Showing 3001 words to 6000 words out of 34255 words

Chapter 2 - Kece Sirrina Complete Hausa Novel By Habibah Muhammad Marafa .txt

harkin fara zaucewa.....tukunnama ay wollh nangaba ji zakiyi inbashi bazaki i'ya rayuwa ba.......aynikam yanzu haka inba Salim sai rijiya.


Duka sukashek'e da dariya.
Neenah tace"" aikam fareeda dagaski yarki wollh.


Nikam bara inshiga toilet fitsari nakeji....cewar fareeda.


Tashige toilet abinta, i'takuma neenah tafad'a duniyar *Khaleel*.




_(Niko ince kan ubancan neenah tatafi dayawa😂)_




Fareda fareda fareda Ummi ne daga parlour tana kwalla mata kira.


""Ummi, tashiga toilet fa...cewar Neenah.


""To ked'in fito kikaima yayanku abinci, don baiyi lunch ba kuma bashigo ba.


""Neenah da hantar cikin ta keta kad'awa.....nashi ganga bansan mai zantarar ba.


""Kinajina fa ko neenah""'.

"To Ummi ganinan zuwa.""




Tad'au basket d'in da collar n keciki, tanufi part d'in M.K........




Shigarta parlourn bakowa a ciki, sai k'amshi da sanyi AC dake tashi.


A tsakiyar parlour n ta tsaya tana tunanin yadda zata bullowa lamarin nan,...... Tasan cewa in tabar abincin a parlour n zaice ta rainasa saisa batafada mishi ba.....gaya batason shiga bedroom d'insa.




Hakadai tai shahada, zuciyarta na harbawa tashiga.


Tsaye taganshi a gefen gadonshi yakifa kansa da bango.


Sallama tayi, yayinda zuciyarta ke harbawa kamar zata fito don tsananin bugawa.


Jin sallamarta ne yasashi juyowa, yana kallonta da rinannun idonsa wanda suka rikid'e suka koma kamar garwashi don jaaaaa.


Abun saida yabama neenah tsoro, don yadda ya mooha Yakoma irin bugaggun nan sak👐🏼.


A hankali yafara d'aga kafarsa yana takowa i'zuwa gabanta.


Neenah data faraja da baya2 zata gudu........caraf m.k ya cafkota ya hadata da bango.


Gaba daya Neenah tagama tsorata, don a tunanin ta bugunta zaiyi.


Tabude baki da niyyar bashi hakuri....ayko sai jin bakin m.k tayi anata....... Taware i'do mamaki da tsorone cuka cikita.




Shiko gogan kamar yasamu lollipop haka yake tsotsar bakinta.


A hankali2 tafara jin m.k nakokarin zuramata hannunsa cikin rigarta.


Tafara kiciniyar kwace kanta, aykuwa m.k yakara mannata da kirjisa.....jikinsa sairawa yake, k'afa funsa suka gagara d'aukansa.......ayko yajata suka zube a gado................










*to mah fans kubiyoni donjin yadda M.K zaiyi da Neenah.*












For any comments/correction
08104117749










*UrS QuEeN BEEE MaRaFa*😘😘😘😘
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRI NA6⃣*




*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*




*♻€°W°F♻*


NA_____
Habeeba Muh'd Marafa *{HM²}*








_____Hankalin M.K gaba d'aya yafara tafiya, naima kawai yake yaraba ta da kayan jikin.
Neenah da fuskanta yayi sheb'e2 da hawaye, saifaman turashi take amma takasa.


M.K yafara zige mata zip d'in rigarta.
datayi wani yunk'uri ta tattaro duka k'arfinta ta hankad'ashi gefe.


Aykuwa tatashi tafita aguje sai faman haki take.
____d'an gefe da part d'in shi ta tsaya, ta goge hawayen fuskarta tareda gyara rigarta tanufi part d'in su.


Ab'an garen m.k kuwa, yadda ta hankad'ashin nan anan bacci mai nauyi yay awungaba dashi.





Saifaman zare i'do take, tana addu'ar Allah sa bakowa a parlour n.don i'ta a tunaninta za'a gane abinda M.K yay mata.


Aykuwa tai sa'a bakowa ciki. Da gudu tashi ge dakinsu, direct toilet tanufa donyin wanka.












M.k kuwa baitashi ba sai 4:00pm, ya gabatar da sallar la'asar.
Bayada yagama u'zurinsa ne yazauna yana tunanin abinda yafaru tsakaninshi da Neenah, ouucchhhh yadafe kanshi yana danasanin abinda yayi.
🤦🏻‍♂allah wadaran shan _beer_.
(Hmmmm tukun nama ai)



Sai 5:30pm yafito saka makon yunwar data adda beshi.




Neenah ce sanye cikin wata doguwar riga na atanfa _colour n Orange_ tai bala'in amsarta.


Gefe kuma fareeda ce kezaune akan sofa tana charting, da alamu da saleem takeyi, don irin k'aya taccen murmushin danaga tana dokawa.



Neenah ce tashiga kitchen don dafama kanta _indomie_.








After 8mins, m.k ko sallama babu, baiko kulada fareeda wanda take a parlour n ba, kaitsaye yashige kitchen abunshi yana shafa ciki.














































_Manage wlloh agajiye nake_
































*UrS QuEeN BEEE MaRaFa😘😘😘😘😘*
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRI NA7⃣*








*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*




*♻€°W°F♻*








NA_______
Habeeba Muh'd Marafa *{HM²}*




















________Neenah tajuya da niyyar d'auko plat , kwata2 tashafa'a daruwan data zubar a lokacin yin girkin nata, tsantsin gurin ya d'ebeta tatafi luuuu zata fad'i.
Yayi dai2 dashigowar m.k tafad'o jikinshi.
Yinyin da shima san tsin yad'eb'eshi duka suka zube a k'asan gurin.
(Ooo karona biyu Neenah a k'irjin m.k.)






K'amshin turarensa yatabbatar mata dacewa shine, dasauri tafara kiciniyar tashi .
Yayinda shikuma m.k gaba d'aya tunaninsa yafara sauyawa, sakamakon yadda jikinta ke goguwa da nashi, gawani shu'umin turaren dake jikinta.




Dasauri neenah tatashi donjin abinda ta d'aura yafara k'auri, gaba d'aya ta diririce tamanta dacewa abin yad'au zafi, wani k'ara tasaki yayinda tad'aura hannunta akan towan daniyyar saukewa, bashiri kuwa tasaki abun taja baya.
Hannun tarik'e tana yarfewa hawaye na malala.




M.k wanda ke ganin duk abinda ke going, mtswww! Aransa yakecewa kai anyi kid'i manmiya anan wllh mtsw.


Yaje yasauke indomien akan _gass cooker_n, plat da spoon ya d'auko ,indomie yajuye aciki yad'aura spoon din akai, copee n dake acikin dan cup a gefe yadau, yahada tareda indomien yay ficewsrsa dasu.




Neenah kam ikon Allah kawai take kallo, kan ubancan! Lallai ya moha yagama dani.
Gazafin hannunta daya dameta, gaya ya d'auke abincin, ga yunwa tadameta.
Gabad'aya sai haushin MUH'D yacikata.


Haka tafito tana yarfe hannu da'alamu k'unar tad'an shigeta.


Shiko gogan dining yanufa, yabaje yanaci yana zuba santi.




Kekuma dalla malama meye hakan?, kinzo kinama mutane iskanci kina wani yarfe hannu.
Cewa fareeda wanda neenah tazo wucewa tagefen ta.


Neenah, tawatsa mata harara tai wucewaita.


Fareeda ta balbale da uban dariya......cause taji duk abinda yafaru tsaka ninta da m.k.
Tak'ara shek'ewa da dariya tai d'akinsu aguye don meman tsokana.
























Kamar kullum iyalen gidan *Alh kabeer madugu*ne , ke hallare a dining da zummar yin diner.
Yayinda neenah tai saving d'in kowa yakama nashi yanaci.




Alh kabeer naji yace """fareeda"".


""Na'am abba.....fareeda ta amsa.


Yazancenki da Salim?......kwanaki kuma yamatsa da zai turu zaituru so yauzu kuma naji shiru ko lpy?.




Fareeda tai k'as dakanta tace""""" am dama Abba bayada tafiyarka yakara cewa daddyn sa yamatsa mai.......shine na fad'ama ummi tace abari inka dawo koda yaushema sai su iso..............am yanzudai Abba kai akejira.




Tom masha Allah, tunda allah yadawo dani lpy inyaso kocikin week dinnan saisu iso insha allah.




Fareeda d'ad'i yabi yacikata, burinsu yakusa ciki i'tada salim namallakar junansu💃 .




To autata fa. Abba yafad'a yana kallon Neenah.




Neenah tasunne kai k'asa kamar munafuk'a.........caraf abdallah yaka ma""""" ay infad'ama kashirya, kakusa aurar da autar............fareeda ma tacafka.....wllh kuwa don neenah kam tayi nisa a soyayyar *KHALEEL* .....kuma wllh abba tsakani da allah yakesonta da aure.!!!!




Kalmar da taringa yawo a kwakwalwar m.k ......khaleel, yana sonta da aure!!!!!!.




Abba yace lalala shikuma a i'na yake?.


Aykuwa fareeda takwashe duk wani labarin datasani akan khaleel wanda neenah tafad'a mata a Abba........arda yadda suka had'u, da yadda suke soyayyarsu gwanin ban sha'awa duk ta I'darma Abba........ardama Ummi wanda batasan da zancen ba.





A to masha Allah abu yayi d'ad'i, indai har kinasonshi , kuma yayarda zaibarki kici gaba da karatunki, aishikenan kuma sai zancen aure!!.


(Abinda yake ta6a ran m.k)


Neenah da zuciyarta tamamaye da farin ciki, don harga allah tanason khaleel.


Ummi ma da d'ad'i yacikita, don a yanzu batta da wani buri dayawuce allah yabawa 'yanma tanta biyu miji nagari a aurar dasu......dakuma mataye nagari ga yaranta maza biyu.






M.k wanda zuciyarsa tacika da kishi, haushi tareda bak'in cikin wannan zance......baisan sanda yabuga wani uban tsakin da yasa duka hankalinsu yadawo kanshi.






Muh'd lpy kike tsoki haka???....cewar abba.


M.k dayarasa tacewa, dakyar ya tattaro natsuwarsa yahad'a """"am..am... wllh Abba kwata2 yau banjin d'ad'ine, abincin ma kwai inacine amma bawai inajin d'ad'insa ba .


Ummi tace sannu kaji son...Abba ma...kowa yay mishi sannu.


Ummine tarakashi har part d'in shi, tabashi magani yasha sannan tace yakwanta don yasamu hutu.








Kowa ya tafi d'akin baccinsa, neenah da fareeda kowacce ta duk'unk'una a blanket da'alamu kowacce soyewa take da habibinta.🤗


Neenah sai wani lankwasa murya take tanawani farrr da ido kamar tana gaban khaleel🤣.
Tana fad'amishi yadda Abba yaji zancenshi.
Bak'aramin d'ad'i khalel din yajiba, don ayanzu baida burin daya wuce ya mallaki neenah.


Haka dai sukaci gaba da hiransu cikin ji dadi da farin ciki , daga bisani sukayi sallama.
Neenah kam adda'a kawai tayi bacci ya d'auketa.












_____________*Taya family n Alh kabeer madugu yakafu*...........




_Kukasance tare dani donjin yadda abun yake.._








For any comments/correction
☎08104117749☎








*UrS QuEeN BEEE MaRaFa💋*
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRI NA8⃣*








*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*






NA_________
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_






*♻€°W°F♻*
















*Taya _family_ n Alh _khabeer Madugu_ yakafu???.*
*____________________________*
*"""""""Alh Muhammad Madugu*, yakance mahaifi ga *Alh kabeer* tareda d'an uwansa *Muktar*, wanda shi khabeer yakance shine babba.


Suntaso cikin jind'ad'i da farin ciki, kasan cewa mahaifinsu *Alh Muhammad Madugu* babban attajirine agarinsu *GEZAWA* LGA kano.




Mahaifiyar su khabeer *Haj Nana khadeeja* , dattijuwar arziki, mace maikamala, gasanin yakamata. Wanda Allah yamata rasuwa tunsu kabeer na k'anana, hakan yasa Alh Madugu yad'au son duniya yad'arama 'ya'yansa, don ko aure yak'i yi gudun karya auri matarda zata azaftar masa da yara.


Hatta school acikin kano sukeyi, makaranta 'ya'yan manya2n masu k'ud'i. Kusandai rabin rayuwarsu acikin kano sukeyi, hutu kad'ai kedawo dasu _GEZAWA_.



Bayan gama secondary school d'insune muktar yasamu _Admission_ a _Germany_, bak'aramin farin ciki yayiba , don yana bala'in son rayuwa a _outside_.
Wanda ra'ayinsa yasha banban da kabeer donshi yafison yazauna a k'asarsa _Nigeria_. Haka rayuwar su tacigaba da tafiya cikin jind'ad'i da nasara.







Ranar da kabeer yake kammala _degree_d'inshi a *BUK*, ranar Allah yama *Alh Madugu* rasuwa. Sakamokon _accident_ d'in dayayi a hanyar zuwa kano don taya d'ansa murna.


Wannan ranar kam tazamewa khabeer Madugu ranar b'akin ciki, haka kuma bazai tab'a mancewa da i'taba.
Bak'aramin tashin hankali mukhar yashiga ba yayinda labarin rasuwar mahaifinsu ya riskesa.
Haka yasha jima minsa, daga karshe yabarwa Allah lamarinsa.
























*______________________________*
*________*Alh kabeer Madugu, ne zaune tamfatsetsen parlourn sa, gefe kuma ga uwargidan sa *Haj A'isha* wanda sukayi aure da'i'ta lokacin yana aiki a kark'ashin _company_n mahaifinta.
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRI NA9⃣*


*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*


*♻E.W.F♻*


N@____
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_




Alh khabeer, sunyi aure da aysha tun lokacin da yake ayki a k'ark'ashin mahaifinta. Zama sukeyi da matarsa zama na soyayya da amana.


Shekara daya da aurensu Allah yabasu haihuwa yayinda ta haifo d'anta namiji, bak'aramin so sukeyiwa d'ansu Muhammad ba, yarone maishiga rai gashi gifted kowa sonshi yake tunyana yaronsa.


Abdallah k'ani ga Muhammad wanda haj Aysha tahaifesa bayan Mohammad nada shekaru 8.


*Alh khabeer*zuwa yanzu da Allah ya azurtashi yakuma daukakashi. yazama shararren mai kudi , yanada companies bila adadin.
Kuma yana aywatar da duk wani tarkokinsa a _chaina_, baifiye zama a Nigeria ba.


*Mukhtar*, wanda yakare karatunsa a Germany, acan sukabashi ayki haka yake rayuwarshi a can ,amma yakan zuwa gurin dan uwansa don sada zumunci.
Haka har Allah yahadashi da farisa a Germany sukafara soyayyar su tainisa har Allah yasa suka mallaki junan su tahanyar aure, bakaran zaman lpy sukeba.


Bayan shekara biyu da aurensu Allah yabasu d'iya mace wanda tacisunan ta *Nana Khadija* mahaifiyar su mukhtar, kai tubarkallah Allah yiyi wanan yarinya baiwar kyau da farin jini kowa k'aunarta yakeyi.






*Muhammad kabeer madugu*, da ga *alh kabeer madugu* jika ga *alh Muhammad madugu*. Yataso cikin jindadi da kulawar iyayensa, wanda kocikin abokai daban yake, jinkansa da k'asaitarsa ma kadai abin burgewa ne.
agarin kano yay primary school dinshi yay secondary school dinshi kuma a abuja, yayin da kuma yatafi Spain donyin doctoring degree dinsa.
Tofa! Acan Spain idon *M.K* yakara budewa yazama dan duniya, don hatta jikinsa tattoos ne. Acan yaywata girlfriend mai suna *Zuwairat* wanda ita ma yar kanoce tazo karatu nan. Haduwar m.k da Zuwairat ne takara hargutsa rawuyar m.k. gashan Bear.


Zuwairat takasance diya ga alh mustapha, alh mustapha mutunne maitarin dukiya, Allah yabashi 'ya daya wanda yadauson duniya ya dauramata duk abinda tayi maikyau da akasin haka daidaine agurinshi.
Wannan dalilin yasa Zuwairat ta fetsare bataganin kowa da mutunci, gabin maza tun a Nigeria barekuma a outside wanda bawanda zaice cikanka.


Zuwairat ce takoyama m.k iskanci , tunda suna dan tabawa kadai.👌🤗.....................
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRI NA 10🔟*


Dedicated to Khaleesat Haiydar




Abdullahi khabeer madugu kani ga Muhammad kabeer madugu, yaro kyakkyawa dan zamani, gasanin darajar mutane da faram faram da jama'a.
Yana karatunsane a garin kano don baison yin nisa da i'yayensa.
Sai k'anuwarsa FARIDA wanda wata shida tabama Neenah a haihuwa, yanzu haka takusa kammala secondary school dinta.
Yiyin da abdallah yake 200 lvl a BUK.








**********************
Yau Neenah saifaman murna take, alkawarin da daddy nta yadaukar mata nacewa """ saita gama secondary school dinta zata je Nigeria don ziyartar yan uwanta .
don saidai tagansu a photo ko taji muryansu.
Ahaka kuma take bala'in son umminta, don Ummi tana matukar ji daita.




______ yausu FARIDA saimurna da rawar kai akeyi, kawalliyarta zatazo daga Spain ( su farida anga 'yar fara za'a mak'alema ta lolz).

Haka abdallah ma sai Jindadi yakeyi don sunshaku sosai da Neenah a waya.


Sai delicious ake hada mata, abinci kala2 haka akacika dining dashi. Kai kace wani babban mutum ne zaizo.


Haka abdallah da farida aka tafi airport d'auko Neenah.




Sunjekuwa a dai2 don zuwansu saukar jirgin kenan.


Sanye take cikin wata jacket black wanda tadan wuce guwarta, kafarta sanye cikin wani arnen shoe mai i'giyoyi wanda suka kaimata har gyuwa, tayi rolling kanta rik'e take da 'yar trolley dinta, tana saukowa daga matakalar jirgin.


Aykuwa abdallah da farida suka nufi inda take da faraarsu, itama da murnarta take tahowa don taganesu kasan cewa sunsan fuskokin junansu a photo.


Hakaduka su ukun suka rugume junansu suna jindadi kamar zasu hadiye junansu.


Farida da bakinta baya shiru taga yarinya kamar'yar turawa tace """""" kai wllh Neenah dama haka keki gsky kin tadu dayawa zaki kashe mazan Nigeria yasin.
Duka sukasa dariya.
Daga bisani suka shiga mato saigida...............
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRI NA1⃣1⃣*


*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*


*♻€°W°F♻*


NA_____
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_




_Ina mik'a sak'on gaisuwata ga *SWEET KHARDRHYY😘💅🏻*, inaga kamar kinfi kowa son wannan littafi ngde da nuna soyayyarki akai.Allah yabar *SO* _# one love_.






_Banmanta dakeba my_ besty *_Neenah____Cool* *muna tare* _ILUSM❤_
























*_____________________________*
Makeken Get d'in aka wangale motar tashigo, a harabar gidan tai parking, Neenah da fareeda wanda suke zaune a baya susuka fara fitowa.
Abdul yafito yad'ouko trolley n Neenah a booth drivern yak'arba don k'arasawa ciki da i'ta.


Neenah tace """ ya abdallah "


"Naam".


Kasan me?.......wallh kana kama da dad d'ina sosai, musamman yanayin tafiyarku.

To mamar sa i'do haya kikasan haka??.


Hhhhhhh bakasan duk abinda kayi ina lura dakai, time din da zamushiga mota dakayi gaba inata kallon tafiyarka.........bayadahaka inata kallon fuskarka a Miro baka saniba😉.


Abdallah yalakuce mata kumatu da yatsanshi yace "" nidai kidaina kallona don in matata tasani tammmm baruwana in tacire miki ido.


🙄dama kanada mata??.


Caraf fareeda takarba......mutumin da ko girlfriend baida ka kezancen mata.......y moha ma baiyi aureba barekuma kai.


Waye ya moha!???????.


Oyoyoooooo 'yata.Ummi ne tatafo dakan don taga anshigo da trolley kuma haryanzu sunk'i shigowa shine tazo dakanta.


Neenah tatafi da gudu ta hugging din Ummi k'am2 kamar zata shige ciki.


Ummi ma murna kamar me.....don tana matuk'ar jin Neenah a ranta.

Ummi takama hannun Neenah tace muk'arasa daga ciki ko 'yata.


Neenah tace "" to umminta".

Suka karasa dagaciki.






*After one week*


Abdallah ne kezaune a parlor yana jiransu Neenah, zai kaisu saloon.
Sukam anacan saishek'a kwalliya akeyi kamar za'a gasa.


Neenah CE kesaukowa daga matakalar benen, tana sanye da riga da wando wanda sukayi bala'in amsarta, saidan mayafin datayi rolling.


K'anshin turarentane yabigi abdallah, dasauri yadubi inda take.


Fuskanta dauke da murmushi, tana takunta mai jan hankali.


SubhanAllah! Abinda abdallah yafada a zuciyar sa kenan......nikan nakasa gane maiyake damuna akan Neenah kosonta nake . .......nooooo........bahaka bane kawaidai inajinta a raina kasancewar mud'in *DANGIN JUNA*ne.






Jin kan Neenah bisa kafad'arshine yadawo dashi daga tunani.


Neenah kinya kyau sosaifa........amma kidaura jacket a kai .......don a Nigeria mata masu sa irin kayannan sufita ba'a ganinsu da mutunci!.


"😧".


"'Yes of course."


To bara indauko jacket din.
Abdallah yabi bayanta da kallo, yiyin da hips dinta ke kadawa.
Hhmmmmm! Yakawar da kansa.


(Abdallah abdallah🤣🤣😂😆😉).






Ummine tafito daga bedroom dinta.
Ha'a abdallah haryanzu baku tafiba??.
Wllh kuwa ummi, sunje saiwani kwalliya sukeyi kamar nace gidan biki zankai su.


To Allah yakyauta bara infitoma dasu.


"Ummi basaikinzobama gamunan zuwa.....cewar Neenah data saka pinky din jacket........wow abinda abdallah yace azuciyarsa......don ansha shi😉.


Fareeda tana sanye cikin doguwar riga orange colour, saidan karamin mayafin rigar da handbag dinta. Bak'aramin kyau tayiba.


To aisaikuzo mutafi ko....cewar abdallah.


Sukama Ummi sallama suka wuce................
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRI NA1⃣2⃣*


*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*


*♻€°W°F♻*


NA___
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_






_Dodiya maitarin yawa zuwaga masoyan littafina, nagode kwai da kulawar Allah yabarmu tare._


_Together with u lovely fans *XieXie*._
_#one lurv#_









*________________________*
"Ni wallh Allah Ummi bazan komaba ba i'nda zanje nafison zama daku".


Neenah keta faman birgima da i'hu ta had'a gabar da yamma wai i'ta adole bazata koma Germany ba.


Ummi tace "haba habibty kiyi hak'uri kikoma mana, kinga in ran dad d'inki yab'aci yazo da kanashi yatafidake kinga next time bazai k'arabarinki kizoba.


Abdalla yace "haba Ummi, don Allah don annabi abarta tazauna nan tunda batason komawa........kuma wllh muma munason zama da'ita.




"Kuma wllh Ummi gidannan bazai mana dad'iba in Neenah tatafi, tunda munsaba da i'ta , kuma komanmu tare mukeyi fa Ummi....fareeda tak'arasa maganar kwallah nataruwa a i'donta.


Toni yazanyi dad d'inta yadamu tadawo......amma duk ku kwantar da hankalinku insha Allah zamuci gada zama tareda Neenah, in Allah yayarda zansan yadda zanshawo lamarinnan.


Neenah kam dagudu taje tarungume ummi. Ummi dan Allah kisan yadda zaku shawo kan dad dina don inci gabada zama an an,......wllh Ummi banjin zan iya tafiya inbarku plss Ummi kishawo kansa👏🏻.


Karki damu habibty a Nigeria zamu zauna abinmu insha Allah......... Daga nan har aurenki ko 'yata


In Allah yayarda ummina.......Neenah tafad'a.




Yeeeeeeeee💃💃 dagudu fareeda taje tarungume neenah ........"yawwa kawas kinga zamu zauna abinmu muyita shagali ko?"...... Neenah tace "tabbasssss kawalliyata, *nida

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login