Showing 12001 words to 15000 words out of 37665 words
Chapter 5 - ANGULU DA KAN ZABO Complete by BADI'AT IBRAHIM .txt
mallake miji suke yi. Gashi ta jefa rayuwar yaranta mata cikin garari, har Muktar ya fasa auran ita mardiyya, kuma wallahi basu da laifi, bak'ar uwarta ce sila." Saminu yace.
"Dada ayi hak'uri dai wannan lamari babu dad'i. Lubabatu ta kira tana sanar da mu iyayenta suna son su yi jere zuwa gobe. Dada tace.
"Toh babu laifi ai, fenti za'aima d'akin kawai. adashen kayan akwati da yake yi a wajan mai adashen gata kuma. zanje in yi magana da ita zuwa goben saita had'a abunda ya samu, Allah ya sa a dace."
"Dada ni sai nake ganin kamar a d'an d'aga bikinnan ko da wata biyu a k'ara, kinga yanxu d'an aikin dana dogara dashi babu, shagonma an rufe, inaso dai in soma bin Saminu kasuwa in sha Allah, toh sai nake ganin sake wannan gidan zanyi kawai, kud'in hayar gidan dubu tamanin ne, kuma yanzu bani da halin biyan hakan." Dada ta yi shiru tana nazarinshi da kyau, tabbas ita uwace mai son ganin 'ya'yanta a cikin walwala, bata fatan Aminu ya kuma shan wahala akan mace kamar yanda ya sha a baya.
"Ku na ji ko Saminu, Aminu?" da
"Eh" suka amsa mata
"Aminu ka daure ka auri Lubabatu, karka fasa, nasan kana cikin halin damuwa dole. Ni zan koma wancan d'akin da Mardiyya ta gyara musu, inda zan fitan tunda ciki biyu ne sai a yi fenti da gyaran silin ita Lubabatun sai ta zauna anan. In dinga ganinku kusa dani d'in ai yafi mun. Can d'in sai ka sake. dama can yafi k'arfinka 'yar gwalce ta matsa nan d'in take so. Ala tilas Aminu ya amince ma su Dada kan abinda su ke so.
"Mardiyya na son ta kama sana'a dan dogaro da kai masa zata soma toyawa da miya na siyarwa, amma tace in tambaya mata kai."Murmushi yayi kawai yace.
"Masa kuma? Mardiyya rigima, toh sai abunda kika ce Dada." Dada tace.
"Ah ni kam na amince kaga harna siyo mata cefane, nera dubu uku tace in kazo ka bata, a cikin kud'in sadakin muktar dan yace ya bata duniya da lahira, shauran kuma tace ka rik'e. A aljihu yasa hannu ya ciro dubu shida ya mik'ama Dada.
"Gashi Dada, ki bata dubu hud'u, dubu biyun kuma kwa yi cefane. Bari mu je can gidan mu kwaso kayan su Mardiyya. Daga nan sai a siyo fenti."
"Toh Allah yayi Albarka."
"Ameen Dada" Sallama Saminu yai ma Dada, sannan suka fice sai gidansu inda Hauwa ta zauna. Motar kaya suka hayo ta kwashe musu komatsan tsunmokaransu, daga nan suka siyo fenti da siminti, kana suka dawo gida.
Da kyar Aminu ya daure ya sha kunu mai zafi, Fatin mami tana jikinshi sai surutai take yi mishi,shi kuma yayi jigum yana tunanin rayuwa. Saminu kuma yana cikin d'akin Dada da suka gama kwashe kaya. 'Yan ramukan b'era ya tottoshe,yayi ciko a k'asa inda plastan ya farfashe, sannan yai fenti, duk shi kad'ai.
"Saminu ka gama?" Saminu da ya fito duk ya had'a xufa yace.
"Na fito, lokacin Sallah yayi mu je masallaci." Tare su ka je masallaci su ka yi sallah, da yamma kuma Saminu yasa Aminu a gaba zuwa gidansu Lubabatu.
Anguwar kurawa
LubabatuTana k'ofar gida gaban bokitin fentin kunun gyad'a dake gabanta, ga Alala cikin k'atuwar kula, samari sun baibayeta anata siya. K'awarta Amira tace.
"La Lubabatu ga ango fa da wannan abokin nashi, maza jeki bari in sallami jama'a. Da sauri Lubabatu ta mik'e tana yak'e, Tahowa tayi inda suka zauna a dakanin gidan nasu.
"Assalamu Alaikum" Saminu ne ya amsa mata. Aminu kuma da ido ya bita kawai. Waje ta samu ta zauna da ladabi ta gaishesu. Lubabatu yarinya ce d'anya dan da kad'an tafi Mardiyya shekaru. Amma ita mai garin jiki ce, dan ta na da k'iba, hakan yasa ta cika ido.
"Lubabatu kiyi hak'uri da rashin jinmu da ki ka yi, wallahi al'amuran dai ke kinsan komai, toh amma yanzu an gama case d'in duka." Lubabatu tace.
"An yanke mata hukunci kenan Saminu?" D'an yamutse fuska Saminu yayi yace.
"An yanke mata d'aurin rai da rai, amma yanxu haka tana asibiti tana jinyar hawan jini." Wani irin dad'ine ya lullub'e zuchiyar Lubabatu. A fili kuma sai tace."
"Kai amma abun baiyi dad'i ba gaskiya." Aminu ya dubeta yace.
"Ya su mama, ya shirye _shirye kuma?" Kallonshi tayi da soyayya tace.
"Shiri ana ta kan yi, saura k'iris in zama mallakinka." Murmushi yai mata mai burgewa yace.
"Kina farin ciki kenan?" Far tayi da ido tace.
"Sosai ma. Inda kake nan za'ayi jeren ko?"
"A'a Lubabatu, a gidanmu zamu zauna, kinga yanzu bana aiki tukunna, duk da zan soma bin Saminu kasuwa, amma dubu tamanin ina na ganta yanzu ai da yawa. Ki fad'a musu a can gidanmu za'a kai kayan." Shiru ta yi, ita da take shirin b'alle amarci da rayuwar shagwab'a ya zai ce mata tare da mayaifiyarshi zata zauna, bayan gida guda ɗaya ne tak a gidan, ita da take da burin ta dinga wanka da mijinta tare harma da irin wasan soyayya na guje gujennan. Amma da yake Lubabatu yarinya ce mai shegen wayau da kissa irinta yaran zamani sai tace."
"Nima zan fi so in zauna kusa da Dada, da yarana ko dan in samu ladansu duka. Aminu yaji dad'in batun Lubabatu, hakanne yasa har ya saki jiki da ita su ka tab'a hira. da zasu tafi ta d'ura musu kunu cikin gorunan swan manya, ta xuba musu Alala kowa da kwanonshi, ta sama kowa a leda, ta d'akko dubu biyu ta basu kud'in mota."
Jacara
Malaman da zasu rabo gadon su Jamila ne suka iso, suna tsakar gida an shinfid'a musu tabarma. Baffa bai jima ba ya iso, Hafsa ce ta kawo takaddar da suka rubuta duk wata kadarar da mahaifiyarsu ta mallaka, mahaifinsu gida ya bari shine wanda suke ciki. malamai suka gama ganin komai su kai ma komai kud'i.
"Toh zamu raba gadon yanxu, tana da 'yan uwane na jini ita mai rasuwar?. Malam ne yake tambaya, Baffa yace.
"Ta na da k'anne wanda suka fito ciki d'aya su biyu, ga su nan, amma kuma iyaye basa raye. dangi duk basa raye, sun d'an fad'a iftila'in boma bomai da su kaita tashi a Borno, da yawan danginsu ta wannan hanyar suka mutu, sauran kuma lokacine ya cika. Nanne tace.
"Ni da 'yar uwata bamu da buk'atar gadon 'yar uwarmu, a rabe ma yaran kawai. Baffa yace.
"A'a nanne, ke dai ki bari a baku, in yaso kwa basu da hannunku. malam yace.
"Toh ita Hauwa an cireta a cikin wannan lissafin domun bata da gadon mahaifiyarta sam. Nan malam ya shiga rabo, tsab aka raba aka ba kowa nashi. Hafsa jikinta ne ya shiga kakkarwa da ta ga wata sark'ar gwal wanda ta tuno tabbas ta san sark'arnan toh me sark'ar take yi a wajan mahaifiyarsu? Bata da mai bata wannan amsar, amma kuma ta had'iye mamakinta da d'aura d'amarar bincike tuk'uru har sai ta gano bakin zaren. Da yamma kowa ya watse ya nufi gidan Auranshi."
Saminu
Da sallama ya shiga cikin gidan nashi. Yaranshi suka nufoshi da gudu.
"Baba Baba Baba." Farida tana gaban murhu ita da Murja babbar 'yarta k'awar Mardiyya, tuwo Farida take tuk'awa, Murja na warwara mata gari. Kawar da kai ta yi akan Saminu tare da had'e rai. Murja tace.
"Sannu da zuwa Baba"
Kujerar tsugunno ya ja tare da zama, Aminu takwaran amininshi na mak'ale dashi, hancinshi duk majina."
"Yauwa Murja, zo ki d'au Aminu a share mishi hanci." Farida dai bata ko sake kallon inda ya ke ba, sai tuwanta take tuk'awa.
"Kai Musa d'auko kofi in zuba muku kunu ku sha. Farida kin gama miyar tuwanne?" Kamar jiranshi take yi tace.
"Tunda ka bayar da kud'in miyar ba. Ko kuma shekaruna zan siyar in yi cefanen miyar ba." Musa a guje ya je a kawo kwano da kofuna. Saminu ya zuba musu kunu ya sa musu Alala." Murja ce ta kawo Aminu kusa da kwanon nashi, har ta juya yace.
"Zo murja ki je ki siyo kayan miya na d'ari,sai ki siyo manja na hamsin, maggin talatin, sai ki d'an karb'o mana kullin bushsshen kifi na d'ari, yau mu d'anji zak'i ko?" Dubu d'ayar da Aminu ya bashi ya mik'a mata, sai da ta fita ya dubi Farida yace."
"Farida me yasa baki da wani aiki daya wuce ki tsinkani a gaban yarannan. Yanxu bazan iya samun magana me dad'i daga bakinki ba?" Harara ta watsa mishi tace.
"Ai babu wani taushi da zaka iya samu daga gareni, tun safe rabonmu da abinci, amma yanzu daka shigo yaranka ka sani ai. Ni baka bani alalarba bare kunun." Mik'a mata gorar da kwanon yayi, tako sa hannu ta karb'a.
"Ki rage ma Murja nata."
Yaranshi yake kallo yanda su ke cin Alalen kamar nama. Murja ce ta kawo cefanen, canjinshi ta bashi. cikin k'ank'anin lokaci aka gama had'a komai. Tuwon aka kwashe aka xuba a faranti dan ya huce, dan bashi da maraba da talge, iyakar garin kenan a gidan. Sai wajajen bayan isha aka sauke tukunyar miya, d'an ragowar itacen daya saura ta d'aura ruwan wanka.
Murja ta gama yi ma k'annenta shinfid'a a falo, suna zaune akan katifa suna cin tuwonsu. A haka Farida ta shigo ta same su."
"Murja sai da safe, ni kam na gaji kwanciya zanyi. Tana gama fad'ar haka ta shige ciki."
Gadalanci
Aminu
Zaune yake a d'akin da Dada ta koma, Fatin Mami da Zarah har sun yi Bacci, Mardiyya tana waje tana gyara shinkafar masar gobe.
"Aminu shikenan ka dena cin abinci sai kunu Ka yi hak'uri da rayuwa dan Allah ka ji ko? Murmusawa yayi yace.
"Bakin nawa ne babu dad'i Dada. Zama ta gyara tace.
"Ni so nake yi da zai yiwu me zai hana ka koma tsohuwar sana'arka ta sai da kayan gwari, sai ka kafa d'an teburinka a bakin titi, ni bana son dakonnan, dubi fa yanda Abokinka Saminu yanda ya tsofe, in tsufa ya saukar mai jikinshi zai fad'a fa." Aminu ya d'ago kanshi yace.
"Toh Dada nima inata tunanin wacce sana'a zan kama tunda na d'an tara kud'ina. Amma Dada na amshi kud'ad'e a wajan mai adashen gata, sabida hidimar asibitin Hauwa. Dada ta kalleshi rai a b'ace tace.
"Au kai ya dace kenan ka d'auki nauyin Hauwa Aminu? Ina 'yan uwan nata, mijin Hafsa ai mai kud'ine tunda shago gareshi babba a kasuwa na atampopi.
"Ki yi hak'uri Dada, wallahi nine naso in yi mata, dan Jamila ma da Baffa sun so a siyar da gwal d'in ita Hauwan ayi amfani da kud'in toh nine nak'i." Zuchiya ta ja kawai tace.
"Allah ya kyauta, ni kam zan kwanta kuma."
"A tashi lafiya Dada." Mik'ewa yayi ya fita tsakar gida. Mardiyya tana zaune ta gasa tagumi tana tunanin mahaifiyarta, Aminu ya zuba mata idanu cike da tausayawa. Har ya isa gareta bata sani ba, sai da ya dafata.
"Mardiyya karki bari rayuwarki ta yi k'unci, ki bi mahaifiyarki da adda'a Allah ya yafe mata kurakuranta. Maganar Muktar kuma karki sa damuwarshi ta dame ki, akwai zab'in miji da zan yi miki, ina nazari tukunna." Rarrashinta ya dinga yi, har sai da yaga ta yi murmushi, kuma yaga shigewarta d'aki sannan ya fita a gidan zuwa shago a waje.
*TALLAH*
Ina kuke amare uwayen gida kai har ma da ƴan mata? Ko kun san Mrs Bukhari mai kayan ƙamshi, ai in dai batu na kayan ƙamshi gyaran jiki da na ɗaki to kai tsaye ku ne mi Badi'at domin gwana ce ta ko wanne fanni a ciki. "Wai ƙamshi kina nufin Badi'at dai marubuciyar nan tamu mai nishaɗantar da mu?"
"Tabbas Fati ita take magana, ai kin dai ji yadda ake magana a kai na, hatta me gidana ya jinjinawa Badi'at domin duk wani ƙamshi da zaki ji a jikina tare da gidana to daga ita ne, ke me kankat ma har gyara na nake yi domin gyaran aurena daga gareta ne, shi ya sa bana wasa da gyaran jikina da na gidana har kuke kirana da ƙamshi."
"Eh tabbas nima na jinjina mata, kuma zaki bani addireshinta domin nima na kwankwati wannan garaɓasa. Ko zaki iya faɗa mini abubuwan da take sayarwa.?"
"Bari na faɗa miki akwai...
Humra
Kulacca
Sudanese Humra
Kulacca ta gashi.
Turaren wuta ɗan gaske, iri daban daban.
Turaren mopping
Room freshner
Turaren turara kaya.
Turaren wuta na toilet
Sannan akwai ingantaccen maganin infection
Ina da magungunan mata, wanda zai gyara amarya da uwar gida.
Wanda zasu shiga daga ciki kuma
Akwai sabulun amare, da dilka ta amare, wanda zaisa amarya ta fito ta haska tas
Kabbasa
Setin kujerar tsugunno
Sannan inayin turaren wuta da kasko, da ashana wanda ake rabawa a taron biki ko suna.
Ina bayar da sari.
Ma sha Allahu to taya zan sameta domin mallakar nawa?
"Kai tsaye zaki mata magana ta whatsApp ko kiranta ta wannan number.
08179523215
*TALLAH*
A yau nazo muku da manya manyan magunguna domin gyaran Auranmu! Saboda yadda zamantakewarmu ta AURE keta kara tabarbarewa. Mata iyayenmu ku fito ku gyara jikinku , domin wallahi har Abadan macen da bata gyara bata isa ta hada kanta da mace me gyara ba har abadan! Mu gane yaku yan uwana mata, ma’aurata! wallahi gyara shine mace Akwai mata dayawa dasuka san magunguna na, a online Suna siya kuma Alhmdulillahi ba wadda ta siya bata dawo tamin godiya ba, Alhmdulillahi!Alhmdulillahi! Alhmdulillahi! Yawancin mata dayawa na nemana ta dayan sim dina sede nayi losing dinsa sede wannan shi yake Aiki 08104335144, A YAU NAZO MUKU DA MAGUNGUNA INGANCI DA IZININ UBANGIJI, WATO AINIFIN HADI Iri ~iri na MALLAKA D’ANA MIJI ALFARMAR ANNABI SAW, ina tabbatar muku da magunguna na babu shamaki base na tsaya bata lokaci a bayaniba zanso ku gwada dan tantance GASKIYA * Akwai cututtukan dake hana maganin mata aiki idan kinason sani ki tuntubeni ta wannan lambar 08104335144 wadannan cututtukan inhar kinadasu wallahi duk maganin daza kisha bazeyi Aiki ba, kuma bazaki taba fahimtar komiba a harkar dadih na magungunan mata.
*MUNADA MAGUNGUNA AVAILABLE KAMAR HAKA*👇🏽
*ingantaccen maganin infection *
Ingantaccen maganin basir
Ingantaccen maganin gyaran nono
Ingantaccen maganin gyaran hips
Ingantaccen maganin kara kiba kiyi dumur~mur dake
Ingantaccen maganin rage tumbi meyi tsakani da Allah
Ingantaccen maganin matsin farji mesa dadin farji ga azzakarin d’ana miji.
Ingantaccen MALLAKA TA DOMIN ALLAH (Bata harkoki) shine sunansa, hmmmm Wannan magani inada tabbaci a kansa shidin hadine kawai na mallakar d’ana miji akwai komi a cikinsa na mallaka hajiya ki gwada kisha mamaki Alfarmar Annabi SAW.
Se matsin (GAMADIDI) wannan matsi in kikayi amfani dashi har abadan abidina mijinki baze kawo a gaban wata ya mace ba in har ba gabanki bane wannan inada tabbaci a knsa 💯 kuma wadanda suka saya ma sun kara tabbatarmin da kyaunsa na mamaki.
Akwai zallan hadi na amarya
Akwai hadi na uwar gida sarautar mata wannan seat ne akwai komi a cikinsa.
Akwai ingantattun gumba iri iri kamar haka 👇🏽
Akwai gumbar Madara
Akwai gumba me rubutu 🤐
Akwai gumbar kankana
Akwai gumbar giginya (sa megida kuka)
Akwai ingantacciyar gumba me suna (BARIN MAKAUNIYA)
Akwai gumbar hasi
Akwai zallar gumba wadda ita ta rubutuce zallarta zaki ganta baka karki damu Aikin kawai zaki duba 😉
Akwai gumbar gero
Akwai gumbar ridi
Akwai gumbar garin gamadidi ita ta mallaka ce zallarta.🤐
Akwai tsumi iri iri sunansu sha yanzu magani yanzu 💯👇🏽
Akwai tsumin kankana
Akwai tsumin baure
Akwai tsumin rubutun Ayar Allah
Akwai tsumin kwakwa
Akwai tsumin giginya
Akwai tsumin GORON SUDAN (wannan special ne dan kudinsa ma daban yake)
Akwai ingantattun magunguna na tada shaawah kama daga na turawa har zuwa na Islamic wato namu na gangajiya. Akwaifa maganin maza madam na hausa dana turawa 😉 duk basuda side effects 👌
Akwai rubutun mallaka
Akwai zoben mallaka
Akwai hayakin mallaka
Akwai zani na mallaka
Akwai hadin ci da kaza
Akwai hadin yan shillah
(Muna dafa kaji da yan shillar ma dade sauran abubuwa da dama,)
Akwai dambun nama na mata wanda ke dauke da magungunan sirri na mata mesa tsantsi da laushi da ruwa a farjin mace 😉
Akwai magunguna na ban mamaki wadanda base na rubutasu ba saboda SIRRI 😉
Muna aika magungunan mu kasa kasa gari gari *UWAR GIDA KI GARZAYO QUEN SANAF Islamic chemist kise magunguna na ingantattun ne insha Allahu kin wuce takaicin d’ANA MIJI * direct to me 08104335144 muna sauraron masu shawarwari a kan zaman AURE insha Allahu, amma in knsan baki shirya siyan magungunan jima’i ba na mata ko na maza pls karki kirani.
_Ummu Maheer_
*DINYAR MAKAHO*
_Miss Hajo_
*KHADIJATUL SABREEN*
_Mrs Bukhari_
*ANGULU DAKAN ZABO*
_Ummu Affan_
*SANDAR MAKAUNIYA*
_Mom Islam_
*TSAUTSAYIN TAUNA*
*Ga tsarin yanda biyan yake*
_Guda d'aya 300_
_Guda biyu 500_
_Guda Ukku 700_
_Guda hudu 800_
_Guda Biyar 1k_
Kai tsaye zaku iya turo kuɗinku ta wannan hanya.
0037219728
FATIMA RABIU SUNUSI
StanbicIBTC BANK
Shaidar biya ta nan
0810 433 5144
Masu turo kati MTN ta wannan number.
0702 616 6536
Ƴan Niger zaku turo da naku kai tsaye ta wanna number.
0706 860 6171
*Mun gode da kasancewa da gawurtattu biyar taku na biyu* 🤘🏿
mrs Bukhari ce
[09/12, 19:49] Badi at: GAWURTATTU BIYAR
DAGA ALK'ALAMIN
BADI'AT IBRAHIM
MRS BUKHARI (B4B)
*ANGULU*
*DA*
*KAN ZABO*
9/10
Mu asalin shuwa arab ne. Duk da shuwa sun kasu kashi _kashi, akwai *kawalmee.* sune farare fat_fat, suna da dabbabin kiwo, kuma suna shan madara, basa iya yin aikin wahala sam, masu son jikine sosai. akwai kuma shuwa masu suna *wadel musa* wad'annan kuma, sune bak'ak'e sutuk, suma suna da dabbobi, suna noma, kuma suna son tafiye tafiye, tamkar fulanin tashi.
Toh mahaifiyarmu ta had'a duka wannan biyu, mahaifiyarta kawalmee ce, mahaifinta kuma wadel musa ne.
Suna zaune a wani k'auye a cikin maiduguri mai suna KOSHOB'B'E, k'ark'ashin k'aramar hukumar jere ta jihar Borno. su uku kacal iyayensu suka haifa. mahaifiyarmu mai suna Marne, sai mai bi mata ummu kenan asalin sunanta shine Ajidde, sai kuma Nanne, ita kuma sunanta Latifo. Sunayen yare dukkansu aka sanya musu, domun basa jin wani yare sai yarensu na shuwa. mahaifina malam Sada bafulatanin asaline mazauna garin Adamawa cikin k'auyan mayobelwa, cirani ne ya fito da iyayenshi suka yada zango a garin kano, cikin anguwar tarauni, a gidan wani Alh daya ba kakana gadi, sukai zamansu anan gidan. A gidan aka haifi mahaifina, daga nanne Kanana ya kama haya a waje ya mayar da Hauwa kakata can danta raini mahaifina da kyau. shekara biyu ne tsakanin mahaifina da Baffa Junaidu. Mahaifina na da shekara goma sha bakwai mahaifinshi Allah yai mishi rasuwa, sanadin ciwon ciki na dare d'aya, sai wayar gari akayi babu shi. Tun daga wannan lokacin mahaifina suka soma wahala da buga bugar ciyar da mahaifiyarsu, sukan shiga kasuwa suyi aiki dan samun kud'i. A haka mahaifina Sada