Showing 18001 words to 21000 words out of 37665 words
Chapter 7 - ANGULU DA KAN ZABO Complete by BADI'AT IBRAHIM .txt
zamantakewarmu ta AURE keta kara tabarbarewa. Mata iyayenmu ku fito ku gyara jikinku , domin wallahi har Abadan macen da bata gyara bata isa ta hada kanta da mace me gyara ba har abadan! Mu gane yaku yan uwana mata, ma’aurata! wallahi gyara shine mace Akwai mata dayawa dasuka san magunguna na, a online Suna siya kuma Alhmdulillahi ba wadda ta siya bata dawo tamin godiya ba, Alhmdulillahi!Alhmdulillahi! Alhmdulillahi! Yawancin mata dayawa na nemana ta dayan sim dina sede nayi losing dinsa sede wannan shi yake Aiki 08104335144, A YAU NAZO MUKU DA MAGUNGUNA INGANCI DA IZININ UBANGIJI, WATO AINIFIN HADI Iri ~iri na MALLAKA D’ANA MIJI ALFARMAR ANNABI SAW, ina tabbatar muku da magunguna na babu shamaki base na tsaya bata lokaci a bayaniba zanso ku gwada dan tantance GASKIYA * Akwai cututtukan dake hana maganin mata aiki idan kinason sani ki tuntubeni ta wannan lambar 08104335144 wadannan cututtukan inhar kinadasu wallahi duk maganin daza kisha bazeyi Aiki ba, kuma bazaki taba fahimtar komiba a harkar dadih na magungunan mata.
*MUNADA MAGUNGUNA AVAILABLE KAMAR HAKA*👇🏽
*ingantaccen maganin infection *
Ingantaccen maganin basir
Ingantaccen maganin gyaran nono
Ingantaccen maganin gyaran hips
Ingantaccen maganin kara kiba kiyi dumur~mur dake
Ingantaccen maganin rage tumbi meyi tsakani da Allah
Ingantaccen maganin matsin farji mesa dadin farji ga azzakarin d’ana miji.
Ingantaccen MALLAKA TA DOMIN ALLAH (Bata harkoki) shine sunansa, hmmmm Wannan magani inada tabbaci a kansa shidin hadine kawai na mallakar d’ana miji akwai komi a cikinsa na mallaka hajiya ki gwada kisha mamaki Alfarmar Annabi SAW.
Se matsin (GAMADIDI) wannan matsi in kikayi amfani dashi har abadan abidina mijinki baze kawo a gaban wata ya mace ba in har ba gabanki bane wannan inada tabbaci a knsa 💯 kuma wadanda suka saya ma sun kara tabbatarmin da kyaunsa na mamaki.
Akwai zallan hadi na amarya
Akwai hadi na uwar gida sarautar mata wannan seat ne akwai komi a cikinsa.
Akwai ingantattun gumba iri iri kamar haka 👇🏽
Akwai gumbar Madara
Akwai gumba me rubutu 🤐
Akwai gumbar kankana
Akwai gumbar giginya (sa megida kuka)
Akwai ingantacciyar gumba me suna (BARIN MAKAUNIYA)
Akwai gumbar hasi
Akwai zallar gumba wadda ita ta rubutuce zallarta zaki ganta baka karki damu Aikin kawai zaki duba 😉
Akwai gumbar gero
Akwai gumbar ridi
Akwai gumbar garin gamadidi ita ta mallaka ce zallarta.🤐
Akwai tsumi iri iri sunansu sha yanzu magani yanzu 💯👇🏽
Akwai tsumin kankana
Akwai tsumin baure
Akwai tsumin rubutun Ayar Allah
Akwai tsumin kwakwa
Akwai tsumin giginya
Akwai tsumin GORON SUDAN (wannan special ne dan kudinsa ma daban yake)
Akwai ingantattun magunguna na tada shaawah kama daga na turawa har zuwa na Islamic wato namu na gangajiya. Akwaifa maganin maza madam na hausa dana turawa 😉 duk basuda side effects 👌
Akwai rubutun mallaka
Akwai zoben mallaka
Akwai hayakin mallaka
Akwai zani na mallaka
Akwai hadin ci da kaza
Akwai hadin yan shillah
(Muna dafa kaji da yan shillar ma dade sauran abubuwa da dama,)
Akwai dambun nama na mata wanda ke dauke da magungunan sirri na mata mesa tsantsi da laushi da ruwa a farjin mace 😉
Akwai magunguna na ban mamaki wadanda base na rubutasu ba saboda SIRRI 😉
Muna aika magungunan mu kasa kasa gari gari *UWAR GIDA KI GARZAYO QUEN SANAF Islamic chemist kise magunguna na ingantattun ne insha Allahu kin wuce takaicin d’ANA MIJI * direct to me 08104335144 muna sauraron masu shawarwari a kan zaman AURE insha Allahu, amma in knsan baki shirya siyan magungunan jima’i ba na mata ko na maza pls karki kirani.
_Ummu Maheer_
*DINYAR MAKAHO*
_Miss Hajo_
*KHADIJATUL SABREEN*
_Mrs Bukhari_
*ANGULU DAKAN ZABO*
_Ummu Affan_
*SANDAR MAKAUNIYA*
_Mom Islam_
*TSAUTSAYIN TAUNA*
*Ga tsarin yanda biyan yake*
_Guda d'aya 300_
_Guda biyu 500_
_Guda Ukku 700_
_Guda hudu 800_
_Guda Biyar 1k_
Kai tsaye zaku iya turo kuɗinku ta wannan hanya.
0037219728
FATIMA RABIU SUNUSI
StanbicIBTC BANK
Shaidar biya ta nan
0810 433 5144
Masu turo kati MTN ta wannan number.
0702 616 6536
Ƴan Niger zaku turo da naku kai tsaye ta wanna number.
0706 860 6171
*Mun gode da kasancewa da gawurtattu biyar taku na biyu* 🤘🏿
[09/12, 19:49] Badi at: GAWURTATTU BIYAR
DAGA ALK'ALAMIN
BADI'AT IBRAHIM
MRS BUKHARI (B4B)
*ANGULU*
*DA*
*KAN ZABO*
11/12
Saƙon gaisuwata zuwa gareku na hannun damana.
Maman Yaseer
Ummu nabeeha
Ummu Neehad
Maman Khairat
Oum Shuraim
Anty Hadiza Gidan Iko
Ruƙayya Ibrahim Gawata
Alkhairin Alla ya isar muku.
Na sadaukar da wannan shafin sukutum zuwa gareki ( Laila Ali Othman) Fara mai farar aniya, baya goya marayu, masu uwa da ubanma baki barsu ba. Kin bada taki gudunmawar cikin wannan tafiyar, ina kuma godiya da dama da kika bani.
Safiyar ranar juma'a Harira ta wayi gari da ciwon nak'uda sai fama taketa tayi, an kira mata anguwar zoman cikin anguwar, wacce ita take karb'ar haihuwa sama da shekaru talatin a anguwar. Ana cikin haka Marne ta fito da jakar makaranta a rataye a kafad'arta. Baba kuma ta fito daga d'akin Harira kenan.
"Marne zo ki taimaka ki had'a mun wuta kinga Harira ke nakuda zata haihu, ki ajjiye zuwa makarantar yau kinji?" Marne ta dubi Baba a wulak'ance cikin tsiwa tace.
"Baba bazan iya barin makaranta ba, tunda mijina ne yace inje, maganar had'a wuta bazan iyaba. Nifa ko a gida bana aikin wahala ban sababa ehe." cikin mamaki Baba ta dubi Marne tace.
"Marne ni kike fad'ama wannan maganar a matsayina na uwar mijinki?" Gatsine Marne tayi tace.
"Na fad'a yo haifata kika yi ni? Aikin banza iyaka kisa Sada ya sakeni Da kuwa naji dadi, dan yanxu nafi k'arfinshi wallahi, ko da d'inma k'addarace.
"Yayi kyau Marne kin wanku kam, ya cika miki ciki da tsire da balangun da ni uwarshi bai kawo mun naci na saka mishi Albarka ba, yanzu kin tsiyatashi da yawan buk'atu ta kai yanzu ya koma yaron jiran shago,bakya samun balangu yanzu dole kice haka." Marne tayi tafi tayi girgiza tace. "Au ashe kina ɗaya daga cikin iyayen mijin dake kishi da matan yaransu kenan ko? Toh ni nafi ƙarfinki. Baba baki a buɗe tace.
"Marne ni kike yaɓama magana haka?"
"Na yaɓa, in ɗan naki ya dawo dan Allah kisa ya sake ni in huta da ƙaddararren aurenshi. Baba ta nufi wajan murhu tana hawaye, Marne kuma ta saka kai ta fice abunta. Cikin awa hud'u Harira ta sauka lafiya, ta samu yaronta namiji santalelen gaske. Baba ta yi farin ciki sosai da samun jika. Ranar suna yaro yaci Sunan Sada. Bayan suna da kwana biyu aka tafi da Harira wankan gida. Gida ya rage daga Baba sai Marne. Baba ita ke gudanar da duk wani aikin gidan, Marne kuwa kullum bata zama sam itace yawon suna da biki, Sada kuwa ya tabbata tsoron Marne yake yi, dan har zaginshi take yi, ta gama shanyeshi, baya iya tsawatar mata sam. Harira ta dawo daga wankan gida, ta ci gaba da shayar da Sada, yaro sai k'iba yake yi, gashi yana samun tsabtataccen goyo sosai. ranar wata monday da daddare nak'uda ta tasarma Marne, Sada hankalinshi duk yabi ya tashi sosai. Sai sintiri yake yi a tsakar gida. Anguwar zoma tana kan Marne suna fafatawa. Kafin gari ya waye ta haifi kyakkyawar d'iyarta mace, bak'a k'irin da ita, amma fa kyakkyawar gaske mai gashi, fatarta sumul_sumul. Bayan Marne ta kintsa kanta, jaririya an yi mata wanka. Harira ta gyara ko ina a d'akin ta bunka turaren wuta. Baba ce tai sallama ta shiga cikin d'akin.
Sada na zaune da Jaririya a Hannunshi ya gama mata hud'uba. Baba tace.
"Sannu Marne, barka da samun kai. Hannu tasa ta karb'i yarinyar tace.
"Iko sai Allah, yarinya bata san kakanta ba amma ta d'auko bak'ar fatarshi na fulanin asali. Babanku fa. Sada yace.
"Nima haka nace, dukkanmu farare amma Ita ta d'auko Abba. Baba tace.
"Allah ya raya ki Hauwa u, takwarata. Sunan da zaka sa mata kenan in samu takwara tun ina da raina." Sada ya dubi Marne wacce ta turb'une ranta yace.
"Baba ai da an soma sa sunan mahaifiyar marne tukunna ko?. Hawayene suka sulalo a kumatun Baba tace.
"Toh Babu damuwa kasa sunan mahaifiyar tata, tunda ta fika alfahari da uwarta, kai kuma wulak'anta taka uwar kake yi." Yarinyar ta ajjiye mishi a cinyarshi ta fita. Bata ko iya gani sosai haka ta shiga d'aki.
"Tabb d'i jan Sada ai wallahi bazai yiwu ba. Ka riga da ka yi mun alk'awarin sunan Ammi zaka sa mun. Ka fad'ama uwarka nifa baza'a samun sunanta ba banaso. Sannan in mai aski yazo ka fad'a mishi yai mata kaciya, sannan ya baka fatar daya yanke ka kawo mun, in adana mata amfaninshi na nan zuwa"
"Haba Marne kiyi hak'uri kinji kar ranki ya b'aci. Zanje in sameta" Ko da Sada ya je ya tunkari Baba da wannan zancan, tas tayi mishi ta kuma koreshi. Bashi da yanda zaiyi dole yaima yarinyar hud'uba da Hauwa. Sai ranar suna Marne da 'yan uwanta da aka tura aka fad'a musu haihuwa, su ka ji sunan yarinya. Nanfa Marne ta dinga zage _zage a tsakar gida tana habaice _habaice. K'awayenta ne su kai ta bata hak'uri.
Baba kuwa tana cikin d'akinta sai kuka take yi, wai ita da d'anta anason lallai sai an yi mata k'arfa_k'arfa a kanshi. Ta yadda lallai asiri Marne ta yi ma Sada dan ko wanne irin abu Marne tayi baya iya cewa da'ita komai. Kuma har cukumeshi take yi, wataran har sai Junaidu ya zo ya kwaceshi. Duk irin abubbuwan da take guje mai kenan da auren matan shuwa domun su juninsu shine mulkar miji da dukiyar daya tara, Allah ya ƙaddari Marne rabon Sada ce kawai, ga zuria an soma had'awa. Washe gari a ka yi suyan naman suna, su Baba kuwa sai k'amshi kawai. Marne 'yan uwanta suka wuce da'ita wankan gida ba tare da sun nemi izinin Sada ba. Da yamma ya dawo daga aiki ya tarad d'akin a kulle. D'akin Baba ya shiga ya sameta a kwance.
"Baba ba lafiya ne?" Kallonshi tayi, taga duk ya sake sirancewa ga duhu da yayi. tace.
"Kaga irin matsalolin da nake guje maka kenan. Yanzu ka duba k'aninka yanda Harira take mishi biyayya. Har wanki take yi mishi, amma kai sai dai ka yi ma Marne wanki duk ranar lahadi, ni uwarka ina kallo, bak'in ciki saiya kasheni tukunna za ku ji dad'i ko? Babu komai." Shiru yayi kawai, shi kanshi yana mai nadamar auren Marne da yayi a rayuwarshi, kuma baisan me yasa baya iya taka mata burki ko tana fad'ama mahaifiyarshi magana ba. Shi kuwa ai babu irin d'iban albarka da bata mishi. Dan dai ya riga ya aureta ne kawai.
"Baba ki yi hak'uri ni kaina ina mai nadamar auren Marne da nayi wallahi. Yanzun ina su ka je, ko raka 'yan uwan nata ta yi ne?" Baba ta dubeshi tace.
"Au basu fad'a maka dama za su d'auketa wanka ba?" Da sauri ya d'ago yace.
"Wallahi babu abunda su ka ce mun Baba, tafiya da ita su ka yi?" Baki Baba ta tab'e.
"Ai kuwa sun tafi, ai yanzu sunfi rabi. Dan tun safe suka tafi. Ni dai abunda zan ce da kai shine. Ka dage da ibada domun ban yarda da matarnan taka ba, karka dinga sake baki kana kwana bacci, A'a rabi a gado, rabi goshinka a k'asa zai fi maka alkhairi. Nima zan sake zagewa da adda'a."
Sada jiki a mace ya isa k'ofar d'akinsu ya b'alle d'an makullin ya shiga. Tunani kawai ya shiga yi, ya cuci yaranshi daya zab'a musu uwa irin Marne mara tarbiyya da sanin ya kamata. Ya bi kyau da k'amshi, yanzu ga yanda abun ya zame mai. da yana da ikon sakin Marne daya yar da k'wallon mangwaro ya huta da k'uda. Amma ina sonta yana da tasiri matuk'a a xuchiyrmarshi.
KOSHOB'B'E
Da isar Marne cikin k'auyansu nan fa k'awayenta da jama'ar k'auyansu su kai ta zuwa mata barka. Kowa yana fad'in ta yi kyau sosai. Ta je ta tarad da k'annenta a gida. Ajidde itama tazo wanka gida da d'iyarta mace, sai Latifo kuma tana da tsowon ciki ta zo haihuwa, da yake a Mafa tayi auren nata. Ta ga k'annen nata duk sun lalace sun fita a haiyacinsu. tace.
"Waini cikinne yasa duk suka koma haka Ammi ko wani abunne?" Amminsu tace.
"Rashin dace ne kawai da mazaje, ke da kika dace ba gashi kinyi kyau ba, har kud'ad'en cefane ki ka dinga taramun. Kinga yanzu sai a duba miki d'an fili a siya miki ki adana abunki. Marne ta washe baki tace.
"Ammi kice in sake matsa lamba? Dan ba'a iya kud'in cefane na tsaya ba, ko kud'i ya shigo dashi gida sacewa nake yi, in b'oye a k'asan katifa, zan sake takurawa nan gaba in mallaki shanu. Ammi tace.
"Kin yi daidai Marne. Su kuwa shekara guda babu abunda su ka ajjiye.Haka su ka tawo gidan zik'au, kunsan uban naku malalacine nifa ke ciyar da kaina fa."
Haka rayuwa taci gaba da tafiya, Marne tana ta renon 'yarta Hauwa. Sada kuwa har yayi kumari a tafiyar marne harma ji yake yi dama ta yi zamanta. wasa_wasa sai da Marne tai wata takwas a gida sannan ranar Asabar da daddare sai ga su sun dawo gida, babu ko d'an rakiya daga ita sai jakar kayansu. Sada yayi murnar ganinta amma fa a daren da k'yar ta bashi hakkinshi sabida bai je ya dubosu ba.
Haka su ka ci gaba da gurgurawa. Wata Hud'u da dawowarta ta samu cikin Jamila. Rana d'aya wannan karon suka haihu da Harira, mata suka haifa dukka. Daga nan fa Haihuwa ta bud'e a gidan duk shekara sai Marne ta haihu. sai da ta haifi mata bakwai reras. Harira kuma yaranta maza hud'u mata biyu. A wannan lokacin yara sun cika gidan. Kullum a cikin rikici da Marne ake. Dan fa babu dama ta ji kukan yaranta sam. Sada kuma a lokacin sai dai ido tsakaninshi da Marne. Baba kuwa a kwance take tana fama da ciwon hawan jini. Ranar wata Alhamis tace ga garinku nan. Tun daga nan kan gida ya rabe. Domun dambe a tsakanin Marne da Harira kusan kullum ne. Da aka raba musu gadon Baba, Junaidu sai ya nemi gida kusa kusa ya siya, ya tattare kan iyalanshi suka tashi. Da yamma Sada ya dawo ya tarad Junaidu ya tashi, ba shiri ya fita yaje wajan Junaidun.
"Junaidu lafiyarka tun yanzu kan yaranmu zai soma rabewa ka sake gida ba tare da ka sanar dani ba. Junaidu yace.
"Na gaji da fitinar Marne ne Yaya, kullum a cikin rikici ake da'ita abun yai yawa ni na bar maka gidan da kake ciki duniya da lahira kuma dama da sunanka aka yi takaddar gidan shikenan, yara in Marne ta bari za su yi zumunci ai ƙila nan gaba in kowa ya mallaki hankalin kanshi, dan Marne ta gama lalata ma tarbiyyar yaranka, ina jiye musu ranar kuka, ranar dana sani. Sada ya shiga gida jiki a mace.
A lokacin ina da shekara goma sha biyu. Ina wanke wanke ya shigo.
"Sannu Abba da zuwa. Dubana yayi yace.
"Uwata ina gyatumar taku take?
"Tana ciki Abba. shiga ciki yayi.
"Yanzu Marne sabida rashin mutunci baki d'aukeni a bakin komai ba shine zan saka yara a makaranta ki ciresu ke?"
"Eh Sada na ciresu d'in yara dai nawa ne ni kuma nake ciyar da su, kai da ka lalata zuchiyarka da rashin nema, sai kace ba namiji ba shine zaka zo kana mun ihu aka. Lallai Sada ka rainani da yawa. Makaranta ba zasu sake zuwa ba.
"Toh sai me zasu dinga yi miki a gidan?" Shewa ta saka.
"In tusasu a gaba in ta kallan jarina mana." Sada yace.
"Jari kuma Marne?"
"kwarai kuwa jari mana Sada. Ai duk uwar da Allah ya azurtata da yara mata. wallahi ta huta, da ka haifi gwamna, gara ka haifi matar gwamna fa akace Sada. Kai dai bari su d'an tak'a kasha kallon motocin da za suita zuruftu a k'ofar gidannan dan wallahi ban haifa ma talaka yara ba. A take Abba ya soma tari yana nuna Ammi da hannu, harararshi kawai tayi. Fad'uwa k'asa yayi yafab. Nan kuma ta shiga kururuwar ihu. Dukkanmu muka fito mu ka yi cirko cirko.
"Hauwa kira mun junaidu maza Abbanku ya mutu. A guje na fita a gidan, ina shiga gidan Baffa na zube a k'asa ina kuka.
"Baffa Abbanmu ya mutu inji Amminmu." Hannuna ya kama muka koma gidan. A yashe ya tarad da Sada baya ko nunfashin arxiki. Ba'a tsaya wata wata ba sai asibiti. Da hanzari likitoci suka shiga da Abbana ciki. Ashe mutuwar b'arin jikice ta samu Abba a sakamakon bak'in ciki da Ammi take cusa mishi a zuchiyarshi.
Yasha jinya mai tsayin gaske, bazan manta ba a wulak'ance Abba ya mutu a cikin kashi da fitsari. tun safe ya mutu bamu sani ba, sai da daddare da Baffa ya shigo shine ya ganshi a mace." Ammi babu wani kuka da tayi. Muma dake akwai yarinta a tare da mu babu wani kuka da muka yi, sai kewar Abbanmu data dame mu. daga baya muka watsar.
BAYAN SHEKARA BIYAR
Zaune nake a gaban madubi ina kwalliya irinta yaran zamani. jikina sai tashin k'amshi yake yi. Na yi kyau sosai. Yarinyar Aminiyar Ammi ce ake Auranta. Kuma mune k'awayen Amarya. Yau za'ayi reseption ne. Sanye nake cikin shadda sky blue, da blue black a jiki. Sai gyalena ja, haka ma takalmina jane mai d'an karen tsini. Na fito a Shuwa sak. Bak'ina abun sone, kuma inaji dashi sosai, dirarriyar macece ni sosai. Mai cikar halitta, bak'ace ni wulik dan har shek'i nake yi. Amma abun mamakin duk inda na shiga sai an yabi bak'in nawa. A fuskata idanunane da hak'orana kawai farare. Lebb'na suna da kauri, amma bakin madaidaicine, bakine baƙina sitik irinna asalin shuwa arab, dan tun ina k'arama aka farfasamun bakin da allura, aka dinga shafa mun bak'in abu a bakin a haka ya warke. Wannan yana daga cikin Al'adar shuwa musamman mazauna k'auye. Domun a k'auye in yarinya ma bata da bak'in bakinnan bata auruwa. kuma za'a canfata. Ammi tayi mana mukam baki d'ayanmu. ina da k'iba ba sosai ba, kuma banda tsayi sosai. Gashina Bashi da yawa can can irinna shuwa, da kad'an tsayin gashina ya wuce wuyana. idanuna basu da girma sosai. Ammi tana kashe mana kud'i sosai. Wajan siyan mana sutura, da mayuka da sabulan gyaran fata iri iri, gashi duk bayan sati biyu saita kamamu tayi mana dulka, da dukkan dukkanmu.
"Ha'a Hauwa 'yar gayen Amminta. Kin fi su Jamila gaye fa. Ke na lura zaki