Showing 3001 words to 6000 words out of 37665 words
Chapter 2 - ANGULU DA KAN ZABO Complete by BADI'AT IBRAHIM .txt
ta na d'an yi mata ciwo, amma bana nufin ta kamu da ciwon zuchiya, zan d'aurata a kan magunguna, zan rubuta wasu allurai a siyo, sai dai gaskiya suna da d'an tsada." Aminu ya dafe kanshi da yake shirin fad'uwa daga kan wuyanshi, da kyar ya saita kanshi, cikin d'acin yawu, da sark'ewar harshe yace.
"Mungode Likita, kuma ka kyauta da baka fad'i wannan maganar a gaban Baffa ba, Allah ya bata lafiya.
Dr ya rubuta ma Aminu magunguna da Allurai ya bashi, karb'a yayi ya fita, da gandiroba d'aya yaci karo zata shiga office d'in Dr dan ta samu cikakken bayani gamsasshe daga gareshi.
D'akin da aka kwantar da Hauwa ya shiga, matane ratata a d'akin marasa lafiya, a cike gadajen suke dam.
K'urama Hauwa idanu yayi. sonta da tausayinta na sake hudashi, ta fad'a a fuska sosai, kyakykyawar bak'ar fuskarta ta yi fayau, har da d'an haske ta yi. Gani yake tamkar mardiyya d'iyarsu ce, dan kamannin da mardiyya ta yi da mahaifiyarta Hauwa har ya b'aci. Idanu ya lumshe.
"Aminu ya dai?" Baffa ne ya ke tambayarshi, gandiribar da take zaune a gefen gadon Hauwa ya kalla a.zuchiyarshi yace. "duk da d'aure hannayenta da kaca da akayi a jikin k'arfen gadon bai ishesu ba har sai sun takura mata? tsaki ya saki a zahiri.
"Baffa babu komai magani suka rubuta mata da wasu allurai, zanje in d'an bubbuga mu ga yanda hali zai kasance." Baffa yace
"A'a a siyar da d'ankunne Hauwa a yi duk wata hidimar asibiti da shi, karka d'aurama kan ka nauyin da ya sauka tuni a kan ka, ke Jamila ki wuce kasuwa a siyar da d'ankunnen a biya mata kud'in magani dashi."
"A'a Baffa baza'ayi haka ba abar mata abunta kawai, ku jirani in je in dawo."
Bai jira me za su ce ba yayi maza ya fice a cikin d'akin."
Kuka Baffa ya fashe dashi yace."
"Jamila, Hauwa ta cucemu ta cuci kanta da iyalanta."
mrs Bukhari ce
*TALLAH*
Ina kuke amare uwayen gida kai har ma da ƴan mata? Ko kun san Mrs Bukhari mai kayan ƙamshi, ai in dai batu na kayan ƙamshi gyaran jiki da na ɗaki to kai tsaye ku ne mi Badi'at domin gwana ce ta ko wanne fanni a ciki. "Wai ƙamshi kina nufin Badi'at dai marubuciyar nan tamu mai nishaɗantar da mu?"
"Tabbas Fati ita take magana, ai kin dai ji yadda ake magana a kai na, hatta me gidana ya jinjinawa Badi'at domin duk wani ƙamshi da zaki ji a jikina tare da gidana to daga ita ne, ke me kankat ma har gyara na nake yi domin gyaran aurena daga gareta ne, shi ya sa bana wasa da gyaran jikina da na gidana har kuke kirana da ƙamshi."
"Eh tabbas nima na jinjina mata, kuma zaki bani addireshinta domin nima na kwankwati wannan garaɓasa. Ko zaki iya faɗa mini abubuwan da take sayarwa.?"
"Bari na faɗa miki akwai...
Humra
Kulacca
Sudanese Humra
Kulacca ta gashi.
Turaren wuta ɗan gaske, iri daban daban.
Turaren mopping
Room freshner
Turaren turara kaya.
Turaren wuta na toilet
Sannan akwai ingantaccen maganin infection
Ina da magungunan mata, wanda zai gyara amarya da uwar gida.
Wanda zasu shiga daga ciki kuma
Akwai sabulun amare, da dilka ta amare, wanda zaisa amarya ta fito ta haska tas
Kabbasa
Setin kujerar tsugunno
Sannan inayin turaren wuta da kasko, da ashana wanda ake rabawa a taron biki ko suna.
Ina bayar da sari.
Ma sha Allahu to taya zan sameta domin mallakar nawa?
"Kai tsaye zaki mata magana ta whatsApp ko kiranta ta wannan number.
08179523215
*TALLAH*
A yau nazo muku da manya manyan magunguna domin gyaran Auranmu! Saboda yadda zamantakewarmu ta AURE keta kara tabarbarewa. Mata iyayenmu ku fito ku gyara jikinku , domin wallahi har Abadan macen da bata gyara bata isa ta hada kanta da mace me gyara ba har abadan! Mu gane yaku yan uwana mata, ma’aurata! wallahi gyara shine mace Akwai mata dayawa dasuka san magunguna na, a online Suna siya kuma Alhmdulillahi ba wadda ta siya bata dawo tamin godiya ba, Alhmdulillahi!Alhmdulillahi! Alhmdulillahi! Yawancin mata dayawa na nemana ta dayan sim dina sede nayi losing dinsa sede wannan shi yake Aiki 08104335144, A YAU NAZO MUKU DA MAGUNGUNA INGANCI DA IZININ UBANGIJI, WATO AINIFIN HADI Iri ~iri na MALLAKA D’ANA MIJI ALFARMAR ANNABI SAW, ina tabbatar muku da magunguna na babu shamaki base na tsaya bata lokaci a bayaniba zanso ku gwada dan tantance GASKIYA * Akwai cututtukan dake hana maganin mata aiki idan kinason sani ki tuntubeni ta wannan lambar 08104335144 wadannan cututtukan inhar kinadasu wallahi duk maganin daza kisha bazeyi Aiki ba, kuma bazaki taba fahimtar komiba a harkar dadih na magungunan mata.
*MUNADA MAGUNGUNA AVAILABLE KAMAR HAKA*👇🏽
*ingantaccen maganin infection *
Ingantaccen maganin basir
Ingantaccen maganin gyaran nono
Ingantaccen maganin gyaran hips
Ingantaccen maganin kara kiba kiyi dumur~mur dake
Ingantaccen maganin rage tumbi meyi tsakani da Allah
Ingantaccen maganin matsin farji mesa dadin farji ga azzakarin d’ana miji.
Ingantaccen MALLAKA TA DOMIN ALLAH (Bata harkoki) shine sunansa, hmmmm Wannan magani inada tabbaci a kansa shidin hadine kawai na mallakar d’ana miji akwai komi a cikinsa na mallaka hajiya ki gwada kisha mamaki Alfarmar Annabi SAW.
Se matsin (GAMADIDI) wannan matsi in kikayi amfani dashi har abadan abidina mijinki baze kawo a gaban wata ya mace ba in har ba gabanki bane wannan inada tabbaci a knsa 💯 kuma wadanda suka saya ma sun kara tabbatarmin da kyaunsa na mamaki.
Akwai zallan hadi na amarya
Akwai hadi na uwar gida sarautar mata wannan seat ne akwai komi a cikinsa.
Akwai ingantattun gumba iri iri kamar haka 👇🏽
Akwai gumbar Madara
Akwai gumba me rubutu 🤐
Akwai gumbar kankana
Akwai gumbar giginya (sa megida kuka)
Akwai ingantacciyar gumba me suna (BARIN MAKAUNIYA)
Akwai gumbar hasi
Akwai zallar gumba wadda ita ta rubutuce zallarta zaki ganta baka karki damu Aikin kawai zaki duba 😉
Akwai gumbar gero
Akwai gumbar ridi
Akwai gumbar garin gamadidi ita ta mallaka ce zallarta.🤐
Akwai tsumi iri iri sunansu sha yanzu magani yanzu 💯👇🏽
Akwai tsumin kankana
Akwai tsumin baure
Akwai tsumin rubutun Ayar Allah
Akwai tsumin kwakwa
Akwai tsumin giginya
Akwai tsumin GORON SUDAN (wannan special ne dan kudinsa ma daban yake)
Akwai ingantattun magunguna na tada shaawah kama daga na turawa har zuwa na Islamic wato namu na gangajiya. Akwaifa maganin maza madam na hausa dana turawa 😉 duk basuda side effects 👌
Akwai rubutun mallaka
Akwai zoben mallaka
Akwai hayakin mallaka
Akwai zani na mallaka
Akwai hadin ci da kaza
Akwai hadin yan shillah
(Muna dafa kaji da yan shillar ma dade sauran abubuwa da dama,)
Akwai dambun nama na mata wanda ke dauke da magungunan sirri na mata mesa tsantsi da laushi da ruwa a farjin mace 😉
Akwai magunguna na ban mamaki wadanda base na rubutasu ba saboda SIRRI 😉
Muna aika magungunan mu kasa kasa gari gari *UWAR GIDA KI GARZAYO QUEN SANAF Islamic chemist kise magunguna na ingantattun ne insha Allahu kin wuce takaicin d’ANA MIJI * direct to me 08104335144 muna sauraron masu shawarwari a kan zaman AURE insha Allahu, amma in knsan baki shirya siyan magungunan jima’i ba na mata ko na maza pls karki kirani.
_Ummu Maheer_
*DINYAR MAKAHO*
_Miss Hajo_
*KHADIJATUL SABREEN*
_Mrs Bukhari_
*ANGULU DAKAN ZABO*
_Ummu Affan_
*SANDAR MAKAUNIYA*
_Mom Islam_
*TSAUTSAYIN TAUNA*
*Ga tsarin yanda biyan yake*
_Guda d'aya 300_
_Guda biyu 500_
_Guda Ukku 700_
_Guda hudu 800_
_Guda Biyar 1k_
Kai tsaye zaku iya turo kuɗinku ta wannan hanya.
0037219728
FATIMA RABIU SUNUSI
StanbicIBTC BANK
Shaidar biya ta nan
0810 433 5144
Masu turo kati MTN ta wannan number.
0702 616 6536
Ƴan Niger zaku turo da naku kai tsaye ta wanna number.
0706 860 6171
*Mun gode da kasancewa da gawurtattu biyar taku na biyu* 🤘🏿
[09/12, 19:49] Badi at: GAWURTATTU BIYAR
DAGA ALK'ALAMIN
BADI'AT IBRAHIM
MRS BUKHARI (B4B)
*ANGULU*
*DA*
*KAN ZABO*
7/8
D'AN LADI NA SIDI
Hafsa ce a zaune a tabkeken falonta, tunane_ tunane ya gama cika mata kanta.
Ina mahaifiyarta ta samu wannan sark'ar gwal d'in wa kuma ya bata kuma yaushe???" Shine tambayar da ta rasa waye zai bata amsarsu.
Mik'ewa ta yi zumbur, kai tsaye d'akin Alh mijinta ta tura ta shiga. Ko ina k'amshin turaren wuta 'dan maiduri yake yi d'an asali, ya kama d'akin daram ya zauna. Gaban dorowar gefe da gefen gadon mijin nata ta nufa. nan kuwa ta shiga bincike. Ta bud'e can ta bud'e can, ita kanta ba ta san me take nema ba. Zama ta yi jagwab a kan gadon ta fashe da kuka, Yayarta Hauwa ta tuno, da kuma mahaifiyarsu data kwanta dama, tunaninta yai mugun zurfin gaske a cikin wannan daren, ta rasa yaya rayuwarsu zata ci gaba da kasancewa kuma oho. Alh ne ya turo k'ofar ya shigo d'akin kunnenshi mak'ale da waya yana shan soyayyarshi. Zama yayi a gefen gadon tamkar bai ga Hafsa a cikin d'akin ba.
"A'a haba, ai ko nawa kike so zaki samu, cancantarki ce, akwati kuma kizo da kan ki shago ki had'a abunda yai miki. Shiru yayi yana sauraren ta cikin wayar, murmushi yayi yace.
"Allah _Allah na ke yi in sauke k'ishin ruwan da ya jima yana damuna a kanki, kinsan matan gidan sai a hankali. Idanu Hafsa ta runtse gabanta yai mummunan dokawa da k'arfi. Wai yau itace reshe ya juye mata haka, ita da take taka Alh take yin yanda taso, ta murza mota ta shiga gari, waya bata shekara a hannunta, gashi tun kafin aje ko ina ta lura yana son ya wulak'antata ya k'ask'antar da ita a wajan kucakar matar da zai auro mata. Mik'ewa ta yi ta fita a d'akin, da harara ya bi bayanta. Kwanciya ya gyara kawai yaci gaba da wayarshi cike da nishad'i."
Saminu
"Saminu nifa bai isheni ba, ka fi so kullum sai na yi magana tukunna. Zufa Saminu ya sharce yace.
"Haba Farida in dai ba so kike ki tsotse mun jinina ba, ai yaci ya isa haka, sau uku fa?, Allah ya ji ya gani bazan iya miki wani abunba. gyara kwanciyarshi yayi, Farida kuwa nan ta lullub'eshi da masifa, shi dai baice mata komai ba, domun yasan duk abunda yace da ita sai dai su 'kara haurawa sama, yafi mai yai baccinshi kar ya fita neman tuwo yai ta gyangyad'i. Ya lura Farida bata tausaya mishi sam.
Aminu
Yana kwance shiru yana tunanin Hauwa, da mamakin k'arfin zuchiyarta da rashin tsoronta. Murmushi yayi daya tunano soyayyarta mai tsayawa a rai, tuno ta ya kumayi da irin yanayin da take tsaiwa a gabanshi ta zazzaga mishi rashin kunya. Murmushin shi ya fad'ad'a ya girgixa kai.
"Hauwa kin rusa mun rayuwa, kin kasa cika mana burinmu da muka jima muna mafarki. Har abada ke tawa ce, bazan dena miki adda'a ubangiji ya baki mafita ba."
Mardiyya ma a cikin tunanin take. A kwance take amma ta yi sharkab da filon da take kai, sai kuka kawai take yi. Ta rasa meye dalilin mahaifiyarsu na zab'an rayuwar data jefa kanta a ciki, ta mayar da su marayun k'arfi da yaji. Ita bama ta kanta take yi ba ta k'annenta da Abbanta da bai jima daga tashi a cikin cutar damuwa ba. Mik'ewa ta yi ta fita dan d'auro alwala. Abbanta ta gani a tsakar gidan, gama alwalarshi kenan.
"Mardiyya baki yi bacci ba, ko fitsari kika fito yi? A jere yai mata tambayar cikin kulawa.
"Abba Alwala na fito yi zan yi nafila ko zan samu nutsuwa. Shiru Aminu yayi tare da juya kalmomin Mardiyya a ranshi. Tsoronshi kar wani ciwon ya kamata yarinya k'arama da'ita."
"Mardiyya bana so sam in ganku a cikin damuwa, abun zai mun yawa, ki dage wajan sakin jikinki ko dan k'annenki su samu farin ciki. Kuma in sha Allah zaku koma makaranta bazan bari karatun naku ya tsaya ba kinji. Murmushi Mardiyya ta yi dan yarinyace mai son karatu daga na bokon harna addinin, tayi saukar Qur'ani mai girma wasu littattafai yanzu take bi.
"Toh Abba kaima ka dena damuwa dan Allah ka cire damuwar Mami a ranka." Wucewa tayi ta d'auro alwala a wajan wanke _wanke ta koma d'aki. A kan sallaya Aminu da Mardiyya suka kwana cur suna rok'on Allah ya sanya sanyi da salama a xukatansu, ya kawo musu mafitar rayuwa."
D'an ladi na Sidi
tana tsaye a kichin tana had'a abincin kari da zata kaima 'yan asibiti a gaggauce take yin komanta. Yaranta duk suna falo tayi musu wanka. Alh kuma yana cikin d'akinshi a kwance sabida ba da wuri yake fita ba. Bayan ta kammala komai ta sa a baske, sai ta fito falo.
"Shamsu abincin ranan ku yana kitchen in lokacin ci yayi sai ka zuba muku ko? Zanje wajan Mamin su Fati a asibiti in Babanku ya fito ku ce mishi na fita." Shamsuddin yace.
"Mama sai yaushe zamu koma makaranta anata karatu mu banda mu?" Hafsa ta ji wani kala a ranta.
"Shamsu zaku koma makaranta sati mai zuwa amma zan sake muku makaranta kaji ko? Kuma zan saka a shagon koyon aiki." Hawayenta take ta k'ok'arin shanyewa, dama ta d'au aniyar daga asibiti zata biya kasuwa ta sai da warwarayen zinarinta dan ta mayar da yaranta makaranta tunda ubansu ya kasa, sauran kuma kud'in zata nemi shawarar 'yan uwanta kan me zata soma na sana'a dan dogaro da kai. Wayace ta soma ruri halamar shigowan sak'o, da mamaki Hafsa ta kalli yaranta tace.
"Waya ce naji tayi kuka ko? Hajja tace.
"Mama wayar Baba ce" Wani sak'onne ya kuma shigowa sai kawai ta tsinci kanta da son ganin meye a cikin wayar. Gaban wayar ta je ta d'auka zama ta gyara a kujera ta bud'e wayar. Sak'one gajere da wata number mai suna kamar haka. *sexy* Gabanta take ya shiga fad'uwa cikin hanzari ta bud'e sakon. ga abunda ya k'unsa.
_Autan maza da fatan ka koma gida lafiya? ka barni da kewa da tunanin taraiyarmu ta jiya, a gaskiya kai jarumine a cikin jarumai_ Hannun Hafsat na kakkarwa ta bud'e d'ayan sak'on wannan sexy dai ita ta sake turo sak'on.
_komai yananan rad'au a k'wak'walwata ji nake yi tamkar in matso da dare dan mu kasance tare._ Mik'ewa ta yi ta shige d'akinta ta shiga bincike wayarshi. Abunda ta gani kuma taci karo dashi kad'an ya rage bai haukatata ba. fad'uwa a k'asa tayi tana dafe da k'irjinta da yake buga mata da k'arfin tsiya. Idanu ta rintse tana adda'ar Allah yasa gizo idanunta suke yi mata. Idanunta sun mugun cab'ewa da ruwan hawaye, shikenan itama tata ta k'are bata san meye makomar auransu ba ma a yanzu ita da uban 'ya'yan nata, k'ila auran ya haramta, toh koma dai bai haramta ba ta haramta zamanta a gidan. Kuka ta fashe dashi sosai, ta kwanta a k'asa sanyin tayil na ratsata. Rayuwarsu na baya ta soma tunanowa da irin abubbuwa da mahaifiyarsu ta d'aurasu akai ta kuma koya musu, tiryan tiryan ta soma tuno sanadin mutuwar mahaifinsu. Mik'ewa tayi da sauri kamar mahaukaciya ta fita zuwa falo bata ko kalli yaran nata ba ta d'auki basket d'inta ta wuce zuwa asibiti.
Saminu
Safiya
"Toh Farida ni kam zan fita ga kud'in cefane a jalauta har dare dan Allah." Nera dubu d'ayace ya bata, babu hatsi ko d'igo a cikin gidan. A wulak'ance ta karb'i kud'in.
"Saminu nera dubu d'aya ita zata yi mana abinci uku a gidannan? Allah ya tsine talauci da auran miji talaka Saminu ka cuceni daka aureni bazan yafe maka ba." Cikin mamaki Saminu ya dubeta duk da wannan ba karon farko ba kenan a haka suka saba gudanar da rayuwarsu.
"Tur da auren jahilar mace kinji kunya Farida, in kin so karki dafa komai akwai ruwan sha, sai kuita sha ku danne cikinku da duwatsu mtwss. Ya ja dogon tsaki ya fice ya barta a wajan tana mayar mishi da martani, da mugun baki kamar ba mijinta uban 'ya'yanta ba."
Asibiti
Ahankali na soma motsa kunburarrun idanuna wanda su ka sha bacci su ka gode Allah, Hannuna naji shi tamau da ankwa. Juyowa hagu da damana nayi, gandirobobine zaune a gefe da gefena. 'Yar uwata Jamila na duba wacce take zaune a farar kujera tana gyangyad'i. Hawayene suketa surnanowa daga gefen idanuwana, komai ya shiga yi mun yawo a kaina, turyan turyan zuchiyata ta soma haskomun Irin rayuwar da muka taso muka samu mahaifiyarmu na gudanarwa da mahaifinmu tun muna k'anana, duk da Mahaifinmu baiyi tsawon rayuwa tare da mu ba ya amsa kiran ubangiji. Baki na cije ina kaico da mahaifiyarmu ta kasance uwa a gare mu, Mahaifinmu ya bar kari tun ran tubani, kusan shi zamu tuhuma akan danme yasa yabi rud'in soyayya da jan baki da hoda, wajan zab'ar mace. Me yasa bai zab'o mana uwa ta gari ba, mai ilimin arabi da boko ba, ya bazamu shiga masifa ba? Jahilar uwa ita tai sanadiyyar zuwanmu duniya nonuwanta muka tsotsa muka tashi, jininta ke yawo a cikin jikinmu.
Kaico kaico. na fad'a a fili hakanne yasa Jamila farkawa.
"Yaya Hauwa kin farka? Sannu ko. Murmushi nayi mata nace
"Jamila kin kasa bacci ko, ai har abada rayuwarmu ba zata sake samun farin ciki ba. Ku yi hak'uri da abunda na aikata. Na gwammaci da mutuwa nayi na bar wannan duniyar mai cike da k'azamai, fasik'ai mushirikai. azzalamai. Na yarda da kalmar da hausawa ke cewa shi sharri d'an aike ne, duk in da ka aike shi, duk nisan dad'ewa zai dawo maka, kamar haushin karene me bin bayan me shi." Jamila ta yi wuff ta rufe mun bakina tana kuka tace.
"Yaya Hauwa ki yi shiru kar zuchiyata ta tarwatse, ji nake yi inama ba'a haifeni nazo duniya ba dana more, da nazo duniyar inama ace na tsaya a zamanin k'uruciya mai dad'i dana more. Baki da ishasshiyar lafiya Hauwa ki yi shiru hakanan muita jinyar zuchiyoyimu kawai. Amma hukuncin da kika yanke yayi dai_dai a wajena ni, koni irinshi zan yanke." wata gandiroba macece ta shigo d'akin ita da likita, a gabana Dr ya tsaya yai duk aune aunen daya dace.
"Hauwa Sada zamu sallameki ki koma firsina akwai magunguna da zamu d'auraki a kansu, duk bayan wata guda za su dinga kawo ki asibiti muna duba lafiyarki tare da baki magunguna. Abu na gaba ki daure ki rage yawan tunani dan zuchiyarki ta na dab da kamuwa da ciwo, ga hawan jini da yake damunki, duk abunda kika ga ya faru a rayuwar d'an Adam daga Allah ne, rayuwar gidan firzin ba mutuwa bace." Lumshe idanuna kawai nayi inajiyo rawar da jikina da zuchiyata su ke yi, amma na kasa furta komai. Kunce mun hannuna aka yi daga jikin gadon, aka sake ƙulle hannun nawa. Ruwan tea kawai na sha, shima mak'ociyarmu