Showing 27001 words to 30000 words out of 34255 words
Chapter 10 - Kece Sirrina Complete Hausa Novel By Habibah Muhammad Marafa .txt
hanunsa yana bud'e mata idon....wani firgici da tsorone suka kamasa dasauri yajada baya...idon kamarna horror sunrine sunyi jajawur ba'alamar fari aciki....dasauri yatafi toilet yahad'a ruwa mai zafi kana yadawo yad'auketa cid'ak sai toilet.... Wani k'ara tasaki time d'in dayasata cikin...kara kamkameshi tayi ga hawayen dake ambaliya a fuskanta..." Plss yaa mohaa ...kacireni daga ciki....gurin zaicire"... M.k jiyake shima kamar yarausa uban kukan amma haka yay tamaza 3× yana sanja mata ruwa....taimaka mata yayi tai wankan tsarki da normal wanka kana yamata brush da alwala ...a towel yanad'ota sukafito.
Akan sofa yakwantarta kana yawuce gado ...bedsheet d'in yacire yashiga toilet yasa a washing machine kanayadawo yasaka wani...a closet yad'auko mata riga dogo da hijab ...sakamata rigar yayi kana yatafi kitchen tad'omata tea.
kan cinyarsa yad'aurata yashiga bata ...kauda fuskanta tayi gefe tana girgiza mishi kai hawaye nazuba taname shigewa jikinsa..
Ajiye kofin yayi gefe yadagota yana kallon fuskarta ...harshensa yad'aura kanfuskar yalashe hawayen..."banason kina kuka....nd kisha kokadanne saikisha magani zakiji karfin jikinki ....kuma zaidainamiki ciwo kinji."
Gyad'a mishi kai tayi tana goge hawayen daya ziraromata.
Ahankali yashiga bata....kad'an tasha takauda kai....baison takurata yabarta....magani yabata tasha kana yashinfid'a mata abun salla. Tofa nanfa k'afarta tafara rawa daya tsaida i'ta...fad'uwa zatayi yay saurin riketa...guri yasamu yazauna kana yad'aura ta kan cinyarsa."bazaki i'ya tsayuwaba?, kafanki naciwo?."
Gyada mishi kai tayi tana hawaye.
M.k shiduk yarasama tayadda zaifara mata....kwata2 baimasan taya zata dawo normal ba duk basirarsa tatoshe.(oo m.k kamar ba doctor ba😱).
"Bass bass...kidaina wannan kukan zaisa miki ciwon kai ."
"Yaa mohaa don Allah kakaini wurin Ummi."......tafad'a tanamai fashewa da matsanancin kuka.
M.k i'do yagwalalo" gurin Ummi kuma?, meye zata miki?."
"Kawaini gurinta zaka kaini".... Tanaci gaba da kukanta.
Sosea kukanta yana tab'a mishi zuciya
" its okey..ya isa...ya isa.. Kiyi shiru...zankaiki gurin Ummi. Amma kiyi sallah tukun."
Azaune tayi sallan tana ciccije baki...bayan ta i'darne yadauketa cidak kamar bby doll yafita da i'ta.
A mota yasata kana yazagaya shiga mazsunin driver yayi yatada motar...horn yayi megadi yabud'e get ...gaidashi maigadin yayi, amsawa yayi ya k'aramasa da cewa" duk wanda yazo nemana kace bananan yasameni a family house namu."
"Angama alaji.".... hanyar gidansu sukad'auka.
Around 9am suka i'sa sharada phase 2, dai2 gidansu yay horn maigadi yabud'e musu get.
A compound d'in gidan yay parking , d'auko neenah yay a hanu wanda had'ad'e dayin bacci ...cikin gidan yanufa da i'ta.
Dasauri idris yataso ganin ogannasa, yazo yanamai sannu da zuwa....wani mugun kallo m.k yasakar masa bashiri yakoma
" baida hankali ne baya ganin damutum a hannu nane yataho wani sangan2" m.k kwafa yayi yacigaba da tafiyarsa... Ma'aikatan gidan sai gaisuwa suke amma baibi takankowa ba.
Turus m.k yaja yatsaya ganinsu zaune falon sunata hira...abbane da Ummi sai abdalla.
Hira suke cikin nishad'i sai dariya suke...Ummi ne tafara ganin m.k, maza yasauk'e i'donsa k'asa....dasauri Ummi tataso tana tambayarshi ." meye haka Muhammad?, mekuma yasameta?...
"erhm ..Ummi ...dama... Wata uwar tsawa Ummi tadaka masa saida neenah tafarka. "dallah kafad'amin meke damunta katsaya kanamin shirme."
"Uhm Ummi dama...batada lpy ne."
"Batada lpy?, saukemin i'ta to. "
"Uhm...Ummi ..k'afartane keciwo."
"K'afarta meyasamu k'afarta? ."
Nanfa m.k yadaburce, ya rasa mai zaice mata yayi.." Erhm...ehr Ummi dama..jiyane ..amm...kuma...
Saiyanzu Ummi taganoshi .....wani dad'i Ummi taji aranta takusa samun jika...."oya wuce kakaimin i'ta daki."
Sum sum yawuce da i'ta sama.
Abba kam part d'in sa yatifi....abdalla kam wani mugun dariya ne yazo masa ammana haka ya gimtseta.
Ummi binbayanshi tayi ...ya kwantarta zaifito Ummi kuma zatashiga....dasauri yaja gefe yana sunne kai ...dan shafa kai yayi yace "i'na kwana Ummi."
Ko indayake bata kallaba tanufi inda neenah take....dasauri m.k yafice.
Abdallah dake zaune a falo wani dariyane ya kufcemasa seyi yake yana k'arawa, makwat yahad'iye dariyan ganin m.k nabinsa dawani mugun kallo...."good morning ya mohaa."
Wani harara m.k yak'ara buga masa kana yay kwafa yafita yatafi part d'in sa.
°°••°°°••°°
Zee ne zaune a garden d'in gidansu tad'aura d'aya kan d'aya sai girgiza k'afa take.
gawani kuma matashin saurayi zaune kusa da'i'ta.(idris kenan maikulada part d'in m.k nagidansu da duk wani d'awainiyarsa).
"Yanzu idris meye kake ganin yake bala'in b'atama oganka rea dahar zaisha beer yabugu?"
Wani nauyayyen ajiyan zuciya idris yasake....don yana gudun ranar da asirinsa zai tonu yasan m.k saiyaci boruobansa..."ko bakaji menace bane?."
Girgigit yadawo
"Ai Hajiya shi abu kad'an na i'ya b'atamasa rea ....tahakannema zamuci galaba akansa, kikwantar da hankalinki insha allahu duk yadda zanyi sainasan yadda zanbi nab'ata masa rea."
"Idris haka nakesob ji don Allah duk yadda za'ayi kasan yadda zakayi abunnan, don wllh ayanzu banwani burin daya wuce naga m.k a buge don da wannan damarne kad'ai zan i'ya cimmasa."
"Karki damu hajiya zakiji yadda kikeso , kedai kawai kullum kikasance cikin shiri kinajin kirana kawai kitaho."
Bunch din kud'i zee taciro a handbag d'in ta tamika idris. Karba yayi yana washe baki "ai hajiya karkiji komai kamar kinsamu yadda kekeso."
A haka sukayi sallama kowa yakama gabansa.
*UrS QuEeN BEE MaRaFa💋.*[9/28, 12:35 PM] Habiba Muh'd: *KECE SIRRINA3⃣3⃣*
*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*
EWF
Na_
Habiba Muh'd Marafa
Takenki nadabanne dear na *Dr ummiey zee ('yard'akwas)* takawarki lpy ..zauna daram kujeranki mai girma admin...kirkink
i yasa kowa keson ki, k'aunarki a jinina take sweeto Allah yabarmu tare.
"Yaa salim Allah banaso wayyo ummina...nikam yaa salim wllh banaso ...kabari ...dariya Salim yayi
"to wifey ai gaskiya nafad'a, bamai k'aton cikin bane?."
D'an k'aramin bakinta taturo "wllh kagankaba... Oho dai kuma lokacin da yaa moha yasani a mota za'akaini gidanka ai bada k'aton cikin bane....kai kasamin ehem."
Salim dariya yayi ya d'anja kumatunta "kinganki da rigimaba, innabiyeki zanyi let....caraf farida ta k'ar6a..." Ai duk kaine kake tsokanana.".
"Tau shikenan dai...yanzu kishiga ciki nizanwuce office. kigaidamin dasu Ummi, innazo d'aukanki zanshi mugaisa."
"To adawo lpy , Allah yatsaremin kai yakuma kareka daga duk wata fitina." "Amin my princess Allah yamiki albarka yakuma saukeki lpy".... Amin. My Prince." Dariya yayi yad'an shafi jajayen lips d'inta. Riganta yad'aga ya sumbaci cikin kana yamata addu'a yarufe. Saida yaga shigewarta kana yaja motarsa yabar compound d'in gidan.
Tana kwance kancinyar Ummi , gaba d'aya batajinta seti , ga tafiyanta haryanzu baidawo normal ba...wani d'an siririn tsoki taji wanda yasa Ummi dubanta..
"uhum habibtii yadai."
"Uhm..Ummi bakomai kainane kedan mintsilina."
"Ayya srry, bari Muhammad yazo yabaki magani.....Ummi bata rufe bakintaba taji andoka uban sallama.
"Assalamu alaikum matan gidannan sunan?." Ummi hab'a tarik'e tana kallon farida da k'aton cikinta.
Caraf i'don farida yafad'a kan neenah. Dasauri tak'araso cikin falon tanacewa "lallai kuwa , wato harkin fara fitowa... Ammadai Abba baisani? nasan daya fatattakeki.".... Tak'arasa maganar tana zama gefenta.
Neenah dai batace komaiba said'an murmushin datayi. Gabad'aya abun yabama farida mamaki....neenah ta ganta bata taso tamata wlcm ba, bata murna...I thnk kobatajin dad'ine....todai..saida tagama maganar zucinta kanatace ."dear nayi wani laifine naga komurnan ganina bakiyi?."
D'an dariya neenah tayi, tataso daga kwancen datake "sweeto aike baki laifi, kawaidai wllh banjin dad'ine."
"Ayya srry."
"Yawwa."
Juyowa gurin
Ummi farida tayi "Hajiya ummina ...i'na kwana."
Ummi tace"kedai kinganki....lpy lau. Ya mijin naki."
"Lpyrsa lay ummi. Ya yara?."
Ummi tace "k'aniyarki."
Dariya duka sukayi.
"Yafama da nauyin jiki?."
Alhmdllh Ummi gashi inata fama."
"To Allah dai yaraba lpy." Duk suka amsa da "amin."
"To bari inshiga daga ciki indan kwanta."
Atare sukace "to Ummi , afito lpy."
Farida tadawo da hankalinta kan neenah.
"Neenah kikace bakida lpy ko?."
"Yea."
"To meke damunki?."
"Kai farida, nifa bansan meyake damunaba ...kawaidai banji saiti ne."
Farida d'an dariya tayi "to kodai yaa moha ne yay ajiya anan?." Tana nuna saitin mararta.
"Zaki farako... Ni ba'abinda nakeda kirufamin asiri.... Ta yayama tukun?."
"Tayaya kuma, karkicemin...." Kinga ni banason wanna kawai ya i'sa."
"To shikenan matar yaya".. Tafad'a cikin sigar zolaya.
Farida tace ", tashi mushiga daga ciki kiji wani lbr."
"To" kawai neenah tace tatashi.
Farida sake baki tai tana kallon tafiyar neenah, saikuma tabushe dawata uwar dariyar datasa neenah juyowa rea a had'e ..don dama tasan in farida tagano tashiga ukunta ..."yaukan saida na yini a d'aki." tafad'a a ranta.
"Haba hajiya neenah , kyacemin tayaya...to gata i'nda abun yake...o'o gaskiya ya moha yayi k'okari, kuma yaburgeni..kai amma saidai tafiyarnaki dabai dawo normal da k'arfi yamikine koyaya....ke fad'amin ma tukun ya'akayi haka takasance......neenah datakejin kamar tazunduma i'hu don takaici...hakat
ai sama fuuuuu kamar zata tashi sama da d'an bubbud'e k'afa.
Wani sabon dariya farida takasa, dasauri tabi bayanta tana dariya.
Yinin ranar kukane kad'ai farida batasataba....kunya tarink'a bata a gaban su abba dasukazo yi lunch.....m.k kam kawai kunne yab'ude yakejin abinda farida take fad'a...wani maganar intayi kawai saidai yayi murmushi yad'an ciji lips d'insa....don a neenah take tarama gajiya....don i'ntak'ara shigowa hanu "hmmm"...kawai yace.
Sai dare salim yazo d'aukan matarsa yashigo suka gaisa kana suka wuce gida.
*°°°°°••°°°°°••°°°°°*
_2week later_
Duk 'yan gidan suna zaune a babban falon su sai hira suke cikeda annashuwa.
*M.K* sai satar kallon neenah yake . tasanye cikin wani riga wanda dakad'an yawuce gwiwa rigar batada hanu sai tayafa kyale akai.
Ga abinda yake bala'in rikita m.k kamar zasuyi magana fom-fom sun fito.
Da sun had'a i'do zai jefeta dawani shu'umin murmushi...kaiwai soyake Allah yakawo ranar da Ummi zata fita unguwa " hmmmm" kawai yace yanashafa kansa."
"Lpy dai ko babana?."... Abba ya tambayeshi.
" erhm...lpy lau abba bakomai."
Abdallah ma "hmmm" d'in yace yanad'an murmushi...wani harara m.k yamuga masa...... Ring ring ring wayar Ummi tashi k'ara. Neenah ce tatashi d'aukowa da takunta mai d'aukar tankali, m.k kam i'do kawai yabita dashi.
"Laa Ummi yaa salim ne, ko fary ce ta haihu?."
Caraf abdallah yakama" kinjiki fa dakinga kiran waya saikice wani an haihu."
"O nikawomin dasauri kafin takatse."
Picking tayi tasa a kunne da sallamarta
"wa'alaikumussalam Ummi ...i'na kwana ."
"Lpy lau salim duk kuna lpy?."
"Lpy lau Ummi."
"To masha Allah. I'na i'ta farida d'in?."
Juyawa yayi yakalle ta, ga yaronta agefe ta tsuramai i'do sai doka murmushi take.
"Lpyrta lau Ummi, dazunnan mukaje asibita , bamu d'ad'e dadawowaba ta haihu munsamu bby boy duk lpyrs lau."
"Kai alhmdllh alhmdllh mungodewa Allah kai masha Allah... Allah yaraya ...kai mata sannu muma gamunan munazuwa insha Allah yanzu."
"To Ummi saikunzo."
"Yawwa."
Suka katse wayan....wani tsalle neenah tayi ta rungume Ummi tana murna "kai Ummi wllh naji dad'i farida na ta haihu lpyrn ta tasama mana bby boy wayyo Allah dad'i munyi d'a ."
tak'ara rungume Ummi...."saura ke ai ."..m.k yafad'a aransa. .....murna agun family nnan ba'a magana ....
" To bara naje nashirya saimutafi.".... Ummi tafad'a.
M.k yanajin zancen tafiya yay saurin ficewa don yasan akwai abinda zai biwo baya.
Abbane yace "tou nikam saikun dawo ...don akwai inda zanje ."
"To" sukace "adawo lpy."
"Allah yasa." Yafita.
Ummi tace "abdallah kaje kashirya don kaizaka kaini."
"A Ummi batare zamuje bane?." Neenah tafad'a."
"Zakije ne?."
"Eh mana Ummi".. At d sme tym tana kyad'a kanta.
" tou kije kitambayi mijinki"...abdallah yafad'a.
D'an turo baki tayi.."kaji kafa."
Ummi tace "eh kinsan dole saikin tambayeshi inkinason zuwa inkuma bakiso kiyi zamanki." ...daganan tahaura sama.
Neenah turo d'an bakinta tayi tana cewa a zuciyarta" ni wannan wani irin abune mutum inzaifita dole saiya tambaya...wani d'an siririn tsoki taji.
Abdallah dariya yayi yace"saura kuma kib'ata mana lokaci...inkika d'ad'e wllh tafiyarmu zamuyi."
D'akinsa yashige yana mata dariya.
Tashi tayi tanata zub'ure-zunb'ure tanufi part d'in m.k.
A hankali tabud'e k'ofar falon .lek'e2 tashigayi kamar munafuk'a, bataga kowa acikiba k'arasawa ciki tayi tatsaya tsakiyar falon tana tunanin meye zatacemasa....t
akai minti goma gurin kafin tashiga bedroom d'in.
A tsakiyar gadon tahangoshi kwance yayi rub da ciki bataga fuskan shiba don d'ayan side d'in take kallo.
Ahankali tak'arasa ciki da sallamarta.....
amma no response.... K'arayin sallamar tayi still ba'a amsaba. K'arasowa tayi tahaye gadon tad'aura hannunta a bayanshi tanad'an bubbugawa .....amma kamar abu mara rea take tab'awa...m.k kam duk abinda take yanajinta.
Zagayowa tai tagabanshi takawo fuskanta dai2 nashi zatayi magana.....caraf m.k yabud'e idonsa....mazatayi zata janye...yay saurin rik'e fuskar yana janyota jikin.. bata ankaraba tajita akan faffad'an k'irjinsa.
I'do ta kwalalo tana k'okarin kwace kanta ...ammashikam k'ara matseta yake.
I'donsa alumshe bakinsa yakawo saitin kunnenta yashiga yimata magana.
Uhm..wato yau dakanki kikazo k'arbar hakkinki kenan...har zaki tsotsarmin baki saikuma nakamaki.....
" Laaaa yaa mohaa nifa bahaka ....."shhiiiiii" yatsaida i'ta tahanyar d'aura yatsansa akan lips d'inta. "
K'arya nayi?." Dasauri tai k'as dakanta.
"Karki damu zakisamu yadda kikeso"... Yafad'a yana k'ok'arin tura hannu cikin rigarta...dasauri tarik'e mishi hanu tana girgiza mishi kai hawaye nafata daga i'donta.
" don Allah karkamin yaa mohaa wllh Ummi tace......bata k'arasaba taji bakinsa cikin nata. Wani zazzafan tsotsa yakema bakinta. Wanda yasa neenah ta k'amk'ameshi.
d'an kyalen dayake kanta yacire yazame rigar jikin .....nanfa hankalim m.k yak'ara tashi ganin dukiyar fulaninta bayyane...wani hot kisses yakebin duk i'lahirin jikinta dashi tundaga kanta har tafin k'afarta.i'donsane yasauka kan boos d'inta wanda suke manya2 gasu a tsaye..bakinsa yakai kai yashiga tsotsa cikin wani irin salo yana murza mata d'ayan...........
*UrS QuEeN BEE MaRaFa*
[9/28, 12:41 PM] Habiba Muh'd: *KECE SIRRINA 3⃣4⃣*
*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*
By___
Habiba Muh'd Marafa
*don Allah masoyan littafina ina k'ara baku hakurin jina dakukayi shiru , hakan yafarune sakamakon samun zaman dabanayi wllh hidimar bikine sukamin yawa..amma insha Allah zanyi k'ok'arin baku kullu....kukasance tare dani.*
"Plsssss...yaa mohaa....kakyaleni...don Allah...banaso...zafi gurin zaicire....dakyar take i'ya fad'ar maganar don irin azaban datakesha agun m.k.
Shiko baimasan tanayiba don gabad'aya yalula wata duniya.
Saida yay 2hours yana holewa da jikinta kana barta....neenah kam ko kwakwkwaran motsi bata i'ya, sai hawayen dake gangarowa tagefen fuskarta.
M.k janyota jikinshi yay yanashafa bayanta sai srry yakemata" am very srry babe".
Lamo neenah tai a k'irjinshi tana sauke ajiyar zuciya, can sai talumshe i'do kamar maiyin bcc.
Ganin hakanne m.k yasa yazame jikinshi yashiga toilet .
I'do tabud'e bayan taji shigewarsa tafara k'ok'arin mik'ewa...tofa wani azababben rad'ad'i taji bashiri takoma , nanfa hawaye sukashiga sintiri a fuskarta. Dakyar tasamu tatashi a daddafe take tafiya tanaware k'afa, riganta tad'auka tasa kotakan pant d'in batabiba tafice .
tana zuwa falon Ummi tafad'a kan kujera tasaki wani kukan wahala.
Ummi da sund'ad'e datafiya don sunta jiranta bata fitoba, abdallah ne yace bara yaduba yana. shiga falon yajiyo ihun m.k aikam bashiri yafito yana dariya. cewa Ummi yayi m.k yace zaikaita dakansa injuma haka suka tafi.
M.k kam wankansa yake cikin natsuwa yanajin wani irin annashuwa aransa, bayan yagama abinda zaiyi yafito d'aure da towel.
Kan gadon dazai gano farin cikinsa yafara wulla i'donsa akan..i'do yad'an fiddo waje ganin batanan , dasauri yazura jallabi yafita. Yana shiga yahangeta kwance kan kujera kafafunta nak'asa sai sharb'an kuka take.
Dahanzari m.k yak'arasa inda take d'agota yayi , hannunsa yad'aura kan goshinta wani zafi yaji gaduk jikintama zafi, d'aukanta cid'ak kamar bby doll yayi yay sama da i'ta.
D'akinta yashiga baitsaya ko'i'naba sai toilet. Warm water yahad'a kana yadawo inda take, hannu yakai jikinta zaicire rigar dasauri tajuya baya, k'ara komawa gabanta yayi tak'ara juyawa.
"Meye haka babe, kitsaya mana."
"Nikam kabarni zanyi dakaina ."
Baitsaya jin wani shirmentaba yazame rigan yad'auketa.
Tureshi tafara tana zizzillewa.
"ni banaso yaa mohaa , don Allah kabarni."
M.k kam kamar badashi takeba. Sunkai 40mins a toilet kana suka fito.
Wani gown na atamfa yad'auko mata dakasansa yasamata , yasamata pant kana yazaunarta kan sofa n dake bedroom d'in yafita.
Kitchen yaje tea yahad'a mata kana yadawo. Abaki yarink'a bata hartak'oshi kana yabata magani tasha, kwantarta yayi kan gado shima yakwanta. Lallamata yarinkayi kamar jaririya ahaka har bacci yad'auketa.
Tsurama kyakkawan fuskanta i'do yayi yana jinwani dad'i aransa yakai minta ashirin yana kallonta kafin yarufeta da bargo yakoma falo yakwanta.
Yana kwance haka har akakira la'asar, masallaci yaje yayi salla kana yadawo yashiga d'akinta dubata....bacci take abunta a natse.
K'arasawa gurinta yayi yashafi gefen fuskarta yamata kiss kafin yakoma falon.
Baifi minti goma da kwanciyaba yaji dirin mota , aiko a 360 yagudu part d'insa .
ummine da abdallah suka dawo koda suka shigo falon bakowa Ummi tayi tunanin neenah tana bacci don haka d'akinta tawuce shima abdallah dakinsa yatafi.
Dadare kowa yahalarta agurin diner amma banda neenah, ummine tace." Nikam Muh'd ina neenah ne?, koda nadawo batazo tayimin wlcm back, to nayi tunanin bacci take to amma haryanzu bata farkaba ko lpyrta?."
Tak'arasa maganar fuskarta dadamuwa.
"Eh umm bacci take, don d'azu nashigo nasamu tana bacci." M.k yafad'a.
Ummi tace "to Allah yasa lpy dai, bara nadubata...tafad'a tana mikewa daga zaunen.
A hankali tatura k'ofar yayi dai2 dafitowar neenah daga bayi tana dafe dagoshinta da'alamu alwala tayi.
Da hanzari Ummi tak'arasa inda take, rik'ota tayi tana tambayar meke damunta.
" Ummi kaina keciwo."
"eyya srry, ai duk jikinkima zafi . yan zun sallah zakiyi ?."
"Eh Ummi."
"To yi sallan saikizo kici abinci sai yayanku yadubaki ko."
Kai kawai ta kyad'a kana tashinfid'e praying mat .
i'do Ummi takuramata tana kallon yadda take motsa kafanta, tabbas tasan m.k yayi mata abunnasa.
"Dan k'aniya shine zaicemin wani yazo yasamu tana bcc" Ummi tafad'a aranta. Fitatayi daga d'akin takoma gurin diner.
Bayan ta i'dar da sallanne tad'auki k'aramin kyale tarufa akanta kafin tafito.
M.k najin alamarta yay saurin yimusu saida safe yatafi part d'insa.
K'arasowa cikin falon tayi tagaida Abba , amsawa yayi cikin kulawa yake tambayarta meke damunta.."Abba kaina kemin ciwo."
"To Allah yasawwake, yanzu kici abinci sai Muh'd yabaki mahani."
"To"... Kawai tace.
Ummi takama hanunta hargurin cin abinci takai tazaunarta kan d'aya daga cikin kujerun dake gurin, saving d'inta tayi.
" kicinyeshi duka kinji habibtii."
"To Ummi."
Neenah kam kawai citake amma kwata2 batajin d'and'anonsa , wani tashin zuciyama yake sata .
dakyar take iya tura abincin kad'an taci tatashi tadawo cikin falon.
"Ha'a habibtii harkin k'oshi?."
"Eh Ummi."
"Sure" Abba yay adding.
Kyad'a mishi kai tayi.
Ummi tace "to yanzu kije gurin yayanku yabaki magani saiki dawo kikwanta kinji?.
" to" tace badan tasoba tatafi part d'insa.
M.k yana zuwa part d'insa wanka yai yasa gajeren wando yahaye gado yana jiran tsammani.
Da sallama tashiga falon shiru bakowa i'ta harga Allah kwata2 batason shiga bedroom d'insa don tatuno irin abinda yake mata aciki "mtswww." D'an tsaki taja kafin tashiga.
Wutar d'akin a kashe don haka tafara laluba bango kozata ji makunnar. Tuntub'e tayi da gado bata ankaraba taji tafad'a kan mutum.
K'am m.k ya rungumeta."don Allah yaa mohaa kakunna watan, Ummi nefa ta aikoni."
Wutan d'akin yakunna yana tsuramata i'do, kauda fuska gefe tayi tanacewa "uhm nifa yaa mohaa magani zakabani kaina ke ciwo."
Yanda tai maganarne ta burgeshi baisan sanda yay murmushi ba. Tashigo yai yad'auko mata magani tasha kana yamayar.
Tashi tayi zatatafi yaysaurin kamota
" i'nakuma zakije?."
"Bacci zanje nayi.".... Tabashi amsa.
" a i'nakenan."
"A d'akin mana."
"Kinada wani d'akin dayafi namijinkine? C'mon zoki kwanta.".... Ya janyota tafad'a kansa.
Kiciniyar tashi tafara tanad'an dukan k'irjinshi, kara rungumota yayi yana lalumar bakinta, cikin sa'akwa yakamoshi yashiga kissing d'inshi.
Neenah turashi tafaryi amma kamar dutsi, riganta yacire daga