Showing 6001 words to 9000 words out of 22530 words
Chapter 3 - Mutun Ko Aljana Part 1 Complete by Sakeena Isma'il Cameroon--(Mom Muwadda)----.txt
of Jajirtattu ce*✍️
[02/09, 13:18] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫 MUTUN 👩🦰KO ALJANA 👹 💫
Story and written ✍️
By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)
Suivre la chaîne Sakeena Isma'il Cameroon Hausa Novel's 📚✍️ WhatsApp Channel sur WhatsApp : https://whatsapp.com/channel/0029VaklQ3uLNSa36AqAX01V
__________________________________________________
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ
__________________________________________________
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
__________________________________________________
*Diamond💎 Star⭐ Ladies🧝♀️*
*(We stand together)*
🤝🤝
Paid Book ₦500
Free page 6️⃣
Bismillahi rahmani rahim
Shiru Aliya ta yi ba tare dat a kara tanka wa mahaifiyarta ba,har suka karasa gida.
*Bayan kwana ɓiyu*
Suna zaune a palon suna breakfast suka ji kamshin turarensa ya mamaye wajen da suke tun da suka ji kamshin turare sun san shi ne,sun kai mintuna biyar da jin kamshin turarensa kafin su fara jin takun takalmansa sai kuma suka gan shi shi ma ya fito.
Dan Asaf in ya fito sai ka fara jin kamshin turarensa tukun kafin ka ji takun takalmansa,
Mutane de ye wa suna mamaki sosai saboda aduk lokacin da zai haɗu da mutane sai sun ji kamshin turaresa kafn su gan shi,sai su zaci yana kusa da su,amma su yi ta zuba ido sai su ji shiru
Mutane da su ke mu'amala tare dashi tun suna mamakin akan yawan turaren da yake fesawa har suka dena mamki.
Haka ma bangaren 'ƴan gidan su,dan Mahaifiyarsa ta sha yi masa faɗa akan ya rage yawan turaren da yake saka wa amma yaƙi dena wa har ta ga ji ta zuba masa ido.
Karasowa ya yi gaban teburin cin abincin kallon su ya yi ba tare daya zauna ba ya durƙusa ya shiga gaida su kafin su amsa ya miƙe,kallon mahaifiyarsa ya yi sai da ya lumshe idonsa ya buɗe kafin ya fara magana,dan wannan lumsh idon ɗabiyarsa ce "Mom ni zan dan tafi wani aiki sai dare zan dawo in kuma naga dare ya yi sosai sai zuwa gobe in sha Allah!".
Kamar Mom zata ce wani abu sai kuma ta fasa cikin sanyin muryar da kuma rashin walwala kamar kullun ta fara magana "Shi ke nan Asaf Allah! ya tsare min kai ya kuma ki ya ye hanya ya dawo min da kai lafiya ka ci abinci dan Allah karka dinga barin cikin ka da yinwa dan na san halinka tsarai,yanzu ma dan in zaka yi tafiya baka son cin abinci ne da sai ka ci kafin ka tafi wallahi ".
Murmushi ya ɗan sakarwa mahaifiyarsa sannan ya yi wa ƴaƴansa da matan ƴaƴansa sallama ya ja yer karamin trolling sa ya fice suna bin sa da addu'a
Ya na fita ya samu wani abokinsa Musab na jiran sa dan dashi su ka tsaba yin tafiya a ɗuk lokacin da zai yi tafiya tare su ke yi.
Musab yaron Asaf ne amma yanzu ya dawo abonkinsa sosai dan wani lokaci ma in Asaf yana cikin damuwa Musab ya kan tambayesa me yake damun sa,da farko in Musab ya tamba yi Asaf ban za Asaf yake masa,sai daga baya Asaf ya dan fara dan gayawa Musab damuwarsa saboda shi ma Musab din wani lokaci in ya shiga damuwa ko wani mas'ala ya kan nemo shawara a wajan Asaf ɗin dalilin da ya sa shima Asaf ya fara faɗa wa Musab shi ma damuwarsa ke nan,
Karasowa ya yi in da Musab yake ya miƙa mai hannu su ka yi musabaha sannan su ka shiga mota maigadi ya buɗe musu mota Musab ya ja su ka bar gidan
Kwance ta ke akan makeken gadota mai masifar kyau da tsada daƙin ba karamin kyau ya yi ba komai na daƙin pick kollo ne da dukan alamu shi ne kalon da tafi so.
rufda ciki ta yi tana jin kiɗan data kunna a yawarta tana yi tana bin wakan tana kaɗa kai kamar k'aɗangare wata shegen kaya ne a cikinta dan kayan ko cinyarta bai gama rufe mata shi ba.
Sai wata yer karamar riga shi ma rigar iya cibiya ne
Gashin kanta ba bu ɗan kwali, gashin ta d'aure da ribbon
Sosai take bin wakan tana kaɗa kai kallo ɗaya za ka mata ka facimci ba karamin so take wa wakan ba.
Tana cikin bin wakan ta ji wata murya ma na bi,shiru ta yi dan tabbatar da abun da kunnuwanta su ke jiyo mata jin bata kara jin muryar ba ne ya sata ci ga ba da bin wakan,tana cikin bin wakan sai ta ci ga ba da jin muryar dazu na bin waƙan.
Shiru ta kara yi
Wannan karon muryan bata dena bin wakan ba,sosai muryan ta ke yi tana yi tana sheƙewa da dariya. Saurin miƙe wa Aliya ta yi da sauri ta kashe kiɗan data kunna kana ta shiga toilet. Alwala ta d'auro ta fito tana fito wa gaban wardrobe dinta ta je ta buɗe ta tiro wata maron ɗin abaya da kuma ash ɗin hijabi ta saka ta shimfiɗa sallaya ta tada sallah!.
Sallah ta yi sosai dan ita kanta ba ta san adadin sallan da ta yi ba,
sai da ta ga ji sannan ta samu waje ta zauna ta ɗau charbi ta fara ja.
Shiru motar ta ɗ'auka, sai karatun alkur'ani kawai yake tashi a cikin motar ,shiru ya yi yana sauraran karatun sosai yake jin san yi a zuciyarsa ɗuk da kuwa shi ba wani kunna karatun alkur'ani yake ba.amma aɗuk lokacin da aka kunna ya kan ji san yi daka cikin zuciyarsa.
Wani irin burki Musab ya yi da sauri Asaf ya buɗe ido kana ya shiga tambayar Musab
"Lafiya?".
"Ina fa lafiya wata barkar magene na gani kuma ni tun da naƙe ban taɓa ganin irin shi ba". Ɗan ya mutse fuska ya yi kana ya ce"Mu je na gan shi dan na san halinka tsarai da wannan shegen tsoro"Asaf ya faɗa yana buɗe murfin motar,fita ya yi,shi ma Musab buɗe wa ya yi ya fito.
Karasa in da su ka ga magen su ka yi, ɗago wa magen ya yi su ka yi ido huɗu da shi wani irin......
*Fulanin of Jajirtattu ce ✍️*
Ina so na ga ruwan comments da zai tashi kaina saboda shi kaɗai ne zai karfafa min gwiwa 💪
Bari muga wa yafi iya comment 🥰
Comments and share fisabilillah 👏
[08/09, 13:31] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫 MUTUN 👩🦰KO ALJANA 👹 💫
Story and written ✍️
By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)
__________________________________________________
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ
__________________________________________________
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
__________________________________________________
*Diamond💎 Star⭐ Ladies🧝♀️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝💫 MUTUN 👩🦰KO ALJANA 👹 💫
Story and written ✍️
By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)
__________________________________________________
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ
__________________________________________________
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
________________________________________________
*Diamond Star💎 🌟 Ladies 🧝♀️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝
Paid Book ₦500
Free page 7️⃣
Bismillahi rahmani rahim
Karasa in da suka ga magen su ka yi, ɗago wa magen ya yi su ka yi ido huɗu da shi, wani irin mage ne da tun da suke ba su taba ganin irin sa ba, Musab kam kallo ɗaya ya yi wa magen ya juya ya koma cikin mota.
Shi kuwa Asaf runtse ido ya yi ya shiga karanta ɗan karatun da aka ɗan koya masa.
Dan ba wani ilimi ne da shi sosai ba,dan ko s'auƙar alkur'ani ma bayyi ba,amma dai ya fi Aliya ilimi nisa ba kusa ba,kawai dai s'aukan ne da bai samu ya yi ba.
Bayan ya ɗan karanta ne ya buɗe ido ya ga wayam ba bu mage,murmushi ya ɗan yi sannan ya miƙe ya bar wajan ya koma cikin mota shi ma,
Kallon Asaf! Musab ya yi ya shiga tambayarsa "Magen ya tafi ne ?"
Wani irin harara Asaf ya dallawa Musab kana ya ce"Kai ka je ka duba mana, ni ban sa ni ba".Ya kare maganar ya na haɗa rai,
Hannu Musab ya sa da niyar buɗe kofar sai Asaf ya yi magana "Kaga malam ka ja motar nan mu tafi "
Jin Asaf ya yi magana ne ya Musab fasa fitan da ya yi niyar yi, ya ta da mota.
Ta da mota ya ke yi amma mota yaƙi ta shi,kallon Musab Asaf ya yi ya ce.
"Lafiya?".
"Wallahi! ni ma ban san me ya samu motar ba yaƙi ta shi dan kafin mu fita lafiya lau na du ba motar kuma ba bu wata mas'ala, m'ai ma jiya da daɗɗare na je na sha."
"Ɗan fita ka du ba dan Allah! Musab dan gaskiya b'ai kamata motan nan ya lalace mana a wannan k'auyen ba."
"Toh shi ke nan bari na je na du ba."
Musab ya yi maganar ya na buɗe kofa,
Karasa gaban motar ya yi ya buɗe wajan ya dudduba amma bai ga in da ya lalace ba,
"Musab ! ya ɗai ka ga in da ya lalace ɗin ne ?".
"A'a gaskiya ban ga komai ba amma dai bari na ɗan zu ba ma ta ruwa"
"Okay ka zuba muga ni ko Allah zai sa ta tashi ".
Ruwa Musab ya je ya ɗ'auka a bayan mota sannan ya zo ya zuba wa motar,
Zuwa ya yi ya kara gwaɗa wa amma shiru still yaƙi ta shi,
"Yanzu mai abun yi Asaf ?".
Ba tare da Asaf ya kula Musab ba ya fito daga cikin motar ya jingina bayansa da jikin motar ya na shaƙar ɗaɗdaɗen iskan dake kaɗawa a wajan yana yi yana lumshe ido,dan shi mutun ne mai son irin wannan iskan.
Shi ma dai Musab fito wa ya yi ya zo ya saya kusa da shi ba tare da ya kara tanka masa ba.
Dan ya san tsar'ai tunani yake ta in da zai samo musu mafita,
Wani ɗottijon ne ya zo wuce wa kan kekensa ya gansu,kallo ɗaya ya yi musu ya gane su na bukatar taimako dan haka tsayawa ya yi a gabansu ya s'auka daga kan kekensa ya karasa in da suke saye
"Assalamu alaikum".
Ɗagowa Musab da Asaf ya yi suka yi suna amsa sallamar da ya yi musu.
"Wa'alaikum salam"
Hannu mutumin ya miƙawa Musab suka gaisa sannan ya miƙawa Asaf ma,hannu Asaf ya kawo da niyar g'aisawa da mutumin idonsa ya s'auka a hannu mutumin sai ya fa sa, ya d'auke hannunsa da niyar mai da shi cikin aljihun sai idanun su ya tsarke dana juna, saboda kwanjinin mutumin da kamalarsa bai san san da ya dawo da hannunsa ba, ya miƙawa mutumin alamar su yi musabaha!
Murmushi ya dan yi kana ya haɗa hannunsa da na Asaf suka gaisa,
Sannan ya shiga tambarsu.
"Lafiya suke saye a nan?"
"Ina fa lafiya Baba motar mu ce ta samu mas'ala ?"
Asaf ya ba shi amsa cikin sakin fuska.
Musab kam sai bin Asaf ya ke da kallo dan ya na y'in yan da ya ga Asaf na yiwa mutumin magana ba karamin ba sa mamaki ya yi ba.
Dan tun da yake bai taɓa ganin ya sakar wa mutun fuska sosai irin yan da ya sakarwa wannan mutumin ba.
Ga shi wannan ko ganinshi bai ta ba yi ba amma ya saki jiki yana ba shi amsa ba tare da ya haɗa rai ko ka ɗan ba.
"Subhanallah! Gashi kuma ba mu da bakaniki anan sai mutun ɗaya shi kuma ba ya nan d'azu ya yi tafiya sai dare zai dawo"
Kai Asaf ya d'afa kana ya furta"Ya salam yanzu mai abun yi Musab ?"
"Wallahi ban sa ni ba ni ma".
Dan gajeran tsaki Asaf ya yi kana ya kara kallon mutumin ya ce" Toh Baba yanzu ba bu wani kwata- kwata da ya iya gyara mota sai mutun ɗaya duka k'auyen nan?".
"Kwarai kuwa Ɗana sai wanda na gaya muku d'in ne kawai ".
"Mas'ala ta da k'auyen ke nan wallahi "Cewar Asaf !
Murmushi kawai mutumin da Asaf ya kira sa da Baba ya yi kana ya ce"Mai zai hana ku je gidana kafin ya dawo".
Musab ne ya ce.
"Toh Baba mai zai hana dan na san gwara gidan naka s'au dubu a kan tsayuwar titi.ko ya ka ce Asaf "
"Haka ne amma dai zai dawo Kafin dare dai ko Baba?"
"Eh zai iya dawowa kafin dare zai kuma iya kaiwa dare,kun ga in ya kai dare sai dai ku kwana in ya so gobe da sassafe ya gyara muku sai ku wuce in da kuke son zuwa."
"Wai kana nufin in ya kai dare sai dai mu kwana a wannan k'auyen?".
"Eh Ɗana haka na ke nufi"
Ɗan jim Asaf ya yi kana ya juya ya kalli Musab,kai Musab ya geɗa masa alamar su amince kawai,dan murmushin Asaf ya yi wa mutumin kana ya ce"Shi ke nan muje Baba".
Kai Baba ya geɗa musu sannan ya yi musu nuni da su tafi sai suka soma tafiya,
Wannan karon Malam Iliyasu bai h'au kekensa ba da kafa yaƙe tak'owa shi ma.
"Baba ka h'au keken mana"
"A'a Ɗana ku dai bari mu tafi tare yafi dad'i akan na yi gaba ni ƙad'ai ".
Murmushi Asaf ya ɗan yi sannan shi ma ya ce"Baba gaskiya abokina ya faɗa ka h'au kekenka, ka ga mu yara ne zamu iya yin dogon tafiya lafiya lau "
Wani irin kallo Musab ya yi wa Asaf irin karya ka ke yi d'in nan,
Dan tun da yaƙe da Asaf bai taɓa ganin ya yi tafiya mai nisa ba.
Amma shi ne yanzu yaƙe cewa su yara ne za su iyayin tafiya mai nisa.
Daƙer aka lallaɓa malam Iliyasu ya h'au kekensa suka bisa a baya.
Wata ƙwa ta ,ce suka zo sallakawa sai Asaf ya faɗi a ciki,
"Subhanallah!".
Malam Iliyasu ya faɗi yana s'auka daga kan kekensa sannan ya karasa wajan
Musab kam dariya ya kama yi, yan da yaga Asaf cikin ƙwa ta
Kunu Asaf ya sha sannan ya ce "Taimaka min za ka yi na fito ko saya wa za ka yi ka ci gaba da dariya ?".
"Sorry abokina ga hannun na wa"
Hannun Musab ! Asaf ya kamo ya taimaka masa ya fito
Lokacin tu ni 'ƴan Ƙauyen sun taru dan ganin mai yaƙe faruwa
Kun san 'ƴan Ƙauye da gulma,
Duk da fuskarsa ya ɓaci da ƙwa ta amma su na iya ganin ky'aun da Allah ya yi ma sa,
Ƴ'emmata de ye wa ya burge su,
Ana cikin haka ne Siyama ta dawo daga wajan ɗiba ruwan da ta tafi ta zo ta tarar da abunda yaƙe faruwa
Idonta ne ya sauka akan Asaf ai ba ta san san da ta saƙi ihuuu ba.
"Wayyoooo Baba fatalwa Baba ga fatalwa kuna saye ba za ku guɗu ba?".
Kafin Baban ta yi magana ta juya da niyar guduwa Asaf ya fusgi botiƙin da ke kanta ya zuba ruwan dake cikin botiƙin akansa,
Da yaƙe da karfi Asaf ya fusgi botiƙin s'aura k'irin Siyama ta faɗi,ai Asaf na ganin za ta faɗi ya yi s'aurin y'er da botiƙin ruwan ya rikota ta faɗa irjinsa.
Kallo su ke wa juna ba bu ko giftawa ga ruwan da ya zuba a lallausan gashin kansa na siyayo mata akan fuskarta kamar an kunna famfo...
*Fulanin of Jajirtattu ✍️*
Comments and share fisabilillah 👏
[08/09, 19:16] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫MUTUN 👩🦰KO ALJANA 👹💫
Story and Written ✍️
By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)
________________________________________________
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ
________________________________________________
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
________________________________________________
*Diamond 💎Star 🌟 Ladies* 🧝♀️
*(We stand together)*
🤝🤝🤝
Paid Book ₦500
Free page8️⃣
Bismillahi rahmani rahim
Kallon su ke wa juna ba bu ko giftawa ga ruwan da ya zu ba a lallausan gashin kansa na siyayo mata akan fuskarta kamar an kunna famfo.
"Inna lillahi wa inna ilahi rajiun! Mutanan wajan su ke ta maimaita wa,sai da murmushin da yake Mus'ab ya yi ya kallesu ya shiga tambayar su "Lafiya na ji kuna Inna lillahi wa inna ilahi rajiun ?" ."Ina fa lafiya abokinka ya rungume ƴar uwarmu".
Tsaki Mus'ab ya ja kana ya ce"Toh ba taimaka mata ya yi da ga faɗuwan da take son yi ba?".
"Toh ai ƙado! nan Ƙauyen mu ɗuk kankantar na miji ba'a bari ya taɓa mace ballantana wannan k'aton".
Ki na nufin ko da kuwa ba ta da lafiya ko kuma wani abu makamacin haka ya faru kamar yan da yanzu ya faru ba'a isa a taimaka wa mace ba?".
"Eh ko da kuwa ha kan ta faru ba'a taɓa mace sai dai wanda ya ke muharraminta kuma ka ga wannan yellow mutumin nan ba muharraminta ba ne"
Kallon in da mahaifin Siyama yaƙe tsaye Mus'ab ya yi su na haɗa ido da shi ya ja kekensa ya wuce gida.
Cikin san yin jiki Mus'ab ya taɓa Asaf ai ya na taɓa Asaf tun kafin ma ya yi magana Asaf ya yi s'aurin sakin Siyama ya na tsaki.
Bangaren Siyama kuwa ana sakin ta_ ta juya