Showing 1 words to 3000 words out of 34255 words

Chapter 1 - Kece Sirrina Complete Hausa Novel By Habibah Muhammad Marafa .txt

[9/8, 5:38 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA*1⃣


In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR


NA___
Habiba Muh'd Marafa




*♻£°W°F♻*








*_______Gargad'i*
_Banyar da wani ko wata ta sauyamin rubutu ba, don yin hakan babbab xunibine ayi hattara._


*Tsokaci*
_Wannan k'irk'irarren labarine banyishi don cin zarafin wani ko wata ba, duk wanda yay dai 2 da rayuwarshi to ina neman afuwa._












_______Zanune yake akan white chair dake a cikin had'dd'en garden d'in da yaji shuke2 da fruits nd vegetables, yayi crossing leg d'inshi, kanshi a sama idonshi a lumshe yana tunanin tadda zaifara bayyan soyayyarshi ga karamar yarinya wadda bata wuce 16-17 years ba.
Kamar ni *Muhammad Kabeer* [M.K] matashi, maiji dakanshi, namijin duniya wanda yazaga duni yafita many different countries, wanda yammata masu aji big2 girls ke haukarso, amma natsaya akan son karamar yarinya wanda nasan yarin tarta.


Mtswww! Yabuga uban tsaki dai2 nan wayanshi yafara k'ara.
____ya d'aga batare da ya duba ko wayeba.


Daga d'ayan bangaren naji wata zazzakar murya ana magana cike da yanga.
_______""""""Hlo sweery don Allah yazakamin haka tun dazu nazo inata jiran ka amma baka isoba.


"" am coming''"".


Daganan yakatse kiran.




Zuwairat tace shege miskilin banza koban aure kaba sainaci moriyar jikinka.




Yana tashi direct part d'inshi yanufa ya watsa ruwa yasa wani 3qter red da black din riga mai guntun hannu, yadau car key yay waje.


Yana fitowa ma iykatan gidan suka ringa zubewa suna kwasar gaisuwa ammashi ko d'aga kai baiyi ya kallesu ba.


Motar sa yashi yay mata key mai gadi yabude get yafice aguje sai *G.R.A*.


Wani plain hause naga yanufa da motarsa.


Defen gidan kuma wata arniyar motace tareda wata tsaleliyar mudurwa a jiki,kana ganinta kaga wayewa da boko, cikekkiyar yar duniyace bugu da kari yar masu tanu da shunine.
tana sanye cikin wata tsadaddiyar atampa dinkin riga da skart yayi balain kama jikinta sai dan wani yalolon mayafi tai roling dashi.


M.k yana karasawa ya pointing remote ajikin get din kawai yabude.


Shigewa da motarsa yayi baikobi takan Zuwairat ba.

Bakaramin baci ranta yayi amma tunda tasan halin miskilancin sa hakan yasa ta basar, taima motarta wuta takarasa daga ciki.






A palour tatarar dashi yana kwance kan sopa ya aza kansa bisa coshing kansa a sama idanunsa a lumshe.


Takarasa gefensa ta zauna tadaura hannu bisa kirjinshi tana lailatawa a hankali2.


Yasoma bude idonshi a hankali2.


Tasakarmishi wani murmushi mai balain riki tarwa, nan da nan idanuwansa suka sauya zuwa red.
Bai ankaraba ya bakinta bisa kannasa.
Aikuwa shima yararumo harshen ta yashiga totsa kamar yasamu loly pop.
Nan da dan duka suka rude.
Hannunsa yasa a bayan ta ya zuge zip din rigarta tare da balle bra dinta.
Yadaura hannu kan nipple dinta yana murzawa a hankali2
Nunfashinta sai sama2 yaye tasa tannu cikin wanfonsa takamo babbar aykuwa yasa wani uban kara auuch.
A hankali2 tazame mishi wando tana faman kai abunshi cikin gabanta yay sauri turata gefe.


Bakida hankaline!
To bari infada miki duk iskancina a shafe2 yake karewa bana X da mace don taka karki kuskura ki kara.


Dakyar tasamu tataso don jikinta ba kwari.
Tamosho tana kokarin mikamishi bres dinta ya tsotsa yaja da baya yana mata wani mugun kallo.

___"Pls m.k don Allah kabari insamu natsuwa.""


""""Tashi kifitamin a gida dan ubanki!
Kobaki jine? Yadakamata wata uwar tsawa.


Bashiri tatashi rigarta tagyera tadau mayafinta tafice afusace.
M.k yabita dawata uwar harara.






___ Bedroom d'inshi yanufa yay wanka, kan katafaren gadonsa yanufa yakwanta yana istigfari.




Bai tashiba sai 2:00pm
Yay alwala sallar azahar yagabatar yay kusan 1hour yana addu'o'in sa sannan yatashi .


Yafito motarsa yashi sai ina kuma..........




*❤ILUSM MY NEENAH____COOL* Allah yabar mu tare.


Urs Queen BEEE
[9/8, 5:38 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRI NA*







*♻€°W°F♻*








NA_
Habeebah Muh'd🍃






_Where are you my Aunty. I sincerely dedicate this *BOOK* to you, bcause I want yhu to know that I love you._
_I really love you from the bottom of mah hrt , love you bohot botoh🌹🌹, love you to the forward nd backward._
_Kai ni banmasan me zanceba thnx for d support nd care, i love nd adore u._


_Front of you for ever *AUNTY JIDDA BELLO*_ *ILUSM❤❤*










*°°In Dedication to KHALEESAT HAIYDAR°°*












2⃣
Direct gidansu yanufa wanda ke sharad'a phase 2 acikin garin KANO.
Dai dai wani tamfatsetsen gida naga yayi horn maigadi yazo da sauri ya wangale masa get d'in yana mai mik'a gaisuwarsa. shiko gogan naku kauda kansa yayi kamar ba dashi akeba.




A parking space yayi Parking motar, yafito cike da tak'ama yana takunsa na i'sa.


Yay tafiya ya kai ta 10mins kafin ya i'sa part d'in *Ummi* nsa.


(Kai M.K amma fa gidankun nan yyi, bak'arya irin wannan duniya guda shantami🙁.)






Yana shiga kuwa sanyin Ac, gauraye da k'amshin air freshener suka buge shi, bai tarar da kowa a parlour ba sai makeken TV n dake aiki aciki.
Upstair Yanufa don i'sa gun ummin sa.


Yana shiga yatarar da Abdallah wanda shine yabiyo bayansa, sai farida wanda i'ta ta biyo bayan abdallah snn *NANA KHADIJA* wanda sukece da i'ta *NEENAH* .


Suna zube bisa gadon ummi gaba daya, hankalin kowa na akan laptop d'in da suke buga candy crush game aciki.


Sannu k'aton banza!.


Duk suka juyo suna kallonsa, yayin da mk ya tad'e rea ba'alamar ba wasa a tare dashi.
yaci gaba dacewa "kai Abdallah ban hanaka shiga harkansu ba?.
Ku kuma bance kudaina zama tare da Shi ba?.


Barin ma ke yanuna neenah dake sanye cikin yar wata riga iya gwiwa wanda gabadaya kusan rabin k'irjinta awaje suke, abinda ke bala'in rikirkita M.K kenan kanta ko d'an kwali babu.


Bana hanaki sa irin wannan kayan ba? Kobaki jinane?. Ya daka mata tsawa


Neenah da tuni tafara kuka, cikin shashshek'a tace


""Wllh ya moha k'urjine yafitomin, kuma inasa kaya mai nauyi yana famanin.


"" a ina yafito maki? Ya tambaya yana harararta


Uh...uhm...dama dama a nan yafitomin tanuna d'an saman k'irjinta ba tare da ta kallesa ba.


Mtsww! Yaja tsaki.
Ummi fa?.


Tatafi unguwa tun d'azu. Cwar farida.

Harya juya zai tafi, ya juyo ya kalli Neenah sannan yace kutashi kutafi dakinku kai Abdallah katafi dakinka saura kuma inzo naganku tare.....yay kwafa ya fitarsa, Abdallah ya tabe baki kafin ya mike ya fice daga dakin.


Aikuwa da gudu suma tashi kowa yay nasa guri, tunda sunsan halin yayan nasu baida kirki.










M.K ne kwance bisa katafaren gadonshi, yana tunannin NEENAHrsa wanda itace muradinsa akullum baida wani burin daya wuce ya mallake ta itace hasken idaniyarshi don i'ta yake kalla yaji dad'i.


Sai dai abu daya kuma, yatsani yaga Neenah tareda Abdallah sakamakon irin wasan da suke yi yana yawan taba jikita, shikuma saboda irin kishin da yakeyi saisa duk sanda yagansu tare yake koranta.

Yakara lumshe idon sa yana tuno WATA RANA (Asmy b Aleeyu) yashiga dakinsu itakuma fitowarta daga wanka kenan tana d'aure da towel, ganin mutum yasa ta tsorata hakan yasa tajuya da gudu zata koma toilet din timmm tafadi a kasa towel d'in yacire.
M.K yak'ara rungume pillow nshi yana murmushi yace insha allahu wannan kyakkyawan surannanki wata rana zaizama mallakina....


















*URs QuEeN BEEE*
[9/8, 5:38 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRI NA*




*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*





*♻€°W°F♻*






NA_____
Habeeba Muhammad




*💅🏻Habeeiy__Mooh😘*






_pg3⃣_








__________________________
Wata tsaleliyar mota nagani tasako kai gidan *Alh kabeer*, a haraban gidan akayi parking.
Canna hango wata santaleliyar Hajiya mai siffar larabawa, ambude mata tafito daga ciki.
Sanye take cikin wani tsadadden _lace blue colour_ da ratsin _milk_ ajiki, tana d'auke da _milky handbag_ haka takalminta tareda mayafinta. Kai kaganta karantse balarabiya ce.
Fuskanta d'auke da murmushi tana amsar gaisuwan ma'aikantan gida.
tak'arasa ciki tana takunta nakamala.








Assalamu alaikum.


Aykuwa suku fito aguye .
Ummi oyoyoooooo duka suka cukuykuyeta sai faman ihu suke.


"""Oh!🤦🏻‍♀ ni ayshatu naji dadi da Allah yabani yara marasa ji, yanxu so kuke kukaryani kome?."


"""Kai ummi mu 'yan yaran nan ta i'na zamu iya karyaki? Cawar Abdallah.


Ummi tabuga mishi harara.
Tace masu 25years ma yarane ko?.


Abdallah yad'an sosa kai, yace haba ummi yaushe ma aka haifeni nifa yarone k'arami ma.


Duka sukasa dariya.
Neenah tace ummi muk'arasa daga ciki kihuta.
Jennifer kuma tashiga daibo mata abin sha.








*********
Iyalen gidan alh kabeer sun hallara a dining don gabatar da dinner, da alamu M.K suke jira,don bai gurin saisa basu faraba.


Shiko mutumin maku, tun magrib daya fita masallaci bai dawoba saida yagabatar da sallar i'sha.
Bayan dawowarshi part d'in sa yaje, wanka yayi ya zura jallabiyar shi sanna yafito.






Abangaren su ummi kuwa kowa jiranshi yake....
Can2 nummi tace """ Neenah jeki kiramana yayanku.


Zcyr Neenah da tariga tatsinke...acikin ranta tana cewa """"" nashiga uku ya moha zankira.....


Ha'a tashi kije mana.


To ummi.
Aikin sauri tabige kanta da gini...ouuucch.


🤦🏻‍♀oh! Nikam,kiyi a hankali Dan allah....Cewar ummi.




Tana fita taganshi yashayo kwana, aikuwa da gudu takoma........A'a lpy kuwa, ko uban me tagani oho mata☹.
Cewar m.k.




""Ummi gashi nan yana zuwa."




Assalamu alaiki ya
*UMMINA*.
Yahad'a hannunshi biyu a had'e gu d'aya, irin pls d'innan. Koda yaushe inyasan yamata laifi haka yakeyi.


Ummi ta watsa mishi harara zatayi magana yad'aura yatsansa akan makinta.........ummina nasan nayi laifi ina maiman afuwa🙏.
Ummi tai murmushi tace kaidinne wallah sai a hankali
M.k yadan mararraice...ummina shine kikaki kinemeni dakika dawoko yay magana kamar wani karamin yaro.
Ummi tashafa kansa tana murmushi tace """" srry my son time d'in dana dawo agajiye nake saisa, yanxu bagashi kazoba.


Shima murmushin yayi yace """to ummina.""


Abdallah, Neenah, Jennifer. Suka sake baki da i'do suna kallon su.


Dagabisani Neenah tafara saving d'in su, tunda i'tace karama dukwani k'ananan aiki insuna tare itace maiyi.


M.K sai satan kallonta yakeyi☺.


Yazo kanshi sai _saving spoon_ d'in yafad'i k'asa, tatsuguna zata d'auka gaban riganta yad'an bud'e sai a idon m.k.yalashe baki😋
Yana had'iyan miyau.


Carab suka had'a ido da Neenah yasaurin kauda kai.


Haka suka gama cin abincinsu.
M.K yakora abdallah d'akinsa, suma yakorasu... yama ummi saida safe yay part d'in shi.


















______________
Zaune suke a harabar gidan, akan _rise bench_, daya tansanye da English ware daya riga da skart na atampa.
Daka gansu kaga Yan duniya, wayayyu, Wanda sukasha boko suka koshi, uwa uba ga naira!!!.
Zuwairat da k'awarta zeeiy, dake zaune , suna tattaunawa akan *Muhammad Kabeer (M.K)*yaro d'an zamani.


Zuwairat ce kecewa """"""" hmmmm kede zeee bari kawai ai wllh sainayi maganin m.k, sai na nunamishi bashida wayau.""




Zee tace """hhhh lallai zury kece baki da mayau, tayaya zaki i'ya maganin m.k, wannan namijin duniyar, duk wani iskanci da kikeji dashi kinsan cewa a tafin hannunshi kike......ke tukunnama meye burinki akanshi???.


Zuwairat tai wani shu'umin murmushi tace """" auren sa shine Burina.




""Hhhhmmm Kina bama kanki wahala zury, don kinsa cewa yadda kike tamba d'addiya! M.k bazai ta6a aurenki ba! Karki manta tare kuke sheke ayarku.....kuma bawani d'an iskan dazai fatan ya auri yar iska ...saidai yayi addu ar tagari.




Hhhhh zury tace """ lallai zee haryanzu baki gama sanina ba, baki san irin plan d'in daneke hadama m.k bane saisa kike fadan haka.




To wani irin shiri kike a kansa???.




Zury tace """ZEE kinsan cewa sonake kawai na yaudari M.K yakunsan ceni!!, a wannan lokacin ne i'dan nasamu ciki zan aiwata da duk makircin danake so........zanje insamu Iyayen m.k infada musu cewa dansu yayi raping dina kuma gashi yanxu harna dau ciki......kinga kuwa dole susa ya aureni ko baiso.




Zee tasauk'e wani nauyayyen ajiyar zuciya.
Lallai zury zaki hada mishi gadar zare...amma ni ina ganin wuyar yiwuwarsa!!.


"Hhhhh hakadai kikace, ammani banga wani abin wuya ananba, tunda muna d'an ta6a harka, kad'an yasa baya shigata.




To allah bada sa'a.......amma a zuciyarta kuwa cewa take. """"Lallai bakida wayau zury dakike fadamin mummunan shiri da kikeyi akan BURIN RAYUWATA *M.K*!!!........wannan plan din dakike adawa saina wargazashi..... Don kuwa nikadai ce macen dazata kasance tareda M.K har abada!!!.............












Gogiya mai tarin yawa zuwaga masoyan wannan littafi .....Allah yabar *💞SO DA K'AUNA💞*@men.


_Urs QuEeN BEEEE💅🏻_😘😘😘😘😘
[9/8, 5:38 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRI NA4⃣*






*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*




*♻€°W°F♻*


NA____
Habeeba Muhammad




```Bazan tab'a mantawa dakuba members of *Habeeiy__Mooh 📓Hausa Novel* ina alfahari daku.```
*#One love❤*




4⃣




______________




Ummi, Jennifer, Neenah tareda babbar ma,aikaciya maikula da girke2n gidan wato baba larai.
Sun d'unguma a kitchen, saifama aiki sukeyi, don abbansu zaidawo daga _China_ ,aikam dole a had'a mishi _delicious_.


Bayan sungama aikinsu, kowacce taje ta tsara kanta da tad'add'en wanka, barin ma ummi datadawo kamar 'yar 17 .lol


Dank'ara dank'aran motoci ne guda biyar, sun mufi _Mallam Aminu International Airport_ don d'auko _Alh Kabeer_.


I'sarsu keda wuya jirgin yak'araso, aiko mutane sai fitowa suke kowa najidakai, farerene, bak'ak'ene, koraye, shud'aye duk gasu😂.




___canna hango alh kabeer dattijo mai mutunci da kamala, sanye yake cikin wani _suit black colour_ tareda _medicated glass_ wanda yake a i'donsa.
yana saukowa daga matattakalar.
Dasauri bodyguards dinshi suka nufi inda yake, aikuwa da Sauri M.K yak'arasa gurin abban nashi, yarungume yana murna .
Shima abban rungumeshi yayi yana murna, don yana matukar son m.k duk da bashine kad'ai d'ansaba amma duk yafi jidashi. Hakama m.k.

Abbana kadawo lpy???.


"" lpy qlau my son, mayi missing d'inkafa dayawa.


Me too abbana.






""""To mukan aisaikuzo mukoma tunda ba'a sandamuba...cewar Ummi.


Sannan ne Abba yakula da kowa dake gurin....yahad'a hannushi, biyu yace ''""'ina maiman afuwa _wifey na_🙏.


Duka sukasa dariya.


Guards d'in suka bud'ema Abba tareda matarshi mota sukashiga, m.k yashi d'aya, abdallah , Neenah tareda Jennifer suka shiga d'aya
Guards d'in sukashi ge biyun saigida..........














Duka part d'in Abba sukanufa. woooowwwww kawai nace yayinda naga wannan had'add'en parlour n.


Alh kabeer tareda matarshi , sukayi upstair inda bedroom d'inshi yake don yayi wanka.










Bayan yagama cin abinci, yana zaune tareda iyalinsa, sai hira suke, donshi abba indai yana gari to zaka sameshi tareda iyalinsa sunata faman hira..
Neenah datake gefen damansa a mannedashi, haka Jennifer a gefen hagu, abdallah nakusada k'afarshi duksun cukuykuyesa kamar wasa 'yan yaye😜😂.


Ma'aikatan gidan sai shigowa suke suna mishi sannuda zuwa, yana amsawa cikeda fara'arsa.


M.k ne yashigo polourn da fara'arsa, yana ganin yanda wa'yancan 'ya'yan magen da suka zagaye Abba yab'ata rea.


"""Kuuuuuu dallah mehaka, kunzu kunwani zagayeshi kamar wasu kulyoyi, dallah kutashi kufita....


""'A haba son, yanxu rabun dana zauna dasu haka aina dadi kabarmu mushak'ata nida yarana🤗.

Haba Abba jifa yadda suka takuraka.....kai dallah kutashi kukoma kan sofa kuzauna.


Ayko bashiri kowa yanemi gurin zama...


To itade Ummi ko uffan bataceba.


Shima m.k yazauna, aka d'aura daga inda akatsaya.
























Neenah ne da jenny, cikin mota driver najansu da'alamu daga _saloon_ sukadawo sunda hanyar gida.


Wata motane dake bayansu, wanda tun tasowarsu take binsu.




Wani had'add'en guy ne acikin mortar saifaman murmushi yake.






Dai2 anzo kofar gidan , guy din yafito daga motarshi yasha gaban tasu.


Driver n yafito yake tambayarshi ""''"ko lpy."


Guy din yace """ don Allah inason magana ne da babes dinnan.


Drive n yace '" to"........don baison yayi shishshigi a al'amarin dabaisan kansaba👐🏼.


Guy din yadoshi inda suke........zuciyar Neenah kuwa sai fat fat tuke........a xcyr ta take cewa gaskiya guy dinnan yahadu bakarya......
Sallamarsa ce tadawo da i'ta daga tunanin datake ....
Suka gaisa ""yace don Allah inason magana dake yanuna Neenah.....uhmm su Neenah yan mata😂.
Neenah kam kamar bada i'ta akeba wai i'ta adole za'aja aji.


Saida janny tace. """ plsss Neenah kije mana........sannan tafito , shikuma driver yashiga da Jennifer.






Suka kara gaisawa, ya gabatar mata dakanshi.....suna khaleel usman marafa,ni haifafen dan kano ne, INA aikine a _central bank_so yanxuma nazo hutune, saikuma Allah yahadani dake.


Yanacewa marafa tagane don kuwa bawanda baisan marafa's a kanoba, yanada companies, malls, da manya2 gidaje.


Khaleel yace to malama banji kince komaiba, don kosunanki baki fadamin ba..


"Am ni sunana _Nana Khadija_"


"Woow nice."


Amma dai malama Nanah nasan kinfahimci abinda nake nufi....kuma wllh tsakani da Allah nake sonki da aure!!!!!.


Neenah kam gagara cewa komai tayi....don ita a rayuwarta bata taba tsayawa da nimiji a sunan saurayi ba.




Shiru2.....to my neenah don Allah kiban phone Num.naki.


Bamusu kuwa Neenah tabashi number.
Haka2 yana janta da hira a hankali2 harta sake dashi............sai faman dariya suke suna k'arawa.


Aikuwa saiga motar *M.K* tanufo inda suke...............














For any comments/correction
08104117749


Lurv u mah fans 😘😘😘😘😘😘


*UrS QuEeN BEEE💋*
[9/8, 5:38 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRI NA5⃣*




*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*




*♻€°W°F♻*


NA_____
Habeeba Muh'd Marafa *{HM²}*














_________________________
_____M.k ransa yayi bala'in 6aci, zuciyarsa sai tafarfasa takeyi.
wata zcyr tace "" to kai yanzu inkaje maizakace? Kuma awani dalili zaka hanata tsayawa da saurayi?, kokai zaka aureta???.nooooo.


Hakadai yawucesu yashige ciki, zuciyar sa kamar zata fashe don tsananin kishi da 6acin rai.
Haka ko parking d'in baik'arasa ba, yafito ya buga marfin motar yayi part d'ibsa.








A bangaren Neenah, ga6a daya sai yanayinta yasauya......tace """ am naceba zanshiga daga ciki yayana yadawo.""




Khaleel yace """ yayanmu dai banakiba.


Neenah tad'anyi murmushi tace "" to yayan mu.


Daga bisani sukayi sallama.
baitafi bakuwa saida yaga shigewarta gida.
Yajuya yana jind'ad'i da farin ciki aransa, nasamun Neenah a matsayin _girlfriend_ ko ince mata.


(Kai kai kai khaleel katafi dayawa😂😜)







M.K direct fridge d'inshi yanufa, kwalbar _beer_ d'insa yad'auka tunda yakifa abakinsa bai cireba saida yarage sauran 👌.
After 5mins beer tafara aiki, tashi yayi yana layi ba'abinda yake gani a i'donsa sa siffar neenah........yayinda i'ta kuma tashigo parlour n a tsorace don a tunanin ta zataga ya mooha najiranta saitaga wayam bakowa parlour n.
Direct d'akinsu tanufa, yayinda Jennifer (nop *Fareeda* saka makon binciken dana yi, nagano cewa *Jennifer* sunan Christan ne, so baidace abama Muslim sunanba to *Jennifer* takoma *Fareeda* insha Allah)


*Fareeda* tanacan kuriyar gado, saifaman fari take dalankwasa, da'alamu waya take da *sahibinta*🤗.


Baya da kammala wayarta tane, tajuyo takalli neenah """ ooo neenah manyan k'asa".......tafad'a cikin sigar zolaya.


Neenah tace """ ke bansan iskanci fa........


To bawannan badai ya guy d'in naki?.


Neeneh tai farrrr da i'do tace"""" hhhmmm kedai bari kawai fareeda, don guy d'in yayi arayuwa komai nashi yazo.ga i'ya kalamai........ay wllh da tuntuni nasan haka love yake dana kama.......nifa kinsan inkina waya da saleem kallonki kawai nake kina shirme Ashe kam bahaka abin yake.




Hehrhehehehe neenah fall in love, ke tunkan abin yay nisa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login