Showing 33001 words to 34255 words out of 34255 words

Chapter 12 - Kece Sirrina Complete Hausa Novel By Habibah Muhammad Marafa .txt




abba dai baigaji hak'uri yarink'a har ta hak'ura.


Can suka hango fauzan nayowa gurinau, dasauri suka k'arasa bayan sun gaisa suna tambayar jikin m.k.


"Alhmdllh yanzu yafarfad'o, yasamu buguwane said'an k'ananan ciwuka amma insha allah very soon zaikoma normal. zaku i'ya zuwa gurinshi."




Duka suka d'unguma dak'in dayake .
Suna shiga suka ango m.k kwance dagashi sai wando dasaurin Ummi ta k'arasa gurinshi tarungumeshi tana fashewa da kuka.


" son ."


"Ummi na, don Allah kuyafeni , kumin aikin gafara wallh bansan taya hakan tafaruba abba don Allah kuyafeni.." Yafad'a yana fashewa da kuka.




Abba ne yamatso yakamo hanun m.k .


"Babana bakomai na yafe maka dacan ma wllh b'acin rea ne yasa amma yanzu komai yawuce Allah yayafemu baki d'aya."


"Amin." M.k , fauzan, abdallah suka fad'a.


Ummina banji kince komai , plss ummina don Allah kiyafeni. "

"Son niriga nayafemaka tun bayanzuba Allah yamaka albarka babana."
"Amin" duka suka amsa.






M.k i'do yafara bazawa don baiga hasken shiba." Erhm ..Ummi.. nace neenah fa?."




"Subhanallah , bari naji yajikin nata yanzu , kota sauka."




"A Ummi ...kikace ...tananan?."


'Eh yanzu haka tana labour room. " cewar abdallah.

Wani yunk'uri m.k yayi zaitashi, Ummi rik'oshi tayi." Haba babana kakwantar da hankalin insha Allah Allah zai sauketa lpy kaga kakwanta bari naje. "
"


"A'a Ummi don Allah kibarni wllh nasamu sauki."
Abba ne zace tabarshi yaje. Fad'a mishi room d'in datake sukayi yafata.


Wasu nurses ne guda biyu abakin gurin suna tsarewa don ba'a barin mutane shiga , suna ganin Dr Muh'd ne suka bashi hanya yashiga kasancewa shine babba a asibitin.
Yana shiga yahangeta saizufa take had'awa da'alamu tanajin jiki. Mata biyu ne akanta suna taimaka mata.




K'arasawa yayi yarik'o hannunta yana mata sannu, kamkameshi tayi tana fashewa da kuka."plss yaa moha kataimakamin don Allah wllh mutuwa zany...."shiiii.. Karki sake cewa haka, addua akeyi kidaina fad'an haka insha Allah Allah zai saukeki lpy da i'zinin sa kici gaba da addua."


Daga nan neenah duk addua daya zomata yi take tana k'ara rike m.k.
Wani cakumeshi tayi tasaki wani uban nishi aikwa saiga d'a yafito ba'afi minti biyarba tak'ara zuk'ulk'ulo wani ..namijine da mace..haba m.k kamar anmashi bushara da aljannah godiya yarinka ma Allah yana rawa yaran yad'auka yana juyawa nurses d'in harsaida abin yabasu dariya.




Gyarasu akayi akagyara neenah ma aka kaisu d'akin hutu.


Nan yasanarwa su Ummi sukazo murna agurinsu kam ba'a magana , nan Ummi tafara waya da 'yan uwa da abokan arziki tana fada musu .


mommy da daddyn neenah kam kamar suzuba ruwa a k'asa susha, farida anafad'a mata tafara shirin fitowa.




Ana cikin hakane saiga Idriss yashigo, gurin m.k yayi yazuba kwiwowinsa a k'asa yana fashewa da kuka.


Shida kansan yatona asirin kansa abinda yama m.k har mssg d'innan susuka tura..."alaji don Allah kayi hak'uri kayafemin don Allah. "


Kowa mamakin abin yakeyi , m.k jinjina kai yayi yana kallon idriss.


"Sannu malam Idriss kaji." M.k yafada. "Nayafe mata bakomai yawuce amma zamana tareda kai yak'are kaje kanemi aikin awani wuri kuma babson jin wani abu daga gareka."


Sum sum Idriss yafice.
.basuwani d'ad'eba aka salla mesu ganin duk lpy yanzu lau.




Tunkafin suk'arasa gida yafara taruwa da yan barka farida ma hartazo , yinin ranar gidan cika yayi kamar me.
Farida sai tsokan neenah take wai yataji abun da suger ko babu.










*Ranar suna*


Mejego da twins d'in ta sunsha kyau harsun gaji da hadewa m.k kam na manne dasu kamar wanda za'a gudumasa dasu. Sunan abba da Ummi aka samusu yayinda akekiran KABEER mai sunan abba (Hameer) ita kuma AISHA mesunan Ummi (Khalfan).
Sunan yasamu halartar mutane sosea mommy da daddy masunzu , anyi suna lpy kawo yatafi lpy.





Ummi taciga da kula da neenah da twins d'in ta sai gyara akemata inkaganta kace amaryace .




Ranar datayi arbain kuwa m.k firr yace bai yardaba a ranar zata koma gidanta haka kuwa akayi da dare su anty Hafsat suka kaita.









Yaranta tagyara fess takwantarsu akan gadonsu wanka tasake tasawata rigar bacci wanda daita da babu duk d'aya don shara shara ce. Gurin yaranta taje tana tofa musu addua .. turo kofar m.k yayi yashigo da leda a hanunshi , zama yayi bakin gadon yana kallonta ko kiftawa babu. Saida tagama tajuwo gurin shi tana murmushi kan cinyarsa tazauna tasakala hanun ta a wuyanshi m.k kam sake baki da i'do yayi yana kallonta .


Wata hadaddiyar iskar bakinta mai kamshi tahura masa ...ajiyar zuciya yasauke yana rungumota at d Same tym yana shafa boos d'inta.
" plss wifey don Allah kiyefen...."
Katseshi tayi tahanyar d'aura yatsanta akan lips d'in shi.
"Bakamin komaiba yaa mohaa, niyadace nanami yafiyarka don wahalar dakasha akan sona."


Tsareta yay da i'do yana mata kallon tuhuma." Wayace maki inasonki?."


Dariya neenah tayi " eh ni nasani ko ba'a fadaminba nasan kana sona tunkan nasan kaina, kuma nima i'na sonka yayana ina alfahari dakai."
Kiss takai mishi kan bakinsa daya sake kamar yawu zaizuba.


M.k baisan lokacin dayafara kissing dintaba duk kalamanta sun kwancemai kwakwalwa.
D'an tureshi tayi


"uhm..uhmm...yayana kabari kaiwanka tukun."


M.k langwabar da kai yayi kamar k'aramin yaro "to daukeni kimin wankan."


"Nidai bazan i'ya d'aukan kaba ."


Hanunshi takama sukayi toilet.
Ciremishi kaya tsaf tayi tashiga mishi wanka bakunya, m.k kwai binta yake da kallo kamar baitaba kallon taba.


Saida sukagama abinda zusuyi sukafido m.k boxer kawai yasa , ledar dayashigo da i'ta yadauko musu saida sukaci abinsu suka koshi kafin suka tattare gurin .
Neenah gado tahau tabararraje abunda.
M.k kam gurin 'ya'yansa yatafi yanata kallonsu sai murmushi yake.


"Baby don Allah kakyalesu kazo yanzufa ba lokacinsu bane lokacinane tafad'a tana janyoshi yafad'o kanta...to daganan labari ya sanza m.k jinta yayi kamar sabuwar amarya sai sunbatu yake zubawa. Ranar saida yabata kyautar gida da mota murna agun Neenah kuwa ba'a magana.




M.k hutun wata yakarba agun aikinsa kullum yana gida tareda iyalinsa suna soyewarsu.








*Bayan wata uku.*
Anyi bikin Zuwairat da ma'aruf zaman lpy suke don ma'aruf yana matuk'ar ji da zuryn sa.


Khalil ma yayi aure, ya auri fateesa yarinya mai natsuwa da hankali sunan zaune lpy.


Yayinda zee tasamu matsala a kafa sakamokon hatsarin datayi yanzu saida sanda take dogarawa.




Ansamawa neenah admission a BUK tana karatunta hankali kwace .
Twins sunyi wayo harsun fara zama kullu suna gidan ummi.


Kullum soyayyar neenah da m.k k'ara k'aruwa take, haka suke rawuyarsu cikin jindadi.


M.k yagina babban hospital nashi nakansa yazuba kwararrun ma'aikata ..kai abin saisambarka.






Yau weekend, m.k yana gida shida i'ya linsa .
yasa haminr da khalfan gaba sai wasa yake musu suka sai kyalkyalewa da dariya suke.


Neenah tafito daga kitchen tagama abinci sai zufa take had'awa, tsayawa tai akansu tana turo baki.
" ni wllh wllh ni banyarda ba , duk saidai kuzo kuzauna kuna dariya nikuma kubarni inata aikin wllh bazan yardaba."


Haminr da khalfan kwalkyalewa sukayi da dariya kamar sunsan abinda take fada m.k ma dariya yafara harda rike ciki suma yaran saiyi suke.


Neenah fashewa tai da kuka tana buga k'afa .
M.k nerny dinsu yakira tad'aukesu , daukan neenah yayi yamata wanka suka kwanta gado.


"Nifa kabarni insa kayana ." tafad'a tana kokarin tashi .


"Noooo." Yafad'a yana kissing d'inta , i'tama biyemishi tayi ..towel d'in jikinta yazame sukaci gaba da jin d'ad'insu...daganan narufo musu kofa.








*ALHAMDULILLAH.*


_Nan nakawo karshen wannan littafi. kuskuren danayi ciki Allah yayafeni..ladar dake ciki kuma Allah bani._




_Bazan tab'a mantawa dake ba Aunty *KHALEESAT HAIYDAR* Allah yabarmu tare._


Takenku nadabanne manya gatan wasa.
Zuwairat
Surbajo
Aunty haliloss
Ummeiy Xee
Sanah Ummu beenah
Allah yabar girma.


_Jinjinar bangirma gareki gungiyar *exclusive* da mutanen cikinta Allah yakaro basira da hazak'a._



_Inayinku sosea mutanena:_
Real Khady
Aishan Umma
Neenah cool
Sumy gerii
Ummu khausar
Aunty baraka
Prince sharpaddeen
Allah yabarmu tare.




_I'nama dukkan masoyana fatan alkhairi Saimun tad'u a sabon littafina._


*Miss u wollh😭*



*UrS QuEeN BEE MaRaFa💋.*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login