yake bi wani kyakyawa ne fari sol tamkar shi yayi kansa ko dana kalleshi da kyau sai naga kaman Haiydar wata kyakkyawar mace ce ta fito ta ce"Abban Abdul in kun fara wasa kai ma sai kadawo kamar wani k'aramin yaro ya tsaya jin maganar ta Abdul~shakur ne yazo ya kama Abban sa ya dariya ya ce"na kama na kama". Haiydar yayi dariya ya d'agashi ya cilla shi sama duka suna dariya, Assalamu'alaikum jin sallama duka suka juya sai da suka kalli mai sallaman sosai suka gane Falmi ce da sauri tazo ta durk'usa tana basu hak'uri Haiydar ya kau da fuska ya tashi zai tafi Aisha ce tazo ta rungume Falmi ta ce"Aunty na ni bakimin komai ba na yafe miki Aunty na", Falmi ta share hawaye ta ce"nagode ina rokinki dan Allah ki rok'ar min Haiydar da ya mayarni d'akina wallahi nayi nadama". Ta karashe maganan tana kuka Aisha ta rungume ta tace"Aunty kar ki damu Haiydar zai mai daki kuma Haiydar na sonki kawai zugan kawaye ne daman". Falmi tayi godiya ta tafi, Aisha da daddare tasamu Haiydar da maganan dawo da Falmi ya nuna bazai dawo da ita ba, ganin tayi yaki hakan yasa tayi fushi ta juya masa baya kusan kwanan su uku basa magana kafin Haiydar yaga bazai iya jure rashinta ba da kansa yazo ya bata hak'uri ta ce"in ka ga na hak'ura ka mayar da Aunty na". Haiydar da kyar ya yarda sai da suka sanar da su Hajiya tayi murna don ita ma Falmi har gida taje ta bata hakuri.
Aisha ita da Hasna sukayi ta jagale Haiydar shi ya basu kud'i suka had'a kayan akwati aka biya sadaki ranar jumma'a aka d'aura aure, dadadare amarya ta tare a gidan ta Haiydar bayan ya shigo sai da ya tarasu ya musu nasiha tare da kashedi banda fad'a bare hayaniya suka amsa, Aisha ita taje ta taya Haiydar shiryawa ta basa jallabiya mai kyau sabo ta fesheshi da turare ta kama Hannusa kafin ta rakosa Har d'akin Falmi bayan sun shiga da sallama Aisha tana ta addu'a a zuciyar ta don wani irin kishi takeji amma tana ta addu'a ta kori shaid'an cikin sanyi murya ta ce"Aunty ga Ango ki na kawo miki ina muku fatan alkairi sai da safe". Tana fita da gudu tayi d'aki tanahawaye niko Rash na ce"hmm kishi kumallon mata", Falmi ita ta matso kusa dashi ta fara shafa sa daga haka na fito, washe gari Aisha ta shirya musu karin kumalo mai lafiya.
Bayan kwana biyu zaman lafiya a gidan Haiydar ba'a magana dukkansu suna girmama junasu, yau k'awar Falmi ne Gwantsi ta kawo mata ziyara ganin irin zaman da sukeyi nan ta fara hure mata kunne tun kafin tayi nisa Falmi ta ce"kee tsaya da fa da yanzu ba d'aya band in ada kin zugani na d'auka yanzu na nutsu nasan mai nakeyi, dakam nasan *NA TAFKA BABBAN KUSKURE* amma yanzu ina cikin hankali na kinaso in fito muna yawon kan titi tare tare".




*ยฎNWA*




*DEDICATED TO*
*AISHA MUHAMMAD*
*(MAMAN ABDUL SHAKUR)*


*RASH KARDAM๐Ÿ’•*
[9/12, 10:05 PM] ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’Salma๐Ÿ’๐Ÿ›๐Ÿฌ: [4:09PM, 7/22/2016] Rash Kardam๐Ÿ’•: ๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป
๐Ÿ™†๐ŸปBABBAN KUSKEREN๐Ÿ™†๐Ÿป
๐Ÿ™†๐ŸปDANA TAFKA ๐Ÿ™†๐Ÿป
๐ŸŒป๐ŸŒป๐ŸŒป
๐Ÿ™†๐Ÿป๐Ÿ™†๐Ÿป

NA


ยฉRASHEEDAH .A. KARDAM.


*ยฎNWA.*


*Pg-233~234.*


Zuwa yayi ya rungumeta ya ce"baby na kinyi kyau sosai", murmushi tayi ya lakaci hancinta ya ce"kullum kyau kike k'arayi ina rok'on Allah banu baby mai kama da ke". Da irin wannan kalaman ya lallab'a Aisha suka lula duniyar masoya. Washe gari Haiydar ya fita zuwa aiki Falmi ta tattari kawayen ta 'Yan bariki suka zo da niyar dukan Aisha kowacce da bulalarta a hannu ana haka sai ga Haiydar ya dawo ganin su yasa ya kira jami'an tsaro aka tattaresu ko wacce taji a jikinta suna kulle a gurin jami'an tsaro, cikin Falmi ya faro ciwo kafin me sai ga jini wanda hakan yasa aka kira Haiydar da gaggawa aka kaita asibiti suna zuwa ana dubata cikin inkon Allah suka zai da jinin suka shaida ma Haiydar cewa magani Hana Haihuwa ta sha wanda yayi wa haifarta illa, nan ran Haiydar ya k'ara b'aci sosai, sai da aka taimaka mata jini ya tsaya, tana farfad'owa ya ce"Fatima naga abu abunki yayi yawa don haka in kin samu sauki ki wuce gidan ku". Ya juya ya fita hawaye ke zuba afiskansa tabbas Haiydar na son Falmi amma ita tana bin zugar kawayen banza shi yasa da kishin hauka dake damunta.
Bayan kwana biyu Haiydar, da Sarkin Fulani dasu Lamid'o da Hajiya suka tafi Yola tabbas Aisha taga ga tanta da dangin ta ko ina sai murnan ta akeyi. Batun gona ko Sarkin Fulani ba k'aramin kud'i ya kashe a gun ba an k'awata gun sosai gwanin burgewa wanda aka sanya masa suna *AISHA VILLA GARDEN* sai da akayi bikin bud'e gurin Lamid'o ya damk'a amanar gurin wa Maharbin nan daga nan kuma aka d'ibi ma'aikata a kauye da birnin Yola, kafin suka dawo lokacin Aisha ta k'ara kyau tayi haske ga wani kwad'ayin da takeyi kulum sai tasha ice cream rigimar yau daban na gobe daban. Yau ma kamar kulum Haiydar ya dawo Aisha ta tasashi gaba da shagwab'a dole sai sunje shan ice cream ba yanda ya iya dole ya fita su tafi, bayan sun saya ice cream dai-dai zasu shiga mota Aisha ta hango wasu mutane take ta rud'e tafara kuka ta mak'ale Haiydar yayi ta tambayan ta duk ta rud'e sai da Haiydar ya sanya bakinsa cikin nata ya bata wani sassayan kisses kafin ta dawo hayyacinta rungeta yayi ya ce"mai ya faru wa ya tab'a ki mai ya tsorata ki". Cikin kuka ta ce"sune sune". Haiydar ya ce"waye su d'in?". Aisha ta ce"sune suka d'aukeni lokacin dana b'ata". Haiydar ya ce"what!!" Gwada min su nan ta nuna masa su suna shiga gun shan ice cream d'in Haiydar yasa ta a mota ya ce"ki zauna anan karki fito", rikesa tayi ta fara kuka dan Allah ka kyalesu kar su cutar da kai". Murmushi yayi ya ce"karki damu kimin addu'a Allah zai kareni". Kai ta gir-giza masa wayansa ya d'aga ya kira 'Yan sanda da suke kusa ya na zuwa ya bada umurni aka rufe gun aiko saiga police nan suka shiga aka kamasu duka, nan yasa aka tafi dasu ya ce"bari ya mayar da matar sa gida". Gidan Hajiya ya kaita ya koma gun aiki. Azaba akayi ta gana wa mutane nan da kyar suka fad'i wacce ta sa su ran Haiydar ya k'ara b'aci da kansa yaje har gidansu Falmi yasa aka kamota sai da ta daku a gunsa sosai kafin ya ce"ki sani na sakeki saki d'aya tunda har haukan ki ya kai kiyi tunanin kisa". Falmi taji wahala har tayi nadama abunda ta aika, ga wahala ga auren ta ya mutu,.***************
Bayan wata takwas Aisha na hango da zungureren ciki tana tafiya tana ciza baki ta dafe cikin ta Haiydar ne ya fito daga d'aki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login