Showing 36001 words to 39000 words out of 42941 words
Chapter 13 - BABBAN KUSKURE COMPLETE BOOK BY RASHEEDAH A KARDAM.txt
kyau amma ya d'an girma amma kuma girman ta had'u da wahala fuskan sa ta cika da k'asun ba da alamar dai yana cikin wahala cikin sauri Hajiya ta mik'e a razane Sarkin Fulani da k'afarsa ke ciwo bai san lokacin da ya mik'e ba murtsuk'e idonsa yasoma yi don yaga ko mafarki ne yakeyi amma ina ba mafarki bane wannan zahiri ne tabbas wanna ko ba makawa babu tam-tama.........
*®NWA*
*DEDICATED TO*
*AISHAT MUHAMMAD*
*(MAMAN ABDUL SHAKUR)*
*RASH KARDAM💕*
[9/12, 10:05 PM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: 🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
🙆🏻BABBAN KUSKEREN🙆🏻
🙆🏻DANA TAFKA 🙆🏻
🌻🌻🌻
🙆🏻🙆🏻
NA
©RASHEEDAH .A. KARDAM.
*®NWA.*
*Pg-227~228.*
Na tattara dukkan shanuna da 'yar sanda na muka d'au hanya sai da mukanshiga cikin daji kawai mutanen nan suka b'ullo mana ba k'aramin razana mukayi ba amma duk da haka nayi iya k'ok'arina akan su amma Allah baiyi ina da nasara ba haka suka kwad'a min sanda a kafad'a ganin bazan iya kare kaina ba shine na wurgo ma Safinatu jakata da kud'i a ciki da awarwaron da Hajiya ta ban sannan da hoton mu da ku da nawa ni da ita wanda mukayi a auren mu". Ya nisa tare da gyara zama ya d'an kurb'i ruwan Faron da ke gefensa ya ce"kunji yanda muka rabu da Safinatu". Duk fiskan su d'auke da hawayen tausayi Sarkin Fulani ya share kwala ya ce"muna jinka yanda ku ka k'are da mutanen". Lamid'o ya ci gaba da ce wa"bayan tafiyar Safinatu tana kuka tana waige na haka mutanen nan suka kwada min sanda na suma a gun, sukuma suka kad'a shanuna suka tafi, ana haka sai ga wani Maharbi ya zo ganin halin da nake ciki ya d'aukeni yaje ya ta min magani, da ikon Allah ciwukan dana ji duk sun warke amma me sai na samu tab'in hankali haka Maharbin nan yayi ta jinyana tsawan shekara goma sha bakwai kafin da ikon Allah ya samomin magani shekara guda da rabi yayi yana min jinya da maganin cikin ikon Allah na samu lafiya, daga nan ya tambayeni labari na na basa labarina tun daga kawo ni da akayi Yola har zuwa lokacin. Maharbin nan shi ya tara 'Yan uwansa da mai gari aka karb'a min shanuna ko da suka dawo hannuna sai na saida guda uku a cikin garin yola na dawo kauyen fofure na sai babban fili a jeji wanda filin ba k'arami bane(kunsan filin kauye ba zada sosai). Nan na sake biyan kud'i aka kewaye min da wayoyi nazuba shanuna aciki sannan nasaka su kaji da raguna da akuyoyi da talotalo da agwagi ruwa, bayan dana gama aikin sai na damk'a wa Maharbin nan gonan a hannusa zai na kula dasu don ana saran koyayen zabbi da sayan madaran shanu a gun na masa sallama na sanar da shi zanzo Mahaifata na ga iyayena da Matata da na turota tare da cikin da ke jikinta nan na kamo hanya zuwa Gombe, to kunji labarina". Wannan karon harda Haiydar a 'Yan yin kwalla labarin gwanin ban tausayi. Sarkin Fulani cikin fushi ya ce"yanzu abinda Hajiya k'arama zata min kena batare da b'ata lokaci ba ya kira police ya ce su zo gidan sa yanzu-yanzu".
Hajiya k'arama da ta lab'e tana jin duk abunda ya faru cikin sauri ta koma d'akin ta tafara shirya kayanta a k'aramin jaka sai ta nufi d'akin Sarkin Fulani ta d'ibi kud'i da dollars cikin jaka, nan ta fara dariyan mugunta tasan wa'yan na kud'in sun isheta rayuwa a ko ina take ga kuma wanda ta tarasu a account d'inta K'ofar baya tabi tayanda sarki bazai ga fitarta ba cikin hanzari take tafiya dan kar a ganta.
A falo kuwa police sunzo d'akinta aka nufa kai tsaye amma me sai wayam suka gani ba kowa nan suka bazama aiko suna zuwa k'ofar baya suka ga ta k'ofar a bud'e cikin hanzari suka bazama bakin titi suka hango ta tana shirin shiga napep ganin haka wasu suka tsari mashin aka bita wasu a mota
[10:29PM, basuyi nisa ba aka kamata aka sa mata ankwaf aka nufi C.I.D da ita ana kamata aka sanar ma Sarkin Fulani nan ya ce"Lamid'o muje C I D tare suka fita a jikin mota ko da suka je nan ma aka basa duk abunda aka kama a hannuta, ransa ya k'ara b'aci sai da yabata kyawawan mari masu lafiya ya kuma ce" wallahi kin cucen na yarda da ke sakayyar da ki ka min ke nan ki sani ba amfanin zamana da ke na datse igiyar aurena uku da ke kanki". Nan ya ba da umurnin abata wahala sosai tukun a turata kutu.
Haiydar ko Hajiya na mik'ewa ya nufo gun Aishat Hasna na ganin haka ta ja 'yan matan k'afar ta ta bar falon, Aisha cikin hanzari itama ta mik'e har ta fita a falon taku k'alilan yayi ya fisgota sai a k'irjinshi ta fad'o nan wani kamshi mai tattare da sanyi ya daki hancinta Haiydar cikin kwayan idonta ya fara kallo ganin haka ta lumshe ido dul jikinta b'ari yakeyi, hancinsa ya d'aura akan nata ya fara gogawa tare da sanya bakinsa cikin nata nan yaji wani laushi a labb'an ta, tun da yake da Aishat sai yau yasamu wannan damar Aisha ko k'ok'arin ta gudu take amma me hannuta ya manna da garu tare da d'aura hannusa akan nata yasona kiss d'inta kamar wani mayunwaci, duk yanda taso ta kauce ba hali gashi jikin ta na b'ari sosai hawaye ke zuba harshensa yasaka yana lasar hawayen sai da ya lashe tass, Aisha gashi ba halin tayi magana ya had'a bakinsa danata dai da ya jagwa-gwata son ransa ya saketa da gudu tayi hanyan cikin d'akinsu sai hakki takeyi cikin sa'a ba Hasna a d'akin kan gado ta fad'a tana maida numfashi sama-sama tare da lumshe ido cikin zuciyarta ko cewa take" a sai haka kiss d'innan ke da...
*®NWA*
*DEDICATED TO*
*AISHA MUHAMMAD*
*(MAMAN ABDUL SHAKUR)*
*RASH KARDAM💕*
[9/12, 10:05 PM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: Rash Kardam💕 🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
🙆🏻BABBAN KUSKEREN🙆🏻
🙆🏻DANA TAFKA 🙆🏻
🌻🌻🌻
🙆🏻🙆🏻
NA
©RASHEEDAH .A. KARDAM.
*®NWA.*
*Pg-225~226.*
Ba kowa bane ya turo k'ofar illa Muhammad Lamid'o d'a d'aya tilo Namiji kuma magaji ga Sarkin Fulani Gombe cikin razana da firgici Hajiya k'arama ta mik'e don ba k'aramin kid'ima tayi da ganin sa ba nan take taji wani fitsari na shirin zubo mata sai zazzare ido takeyi jikinta sai b'ari ya farayi Sarkin Fulani da kansa ya taka ya je ya rik'o hannu Lamid'o yana hawaye bai san lokacin da ya rungume sa ba farin ciki ba'a cewa komai baran Aishat da ganin fuskan sa ba tam-tama ta gane Mahaifinta ne don yawan kalon sa da takeyi a hoto, Sarkin Fulani ya kamo hannu sa ya zaunar da shi Hajiya ma kukan murna takeyi ikon Allah kenan, sai da suka zauna Sarkin Fulani ya ce"Lamid'o kaine?". Lamid'o ya ce"eh nine Abba". Sarkin Fulani ya furta ikon Allah kenan ya wuci wasa". Ya kalli Hajiyan su Haiydar ya ce"kije d'akina ki had'a masa ruwan wanka tukun ya ci abinci don naga da gajiya a tattare da shi ga alamar yunwa". Haka ko akayi nan take ta kaisa d'akin Babansu ta dawo kitchen da ita da su Aishat suka had'a masa girki mai k'ayatarwa, yana fitowa a wanka ya tarar da sabbin kayan da aka ajiye masa ya sanya ya gyara jikinsa, falo ya fito ya tarar da su, sai a lokacin idonsa ya kai kan Aishat da ta k'ura masa ido shima kallonta ya farayi cikin zuciyar sa ya ce" wannan tamkar Safinatun sa, ayya ko dai ita ce yar cikin Safinatu da taho da shi?". Hannusa yaji an rike ko da ya duba Sarkin Fulani ne ya kama hannusa duka suka nufi dining, Hajiya da kanta ta sanya ma kowa abinci ta zauna Sarkin Fulani yana mak'ale da Lamid'on sa sai Hajiya da ke kusa dashi sai Aishat a kusa da Hajiya yayin da Haiydar ke kusada Lamid'o sai Hasna a kusa dashi. Haiydar yana kallon Aishat yana aika mata da wasu sak'on ninsa, gun shiru kowa yana fama da abinci fiskan kowanne su yana d'auke da murmushi don suna cikin farin ciki bana wasa ba.
Haiydar ne ya mik'ar da k'afan sa ta k'asan dining table d'in yanda zai na tab'a k'afar Aishat babban yatsan k'afarsa ya sanya a tafin k'afar Aishat ya fara mata tafiyan tsutsa a take taji wani yarrr! saurin d'ago fiskan ta tayi karaf su ka had'a ido wani lalalusar murmushi ya sakar mata ya kashe mata ido d'aya. Sai da ta d'an saci kalon su Hajiya taga kowa na ta kai da abincin sa ta murgud'a masa baki, Haiydar yayi murmushi ya sake sosa mata k'afa harda wuce wansa zuwa sawun k'afar ta da sauri ta kau da k'afar asai Hajiya tana lura dasu ta share ne kuma taji dad'in hakan suna kammala cin abinci suka koma babban falo suka zazzauna. Sarkin Fulani ya kalli Hajiya ya ce"wai ina Hajiya k'arama ne banganta ba har a gurin cin abinci kuma yanzu ma bata fito ba ko lafiya?". Hajiya ta ce"ina ga lafiya zata fito". Sarkin Fulani ya kalli Lamid'o ya ce" zaka iya gane wannan fuska kuma da wa ta ke maka kama?". Lamid'o ya kalli Aisha sosai ya ce"tun shogowata fuskanta ke min kama da fiskan Matata Safinatu". Sarkin Fulani ya murmusa ya ce"tabbas wannan d'iyarka ce da Safinatu". nan suka kwashe labarin komai suka fad'a masa sosai Lamid'o yayi kuka ya tausaya wa Matarsa da 'Yar sa tare da mik'o hannu ma Aishat tazo yana kuka ya rungumi d'iyarsa take Aisha taji sanyi dad'i na ratsa ta wai yau ita ce take tare da Mahaifin ta daman ita ba 'Yar shege bane da ake kiranta, zanso Falmi taga gatana taga Mahaifina asai mu 'Yan uwa ne da Haiydar nan tasaki sassanyan Ajiyar zuciya, Sarkin Fulani ya ce"zan so kabamu labarin bayan barin ka Gombe yanda al'amura suka kasance". Lami'o ya nisa tare da gyara zama ya ce"bayan da muka shiga mota munyi nisa sai da muk'a k'usa shiga Alkaleri Idi driver ya tsaya", ya ce" Lamid'o bazanso na kashe ka da hannuna ba don an bani kwangilan kasheka ne Hajiya k'arama amma sabida kirkin Hajiya babba bazan ci *AMANAN* ta ba ta rik'e mu da gaskiya" Lamid'o ya ci gaba da cebwa"kafin nayi wani magana kawai ya shafamin wani abu a hanci na tun daga lokacin ban san inda kaina yake ba sai a cikin wasu kauyukan Yola na samu kai na tare da wani mutumi wanda aka had'a ni dashi dan ya baro bauchi dani gudun kar Hajiya k'arama ta ganni, mutumin nan sai da ya tabbatar da na dawo cikin hayyacina shima ya zame ya barni, a tasha kauyen ribad'o na zauna nan yunwa ya fara damuna daga nan na fara aikin k'arfi ina kula da kaina kuma na samu wani Bafulatani mukayi dashi zanna tayasa kiyo yana biya na haka muka fara randa ba kiwo inje niman kud'ina da haka har na tara kud'ad'e na sai na sayi saniya ta mace nan muka fara kiwo cikin ikon Allah ya sanya ma saniyar nan albarka tayi ta haihuwa kuma inayi niman kud'ina na sai na sai wasu da haka Allah ya azurtani da garken shanu na kuma yi suna a cikin kauyukan da ke yanki don ba mai shanuna a haka har Allah yayi na auri Matana Safinatu muna zaman lafiyan mu wasu daga cikun yan kauyen suka fara adawa da dukiyata hakan yasa suke min barazanan kisa, a haka wasu daga cikin ranar laraba da bazan manta ba suka fara bina suna neman kashe ni cikin hanzari na taho gida na umurci matata da tazo mu gudu.
*®NWA*
*DEDICATED TO*
*AISHA MUHAMMAD*
*(MAMAN ABDUL SHAKUR)*
*RASH KARDAM💕*
[9/12, 10:05 PM] 🍬🛍💍Salma💍🛍🍬: [10:50PM, 7/21/2016] Rash Kardam💕: 🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
🙆🏻BABBAN KUSKEREN🙆🏻
🙆🏻DANA TAFKA 🙆🏻
🌻🌻🌻
🙆🏻🙆🏻
NA
©RASHEEDAH .A. KARDAM.
*®NWA.*
*Pg-229~230.*
Da daddare haka suka sha hiransu cike da k'aunan juna sai kusan goma Sarkin Fulani ya musu sallama shima Lamid'o d'akinsa ya tafi da ya kwanta yau jinsa yake cikin farin ciki, Hajiya ta kalli su Aisha ta ce"kuma ku tashi ku tafi d'aki ku kwanta dare ya soma yi". Duka suka mik'e tare da mata sallama, Haiydar ko ya marai-raice fuska Hajiya duk ta d'ago nufinsa ta ce"kai kuma mai ka tsaya yi da bazaka tafi masaukinka ba ne?". Jiki ba kwari Haiydar ya mik'e ya nufi d'akin sa shima tukun Hajiya ta tafi nata. Aisha tana shiga d'aki wanka ta fad'a Hasna kuwa kitchen taje had'a ruwan zafi take so tasha kafin ta kwanta, Haiydar ganin Hajiya ta tafi d'akin ta ya dawo cikin sand'a ya tura d'akin su Aisha nan ya ga ba kowa sai da ya rufe k'ofar tukun ya k'arasa ciki k'aran ruwa yaji a bayi gefen gadon kusa da bayi ya zauna don kar ma tana fitowa ta gansa, Hasna da take shirin fitowa ganin Haiydar ya shiga d'akin su tayi murmushi sai ta nufi dining kawai don ta sha ruwan zafinta a can.
Aisha da 'yar wakanta fito d'aure da tawul iya cinya sam bata lura da mutum ba dake ta na goge kanta zagawa yayi ta bayanta ya rungumeta tare da zare d'an k'aramin tawul d'in, cikin razana tayi tana shirin sakin ihu ya toshe mata baki da hannusa a kunne ta ya rad'a mata" nine mijiki Haiydar kuma d'an uwanki", dumm! Taji gabanta ya fad'i juyo da ita yayi duk kunya ya ishe ta, hannu tasa tana kare k'irjinta, ya saki murmushi ya ce"mai yasa kike rufe min abunda yake halal a gareni kuma nake marari ganinsu tare da begen...". Magana kunya ta bata sai ta rufe ido hannuta ya kama ya kawar daga k'irjinta tare da janta zuwa gado cikin muryan kuka ta ce"Ya Haiydar miye haka? Dan Allah ka bari mai kazo yi a nan?". Murmushi yayi ya ce"yau nazo karb'an hakkina da ya dad'e shekara da shekaru ana min rowa kai ta gir-giza masa tare da k'ok'arin turjewa sai da ya kaita kan gado ya kwantar da ita, salon k'auna iri-da-kala yasoma nuna mata wanda ya fi k'arfin in tsaya zayya ne mu ku acin nan. Hasna ko ganin haka da man akwai d'aki wanda da komai a ciki d'akin hajiya ta koma ta dauko kayan bacci, tazo tayi wanka ta kwanta a nan. Haiydar ko sai da yayi wasa da Aisha son ransa ya kuma tabbatar da ya gamsu kafin ya mik'e cike da nishad'i ya fito cikin sand'a ya koma d'akinsa wanka yayi ya kwanta yau yana mai jinsa cikin farin ciki kasa bacci yayi can iya tuna mai ya faru sai ya saki lallausar murmushi tare da buga hannusa a katifa alamar jin dad'i.
Aisha ma wanka ta sakeyi kafin tazo ta kwanta tana mai tunano abunda ya faru haka har bacci ya d'auketa. Da safe bayan sun karya sun dawo falo an gaggaisa yau Aisha sai wani sunne kai takeyi Haiydar ko idonsa akan ta yake suna had'a ido zai kashe mata ido d'aya, Sarkin Fulani ne yayi gyan murya sai da yayi addu'a kafin ya fara da cewa"hukuncin dana yanke shine da zaran Aisha ta kammala jarabawan ta zamu tafi Yola a kaita taga dangin Mahaifiyar ta