Showing 27001 words to 30000 words out of 42941 words
Chapter 10 - BABBAN KUSKURE COMPLETE BOOK BY RASHEEDAH A KARDAM.txt
ce"Fatima kike ko Falmi? Ko ma dai wa kike duk ba damuwa ta insan sunan bane". Falmi kasake tayi don tsananin mamaki, ko motsi ta kasa, sai bakin da ta sake tana kallon Aishat. Aishat ta ci gaba da cewa" ina sane da duk wani wulakancin da kika min tun daga tasowa ta, harda cin mutuncin da kukayi ma uwata, kin wulak'anta ni wulak'ancin da ko kare baza'a masa ba. Falmi ki sani da da yanzu ba d'aya yake ba, ki sani biyu yafi d'aya, kamar yanda uku tafi biyu. Ki sani wutsiyar rak'umi tai nesa da k'asa, kamar yanda na tsere miki yanzu. Ki sani a da kin taka Indo ta kyaleki, a yanzu na canza daga Indo zuwa Aishat, kuma Aishat bata juran wani raini da wargi. Samun kwanciyar hankaliki da zaman lafiyanki a gidan nan, shine kiyi sabgarki, banda shiga hark'an Ashanty baby, domin bana juran wani wargi. A hankali tasoma takawa tana sarrafa mazaunanta da k'irjinta, taku uku ta k'ara ta juyo ta ce"oh! Na manta ban sanar da ke, ko da gigin wasa karki ce zaki ne mi Aishat da fad'a, don bana had'a k'irji da kishiya kuma banga wannan kishiyarba, kuma ina fatan kinji duk abunda na fad'a miki?. Ta juya idonta ta ce" na manta ban miki godiya da karamcin da kika min, gaskiya kin can-canci in gode miki, kin had'a ni aure da gwarzon Mijiki Haiydar kuma kin iya had'i sosai, don ni kaina na san, nasamu mijin nuna wa sa'a gashi kyakyawa, jarumi a kowanne fage nagode". Hannu Aishat tasaka akan bakinta tare da yin kiss ta hura ma Falmi, ta saki wani murmushin mugunta, don yanda taga Falmi ta dawo, juyawa tayi ta nufi d'akinta tana rangwad'a. Falmi batan lokacin da ta d'aura hannu aka ta fara ihu tana cewa"lalle yau nasan na *TAFKA BABBAN KUSKURE* wato d'an hakin da na raina...... Na raina Indo sai ita ce zata gasa min aya a hannu".
Ni ko Rash ina gefe na ce"gaskiya wannan show d'in yayi Aishat ta burgeni. Lalle wannan shi ake kira da *BABBAN KUSKUREN DA KI KA TAFKA* Falmi". Gyara zama nayi don inci gaba da kalon wannan gurmi mai k'ayatarwa, kashh! Sai ga wayata tana nuna battery low.
*®NWA.*
*DEDICATED TO*
*AISHAT MUHAMMAD*
*(MAMAN ABDUL SHAKUR)*
*RASH KARDAM💕*
[9/12, 8:18 PM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [7/12/2016]Rash Kardam 🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
🙆🏻BABBAN KUSKEREN🙆🏻
🙆🏻DANA TAFKA 🙆🏻
🌻🌻🌻
🙆🏻🙆🏻
NA
©RASHEEDAH .A. KARDAM.
*®NWA.*
*Pg-197~199.*
Ta juya idonta ta ce" na manta ban miki godiya da karamcin da kika min, gaskiya kin can-canci in gode miki, kin had'a ni aure da gwarzon Mijiki Haiydar kuma kin iya had'i sosai, don ni kaina na san, nasamu mijin nuna wa sa'a gashi kyakyawa, jarumi a kowanne fage nagode". Hannu Aishat tasaka akan bakinta tare da yin kiss ta hura ma Falmi, ta saki wani murmushin mugunta, don yanda taga Falmi ta dawo, juyawa tayi ta nufi d'akinta tana rangwad'a. Falmi batan lokacin da ta d'aura hannu aka ta fara ihu tana cewa"lalle yau nasan na *TAFKA BABBAN KUSKURE* wato d'an hakin da na raina...... Na raina Indo sai ita ce zata gasa min aya a hannu". Falmi ta fara Safa-da-marwa a falon bakinta ta ciza tare da dunkule hannu, tana tunanin mafita yanzu wani mataki zata d'auka gashi taga Aishat da zafin ta take can komai ta tuna tasaki lallausa murmushi ta nufi dakinta wanka tashiga don tasamo ma kanta matakin da zata d'auka.
Aishat ko tana barin falo da gudu tayi d'akinta key(mabud'i) tasa ma d'akin ta rufe tare da jin gina a jikin k'ofar dakin tana maida numfashi. Wani sassanyan ajiyar zuciya ta saki a fili ta furta" lalle na iya cika baki duk wannan kurarin kamar zan iya dukan Falmi ai ko yau da ta shakeni sai dai wata Aishat bani ba". Jin kamar motsi yasa ta zabura jikinta sai b'ari yake ta ce"wayyo yau na janyo ma kaina tabbas yau inta rikeni nikam sunana gawa". Wani dabara ne ya fad'o mata doguwar kujeran hutuwa dake cikin d'akinta ta janyo zuwa bakin k'ofar ta tokare k'ofar dashi, wai ko da Falmi ta biyo ta bazata iya b'alle k'ofar ba. Sai zufa takeyi ga tsoro da take ji duk a razane take sai zare idanu takeyi tamkar wacce tayi ma sarki lafi.
Haiydar ko d'aki ya koma yana tunanin irin rayuwan da zaiyi da matansa biyu, gashi yanzu ba abunda yake da k'auna da muradi kamar Aishat amma sam bai ganin fuska ajiyar zuciya ya sauke a fili ya furta"Allah ka sanya Aishat sona". Mik'ewa yayi tare da d'aukar key(mabud'i) d'in motarsa ya fita waje don ya samu abunda zai ci.
Falmi ko tana fitowa cikin hanzari tasoma shiri make-up (kwaliya) tayi ta d'auko kaya tasaka tare da d'iban kud'i tana wani murmushin mugunta ta fita. Wayarta ta d'auka ta kira wata magana sukeyi kasa-kasa wanda nikai na Rash duk son d'ibo rahoto na bansamu damar naji mai take ce wa ba, dole na hak'ura injira ta gama na bita naga mai take shiri aikatawa.
Haiydar yana fita gurin cin abinci yanufa ya sayo guda uku, gida ya dawo ko da yazo falo yaga ba kowa, d'akin Falmi ya nufa yaga batanan da alamar ta fita ledar da yaso nata ya ajiye mata. Ya nufi b'an garen Aishat ko da ya tura k'ofar yaji a kulle sai ya kwan-kwasa k'ofar.
Aishat da take ciki jin an kwan-kwasa k'ofa take cikinta ya bada sautin kululuuu! Wani fitsari ne ya taho mata bashiri ta sa hannu tana matse k'asan k'afarta duk a tunaninta Falmi ne, bata san lokacin da yanka bayi da mugun gudu ta kulle bayi sai ga fisari na gan-garowa ta k'asan k'afarta.
Niko Rash mai zanyi in banda dariya nace"haba Indo karki bada ni mana duk kurarinki nan ace kina wannan tsoro haka?".
Masu karatu kuyi hak'uri da d'an wannan yau banda charged ne sai gobe zakujini in sun bar wuta.
Luv u all my fanz😍😍.
*®NWA*
*DEDICATED TO*
*AISHAT MUHAMMAD*
*(MAMAN ABDUL SHAKUR)*
*RASH KARDAM💕*
[9/12, 8:23 PM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: 🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
🙆🏻BABBAN KUSKEREN🙆🏻
🙆🏻DANA TAFKA 🙆🏻
🌻🌻🌻
🙆🏻🙆🏻
NA
©RASHEEDAH .A. KARDAM.
*®NWA.*
*Pg-200~203.*
Aishat da take ciki d'aki jin an kwan-kwasa k'ofa take cikinta ya bada sautin kululuuu! Wani fitsari ne ya taho mata bashiri ta sa hannu tana matse k'asan k'afarta duk a tunaninta Falmi ne, bata san lokacin da yanka bayi da mugun gudu ta kulle bayi sai ga fisari na gan-garowa ta k'asan k'afarta. Sai rarraba ido takeyi jin an kara buga k'ofar ae sai ga fitsari na zuba take idanunta suka soma ciko da kwalla addu'a ta fara karantowa duk wanda yaxo bakinta kawai yi takeyi.
Falmi ko duk wani tugu da zata had'a ta had'a, bata soma shirin dawowa gida ba sai k'arfe tara da mintuna.
Haiydar jin shiru yayi yawa ba a bud'e ba da har zai tafi sai ya fasa, sunan Aishat ya kira sai da yayi baki uku. Aishat daga bayi taji muryan Haiydar da kamar bazata fito ba, amma sai ta daure tana d'an sand'a ta fito falo muryan shi taji, sai da ta tattara nutsuwarta ta amsa ta ce"gani ina zuwa". Bayi ta koma ta d'auraye jikinta ta fito zani ta d'aura kafin ta bud'e k'ofar. Haiydar ya ce"beauty ina kika shiga?". Sai da ta d'anyi jim kafin ta ce"na d'an shiga wanka ne shiyasa". Haiydar yayi murmushinsa mai k'ayatarwa ya ce"beauty shine bazaki kirani inzo na miki ba, bai kamata kina wahala da kanki alhalin gani a cikin gidan miye amfanina? Kin san bana so ki wahala da yawa". Haiydar ya karashe maganan tare da d'aga ma Aishat gira tare da kashe mata ido d'aya. Aishat ta kauda kanta gefe ta ce"bana bukatar hakan kuma da wake min wanka? Ko kaine kake min? Don haka bana bukatar hakan". Zai sake magana ta ce"wai lafiya kuwa? Ni fa zan rufe k'ofa don ina da abunyi". Haiydar ya san halinta da sauri ya mik'a mata ledar bata bari yayi magana ba ta ce"thanks you". (Nagode maka). K'ofar ta mayar ta rufe tare da sakin sassayan ajiyar zuciya ledar ta ajiye taje tayi wanka kafin tazo ta bud'e ledar sai da taci abinci dake ciki tayi hamdalah ta tattara kayan zata fitar waje nan fa ta tuna da abunda ya faru kamar zata koma ta ce"ai Haiydar yana gida ba zai bari ta bugen ba". A hankali ta bud'e k'ofar d'akin da sand'a ta ke tafiya, sai da tazo dai-dai falo ta d'an leka taga ba koma sai da ta leka hanyar d'akin Falmi taga ba kowa kafin ta fito sad'af-sad'af take tafiya har ta kai komai kitchen (madafi) tukun ta dawo nan ma sai da ta leka har tazo tsakiyar falo taji ance kee ba karanin razana tayi ba take kayan cikinta suka soma bada sauti shooky.
*®NWA*
*DEDICATED TO*
*AISHAT MUHAMMAD*
*(MAMAN ABDUL SHAKUR)*
*RASH KARDAM💕*
[7/14/2016]Rash Kardam 🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
🙆🏻BABBAN KUSKEREN🙆🏻
🙆🏻DANA TAFKA 🙆🏻
🌻🌻🌻
🙆🏻🙆🏻
NA
©RASHEEDAH .A. KARDAM.
*®NWA.*
*Pg-204~206.*
Kee taji ance bak'aramin razana tayi ba sai da kayan cikinta suka fara shooky. Duk ta gama d'auka Falmi ce harta had'a hannayenta biyu alamar zata bada hak'uri, a hankali ta juyo sai ganin Haiydar ne ke waya da alamar ransa na b'ace gashi kuma ya ganta ta rasa ya zatayi sai kawai ta wayance taci gaba da sand'ar sai ta d'an jiyo kamar mai wasa abinko sai ya mata kyau. Haiydar kasa d'auke idonsa yayi daga gareta harta shiga side d'inta. Aishat tana shiga ta sauk'e ajiyar zuciya bayi taje tayi brush tazo ta kashe wuta tayi addu'a ta kwanta.
Haiydr kasa tashi yayi a falon yana jiran yaga dawowar Falmi ransa ya gama b'aci sosai. Falmi ne tashigo da sallamarta ganin Haiydar ta b'ata rai itama tare da k'arasowa cikin falon, Haiydar cikin b'acin rai ya ce" kee daga ina kike?". Falmi bata tanka masa ba sai wani harare-harare takeyo, Haiydar ya ce"Falmi kinason ki b'atamin gidana don Aishat duk abunda taga kinayi shi zata koya wanda ni kuma bana so ko kad'an ta koyi munanan d'abi'unki". Wani harara Falmi ta b'alla masa tare da jan tsaki tayi d'akinta, da sauri ya bita ama kash! Ta sanya ma d'akin key(mabud'i). Ransa ya gama b'aci bai san lokacin da ya fara safa-da-marwa a falo tare da dunkule hannusa ya bugi iska, da kyar yasamu ya koma d'aki ya kwanta zuciyarsa na masa suya.
Da safe da wuri Haiydàr ya fita Aishat ma ta shirya school bus yazo d'aukarta, ko da taje school da suka zauna da su Sanah ta basu labari abunda ya faru dariya sukayi sosai kafin suka bata shawarwari. Sai da aka tashi ta bi gidan Hajiya sai da tayi la'asar kafin ta d'au motar ta nufi gida daman a gidan ta bar motar. Tafe take tana tuk'i cikin nutsuwa tun daga unguwansu Haiydar taga kanar wata mota kirar jeep bak'a da glass bak'ak'e tana binta, sam bata kawo komai ba tayi ta tafiyanta sai da tazo hanyar shiga unguwansu bayan Airport taga wannan motar tazo da gudu tasha gabanta, gashi gurin bakowa shiru gurin wasu bak'ak'en mutane ne suka fito daga bak'ar jeep d'in nan tare da zuwa dai-dai jikin motarta suka bud'e, cike da tsoro ta ce"lafiya mai na muku? Dan Allah kuyi hak'uri in motar kukeso in fita na baku amma kar kuyi min komai". Wani daga cikinsu ya wanka mata lafiyayen mari ya ce"zaki rufa min baki ko-ko sai kinji maza?". Take jikinta ya soma b'ari idonta sai ruwan hawaye ke zuba, d'aya daga cikin mutanen ya ce"yah! Oga zamu gama da ita a nanne?". Wani murmushi Ogan yayi ya ce" no zamu tafi da ita don naga ta min zata yi test(d'an-d'ano)dole sai na huta da ita kafin mu gama da ita. Aishat najin haka ta fara zatayi ihu d'ayan ya zaga ta bayanta ya mata kyakkyawan riko wani yazo manna mata salatab a baki, k'okarin janta suka somayi amma tana turjewa abunka da fatar mace mai samu hutu, garin janta taji ciwo a hannu sai ga jini yana zuba har saida ya d'idd'iga a gun. Ogan gani tana da taurin kai kuma zata b'ata musu lokaci yazo dai-dai ita cikin muryan 'Yan iska ya ce"tun da ki kayi taurin kaikuma ki ka b'ata mana lokaci kafin mu aiwatar da aikin da'aka samu sai nida Yarana mun biya buk'ata dake, bakinsa ya lashe tare da kawo hannusa ya shafi k'irjinta ya saki mayen murmushi haka suka jata zuwa motarsu suka tayar su ka bar gurin.
Ni Rash bansan lokaci da nasaki k'ara ina binsu ina kiran Haiydar amma ina sunyi nisa ba taimakon da zan iya bata a lokacin sai addu'a.
*®NWA*
*DEDICATED TO*
*AISHAT MUHAMMAD*
*(MAMAN ABDUL SHAKUR)*
*RASH LUV💕*
[9/12, 8:26 PM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [7/16/2016]Rash Kardam 🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
🙆🏻BABBAN KUSKEREN🙆🏻
🙆🏻DANA TAFKA 🙆🏻
🌻🌻🌻
🙆🏻🙆🏻
NA
©RASHEEDAH .A. KARDAM.
*®NWA.*
*Pg-207~209.*
Ogan gani tana da taurin kai kuma zata b'ata musu lokaci yazo dai-dai ita cikin muryan 'Yan iska ya ce"tun da ki kayi taurin kaikuma ki ka b'ata mana lokaci kafin mu aiwatar da aikin da'aka samu sai nida Yarana mun biya buk'ata dake, bakinsa ya lashe tare da kawo hannusa ya shafi k'irjinta ya saki mayen murmushi haka suka jata zuwa motarsu suka tayar su ka bar gurin. Gudu suke sharara wa Aishat ko sai hawaye takeyi tanaso ta basu hak'uri amma ina ba hali bakinta yana rufe gam da salatab Ogansu ko tasata yayi a gaba yana kalonta don ya rinyar ta matuk'ar masa kyau ji yake koma dai ya fasa aiwatar da abunda aka sasune kawai ya b'oyeta ya mayar da ita Matar sa kuma inda zai na hutawansa. Fatan bakinsa ya lashe tare da yin wani murmushin mugunta.
Falmi ko tana cikin wasu kawayenta wanda kalo d'aya zaka musu ka gane tattatun 'Yan bariki ne masu ji da bariki, wata kawar Falmi ta kaleta ta ce"Falmi gaskiya baki da kyau yanzu abunda ki ka sa ayi kenan niko kishiyarki kyau ta ke min". Wani mugun harara Falmi ta sakar mata ta ce"yanzu zamu b'ata da ke don duk wanda zai bi bayan Indi ko ya sota to tabbas makiyina ne ina adawa da shi". Gwantsi da ke gefe jin kalaman Falmi ta shek'e da dariya ta ce"har uwar Haiydar d'in kenan kina adawa da ita". Falmi ta ja tsaki"mtsss ita a su wa yanzu next harina ita ce daga nan ina fita gidan mu zaje gun Mummy na ne, dole mu