Showing 24001 words to 27000 words out of 37665 words
Chapter 9 - ANGULU DA KAN ZABO Complete by BADI'AT IBRAHIM .txt
duk da sai wahalashi take ta faman yi, shiyasa duk ya sukurkuce, ni gani nake kamar bazata aureshi ba Dada." Hannu Dada ta shiga tafawa tace.
"Yanzu akan mace ne ya jefa kanshi a wannan halin, toh yankarka take yi ne in kaje duk ka tsomare haka?" Shi dai Aminu ya kasa cewa komai, Saminu yace.
"Yarinyace 'yar shuwa, kinsan Dada in mata na da kyau sai a hankali."
" 'yar shuwa fa kace Saminu? Ni bada ni ba da yin suruka da shuwa, wad'annan masu mallakar, da nuna mulki. Inama Aminu yaga kud'in auren 'yar shuwa ma toh, kasan irin kud'i da ake kashewa kafin a auresu kuwa? ka kiyayeni wallahi, na faɗa maka kenan. Kar kaje ka ɗebo mana kara da kiyashi, ina kai ina shuwa." Aminu jikinshi ya mace mus, dama shi kanshi tunani yake kamar bazai iya auren Hauwa ba. Duba da yanda son abun duniyarta yayi yawa. Amma bazai iya rayuwa ba in dai bai mallaki Hauwa ba. Zai iya salwantar da dukiya ko nawace dan ganin ya kashe ya kawo Hauwa cikin gidanshi." Fita su ka yi da Saminu bayan sun yi ma Dada sallama.
"Saminu gaskiyar fa Dada ne, bani da kud'in auren Hauwa, amma bazan soma bari Hauwa ta kufce mun ba. Nasha wahallalu a kanta sosai, kuma ina sonta da yawan gaske." Saminu yace.
"Yarinyar ce iyayenta suna baka wahala da yawa, sun saka buri da kwad'ayi akan yaransu yai yawa. Amma ni kaina zan so ka mallaketa, kar wahalar daka sha ta tafi a iska.
"Ameen Saminu, yanzu mahaifiyarta ta buk'aci ganina yau da daddare. Zamu je ka raka ni, Allah yasa mu ji alkhairi." Saminu yace.
"Babu damuwa, Allah ya kaimu daren. Sai kaji na kai Sadakin Farida ko?" Dariya Aminu yayi yace.
"Wallahi kuwa, kai abokina na tayaka murna fa, yaushe aka tsayar ranar bikin?" Saminu yace.
"Da waini naso ad'an dakata ko za'a had'e da naka, tunda ai kun dad'e da Hauwa. Kunfi shekara guda fa, ni yaushe yaushe na had'u da Farida? Gashi har an kai kud'ina gidsnsu.
"Ka bari kawai. Ni na zuba idanune inga yaushe Hauwa zata bani damar turo magabatanane, na jima da gaje take_takenta, gashi samari suita zuwa wajanta. Ni gani nake yi tana samun me mota toh a ranar zata yi mun ritaya. Dan Hauwa mayyar mota ce." Dariya su ka saka dukkansu"
Jacara
Ammi wai meye dabararki na yin hakanne?" Dariya ta yi mun tace.
" Hauwa ho. Kora da hali nake son yi mishi, gazawa nakeso yayi da kanshi dan kar yaga an yaudareshi. Haka Jamila, da Sameera. Duk zanyi ma samarinsu tarasu zanyi waje guda in zayyane musu abunda ya dace, su kansu za'a samu masu janyewa a cikinsu." Ajjiyar zuchiya na sauke nace.
"Ammi in Aminu ya tsallake fa, ni yaya zanyi auren nashi zanyi kenan?"
"Hauwa ho, saiki bari ya tsallake tukunna ai.
Da daddare kuwa sai ga surukan Ammi duk sun hallara a falon gidanmu.
"Am dama ba wani abu bane yasa nace aimun kiranku ba, sai dan akan maganar yarana da kuke naima. Toh dama a tsarin dana tsarama kaina shine su su hud'un da suka taso a tare zan had'esu ayi aurensu lokaci guda ne. Allah cikin ikonshi d'aya dags cikin manaima sai yayi maganar zai turo da magabatanshi gobe, kuma baya so abun ya wuce wata guda. Ni kuma a shirye nake. Toh dalilin kiranku kenan, ina fatan kuma kun shirya ko." Aminu sai kallon Ammi yake yi yanda take magana gatse gatse yau ya gane ba banza yasa Hauwa bata iya magana ba." Lawan me kaji yace.
"Toh ni dai zan iya cewa na shirya ban shirya ba, domun wata d'aya dai yayi mun kad'an. Sai dai bazai gagaraba in sha Allah.
Yusuf saurayin Sameera yace.
"Babu komai zan sanar a gida." Aminu kuma yace.
"Ni dai ban shirya ba gaskiya. wata d'aya yayi mun kad'an, ni ba mai ƙarfi bane marayane.".Saminu yayi gyaran murya yace.
"Babu damuwa Allah ya kaimu za'ayi in sha Allah." Ammi tace.
"Toh dukkanku kun Amince da wannan batu. Amma ba anan gizo ke sak'ar ba, dan akwai sauran rina a kaba.
Mu shuwa muna da al'adun aure iri iri, kuma duk wata cikakkiyar 'yar shuwa, da sisin gwal ake biyan sadakinta. A matsayinku na marasa k'arfi zaku biya sisin gwal biyar a matsayin sadaki. Dan Hafsa sisin gwal goma sha biyu za'a biya sadakinta. Kuma mu shuwa anayi ma amarya akwatuna cike da tsadaddun kaya. Kuma muna yin kayan d'aki sosai, dan haka babban waje muke so a kama musu, ta yanda duk kayan da aka narka musu zai cinye ɗakin. Banda dai sauran hidindimu da zaku ji a makin amaren naku. Na baku nan da sati guda, ko wanne ya tabbatar sadakinshi bai wuce wannan lokacinba. In ya wuce toh ya rasa mata. Zaku iya tafiya na k'are magana." Aminu da jan k'afa ya fita waje. Dakali ya samu ya zauna zaman 'yan bori. Saminu yace.
"Tabb babu tarbiyya a gidannan sam Aminu, wannan wacce iriyar surukace sai kace magajiyar karuwai. Aminu ya rasa me zaice, dan wani matsanancin ciwon kai da fad'uwar gabane ya dameshi.
Hauwa
Assalamu Alaikum Kaga abokin ango da angon da kanshi" Kallon Aminu nayi na tab'e baki. Saminu yace.
"Amarya bakya laifi, masha Allah sai muka ji sa biki sama ta ka haka.
"wallahi kuwa Saminu, muma bamu san da zancan ba sai yau d'innan. Ni fargabata shine kar in rasa Aminu Saminu. Kuka na fashe dashi na munafurci. Aminu abubbuwa suka kuma jagwale mishi, yau ga Hauwa tana kuka dan bata son ta rabu da shi.
"Hauwa ki dena kuka zanyi iyakar iyawata inga na aureki in sha Allah. Karki saka ni kuka dan Allah. Rauni sosai naji a muryar Aminu.
"Aminu sisin gwal guda biyar ya kusan dubu d'ari shida zuwa bakwai fa. Ina zaka samu kud'in sadaki ma kawai. Nifa mutuwa zanyi in ban mallakeka ba. A guje na shiga gida, Aminu na kwad'amun kira amma ina. Ina shiga tsakar gida na tuntsire da wata wawuyar dariya.
Shashasha baka da ko sisine zan tsaya yin kuka a kan ka haka?" Hmm shigewa ta nayi cikin su Ammi, anata shewa.
Aminu
"Aminu tawo mu tafi kaji."
"Saminu Hauwa zata shiga wani hali inta rasani, haka nima kuma bazaku gane mun ba, a jinina nake jin san Hauwa. Sonta ya tasirantu a rayuwata." Idanun Aminu ya zama jawur, iya tashin hankali yana ciki. Saminu ne ya rik'o hannunshi yace.
"Allah ya kawo mana d'auki. Dama kora da hali ita mahaifiyar Hauwan ta yi mana. Ina zamu samu dubu d'ari shidda a wannan marrar. Kuma kud'in sadaki kawai banda sauran hidindimun akwati, da kama haya. Ni na amsa mata ne da mun amince, sabida ina duba irin hidimtawa Hauwa da kayi. Kuma kuna son junanku, duk da Hauwan kanta tana da nata tsayata kun"
Haka Saminu ya dinga jan Aminu, shi kuwa jefa k'afarshi kawai yake yi. Abun hawa su ka hau har zuwa gida. Kafin su isa gidan Aminu sau biyu yayi amai, zazzab'i mai zafi ne ya rabkeshi cikin k'ank'anin lokaci. idanunshi har hawaye su ke yi. a haka suka shiga gida.
Dada ta fito band'aki kenan taga shigowarsu. Butar hannunta ta yar.
"Saminu lafiya kuwa, meke damunshi.?
"wallahi Dada zazzab'ine ya saukar mishi yanzu muna hanya. Matsala aka d'an samu ne a gidansu ita yarinyar da yake nema." Dada tace.
"kai shi d'aki gani nan." Fita su ka yi, Saminu ya shinfid'eshi a katifarshi. Dada bata jima ba ta shigo. Hannunta rik'e da kofin magani. Saminu ne ya bashi maganin yasa.
"Sannu Aminu, akan mace kake son halaka kan ka?" Saminu yace.
"Ba haka bane. Ita kanta yarinyar ta yiwu tafi Aminu shiga halin tashin hankali. Dan mun barota tana kuka. Mahaifiyarta ce ke son rabasu." Saminu ya zayyane ma Dada yanda akayi. Kai take ta jinjinawa tace.
"Wannan sadaki haka sai kace zata siyar da yaranta? Gobe zan shiga mak'otanmu nan gidan 'yar shuwa muji shin haka suke yi, ko kuwa ha'intarmu za'ayi. In tace haka suke yi, in sha Allah Aminu bazan barka ka rasa yarinyarnan ba, tunda dai itama yarinya tana sonka. ka kwantar da hankalinka." Sallama Dada ta yi musu ta fita. Saminu ne ya kwana d abokinshi yanai jinya. Da sassafe kuwa Dada ta nufi gidan 'yar shuwa mak'ociyarsu."
Mrs Bukhari ce
*TALLAH*
Ina kuke amare uwayen gida kai har ma da ƴan mata? Ko kun san Mrs Bukhari mai kayan ƙamshi, ai in dai batu na kayan ƙamshi gyaran jiki da na ɗaki to kai tsaye ku ne mi Badi'at domin gwana ce ta ko wanne fanni a ciki. "Wai ƙamshi kina nufin Badi'at dai marubuciyar nan tamu mai nishaɗantar da mu?"
"Tabbas Fati ita take magana, ai kin dai ji yadda ake magana a kai na, hatta me gidana ya jinjinawa Badi'at domin duk wani ƙamshi da zaki ji a jikina tare da gidana to daga ita ne, ke me kankat ma har gyara na nake yi domin gyaran aurena daga gareta ne, shi ya sa bana wasa da gyaran jikina da na gidana har kuke kirana da ƙamshi."
"Eh tabbas nima na jinjina mata, kuma zaki bani addireshinta domin nima na kwankwati wannan garaɓasa. Ko zaki iya faɗa mini abubuwan da take sayarwa.?"
"Bari na faɗa miki akwai...
Humra
Kulacca
Sudanese Humra
Kulacca ta gashi.
Turaren wuta ɗan gaske, iri daban daban.
Turaren mopping
Room freshner
Turaren turara kaya.
Turaren wuta na toilet
Sannan akwai ingantaccen maganin infection
Ina da magungunan mata, wanda zai gyara amarya da uwar gida.
Wanda zasu shiga daga ciki kuma
Akwai sabulun amare, da dilka ta amare, wanda zaisa amarya ta fito ta haska tas
Kabbasa
Setin kujerar tsugunno
Sannan inayin turaren wuta da kasko, da ashana wanda ake rabawa a taron biki ko suna.
Ina bayar da sari.
Ma sha Allahu to taya zan sameta domin mallakar nawa?
"Kai tsaye zaki mata magana ta whatsApp ko kiranta ta wannan number.
08179523215
*TALLAH*
A yau nazo muku da manya manyan magunguna domin gyaran Auranmu! Saboda yadda zamantakewarmu ta AURE keta kara tabarbarewa. Mata iyayenmu ku fito ku gyara jikinku , domin wallahi har Abadan macen da bata gyara bata isa ta hada kanta da mace me gyara ba har abadan! Mu gane yaku yan uwana mata, ma’aurata! wallahi gyara shine mace Akwai mata dayawa dasuka san magunguna na, a online Suna siya kuma Alhmdulillahi ba wadda ta siya bata dawo tamin godiya ba, Alhmdulillahi!Alhmdulillahi! Alhmdulillahi! Yawancin mata dayawa na nemana ta dayan sim dina sede nayi losing dinsa sede wannan shi yake Aiki 08104335144, A YAU NAZO MUKU DA MAGUNGUNA INGANCI DA IZININ UBANGIJI, WATO AINIFIN HADI Iri ~iri na MALLAKA D’ANA MIJI ALFARMAR ANNABI SAW, ina tabbatar muku da magunguna na babu shamaki base na tsaya bata lokaci a bayaniba zanso ku gwada dan tantance GASKIYA * Akwai cututtukan dake hana maganin mata aiki idan kinason sani ki tuntubeni ta wannan lambar 08104335144 wadannan cututtukan inhar kinadasu wallahi duk maganin daza kisha bazeyi Aiki ba, kuma bazaki taba fahimtar komiba a harkar dadih na magungunan mata.
*MUNADA MAGUNGUNA AVAILABLE KAMAR HAKA*👇🏽
*ingantaccen maganin infection *
Ingantaccen maganin basir
Ingantaccen maganin gyaran nono
Ingantaccen maganin gyaran hips
Ingantaccen maganin kara kiba kiyi dumur~mur dake
Ingantaccen maganin rage tumbi meyi tsakani da Allah
Ingantaccen maganin matsin farji mesa dadin farji ga azzakarin d’ana miji.
Ingantaccen MALLAKA TA DOMIN ALLAH (Bata harkoki) shine sunansa, hmmmm Wannan magani inada tabbaci a kansa shidin hadine kawai na mallakar d’ana miji akwai komi a cikinsa na mallaka hajiya ki gwada kisha mamaki Alfarmar Annabi SAW.
Se matsin (GAMADIDI) wannan matsi in kikayi amfani dashi har abadan abidina mijinki baze kawo a gaban wata ya mace ba in har ba gabanki bane wannan inada tabbaci a knsa 💯 kuma wadanda suka saya ma sun kara tabbatarmin da kyaunsa na mamaki.
Akwai zallan hadi na amarya
Akwai hadi na uwar gida sarautar mata wannan seat ne akwai komi a cikinsa.
Akwai ingantattun gumba iri iri kamar haka 👇🏽
Akwai gumbar Madara
Akwai gumba me rubutu 🤐
Akwai gumbar kankana
Akwai gumbar giginya (sa megida kuka)
Akwai ingantacciyar gumba me suna (BARIN MAKAUNIYA)
Akwai gumbar hasi
Akwai zallar gumba wadda ita ta rubutuce zallarta zaki ganta baka karki damu Aikin kawai zaki duba 😉
Akwai gumbar gero
Akwai gumbar ridi
Akwai gumbar garin gamadidi ita ta mallaka ce zallarta.🤐
Akwai tsumi iri iri sunansu sha yanzu magani yanzu 💯👇🏽
Akwai tsumin kankana
Akwai tsumin baure
Akwai tsumin rubutun Ayar Allah
Akwai tsumin kwakwa
Akwai tsumin giginya
Akwai tsumin GORON SUDAN (wannan special ne dan kudinsa ma daban yake)
Akwai ingantattun magunguna na tada shaawah kama daga na turawa har zuwa na Islamic wato namu na gangajiya. Akwaifa maganin maza madam na hausa dana turawa 😉 duk basuda side effects 👌
Akwai rubutun mallaka
Akwai zoben mallaka
Akwai hayakin mallaka
Akwai zani na mallaka
Akwai hadin ci da kaza
Akwai hadin yan shillah
(Muna dafa kaji da yan shillar ma dade sauran abubuwa da dama,)
Akwai dambun nama na mata wanda ke dauke da magungunan sirri na mata mesa tsantsi da laushi da ruwa a farjin mace 😉
Akwai magunguna na ban mamaki wadanda base na rubutasu ba saboda SIRRI 😉
Muna aika magungunan mu kasa kasa gari gari *UWAR GIDA KI GARZAYO QUEN SANAF Islamic chemist kise magunguna na ingantattun ne insha Allahu kin wuce takaicin d’ANA MIJI * direct to me 08104335144 muna sauraron masu shawarwari a kan zaman AURE insha Allahu, amma in knsan baki shirya siyan magungunan jima’i ba na mata ko na maza pls karki kirani.
_Ummu Maheer_
*DINYAR MAKAHO*
_Miss Hajo_
*KHADIJATUL SABREEN*
_Mrs Bukhari_
*ANGULU DAKAN ZABO*
_Ummu Affan_
*SANDAR MAKAUNIYA*
_Mom Islam_
*TSAUTSAYIN TAUNA*
*Ga tsarin yanda biyan yake*
_Guda d'aya 300_
_Guda biyu 500_
_Guda Ukku 700_
_Guda hudu 800_
_Guda Biyar 1k_
Kai tsaye zaku iya turo kuɗinku ta wannan hanya.
0037219728
FATIMA RABIU SUNUSI
StanbicIBTC BANK
Shaidar biya ta nan
0810 433 5144
Masu turo kati MTN ta wannan number.
0702 616 6536
Ƴan Niger zaku turo da naku kai tsaye ta wanna number.
0706 860 6171
*Mun gode da kasancewa da gawurtattu biyar taku na biyu* 🤘🏿
[09/12, 19:49] Badi at: GAWURTATTU BIYAR
DAGA ALK'ALAMIN
BADI'AT IBRAHIM
MRS BUKHARI (B4B)
*ANGULU*
*DA*
*KAN ZABO*
13/14
Mardiyya ce ta shiga gida da sallama d'auke a bakinta. Su Zara'u ne suka amsa mata Dada tana zaune ta zabga tagumi sai tunanin Aminu take yi. Mardiyya ta k'araso ta dafata.
"DAda, ku dena wannan tunane_tunanen dan Allah, hakan zai iya sake jefamu a wani halin kuma fa Dada. Ajjiyar zuchiya Dada ta sauke tace.
"Mardiyya Abbanku ne yake bani tausayi Sosai, nasan rashin mahaifiyarku bazai bari ya samu nutsuwar data dace ba. Amma zanyi k'ok'arin kawar da damuwata ko dan farin cikin ku. Murmushi tayi tace.
"ya masa ta k'are?" Dariya nayi nima.
"Tak'are tas, kinga cinikin da akayi duka." Amsar kud'in tayi ta k'irga tana dariya tace.
"Ai kuwa an samu har ribar d'ari bakwai, ina laifi. Yanxu abunda nake so dake, ki shiga nan gidan k'awata Gwamma ki sanar mata, cewar nace in jini tazo. Masu gere wai za su zo yau.
"Toh Dada, dan Allah Dada inna dawo zamu je gidansu Murja ni da su Zara'u.
"Babu komai Mardiyya, daga nan saiki shiga kasuwa, ki yi siyayyan kayan masa."
Mardiyya bata jima ba ta je ta dawo daga aikenta.
wanka ta yi, ta sanya kaya, hijabine yadi uku a jikinta. K'annenta ta kama su kaima Dada sallama. A lokacin tana gaban murhu zata aza tukunyar girkin 'yan jere.
Gidan Saminu:
Murja! Murja!! Farida ce a tsaye da mayafi a kanta, jikinnan nata duk datti, k'afarta duk jirwaye. Murja ta amsa da k'arfi. Da sauri ta iso.
"umma fita zaki yi wai?".
"Ba nisa zanyi ba Murja gidan 'yar sokoto zan shiga. Bazan jima ba. Ga d'ari biyar, ayo fenane, kayan miya na d'ari. maggi na d'ari, sai a siyo taliya leda d'aya, itacen hamsin. D'ari biyar ta mutu. Ina da gari da k'uli ku yi kwado ku ci, taliyar ta rana ce inna dawo zan dafa, kayan miyar da maggin da yai ragowa dashi zanyi miyar dare, zan shigo da manja. Fita tayi bazar _bazar ta bar Murja anan a tsaye. Da safennen ace kwadon gari za su ci. Haka ta ja k'annenta tai musu kwad'onnan su ka ci. ta mayar da sauran garin. Sannan ta soma gyaran gidan. Tana zaune har rana mahaifiyarsu bata dawo ba, kwatsam ta jiyo muryar Mardiyya da su Fatin Ammi.
"wayyo k'awata kece da tsakar ranar nan?" Mardiyya tace.
"wallahi ke dai bari k'awata nazo ne in d'anji sanyi a raina." Murja ta ja hannun Mardiyya su ka shiga ciki. Zama su ka yi a k'asa.
"K'awata kasa zuwa nayi ta'aziyya wallahi, na shiga tashin hankali matuk'a da abunda Ammi ta aikata wallahi. Yanzu yaya ake ciki?" Mardiyya tace.
"Ke dai ki bari da ciwo fa, yanzu haka ai an yanke mata hukuncin d'aurin rai da rai ma. Gashi Muktar ya fasa aure na, duk irin son da muke ma juna Murja Amma ya fasa, harma ya Samu Abbanku a kasuwa ya sanar mishi, bayan tarata a titi da yayi."
"Na shiga uku Mardiyya, sabida abunda ya farunne yasa ya fasa aurenki?" Hawayene suka ciko idanun Mardiyya, ta d'an tab'a kuka mara yawa. Sannan suka koma hirarsu ta matasa. Babu walwala a tare da Mardiyya sam.
Farida
Da sallama ta shiga gidan 'yar sokoto mai maganin mata, matan anguwar suna yawan zuwa a kai a kai. Gulma iri _iri a gidan ake shukata har tayi tsiro. Ko wacce mace ta baro gidanta bata ko gyara ba, amma ta tawo yawon tsegumi.
"Uwar Murja, yanzu fa nake maganarki a falonnan, nace ban jiki ba yau. Ashe ina tafe." Shewa mata suka saka, Farida tace.
"Ke dai bari 'yar sokoto ni da jiya maganinki ya kusan hanani bacci. Zane ta yaye ta zauna a tsakiyar falon. Maman Saifullahi mak'ociyarsu tace.
"Kamarya fa maman Murja?" 'Yar sokoto tace.
"Shine nima na tsagu in ji kanun labarai. Farida tace.
"Uhmm ni da jiya na damu Baban Murja da lalurata, dama yaya nake balle na sha magani, a daren sai da mu ka yi kaca kaca dashi, na fitineshi. Da k'yar nai bacci. Ni maganin ni'ima kawai yau zan sha." Maman Zainab tace.
"Shi yasa fa har yanzu Baban Murja ya kasa yi miki kishiya, bakya wasa da kayan mata. Dariyar jin dad'i tayi tace.
"Amma a banza, tunda ba za'ace maka anji dad'i ba, saidai kaga alama. kullum ni kuma a narka kud'ina nake." Maman Saifullahi tace.
"Ina Maman Murja ki turke 'yar sokoto ta baki wannan wanda nace miki na yi amfani dashi. Nera dubu goma Baban Saifullahi ya bani, banma san da kud'inba." Hannaye Farida ta tafa tace.
"A bani bashi 'yar sokoto kinsan ina biyan bashi. 'Yar sokoto ba tai musu