Showing 21001 words to 24000 words out of 37665 words

Chapter 8 - ANGULU DA KAN ZABO Complete by BADI'AT IBRAHIM .txt

kawo wani k'aton Alh ne gidannan. Kinyi kyau 'yar Albarka." Murmushi nayi sosai na farin ciki nace.
"Ammi ni kam zan tafi, bansan ko k'arfe nawa zan shigo ba." Dafani tayi tace.
"Ko kwana ya kama kiyi babu wani matsala Hauwa, ai zaki iya kula da kanki. Dad'i sosai naji. Nan na fice daga gida, zuwa gidansu Su Hasina Amarya. Na tarad dasu sun gama kintsawa tsab. Abokan Ango kawai ake jira. Suna zuwa kuwa muka tafi. A wajan taron bikinne Allah ya had'ani da Aminu. Ranar da bazata tab'a goguwa a cikin rayuwata ba kenan.


"Hauwa an dawo dake kenan, yaya jikin naki?" Muryar uwatale ce ta katseni a zurfin tunanin da nake ta faman ci. A sanyaye nace.
"Eh uwatale na dawo babu kowa a d'akin" Zama ta yi a bakin gadona tace.
"Mun tafi d'akin kiyon sana'a ne, muna fatan kema dakin ji sauk'i ki fara zuwa, daga nan kuma muka wuce dak'in koyon karatun addini." Kirjina sai nauyi yake sake yi mun, ji nake numfashina tamkar katsewa zaiyi. Uwatale ce ta duba laidar maganina taga ban sha ba. B'alla mun tayi tasa aka debo mata ruwa ta bani na sha.
"Nagode sosai uwatale, kuma na gode. Na kalli 'yan d'akin namu, wanda sai aikin sannu suke yi mun.
Idanuna na lumshe na sake lulawa tunanin sabon Aminuna, wanda ya soni so irinna gaskiya. Baccine yayi awon gaba dani, dan maganin hawan jini yana sa bacci sosai.




Mrs Bukhari ce




*TALLAH*
Ina kuke amare uwayen gida kai har ma da ƴan mata? Ko kun san Mrs Bukhari mai kayan ƙamshi, ai in dai batu na kayan ƙamshi gyaran jiki da na ɗaki to kai tsaye ku ne mi Badi'at domin gwana ce ta ko wanne fanni a ciki. "Wai ƙamshi kina nufin Badi'at dai marubuciyar nan tamu mai nishaɗantar da mu?"
"Tabbas Fati ita take magana, ai kin dai ji yadda ake magana a kai na, hatta me gidana ya jinjinawa Badi'at domin duk wani ƙamshi da zaki ji a jikina tare da gidana to daga ita ne, ke me kankat ma har gyara na nake yi domin gyaran aurena daga gareta ne, shi ya sa bana wasa da gyaran jikina da na gidana har kuke kirana da ƙamshi."
"Eh tabbas nima na jinjina mata, kuma zaki bani addireshinta domin nima na kwankwati wannan garaɓasa. Ko zaki iya faɗa mini abubuwan da take sayarwa.?"
"Bari na faɗa miki akwai...


Humra
Kulacca
Sudanese Humra
Kulacca ta gashi.
Turaren wuta ɗan gaske, iri daban daban.
Turaren mopping
Room freshner
Turaren turara kaya.
Turaren wuta na toilet
Sannan akwai ingantaccen maganin infection
Ina da magungunan mata, wanda zai gyara amarya da uwar gida.
Wanda zasu shiga daga ciki kuma
Akwai sabulun amare, da dilka ta amare, wanda zaisa amarya ta fito ta haska tas
Kabbasa
Setin kujerar tsugunno
Sannan inayin turaren wuta da kasko, da ashana wanda ake rabawa a taron biki ko suna.
Ina bayar da sari.


Ma sha Allahu to taya zan sameta domin mallakar nawa?


"Kai tsaye zaki mata magana ta whatsApp ko kiranta ta wannan number.


08179523215




*TALLAH*
A yau nazo muku da manya manyan magunguna domin gyaran Auranmu! Saboda yadda zamantakewarmu ta AURE keta kara tabarbarewa. Mata iyayenmu ku fito ku gyara jikinku , domin wallahi har Abadan macen da bata gyara bata isa ta hada kanta da mace me gyara ba har abadan! Mu gane yaku yan uwana mata, ma’aurata! wallahi gyara shine mace Akwai mata dayawa dasuka san magunguna na, a online Suna siya kuma Alhmdulillahi ba wadda ta siya bata dawo tamin godiya ba, Alhmdulillahi!Alhmdulillahi! Alhmdulillahi! Yawancin mata dayawa na nemana ta dayan sim dina sede nayi losing dinsa sede wannan shi yake Aiki 08104335144, A YAU NAZO MUKU DA MAGUNGUNA INGANCI DA IZININ UBANGIJI, WATO AINIFIN HADI Iri ~iri na MALLAKA D’ANA MIJI ALFARMAR ANNABI SAW, ina tabbatar muku da magunguna na babu shamaki base na tsaya bata lokaci a bayaniba zanso ku gwada dan tantance GASKIYA * Akwai cututtukan dake hana maganin mata aiki idan kinason sani ki tuntubeni ta wannan lambar 08104335144 wadannan cututtukan inhar kinadasu wallahi duk maganin daza kisha bazeyi Aiki ba, kuma bazaki taba fahimtar komiba a harkar dadih na magungunan mata.


*MUNADA MAGUNGUNA AVAILABLE KAMAR HAKA*👇🏽


*ingantaccen maganin infection *


Ingantaccen maganin basir


Ingantaccen maganin gyaran nono


Ingantaccen maganin gyaran hips


Ingantaccen maganin kara kiba kiyi dumur~mur dake


Ingantaccen maganin rage tumbi meyi tsakani da Allah


Ingantaccen maganin matsin farji mesa dadin farji ga azzakarin d’ana miji.


Ingantaccen MALLAKA TA DOMIN ALLAH (Bata harkoki) shine sunansa, hmmmm Wannan magani inada tabbaci a kansa shidin hadine kawai na mallakar d’ana miji akwai komi a cikinsa na mallaka hajiya ki gwada kisha mamaki Alfarmar Annabi SAW.


Se matsin (GAMADIDI) wannan matsi in kikayi amfani dashi har abadan abidina mijinki baze kawo a gaban wata ya mace ba in har ba gabanki bane wannan inada tabbaci a knsa 💯 kuma wadanda suka saya ma sun kara tabbatarmin da kyaunsa na mamaki.


Akwai zallan hadi na amarya


Akwai hadi na uwar gida sarautar mata wannan seat ne akwai komi a cikinsa.


Akwai ingantattun gumba iri iri kamar haka 👇🏽


Akwai gumbar Madara
Akwai gumba me rubutu 🤐
Akwai gumbar kankana
Akwai gumbar giginya (sa megida kuka)
Akwai ingantacciyar gumba me suna (BARIN MAKAUNIYA)
Akwai gumbar hasi
Akwai zallar gumba wadda ita ta rubutuce zallarta zaki ganta baka karki damu Aikin kawai zaki duba 😉
Akwai gumbar gero
Akwai gumbar ridi
Akwai gumbar garin gamadidi ita ta mallaka ce zallarta.🤐


Akwai tsumi iri iri sunansu sha yanzu magani yanzu 💯👇🏽


Akwai tsumin kankana
Akwai tsumin baure
Akwai tsumin rubutun Ayar Allah
Akwai tsumin kwakwa
Akwai tsumin giginya
Akwai tsumin GORON SUDAN (wannan special ne dan kudinsa ma daban yake)
Akwai ingantattun magunguna na tada shaawah kama daga na turawa har zuwa na Islamic wato namu na gangajiya. Akwaifa maganin maza madam na hausa dana turawa 😉 duk basuda side effects 👌


Akwai rubutun mallaka
Akwai zoben mallaka
Akwai hayakin mallaka
Akwai zani na mallaka
Akwai hadin ci da kaza
Akwai hadin yan shillah
(Muna dafa kaji da yan shillar ma dade sauran abubuwa da dama,)
Akwai dambun nama na mata wanda ke dauke da magungunan sirri na mata mesa tsantsi da laushi da ruwa a farjin mace 😉


Akwai magunguna na ban mamaki wadanda base na rubutasu ba saboda SIRRI 😉
Muna aika magungunan mu kasa kasa gari gari *UWAR GIDA KI GARZAYO QUEN SANAF Islamic chemist kise magunguna na ingantattun ne insha Allahu kin wuce takaicin d’ANA MIJI * direct to me 08104335144 muna sauraron masu shawarwari a kan zaman AURE insha Allahu, amma in knsan baki shirya siyan magungunan jima’i ba na mata ko na maza pls karki kirani.


_Ummu Maheer_
*DINYAR MAKAHO*




_Miss Hajo_
*KHADIJATUL SABREEN*




_Mrs Bukhari_
*ANGULU DAKAN ZABO*


_Ummu Affan_
*SANDAR MAKAUNIYA*


_Mom Islam_
*TSAUTSAYIN TAUNA*


*Ga tsarin yanda biyan yake*


_Guda d'aya 300_
_Guda biyu 500_
_Guda Ukku 700_
_Guda hudu 800_
_Guda Biyar 1k_


Kai tsaye zaku iya turo kuɗinku ta wannan hanya.


0037219728
FATIMA RABIU SUNUSI
StanbicIBTC BANK


Shaidar biya ta nan


0810 433 5144


Masu turo kati MTN ta wannan number.


0702 616 6536


Ƴan Niger zaku turo da naku kai tsaye ta wanna number.


0706 860 6171


*Mun gode da kasancewa da gawurtattu biyar taku na biyu* 🤘🏿
[09/12, 19:49] Badi at: GAWURTATTU BIYAR
DAGA ALK'ALAMIN
BADI'AT IBRAHIM
MRS BUKHARI (B4B)


*ANGULU*
*DA*
*KAN ZABO*
15/16










Da wani irin farin ciki na wayi safiyar yau. Ashe dama haka soyayya take ne? Gaskiya ma'abotanta na morewa sosai. Tsakar gidanmu na fito dan a nan na jiyo hayaniyar jama'ar gidanmu. Ammi na gani a zaune a tabarma tana tsittsinka bank'ararrun kaji. Ga tea mai mugun kauri an had'a a k'aton jug. Hafsa tana bakin fanfo tana wanke kofuna, Jamila kuwa sai tsantsara kwalliya take yi. Maryam da Sameera kuma suna daga gefe can suna zuzzuba turarukan wuta a robobi wasu a kwalabe. Dan sana'ar Ammi kenan kuma sana'ar ta karb'eta. Kasuwar Kurmi ake kai mata wani babban shagon sai da turarukan mai. Ko na dubu nawa aka kai baya sati guda zasu kirata ana buk'atar kaya. Da wannan sana'ar take yi mana duk wata hidima. Aisha da Zainab kuwa suna gefen Ammi.
"Hauwa sai yanzu kika tashi ne?" Mik'a nayi ina hamma nace.
Wallahi Ammi, na jima ina waya ne jiya da daddare shiyasa banyi bacci da wuri ba. Zama nayi nace.
Wad'annan na gidan gonar fa Ammi daga ina?" Dariya muka saka dukkanmu Ammi tace.
"Hafsa ce Burina ya kusan cika a kanta. Jiya Allah ya had'ata da wani babban k'usa a wajan biki da kuka je. Shine fa ya saki aljihu yai mata siyayya, banda kud'in turare daya bata. Yau ma zai shigo gaisheni." Jijjiga kaina nayi a zuchiyata ina aiyana dama nice Hafsa dana more. Anya zan ma iya soyayya da Aminu kuwa?" Aminu fa talakane futuk mai na sama yaci balle ya ba na k'asa. Ni ina ganin nayi zab'en tumin dare. k'arar waya naji, abunda ya dawo dani a hayyacina kenan. Wata dalleliyar waya na gani a hannun Hafsa sai walk'iya take yi. Yawu na had'iye. Inaji Hafsa ta d'aga wayarnan tana wani lankwasa muryarta. Allah mai iko. Abunda nace a raina kenan.
"Ammi ce babu lafiya inaga bafa zaka samu damar ganina yau ba." Cewar Hafsa. Banji me gogan yace ba, na dai ji dariyarta ƙasa_ƙasa tana cewa.
"Toh Allah ya iso da kai lafiya." Ta ajjiye wayarta. Ammi tace.
"Yayi Hafsa, wallahi ke goyonace. Ai maxa irin gujjiyane su, kuma zuma ne su saida wuta. Gara mu yagi na yaga tun a waje, in in muka samu kika shige daga ciki ai kakarmu ta yanke saƙa. Me yace miki?" Fari Hafsa tayi tace.
"Baki ji yanda ya rud'e kamar gyatumarshi ce babu lafiya ba, cewa fa yayi gashi nan a hanyar zuwa ya duba ki, inta kama ma sai mu wuce asibiti wai. Shewa dukka suka saka. Ni kuwa nayi banza da kaina a zaune. Ina mamakin yarinya k'arama ta san takan kirsa irin tamu ta mata. Kiran wayata ne ya katseni. Aminu ke kirana. Gefe na koma.
Hello Aminu barka da safiya"
"Yauwa barka Hauwa Amma ya naji muryarki a b'ace, lafiya kuwa?" Baki na tab'e dan haushi ya soma bani, ni rabuwa da shi zan yi gaskiya.
Lafiya lau kawai Ammina ce bata da lafiya shine duk hankalina ya tashi. A gigice yace.
"Subuhanallahi, yaya jikin nata amma?" Nace.
Da sauk'i"
"Ki gaishe mun da ita da jiki, bari in barki sai na zo da daddare." Katse wayata nayi ina cizon yatsa. Ko yace zai zo ya dubata ma. duk da ciwon k'arya ne. k'wafa nayi, komawa nayi wajansu Ammi. Nan muka soma yagar kaji. Wayar Jamila ta soma kuka. Nan muka fashe mata da dariya.
Saurayinta ne mai kaji yake kiranta. A turb'une ta amsa.
"Hello" Ba mu ji mai yace mata ba, sai ji mu ka yi tace.
"Gani nan fitowa." karyawa taci gaba dayi har sai da ta gama tsab ta fita. Bata dawo ba sai da ledar kaji guda biyu manya manya, a gyare a fige. Gud'a Ammi ta saka tace.
"Haihuwa ta yi rana. Ƴaƴa mata jarine. Yafi duk wata hajar da me haja zai baza dancin riba. kai masha Allah, ya ga jan baki da hoda, yarinya fara mai diri." Hon d'in motar saurayin Hafsa ne ya katse Ammi.
"Hafsa maza je ki shigo dashi, ni kuma bari in kwanta. Hauwa d'akko mayafi da filo." Da sauri na d'akko mata. Ba shiri ta kwanta na rufeta. Yarane suka shigo da katon na ruwan Faro. da katon biyu na moltina. Sannan sai ga Alh da Hafsa sun shigo, wata dakakkiyar bazin ce a jikinshi. sai maik'o take yi. Duk girmanshi a gaban Ammi ya zube yana gaisheta. Nera dubu ashirin ya ajjiye a gabanta yai mana sallama. Hafsa data tashi shigowa da kayan mak'ulashe ta shigo. Wunin ranar sam saina kasa sukuni. Aminu ne yake ta kirana a waya. Agogon wayar na kalla k'arfe takwas na dare. Da kyar na d'aga wayar, ban iya cewa komai ba.
"Hauwa ina waje a k'ofar gidanku, kamar yanda ki kai mun kwatance." Wayar na kashe, na mik'e kwallin da Ammi ta had'a mana na musamman dan jan hankalin d'a namiji na ranbad'a a idanuna, dama hodar farin jini da jan hankalin ɗa namiji ita muke shafawa a koda yaushe. sannan na fita dan cikin kwalliya nake tsab.
Yana rab'e a jikin bangon gidanmu. Hafsa kuma tana zaune a bakin ƙofar motar Alhnta, shi kuma yana tsaye sai zuba yake yi mata. Jamila kuma tana zaune akan roba robar saurayinta mai kaji. Takaici duk ya cika ni. yanzu a dakali zamu zauna kenan, irin matsiyacin dana yayiɓoma kaina kenan? Bafa zata saɓu ba bindiga a ruwa. Fuu na wuce dakalin gidanmu na zauna, na bud'e Aminu da k'amshina mai janye hankalin mai shaƙa. Isowa yayi wajan ya zauna.
"Hauwa amma kamar an tab'amun ke ko?" K'inyin fara'a nayi, sai ma sake haɗe raina da nayi nace.
"Kaza nake ta son inci tun safe, ban samu ba har yanzu." Murmushi yayi mun yace.
"Kaza fa, ke bakya jin garinne Hauwa? Kaza fa dubu uku take, dubu uku ai garinta da nisa. Harararshi nayi, kaina na juya.
Kenan bazaka iya siya mun kaza ba ko Aminu, a haka ne zaka iya soyayya dani? Toh bari kaji duk wani fitowa da zanyi wajanka saika biya dan wallahi bazan yi fitowar banza, in sha sanyin banza ba. Kai nifa in bazaka iyaba kaje kawai." Iska ya busar a bakinshi, shiru yayi yana kallona k'ur, bagabaki d'aya hankalinshi na lura ya tashi. Da gaske Aminu ya zurfafani a zuchiyarshi sosai. sai naji ya d'an bani tausayi, amma dole in matse dan bazan iya zancen banza ba.
"Hauwa bari in fito in zaiyana miki koni waye tun yanzu. Domun na lura tafiyarmu kamar bazata yiwu ba, danni talakane, kuma aure ya kawoni ba shashanci ba.
Ni dai marayane, mahaifina ya rasu tun ina k'arami. Mu biyu mahaifiyarmu ta Haifa, dani da k'anwata Tahira. Nauyin gidanmu tun ina d'an shekara goma sha biyu ya hau kaina. hakanne yasa ban samu damar karatun boko can ba, iyakata faramare, amma nayi karatun addini madaidaici. Mu fulanin Adamawane, danginmu duk suna can. Ni ma aikacine a babban shagon sai da iskar gas, wanda yake kan titin mandawari, albashi nake d'auka duk sati. Hauwa wannan shine Aminu a tak'aice, ba da yaudara na zo ba, zan baki kulawa daidai k'arfina, zan kula da ke in sha Allah. Duk abunda kike so zanyi miki, kin amince dani ko kuma in yayyafama zuchiyata ruwan salama?" Tsintar kaina nayi da amincewa. Daga nan muka b'alle da hirar soyayya. Na saki jikina har da dariya. Da zan shiga gida ya kawo nera dubu biyu ya mik'o mun.
"Ga kud'in zancan ina fatan bai yi kad'an ba?" Hannu nasa na amsa.
Babu laifi dai, amma dan kad'an kam yayi." Murmushi yayi.
"Hauwa rigima.Zan tafi ni kam. Ki gaishe da Ammi da jiki. Sai gobe inna dawo, kya ban labarinki ko, dan sanin dawa nake taraiya. Sallama mukai da juna na shiga gida. Ammi na samu a tsakar gida, hannunta ta mik'o.
"Bani kud'in zancan, ko a haka kika bari ya tafi baki yago komai ba?
Dubu biyun na mik'a mata.
"Hauwa matsiyacine kika tsaya b'ata lokaci a kanshi, nera dubu biyu ya baki da zai tafi? Amman kin cika asararriya, ai ko kuɗin turaren da kika shafe jiki dashi bai biya ba, balle azo kan jan baki da hoda" Hafsa da ta shigo ta saki shewa tace.
"Bari kiga masu yi dan Allah Ammi.
Dubu goma ta mik'a ma Ammi. Tsaki nayi na shige ciki, baƙin cikin Hafsa yayi mun katutu sosai. Ba dan Aminu yayi mun ba da dole in yima Hafsa ƙarfa_ƙarfan Alh kota halin ƙaƙa ne"
Soyayyarmu sati biyu kenan da somata, kuma kullum Aminu yana xuwa zance, wataran ya bani dubu biyu, watarana ya bani dubu d'aya. Iyakar kyautata da shi kenan. Yau kam ina zaune ina jiran ko ni ko Aminu, dan dole ya siyamun babbar waya gorin ya isheni haka. Bayan isha kuwa saiga kiranshi.
Ina fita na zauna a dakali ina d'igar hawaye. gabaki d'aya Aminu ya birkice sai aikin lallashina ya ke yi. Idanu ya runtse yasa.
"Ya salam, Hauwa kina bani ciwon kai, dan kinga ina mugun sanki, yanzu menene fad'amun nasan bazai wuci wani abun kike buk'ata ba, ko kudi ko?" Harararshi nayi nace.
Wato kasanma baka wadatani yanda ya dace ba ko?" Yace.
"Bafa haka nake nufi ba. Amma fad'amun damuwarki in sha Allah zanyi miki.
Yauwa ko kai fa. Babbar waya nake son ka siya mun, 'yan gidanmu sai gori suke yi mun. Had'e ranshi yayi tamau, da dukkan alama maganar da na furta ta jagula mishi ranshi ainun. Kanshi ya girgiza kawai yace.
"Zan sai miki nanda sati d'aya masu zuwa. Amma yakamata kifasan k'arfina ba d'aya bane da Alhn da yake zuwa k'ofar gidanku wajan Hafsa ba. Ni mai k'aramin k'arfine sosai."
sabida tsabar b'acin ran daya shiga, bai jima ba ya tafi abunshi. Gida na shiga ina k'unk'unni sabida ya matuk'ar bani haushi. Amma satin na cika ya kawo mun sabuwar waya vivo
A haka mu kai ta takusawa har tsawon shekara guda, kullum sai mun samu sab'ani da Aminu, kuma a hakan shi ke mun komai, hatta kud'in abinci shi yake bani. Kud'in gyaran kai, kud'in kitso , kud'in kayan kwalliya, kud'in sutura, kud'in kashewa, duk fa shine. Ammi da kanta ta yaba da Aminu sosai, yaki ya nuna gazawarshi, kuma hanya k'iris muke jira ya gaza mu sallameshi, dan Ammi tace bazan aureshi ba sam. Tatsarshi kawai zanyi.


Aminu
Dada na zaune a d'aki tana damun fura, Aminu ya shigo da sallamarshi. Idanu ta zuba mishi har wata rama yayi, a watanninnan ta rasa gane kan Aminu sam.
"Wai kai lafiyarka k'alau kuwa, ni naga duk ka fice a hayyacina ne. Bai bata amsaba wayarshi ta shiga ruri, Hauwa ke kiranshi. Da sauri ya d'aga.
"Hello Hauwa. Ya akayi ya gida?" A turb'une na Amsa mishi.
"Lafiya lau, Ammi na son ganinka da daddare, shine tace in kiraka." K'it na kashe wayata.


Aminu
Ahankali ya sauke wayar a kunnenshi jikinshi a mace mus.
"Tambayarka fa nake Aminu am."
"Dada babu komai, kawai kwana biyu bana wani jin dad'ine sosai shi yasa." Kallonshi kawai tayi tace.
"Allah ya kawo sauk'i. Amma ai yakamata tunda k'anwarka ta yi aure, kaima kayi zaka fi samun nutsuwa ko, daga kai har Saminu shiru abunku babu mai budurwa." Saminu ne ya shigo da sallama ya zauna yana dariya.
"Dada daga ni har shi muna da matan da muke so, ni har ma an kai mun sadakinta yau d'innan. Shima yana da budurwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login