Showing 27001 words to 30000 words out of 37665 words

Chapter 10 - ANGULU DA KAN ZABO Complete by BADI'AT IBRAHIM .txt

ba ta d'ebo wani ruwa mai yauk'i a cikin gora ta mik'ama Farida tace.
"wannan shi ake kira da mazari, zan barki kya bani labari da kanki, zaki samu kud'i a wajan me gida Hajiya. Farida ta karb'a ta kurb'e. 'yar sokoto tace.
"Dubu biyar kika kurb'e a take." Tsurewa Farida tayi da ta ji rikicin data b'alloma kanta. Duk siyan magungunanta bata wuce d'ari uku, d'ari biyar. "Yar sokoto tace.
"Da zaki had'a da wannan ki sha, yau kam zaki dawo tamkar amarya tsabar dad'i. Amma dubu uku yake shi kuma. Farida tace.
"Bani bazai gagaraba, zan kawo miki shaddar dana samu a cikin kayan sunan autana, sai ki yi mata kud'i, in tayi kud'in magungunan shikenan, in basu yi ba, zan k'ara miki da atampa."


Galadanci
Dada da k'awarta Gwamma da k'anwar Aminu Tahira. wacce tazo bayan fitar su Mardiyya, bata ma san da zancan jeren ba sam. Suna gama abincin Masu jere su ka iso. Mata ne suka shigo da sallama, nan aka tarbesu cikin girma da mutunci. Tahira ce ta nuna musu d'akin Amaryar. Nan suka soma jere, ledar ruwan pure water Tahira ta kai musu, sannan ta dawo ta kai musu shinkafa da miyar kazar da su ka yi, tare da kwanuka. Sun yaba sosai, a matsayinsu na masu k'aramin k'arfi. Babu laifi Lubabatu ta samu kaya dai_dai na yaranmu na talakawa, dan komai mai arhar kud'i aka sai mata. D'aki yayi kyau sosai da sosai, basu wani jima ba suka kammala. Da za su tafi kuma su ka ba Tahira keyn d'akin akan a ajjiye. Sannan su kai musu sallama su ka tafi." Tahira ta shigo da kular da aka zuba musu abincin da kwanon miyar duka. Gwamma bata jima ba tai musu sallama ta koma gida.
"Tahira ya mai gidan naki? Tace.
"Toh sai dai godiya kawai Dada, dan bana iya gane mishi sam, infa yaso dukana haka dai zaita jibgata ina ihu, kuma mahaifiyarshi tana ji Dada. Dada ta had'iye wani takaici da bak'in ciki tace.
"Tasi'u ya sammace mune kawai yai mana angulu da kan zabo, in ba haka ba me zai sa ki auri mashayin giya madoki, ga yunwa ga takaici. Ni inaganin gaskiya tura ta kusan zuwa bango. Ni banaso auranki ya mutu ne Ki dawo gida ki fitini kanki da tunanin 'ya'ya, kuma zawarcin ba dad'i bane dashi shima. Kina gani a cikin gidan muma fama muke yi. Tahira ki ta hak'uri. Hawaye ta share dama tasan zancan Dada baya wuce ayi hak'uri, su iyaye sai sunga ka fad'i ranga _ranga ka mutu. Ko kuma ciwon zuchiya ya rabkekq. sannan kuma su sake shiga wata sabuwar damuwar. "Dada mai makon a dak'ile abun tun yanzu, yara biyu kawai muka haifa dashi Dada, kuma sharia ta bani damar in kula da yarana, ni ina tsoron abinda kaje kazo a gabane, amma gara aima tubkar hanci. Dada tace.
"Ki d'an dad'a hak'uri dai Tahira mu bashi lokaci, kinga yanxu ko kin kwaso jiki kin dawo gida da yara, babu ɗakin da za ku zauna.
"Dada ga shagon Yaya Aminu, ba sai in koma ciki ba, tunda aure zaiyi, zan bari in na tawo bikin sai in yi zamana, zai biyoni da takaddata, ko in sashi a kotu. Dada tace.
"Ki dai dakata tukunna nifa karkije ki kaso auranki Tahira. Ki dad'a hak'uri nace. Ki nemi kwano ki zuba shinkafa da miya in kinje gidan kwaci, ke da 'ya'yan naki." Tahira tana kuka ta fita a cikin gidan, a cikin tashin hankali take a gidan aure, duk bayanta a farfashe suke, kullum sai Tasi'u ya daketa,ga aman giya da yake yi mata, wani sa'in har fitsarin kwance ya ke yi mata."


"Hafsa wai shin me yake faruwa ne, kink'i cemun komai nifa kin barni a duhu. Cikin kukan fitar haiyaci Hafsa tace ma d'an sahu.
"Malam ka fara kaimu D'anladi na sidi. Daga nan sai mu wuce kasuwa, daga k'arshe ka sauke mu a jacara." Mai d'an sahu ya amsa mata da "Toh" Jamila a cikin tashin hankali da rikici take mai tarin yawa, zuchiyarta cike da nadamar rayuwa, bata san ma ta ina zata soma rok'on afuwar mijinta ba, domun yayi hak'uri da'ita sosai. Hafsa kuwa ajjiyar zuchiya take ta faman saukewa. Babu mai cewa da wani wani abun. A haka har suka isa anguwarsu Hafsa.
"Ki jirani a nan, yara kawai zan kwaso sai in zo mu wuce."
Fita tayi ta shige get d'in gidan nata. A farfajiyar gidan ta ga Alh yana kai kawo. Bata ko bi ta kanshi ba, ta yi shigewarta ciki. Kai tsaye zuwa d'akin yaranta. Jaka ta bud'e ta soma loda kayan yaranta. Bata d'iba duka ba. cikin d'akinta ta koma ta tattare 'yan kadarorinta. Ta had'e kan suturunta. A harzuk'e ya shigo.
"Hafsa wayata na fito nema tun tuni, yara suka ce mun kin fita da'ita bani wayata nace. A zabure ta d'ago idanunta a bushe. Dan ji take yi zata iya kasheshi kowa ya huta, abunda zai faru ya dad'e bai faru ba.
"Auwal na gama zama a gidanka, aurenmu ya k'are, k'azami wanda ya d'auki fasik'anci a matsayin ado. Toh kasani abunda kuka jima kuna shukawa ya fito, kuma in kayi yunk'urin k'in sakina wallahi saina yi ma bankad'ar da sai fita ya gagareka. Jakarta ta zuge ta ciro wayar tashi, ta lalubo mishi abunda ta gani ta haska mishi. Bai iya ce mata komai ba, sai kallonta yake yi kawai, zufa duk ta gama wankeshi tsab. A sanyaye yace.
"Hafsa ki yarda dani ba laifina bane. Zan yi miki cikakken bayanin da zaki fahimta." cije baki ta yi kawai tace.
"Takaddata nake so, in ba hakaba narantse da Allah kasheka zanyi a cikin gidannan, saidai a kasheni, ko kuma in je in taradda 'yar uwata a kurkuku, d'an bura uba mara mutunci." Dubanta yayi yace.
"Na sakeki saki d'aya. Amma fa ki sani babu inda zaki tafi mun da yara suna gidan ubansu. Dariya tayi, dukda xuchiyarta ta tsinke sosai, har kuka yaso ya xo mata, dannewa tayi kawai.
"Auwal kenan, ka kaini kotu sai su baka yaran naka, Amma ni ba shegiya bace dazan bar maka yara a hannunka. Fuu ta fita a d'akin ta fitar da kayansu tas, sannan ta dawo ta tusa kan yaranta. Har bakin D'an sahun ya je, ya rik'e k'arfen d'an sahun yace.
"Ki daure ki bar yarannan a gidansu shine gatansu, kar abun kunyar daya faru a gidanku ya shafesu.
"Kaci bura ubanka, kai da abun kunyar, abun kunya har ya wuce na kanka. Mai d'an sahu ja mu tafi. Jamila kuwa da mamaki take kallonsu, gani take yi abun tamkar almara. Mai d'an sahu ya jasu zuwa kasuwa. Xinarenta na gado ta siyar, suka wuce jacara.


Aminu
Sai bayan isha ya shiga gida, su Zara'u kam sun jima da yin bacci, Mardiyya ce idanunta biyu, yanzu ta gama tsinke alaiyawon miyar masa.
"Ka dawo?"
"Nadawo Dada, yau munsha zurga zurga ni da Saminu. Mun kammala komai, zuwa gobe zamu bud'e sana'a, Saminu zai rik'a saida su lemo da ayaba. Dada tace.
"Masha Allah Abun yayi kyau. Mardiyya ta fita zuwa d'akko ma Abbanta abinci bayan ta yi mai sannu da zuwa.Tuwon masara miyar kuka, ta ajjiye a gabanshi da ruwan sha, dana wanke hannu. Sai ta fita tsakar gida gyara shinkafar tuwo.
"Dada, dama Saminu ne ya zo mun da wata magana akan ita Mardiyya, tunda maneminta iyayenshi sunk'i amincewa da auran. Wai shi yana son ita Mardiyyan. Kinji fa abunda yake tafiya." Dada ta jinjina sosai tace.
"Toh Saminu yayi k'ok'ari sosai Aminu. Amma yanda za'a k'arke da Farida shine abun dubawa. Sannan zumuncin Mardiyya da Murja ka iya lalacewa. Sai dai in a ka yi duba da irin abun kunyar daya b'ullo a gidansu Hauwa, toh fa yaron mutunci ba lallai bane ya fito neman auren Mardiyya iyayenshi su amince mishi ba. Al'amarin yana da nauyi. Aminu yace.
"Hakane duk tunane tunanennan nima su naita tattaunawa a raina, amma abunda yafi shine mu yi istikara dukkanmu, Allah ya zab'ar mana abunda yafi zama alkairi shine kawai. Dada tace.
"Ameen, 'yar uwarka ma da kuka ta bar gidannan yau, sha'anin aure yanzu ya dawo abun tsoro, maza suna kukan mata, matanma kukan mazan su ke yi. Mu iyaye an barmu da kuka ta kota ina. Ga hawan jinina ma ina tunanin ya tashi, sakamakon wannan fitina data kunno, zanje asibiti gobe. Aminu ya cije leb'enshi dan shi halin da yake ciki yafi gaban a tsaya bayani ma. Shuru su ka yi kowa na zancen zuchi. Tuwon ya d'an cakala ya rufe.
"Aff masu jere fa sun zo an gama komai ras, waje yayi kyau.Kai ta adda'a Allah yasa Lubabatu ta kawo haske da canji a cikin rayuwarka.
"Ameen" Kawai yace, ya mik'e tare da yi ma Dada sallama.


KURMAWA
HAUWA
Wajajen k'arfe taran dare na farka, Uwatale tana sallah a lokacin, sauran abokan aikina suna daga kwance suke tab'a hirarsu cike da raha. Murmushi nayi daga kwancen da nake. Ahankali na mik'e zaune, ina jin wani irin jiri na d'ebeni daga zaunen. A daddafe na mik'e, sai a wannan lokacin suka lura dani.
"Hauwa Kin farka, Sannu ya jikin?"
"Da sauk'i nagode." Band'akin na shiga, nai fitsari, sannan na d'auro alwala. A zaune na gabatar da sallolin da ake bina. Sallama na yi musu, nan muka shiga gaisawa d'aya bayan d'aya, kowa na gabatarmun da kanshi. Naji dad'in had'uwata da su.
Abincina Uwatale ta bud'e ta mik'omun, tuwone miyar kuka. Ahankali na soma ci, a halin da nake babu wani dad'i da nake buk'ata. Kama daga na rayuwa har xuwa na d'and'ano. Ban iya cinye abincinba. Ruwa na sha na koma gadona na lullub'a
Awa d'aya. Ko wacce ta yi baccinta bandani, ina tuno gidana, da gadona na alfarma. Ina baje Aminu na yi mun tausa. Murmushi nayi.
Allah Sarki Aminu.


KOMAWA LABARI
mune masu hada hadar raba abinci a wajan biki, sabida mune na kusa kusa da amarya. Da kyar muka samu muka zauna ni da k'awata Zalika.
"Kai Zalika nagaji sosai da sosai. nifa ban fiye son aikin wahala ba." Daga bayanmu muka ji wata murya ta amsa da cewa.
"Aikin wahala bai kamaceki ba ai, domun ko jikinki ya nuna zallan hutunki." Juyawa mu ka yi ni da Zalika dan ganin mai maganar. Samari biyu muka gani a tsaye, sun sanya komai nasu iri d'aya. Kaftanne a jikinsu na farin bowel me kyau, duk da ba mai tsada bane, amma ya amshesu duba da yanda ya haska su, jar hular dara ce a kawununsu, da jan takalmi wanda kudinshi bazai wuci nera dubu uku ba. sai k'amshin turare mai mugun arha suke ta faman yi. Aminu na zuba ma idanu take sai naji ya burgeni gashi da sakin fuska.
"Kun bamu izinin zama ?" Cewar Saminu. Zalika tace.
"Bismillah kuna iyawa" Zama su ka yi, Aminu ya fuskanceni da kyau yace."
"Sunana Aminu, ina zaune a anguwar galadanci, kuma ina aiki a shagon sai da iskar gas dake kan titin mandawari. Kefa yaya Sunanki." Aminu ya burgeni sosai, kuma inajin zan iya soyayya da shi, duk da dai hamshak'in mai kud'i nake son Aure, amma a lokacin ni ban tab'a bama wani saurayi dama ba, sai nake jin zan soma ta kan Aminu kafin in samu miji daidai da abunda Ammina take buk'atar mu kawo mata.
Sunana Hauwa, ina zaune a Jacara."
"Masha Allah Hauwa, nayi farin cikin had'uwa dake. da fatan zan samu matsuguni a zuchiyarki, ko yayane a d'an karani, duk da nasan ban isa ba?" Murmushi nayi nace.
"Aminu kenan, da bazan baka dama ba da bazan ma saurareka ba balle har kaji sunana dama inda nake da zama ba. Mace allurace cikin ruwa, in ka biya allonka saika wanke, in wanda ya fika k'arfin hadda kuma ya kasaka karka ga laifina." Dariya muka sanya baki d'aya. Aminu ya k'arb'i number wayata, da aka tashi kuma ya ciro nera dubu d'aya ya bani in saka kati. Da ga nan mu ka yi sallama akan jibi zan ganshi. A gajiye tulus muka dawo gida, wata mota mai nunfashi na gani a k'ofar gidanmu. Da mamaki na k'araso wajan. Hafsa ce jingine a jikin motar tana tad'i da wani babban mutun, kai da ganin motar hawanshi, da suturar daya keta. Kasan kud'i ya zauna. Sum_sum na shiga ciki jikina a mace ina cizon yatsa. Har nake tunanin anya banyi gaggawar bama Aminu dama ba kuwa?" Amma da yake Aminu gwanin iya kalamai masu sanyi ne. A daren bai barni a waya ba sai da ya tabbatar ya cusa sonshi a xuchiyata da k'arfin tsiya, dan gudun karya tsaya kallon ruwa kwad'o yai mishi k'afa. Da mafarkai barkatar na kwanta, ina Allah Allah gari ya waye, domun daga Aminu har ni mun k'agu gari ya waye dan muga junanmu. sab'ani da daya ce mun sai zuwa jibi zai zo.




MRS BUKHARI


*TALLAH*
Ina kuke amare uwayen gida kai har ma da ƴan mata? Ko kun san Mrs Bukhari mai kayan ƙamshi, ai in dai batu na kayan ƙamshi gyaran jiki da na ɗaki to kai tsaye ku ne mi Badi'at domin gwana ce ta ko wanne fanni a ciki. "Wai ƙamshi kina nufin Badi'at dai marubuciyar nan tamu mai nishaɗantar da mu?"
"Tabbas Fati ita take magana, ai kin dai ji yadda ake magana a kai na, hatta me gidana ya jinjinawa Badi'at domin duk wani ƙamshi da zaki ji a jikina tare da gidana to daga ita ne, ke me kankat ma har gyara na nake yi domin gyaran aurena daga gareta ne, shi ya sa bana wasa da gyaran jikina da na gidana har kuke kirana da ƙamshi."
"Eh tabbas nima na jinjina mata, kuma zaki bani addireshinta domin nima na kwankwati wannan garaɓasa. Ko zaki iya faɗa mini abubuwan da take sayarwa.?"
"Bari na faɗa miki akwai...


Humra
Kulacca
Sudanese Humra
Kulacca ta gashi.
Turaren wuta ɗan gaske, iri daban daban.
Turaren mopping
Room freshner
Turaren turara kaya.
Turaren wuta na toilet
Sannan akwai ingantaccen maganin infection
Ina da magungunan mata, wanda zai gyara amarya da uwar gida.
Wanda zasu shiga daga ciki kuma
Akwai sabulun amare, da dilka ta amare, wanda zaisa amarya ta fito ta haska tas
Kabbasa
Setin kujerar tsugunno
Sannan inayin turaren wuta da kasko, da ashana wanda ake rabawa a taron biki ko suna.
Ina bayar da sari.


Ma sha Allahu to taya zan sameta domin mallakar nawa?


"Kai tsaye zaki mata magana ta whatsApp ko kiranta ta wannan number.


08179523215




*TALLAH*
A yau nazo muku da manya manyan magunguna domin gyaran Auranmu! Saboda yadda zamantakewarmu ta AURE keta kara tabarbarewa. Mata iyayenmu ku fito ku gyara jikinku , domin wallahi har Abadan macen da bata gyara bata isa ta hada kanta da mace me gyara ba har abadan! Mu gane yaku yan uwana mata, ma’aurata! wallahi gyara shine mace Akwai mata dayawa dasuka san magunguna na, a online Suna siya kuma Alhmdulillahi ba wadda ta siya bata dawo tamin godiya ba, Alhmdulillahi!Alhmdulillahi! Alhmdulillahi! Yawancin mata dayawa na nemana ta dayan sim dina sede nayi losing dinsa sede wannan shi yake Aiki 08104335144, A YAU NAZO MUKU DA MAGUNGUNA INGANCI DA IZININ UBANGIJI, WATO AINIFIN HADI Iri ~iri na MALLAKA D’ANA MIJI ALFARMAR ANNABI SAW, ina tabbatar muku da magunguna na babu shamaki base na tsaya bata lokaci a bayaniba zanso ku gwada dan tantance GASKIYA * Akwai cututtukan dake hana maganin mata aiki idan kinason sani ki tuntubeni ta wannan lambar 08104335144 wadannan cututtukan inhar kinadasu wallahi duk maganin daza kisha bazeyi Aiki ba, kuma bazaki taba fahimtar komiba a harkar dadih na magungunan mata.


*MUNADA MAGUNGUNA AVAILABLE KAMAR HAKA*👇🏽


*ingantaccen maganin infection *


Ingantaccen maganin basir


Ingantaccen maganin gyaran nono


Ingantaccen maganin gyaran hips


Ingantaccen maganin kara kiba kiyi dumur~mur dake


Ingantaccen maganin rage tumbi meyi tsakani da Allah


Ingantaccen maganin matsin farji mesa dadin farji ga azzakarin d’ana miji.


Ingantaccen MALLAKA TA DOMIN ALLAH (Bata harkoki) shine sunansa, hmmmm Wannan magani inada tabbaci a kansa shidin hadine kawai na mallakar d’ana miji akwai komi a cikinsa na mallaka hajiya ki gwada kisha mamaki Alfarmar Annabi SAW.


Se matsin (GAMADIDI) wannan matsi in kikayi amfani dashi har abadan abidina mijinki baze kawo a gaban wata ya mace ba in har ba gabanki bane wannan inada tabbaci a knsa 💯 kuma wadanda suka saya ma sun kara tabbatarmin da kyaunsa na mamaki.


Akwai zallan hadi na amarya


Akwai hadi na uwar gida sarautar mata wannan seat ne akwai komi a cikinsa.


Akwai ingantattun gumba iri iri kamar haka 👇🏽


Akwai gumbar Madara
Akwai gumba me rubutu 🤐
Akwai gumbar kankana
Akwai gumbar giginya (sa megida kuka)
Akwai ingantacciyar gumba me suna (BARIN MAKAUNIYA)
Akwai gumbar hasi
Akwai zallar gumba wadda ita ta rubutuce zallarta zaki ganta baka karki damu Aikin kawai zaki duba 😉
Akwai gumbar gero
Akwai gumbar ridi
Akwai gumbar garin gamadidi ita ta mallaka ce zallarta.🤐


Akwai tsumi iri iri sunansu sha yanzu magani yanzu 💯👇🏽


Akwai tsumin kankana
Akwai tsumin baure
Akwai tsumin rubutun Ayar Allah
Akwai tsumin kwakwa
Akwai tsumin giginya
Akwai tsumin GORON SUDAN (wannan special ne dan kudinsa ma daban yake)
Akwai ingantattun magunguna na tada shaawah kama daga na turawa har zuwa na Islamic wato namu na gangajiya. Akwaifa maganin maza madam na hausa dana turawa 😉 duk basuda side effects 👌


Akwai rubutun mallaka
Akwai zoben mallaka
Akwai hayakin mallaka
Akwai zani na mallaka
Akwai hadin ci da kaza
Akwai hadin yan shillah
(Muna dafa kaji da yan shillar ma dade sauran abubuwa da dama,)
Akwai dambun nama na mata wanda ke dauke da magungunan sirri na mata mesa tsantsi da laushi da ruwa a farjin mace 😉


Akwai magunguna na ban mamaki wadanda base na rubutasu ba saboda SIRRI 😉
Muna aika magungunan mu kasa kasa gari gari *UWAR GIDA KI GARZAYO QUEN SANAF Islamic chemist kise magunguna na ingantattun ne insha Allahu kin wuce takaicin d’ANA MIJI * direct to me 08104335144 muna sauraron masu shawarwari a kan zaman AURE insha Allahu, amma in knsan baki shirya siyan magungunan jima’i ba na mata ko na maza pls karki kirani.


_Ummu Maheer_
*DINYAR MAKAHO*




_Miss Hajo_
*KHADIJATUL SABREEN*




_Mrs Bukhari_
*ANGULU DAKAN ZABO*


_Ummu Affan_
*SANDAR MAKAUNIYA*


_Mom Islam_
*TSAUTSAYIN TAUNA*


*Ga tsarin yanda biyan yake*


_Guda d'aya 300_
_Guda biyu 500_
_Guda Ukku 700_
_Guda hudu 800_
_Guda Biyar 1k_


Kai tsaye zaku iya turo kuɗinku ta wannan hanya.


0037219728
FATIMA RABIU SUNUSI
StanbicIBTC BANK


Shaidar biya ta nan


0810 433 5144


Masu turo kati MTN ta wannan number.


0702 616 6536


Ƴan Niger zaku turo da naku kai tsaye ta wanna number.


0706 860 6171


*Mun gode da kasancewa da gawurtattu biyar taku na biyu* 🤘🏿
[09/12, 19:49] Badi at: GAWURTATTU BIYAR
DAGA ALK'ALAMIN
BADI'AT IBRAHIM
MRS

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login