Showing 15001 words to 18000 words out of 22530 words

Chapter 6 - Mutun Ko Aljana Part 1 Complete by Sakeena Isma'il Cameroon--(Mom Muwadda)----.txt

sai tawol a kan ƙugunsa ya hangota za ta faɗi,saurin karasowa wajan ya yi ya rikota,




" Ina zaki je ?".
Ya tambaya yana haɗa rai,
Baki na buɗe da niyar yin magana idona ya sauka akan faffaɗan irjinsa sai kawai na fasa maganar na bude bakina zan yi ihu.




Kamar ya san mai zan yi ya yi saukin haɗa bakin mu waje ɗaya ya ɗaga ni cak ya nufi kan gado da ni,






Har ya karasa kan gado bai tire bakinsa daga cikin nawa ba,
Kwantar da ni ya yi akan gado ya yi min runfa da faffaɗan irjinsa ya shiga ba ni wani irin kiss da a shekaruna ba lallai ne na iya dauka ba.




Asaf kam dama can ɗaure wa kawai yake yi.yana neman dama,sai gashi ya samu.




Tun dazu ta kwanta amma ta kasa bacci sai juyi take akan gado,har bacci ya d'auki Mu'azzam ita tana nan idonta ɓiyu.




Juyowa ta yi ta leka shi taga bacci yake dan haka ta miƙe cikin sanɗa ta karasa wajan da suke ajiye dukka mukullayen gidan ta ɗauki wanda take da bukata.




Cikin sanɗa ta karasa baƙin kofa ta buɗe ta fita ta nufi dakin,tana tafiya tana waiwayowa tana ganin in akwai wanda yake binta a baya,haka har ta karasa ɗakin ta sa key ta buɗe ta shiga ta ja ta rufe.....
















*Fulanin of Jajirtattu ce ✍️*












Comment's and share fisabilillah 👏
[28/09, 16:25] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫MUTUN 👩‍🦰KO ALJANA 👹💫




Story and Written ✍️




By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)




________________________________________________






Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ




________________________________________________






https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️




________________________________________________




*Diamond 💎Star 🌟 Ladies* 🧝‍♀️
*(We stand together)*
🤝🤝🤝




Paid Book ₦500




Free page 1️⃣3️⃣






Bismillahi rahmani rahim






Cikin sanɗa ta karasa bakin kofar ta buɗe ta fita ta nufi daƙin,tana tafiya tana waiwayowa tana ganin in akwai wanda yake bin ta a baya,a haka har ta karasa ɗakin ta sa key ta buɗe ta shiga ta maida kofar ta rufe.




Kunna fitilar wayarta ta yi, ta shiga haska wa da shi,har ta karasa inda suke ajiye kayayyakin su ma su mahimmanci,ta sa key ta buɗe wajan amma bata ga wannan kwalbar ba,




A haka ta dinga bubbuɗe ko ina da sauri _sauri tana dubawa,da yake cikin sauri take yin komai ne ya sa tana buɗe wani waje ta ji wani abu ya faɗi ƙa sa ya tarwatse,haska wajan ta yi taga kwalban da take nema ne ta faɗi,ga kuma wata hayaƙi da yake ta fitowa daga cikin kwalbar,




Murmushi ta shiga yi sai hawaye ta biyo baya,
Ita ta rasa gane farin ciki take yi ko bakin ciki,ana haka ne ta ji ana dariyan da bata taɓa jin irin sa ba tunda take a duniya,
Cikin tsoro ta hasko inda take jin dariyar sai taga aljanar Mazwara cikin baƙaƙen kaya ga kuma gashinta da ta rufe mata fuska, kamar yanda aka saba ko da yaushe,tana sheƙewa da dariya,tana faɗin "Na gode Jamila na gode sosai da kike buɗe ni Jamil....".


Aunty Jamilah ba ta tsaya amsa godiyan da Mazwara take mata ba.ta fice daga ɗakin da sauri har tana tuntunbi,ta koma ɗakin ta.






Dan ko tsayawa rufe kofar ma bata yi ba.






Ganin da Aljanar Mazwara ta yi ba karamin taimaka mata Aunty Jamilah ta yi ba ne ya sata ita ma rife mata kofar,ta bar ɗakin ta nufi part din Asaf.






Tana zuwa bata saya ko ina ba sai cikin ɗakin.






Tana shiga ta hango Asaf akan Siyama suna romance.




Sai girgiza mai kai nake yi amma yaƙi saƙi na,sai ma kara himma da ya yi akan abunda yake yi,




Nikam ba ummm ba uhummm baki ya mutu gaba ɗaya kan ma tun ina girgiza masa har na ga ji na zubawa sarautar Allah ido.








Kan irjina ya sauka ya kama ya shiga yi masa wani irin sha,kamar yaron da ya wuni bai sha nonon uwarsa ba.




Nishi na fara yi sama_ sama,






Ganin yanda take jin dad'i,ba ita ce ba ne ya sa ranta baci har ta ma rasa wana irin hukunci ya kamata ta yi wa wannan yarinyar.






Wani mugunta ne ya zo mata ta saki murmushi kana ta sai ta hannunta akan su,ta rufe idonta ta fara karanta wani abu da sai ita ƙad'ai ta san mai take karanta wa.








Babu ɓata lokaci ta fara ɓacewa tana shiga jikin Asaf har ta ɓace gaba ɗaya ta shiga.








Lokaci ɗaya idon Asaf ya janza launi juwa kore,
Wani irin karkata wuya ya yi gefe yana saƙin murmushin mugunta.






Kana ya ci gaba da abunda yake yi,
Shan irjina yake yi yana yi yana taunawa kamar ya samu cingan,
Saba nin dazu kuma da yake min a hankali cikin kwarewa,






Kuka na saki ina ture shi amma yaki bari na sai ma kara kankame ni da ya yi,kamar yaron da ya sa mu jikin mahaifiyarsa.






Ana haka ne ya kwance tawol din da ya d'aura akan ƙugunsa ya yar da shi kasa,






Babu ko bismillah! Ballantana a sa rai zai karanta addu'ar saduwa,
A haka ya shige ni da karfi,ina ce mai dan "Allah! ka yi hakuri karka samun wannan macijin na ka,amma a banza.






Dan daga baya ma da na ji azabar abunda ya saka min kasa ci gaba da magana na yi,
Sai kuka kawai da nake yi ina yi ina bubbuga irjinsa.




Wani irin riƙo ya yi wa hannunna,ya damke shi da karfi ya ci gaba da abunda yake yi,




A wannan ɗagowan da ya yi ya riƙe hannuna ne na ga kwayar idanunsa ba kamar wanta na saba gani ba.






Shiru na yi ina tunanin abunda Malam Shuaibu da Babana ya faɗa kafin a d'aura auran mu,da kuma Aljana da aka rufe a cikin kwanba.






Wani irin haɗa rai na yi na tamƙe fuska kamar ban taba yin dariya ba,na saka duka karfina na hankado shi gefen gadon ya faɗi ka san carpet,






Na ta shi daƙer na zauna,ina ƙ'okarin miƙewa sai ya riga ni miƙawa ,ya kara cafko ni ya ɗaga ni sama,kaina na kasa kafafuna na sama ya ci gaba da abunda yake yi.






Wannan karon kasa kwace kaina na yi saboda ba karamin riƙo ya yi wa kafafuna ba.kamar zai balla in ita.






Tun wajan 11 ake abu ɗaya,ba shi ya kyale ni ba.sai 2 ,






Yana gamawa ya cinlar da ni kan gado ya kwanta shi ma yana maida numfashi.






Idonsa a rufe suke,da alama ya fara bacci, daƙer na matso kusa da shi na shiga karanta masa duka addu'an da ta zo bakina,da na na aljanu har da na tsari duka.






Ina cikin hi masa addu'a na ji ana min dariya,waigowa na yi muka yi ido huɗu da Mazwara,a cikin mirror tana dariya,






" Hahahaha! Ba ke da ubanki kun fiya shishshigi ba.wato tsarkin tausayi,tunda har kun shiga rayuwata ba zan taɓa kyale ku _ku zauna lafiya ba ,
Ke kin kwanta akan gado kina jin dad'i har da su nishi, toh bari ki ji in har ina raye ba zan taɓa bari masoyina ya kusan ceki ba.in kuma har ya kusan ce ki toh sai dai ki ji azaban da yafi wanda na saki kika ji yanzu ".Ta karashe magana tana karasa sheƙewa da dariyan da tafi ta ɗazu.






Ni Kuka nake son yi,amma sai na tuna da nasihan da mahaifina ya yi min kafin na zo nan sai kawai na fasa.






Cewa ya yi.


"Siyama ki sani cewa yanzu kin yi girma kin zama matar aure,ki bawa mijinki kulawa sosai ki taimake shi, ki taimaki rayuwarsa da ma iyayensa, saboda kallo ɗaya na yi masa na gane cewa yana cikin damuwa yana da bukatar taimako, soboda na tabbata wannan rashin fara'an da yake nan na shi har da wannan mas'alar aljanar ce don haka dan Allah! ki jajir ce sosai,




Na san yarinyata bata da tsoro ko kaɗan dan haka ki kara akan wanda kike da shi,
Saboda aljannar ki yana karkashin kafar mijinki ".






Bayan na tuna da maganar ne na tashi ina haɗa rai na tunkari mirron dake gaba na,






A hankali na shiga takowa ina yi ina cize labena ,dan ba karamin azaba nake ji ba.






Har na karasa gaban mirror,ina karasa gaban mirror banganta a cikin ba.






Sai can na ji dariyarta a bayana dan haka na kara juyowa,can na hangota tsaye tana dariyan muguntar da ta saba yi.






" Hahahaha! Na riga da na gama da ke Siyama, tunda har ɗana yana cikin _cikinki a yanzu dan haka baki da abunda zaki iya yi,akaina,kina ji kina gani zaki haifi yaron da in ya zo duniya bazai anfane ki ba,za ki gwanmaci rashin zuwansa, dan na tabbata wataran zaki ce dama bai zo duniya ba ".








"Wallahi karya kike yi Mazwara kin yi kaɗan ki yi mun abunda Allah mai mun ba.kuma in sha Allahu zan yi iya bakin ƙ'okarina _na ganin cewa na kare dangin mijina,muguwa azzaluma kawai ".






Ina gama faɗar haka na juya na dawo kusa da Asaf na zauna na zuba masa ido,






Kallonsa na yi sosai,komai na sa mai kyau ne,komai na Asaf abun burgewa ne,




Wani irin hawayen t'ausayin sa ne ya shiga silalowa daga cikin idona.








Kansa na ɗora kan cinyata na rushe da wani irin kuka mai suma zuciya,






Yana bacci ya ji abu mai zafi na sauka akan fuskarsa,






A hankali ya bude lumsessun idanunsa ya ɗora su akanta.






Shiru ya yi yana kallon ikon Allah! ,




Kallonirjinta ya yi yaga babu kaya,bargon da ta rufe shi da shi ne ya ɗaga ya ga shi ma a she ba shi da kayan.






Shiru ya yi yana tuna abunda ya faru a sakanin su,




Shi dai ya san sun yi kiss da romance amma bayan wannan baiga abunda ya yi mata ba,da zata zauna tana kuka.








Kawar da zancen yayi a cikin ransa ya saka hannu ya shiga share mata hawayen dake zubowa.






Ina cikin kuka na ji ana taba min fuska,saurin bude idona na yi ina cewa "Wallahi munfi karfin ki Mazwara ta Allah !ba "….. Ganin shine_ne ya sani yin shiru ban karasa maganar da na yi niyar yi ba,na ja bakina na yi shiru.






"Ke dawa kike magana ?".Ya jefa min tambaya,


Mai ma kon na ba shi amsa sai ma kara magana da na yi "Dan Allah ka daga ni zan je toilet ".






Wannan karon bai ce min komai ba,dan shi mutun ne da in har an haɗa shi da Allah! toh magama takare.






Daga ni ya yi na sauka daga kan gadon ina cize labe,hannuna na saka ina rufe irjina, ɗayan hannun kuma na rufe bayana da shi, na nufi toilet ina dan dingisawa.






Wani irin zaro ido waje ya yi a lokacin da idanunsa ya sauka akan cinyoyinta da ta baci da jini,


Jinin har ya fara bushewa.






Ai yana ganin haka bai san lokacin da ya diro daga kan gadon ba,ya nufeta da sauri,
Yana karasa inda take bai yi wata _wata ba ya d'auke ta cak ya nufi toilet da ita,






Bai a jiyeta a ko ina ba.sai a cikin ɓahon wanka,




Sugunnawa ya yi ya kama hannunta ya shiga yi mata tambaya kamar haka "Siyama me ye same ki naga jini akan cinyoyinki ".


Kallon mamaki na saya yi masa






Tunawan da na yi da maganar Mazwara ce ya sani shanye mamakina na ce "Kai ne mana ?".






Cikin mamaki yake kallon ta har zai yi magana sai kuma idonsa ya sauka akan gabansa da ya baci da jini shi ma,




Cikin mamaki ya ɗago ya kalleta ya kara matse hannayenta cikin nasa, kana ya ce "Ina so ki faɗa min duk abunda na yi miki daga farko har karshe ba na so ki boye min komai,idan kuma kika boye min wani abu toh zan yi miki abunda yafi wanda na yi miki ".




Ya kare maganar yana dan haɗe rai dan ya san in ya sakar maya fuska ba lallai ne ta fada masa komai da komai da ya faru ba.






Labarin abunda ya faru na faɗa masa har da maganganun da Mazwara ta faɗa min,babu abunda na boye masa.






Bayan na kammala bashi labarin komai ne na dago ina share kwallan da ya zubo min,




Ido muka haɗa muna haɗawa wani irin runguma ya yi min yana sakin kuka kamar karamin yaro,yana yi yana cewa "I'm so sorry my heart! Wallahi ba san san da na yi duka wayennan abubuwan ba,dan Allah ki yi hakuri kin ji ?".Ya faɗi yana kara rungumeni a jikinsa kamar akwai wanda zai kwace mishi ni,




Ajiyar zuciya na sauke na ce"Wallahi Sir yellow ba laifinka ba ne ".






Sa ki na ya yi ya ɗora hannunsa kan bakina ya ce "Shiiiiii ! Karki kara cewa ba ni da laifi ina da laifi,


Yanzu da a ce ban fara taɓa ki ba.da babu abunda zai faru da ke ".






"Toh shi ke nan,na ji ka yi laifi kuma na yafe maka ".




Murmushi ya dan yi kana ya ce" Da gaske kin yafe min ?".






Kai kawai na geɗa masa ya tashi tsaye ya kalle ni ya ce"Ina zuwa bari na je na kira Mom ta zo ta taimaka miki ki yi wanka dan ni ban san ya zan yi ba gaskiya,kuma daga nan ina so na san ya aka yi wannan aljanar ta fito ?".






Ya faɗi sannan ya juya zai bar wajan na yi saurin rike masa hannu daga zaunen da nake.






Na ce "A'a dan Allah ! karka kira kowa ni wallahi kunya nake ji".






Murmushin ya sakar min sannan ya ce"Toh shi ke nan ba zan kira kowa ba.bari na dawo yan zun nan ɗaki kawai zan je ".






Bai saya jin mai zan kara cewa ba ya bar toilet ɗin.






Wayarsa ya ɗauka ya daddawa doctor Jamil kira,






Doctor Jamil da bai daɗe da idar da sallar daren da yake yi ba ya ji wayarsa na ringing,ka san cewa shi doctor ne shi ya sa ko karfe nawa aka kira shi baya ba shi tsoro.








Duba wayan ya yi yaga Asaf ne yake kiran shi,cikin mamaki yake kallon kiran dan tunda yake da Asaf bai taɓa kiran shi kamar wannan lokacin ba.






Ɗagowa ya yi ya ce "Sir Asaf lafiya kuwa?".




Ɗan sosa ƙeya Asaf ya yi kana ya ce "Lafiya lau doctor da ma ina so ka faɗa min waca irin taimako za'a ba wa macen da bata taɓa sanin na miji ba?".






Faɗawa Asaf yan da zai yi doctor Jamil ya yi,bayan ya gama baya ni godiya Asaf ya yi masa kana ya katse kiran, wayan ya ajiye ya juya ya koma toilet din.......
















*Fulanin of Jajirtattu ce ✍️*










Comment's and share fisabilillah 👏
[28/09, 16:26] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫MUTUN 👩‍🦰KO ALJANA 👹💫




Story and Written ✍️




By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)




________________________________________________






Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ




________________________________________________






https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️




________________________________________________




*Diamond 💎Star 🌟 Ladies* 🧝‍♀️
*(We stand together)*
🤝🤝🤝




Paid Book ₦500




Free page 1️⃣4️⃣








Bismillahi rahmani rahim






Faɗawa Asaf yan da zai yi doctor Jamil ya yi,bayan ya gama yi masa baya ni,godiya Asaf ya yi masa kana ya katse kiran,wayan ya ajiye ya juya ya koma toilet ɗin,domin taimaka mata ta yi wankan.






Yana shiga toilet din ya tadda ita tana zaune a cikin bahon cusa kanta cikin cinyoyinta tana kuka.






A gigice ya karasa kusa da ita ya sugun na a gabanta ya ɗago fuskarta,




Ɗagowa na yi amma kaina na kasa na kasa ɗago wa na kallesa.




Tallafo duka kuma tuna ya yi ya ce "Kin ga my heart ɗago ki kalle ni ".




Ɗago idanuna _na yi na ɗora su a kansa,




Kwayar idanunsa na kallon nawa ya shiga tambaya ta " Ya aka yi? Me ya saki kuka? Ko wani abu na kara yi miki bayan wannan?".






Ya jero min wayenan tambayoyin ɗuka a lokaci ɗaya.






Kara fashe masa da kuka na yi ina nuna mai gabana dake min zafi da dayan hannuna,






"Sorry okay? Bari na yi miki wanka zaki ji dad'in jikinki in sha Allah!".






Kaina kawai na iya geɗa masa dan ba zan iya yin magana ba,dan wa ni irin azabar zafi nake ji a gabana.






Kamar yan da doctor Jamil ya kwatan ta masa haka ya yi wa Siyama,




Dan kuwa sai ɗaya saka ta a cikin ruwan zafi s'au shiɗa sannun ya kyaleta,ya fita ya barta ta yi wankan tsarki.






Ba laifi da ya saka ni a cikin ruwan zafi na ji dad'in jikina sosai, ɗuk da kuwa har yanzu wajan bai dena min zafi ba,amma Alhamdulillah !






Miƙe wa na yi na fara wankan tsarki.






Yana fita daga cikin toilet ɗin,ya wuce kan dagon da niyar gyara wa,
Yana tire bargon dake kai idonsa ya yi tozari da jinin dake kan gado,kai sai ka ɗauka rago aka yanka saboda yan da Bedsheet din ya baci da jini.






Zaro ido waje ya yi ya matso yana taɓa jinin dake kan gadon,ya ga tabbas jinin ne.




"Ya salam ". Ya furta.




"Allah! ya isa saka nina dake Aljanar Mazwara kike ko wa? Allah.ba zan taɓa yafe miki ba,haka kawai ka sani ina koƙarin kashe ƴar muta ne a banza,yarinya kara ".






Iska mai zafi ya busar daga cikin bakinsa kana ya juya fuuu kamar zai ta shi sama ya wuce inda jallabiyansa yake ya dauka ya saka ya ɗauki key ya fita ya kullo kofar ya wuce part din Mom dinsa.








Tana sallar dare ta ji ana mata nocking ɗin kofa,kallon Dad da ke kwance yana bacci ta yi,kana ta miƙe ta nufi bakin kofa da sauri gudun kar mai nocking ɗin ya kara wani nocking ya ta shi Dad.






Tana karasa bakin kofa aka kuma yin wani nocking din.




" Waye?". Ta faɗi,






"Mom ni ne ".




Ta ji Asaf ya yi magana,




"Muhammad Asaf kai ne a daren nan ?".






"Eh ".




Ya ce a taƙai ce.




Buɗe kofar ta yi ka ɗan ta leka,ganin da gaske shi ne din ne ya sata buɗe kofar gaba ɗaya.






Kallonsa ta yi ta shiga tambarsa "Asaf lafiya na ganka da sakyar daren nan?".




"Mom dan Allah biyo ni akwai mas'ala na kusa kashe ƴar mutane ".




Ya faɗi yana kamo hannun Mom.






"Dakata Asaf ka saya ka yi mun baya ni tukun ta yanda zan fahimta,wa ka kusa kashe wa ?".






"Kinga Mom in mun je can ki ya samu duka amsar tambayoyinki a can yanzu dai dan Allah !ki zo mu je ".






"Shi ke nan bari na rufe kofa ". Mom ta faɗa tana tire key dake kan kofar,




Kulle kofar ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login