Showing 126001 words to 129000 words out of 130495 words
Chapter 43 - Wa Yasan Gobe Compelet Book by Safiya Abdullahi musa huguma
fice tsakar gida,don ta lura abun nasu salon maganar nan ce da ake cewa *fadan masoya hutu ne ko sunyi zasu dawo su shirya*
Yayi Kane Kane ya hana hawayen zuba"kada ki yimin haka mana Fadeelah ta,na riga na yima ka ina alqawarin fa ba zaki sake zub da hawayenki ba,kinsa alqawari na ya karye?,jiya Kiyi daya kyau kinyi,ina jin zuciyata cikin qunci duk sa'ilin da naga hawaye a fuskarki,pls ki yafe mana,ni da 'ya'yana bamu saba ganinki haka ba kina hukuntamu"
Sai ya juya gun yaran ya kira su da hannu"Ku zo mu bawa mamee haquri"ai kuwa suka yaso da saurinsu duk suka durqushe a gabanta yadda suka ga abbun na su yayi
Muslim yace"pls mamee kiyi haquri kinji mamin mu"
Islam tana riqe da kunnuwanta tace"sorry mamee,pleaseeeee"
Aslam ya taso ya kama qafarta"mamee na na dai na bazan sake ba,kince annabi nabda haquri Kema Kiyi maker pls,I promise bazan qara ba,Duk abinda kika ce nayi zan dinga yi kanji"
Sai suka suka bata tausayi,ta Miqa musu hannayenta suka taso Muslim a hagu aslam a dama Islam ta dane cinya,ta dinga shafa Kansu tana cewa"na yafe muku,Allah yayi muku albarka"
"Ameen maman mu mana sonki"
Ta saki murmushi"Nima ina sonku yarana"
Aliyyu dake kallo su cike da sha'awa ya Matso yana turo mata kansa"Nina mamee a samun albarkar"cikin hararar Soyayya take kallonshi
Sai ya kwabe fuska shims kamar tarin"kunga maminku taqi shafa min kaina ko?"
Nan suka rude da ce wa mamin mu a shafawa Abbu shima,dariya tayi shima ta shafa masan
*Mrs Muhammad ce๐*
๐๐๐๐๐๐โ๐ปโ๐ป
[1/29, 9:57 AM] My Mom: * ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
*WA YASAN GOBE?......*
๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
*part 3*
4โฃ5โฃ
Sai lokacin baba ta dawo,taji dadin ganin sun sasanta kansu ,nan taja hankalinsu su duka har yaran,cikin gamsuwa sukayi mata godiya
Ya kalli fadilar cikin marairaicewa"to ataimaka azo a yimin Garin pepper chicken din nan mana mai dadi, ni da abokaina duka zamu tayaki aikin"
Ta noqe hancinta tace"a dauri kashi ko a bata igiya,babu abinda kika biya sai qara wa mutum aiki"da sauri Islam ta kalli mamin nata tana nuna kanta da yatsa"banda ni ai ko mamee?"
"Har ke mana"jin haka yasa su Muslim suka qyalqyale mata da dariya,sai ta kwabe fuska ta soma diddira qafafu kan Dariya da su Kayi mata,aliyyu ne ya taba fadan ta hanyar daukarta ya sabata a kafada aka tafi yin paper chicken din baba talatu ta musu a dawo lafiya bayan sun mata tayi Zuwa tace lazumi zata yi sai sun dawo,islam tace zata kawo mata qashi,Duk suka sa dariya
Haka suka cikata da surutu cikin kitchen din,ba ga yaran ba ba ga babansu ba,aiki dai na surutu kawai suka tayata ta,har ta samu ta gama ta tura musu,ya tasa yaranshi a gaba bayan kowannnensu ya wa ke hannu suka soma ci cikin plate guda
Sai da suka ci kusan Rabi sannan ya dubeta tana zaune gefensu tana lura da yanayin can abincin yaran nata,Duk Wanda ya gutsuro kafin ya ci sai ya miqawa abbunsa, yaran na da matuqar son iyayensu
"Ke baki ci ne mamee?"
Ta zumburo baki "sai da ya rage saura qasusuwa wannan za'a yimin tร yi?"
Sai suka soma rige rigen bata a baki,kuwa yana ce wa nashi zata ci
Murmushi ta saki tace musu duka ta gode,Allah ya yi musu albarka ita ta qoshi,taci zogale gun baba,aliyyu yayi qasa qasa da Maurya bayan ya dubeta"anya baby na lafiya qalau kike?,ina lura dake rashin son cin abincinki ya qaru akan na ainihi,fruit salad kawร i kike bawa muhimmaรฑรงi,anya ba wani cikin gareki ba?"
Kai tsaye ta Daga masa gira tana murmushi,cikin zumudi har baisan sanda ya daga murya ba yace"are you serious baby?"
"Yes"tace da shi cikin wata iriyar murya mai taushi
Ya lumshe ido a fili yace"alhamdulillah,alhamdulillah"
Sai ya tara yaran yana fada musu sun kusa yin qani,ihun murna da tsalle suka dinga yi abbun na su na biye musu,ta saki murmushi bayan ta dau ke idoรฑtร daga Kansu
Gaba daya aliyyu ya maida yaran abokanshi"
โโ โโ โโ
Rayuwa mai cike da jin dadi amunci da qauna suke yi cikin gidan,tuni ganin gidan rediyon Fadila yayi nisa,Wanda bai da nisa da qatuwar islamiyya da dake gana wa samira wadda totally yanzu ta can a idan ka gantร zakayi mamakin yadda ta sauya,ilimin addini sosai ya ratsatร
A nurse aliyyu ya zauรฑร r da Fadila yayi mata ba yamin abinda yasa yake ma Samira haka duk da a yanzu ya soma daidร itร lamuran,yana son ya gane turban muzuru tayi ko na gaske,saboda canza mutum haka lkc guda sai Allah,zata iya zama da shi cikin kowaรฑne irin halin kamar yadda ita fadilan tayi a baya?,ta Kuma shirya can a tsarin rawarta ta xamo ta dace da ra'ayinshi da tsarinshi?,
"Hakan ya tabbata ai tunda ga zahiri kana gani ko"
Tace da shi
Cikin ikon Allah Fadila ta dauka lafiya,ta samu qatotoรฑ lafiyayyen yaronta Wsuna yaci su na *ABUBAKAR ASSADDIQ*,don su abba ba masu damu wa da wani takwara ne ba
*Mrs Muhammad ce๐*
๐๐๐๐๐๐โ๐ปโ๐ป
[1/29, 10:01 AM] My Mom: ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
*WA YASAN GOBE?.....*
๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
*CONTINUATION*4โฃ5โฃ
_*BAYAN SHEKARU GOMA*_
dukkaninsu Fadila,aliyyu,aslam,muslim,islam ,saddiq,umar,usman,iftihal,suna cikin filin wasan da aka tanada cikin gidan domain wasanin motsa jiki,sanye kowannensu yake da kayan sport farare qal,table tennis ake ta bugawa tsakanin Fadila Islam iftihal da Kuma team din aliyyu da ya qunshi aliyyun kanshi muslim aslam,faruq da sadiq ne a gefe su na tilliqa dariya ga duk wanda aka ci,basu da bangare
Ganin dai da gaske su aliyyu na shirin basu kashi yasa ba shiri fadila ta radawa iftihal yake tavtaho da mommy(samira) don itama gwanar table tennis ce,sai kuwa gata tsaf a shirye cikin kayan sport din,su aslam suka sa dariya,aliyyu yace"Duk Ku gama taron danginku,kun sani mune winners ba yau aka fara ba"
"Wlh kuwa abbu"inji aslam
Cikin ikon Allah sai su Fadila suka cinyesu,gufa ya rude iftihal tace"shikenan daddy,mume da ikon zabar qasar da za'aje hutun qarshen shekara"tavfadi tana yiwa su Muslim dariya don ra'ayinsu ya ban bata,haka suka haqura da akaxo dinner suka zaba,wannan karon a Africa za suyi don haka iftihal ta zabi South africa,samira ta zabi Ethiopia tana son taje taga garin da sarki najjashi ya mulka,suka tsara tafiyar kuwa da tafiyarsu saudiyya sauke farali
A Daren aliyyu yasa Fadila ta kira farida tace"gobe driver ya kawo humaira ta tayi da passport dinta za'a buga mata visa din qasashen da zasu,tunda tuni abbanta ya buga mata ta saudiyya,jinin aliyyu ya hadu da na yarinyar sanda kama da takeyi da fadilansa,shi yasa duk hutun da su ke fita da ita ake tafiya,ko unguwa fadilan zata wani lkc ta fita da humairar da Islam sai ayita dauka humairar ta Haifa ba Islam ba,don ita Islam da abbanta tayi kama
Duka family ukun da su aka saukre faralin bana,yarda Anty hauwa da iyalinta,scan ne Fadila ta so lura kamar amai wani Abu tsakanin iftihal da Muhammad(qaninta)sai dai bata tanka ba,ta barwa ranta ne idan lokaci yayi zasu nuna kansu
Daga saudiyya suka wuce hutunsu na qasashe biyun Hutu Kayi mai dadi sosai,Hutu ne da Iyalan suka dinga ji dama kada ya qare,ciki yarda samira domin tuni aka 'yantร ta,sai dai ta riga ta sani ta Kuma saddaqar Fadila ta riga ta yi mata fintikau,tayi mata zarrar da ba zata iya kamota ba ta kuwa ne ganin,saidai ita kanta tana jin dadin yadda tayi wata ta canza,Allah ya nufe ta da gane gaskiya tun lokaci bai qure mata ba irin yadda ya qurewa salima,tana Kuma sake yin addu'a ga Fadila don kaso casa'in na gyaruwar rawarta ita ta bada gudunmawa
To Tun a can Fadila ta soma jin canje canje a jikintq,sai dai tayi shiru da bakinta,suna dawowa gida duka sai suka kwanta ciwo ita da samiran,til as doctor sa'adah ta ziyarci gidan,bayan gwaje gwaje ta shaida musu *duka su biyun suna dauke da ciki*,kuka Samira ta dinga yi haiqan tana gode wa Allah cike da yabo na yadda bai dubi halร yenta ba na baya da kurakurenta ba ya azurtata da samun qaruwa
Kasa zama Fadila tayi Duk da jirin dake dibanta sai da ta taho bangaren samiran,ta rungumeta cike da farinciki,jin sumbatun da samirar keta yi ya sanya ta hanata magana tace
"Shi Allah babu ruwansa,Mutuwar Kayi tuba tuba mai kyau to zai gafarta maka zunubinka komai yawansa ko da shirk a ce indai Baka mutu kana aikatawa ba"
Tsananin farinciki ne ya rufe aliyyu,Duk da yaran dake gabansa amma ninkinsu yake buqata,taga kulawa Daga kuwa wadda bata taba katarin gamo da irinta ba
*Mrs Muhammad ce*๐
๐๐๐๐๐๐โ๐ปโ๐ป
[1/29, 10:01 AM] My Mom: ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
*WA YASAN GOBE?........*
๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
*part 3*
4โฃ6โฃ
Haka suka dinga rainon cikinsu,sai dai Samira lamarin sai a hankali,yau da lfy gobe babu,wata bakwai daidai cikin nasu samira ta soma wani irin ciwo Wanda ya tilasta yi mata c.s aka cire mata yarinya mace aka sanyata a kwalba,saboda yarinyar tayi nauyin da mahaifarta ba zata iya ci gaba da daukan yarinyar ba saboda laushin da tayi
hakan ne ma yasa bayan cire yarinyar aka juya mata mahaifar don doctor tace Duk lokacin da ta sake dauka ciki tayi wata na cikin hadari,za'a ita rasata gaba daya,mahaifarta tayi rauni sakamakon maganin hana daukar ciki da zubar dashi data dinga dirka a baya ba bisa qa'ida ba
Sosai Fadila ta tausaya mata,don kika ta dinga yi mata,irin wuyar da ta ci tamkar ba zata tashi ba,don har ta soma barin wasiyyar abinda ta haifa din a hannun fadila,don ta sani ita ka dai ce zata biya bata irin tarbiyyar da take so kamar yadda ta bawa yร ranta
Cikin ikon Allah ta warke sumul taci gaba da shayar da diyarta Fatima(zuhra),ba dadewa aliyyu yasa aka soma gina mata super market qato ne sosai,bayan kammalร ganin aka zuba komai ciki ya soma aiki yร na dauke da sunร n *zuhra maitama shopping mall*
Wata goma sha daya wannan karon fadila ta santalo 'yan matanta kyawawa guda biyu,wannan karo sai dayar tayi ta sak tamkar humairar farida,dariya aliyyu ya dinga yi mata"babe kinga da daya fa kika tsira cikin yara takwas,to ban sani ba ko a gaba qila ki sake tsira da gudร ko?"
Ta bata fuska"gaba dear,gaskiya ni na gama haihuwa kam daga wannan ai nayi qoqari,idan na ci gร ba da yi ai sai na lalร ce kaga kaji dadin auro mana wata ko"
Lakuce mata hanci yayi yana qasaitaccen murmushin nan nasa da har ysu bai barin fuskarsa Mutuqar yana tare da fadilan tasa"ban taba ganin Mace iriรฑki ba baby na,ko yร ushe qara miki kyau ake tamkar ba ke kika haifi wadannan zarataรฑ ba har takwas"
Kallo mai cike da qauna tayi masa "har na kaika?,ni fa har tsoro ma nake kada wata ta qyalla ido ta qwace mana kai"
Dariya ma ta bashi"indai wannan tsoroรฑ kike to ki kwanta kiyi bacci harda minshari,ni aliyyu ba kowacce Mace a gabana zuciyata da ruhina sai ke,Duk kallo su nake tamkar maza 'yan uwana"
Sosai maganar tasa ta fasa mata kai
Take ya yiwa yaran huduba da sunan umminta amina,dayar Kuma yama faridanta takwara kamar yadda mubarak ya yiwa fadilร rsa takwara,hakan ya faranta ran fadilan,Islam ta musu laqร bi da *afrah da amrah*
*Mrs Muhammad ce๐*
๐๐๐๐๐๐โ๐ปโ๐ป
[1/29, 5:32 PM] My Mom: ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
*WA YASAN GOBE?........*
๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
*WRITTEN BY SAFIYYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
*part 3*
4โฃ7โฃ
๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐
*_HAZAS SAFHAH,KAS SASAHU LI WALIDAYYA_*
*ALH ABDULLAHI MUSA HUGUMA*
*HAJ SALMA MUHAMMAD LAWAN (SARKIN DOGARAN KANO)*
*my lord,have mercy on them both as they did care for me when I was little, ameen*๐๐ป๐๐ป
Bayan ya shigo ta nemi gafararsa,Fadila ta hanata gaya mishi komai,shi dai yace ya yace,godiya ta dinga masa tana zub da ruwan hawaye
Da suka tashi tafiya tamkar ta busy haka ta dinga ji sai dai ina ba hali,ta dinga rings su da kallo cike da sha'aea yadda 'Yan Mayan keta karakainar duba gyaran gashin su jikin mirror
Fadila tace ta sameta a gida bayan kwana uku don gobe da jibi basa nan,ta danqa mata rafa ta 'yan Dari biyar biyar guda daya,godiya ta dinga mata tamkar ta kife
โโ โโ โโ
Ranar juma'a ce,Duk a parlour din Fadila ake haduwa aci abincin rana bayan sakkowa sallar juma'a matuqar ogan na gari,tana kitchen ita da 'yan matan ta tana ba su warmers plates da cups su na kaiwa kan dining suna shiryawa,ta cake cikin kwalliya tamkar ba Daga jikinta wadannan 'yan mata da samarin suka fito ba
Samira ta shigo ta tadda ta cikin kitchen din,itama tayi kwalliyarta,Kallon fadilan take tayi har suka hada idan,murmushin Fadila tayi don tasan da magana a bakinta
"Mamee fadila na rasa irin wannan sirrin kyau da ร do naki,har yau na gaza kaiwa inda kike,dole kisa oga ya dinga susucewa gaskiya,I salute you na haqura"ta fadi tana Sara mata irin na sojoji,dariya fadilan tayi ganin yadda ta qame,tuni ta saba da wannan abun na samira,ta sauke mata hannun gamida riqeta
"Muje dining don Allah momyn yara oga na jira idan na biyewa wannan barkwancin naki sai mu kwana nร n"
Cikin barkwanci hira mai dadi irin ta familyn da suka fahimรงi junร suke cin abincin,kowa tsaf yake cikin kwalliyarshi,sai dai kam aliyyu babu adon Wanda ya burgeshi irin na tauraruwar tasa fadila,sallamar da aka kwada sau biyu cikin falon taja haรฑkalinsu,tuni aliyyu ya Ajjiye lomar abincin da ya Kai bakinsa,samira kuwa zumbur tayi ta miqe dafe da qirji ido a waje,Fadila ce kadai ta kalleta da sakakkiyar fuska ta kuma sauko daga dining area din tana mata marabร
"Me kika zo yi gida na?"aliyyu ya fada cikin Daga murya take jikin Salima ya hau bari,don har kyau ba5a manta Waye aliyyu salim maitร ma ba
"Ko kin biyo su ne a yaรฑzun ma ki dauka ki kashe?,ina mai baki shawarar ki fice Tun muna shaida juna,don baki da alaqร da kowa a cikin gidannan"
"Wlh kuwa kada ta cuce mu ba,ta cutar mana da yara"inji samira da ta Kasa zama
Fadila ta dan bata fuska tana kallon su"gaba Abby pls mana"
Shima ya sake hade rai"cewa fa nayi ta tashi ta fice,tunda dai ai ba gidan su bane"
Cikin son kau da haรฑkalin yaran fadilar tace"kuzo Ku gaida mamarku"
Tsawa aliyyu ya daka musu,sum sum suka soma qoqarin fashewa Daga gurin
*Mrs Muhammad ce๐*
๐๐๐๐๐๐โ๐ปโ๐ป
[1/29, 5:32 PM] My Mom: *WA YASAN GOBE?......*
๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ๐บ
*CONTINUATION 4โฃ7โฃ*
๐ฌ๐ซ๐ญ๐จโ๐ฉโ๐ฆโ๐ฆ๐จโ๐ฉโ๐งโ๐ง๐ฉโ๐ฉโ๐ฆ๐ฉโ๐ฉโ๐ง๐ฉโ๐ฉโ๐งโ๐ฆ๐ช
*_I DEDICATE THIS CONTINUATION TO MY SISTERS AND BROTHERS, SONS AND DAUGHTERS OF ALH ABDULLAHI MUSA HUGUMA*๐๐
*AS'ALUL LAHA TA'ALA AY YUWAH HID SUFUFANA*๐๐ป
Ya dakatar da su ta hanyar basu umarnin duka su tafi sashensa su zauna a can,suka fice din kuwa ya rufa musu baya,fadilan tayi ta tsayar da shi yayi banza da ita yace da ita
"Parlor dai naki ne kuma mun bar miki abunki,amma Kiyi a hankali kada Ki manta dai wace ce wannan a gabanki"yasa kai ya fice
Ta dakatar da samira dake qoqarin rufa musu baya,ido dai a waje ta kalleta tana nuna kanta
"Ni?,ai Nima din ai ba tsayuwar zanyi ba wannan ai tauraruwa mai wutsiya ce,banda mana da saura shan ruwa a gaba ai da tuni muna kushewa,zan dai tsaya a waje idan naji kina buqatar taimako na kawomiki"tasa kai ta fice
salima ta rushe da kuka ganin yadda kuwa ya gujetร ,Fadila ce ta dinga lallashinta da qyar ta ciyo kanta,tirysn tiryan ta zayyanewa fadilan halin da ta shiga bayan barinta gidan ba tare da ta boye mata wani Abu ba,ta rife da ce wa"abba na da Mimi Allah yayi musu rasuwa sakamakon hatsarin mota,da aka tashi taba gado Kuma Ashe abinda abba ya bari bai taka kara ya Karya ba duk kudin banki ne ashe,sai suka raba yasu yasu,din kowa ya manta da ni,sakamakon asirin da auwal yayi musu,da naje ma da kaina ce wa sukayi ba su sanni ba haka dole na haqura"
Tausayinta ne ya kama Fadila,lallai duniya zancan banza,tab as Wanda baji tsoron Allah ba ya shiga uku,abincin ta sabo mata Wanda yaran da babansu sukayi hijira suka bar mata,yadda take can abincin hannu Baka hannu qwarya kawai ya isheka abun tausayi,to abun ka da an dade ba'a hadu ba,kimanin awarta biyu sannan tace zata tafi,alheri sosai fadilan ta sake yi mata tace zata neme ta
โโ โโ โโ
Bata sake ce masa komai ba kan abinda ya danganci salimar ba sai ranar dabgirki ya sake zagayowa kanta,sai da suka zo kwanciya sannan ta Sanar masa qudirinta,tana so a kayan da akeyi a company dinta ake kawowa nijeria tana rabawa samira da farida ta saka Salima a ciki,sannan tana so ta Gyara mu'amala da alaqar dake tsakanin salimar da 'yarta iftihal,don mahaifiya ba wasa bace
Bai tanka mata ba sai da ya ware shigar da bayanan harkokin kasuwancinsa cikin computer laptop dinsa ,ya kasheta sannan ya rufe,ya zare farin gilashin nan nasa ya dora a samanta,ya soke yatsunshi cikin na juna yana kallonta
"Fadeelah"yayi kiranta cikin dakakkiyar muryarsa,ta amsa masa a nutse
"Dukiya taki ce,company ma naki ne Kiyi Duk abinda like so da su mallakinki ne ba mallaki na ba,but........akeai Abu daya da nake umartarki ki zare hannunki ciki........za can Gara alaqa tsakanin salima da iftihal,babu ruwanki,na riga nayi magana da yarinyar tace bata buqatarta,Ku kun isheta,so......don Allah kada ki dawo mana da Hannun agogo baya,I hope kin fahimta?"
Ya shige bargo yayi kwanciyarsa abinsa
Duk da maganan bata yi mata dadi ba amma ta shanye,tayi alqawarin sai ta qarshe jihadin nan
Container din kayanta da tazo a satin ta taba kayan harda saliman,kika ta dingabyi tana sake roqarta ta yafe mata,sannan ta rows mata iftihal da aliyyu gafara,tace tuni ita ta yafe mata,suka insha Allahu zata yi qoqari su yafe matan
Ganin Daga aliyyu har iftihal din sunqi su fahimceta,aliyyu ke fiya wa diyarshi bakya sai ta gwada dauka matakin fiya harkarsu gaba daya,ai kuwa ranar dabiftihal tazo gidan yin weekend dinta kamar yadda ta sabร ,tana jirin"Mamee,Mamee na"fadila tace ni ba maminki bace,kike ki nemi maminki,tunda ni ban isa na gayamiki ki ji ba
baqaramin gigicewa iftihal din tayi ba,ta dinga kuka bana bawa Mamee haquri,tace indai tana so ta haqura to ta shirya maza yanzu driver ya kaita gun momin ta,ta Kuma gaya mata da bakinta ta yafe mata
Haka kuwa akayi,ranar ma salima sai da ta koka din,ta Gode ma fadilan ba iyaka,ba laid I iftihal din ta saki jiki da ita,don har