Showing 27001 words to 27104 words out of 27104 words
Saddiqa”.
Ta yi ajiyar zuciya ta ce, “Ubangiji ka sakawa Gwaggona bisa gaskiyarta da riqon zumuncinta, babu wani abin da ta gaya mata a kan xan nata face sai da ta ganshi a zahiri”.
Za ta koma gaban Gwaggonta, za ta je can ta same ta suyi zamansu ta qara sonta a kan son da dama can take mata, don ta qara gane ba ta da masoyi a duniya wanda ya wuce ta.
Mu sadu a littafi na uku don jin yanda za a kwashe.
Taku.
Hajiya Hafsat Sodangi.