Showing 12001 words to 15000 words out of 34255 words
Chapter 5 - Kece Sirrina Complete Hausa Novel By Habibah Muhammad Marafa .txt
Zury tadoka wani uban sallallami. Tararrafa gun suammaya. Tace
"Baiwar Allah inafatan baitab'a tab'akiba kuma ba'abinda yatab'a shiga tsakaninku?".
Sumy tabita dawani kallon raini "bangane mekike nufiba wani irin abu?.".... Tafad'a atsiwace.
Zury tajuyo cikin falourn tana shashek'ar kuka tace " bayin Allah don Allah karkuce nacimuku fuska. don Allah kukai 'yarku asibiti a dubata, kokuma kudubata da kanku wllh kuduba 'yarku."........ tak'ara fashewa dakuka harda d'aura hannu aka.
Alh Gaddafi yace "baiwar Allah don Allah kinatsu kifad'a mana meke faruwa wllh gaba d'aya kinsamu a duhu."
Sai da akarink'a bata baki sannan tanatsu tai shiru.
Zury tafara magana kamar haka. "Bayi Allah inaso kutsaya kuji abinda zan fad'a muku, kunga wannan cikin dake jikina banakowa bane saina *Dr Muh'd Khabeer Madugu* ."
duka suka d'au salati da sallallami.
"Keko baiwar Allah garin yaya haka tafaru?." .... Yayarda alh Gaddafi ta tambayeta.
Zury tashare hawayen dake kwaranya a i'don "munfara soyayya nida Muh'd tun a Spain gurin karatunmu , lokacin yanuna yana sona tsakani da Allah kuma da niyyar aure . yamin alkawarin cewa muna dawowa Nigeria zaitura magabatansa domin ayi maganar auren.
bayan dawowarmu Nigeria ne naga yana nunamin wasu halaye da d'abi'u wanda basu daceba. Nacemishi banason irin haka bazantab'a yarda wani abu yashiga tsaninmu inhar bamuyi aureba. Yanunamin cewa banwayeba inaduk karatun danayi baida amfani. inwani abu yashiga tsakaninmu ma aibawanda zaiji tunda aure zamuyi. Ahaka haryarink'a jan ra'ayina.
ranar wata laraba ranar dabazan tab'a mantawa da i'taba.......... Tarushe dawani uban kuka........ Kowa saida yaji tausayin zury a falaoun nan yadda take kuka kamar ranta zai fita sukarink'a batahak'uri Allah zaisaka miki. Tacigaba....... "Ranarne yajani wani hotel yaje yarabani da mutuncina na 'ya mace......kuka kamar zata shid'e.
Alh Gaddafi gaba d'aya yayi shakaf da gumi. Sumy sai tsitstsillo i'do takeyi.
" bayan wata biyu da faruwar hakan nagane cewa inada juna biyu, bak'aramin tashin hankali nashigaba. nasamu Muh'd da maganar , Muh'd yanunasam baisan zancenba sai nadage masa sosai nacewa ba namijin dayatab'a rik'e koda yatsanane saishi sannan yayarda amma abisa sharad'i nacewa saidai inzubar dacikin.... Inanalillahi wai'nna i'laihirraji'un duka na parlour n suke fad'a....
" Nace niban yardaba don bazan aikata kisan kaiba. Daganan Muh'd yanuna cewa kar insake nai man shi, bani bashi tun.
Tunlokacin haryanxu bankumajin d'uriyarsaba har rana maikam tayau. ......... Saidaga baya nakejin ashe yasaba yaudara, sai yanuna yanasonka sai dab da aure bayan yagama lalata 'yar mutane sannan yace yafasa.....yanxu haka last 4month dasuka wuce yanuna yanason wata yarinya da aure, daga baya yawula k'anta yarinya da i'yayenta don sai ranar d'aurin aure da safe yad'auki yarinya akan cewa zata rakashi unguwa haka yalalata yarinya kuma yace yafasa auren haka yabama Iyayen yarinya kunya bayan sun gama gaiyyatar yan uwa da abokan arziki"......taja wata uwar majin tana share hawaye.
Alh Gaddafi yasake wani nauyayyen numfashi. "To shi i'na iyayensa, basusan yana aikata irin abubuwan nanba ne?."
" wannan i'yayen nasa ba i'yayen kirki bane ba mutanen arzaki bane don duk abinda yakeyi dagoyon bayansu da had'in gindinsu yakeyi."
Alh Gaddafi yatarzoko don duk yayarda da magar Zuwairat. "To wllh zan basu mamaki, zasu gane kuskurensu don kafin subani kunya nizanbasu kunya bazanbar yata ta auri fasiki mazinaci ba."
"wllh daddy K'arya sukeyi bahaka Dr yakeba."...... Sumy tafad'a tana shishshure k'afa.
" Ke dalla can rufe maba baki kinga wani alamar Karya ko rashin gaskiya tattare da baiwar Allah nnane? Don haka duk abinda tafad'a bakarya acikinsa......yayar mahaifin sumy ne ke wannan fad'ar. Mommyn sumy tace "gaskiya kam don wannan dagani salahace bazatayi k'aryaba. "
Zee tadubi sumy tace " inkina ganin wannan maganar k'aryace ki bari a zo d'aura aurennan. don sai mahaifinki ya yattaro yan uwa da abokan arziki azo a watsamasa k'asa a i'don, inkinci sa'a ma baiyi reping dinkiba."
Alh Gaddafi yace "bayin Allah nagode nagode sosai da kuka kawomin wannan agajin. Allah yasaka mukada akhairi , kuma Allah yasaka miki wannan zaluncin daya miki."
duka suka amsa da amen. Sai godiya akemusu. Haka suka tashig za su tafi ....... Zury dakyar tatashi tana cize lebe tana rike baya.
sai sannu akemata. Hakasuka fita sai godiya da sa albarka akebinsu da i'ta.
Gurin mai gadin gidan suka nufa. "
a harkun fito?"..... Megadin ya tambayesu.
"Eh wllh harmun fito zamu tafi. " suka wuce abin su.
Suna fita suka tafa zury taciro kayan data tusa acikin , aikinmu yayi 👍🏻.
titi suka nufa don samun abin hawa, sunazuwa kuwa sukasamu saigida..........................
*UrS QuEeN BEE MaRaFa💋*
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA 2⃣0⃣*
*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*
*♻ €°W°F♻*
NA___
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_
_________________
Biki budiri gidan alh khabeer saishiye shiryen biki ake.
______Neenah ce kwance akan k'aton gadonsu, i'don ta alumshe kamar mai bacci amma babacci take. Mommyn Neenah wanda sukazo tun kwana tud'u dasuka wuce.
I'ta da farida sukashigo. "Yawwa mommy kinganta ba kullum haka i'dan an tambayeta tace bakomai".
haj farisa tazauna a gefen 'yartata tad'aura kanta bisa cinyar ta rik'e hannunta cikin nata. A hankali neenah tabud'e i'don. tasakarma mommy nta murmushi, itama mayarmata tayi. "Sweet neenah".
"Na'am mommy."
Tashafi gefen fuskarta. " my neenah kifad'amin abinda ke damumki karkib'oyemin ko mai, kingani mommynki CE ko?".
"Eh mommy, Ammni ba'abinda ke damuna kawai dai banason hayaniya ne saisa nakezama na ad'aki.'
Neenah tafad'i hakanne kawai amma i'ta kanta batasan meke damuntaba.
Farida dake gefe tace "mommy k'arya takeyi akwai abinda ke damunta, karki yadda saita fad'a miki."
"To ko auren ne bakiso?."
Neenah tazsburo bashiri " lalala mommy wllh i'naso Allah."
" A yo nazata bakyaso yanzu insa a tsada auren, kinga sai ayi na ya Muhammad da farida kawai."
Neenah harda d'an hawayenta " wllh Allah mommy i'naso kuma ni ba'abinda ke damuna barima kiga."
Tasauk'a k'asa tafara tsalle2 da rawa. Farida da mommy sai dariya suke mata. Farida tace "mara kunya agaban mommy n kike kuka akan Khalil. Hhhhh Zakiyi bayana kikashiga hannunsa ai. (Niko araina nace lallai farida harkene zakima wani maganar kunya keda agaban kowama tsula tsiyarku kuke keda salim. Hmmm.)
"A To inbazaki saki jiki kirinka shiga cikin jama'a kawai zansa a katsa aurennan."
" A'a wllh mommy zanrinka shiga. Barima kiga".
tad'aura dogon Riga akan bes d'in dake jikin.
"Mommy kuzo mujeto." takama hannunsu sukafita.
_________M.k gabad'a yafita hayyacin, ba damur aurensa kedamunsa ba neenah ce kedamunsa. tadami zuciyar sa kullum yana rik'e da kirji jiyake kamar zuciyar zata fa don zafin datake masa. Dukya rame yayi wani iri.
(O kamar ba m.k mezanen tattoo ba tattoo duk ya goge ba'ayi waniba😂).
Fauzan ne yatasashi agaba dole saiya fad'amishi abinda ke damunsa. " yanxu Muh'd har akwai wani damuwarka dazaka i'ya boyemin?, wllh banyi tunanin taha daga garekaba. Ko auren ne bakaso? Tunda banga wani alamu nafarinciki dakakeyiba".
"Hmmm fauzan bazaka ganebane. "
"aikuwa kam bazan ganeba tunda bazaka fahimtar daniba, amma intai tsami zamuji ai."
"Tau nidai yanzu frnds d'inmu sai damuna suke wai evens wanne da wanne za'ayi?."
" Ba abinda za'ayi."
"Kamarya ba'abinda za'ayi mifa banason rashin mutunci. "
" Wani irin rashin mutunci?, nifa bawani even daza'a don ko sisina bazan bayarba".
"Banza matsiyaci. dama saboda bakason bada kud'inka saisa kace baza'ayiba?".
"Kai banason buroubanci fa dan iska kawai, aiba shegen dayake nemamin."
" Oho makade mude zamu had'a pertyn mu, kuma wllh naga kafar mutum agurin bazai fito da i'taba don ballata zanyi."
"Aikin banza kawai ubanme dama zaikaini Allah yakiyaye."
Haka sukagama fad'ansu nabanza da wofi wanda anjima kad'an zakagansu suna shek'a dariya.
______________________________
Around 9:34pm, Alh khabeer ne da i'yalensa gakuma d'an uwansa da matarsa duk sun hallara a parlour n sai hira suke cikeda nishad'i . wayar alh khabeer ne tafara ringing picking yayi batareda yaduba wayeba yakara a kunnenshi.
"Assalamu alaikum".
Daga d'ayan bangaren naji ance "babuk'atar wannan. Inafata kagane dawanda kake magana?".
Abba da mamaki yagama mamayeshi yace " a'a."
"To alh Gaddafi ne!."
"Alh Gaddafi" abba yarink'a nanatawa a zuciyarsa. Hankalin kowa yadawo kan Abba ganin yadda lokaci daya yanayinsa yasanza.
" kasaurari dakyau abinda zan fad'amaka. Kai gaggawar dakatar da mutanen daka gayyata d'aurin auren d'anka don cutar da 'yata. Ashe danka fasiki mazinaci ne saisa akeson lakama yata a cuceta to asirinku yatonu kuma alkhadarinku yakara, duk wani iskancin da d'anka yake aikatawa kake goyenishi baya nasani. Don haka nakesanar dakai karnaga kafar wani mutumin banza kofar gidana dazancen yazo d'aurin aure, inba hakaba zansa a d'aure mutum kuma har abada bazai fitoba . abu nak'arshe banason batun wani bada hakuri ko makamancin haka, don 'ya tawace kuma nafasan auren sanan k'azaman kayanku dakuka kawo suna k'ofar gida kuzo Ku d'auka!!!!."
Kit yakatse wayar.
Abba dayayi mutuwar zaune, ba'abinda zuciyarsa yakeyi sai tafasa . "yau ani akefad'a ma irin wad'annan bak'ak'en maganganun don na nemawa d'ana auren 'yarsa balaifi."
A fili yake maganar .
"ha'a wani irin magana kuma Abba?..... M.k ya tambayeshi. Abba yayshiru zuciyarsa na tafarfasa. Alh mukhtar yace" wai mayake faruwane yaya? duk kasamu duhu don Allah kafad'a mana."
" Ko wanine yamutu?"..... Ummi ta tambayeshi. Yagirgiza kai.
" To dan Allah kasanar damu mana".....mommy tafad'a.
Abba yafara magana ya irgemusu duk yadda sukayida alh Gaddafi.
Daddy yayi matukar harzuka" wayeshi dahar zairink'a gayawa mutann magana don mun nemi aure agunsa wayeshi?." Yatashi a fusace .
"Muhammad d'aukomin key d'inmota inje nanuna masa shibakowa bane shidin banza da wofi.......hakuri akebawa dad amm fad'a yakeyi.... Abba yace "mukhtar kazauna". Daddy yazauna zuciyar sa na watsatstsaka.
Abba yace "abun bab'ukatar fushi. Muhammad abinda nakeso dakai shine kakwantar da hankalin kacire yarinyarnan aranka Allah zaibaka wanda tafita. ( Very very soon ma kuwa). Shikenan banason k'arajin wata magana akan haka."
Daganan Abba yatashi Yay part d'insa.
M.k dawani farinciki yadirarmai a zuciya yarinka hamdala "wannan koma waye yaje yahada wannan abu bak'aramin taimokona yayiba. Gefe guda kuma inyatuno da auren neenah da Khalil bafashi saiyaji kamar ana kuzamishi ruwan zafi...... Maganar daddy ne yadawo dashi.
" kowa yaje yakwanta dare yayi."
Haka kowa yay nasa guri zuciyarsu duk ba dad'i.
_____________________________
Washe gari Friday.
ranar d'aurin auren: neenah da Khalil, farida da Salim m.k kuma ................
*Kawai kumin addu'ar samun miji nagar🙈* _nd to get money💶💵😜_.
_Love you mah fans😍😍😘._
*UrS QuEeN BEE MaRaFa💋.*
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA2⃣1⃣*
*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*
*♻E.W.F♻*
NA____
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_
_________
Raran m.k kokad'an baiyi bacci ba , ga tsananin ciwon da zuciyarsa kemasa in yatuno da auren Khaleel da rayuwarsh. duk maganin dayasha abanza jiyake kamar ana karamishi.numfashinsa saiwani sama2 yakeyi yanajin wani iri. m.k salati yafara don yaukan yasaddak'ar mutuwa zaiyi. Dakyar yalalubo wayarshi yay dealing Num din fauzan, don yafad'a mishi Sirrin zuciyarsa kafin yabar duniya.
A cikin gida kuwa saishagalin biki akeyi kowa kaganshi kasan yanacikin farin ciki.
_Sa'ada banbili_ akad'auko musamman don yiwa amare da 'yan biki makeup. Inkaga amare biyun nan bazaka ganesuba especially neenah datake wani shek'i da silb'i sunyi balain kyau harsun gaji da hedewa. Farida sai rawar kai ake, jitake kamar takai kanta gidan Salim .kawayen su sunzo sosai inkagansu anci gayu kowacci tanaji da kanta bak'arya 'ya'yan manyane.
Neenah farida sai frnd d'insu, suna zaune a babban falon baki sai hira suke akan zancen aure .
neenah data zuba uban tagumi agefe tanajin duk irin iskancin dasuke.
Caraf neenah tace. " dalla malamai kuma mutane shiru da wannan zancen iskancin' aisai in d'an iska ka aurane zai rink'a cirema kaya yana shafaka , amma in mijinka bad'an inka bana i'na ruwansa da wannan."
Duka suka kwashe da dariya. Wata frnd dinsa tace " wllh neenah Allah yashiryeki . ai inde kwa hakane duk mazan duniya 'yan iskane , inkina tunanin sai d'an isakane zaiyi haka to kicire a ranki don wllh ayau aka kaiwa Khaleel ke saiya d'and'anaki kwanda kisa aranki. "
Neenah tace "kanbu wllh karya kikeyi , nasan ya Khalil bad'an iskabane don haka bawani iskancin dazaimin".
Farida tace "wallh kidaina b'ata lokacinka akan neenah, don bazata ta6a gane harkan nanba sairanar dataji abun agabanta. don bayadda auty hafsa batayi da i'taba amma tagagara daukar darasin. " (Aunty hafsa k'anuwar ummice).
Neenah tace "oho mukudai ku k'arashi kwartancinku".
Tatashi tafice. Abakin k'ofa suka had'u da aunt hafsat zata shigo hanunta dawani gora .
" to kekuma ina zakije".
"wllh auty hafsat nibazan i'ya zama da waddan ba, tund'azu saizancen iskancin sukeyi kwanda inje daki ya abdallah inkwanta."
Auty hafsa taja dogon tsaki "sai kiyi kuma ai. bansan yaushe zaki ganeba neenah, wuce mujeni dallah."
Sukakoma falon tare, frnd d'insu saigaishe ta sukeyi don yawanci suntanta. aunty hafsa mutumce Maison jama'a gawayewa.
Tad'auko cup biyu tacikasu da abun cikin gorar, tamik'ama neenah da farida.
bab'ata lokaci farida ta ansa ta kwankwad'e abinta.
neenah tafara turabaki " ni wllh auty hafsa wannan abun yai'sheni kullum sai anta d'urama mutum wannan da wannan kumani bansan amfaninshi ba. "
"saikin shiga d'akin Miji zakisan amganinshi Oyo Kar6a kishanye yanzu".
Takarb'a tana kumbure kunbure dakyar tashanye kamar zatayi kuka.
Auty tace "zakiyi kukan in kukan kikeso akwai na dad'i akwai na wahala kumaduk zakiyi. "
Haka sukarik'ama neenah tana k'ulewa .
Around 1:47pm fauzan yazo , direct part d'in m.k yanufa.
Abakin k'ofa yatarar dashi durk'ushe yarik'e k'irjinsa.
"SubhanAllah". fauzan yak'araso ciki yad'aga m.k yajinginar a jikin kujera.
"Frnd meyake damuka haka?".
M.k dashi kad'ai yasan irin azabar dayakeji cikin zuciyarsa, m.k yakamo hannun fauzan yace "frnd i'naso infad'a maka wani b'oyayyen Sirrin dake zuciyata don kobayan raina Kasan da wannan". fauzan da duk jikinsa yayisanyi "m.k wani irin magana kakeyi haka don Allah kafad'amin abinda kedamunka".
M.k yad'aura hannun fauzan a kirjinsa "frnd nanne kemin ciwo."
"SubhanAllah haba m.k harwani damuwa zakasa aranka da harzai haddasa maka ziwon zuciya ko akan auren sumy ne?. "
M.k ya girgiza Kansa "kokadan ba'akanshi bane hasali d'ad'inaji da'aka fasa auren don kokadan banjin zan i'yazama da wata mace in a neenah ba!."
"Neenah" fauzan yarinka nanatawa.
"Eh neenah i'ta wadda kasani."
M.k kokad'an baib'oyewa fauzan koda abu d'aya daga cikin son neenah dayakeba.
Fauzan idonsa yaciko da hawaye yayi matukar tausaya masa.
"Meyasa zakayi haka m.k meyasa zaka yaudari kanka meyasa zaka hana kanka abinda Kasan zaka i'ya samu sai yanzu da lokaci yariga tak'ure bakin ak'halami yabushe zakafada gaskiya baka kyautama kankaba".
"Eh nasan banfad'aba saida lokaci yak'ure kamar yadda rayuwata tak'are..... Plss karkace haka nizansamu Abba da maganar nan sai abama i'yayen Khalil hakur.....ban yardaba kobayan raina kafadama wani sirrin nan banyafeba...... M.k yay wani tari yak'ara rik'e zuciyarsa ..... "fauzan gurinnan zaikasheni zuciyata plss help me."
Fauzan duk yarikice ga m.k saiwani irin tari yake rik'eda zuciyarsa. Dagudu fauzan yafita k'iran su Abba.
Abba suna gurin hidimar d'aurin aure don baifi saura 30mins ba.
Agigice fauzan yafad'a musu , aiko bashiri Abba da dad sukayi gurin m.k . ashargwab'e suka sameshi tsakiyar falon kokadan baya motsi. agigice sukasashi amota dad da fauzan suka tafidashi asibiti.
Gaba d'aya ran Abba ya jagule " shegen mutumi zai kashemin d'ana". Shi Abba duk tunaninsa yadauka kanzancen auren sumy ne yasashi damuwa. Baiko fad'ama su ummiba don kar hankalinsu yatashi , abdallah ma baisaniba. Haka Abba yafita gurin d'aurin auren duk baijin dad'i.
4doctors ne suka rufu akan m.k suna dubashi, bayan kamar 15 mins sukafito daya yay gurin su dad yamusu bayani akan "damuwace aransa amma insha allah sunshawo kan lamarin yanzu zai iya farkawa nanda 1 hour sai akula" .
dad yacema fauza yatafi gurin d'aurin auren zai kulada m.k d'in. haka fauzan yatafi amma badan ransa yasoba.
Gurin d'aurin auren nan acike fall ko matsakar tsainke babu a layin don tsabar jama'a , ga familyn su Salim kaya guda don motoci sunkai 70. sai fsmilyn su Khalil basuzo dawani yawaba cause auren sirri ne ba'ason mahaifinsa yasani.
Bayan kamar 15mins dazuwan Abba kowaya natsu akazo gabatar da d'aurin aure. Akad'aura auren Salim idriss maisoro da farida khabeer madugu. Akan sadaki 50k don mafi karancin sadaki shine albarkar aure.
Anzo d'aura na Khaleel da neenah ne daga alh Marafa yataho a gigice wanda yanzu saukarshi Nigeria. yana dakatar da me d'aurin auren.
"Dakata kar a soma banyarda da wannan aurenba, ban lamuntaba bada d'ana za'ayishiba".
Sairaba i'do yakeyi ta inda zai hango Khaleel cannesa kuwa ya hango shi , sanye yake cikin wani had'add'en farin shadda yasha bunjima fuskarsa sai kyalli yakeyi. Alh marafa yatunkari Inda Khalil yake fuskarnan ba rahamaniyya. Hanunsa yakama yafara jansa sutafi , Khalil yafara tirjewa kamarwani karamin yaro yafara kuka yanarok'on abbu."abbu dan Allah kayi hakuri kabarni na auri neenah, wllh bazan i'ya rayuwa in ba i'taba abbu dan girman Allah kayi hakuri."
Alh marafa kuwa kamar kara zigashi yake .
alamu yayiwa guards d'insa dasuke d'annesa, dasaura sukazo sudauki Khalil sukai motadashi. Alh marafa yashiga sukatsfi.
Alh garba kuwa rasa yadda zaisa ransa yayi don kunya da bak'in ciki. " agaban jama'a zaiwatsawa mutane k'asa a i'do."
Allah sarki Abba wllh haryaban tausayi " jiya ankira ni ancimun mutunci yaukuma agaban jama'a ". Bak'aramin b'aci