Showing 1 words to 3000 words out of 22530 words

Chapter 1 - Mutun Ko Aljana Part 1 Complete by Sakeena Isma'il Cameroon--(Mom Muwadda)----.txt

Mutun ko Aljana free page by sakina Ismail Cameroon [02/08, 19:24] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫 MUTUN 👩‍🦰KO ALJANA 👹 💫


Story and written ✍️




By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)






__________________________________________________




Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ




__________________________________________________




https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️




__________________________________________________




*Diamond💎 Star⭐ Ladies🧝‍♀️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝



Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!


Ina miƙa godiya ga Allah daya nuna min wannan ranar da zan fara sabon Book dina mai suna MUTUN KO ALJANA kamar yan da na fara shi a sa'a Allah ubangiji ya bani ikon kammala shi lafiya,


Littafin MUTUN KO ALJANA kirkirarra ne,idan kuma labarin ya yi kama da labarin wata ko wani ya _ ya haƙuri 🥹




Ban yedda a juya min littafina tako wacca irin hanya ba.
Kuma ban yedda wani ya karanta min shi a YouTube ba tare da ya nemi ijinina ba.






Ina miƙa godiya ta musamman ga 'yen kungiyarmu na Jajirtattu mu samman Maman Ihsan,da kuma Mom Irfa,da Yusuf Gumel ina godiya sosai da irin gudun mawan da ku ka bani a harkan rubutu Allah ya saka muku da mafificin alkhairi ya biya ku da gidan Aljanna Ameen 🥹👏Allah ya kara haɗa kawunan mu gaba ɗaya.




Ba zan manta da Besty's ɗina ba Ai'sha M.B da kuma Elham pinky ina sonku sosai kuma ba zan taɓa manta wa da ku a rayuwata saboda yan zu matsayun ku ya wuce kawaye ya koma 'yen uwa 🥹❤️






Dan haka na sad'okar da wannan page ɗin gaba ɗaya ga Maman Ihsan, Yusuf Gumel, Mom Irfan, Ai'sha M.B,Elham pinky ❤️💃😍 Allah ya bar k'auna 😘






Paid Book ₦500




Free page_ 1️⃣








Bismillahi rahmani rahim








Zaune suke a wani babban Palo gidan, in na gaya muku kyau da kuma tsaruwan da palon ya yi ma ɓata lokaci ne.




Dan kuwa palon babba ne sosai wanda ya ke d'auke da kujeru saiti biyu na bangaren hagu da dama,sai wata k'atuwar taburin cin abinci acan gefen,kayan motsa baki ne kala _kala na hango akan teburin kare wa palon kallo na yi tsaf babu wani tarka ce sosai a ciki,dan kuwa bayan wayen nan kujerun da aka saka da teburin cin a binci sai wasu ƙananun teburin guda ɓyu da aka saka a saƙiyar palon wan da ko waca taburi na d'auke da wani iri flowe mai masifar kyau da burge wa,sai manya _manyan labulaye da aka saka a ko waca window da kuma k'ofofin palon






Cikin farinciki suke hira kallo ɗaya zaka wa mutanan palon ka fahinci cewa su din family ne,




Suna cikin hira suka ji takun takalmansa,kallon wajan da suka ji takun ɗuk suka yi a lokacin da suka dora idanun su a bakin kofar ya yi dai _dai da d'ora fararen kafafuwansa dake cikin takalmi cikin palon,shiga cikin palon ya yi ba tare daya saya tire takalman sa ba ya nufe su kan sa na kasa har ya kara sa in da suke,ya zauna kusa da wata dottijuwa mata,shafa kan sa matar ta yi tana murmushi kana ta bude baki ta ce" Asaf ka dawo ?"sai a lokacin ya dago kan sa,woww!ma sha Allah kawai na iya furta wa a lokacin daya dago dan ba kara min haɗuwa ya yi ba,ya na da haske dai_ dai misali dan farinsa bai yi yawa ba bai kuma yi kaɗan ba dai_ dai bisali,ya na da dogon hanci da kuma godon fuska dake ɗ'auke da sajen,ya na da kwancen _cen gashi kai baƙi wulik,da ya sha gyara da Kuma mayuka masu tsada, buɗe lumsessun idanunsa da ke lumshe ya yi ya dora su a kan mahaifiyarsa sannun ya buɗe dan maramin bakinsa Kamar baya son yin magana ya ce"yeah" sannun ya miƙe "Ina kuma zaka bayan kuma ka san tsarai muna da baƙi yau"daya daga cikin matar yayyansa ta faɗa "Wana irin baki kuma bayan ni ban yi magana da kowa akan cewa zai zo waje na ba?"."Eh wannan yarinyar Aliya ce zata zo ka ganta ganta tun da kai kak'i zuwa,kuma da ka ke cewa ba mu gaya maka ba ?ba jiya na gaya maka ba ?"Daya daga cikin yayyansa ya yi maganar" "Mtsiii" ya ja saƙi kana ya ce"Ni na resa gane wannan wacca irin yarinya ce haka da baza ta bari saurayi ya je ya ganta ba,sai dai ita ta zo ta ga saurayi" ya na kaiwa haka ya bar wajan ya nufi ciki.




Baki buɗe suka bisa da shi har ya bace musu,




"Kin ga Zahra ɗiauƙi waya ki kira ki tambaye su lafiya ba su zo ba har yan zu"kai wacca aka kira da Zahra ta geɗa sannun ta shiga latsa wayan da ke hannunta,sai data dan latsa ta na second ɓiƴu kana ta saka a kunne.






"Hello Aliya kuna ina har yan zu baku kara so ba?"Ta can bangaren aka amsa da"Aunty ina hanya na biya gidan su Hanifa ne na ɗ'auko ta mu tawo tare kin san dama na ce maki tare zamu zo"."Okay toh ku hanzarta dan kin san sarai halin mutumin naƙi yan zu zai yi fushi ya tafi "."Shi ke nan Aunty gamu nan ma mun fito daga gidan na su yan zu zamu tawo saboda dama san da ki ka kira ni ina cikin gidan na su"."Okay toh sai kun kara so"kai kawai Aliya ta geɗa sannun ta kashe wayan,wata matashiya budurwa ce da ba za ta wuce shekaru 20 a duniya ba,tana da kyau dai_ dai gwargwad'o,ta sha kwalliya Kamar zata je gidan biki,kallon kawarta Hanifa ta yi kana ta ce "Yauwa Hanifa mu yi s'auri kar ya fita"."Okay muje"wacca aka kira da Hanifa ta faɗi,mota suka nufa ka san cewa akwai dreve a gaba ne ya sa suka shiga bayan mota, Aliya ce ta zo shiga mota bata sani ba ta rufe rabin mayanfinta da ta yafa a waje, taɗa motar dreve ya yi suka bar wajan,wani irin guguwa mai karfin gaske ya tashi a wajen da suka baki.






*Bayan minti ɓiyar*




Tuƙi dreve ya ke kamar yan da ya saba,dan dreve din gidan su Aliya ya kore wajan iya tuƙi sosai shi ya sa suk'e shiri da Aliya saboda a ɗuk lokacin da zata fita shi ya ke kaita unguwa.




Suna cikin tafiya suka ga iskan wanta tafi ta d'azu ya kara tashi mai karfin gaske,babu jima wa suka ga hannun dreve dake sakiyar stearing mota ya fara koma wa gefe, hannun dreve ya shiga karkaruwa da garfin gaske idanun dreve ya jan za l'auni zuwa kore lokacin babu a bun da Aliya take yi data wuce ihuuu ,idonta duk ya firfito ya je kana ganinta ka san ta tsorata sosai, Hanifa ce ta yi karfin hali ta shiga karan to duka addu'oyin da suka zo bakinta,dan Hanifa tafi Aliya sanin abubuwa akan addini, ta na cikin karan ta addu'oyin ne ta ga mayafin da ke kan wuyan Aliya ya shak'e mata wuya sosai Aliya sai ƙ'ok'arin tire wa ta ke amma ta kasa,kamar ma kara d'aure wuyan nata take yi,"Subhanallah! Besty wannan ai kara kulle wuyan naki Ki ke yi bari na t'aimaka miƙi, Hanifa ta faɗa haɗe da matsowa kusa da Aliya ta shiga taimaka mata amma ina sai ta ga ita ma ta kasa,"Besty Wallahi ni ma na kasa ha..haba ."Be..Be..Bes..ty Pls ki..ki.. taimaka...min "Aliya ta yi maganar a rabe saboda wahala duk ta fita daga cikin hayyacinta kamar ba ita ta sha kwalliya da zu ba.




Kallon gefen murfin motar Hanifa ta yi ta ga mayafin Aliya a kulle ta waje "Kai Besty ashe mayafin naƙi _ki ka rufe a wajen bari na yi wa dreve magana ya sayar da motar sai na tire miƙi"Kallon gaban mota Hanifa ta yi ta kalli inda dreve ya ke ta ga shima sai karka ɗa kai ya ke kamar k'aɗangare "Na shiga uƙu ni Hanifa toh ni yan zu ya zan yi?"Hanifa ta faɗi ta na dora hannu akai,kana taci gaba da cewa "ƙin ga abun da naƙe gaya miki akan Asaf ko Aliya?amma soyayya ta rufe miƙi ido kink'i yeɗda yan zu ga irinta nan ga shi aljana zai kashe ku a ban za saboda shi,dan ni ba zan irga kaina ba saboda ban shirya mutuwa yan zu ba kai dreve ka saya ka s'au".....Bata kara sa magana ba ta ga dreve ya saƙi stearing mota, kamar ana tura motar ya zo ya bugi wata katuwar bishiyar da ke gaban su ji ka ke dummmm! Lokacin duni Aliya ya ta daɗe da suma....














Ina son in ga ruwan comment's pls 👏




Saboda shi kaɗai zai karfafa min gwiwa 💪










Fulanin of Jajirtattu ce ✍️
[18/08, 15:19] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫 MUTUN 👩‍🦰KO ALJANA 👹 💫


Story and written ✍️




By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)






__________________________________________________




Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ




__________________________________________________




https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️




__________________________________________________




*Diamond💎 Star⭐ Ladies🧝‍♀️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝






Paid Book ₦500




Free page _2️⃣






Bismillahi rahmani rahim






Bata karasa magana ba ta ga dreve ya saƙi stearing mota kamar ana tura motar ya zo ya bugi wata katuwar bishiyar da ke gaban su ji ka ke dummm! Lokaci duni Aliya ta daɗe da suma,ihuu sosai Hanifa ta saki cikin tashin hankali ta shiga jijjiga Aliya amma shiru bata farfaɗo ba,cikin tashin hankali ta fita daga cikin motar tana sarce gumin dake siyayo mata akan goshi kamar wanda ya yi guɗu,sai data gama sarce gumin dake kan goshinta saf sannun ta gyara d'aurin dankwalin ture ka ga tsiya da ta ɗaura ya dawo gefe tukun kafin ta tire waya a jakarta ta dannawa Maman Aliya kira bugu biyu aka ɗ'auka,bata saya gaisheta kamar yan da ta saba in ta kira ta ba kawai kai saye ta ce "Mommy! Aliya Mommy! Aliya".Ta faɗa tana sakin kuka,cikin tashin hankali Maman Aliya ta shiga tambayarta a abun da ya samu Aliya "Me ya samu Aliyata Hanifa"."Mommy Aliya ta...ta..ta mutu"Haifa ta kare maganar ta na sakin kuka "Whatttt! Karki gaya min maganar banza Hanifa yanzu Aliyata tabar gidan nan taya zaki ce min ta rasu"Wallahi Mama da gaske nake Aljana ta kashe mana Aliya da dreve Mommy sai dana bawa Aliya shawara akan ta hakura da Asaf amma taƙi"."Kin ga Hanifa ki faɗa min yanzu kuna ina Aliyata ba za ta mutu ba,dan wallahi ba'a haifi Aljanan da zata kashe min ƴa ba".




Kwatance Hanifa tayi wa Maman Aliya, Maman Aliya bata karasa jin kwatancen ba ta kashe wayan cikin sauri ta ɗauki mayafinta da key din motarta ta yi waje,cikin tashin hankali ta shiga mota dreve ya buɗe mata gate haɗe da yi mata Allah kiyaye amma ta yi ban za dashi ta ja motar a guje ta bar gidan,da kallon mamaki drave ya bi motar da shi






Tafiya da zai kaita a mintuna talatin ne ya kaita a yer mintuna da bai wuce goma sha biyar ba.




Tana karasa wajan ta hango mutane,bata saya dai _dai ta parking motarta ba ta fito daga ciki ta nufi wajan da mutanan suke saye,ta na zuwa ta chusa kanta cikin su wani irin ihu ta kurma da karfi a lokacin da idanuwanta suka sauka akan ƴarta dake kwance a kasa ga mayafinta data yafa akan wuyarta Hanifa ce durkushe a gabanta ta na ku ka ta riko hannunta sai kiran sunanta take amma shiru bata motsa ba.






Kara sowa Maman Aliya ta yi cikin tashin hankali ta durkusa ita ma gefen Hanifa ta shiga jijjiga yar tata "My love ki tashi karki min haka amma still shiru Aliya bata motsa ba.






Wani irin ku ka mai suma zuciya ta saki ta daga kan Aliya ta dora kan cinyarta taci baga da kiran sunanta amma shiru






Daya daga cikin mutanan da suke zagaye a wajan ne ya yi magana "Hajiya ki yi haƙura Allah ya yi mata rasuwa ba za ta tashi"....Bai karasa magana ba yaji saukar mari a kan kuncinsa dafa wajan ya yi ya ɗago ya zubawa Maman Aliya idanu,ita ma Maman Aliya shi take kallo sai a lokacin ma taga ashe ma shi ɗin likita ne ma ashe






"Hajiya taya daga faɗar gaskiya zaki mare ni"




Likita ya yi magana cikin ɓacin rai








"Taya zaka ce ƴata ta mutu bayan tana nan da ranta"daya daga cikin mutanan ne ya amshi zancen da cewa "Haba_haba Hajiya ina ki ka taba ganin likita ya yi karya akan mutuwa?in bata mutu ba taya zai ce ta mutu mai ta yi mana da zamu yi mata karyan mutuwa?a ina muka santa da har zamu yi mata karya"Maman Aliya bata ce komai ba ta juya ta sugun na ta ciccibo Aliya daƙer ta kalli Hanifa tace zo muje mu kaita a sibiti bata mutu ba suma ta yi"hawaye Hanifa ta share ta na murmushi haɗe da cewa"da gaske bata mutu ba Mommy?".Mtsiiii Maman Aliya ta ja tsaki kana ta ce"Ban sani ba karki zo mu tafi ki zauna"ta na kaiwa nan ta rasa ta cikin mutanan ta bar wajan,bin bayanta Hanifa ta yi da sauri,ta na zuwa wajan mota ta buɗe mata murfin motar Maman Aliya ta saka Aliya a bayan mota ta rufe,ta koma gaban mota ta shiga mazaunin dreva Hanifa kuma ta shiga dayan site din ta fisgi motarta karfi suka bar wurin




*Gidan su Asaf*




Sun zauna sun jira Aliya shiru bata zo ba har Asaf ya fita ya koma wajan aiki,da farko dai sun hana shi sai daga baya da suka ga lokaci na tafiya ba su ga Aliya ba gashi kuma sun kikkira wayan Aliya bata dauka ba,ya sa suka bar shi ya tafi




Kallon Zahra Hajiya Zainab ta yi kana ta ce "Zahra kara gwada number din mugani ko Allah zai sa a daga wayan".Da"Toh"Zahra ta amsa sannun ta kara dannawa Aliya kira amma shiru ba'a dauka ba sai a kiran ta biyu aka dauka






"Hello"Hanifa ta furta da dishashiyar muryarta data gama dishewa da kuka




Cikin sauri Zahra ta ce "Aliya lafiya na ga har yan zu baku zo ba?" "Ba ita bace ba Hanifa ce.
Ikon Allah!toh ina take Hanifa?"Kamar Hanifa zata yi shiru sai kuma wani abu ta ce mata yi magana Hanifa








"Allah ya yi mata rasuwa Aljanar jikin danku ta kashe min kawata da nafi so a duniya hankalinku ya kwanta bu....bata karasa maganar da na ke yi ba aka fusgi wayan da ke hannunta dago wa ta yi taga Maman Aliya ce saye gabanta idonta ya yi jajur saboda kukan data sha.




"Hello yauwa bari ku ji wallahi idan ƴata ta mutu sai na yi sharia da ku ta na kaiwa nan kitt ta katse kiran,






"Mommy! Ya jikin Aliyan? Ta farfaɗo ne ?" Hanifa ta tambaya,baki Maman Aliya ta buɗe da niyar bawa Hanifa amsa sai suka ji muryar likita a bayan su,duk juyo wa suka yi suka buɗe baki a tare suka shiga tambayar likitan "Likita ta farfaɗo ne ? Shiru likita ya yi na ɗan wani lokaci kana ya ce "Ku yi haƙuri Hajiya tun da na shiga na ɗubata na tarar Allah ya yi mata rasuwa kuma da dukkan alamun sun nuna cewa ta sha wahala sosai kafin ta rasu kuma ku san minti talatin ta yi da rasuwa dan ba yanzu ta rasu ba".






Wani irin ihu Maman Aliya ta kurma kana ta ce"Wallahi Karya ne wallahi basu isa ba wallahi ba zan yedda ba sai sun dawo min da ƴata dan su ne silar komai su suka kashe min ƴata"ta na kaiwa nan fuuu tabar wajan kamar za ta tashi sama ta yi bakin kofar fita a sibitin sai data kai bakin kofar sannun ta juya ta kalli Hanifa da jajayen idanunta ta ce "Hanifa ki zauna da ita bari na je na dawo"Ta na kaiwa nan bata saya jiran mai Hanifa zata ce ba ta karasa fita.






Kai kwai likita ya girgiza sannan ya juya ya bar wajan ya wuce offince dinsa,ita kuma Hanifa ta wuce dakin da Aliya take.






Cikin tsoro na ke guɗu ƙare na bina a baya ban saya ko ina ba sai a gaban wani dan karamin kofa turo kofar na yi da sauri naci karo da wani dattijo da alama fita zai yi da guɗu na karasa na buya a bayansa ina ɗan leko da kaina kaɗan dan gani in karen"Siyama laifiya kika shigo mana gida ba bu ko sallama?".Ba tare data yi magana ba ta nuna mai karen da ke gabansa da hannunta,sai a lokacin Babban ya lura da karen da ke gaban nashi kansa ya girgiza yana murmushi kana ya ce "Haba Diyana wai yaushe zaki yi girma ne ?" Mai ma kon ta bawa Baban amsa sai ma kara riƙe shi data yi,ba tare da Baban ya yi magana ba ya shiga koran karen,babu jimawa karen ya tafi sai a lokacin yar buduwar ta fito daga bayan mahaifinta...










Kuyi haƙuri da wannan jiya na dawo na gaji












Comments and share fisabilillah 👏😍








*Fulanin of Jajirtattu ce ✍️*
[22/08, 16:23] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫 MUTUN 👩‍🦰KO ALJANA 👹 💫


Story and written ✍️




By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)




__________________________________________________






Suivre la chaîne Sakeena Isma'il Cameroon Hausa Novel's 📚✍️ WhatsApp Channel sur WhatsApp : https://whatsapp.com/channel/0029VaklQ3uLNSa36AqAX01V




__________________________________________________




Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ




__________________________________________________




https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️




__________________________________________________




*Diamond💎 Star⭐ Ladies🧝‍♀️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝






Paid Book₦500




Free page 3️⃣






Bismillahi rahmani rahim






Ba bu jimawa karen ya tafi sai a lokacin 'yar buduwar da a shekaru ba za ta haura 16 ba. fitowa ta yi da ga bayan mahaifin na ta,sai a lokacin na kare mata kallo sosai, kyakkyawa ce ajin karshe,ta na da dogon fuska da kuma dogon hanci sai dan karamin bakinta dake d'auke da Pink din lips sai zara zaran gashin ido da kuma ta gira,ba ta da wani haske sosai,dan kuwa ba za'a kira ta da fara ba.ba za kuma a kira ta da baƙa ba.irin kalan farar nan nata ne ake kira da wankan tarwaɗa.






Siririya ce amma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login