Showing 3001 words to 6000 words out of 22530 words
Chapter 2 - Mutun Ko Aljana Part 1 Complete by Sakeena Isma'il Cameroon--(Mom Muwadda)----.txt
ba sosai ba ,ta na da books da kuma hips sosai,idan aka ganta zaka d'auka ta yi shekara 20 nan kuwa 16 ne kawai saboda har tsayi ma ta na da ita ma sha Allah!
Kallon mahaifina na yi ina murmushi haɗe da turo baki gaba kana ganin yanda nake yi kaga yarinta a tattare da ni
"Siyama ina ruwan da ka ɗebo?".Ware manya _manyan idanuna na yi waje dan sai a lokacin na tuna da abun ɗiba ruwa na dana yer a hanya saboda karen daya biyo ni,bakina na buɗe na ce "Laa!wallahi Baba ruwan ya ɓare a hanya"."Toh da ki ka barar da ruwan ina botiƙin ya ke?"Wallahi harda shi na bari a hanya na dawo gida saboda wannan karen"."Wai ni Siyama yau ki ka fara ganin kare ne?"."A'a Baba ni fah bana tsoron kare kawai dai idon karen ne ya bani tsoro saboda tunda na ke ban taɓa ganin idon kare green ba sai yau ga kuma wani irin kallo da ya ke min shi ya sa na ji tsoro na guɗu shi kuma ya biyo ni ".
Shiru Malam Iliyasu ya yi yana nazarin maganar yar tasa,dan tabbas shi ma ya lura da idon karen
"Tabbas ni ma naga idon karen amma kin san ba bu irin yanda Allah baya halittan abu ke dai abun da na ke so dake karki watsa da addu'a a ɗuk in da ki ke Allah yana tare da ke" Kaina na gyaɗa ina faɗin "Toh Baba in sha Allah zan yi kamar yanda ka ce " Shafa kaina Baba ya yi yana faɗin"Allah ya yi miƙi albarka".Na amsa da"Ameen" sannun na shige gida shi kuma Babana ya wuce ma sallamaci,
*Bangaren su Hanifa*
Cikin ɗak'in da Aliya take ciki ta nufa ta na zuwa ta turo kofar a hankali ta shiga ta maida kofar ta rufe hango Aliya ta yi an lulluɓe ta da farin zanin gadon asibitin,wani irin kuka ta saki da s'auri ta kara so kusa da gadon hannunta na rawa ta sa ta yaye abun da aka rufe ta da shi ido huɗu ta yi da fuskar Bastynta ga idonta dake a rufe ga kuma gefe _gefen fuskarta da ta yi jajawur saboda wahala data sha jijjigata ta shiga yi ta na kiran sunanta "Besty ! Besty!dan Allah ki tashi karki min haka.dan Allah karki tafi ki barni me ya sa ki ka ƙi yerda da shawarata Besty? Sai dana faɗa miƙi ki haƙura da Asaf amma kink'i yeɗda.gashi yanzu sun kashe min ke dan Allah ki taimaka ki tashi karki mutu yanzu muna da buririkan de ya wa daya kamata mu cika shi"Haka Hanifa ta dinga faɗa ta na yi ta na girgiza Aliya ta na kuka,ana haka ne likitan ɗazu ya turo kofar ya shigo ya sameta,
Kallon Hanifa ya yi ya ce"Haba baiwar Allah me ya sa baza ku karɓi kaddara ba ? Ya kamata ku karbi jarabawan da Allah ya aiko muku da shi hannu bibbiyu kufah muslimai ne bai kamata ku dinga yin haka ba".
Wani irin kallo Hanifa ta jefawa likata da shi,likita bai san sanda ya haɗiye sauran maganar da ya yi niyar yi ba,
"Karka kara cewa Bestyna ta mutu dan Bestyna ba yanzu zata mutu ba,ko yanzu zata mutu ba dai Aljana zata kashe ta ba dan haka ba ruwanka kawai ka kyaleni" ta na kaiwa nan taci gaba da kiran sunan Aliya "Aliya tashi kin ji haba Aliyata karki min haka kin ji Bestyna wannan karon cikin rarrashi ta ke magana,amma still Aliya bata tashi ba.
Tambayar kansa likita ya shiga yi akan maganar Aljana da Hanifa ta yi yanzu.'Kamar ya Aljana bazai kashe mata Besty ba?Ganin da ya yi ba bu mai basa wannan amsar ne ya sa shi watsar da maganar,"Humm saboda ta riki ce ne kawai ya sa take maganar Aljana"Kai kawai ya girgiza kana ya juya ya yi bakin kofar,
Jin karatun da Hanifa ta fara yi ne ya sa likita dakatar da tafiyan da ya yi niyar yi, ya juyo ya zuba mata ido, Ayatul kursiwu da suratul Nasi da falhagi ne ta ke karanta wa ko wanne sai data karanta kafa uƙu _uƙu sai Amanar Rasulu data fara karantashi bata ma karasa ba taji Aliya ta yi wani irin attishawa da karfi haɗe da buɗe ido Aliya na buɗe ido Hanifa ta faɗi ta suma......
Ina so naga ruwan comments dan wancan page din dana turo baku min comments 😒
Yawan comments yawan typing ✍️
Comments and share fisabilillah
*Fulanin of Jajirtattu ce ✍️*
[24/08, 23:45] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫 MUTUN 👩🦰KO ALJANA 👹 💫
Story and written ✍️
By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)
__________________________________________________
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ
__________________________________________________
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
__________________________________________________
*Diamond💎 Star⭐ Ladies🧝♀️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝
Paid Book ₦500
Free Page 4️⃣
Bismillahi rahmani rahim
Ba ta ma karasa ba ta ji Aliya ta yi attishawa da karfi haɗe da buɗe ido, buɗe idon Aliya ya ke da wuya Hanifa ta faɗi kasa ta suma,
Tashi zaune Aliya ta yi ta shiga kallon dakin kamar wata zararriya haka ta koma sai data karewa dakin kallon saf sannan idonta ya sauka akan na Likita sai a lokacin ta gane asibiti take baki ta buɗe daker ta fara magana "Doctor me ya sa meni ?" Sai a lokacin doctor ya dan motsa daga inda ya ke tsaye ya karasa kusa da gadon dan tun ɗazu yake saye kusa da bakin kofa tun lokacin da ya ga Hanifa ta suma ya kasa kwakkwaran motsi dan sai a lokacin ya samu amsar tambayar da ya yi wa kansa akan maganar Aljana ta Hanifa ta yi akan Aliya.
Dan ba karamin tsoro ya ji ba a lokacin da ya ga Hanifa ta faɗi ta suma,
"Doctor ina maka magana ka yi shiru"
Aliya ta sake dafi a karo na biyu
"Sorry! ɗazu ne Mom ɗinki da wannan kawar taƙi suka kawo ki nan kamar gawa muna duba ki muka tarar kin mutu ashe ba mutuwa ki ke yi ba aikin Aljanu ne amma mai kuka masa haka har ya aikata miki wannan danyen aikin?dan na san ba karamin wahala ki ka sha ba saboda a wuyanki na gano hakan"
Doctor ya yi magana yana ɗagowa,ya ga wayam bai ga komai ba juyowa ya yi ya ganta durkushe a gaban Hanifa ta na kiran sunanta"Hani! Hani na dan Allah ki tashi me ya sa meki haka ?" Shiru ba amsa, ɗagowa ta yi idonta ya yi jajawur kamar karwashin wuta ta zuba su kan Likita dake saye kamar tsoko yana kallon su.
A fusa ce ta saki Hanifa ta miƙe ta tako ta karasa gaban Likita kana ta fara magana "Wai kai wana irin Likita ne?taya bestyna ya suma ba za ka taimaka mata ba?ko uniform naka na karya ne kawai?".
Sai a lokacin likita ya saƙi murmushin mai ciwo dan maganar Aliya ya dan ɓata masa rai
"Humm! Aliya ki Ke ko wa? Naji Bastyn naki na kiranki dashi.toh ba ni ne tsilar saka Bastyn ki a wannan halin da ta ke ciki ba.ke ce tsila dan haka ke ya kamata ki taimaka mata kamar yanda ita ta taimaka miki a lokacin da ki ka suma"Likita na gama fad'ar haka ya juya a fusa ce ya yi bakin kofa ga t'ausayin Hanifa dake ratsa mai zuciya yana son yi mata addu'a amma yana tsoron a bin da zai je ya dawo,
Har ya dora hannunsa samar kofar da niyar buɗewa sai ya ji ta yi magana cikin sanyin muryar"Dan Allah likita ka fahimtar dani wallahi bangane in da maganarka ta dotsa ba sam".Ba tare da Likita ya juya ba ya ce "Mu a lokacin da aka kawo ki nan muna yin bincike muka gano cewa kin mutu amma Bestynki ta ce sam baki mutu ba dan har magana nayi mata akan cewa me ya sa ba za ta d'auki jarabawan da Allah ya aiko mata dashi ba ta nuna sam ita bata yedda ba a taƙai ce dai ita ta miki addu'a cikin idon Allah ki ka farfaɗo nima da ki ka farka ba karamin mamaki na yi ba.dan haka kema yanzu ya kamata ki yi wani abu ta samu ta farfaɗo"
Hawaye Aliya ta share kana ta ce"Ni wallahi ! doctor ban iya karatu ba".
"Toh amma ai kin iya karanta suratul nasi da kuma falhagi.ko suma baki iya ba?"
"Ummm !toh shima na fara mantawa".Cikin mamaki doctor ya ke kallon Aliya dan har mamakin ya kasa ɓoyuwa akan fuskarsa
"Yanzu kina nufin shima kin manta shi?"."Eh "Aliya ta bashi amsa.
"Toh in kina sallah me ki ke karantawa"?."Wallahi ni na kwana biyu ban yi sallah ba gaskiya"Aliya ta faɗa ba tare da ta ji kunya faɗa ba.
"Hummm! Allah ya shiryeki wannan a bu
In da ki ke yi ma ai dole Aljanu su samu wajan shigarki a duk lokacin da suke so".
Ido Aliya ta zaro waje cikin tsoro da firkici Aliya take tambayar doctor.
"Doctor ! Kana nufin saboda bana sallah ne ya sa Aljanu shiga jikina ?"."Kwarai kuwa dan da ace kin rik'e addini ba bu a bin da zai sameki ko ya sameki ma ba za ki sha wahala sosai ba,ni dan Allah bani waje na duba ta"
Doctor ya yi magana haɗe da fara takowa ya nufi in da Hanifa ta ke kwan ce
Durkusawa ya yi gabanta hannusa biyu ya sa ya dago kanta ya gora saman cinyarsa rumtse ido ya yi ya buɗe dan tunda ya ke bai taɓa jin a bin da ya ji yau ba.bakin sa ya s'aita dai _dai kunnenta ya fara mata karatu,
Bai wani dau lokaci sosai ya na karatu ba ya ji ta fara sauke ajiyar zuciya a samar fuskarsa wani irin ya ji a lokacin da ji saukar numfashin ta a saman kunnan sa
Kara runtse ido ya yi a karo na biyu wannan karon bai buɗe idon sa ba, a haka ya ci gaba da karatu,
Tun lokacin da doctor ya fara karatu Aliya ya zuba masa ido bata taɓa na dama akan rashin karatun da bata yi ba sai yau, yana y'in yanda doctor ya ke karatun ba karamin burgeta ya yi ba,har ta ji da ma ita ce,
Buɗe ido ta yi a hankali ta dora a kan fuskar sa kallon sa ta ke ba bu ko kiftawa yana da kyau ba laifi duk da kuwa baƙi ne amma komai nashi mai kyau kama daga hanci har fuska,idonta ne ya sauka akan bakinsa da yake karatu kallon bakin take ba bu ko kiftawa,
Kasan cewa idon sa a rufe shi ya sa bai san cewa tana kallon shi ba.
Yana nan yana kataru ya ji a jikin sa ana kallon sa a tunanin sa ya ɗ'auka Aliya ce take kallon sa amma daya buɗe ido ya ga a she Hanifa ce
Murmushin jin dad'in farfaɗowar ta ya yi, Hanifa kuwa tana ganin haka ta yi saurin miƙewa daga kan cinyar sa tana faɗin "Sorry"."Ba komai ya jikin?ya Malama daga yiwa mara lafiya karatu ita ma ta suma?"ya faɗa yana murmushi ba tare da Hanifa ta kula shi ba ta nufi wajan Bastyn ta suka rungumi juna suka saki kukan farinciki,
Hanifa na cewa "Besty ya jiki?
Ita ma Aliya na cewa"Besty ya jiki?".
Aliya ce ta ce "Hanifa mu tafi gida na san yanzu Mommyna _na can tana ta ne mana"
Toh ai tun ɗazu muna tare da ita dan tun lokacin da wannan abun ya faru na kiranta ta zo, da ita ma muka kawo ki asibitin " ."Toh tana ina"?."Ta tafi gidan su Asaf soboda ɗazu cewa aka yi kin mutu shine ta tafi gidan su "
"Kai Mommy kuma mai zata yi a gidan su Asaf yanzu ba gani nan lafiya ta kalau ba.dan Allah Hanifa kira mana ita dan ni tun da na farka banga in da jakata da wayata take ba".
Kai Hanifa ta geda kana ta zira hannunta cikin aljihun doguwarigar dake jikinta ta d'auko waya ta yi dealing number Mommy ba'a wani d'au lokaci ba Mommy da ɗaga waya "Hello Hanifa gani nan yanzu zanxo dole su dawo min da ƴata".
Mommyn Aliya ta yi magana tana kallon Maman Asaf da ƴaƴansa dan tun ɗazu ta zo tana ta yi musu tijara amma basu tanka ta ba.
"Haba Mommy gani nan lafiya ta kalau ki dawo" Aliya ta faɗa a lokacin data karbi wayan daga hannun Hanifa
"My love ke ce da gaske?"."Eh Mommy ni ce ki dawo" Ai Mommyn Aliya na jin haka ta juya cikin tsauri ta bar gidan
Su ka bita da kallon mamaki
Kashe wayan su Aliya su ka yi cikin tsoro da firgici su ka juya doctor suka gani a saman sailing ga wani bakin abu data sha bakar abaya fuskarta a rufe ba'a ganin komai sai gashinta data s'auko har gadon baya ta basu ga fuskar ta ba sai manya _manyan faracen ta suka hango,
Dalilin da ya sa suka hango faracen ma saboda shake wuyan doctor da ta yi dashi ne shi ya sa suka gani
Doctor kuwa sai zazzare ido ya ke duk karatun bakinsa yakare ya rasa wanne zai yi,
Wani irin dariya ne ta kyelkyele da ita ji ka ke "Hahahahahaha ! Kai wa ya ce ka shiga hurumin da bai shafeka ba? Kai ba aikin asibitin ka ke yi ba ?"."Eh eh shi na ke yi" Doctor ya yi maganar cikin wahala.
"Toh me ya sa ka shiga a bin da bai shafe ka ba?"
"Kiyi haƙuri ba zan sake shiga ba"
Kafin ka ce mai tuni su Aliya sun yi bakin kofah da guɗu,suna karasa gaban kofa_ kofa ta datse ƙ'okarin buɗe wa suke amma sun kasa sai kawai suka durƙusa a wajan suka saki kuka.....
Comments and share fisabilillah 👏🥰
*Fulanin of Jajirtattu ce ✍️*
[28/08, 22:29] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫 MUTUN 👩🦰KO ALJANA 👹 💫
Story and written ✍️
By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)
__________________________________________________
Suivre la chaîne Sakeena Isma'il Cameroon Hausa Novel's 📚✍️ WhatsApp Channel sur WhatsApp : https://whatsapp.com/channel/0029VaklQ3uLNSa36AqAX01V
__________________________________________________
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ
__________________________________________________
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
__________________________________________________
*Diamond💎 Star⭐ Ladies🧝♀️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝
Paid Book ₦500
Free page 5️⃣
Bismillahi rahmani rahim
Kafin ka ce mai tuni su Aliya sun yi baƙin kofa da guɗu.su na karasa gaban kofa _kofa ta datse ƙ'okarin buɗewa suke amma sun kasa sai, kawai suka durk'usa a wajan suka saki kuka
Kuka suke sosai sun rasa mai abun yi,wani tunani ne ya faɗowa Hanifa ta gefen ido ta kalli Mazwara (sunan Aljanar)ke nan satar kallonta ta yi taga ba su ta ke kallo ba dan haka ta yi anfani da wannan damar da ta samu ta tiro wayarta daga cikin aljihun rigarta ta shiga rugutawa mahaifinta sak'o,tana yi tana ci gaba da kuka har ta kammala rubutawa ta tura sannan ta rubutawa Mom Aliya ma akan cewa in ta zo asibiti kar ta shiga ciki ta saya a waje sai da ta kammala sannan ta mayar da wayan cikin aljihun ta ci gaba da rusa kukan ta _tana yi tana jijjiga kofa.
*Bayan awa ɗaya*
Kallon su Aliya Baban Hanifah ya yi kana ya ce "Gaskiya ƴata ya kamata ki haƙura da wannan yaron dan ga ɗukkan alamu sun nuna cewa Aljanan nan ta daɗe da auran sa dan haka ki nemi dai dai dake ki yi auren ki yafi miƙi". Malamin da ya zo ya yi musu addu'ar batar da Aljanar ne ya amshi zancen da cewa
"Kwarai kuwa ƴata ki fita harkan wannan bawan Allah ki nemo dai_dai da ke ki yi auran ki in ba haka ba_ba za ta taɓa kyaleƙi ba.saboda wannan Aljanar ko ni da nayi addu'an na tsorata da ita saboda tun da nake ban taɓa haduwa da masifaffiyar Aljana irin wannan ba.dan haka ki kula sosai kuma ki riƙe Askar da kuma sallah ki Kuma yawaita karatun alkur'ani in sha Allah! komai zai zama tarihi kamar ma ba'a taba yi ba".
"Toh Maman Aliya Allah ya kiyaye gaba mu zamu wuce" Baban Hanifah ya faɗa sannan ya juya _ya shiga motar da suka zo da shi, Malamin da ya zo tare da Baban Hanifah ma sallama ya yi mata haɗe da Allah kiyaye gaba sannan ya shiga mota
"Besty bye sai mun yi waya. Mom ! sai anjima"Hanifah ta yi musu sallama
"Toh Hanifah mun gode sosai Allah ya bar zumunci"Mommyn Aliya ta faɗi ita ma a lokacin da take shiga motarta
"Okay bye my Hani sai mun yi waya"
"Okay bye Besty"
Shiga motarsu Hanifah ta yi ita ma Aliya ta shiga motar Mamanta kowa ya ja motarta su ka bar harabar asibitin.
"Sannu my love" Hajiya Naja mahaifiyar Aliya ta faɗi
"Thank you Mommy "Aliya ta fadi a lokacin da ta ke gyara kwanciyarta kan kujerar mota
Sun dan d'au mintuna mai yawa ba tare da kowa ya kara yin magana ba.sai can Hajiya Naja ta ji Aliya na cewa "Wallahi Mommy ba dan Besty ta kira mahaifinta ya taho da Malamin nan ba da bamu san ya za mu yi ba?".
"Gaskiya dai kam,dan ni kaina da ace bata tura min sak'o ba da yanzu nima ina hannun wannan muguwar Alja"....sai kuma ta yi shiru ba tare data karasa s'auran maganar da suka rage a bakinta ba.
"Mommy ya baƙi karasa maganar da ki ka fara yi ba?"."Toh my love ba dole na yi shiru ba.haka kawai na kira sunan ta_ ta zo ta dawo kaina nima "Mai Aliya za ta yi ban da dariya
"Daughter dariyan me ki ke yi?"."Mommy ke ce ki ka bani dariya mana".
"Ke yanzu har kin manta a bin da ya faru da ke ?"
"Haba Mommy taya zan manta ?"
"Na sani k'ila kin manta".
Shiru Aliya ta yi ba tare da ta kara tankawa mahaifiyarta ba har su ka karasa gida.......
Comments share fisabilillah
*Fulanin