Showing 6001 words to 9000 words out of 34255 words
Chapter 3 - Kece Sirrina Complete Hausa Novel By Habibah Muhammad Marafa .txt
ke muna tare*."
Abdul shima farin ciki kamar yayi yaya.....yad'au tro pillow ya wulla musu "dallah malamai kinbi kun ishi mutaneda ihu ...zaku kama gabanku kosaina .....
Aykam dagudu sukayi dak'in su .....suna farin ciki da murna.
Washe gari.
Suna zaune a garden su uku, sunyi jugum2 suma naiman mafita.
Abdallah yace "Nikunga a yadda nayanke, kawai Neenah kik'ira Abba awaya kifad'a mishi gaskiyarki kebakison komawa".
"Eh to kumafa hakanefa, in abba yama dad magana da kansa sumul zaibarki kizaune"....inji fareeda.
"To bara ind'auko wayan."
Tatafi d'aukowa....ba'afi 2min ba saigata da wauarta k'irar iPhone 7 white colour.
Tai dealing Num d'in abba.
"Kuma kuku zakirinka yi kamar yankaki za'ayi, hakan zaisa abba yace i'na bazaki komaba"....fareeda tafad'a
"Yawwa 'yargari kinaganewa fa".....cewar abdallah.
Ringing biyu abba yay picking call din.
"Wayyo Allah abbana kataimakamin dan
Allah."
"SuhanAllah meyafarudake Neenah?."
"Ba dad d'inbane wai adole saina koma , kuma wllh abba banason zama acan kawa2 bana sakewa ko ina zanje saida guide, Abba ko friend fa banda wai zasu b'atani. Nidai wllh abba nafison zama a nan dan Allah kashawo kan daddy na pls abba😭👏🏻."
"Shikenan kiyi shirunki' indai akan wannanne karki damu tunda kinfison zama a Nigeria to nan zakizauna kiyi shiru dena kuku share hawayenki."
"To abbana ngde."
"Kikwanta da hankalinki karki damu."
"To abba kahuta lpy.....sai anjuma."
Abba yakatse wayar....yashiga dealing Num din dan uwansa.
Yeeee💃💃wallh munci gari fareda sukatafa da neenah, farida tace "kawa kinga yanxu hankalinmu kwance bamuda wata matsala."
wllh kuwa kedai kawai shoki💃👻.
"Ku wallh bama zamanku guri dayaba kudamu mutane wllh."
Sukace "A to ya abdallah aisai karinga zama a site dinka kawai.
"Kut hakama zakuce nasama muka mafita zaku watsamin k'asa a i'do".
Every body shoki💃💃💁🏼.....Sukayi ciki a d'ari..........
For any comments/correction 04117749.
Ur's _*{HM²}*_
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA1⃣3⃣*
*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*
*♻€°W°F♻*
NA______
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_
*〰〰〰〰〰〰〰〰*
Tana kwance bisa kan k'irjinsa, yayinda shikuma hannunsa yake cikin rigarta saifaman jijjuwasa yakeyi.
Zuwairat sai lumshe take tana bud'ewa,
Cikin wani irin muryanta mai suger tafara magana haka
"Dear yanzu kaga saura kad'an ka kammala karatunka, nima kuma haka.
To yanzu meyarage maka bayan kakoma Nigeria???".
M.k da idonsa yake a lumshe kamar mai bacci yiyayi kamar bajitaba, saida takara nanatawa ya amsata da cewa "ke kinsan fani banson damuwa kibarni inhuta."
"Plsss my dan Allah kafadamin plss plss👏🏻"....😘ta manna mishi kiss a kumatu.
M.k yakara lumshe idonsa sannan yabude...a hankali yace *"AURE*".
"To yanzu kanada girlfriend acan wanda kukayi alkhawarin aurene?".
"Banda".......in short ya amsata.
"Yauwa dear dama haka inkeso inji."
"Saboda me?". M.k ya tambayeta
"Saboda inaso miyi alkhawarin aure dakai kaga inmuka koma sai amana aure.........don nasan yanzu parent d'in burinsu inkadawa kawai kayi aure......tunda kazama d most biggest doctor wanda yanzu haka ko hospital kakeso abbanka zai bud'emaka.....so kaga kawai muna komawa sai zance auren mu."
Tunda tafara maganar m.k yake kallonta da mamaki.
"Amma lallai bakida hankali Zuwairat."
"Meye nayi narashin hankali kuma dear??".
"Kinazancen cewa nizan aureki, bayan kingama tambadewa, banamijin da baiyyi connection dakeba,bayan kinje kingama zubarda mutuncinki da kimarki ta 'ya mace kice inaureki".
Haba sweery wani irin magana kake haka, ni ba namijin da yataba koda rike hannunane bayan kai....
Kuubb.., m.k yabige mata baki...kan boruobanki 'yar iska shegiya, ni👈🏻👉🏻dake wayafara gigin taba jikin wani.
Dan uwarki badake nakeba.....yadaka mata wani uwar tsawa.
Dasauri tace " ni..n..nice".
To bari infada miki abinda bakisaniba....ni bantaba yunkurin taba koda yatsan mace wanda ba mutarrama taba...banta taba boos din maceba sai akanki bantaba sa hannu acikin pant din maceba sai akanki kekika kika kawo kanki.
Kuma ke kika koyamin duk wannan, don ba halina bane kuma ba dabi a tabace....don haka inaso kisani in mafarki kike to kifarka don bazantaba auren kwashashshiya tanbadaddiya irinki ba.....nd d last get out of my side.
Zanci miki uwa inbaki fitarmin ananba......yadaka mata wani uwar tsawa mai gigita.
Bashiri tasauko takyara rigarta, takalmi a hanu still dayan hannun yana bakinta wanda sai jini yakeyi, dasauri tafice daga dak'in.
A compound din hotel din tatsaya, tana tunannin rashin mutuncin da m.k yayimata....kodan meye abin damuwa tunda yanamin abinda yafi hakama...amma wllh wllh nadaukan ma kaina alkhawari saina auri *Muhammad Khabeer Madugu* kota halinya yaya sai m.k yadawo tafin hannuna *!!!*.
Tana kaiwa nan tafice abunta.
Shiko gogan ko a jikinsa yashige toilet abinsa.
****************************
Ring Ring Ring.......
Wayar neenah ce taketa faman ringing, tana duba wayar wazata gani *Sweet father* aikuwa tai tsilli2 da ido.
Ummi tace " lpy kuwa neenah da ank'ira waya kawai saikifara raba ido...tukunnama waye???.
Neena da hantar cikinta se kadawa take tasan yau tayi ba daidai ba.......tana tsoron daddynta yaci uwarta don batasan abinda abba yafada mishi........gaya Ummi batasan sun hada wannan plan dinba......
Ha'a kobakiji tambayarki nakeyi bane???
Dasauri tadawo.........am Ummi daddy ne.
*Duuummm* kamar tashin booommmmm haka zuciyar abdallah da fareeda ta buga.......suna tunanin kar daddy yace abin nata haryakai ta hadashi da dan uwansa to tunda hakane abin bazata zaunaba saita koma...
Maganar da Neenah take ne tamaidosu cikin hankalinsu, suka baza kunnuwa don jin abinda zai faru.
"good afternoon dad".
Bai amsata ba yafara magana haka....." Sweet Neenah naji duk abinda kikafama abbanku kinkyauta".
Neenah da fitsari yakusa zuba mata atunaninta ransane yabaci.
Yacigaba da cewa " neenah kinsan inason duk wani abinda kikeso aruyuwa, don haka nayarda kici gaba da zama dareda dasu dougter fareeda a Nigeria."
Wani ihu neenah tasaka wanda saida duk na parlour n sai da suka tsora, saida suka kula kuma sukagane murna ne.
Wullar da wayan tayi da gudu ta rungume farida ....."daddy ya yarda in zauna wllh yayarda".
Haba ihu..... Ummi sai dariya take musu ....haka daddyn natama dayakejin abinda ake, daga karshe yakatse wayan yana fadawa mummy ta suna dariya.
Fareda tace "wollh yanzune zamubude duniya sabuwa nida ke yasin"...."hmm aikedai bari kawai kawas".... hehehehehe suka tafa😆.
Abdallah dake can gefe yana kallon ikon Allah.
"Ya abdallah yanaga ko farin ciki bakayine"....inji neenah
"Au to rawa kikeso intashi inayi kenan?."
"Bawannan badai yanzu kowa yaje yayi sallah zuhr kuzomuyi lunch"...Ummi ta fada.
Abdallah yayi masjid , 'yan biyu sukayi dak'in su don gabatar da sallah, Ummi ma tai nata dak'in .
*____________________________*
*M.K*, yakammala karatunshi a Spain yayinda yafita da daraja na d'aya _first class_, a halin yanzu m.k yazama *Doctor* babban doctor wanda harsun bashi aiki acan.
Kamar abin kirki m.k yafara aiki a Spain, amma da akayi 6mouths yace ina shibazai i'ya wannan kayan wahalar ba.
Gwamma yadawo gida yana shek'a bacci abinsa.🤗
Haka m.k yafara shirye shiryen dawowa............
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA1⃣4⃣*
*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*
*♻€°W°F♻*
NA_____
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_
*___________________________*
Today is Thursday , ranar da *M.K* zaidawo.
Gidan alh khabeer yacika da 'yan uwa da abokan arziki, kai saikace biki akeyi don mutane da dafe2 n abincin da akeyi.
Lailai an had'ama *m.k* _delicious_kam. kan dining d'in cike yake da abinci kala2 wanda akalla zasukai 25.
Motocine nagani nafad'a wanda kowa yagani yasan bak'arya, guda 17 dukkansu bak'ak'e, sai dauke ido suke don tsabar kyalli haka suka d'unguma _international airport_ don d'auko *m.k*.
********
"Fareeda, waiyau yanaganki hakane duk kinsanza kamar bakida lpy. mai yake damunki?."
"Hhmm kedai neenah bari kawai, wllh ba'abinda yake damuna kamar dawowar ya moha.......don wllh in ya moha yadawo to mutum yashiga uku kwata2 baya barinka kasake, gashegen fushi baya dariya, kokin gaishesa saiyaga dama ya'amsa.......ke wannan m.k n halinsa saishi."
"To shikuma haka yake".
"Wllh kuwa".
"Kinsan kuwa har tsoransa yakamani tunkan ingansa."
"Uhm aisaikin gansama tukun, don inya murtuk'e fuska kamar horror 😡.......bari kiga in nunamiki pics d'insa".
Tabud'e wardrobe tad'ebo potunan m.k kala2 tabaza akan bed d'in.
"Yawwa neenah gasu kikalla."
Neenah tafara kollon pics d'in m.k........ La ai wannan nasashi yanazuwa gurin daddy, inna tambayi daddy sai yace yayana ne ashe shine ya mohan.?
"Eh mana....dama yana zuwa Germany?".
"Sosai mai.........
Uhm yabanga kuna kamaba yafi kamada ummi....... Amma yanada kyau don duk yafiku chau."
Fareeda ta bata harara...." To ba saiyafi kyau dinba, nibanga wani abin kyau ananba.
wai a haka har "yan mata masuji dakansu 'ya'yan manyan masu k'udi suke kowa kansu da kansu gun Yamoha , wai suna sonshi yay tamusu rashin mutunci yanazaginsu.. waibasuda class tunda harzasu kawa kansu wa namiji....
"Uhm nidai bawannan ba yanxu bara natashi nashiga wanka kafin a daukoshi kar Ummi tayi magana."
Fareeda tace"To........ni wllh badan kar Ummi da abban suyi magana ba da ba'abinda zaisa nafita tarbanshi, don zai i'ya baka kunya a idon jama'a ."
"Uhm nidai nayi nan."
Neenah tashige toilet abinta.......fareeda kuma tafita.
Fitowarta keda wuya tafarajin shigowar motoci, aikam dagaski m.k yadawo.
Saida motocin sukagama parking guide's din suka fiffto kowanne da bakin suit bakin takalmi da bakin glass........suka budema *M.K* marfin mota.
Sanye yake cikin wani tsadadden suit White, idonsa manner da irin farin glass dinnan na doctors.
Kafarsa yasauko daita kan carpet din dayeke shinfide daga bakin motar har kofar parlour.
k'afar m.k data rikita yanmatan dake gurin kowa burinta takalleshi .
Hakasuka fara takowa shida abdallah sai guides d'in dasuke binsu abaya.
Wlcm wlcm wlcm. D handsome guy, d most biggest doctor in d world, yaro dan Ummin da, mai takama ilimi da naira ko a ina daban kake......wannan yace wannan Kowadai da'abin da yake fada anayi ana watsamishi flowers.
'Yammata kuwa dasukayi mutuwar tsaya suna mamakin irin kyau na m.k.
Shiko gogan burinsa kawai yaga parents d'in shi.
Can yahango iyayenshi natsaye suna jiran isowarshi, tundaga nesa yafara sakar musu murmushi jiyake kamar yaruga dagudu yajegurin.
"Thinking about you, missing you, loving you with all mah hrt.......ya rungume umminsa yabata pick daya a kumatu.........Ummi sai murna take tanajin dadi. U're wlcm son.
Yay hugging din abbabsa kamar zai kadashi..........."I Miss you, I very miss you, I miss a lot abban."
"Nooo karkace kayi missing dina, aidakazo Ummi nka kafara kulawa."
M.k Yadan langubar da kansa a kafadar abban nasa yana magana da shagwaba kamar wani karamin yaro....." Allah sarki abba na dayanxu kainafara kulawa ummima hakazata ce , so nasan kaidin maihakuri saisa."
"Ja'iri abba yalakace masa kumatu."
"Wlcm big bro" tamika mishi flower..... Fareeda da zuciyarta sai dukan uku2 take don bak'aramin aikin m.k bane yabata kunya.
M.k yamika hannu yakarba da fara arsa " thanx lil sis kingirma dayawa fa."
Yakamo hannunta sukashige ciki.
Abin yabama farida mamaki sosai sai taji dadi aranta yanda dan uwan nata yamata.
Abba Ummi abdallah suka rufamusu baya .
A dining area sukayi parking , akafara saving din m.k.......abincinsa yakeci cikin kwanciyar hankaki, sai zuba santi yake.
Sanye take cikin wani riga da wando wanda wandon iyakar kwiwartana sai rigar maidan guntun hannu tayi parking gashinta dayasha gyara sai shining yake ko kwali babu.
Kwas kwas kwas tafiyantane yadawo da hankalinsu kanta, m.k dayayi mutuwa zaune don tabbatas yaganeta *NANAH KHADIJA* wanda ko aina yaganta kocikin wani irin hali zaiganeta, cause itace burin rayuwarshi.......wanda neenah i'ta batasan da wannan ba.
"Sannu dadawowa ya Muhammad."
Wannan had'add'iyar muryarta ta, me suger ,salty salty maggi maggi i'ta tadawo dashi.
"Yawwa" ya amsata👌.
"Ya moha kagane ta kuwa?." Abdallah ya tambayeshi .
"A'a kam".
"Wai mutum k'anwar sa ace bai ganetaba, meye wannan inba rashin ziyarar yan uwaba"......abba yafada.
"Oh abba wllh bahaka bane kasan abun sai a hankali."
A zuciyarsa kwa cewa yayi " lai lai abba bakasan ya neenah take a raina bane saisa."
Don m.k tun neeneh tana karama yake sonta, tundaga Spain yake wucewa Germany don neenah haka yake bibiyarta a social media.
Haka rayuwar su acigaba da tafiya, son neenah yana karuwa acikin hrt din m.k.........wannan kenan 👌.
*Cigaban labarin............*
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA 1⃣5⃣*
*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*
*♻ €°W°F♻*
NA_______
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_
_Cigaban labarin_
______________________
Soyayya ce maik'arfi tashiga tsakanin Khaleel da neenah, Wanda hakan yasa m.k kamar zaimutu do kishida da takaici. Ga abba yabijiru masa da zancen aure akan duk yadda za'ayi yasamo matar aure ayi auren tare danasu neenah.
M.k yashiga damuwa wanda bazata misaltuba, ga wutar soyayyar neenah dake ruruwa a zuciyar sa tana cinyesa, dukya rame yafita hayya cinsa .
*________*Yau Monday, around 4:30pm *M.K* yadawo daga gurin aiki. Wanda yake aiki a malam aminu kano, m.k shine babba a hospital d'in don m.k bakarim gifted bane a bangaren nan hakan yasa suka duba wannan akabashi wannan matsayi.
Zaune suke akan rise branch din daka'a compound d'in gidan.
Yakura mata ido saiwani irin kallo yake mata maicike da so da kauna. Yayinda i'takuma neenah saifaman b'oye fuska take tana murmushi.
" to yaud'in kuma kunyana akeji?".
"Uhm uhm niba kunyarka nakejiba"......tai maganar a shagyabe abinda yake kashe Khaleel kenan.
Yalashe lips dinshi nak'asa. " to meye inba kunya ba kin rufemin fuskata......plsss bude in gani mana".
Khaleel yakai hannu fuskanta daniyar cire mayafin data kare fuska......
Yay daidai da i'sowar m.k inda suke zaiwuce. kamar ance d'aga kanki. Neenah tana d'aga kanta sukayi 4eyes da *M.K*. Durun durum durum haka zuciyar ko wannansu take bugawa.
Zuciyarta na bugawa don tsoro, ta m.k na bugawa don tsananin bacin rae. M.k rasa wani irin tunanima zaiyi aranshi......lai wannan inbaiyi a hankali ba zankasheshi akan neenah watau abin nashima haryakai ga taba jiki.....maganar neenah ce tadawo dashi hayyacinsa
" wlcm back ya moha".
Wata muguwar harara m.k yabuga mata, dasauri takauda kanta gefe jikinta har rawa yake, i'donta yaciko da kwalla tsabar gigita.neenah irin muta nannanne masu sauri gigicewa da anmusu abu gashegen tsoran tsiya.
Khaleel da fara'arsa yatashi, yanufi gun m.k don sugaisa.
hakan yakara kular da m.k , dakamar zaitafi yak'i kula Khaleel .....sai wata zuciyar tace katunafa kai mai ilimine ba jahiliba .....taya kuma zakayi abu irinna jahilci.
Khaleel da fara'arsa yamik'ama m.k hanu, ba yabo ba fallasa m.k yamika mishi sukayi basabaha. M.k yajuya yatafi dayayi niyar zuwa gurin umminshi amma yanxu yana bukatar kadaici.
part d'insa yawuce.
Neenah daduk jikinta yayi sanyi, kana kallonta Kasan akwai wani abu.
"Princess yanaga yanayinki yasanza ko naimiki wani abune?."
A hankali tagirgiza mai kanta. "To meyene oya tell me ....talk to me mana."
"Uhm kaina kemin ciwo." Tafada muryanta na rawa tanason yin kuka.
"Oh! Sorry dear kinji.....to yanzu abinda za'ayi kishiga daga ciki, kisha maga saiki kwanta kid'an huta. amma fa karkiyi bacci kinsan baccin yamma ba kyau".
"To"
kawai tace tatashi tatafi .
bin bayanta Khaleel yayda kallo yana mamakin sanzawar ta cikin lokaci kadan. haka yarinka kissima abu aranshi daga bisani yashiga motarsa yatafi.
Yabugu yayi tatil, yanazaune a bakin katafaren gadon da kwalbar giya a hannunsa.
Ba'abin yake tunowa sai hannun Khaleel a fuskar neenah , gawata muguwar sha'awarta data tasomasa. Soyayyarta sha'awar duksun addabi rayuwarsa, bashida wata mafita a yanzu data wuce yasaukarma Zuwairat.
Wayarsa ya lalumu a side drawer yay dealing Num din zury .
"hlo sweery ya akayi?".
Yanda Zuwairat taye maganarta cikin wani irin shi umin salona yakara hargutsa m.k.
"I need ur help Zuwairat kisameni a GRA."
Yakatsa wayan.
Jinhaka zury tasan abinda m.k yake nufi, aikuwa bak'aramin d'ad'i tajiba don tarda tsallenta . hehehehe m.k yakusa fadawa tarkona saini Zuwairat . sauri 2 tagama shirinta, fitowa tayi tashiga motarta tadau hanya....
...........
Oh! Ah! Washhhhh!. Gabada nishinsu da numfa shinsu yaciki d'ak'in.
Please dear kamin a hankali wallh dazafi.
M.k dariga yafita hayyafinsa ba'abinda yake sai shan nipple d'in zury.
Biyayi yafara sa hannu cikin pant d'in, wani d'auk'ara tasaki tana k'ara b'ud'e k'afan saik'ara mik'o mishi takeyi. Don so takeyi kawai m.k yashiga.
Hanu hasa gaban m.k tad'auko tanason turo abin gabanta, dasauri m.k ya......................
_*❣ILUSVS❤* mah fans we will be together 4rever & ever_
_UrS QuEeN BEE MaRaFa❣❣❣❣_
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA 1⃣6⃣*
*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*
*♻ €°W°F♻*
NA____
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_
*M.K* yacakama Zuwairat naushi a fuska, kawai zury taji abu unexpected bashiri tasuma.
M.k kwa bai barta ba saida yagama ta6e2 da shafe2 nsa sannan yak'ele Zuwairat.
Gefe can ya matsa yana dafe da goshinsa. Kai subtanallah astagfirullah.
Yajuya dubi zury wanda har yanzu take a sume, yak'are mata kallo heat to toe, yay kwafa aransa yana cewa inama neenah ce hmmmm....... Haka ya shiga toilet a daddafe dan kansa bala'in ciwo yakeyi.
D'aure da towel yafito , sai kofin ruwa dake hannunsa.
Kangadon yanufa , yana zuwa ya maka mata ruwan a fuska.
a gigice tatashi tana kakkama jikinta da'alumu sanyi takeji.
M.k ya watsa mata wani mugun kallo, bashiri tasauk'o daga gadon sai dibi dibi take nonon ta sunata rawa.
"""Keeee banza karuwa!. kisa kayanki kifitarmin a d'aki, nabaki 3mins kar nadawo nasameki. Daga nan yay ficewarsa .
wani k'ofa yabude a downstair saiwani arnen parlor ya bayyana, direct yashige bedroom donyi shiri.
Zuwairat kam bashiri tasa kayanta ko d'ankwali bata d'auraba tafice a d'ari. Don ba k'aramin aikin m.k bane inya sameta ya tattaka abin banza.
Tuk'i yake a hankali2 kamar baison yi, kiraye2n sallar magrib akafara, parking yayi a gefen wani masallaci. Alwala yayi yashiga jam'i aka gabatar da sallah.
Bayan yakoma gida direct main parloun yanufa.
Assalamu alaikum. Da sallamar sa yashiga, gefen Ummi nsa yanema yazauna. Kansa yad'aura bisa kafad'arta ya langwa6a.
Ummi tashafa kanshi "yau aikinne ya6oyeka haka?, tunsa safe sai 7:19pm".
" Eh Ummi. 4:30pm nadawo ko nan ban shigoba kuma akak'ara naimana sai yanzu nadawo".
"To sannu da k'ok'ari".
"Abba sannu dahutawa".
" Yawwa"...... abba ya amsa.
" i'nason magana dakai bayan sallar i'sha kasameni".
"To abba". .......ya amsa cike da gaimamawa.
______Bayan yadawo daga masjid , parlour n abbansa yawuce .
da sallamar sa yashiga. Ummi ce a gefen abba tana had'a mishi coffee. Gefe yasamu kusan k'afar abba ya zauna.
Alh khabeer ne yay kyaran murya yafara magana kamar haka
"watau Muhammad namaka maganar kasamo mata a had'a aurenku tareda na k'annenka amma abu yagagara ko. Yanzu sati nawa dayima maganar?.
M.k datunda abban sa yafara magana yake zazzare i'do , zuciyar sa tana fat fat. Murya k'asa2 yace " sati uku".
"Masha Allah