Showing 21001 words to 24000 words out of 34255 words
Chapter 8 - Kece Sirrina Complete Hausa Novel By Habibah Muhammad Marafa .txt
yarik'o hannanta wani shock kowannensu yaji...."yanaga kamar bakison tafiya, kokinason wani abune?....... Dasauri neenah tagirgiza kanta.....nooo banyarda ba dolekinason wani abu.......wllh ya moha bakomai....saida yagama b'atamusu lokaci kana suka tafi.
Ak'ofar gidan ya ijiyeta yafad'a mata intagama abunda takeyi takirashi yazo yad'auketa. "To".. Kawai tace.....m.k baitafiba saida yaga shigewarta...
Gidan tashiga k'arewa kallo gidan yanada kyau gayaji flowers, d'an zagaye tafarayi can tahango wani k'ofa da'alamu nanne mashigar falon k'arasawa gurin tayi wani nadanni tadanna k'ofar yafara k'ara......suna falo tana lafe jikin mijinta suna kallo, ring3 door belt din yanak'ara. Dasauri farida taje b'ud'ewa don tanatunanin neenah.... Aiko wani ihu farida tasa tak'ank'ameta i'ta biyeta tayi sunayi......salim kam i'kon Allah kawai yakekallo.......saida sukagama haukarsu takamo hununta suka k'araso....... Gaisawa sukayi da salim....shima yasamu damar fita tunda tasamu abokiyar hira......neenah tsayawa kallon farida tayi...." Fary kinganki kuwa kinzama k'atuwa kinkara fari da kyau......kodai2?."...... Farida tatuntsire da dariya tayi...."hhh wllh neenah Allah yashiryeki kodai-kodai ne?."......"aikinsan me nake nufi ciki mana"......"dubadai kigani"......."hehehe kice munkusa samun baby dama rashin lpy nkenan laila fary harkinyi ciki babbabr magana"...farida tabuga mata duka...... "Meye wani kema nanda yaushene zamuganki da cikin, nasan wllh kina tarewa gidan y moha bazai sauraramiki ba tuni zaigama dake minti nawane kuma cikin yashiga"........harara neenah ta watsa mata ..."banza ana maganar kirki zakifarama mutane iskanci...."bakiga iskanci basai anbarki keda d'an Dr d'inki a d'aki zakigane."......"ke dallacan zaitashi natafi abuna tunda ba'a abun arziki dake...."haba tagaban goshi yihak'uri yanzu abud'e wani chapter. "......yinin ranar neenah agidan tayishi sai dare m.k yazo d'aukan ta saida yaga lallatsa mata boos amota sannan yakaita gida.
daren ranar da zzzab'i neenah takwana.
_Don Allah kumin afuwa jina dakukayi shiru, yanzunma ba d'ad'i nakejiba .ngde._
_Lov u mah fans😘_
*UrS QuEeN BEE MaRaFa💋*
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA 2⃣8⃣*
*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*
*♻€°W°F♻*
NA_____
Habiba Muh'd Marafa _*{HM²}*_
_Good morning my friends. It’s a new day and I hope things get better. For this I did pray, may all of your problems be out on their way on this bright morning that starts this new day._ Good _morning once again._
_I'na maik'ara baku hak'urin jina dakukayi kwana biyu, matsaloli nasamu matalan cikin gida yama ake fad'a da turanci family pro...pro..family problems. (I'nji *sultan*)🙈😜🤣😂_
_Nagode da i'rin kulawarki *Sumayyah Gireii* *Allah yabarmu tare👭😘😍_
*__________°°••°°••°°__________*
_________Zuwairat ce cikin falon alh gaddafi durk'ushe gaban tana kuka kamar ranta zaifita tana naiman yafiyarsa.
Alh gaddafi shiru yayi yana jinjina irin wannan alkaba'i datahad'a, sumy saikuka take tanamata Allah ya'isa tacuceta.
Mahaifiyar sumayya tace "ai duk laifinkane alh dabaka yi bincikeba akan abinda tafad'a makaba, bakasan mutumba bakayi komaiba anfad'a maka magana kahau kazauna akai aiga k'arshenta nan."
"Ni wllh dama tunfarko banyarda da abinda tafad'aba, wllh tacuceni Allah ya'isa."...... Sumy kam kuka take wiwi...
"Duk ya i'sa haka."......alh gaddafi yafuskanci Zuwairat...." Baiwar Allah kisaurara dakukan nannaki ya i'sa haka. "....... Shiru tayi, sannan yafara magana kamar haka." Kinzama sanadiyyar raba auren Yanzu kenan kinji dad'i burinki yacika ko?." Girgiza kanta tayi hawaye nazuba......to kisani cewa wannan abunda kikeyi bamai kyau bane inma halinkine to kidaina, tashi kije nayafe miki."
"Dasauri Zuwairat tad'ago jajayen ida nuwanta takallesa, don hayi matuk'ar jin mamakin kalmar yafiya abakinsa, hasalima tad'auka dukan tsiya zasusa ayimata.
K'ara fashewa tayida kuka tana yimishi godiya.
"Bakomai tashi kije abinki."
Tashi tayi jiki a sanyaye zata fita sumy takalla , baki tab'ud'e daniyar kara naiman yafiyata....." Karkicemin wani abu shigeya munafuk'a , wllh duk yadda ubanki yake saina nameshi kuma na aureshi........ Daddyn tane yabuge mata baki, dagudu taid'akinta tana kuka. Tafiya Zuwairat tayi.
"Yanzu alh hakan dakayi kakyauta?, kabarta tatafi abulus."
"Eh hakan shine kyautawar yazan mata karkimanta Allah ma yana hak'uri damu kuma yana yafe laifukan bayinsa."
"To ai shikenan."
*****************
Alh khabeer wanda jiyane sauk'ashi Nigeria, zaune akan wani lallausan carpet gawasu tom2 d manya2 yajingine dasu kamar wani basarake a harabar part d'inshi .
gefe guda kuma m.k ne durk'ushe yanason yin magana ammana yagagara fad'a saifaman k'ifta i'don yakeyi.
Abba datuntuni yaharbo jirginsa sai dariya ciki2 yake.
"Son, tund'azu kazonan kagagara magana, i'nbawani abu yakawokaba katashi kaban guri."
M.k yafara mulmula kai "am dama abba cewa nayi tunda yanzu komai yayi settling maizai hana....am....uhm..saikuma yayshiru.
" maizai hana abaka matarka ko?."
M.k yak'ara shafa kai.
"Eh mana ai naganeshi tunba yanzuba"......sukaji Ummi tafad'a Wanda yanzu zuwanta gurin.
"Tau alhmdllh tunda harkayi tunanin hakan, to amma kajitabakin i'ta khadijan ne?." .....dasauri m.k yace"eh abba tun kafin kadawo mukayi maganar." .....Ummi wani kallo tamishi don bata yarda ba, kodan mata da miji sai Allah bansan mesuke k'ullawa tsaka ninsuba."......
"to Masha Allah amma duk dahaka kak'iramin i'ta naji tabakinta." ......tashi m.k yayi yashiga ciki.
A hankali yatura k'ofar d'akinta.
Fitowarta daga wanka kenan d'aure da k'aramin towel tana tsaye gaban mirror da hand drayer tana busar da kanta.
K'arasawa ciki yayi yatsaya yanak'arema halittata kallo.....neenah bata zataba tanad'aga i'donta taga mutum tacikin mirror bak'aramin tsorata tayiba, a razane tajuyo kallonshi tayi taga k'arema jikin kallo yakeyi dasauri tajuya zata koma toilet , taku d'aya yacafkota tafad'o jikinshi sosai yamatseta....."kinga dodone zaki gudu?."......bata amsashiba.....sunka 1mins ahaka kana yace"kiyi sauri ki shirya abba nakiranki".....gaban mirror d'in yakaita yajamata stool yazaunar " asha kwalliya lpy".....daga nan yafice.... Neenah dagaba d'aya jikinta bakwari don kwana biyunnan in m.k yatab'ata wani irin weakness takeji,,, takai 3mins ahaka tagagara katab'us......daga bisani tad'anyi light makeup tasawani atamfa tafita.
Da sallamarta tashiga gurin, gefen Ummi tasamu tazauna zuciyarta sai halbawa take. gaishe da abba tayi,Cikin kulawa ya amsa gaisuwar
daga bisani yafad'a mata duk yadda sukayi da m.k..."shine inji daga bikinki don tabbatar da gaskiyar lamarin, eh kunyi maganar dashi ko a'a?."
Neenah da zuciyarta ke disco kamar zatafito, don kwata2 batamasan mezata ceba.
I'donta dasuka fara cikowa da hawaye, had'ago caraf sukahad'a da m.k wani macaccen kallo na abin tausayi yamata k'astai da kanta hawaye nashirin zubo mata.
"Uhm nanah khadija i'najinki."
K'ara had'a i'do da m.k sukayi, yak'ara lankwab'ar da kansa.... Cikin rawar murya neenah tace "eh abba hakane."
"To alhmdllh ngde Allah dayasa kuka fahinci junanku Allah yabaku zaman lpy yakuma yi muku albarka. Yanzu zank'ira daddy nafad'a masa zamu tattauna saimusan yadda ranan tarewar zaikasance, Zaku i'ya tafiya ."
Jiki a sanyaye neenah tatashi m.k yabi bayanta, sunafita daga gurin wani kuka yakufce mata dagudu tai part d'insu.
Abba yama dad waya yafad'a mishi, duk sai murna sukeyi yadda yaran suka basu had'in kai basu basu
kunyaba, mommy kam bak'inta harkunne sweet neenah zatatafi d'akin miji.
Neenah kam gado tafad'a tanakuka, dasauri m.k yak'arasa kan gadon yad'agota yana buga bayanta yana bata hakuri......neenah kamar ana zugata, m.k jiyayi kukan nata yana ta6a mishi zuciya had'e dasashi cikin wani yanayi.
a hankali m.k yafara lalumar bakinta had'ewa yay danashi yafara kissing💋💋............
*UrS QuEeN BEE MaRaFa💋.*
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA2⃣9⃣*
*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*
*♻€°W°F♻*
NA___
Habiba Muh'd Marafa _*{HM²}*_
*🙈🙈🙈🙈Don Allah kuk'ara hak'uri😘😍.*
M.K yayi nisa, k'okarin rabata da kayan jinkinta kawai yake.
Yasamu nasaran fidda mata rigan jikin. Aiko ba bra ajikinta nashanunta suka bayyana , wasa m.k yashiga da i'ta.
Neenah sai k'ok'arin tureshi take amma takasa.
Shiko uban jarabar yafara fita hayyacinsa. Kamar wanda aka tsikareshi dasauri yad'auke hannusa daga jikinta.
Dakyar yaja jikinsa yakoma bakin gadon ya dafe kansa, takai 10mins ahaka kana yajuya yakalla neenah
Duk tak'amk'ame jikinta kamar mai tsananin jin sanyi, sai hawaye dake sintiri a fuskanta.
M.k tunani yafara aranshi "" meye yarinyar nan take nufi?, tana nufin batajin dad'in abinda nake matane? ko zafi takeji? ammani banga wani abun zafi anan ba kawai rainin wayaune , am sure tanajin d'ad'in abunda nake mata. D'an tab'e baki yayi kana yatashi, jamata blanket d'in yafita.
Dakyar ta i'ya tashi yanda duk jikinta yamutu mik'a tayi tanajin wani irin yanayi ajikinta ahaka tashiga bathroom.
******
Tanazaune a falo tana karatun al-Qur-an, mommyn tane tasauko k'asa.
Kujeran dake kusada nata tazauna , Zuwairat saida takai aya kana d'ago takalli mahaifiyar ta tana murmushi.
"Mommy sannu da fitowa."
Dubanta tayi cikin kulawa "yawwa d'iyar albarka sannu da karatu. Yaushe kika dawo daga islamiyyar ne?."
" mommy ai nad'ad'e sosai da dawowa, nashiga gurinki nasamu kina bacci da'alamu kuma magani kikasha saisa bantashekiba."
Mommy tai murmushi tanamai k'ara godema Allah aranta dayashirya mata tilo 'yarta aduniya.....sallamar da'akayine yadawo da i'ta .
alh mustapha mahaifin Zuwairat ne. Dagudu Zuwairat tatashi yimasa oyoyo.
"Oyoyo abbana.".... ta rungumeshi.
Jan hancinta yayi " saiyaushe zaki girmane?."
"Ai abba bani bazancen girma tunda nikad'ai ce tilo."
"OK donbakida k'ani saisa kikema haka?, kwana kwannan zakiyi k'ani ko k'anwa."
"Ahaf abba mummy tadaina haihuwanta ai bazancen k'ani."
"Ai to anzo gurin basainayo sabuwaba."
"Ai mommy i'ta kad'ai gidannan daga kanta k'ofa tarufu."
Mommy sai dariya take musa, suma dariyan sukeyi k'arasowa ciki sukayi, A falon suka yada zango.
mommy sannu da dawowa tamishi, amsata yayi cikin so da k'auna .
"yawwa abba abincinku fa is ready."
"To abbanki kad'ai kikasani kenan, tunda ni kotayin bakiminba.".... Tafad'a cikin sigar zolaya.
" to mommy nasanki bakicin abinci zaida mijinki , konace nazubo miki zakice sai mijinki yadawo saisama banfaraba."
"I'ta datake tayaki kishi wai daga kanki anrufe k'ofa, kawai manta da rowanta."
Falon alh mustapha wanda yake sama sukawuce shida matarsa, Zuwairat kuma cigaba tai da karatunta.
A hankali naga anturo k'ofar falon anshigo wani had'add'en guy ne yanasanye cikin k'ananan kaya yazura hanunsa cikin aljihun wanda. Dara-daran i'danunsa yasauke su akan Zuwairat wani k'ayataccen murmushi yasakar wanda yasa fararen hak'oransa suka bayyane. " *M'aruf* kenan d'an aminin abban Zuwairat, Allah yadasa masa son Zuwairat sosai acikin ransa, ammafir tak'i amincewa lokacinda takekan duniyan cinta m.k kad'ai ne agabanta.
amma yanzu yana ganin insha Allah zaiyi nasara).
K'arasawa cikin falon yayi yazauna, ido yak'ura mata kamar bai tab'a kallontaba.
Zuwairat jitayi ajikinta kamar anakallonta, aiko tanad'agowa sukayi 4eyes da ma'aruf
K'ara sunkuyar da kanta tayi tagaidashi cike da gimamawa. Ma'aruf wani sanyin d'ad'i yaji aransa , cikin tsananin so ya amsata
" lpy lay malamata, zuwa nayi akoyamin karatu."
Tai murmushi "ainima d'alibace bank'i kak'araminba."
"To aini nafara fad'a ."
Zuwairat dai taishiru. Ma'aruf tashi yayi yadawo dab da i'ta, Zuwairat k'astai dakanta tanawasa da zuben hannunta.
Oh wannan kunyan, plss kid'ago kikalleni mana naji sanyi araina."
K'ara sunne kai k'asa tayi.
"" Zuwairat ".
Ahankali ta amsa kamar maiciwon baki.
" nifa haryanzu i'na kan bakana, wallh i'na k'aunarki i'na tsananin sonki wllh wllh haryau bantab'a ganin macen danakeso kamar keba, saisa haryanzu banyi aureba ko sokike nazama tuzuru?."
Kalmar "tuzurun" ne yabata dariya.
"Eh dole kiyi dariya mana"....ma'aruf hanunsa biyu yasa yakamo hab'arta fuskanta yad'ago, amma still i'donta ak'asa. " kikalla cikin i'dona, natabbata zakikalli tsagoran sonki aciki." Zuwairat gabad'aya kunya yamamayeta tarasa yadda zatayi, naiman hanyar gudu kawai take.
"Uhm zankalleka, amma saika sakeni. "
Ma'aruf sakin fuskanta yayi, aikam fit tagudu saida tai rabin matakalan benin sannan tajuyo gwaliyo tamishi sannan tagudu d'akinta.
Murmushin cin nasara ma'aruf yayi don yasan insha Allah kamar yamallaki Zuwairat ne.
Dining area yawuce , saving d'in kansa yayi yafara cin had'add'en girkin Zuwairat.
*••°°°••°°°••°°°••*
Yau farida tazo gida kowa murna yake yanda sukaga batadawani damuwa tayi kyau abinta .
inkaga murna a family nnan dasuka gane tanada ciki kamar sucinyeta, m.k kam kawai suming d'in abun yakeyi ajikin neenah rsa "hmmmm" kawai yace.
" Neenah tafad'ama farida yadda ya moha yamata , gaya yanzu su abba sunyanke nanda sati d'aya datakoma gidansa."
Farida d'ad'i kamar yakasheta "wllh ya moha yayimin dai2 wayyo Allah na harna zumuku kwance kangado."
Neenah kawai tunani take taya zatafara zama da m.k amatsayin miji batamasan wani irinzama zasuyiba kwata2 hmm Allah dai yakyauta.
Aunty hafsat ne da kanta tazo tad'auki Neenah don k'ara kyara mata jiki dakuma koyamata wasu abubuwa, sairanar da za'akai ta zata dawo da'ita.
A cikin satinnan inkaga Neenah bazaka ganetaba don kyawun datayi gaya kanta yawaye sosai aunty hafsat takoyamata abubuwa dayawa.
m.k kam kullum yanakan hanyar zuwa gidan, amma aunty hafsat batabari yaganta saidai yak'arashi zamansa yatashi yatafi.
*_1week later_*
_Rana bata k'arya saidai uwar d'iya tajikunya._
yaune ranar da Neenah zata tare gidan mijinta Muh'd.
Abdallah yahad'a musu gaggarimat walima , wanda za'afarata 5:00pm atashi 8:300pm sai a kai amarya gidanta.
Tunsafe aunty hafsat takawo amarya a inda sukatarar da farida tayo asubanci, gida yacikada 'yan uwa da abokan arziki har *FATIMA* ma tazo (matar fauzan).
m.k kam kamar wanda akaimishi bushara da aljannah Allah Allah yake dare yayi akaimai matarsa, Fauzan sai tsokanarsa yakeyi amma ko ajikinsa.
Amarya saishiga kala2 akemata asamata wannan aciremata wancan tasha kyau harta gaji da had'ewa.
5:00pm dot akafara gudanar da walima acikin gidan. sosai gurin yacika, hardasu queen bee Marafa fans, KHALEESAT HAIYDAR fans , €°W° fans. Su Ummu khausar da Ummu haulat ma anzo kwadayi Allah 2 nake ayi agama abunnan sutafi, don sun'i'ya had'a gurmi insuzo guri saisun tarwatsashi. 8:30pm akagama walima lpy kowa yaynashi guri.
nagida gidane basutafiba.
Wanka Neenah tak'arayi, aunty hafsat tabata wani abu akofi tasha tabata wani natsuguno tayi.
Shiryata tayi acikin wani tsadaddiyar shadda pink aka tsantara mata kwalliya wani tsadadden vail pink aka yafamata , kamak'afarta tayi tasa mata wani had'add'en hakalmi.....i'nkaga neenah kasace kagudu.
Kama hanunta tayi, farida nabiye dasu sukafita falon abba.
Shida Ummi kezaune a falon , dasallama sukashiga guri sukasamu suzauna. Abba ne yashiga ma neenah nasiha sosai i'tako ba'abinda takeyi saikuka. Hakan yasa Ummi tafara hawaye tagagara cema neenah komai.
rungumeta tayi tanakuka maiban tausayi i'tama Ummi n rik'eta tayi sosai tanakuka. Dakyar aka b'anb'are ta daga jikin Ummi fita sukayi da i'ta.
M.k kam yana part dinshi da abokansa sunhanashi fitowa dole sai ankaita kafin yaje.
M.k kwata2 bahaka yasoba shi ayadda yaso kawai abashi matarsa sutafi su biyunsu kawai. Haka yazauna yanata musu kunkuni kamar wani k'aramin yaro.
Motocine cike a compound d'in gidan, komasakar tsinke babu
haka abba yasa neenah amota tana kuka aunty hafsat da farida sukashiga driver yajasu sukafita.....sauran 'yan uwan su da frnds d'inta sukashiga wasu, sauran mutucin kamma empty haka sukad'au hanyar gidan amarya.
Love u mah fans😘😘😘😘😘
*UrS QuEeN BEE MaRaFa💋.*
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA3⃣0⃣*
*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*
NA___
Habiba Muh'd Marafa
♻E♻W♻F♻
_i'nama daukacin al ummar musulmai barka da salla ._
_Allah ya maimaita mana (Amin)._
*N*asarawa GRA akawuce da amarya,
Wani kaftareren get wanda gurin yasha flowers design kala2 naga matocin suna nufa, abakin gurin suka tsaya .
fitowa mutane sukafara, aunty hafsat ne tafito da neenah wanda ba'abinda take sai aikin kuka.
cikin gidan sukashiga da i'ta, mutane sai gud'a suke bugawa.
Sosai gidan tahad'u don ank'ayatashi da flowers
K'ofar falon suka bud'e wani sanyi da kamshine yabugi mutanen gurin, neenah da addu'a tashiga da k'afarta tadama. Bak'arya ank'awata falon da kayan zamani komai na falon purple da milk colour ne sosai yayi kyau mutanen sai yabawa suke.
bedroom d'in ta dake sama aka wuce da'i'ta. Ba'afi 15mins ba akafara watsewa tofa nanne hankalin neenah yak'ara tashi
sautin kukanta tak'ara, takara k'ank'ame aunty hafsat da farida.
Sai rarrashinta suke amma kamar k'ara zugata suke, dakyar suka samu taishiru. Aunty hafsa hafito dawasu abubuwa ajakanta tama neenah bayanin yadda zatayi amfani dasu , tak'ara jaddada mata akan kulada ibadunta, tsaftar jikinta kulada mijinta, gidanta girki dasauran su..... Saitin kunnenta tazo takefad'a mata magana, wani kunyane yakamata ta sunnekai k'asa, murmushi aunty hafsat tai..." Karkiji kunya yayinda kike tareda mijinki kikula sosai."
Suntashi zasu tafi ...haba neenah tace batasan wannan ba tashiga yimusu kuka.
duk sun rasa yadda zasuyi da i'ta. aunty hafsat ne taik'arfin halin cewa " nikam neenah yayakikeso ayine?, sokike muzauna muyi zaman auren tarene koko?.".
Cikin shashshek'ar kuka tace "wllh ni aunty hafsat tsoro nakeji nikad'ai."
"To naji zamu zauna har Muhammad d'in yazo, amma zamuje mukalla tsarin gidan naki. Muje farida."
Kici niyar saukowa neenah tafara,
" to i'nakuma zakije?..... Auny hafsat tatambayi neenah...
" Uhm nimazan biku nakallane."
Aunty hafsat tad'an harareta farida tace
" keda gidanki ai harsai kingaji da kalla, kiyi zamanki yanzu zamud'an zagaya."
"Aunty don Allah karkud'ad'e.".
" kibamu 5mins zamushigo." Ficewa sukayi.
Tanatazaune harkusan 25mins basu shigoba , a hankali tasauk'a daga gadon, window taje talek'a bataga alamar kowa a gurin ba sai hasken fitilun dasuka haske ko'i'na nanfa tsoro yafara shigarta .
Saukowa falon tayi, k'ofar tabud'e d'an lek'awa tayi bakowa compound d'in gidan sai kukan tsintsaye datakeji wani mahaukacin tsorone yakamata , dagudu takoma dakinta tafad'a gado tana rusa uban kuka. Kuka take i'ta kad'ai bamai rarrashinta, rayuwar gidane yadawo mata sautin kukan nata tak'ara.
Park motar yayi yafito sanye yake cikin farin shadda yasha bunjima , kana ganinsa kasan yanacikin farinciki fuskarnan sai kyalli take, falon yashige fuskarsa d'auke da murmushi wutar falon yarage yahaura sama.
A hankali yabud'e k'ofar d'akin yashige.
dasauri yak'arasa ciki ganin tana kife sai kuka take.
gadon yahau yad'agota yashiga tambayar meke damunta.
" babe meke damunki?, kifad'amin plss kokinajin yunwane?."
Girgiza mishi kai tayi taci gaba da kukanta.
Gabad'aya m.k yarasa yadda zaisata, kukanta harcikin ransa.
Jawota yay jikinsa yanad'an buga bayanta .
haka kawai taji kukannata yatsaya,
lamotai ajikinsa tana shak'ar daddad'an turaren jikinsa sai sauk'e ajiyar zuciya take.
M.k idonsa a lumshe yana shakar kamshi maidadi dayake fita daga gashinta, wani mugun kasala yaji, cigaba yay da buga bayanta yana d'an huramata iska.
Sunkai 20mins ahaka , jiyay duk jikinta yasaki da'alamu bacci tayi. Shinfid'eta yay kangadon takalmin kafarta da kyalenta yacire mata, tsurama halittanta idon yayi, idon sane yasauka akan kirjinta da yake sama da k'asa yadda take fitar da numfashi, Wani murmushi yasaki yashafa