Showing 30001 words to 33000 words out of 34255 words
Chapter 11 - Kece Sirrina Complete Hausa Novel By Habibah Muhammad Marafa .txt
i'ta sai pant yashiga wasa da boos d'inta . yakai minti talatin yana wasa da i'ta kana yakyaleta, kansa yad'aura tsakankanin boos d'inta yaja blanket yarufesu a haka sukayi bacci.
_One week later._
Anyi sunan farida lpy yaro yaci sunan mahaifin Salim Ahmad sunace dashi (arman) salim kyautan sabuwar mota yaba ta, mahaifinshi yabata gida yakuma bud'emata account duk wata tanada 500k murna agun fary ba'a magana.
Neenah kan wasa2 take kwana tanatashi da zazzabi da ciwon kai..hallau gakuma wani jiri dayake mata , ga batason cin abinci don kokadan batajin dadinsa hasalima tashin zuciya kesata duk tarame sai boos dasuka zama manya2 ga farin datak'ara. Ummi duk tashiga damuwa.
*******
Duk ahlin gidan sun hallara a falo sunata hira, m.k hankalinsa nakan neenah da Ummi tasa gaba saitaci abinci..
"Don Allah habibtii kokad'an kici."
Neenah dasai faman kauda kai gefe take tana dan kakkare hancinta .
"Ummi wllh banason abincin, cikina a koshe yake."
"Kina cewa cikinki a k'oshe tunsafe mekikaci?."
...."nasha fresh milk da orange juice. "
Harara Ummi tabuga mata
"way'annan sune abinci? C'mon open our mouth."
Tafad'a tanakai spoon d'in bakin neenah.
tashin zuciya ne ya taso mata da tiririn abincin ya bugeta. Wani amai ne yazo mata, da sauri tatashi ...wani jirine yad'ebeta taibaya zata fad'i, da mahaukacin gudu m.k yazo yatareta tafad'o k'irjinshi. D'an tureshi tafara yidon aman yatafo mata, k'ara riketa yayi ya maida kanta k'irjinsa....amai tashiga kwararawa ajikin kamar ranta zaifita ..m.k duk hankalinsa yatashi. Takai minti biyar tanayi kafin yatsaya.
M.k d'aukanta yayi yashiga da i'ta toilet d'in dakinta . ciremata kayanjikinta yayi yasata cikin bathtub yana wanke mata jikinta. Kallo yashiga k'aremata yaga tad'an rame saikuma boos d'inta dasuka k'ara girma..kallonta yacigabadayi yanaso yagano wani abu itako saiwani k'amk'ame jikinta take tana kare boos d'inta... Murmushi yayi yacigaba da kyarata. Bayan yagamane yafito da i'ta dogon riga yasamata da pant yafito da'i'ta.
Ummi tagama kyara gurin tsab. Kwatarta yayi kan kujera shima yazauna gefe, Ummi ne tazo tazauna tagefen kanta fuskarta d'auke da damuwa tanamata sannu.
Neenah da i'donta ke lumshe sai maida numfashi take sama2.
"Kaga Muhammad abu mafi sauki shine kad'auki jininta kayi test d'in shi don musan abinda kedamunta." Abba yafad'a.
Hakan kuwa akayi d'aukan jininta yayi yatafi hospital d'in dayake aiki acan .
****
45mins later m.k ne yashigo falon hanunsa rik'eda wani takarda fuskarsa d'aukeda murmushi dakaganshi kasan yanacikin farinciki mara misaltuwa.
Karasowa cikin yayi yazauna gefe Ummi yana murmushi yanadan shafa k'eyarsa.
Kowa i'donsa nakan m.k suna sauraron abinda zaice .
"to babana kazo kuma kayi shiru." Abba yafad'a.
D'an sunku dakai m.k kasa yayi yana murmushi. Ummi cikin k'aguwa tace "kai banason iskancifa , kafad'a mana abinda ke going mana."
...."Erhm... dama...uhm..Ummi neenah are pregnant..." Wayyo Allah karkuga farinciki agurin family nan, m.k kam jiyake kamar yamaidata ciki. Ummi sai albarka take zabgamata. Abba rasa ma maizaice yayi don tsabar farinciki , tashiyayi yatafi part d'insa don samu kyautar dazaibata.
Ummi d'akinta tatafi don d'aukowa wayarsa tayima mommy n neenah albishir.
Wani marayan kuka neenah tasaki wanda batasan ma'anarshiba na farin cikine ko sab'anin haka.
Dasauri m.k yaje yad'agota yarungume yana zubamata albarka, kukanta tacigaba dayi ...rarrashinta yafara amma still tak'iyin shuru. Bakinta yalaluba yahad'a danashi .....a 360 abdallah ya gudu d'akinsa..
Kissing d'inta yake kamar zaicinye , neenah saiwani lumshe i'do take tana k'ara kank'ameshi da'alamu abun yanamata d'ad'i ...ganin hakan yasa m.k yad'auketa yay part d'insa da'i'ta.
***
Sunazuwa yakwantarta kan gado shima yahaye.
Cigaba da yimata kiss d'in yayi , nanfa neenah tafara mayarmasa da martani cikinwani irin rikicaccen salo. Hanu yasa cikin rigarta yanashafa many an boos d'inta, saikara mannuwa jikinshi take tana lumshe i'do... Hakan yasa m.k yay saurin ciremata rigan ...cigaba yai da wasada nonon , wani irin mika take tana k'ara turosu..hakanne yakara rikita m.k yakuma zak'e akan abinda yake.
Hannu yasa cikin wandonsa , wani ihu m.k yasaki yanashigewa jikinta. Amin mamaki neenah tashiga yimasa wasu rikitattun wasa. M.k jiyake Kama ba'a duniya yakeba.." Zaki kasheni.....da d'ad'i...sweet kicigaba da....karki daina...oooo....ahhh...plss cigaba.....m.k gabad'aya yatab'arb'are sai surutu yake....intak'aice muku ranar saida suka bala'i'n farantama junansu, m.k jiyake bazai tab'ata i'ya rayuwa without neenah ba....jiyake bawata datakaita...jiyake yafi kowa sa'ar mace aduniya....Allah yarink'a godema yanashima neenah albarka... Wanka sukaje sukayi kafin yacanza musu bedsheet suka kwanta bacciiiiiii.
*UrS QuEeN BEE MaRaFa💋.*
[9/28, 12:41 PM] Habiba Muh'd: *KECE SIRRINA3⃣5⃣*
*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*
By
Habiba Muh'd Marafa
EWF
*_______________________*
__A hankali neenah tazame jikinta daga na m.k, tashitayi da niyyar sa kaya tatafi part d'insu wani jirine yake neman i'banta bashiri tazauna.
komawa tayi takwanta bata d'ad'eba bacci yak'ara d'aukanta.
Saida alarm d'in d'akin yabuga kafin m.k yatashi yay wanka yatafi masjid yin sallar zuhur.
Koda yadawo neenah i'donta biyu amma tagaga tashi.
K'arasowa ciki yayi yazauna gefenta.
"Babe kobaki gaji da baccin bane kiketa kwance? Ko jira kike inzo nad'agaki?."... Yafad'a yad'an kashe mata i'do.
Turo baki tayi tajuya masa baya.
" OK..OK..yanzu nagane abinda kike nufi.... to bara nak'ara...yafad'a yana hayowa kan bed d'in.
"A nifa yaa moha bahaka nake nufiba....jiri nake gani saisa ban tashiba."
Dogon hancinta yad'an ja ."Ok tau naji ....amma kukun meye kike d'azu?.
Turo d'an k'aramin bakinta tayi tana magana a shakwa6e .." To yaa moha bakaineba...uhm..kace ciki gareni ...kumani ba yarinyace ba. "
K'ura mata i'do yayi "wai yarinya."
"Kamata yayi kinuna farin cikinki ....kikuma godewa Allah da kyautar daya baki don bakowa kesamun wanna ni'imarba...yanzu haka wasu nemasuke kamar suyi yaya amma basusamuba....ke Allah ya azurtaki dashi nuna farinciki zakiyi kikuma godemasa ."
Duksai jikinta yay sanyi.
"Babe, next tym innazomiki da labarin kinada ciki i'naso inga jin dadinki kikuma godema mahaliccinmu."
"Insha Allah yayana ."
"Yawwa matar yayanta."
Dariya sukayi.
Toilet yakaita yay mata wanka yasamata kaya kana yashinfid'a mata praying mat.
A daddafe tai sallar don jitake kamar zata kifa don jirin dayake mata.
D'au kanta yay yamaidata gun ummi.
Kyautar sabuwar mota fill abba yaba neenah murna agunta ba'a magana.
koda farida taji neenah Nada ciki murna kamar zata yi hauka, ranar yini sukayi suna waya farida sai tsokanarta take.
Haka rayuwa taci gaba da tafiya kowa yana nan2 da neenah kullum tana kwance jikinta ummi don jirin dayake damunta.. hakanne yasa ummi ko unguwa batafita.
kamar kwai haka suke lallamata , rasawama zakayi wayafi son cikinsu.
M.k yana ganin ummi tad'an tashi wuff zai suri matarsa yakaita part d'insa susha soyayyarsa.
_After 6months_
Neenah ne da k'aton cikin ta a kitchen saifaman had'a kayan zalama take.
M.k ne kezauna a falo yana aiki da laptop d'insa, abdallah yana can gefe yana daddanna waya.
Wayar neenah dake gefen m.k ne tai k'ara da'alamu sak'one tashigo
dakamar bazai dubaba saikuma yad'auka yabud'e mssg d'in.
Wani mugun razana yayi. Tashin hankali, firgici, rud'ani k'arara yabayyana a fuskar m.k .
"Khaleel! bashida hankaline ? matata zairink'a turoma sak'on soyayya ..lallai saina gyara masa zama, saina nunamishi ruwa basa'an kwando bane , saina koyamasa hankali... Wannan duk a zuciyarsa take maganar. Number da'aka turo mssg d'in ba saving amma akwai sunan Khalil aciki.
Bincike yafarayi acikin wayar amma baisamu komaiba...." Yea! nasan matata bazatayi hakaba shikad'ai yake haukarsa...amma saina koyamasa hankali. "
mssg d'in yagoge yabuga wayar da laptop d'insa atake suka ragargaje...ball yak'ara yi da wayar kafin yafita yana huci.
Abdallah bayan m.k yabi da kallo .
"uban jaraba yanzu haka bawani abin tada hankali bane amma duk yawani rikice wtsww...Allah yayayema."
Allah sarki neenah baiwar Allah tana kitchen sai had'a kayan lashe lashenta take batasan meke faruwaba.
Dagudu idriss ya tafo dayaga mai gidan nashi yana tahowa...kamar zaki yake tafiya fuskarsa tayi jaaa don tsabar b'acin rea.
"Ranka yad'ad'e alaji"...
Wani wawan naushi m.k yakaimasa Allah yataimakesa yakauce, a d'ari yabar gun..
Idriss Ciro wayarsa yayi yashiga dialing number zee.
Damugun naushi m.k yabuga k'ofar d'akin, shiga ciki yayi ya dafe kansa dake sassara mishi wani bala'in zafi zuciyarsa kemasa, numfashi wani sassark'ewa yake zuciyarsa kamar ta ragargaje haka yakeji ..jiyake inbaikashe khaleel ba hankalinsa bazai kwantaba...harwani hayakin bala'ine kefitowa ta hanci data bakinsa.
Kawai neman abinda zaikaumasa da bak'in cikinsa yake, tunowa yayi da abunsa.
dasauri yashiga bedroom d'insa yad'auko key d'in fridge yabud'e beer yad'auko kwalba d'aya, rufe fridge d'in yayi yadawo bakin bed d'in yazauna tunda yakifa kansa baisauk'e ba saida yashanye tasss yabuga kwalbar tatarwatse.
Zee ne takira wayar idriss take shaida masa ta i'so.
Cewa yayi tabashi minti uku zaisan yadda za'ayi tashigo.
Gurin maigadi idriss yaje yarink'a janshi da hira har zee tasamu tashigo ,.
shigewa tayi tab'uya awani gari.
Idriss tashi yayi yabar gun ....wayarnta yakira yarink'a mata kwatance harta i'sa part d'in m.k.
A hankali tashiga falon, k'aton hijab d'in dakejikinta tacire daga i'ta sai pant da bra.
M.k dayanzu fitowarsa falon yana layi , d'ago rinannun i'donsa yayi yasauk'e akan kyakykywar surarta , fuskar neenah kawai yake gani a nata.
Zee takowa tafarayi cikin wani salo najan hankali zuwa gunshi, had'e jikinsu guri d'aya tayi tana wani shafashi , fuskarta tafara mikawa gurin wuyansa tana goga boos dinta a jikinshi ...had'e bakinsu guri d'aya tayi tana wani irin kissing... M.k ma biyemata yayi... Sai juyi suke a falon kamar zasu fad'i.
kan kujera ta kwantarshi tafara wasa dashi tana cire masa kaya....
A gigice idriss yashiga falon ummi yana haki.
neenah tafito daga kitchen ummi tana saukowa, abdallah nazaune a inda yake abba kuma shigowarsa kenan..a gigice suke tambayarsa abinda yafaru.
"Hajiya... alaji Muh'd... zata kashe...zata kasheshi wata ....da wuk'a tayi part d'insa....
A guje duka suka fita daga falon sukayi part d'in m.k.....
*UrS QuEeN BEE MaRaFa💋.*
[9/28, 12:41 PM] Habiba Muh'd: *KECE SIRRINA3⃣6⃣*
*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*
By___
Habiba Muh'd Marafa
EWF
Wani wawan burki duka sukajaa a tsakiyar falon yayinda sukaga wata tsinanniyar karuwa a saman m.k,
Neenah kam wani jirine yafara d'ibanta, sulalewatai tazauna dirshan agurin .
wasu zafafan hawaye sukebin fuskarta.
"Ya Allah ubangiji maigirma , Allah katasheni daga wannan mummunan mafarkin daneke..nasan mafarki nake, mijina bazai aikata wannan k'azamin aikinba..nasani ya moha na maitsoran Allah ne nasan bazai sab'amushiba...Ummi don Allah kizo kitasheni, yaa abdallah kazubamin ruwan sanyi natashi....."tafad'a tana fashewa dawani kuka mai ban tausayi.
Zee kam hijab d'inta tararumo tafice a d'ari.
Dakyar Ummi ta i'ya d'aga k'afarta hawaye masu zafi nabin kuncinta tanufi inda neenah take.
Abba ne yafara magana cikin mugun b'acin rea.
" irin tarbiyan danabaka kenan Mohammad, haka nakoyar dakai kad'auko karuwa harcikin gidan ubanka da matarka bawai bakada i'taba ... Ashe bak'arya bane alh Gaddafi yamaka ba ba k'azafi yamaka ba ...a she kowa yasan kaiba mutunin kirki bane mune bamu saniba...muma yau Allah yanuna mana , Muh'd kayaudare mu ka cucemu... Abba ficewa yay daga d'akin zuciyarsa na tafarfasa don inyaci gaba da magana zuciyarsa zata i'ya fashewa.
Shikam m.k kwata-kwata baimasan mesuke ba , shide kawai yana jin wasu surutai gawasu mutane a kansa baimasan suwaye.
" niyi nadamar zuwa gurinnan , wllh danasan abinda zantarar daban zoba , mijina da karuw....harshentane taji yasark'e, numfashinta yana neman fita daga gangarjikinta. Dagudu Ummi da abdallah sukayi gurinta d'agota saukayi sukabar d'akin da i'ta.
Wani b'arawon baccine yakwashe m.k a gurinnan.
A falon Ummi takwantar da neenah kan sofa, ruwa mai sanyi tadebo tabata tasha , ummine tafara magana
" Nana.!!"
D'ago rinannun i'donta tayi takalla Ummi.
"Banaso kisa wannan abun aranki don zai i'ya haifarmiki da wata matsalan, kicire Muh'd a ranki kicireshi gaba d'aya...dazarar Allah yasaukeki lpy za'a nemamiki admission kici gaba da karatunki..yaronki /yarinyaki kuma zankula da...don Allah karkisama ranki damuwa narok'eki."
Neenah gyad'a kanta tayi hawaye nafita a idonta.
"Ya i'sa kibar kuka jekiyi wanka....tashi tayi tana d'aga k'afa dakyar tai dakinta.
*********
_3hours later_
M.k yatashi daga bacci wani garau yakejinsa duk damuwarnan babu , tashiyayi da zummar shiga toilet, i'donsane yasauka a kan kayasan dake watse a gefe , jikinsa yaduba yaga dagashi sa boxer, d'ago kayan yayi nanfa yaciro da janbaki manni2 daganan duk abinda yafaru yafara dawowa kansa.
Wani k'ara yasaki yasulale k'asa " wayyo Allah na ...wannan wacce tsinanniyace tazomin ...tacuceni takasheni ...neenah, Abba , ummina...nashiga uku..wayyo ni.. to waye yak'irasu...yaa Allah kasa wannan abun mafarkine..to wayece, me yakawota waye shigo da i'ta gurina ....kai wannan bagaskiya bane, mafarki nayi... Kamar zautacce haka yake magana.
Tashi yayi yashiga bedroom dinsa , kaya yasa yafito , bangaren Ummi yatafi don tabbatar dacewa wannan abun gaskene ko mafarki.
Suna zaune a falon suna hira kamar ba'abinda yafaru , don abbama yace suwatsar da kashinsa.
Da sallamarsa yashigo falon yana k'okarin karasowa dan samarwa kansa gurin zama.
A zuciye Ummi tayo kansa takifa masa wani wannan mari tak'ara kifamasa dukansa tashiga yi da duka i'ya k'arfita..."meya kawoka d'akina? kafitarmin a falo Muh'd banason ganinka kafita nace".... Wani kukan tausayi m.k yafashe da shi...
"don Allah Ummi kuyi hak'uri kuyafemin wllh sharrin shaid'an ne sharrin shan giyane wllh Ummi don Allah kuyafeni'....kuka yake wiwi kamar k'aramin yaro.
Abba ma tasowa yiya rea a b'ace.." Lallai sannu muhammadu watau har giya kakesha kakyauta...inaso infad'ama katattara naka yanaka kabarmin gida kaje can kacigaba da iskancinka amma ba'anan ba...inkaga dama kabud'e gidan karuwai a garinnan...tashi kafita."
yamasa nuni da k'ofa.
Wani kukan m.k yak'ara fashewa dashi yana bada hakuki, jansa Abba yayi ya turasa waye yarufe k'ofar falon.
Neenah fashewa tai da kuka tatafi d'akinta.
Haka m.k yarik'a kuka agurin kamar k'aramin yaro yana buga kofa kokulashi basuyiba, saida yay mai i'sarsa kafin yatashi yatafi part dinsa .
Haka rayuwar m.k taci gaba datafiya cikin k'unci , bamai kulashi a gidannan ...don kullum k'ofar falon Ummi arufe saida yazo yak'arashi tsayuwarsa yatafi bayasamun damar shiga.
Daya dawo daga masallaci zaizauna agurin motoci harsa Abba tazo fita ..inya gaishesa baya amsawa mayatab'ashi tureshe yakeyi yashiga mota abinshi.
M.k jiyake kamar yakashe kansa da i'rin wannan rayuwar, gaba d'aya yatsani kansa, ga fauzan ma yace baruwanshi da zuwa bama Abba hak'uri..gaba d'aya yashiga tsaka mai wuya.
Neenah kullu saitasha kukanta tagode Allah don duk batajin dadin kinkula m.k da akeyi gaba d'aya tausayinsa takeji , jitake kamar taje gurinsa amma i'na Ummi zataci k'aniyarta.
*******
Bayan wata biyu .
M.k duk yayi bak'i yarame gaba d'aya yafita hayyacinsa kullum yana cikin tunani.
Yaukam yayanke shawarar zaifita yazazzagaya ko Allah zainuna masa waccar tsinanniyar data masa haka don tabbas inyaga fuskarta zai ganeta. Shiryawa yayi cikin k'ananan kaya yashiga mota yafita.
Tuk'i kawai yakeyi baimasan i'na yadosaba gaya duk yayi zurfi cikin tunani.
"Yanzu haka rayuwata zataci gaba da kasancewa, i'yayena sunyi fushi dani nid'in banza meye amfanina arayuwa banga amfanin rayuwata a yanzu ba.....kuuuuu wata uwar k'ara yayinda motar takwace a hannun m.k taikan wata babbar mota. Babbar motar tatamitse tasa....
Dagudu mutane suka fara zuwa gurin don taimakawa nacikin motar , dakyar akasamu akafito dashi jikinsa duk jini ko numfashi bai i'ya yi.
Fauzan ne yazo wucewa a mota yaga tarun jama'a , harzai wuce sai yahango kamar motar m.k dasauri yafito ya'isa gurin .
iyko shine a gigice yama mutanen bayani akan abokinsane , a motar fauzan aka sashi sukayi asibiti.
Yau Neenah tuntashinta takejin jikinta bad'ad'i , gawani son ganin mijinta datakeyi don sduk abin yanzu yadameta harta rame i'tama..abinka da mata da Miji sai Allah ..lolz..
Sad'af2 tafishe tai part d'in m.k.
Bataganshi faloba bedroom d'in tashiga hakananma bayanan bathroom d'in tabud'e nanma bata ganshiba, ba i'nda bata duba a ciki da wajen part d'inba amma bataganshiba.
" k'ilan wani gurin yaje ."
Dahaka takoma d'akin nasa takwanta kan gadon ..kawai wani mak'ok'on kuka takeji ya kullemata zuciya. Kamar wanda aka tsikara tatashi tafara mishi dube2 a d'akin.
Cikin closet d'in shi tabud'e tanabin ko'ina da kallo, can i'don ta yahango mata wani k'aramin box mai kyau na zinari duk jikinsa design na hrt ne gakuma sunanta jiki.
Abin mamaki yabata sosea.
D'auko wa tayi tadawo bakin gadon tazauna, bud'ewa tayi a hankali don ganin abinda ke ciki. Wani diary tagani da album a gefe sai flowers masu kyau acikin.. Album d'in tad'auka tabud'e gamamakinta pics d'in tane wanda tana yarinya dawanda take tagirma wani ma bacci take wani tana dari wani tab'ata rea harda wanda pampas ne ajikinta amma bawanda baiyi kyau cikinsuba ..abun yayi matuk'abata mamaki.
Diary tad'aka tabud'e wani bakeken hrt tagani da sunan ta da nashi ajiki , karantawa tafarayi tana mamaki.
Kuka takeyi tana dariya yayinda take karantawa.
wani bala'in kaunar m.k ne yake shigarta."Allah sarki yayana ashe kana sone ashe son dakakemin ne yasa bakason ganina da wani namiji nikuma nake ganin hakan kamar sonane bakayi....Allah sarki yaa moha natausaya maka akan wahalan dakasha akan sona....ni i'na sonka yayana i'nason ...gaba d'aya tajik'a takardan da hawaye.
Saida tai mai i'sarta kana ta maida abun yadda suke tafito i'donta duksun kumbura sunyi jaa, part dinsa takoma.
Tunkafin tashiga falon tajiyo Abba yana magana a kid'ime.
"Yanzu fauzan yakirani yake shidamin Muh'd yayi accident a yanzu haka yana asibita ko numfashi bai iyawa ... Mugaggauta muje hajiya...karmu karasa yaronnan..
Fashewa da kuka Ummi tayi" wallh nayi nadamar horar da yaronnan tawannan hanyar, daba haka muka masaba alh gaya zaije ya Hallaka kansa...innalillahi wannan ilaihirraji i
Un.."
"Kinga ni bance kimin kukaba kiwuce muje... Kaga abdallah kakula da neenah karkafada mata komai gudun kada hankalinta yatashi."
Gaban neenah dayake wani mugum fad'uwa jin abinda suke fad'a ...kafafunta gagara d'aukata sukayi, durkushe tayi tana cije leb'e jinyadda mararta da bayanta ke mintsilinta....wani k'ara tasaki dataji wani ciwo ya murd'ota.
dagudu su Ummi suka fito daga falon jin k'aran neenah, dasauri Ummi tad'agota ganin tafara bleeding a gigice suka sata a mota sukayi asibiti.
[9/28, 12:42 PM] Habiba Muh'd: *KECE SIRRINA3⃣7⃣*
*END... I'll going to miss u M.K & NeenahðŸ˜ðŸ˜*
*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*
EWF
By___
Habiba Muh'd Marafa
*L*abour room akashiga da neenah, Ummi sai faman hawaye take abin duniya yataru yamata yawa .
Abba sai hak'uri yake bata amma tace "haba don Allah kabarni nayi kukana, dawanne zanji ? ."